Showing 60001 words to 63000 words out of 212729 words

Chapter 21 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3682

sanyin ac dake Wakin zufa ke yanko masa, kalaman doctor suka shiga dawo masa, something about detachment da controlling Win kansa, gyaWa kanshi ya shiga yi, ya saka hannayensa guda biyu ya rufe fuskarsa, shi ya san bashi ne matsalar ba, kowa so yake ya gwada patience Winsa, mutane ke ingiza shi ko da yaushe, the world kept testing him.

Cire hannunsa yayi daga fuskarsa ya jingina bayansa da kujeran ya lumshe idanunsa da har sunyi ja, buWe idanun yayi, ya janyo wayarsa da yake anfani da ita, ya fara duba available flight to Lagos, jin fever Winshi kamar na shirin dawowa ya sa ya ajiye wayar akan table bayan yayi booking flight to lagos in two days.
Ya ?arasa kan gadonsa ya shige bargo yana sau?e ajiyar zuciya.

Jin kanshi na juya masa duk da yana kwance yasa ya runtse idanunsa, mi?ewa yayi yana jin kansa na wani irin mummunar juya masa ya nufi toilet, hannunsa biyu ya sa ya ri?e sink Win yana sau?e ajiyar zuciya kafin ya ?arasa ya sakar ma kansa ruwan Sanyi ba tare da ya cire kayan jikinsa ba.

Ajiyar zuciya kawai yake sau?ewa jin kanshi ya rage juyawa, ya sa hannu ya yage rigar jikinsa da ta manne da jikinsa ya yasar a ?asan banWakin, ya zare trouser Win, ya janyo towel ya Waura a waist Winshi ya fito daga banWakin, silk gashin kansa na zubda ruwa, yana bin kyakkyawar fuskarsa.

?arasawa yayi kan table Win ya Wauki wayarsa fuskarsa a haWe, ya ?arasa gefen gado ya zauna yana juya wayar a hannunsa kafin ya fara typinh mata message.

 Are u okay? Ive missed u all day

ya tura mata message Win yana jiran reply Winta jin shiru bata yi reply ba ya cije lips Winsa, dialing number Winta yayi, Naima da har ta fara bacci ta buWe idanunta jin ?arar wayarta, ta janyo wayar tana kallon screen Win ganin Sadiq ta Wanyi shiru kafin ta Waga tana sa bayan hannunta ta goge idanunta,

 hello

ta faWa ?asa ?asa kamar bata son faWa,

 ya kike?

 Lfy lau

ta amsa tana lumshe idanunta dan sosai take jin bacci, jin yayi shiru tace

 ya jikinka? ?an ajiyar zuciya ya sau?e jin ?irjinsa na masa zafi da bai san dalilinsa ba,

 im better, jin muryarki kuma will help shiyasa na kira

 okay kawai ta faWa tayi shiru,

 Ni eeema kina sona? Gyara kwanciyarta tayi dan har ta sake komawa baccinta, yayi shiru jin bata amsa ba

 Ni eeema

 ummm, Sadiq pls zamu iya magana gobe?

Ta tambaya a hankali dan kwata kwata bata gane me yake cewa,

 okay gud Nigh&  ko kafin yakai ?arshe har ta katse wayar, ya tsaya da wayar a hannunsa yana kallo, jin jikinsa na Waukar vibrating yasa ya hau bin Wakin da kallo kamar mai neman wani abu, mi?ewa yayi ya ?arasa gaban mirror Win Wakin ya janyo drawer Win dake wajen, wasu ?wayoyi ya Salla ya watsa a bakinsa ya koma da baya ya jingina da bango idanunsa a lumshe, kusan 5 minutes yana a haka kafin ya ?arasa ya buWe drawer ya Wauki trouser dogo ya saka, da black singlet da ya sake fito da hasken fatarsa ya ?arasa gefen gadonsa ya zauna, yana tunanin Who s the guy? Hes drifting Nieeema from him kuma bazai taSa lamunta ba, in fact yana bu?atar kawai ya gansa a Lagos ne. Yana bu?atar ganin Nieeema ba texts da waya ba.

Washegari da asuba tana zaune akan prayee mat Winta faWila ta buWe ?ofa ta shigo, Naeeema ta mi?e tana nannaWe prayer mat Win tana kallon Anty faWila tace

 ina kwana .

 Lfy lau Na ima, jiya ai muna dawowa naga kinyi bacci .

 Eh ai da wuri na kwanta naga baku da niyyar dawowa

ta faWa tana dariya da cire hijab Win jikinta ta linke shi shima, FaWila tayi dariya itama tana juyawa ta nufi ?ofa,

 ai kuwa mun dawo da wuri, ke dai kawai kin kwanta da wuri sosai ne .

 Ni yanzu ina chocolates Wina? Dakatawa faWila tayi ta juya tana buWa idanunta

 kinga kuwa mun manta yadda tayi da fuska yasa faWila tuntsirewa da dariya tana ri?e ?aton cikinta,

 wasa nake miki, idan kin fito zaki gansu

 better, da yau nayi rebel a gidannan dariya faWila tayi ta buWe ?ofar ta fita.

Gaban mudubi ta ?arasa tana kallon gashinta da ta sake shi ya sau?a ya rufe mata duka shoulders Winta sauran na bayanta, ta saka hannu ta tattare shi tayi bun da shi loosely, kafin ta wuce toilet, brush tayi da wanka, ta fito ta shirya cikin dogon rigan material me kyau, kafin ta fara gyara Wakinta.

Tana cikin gyaran gado message Win sadiq ya shigo, ta ajiye pillow Win hannunta ta ?arasa ta Wauki wayar a gefen bedside,

 Good morning beautiful, hope u slept well?

?an ?aramin murmushi tayi, ta masa reply

 lafiya lau, kai fa? Ajiye wayar tayi ta ?arasa ta cigaba da gyaran gadon da take yi, sai da ta gama ta jera pillows Win duka kafin ta dawo wajen wayar, Wauka tayi ta nufi ?ofa ta fita ganin har bakwai ya shige.


Mama na zaune a palour tana kallon news, su Maryam dama basu tashi ba, since yau ba school ba kuma aiki, shima Umar yana can yana bacci since yau sunday babu aiki, Rahila kuma na kitchen tana gyarawa kafin ta Waura breakfast, Sadiq ne ya fito daga Wakinsa a shirye cikin sweatshirt da cargo pants yana baza sassanyar ?amshi, Mama ta Waga kai tana kallonsa har ya ?araso palourn, ?arasawa yayi ya zauna kan kujera kafin ya gaishe ta,

 ina zaka je da sassafennan? Ta faWa tana kallonsa ba tare da ta amsa gaisuwar tasa ba,

 babu, just want fo get some fresh air kallonsa kawai take

 kai da baka da lafiyar? Yaushe ma ka ji sau?in da har zaka fita? Are u okay?

Ta tambaya tana kallonsa dan sai taga kamar ya faWa mata daga jiya zuwa yau, he looks pale,

 ko zazzaSin ya dawo ne?

Ta sake tambaya tana tasowa ta ?araso kusa ta shi ta sa hannu ta taSa wuyansa, jin ba wani zafi sosai ta sau?e hannunta

 Kana ganin Doctor Habib Win ina?

GyaWa mata kai yayi  eh

 Kuma kana shan maganin?

Sake gyaWa kansa yayi ba tare da ya kalleta ba  eh

 ?arya kake yi koh?

?aga kai yayi ya kalleta  da gaske ya faWa yana mi?ewa tsaye, ta bishi da kallo har ya buWe ?ofar palourn ya fita, ta sau?e ajiyar zuciya kawai tana girgiza kanta.


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA( TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 26: Moments before the storm

?ago kansa yayi ya kalli Ammi dake xaune a kan kujera itama shi take kallo keenly tana jiran jin abinda xai faWa, dan kwata kwata bata son excuse yau, bata bu?atar ji.

Maida kansa yayi ya jinginar yana kallonta, yana office yaga kiranta ta sanar masa tana Su?atar ganinsa da gaggawa, haka ya ture duka aikin gabansa ya taho dan a yadda ta bu?aci ganin nasa yayi zaton wani gagarumin abu ne ya taso. Ya sau?e ajiyar zuciya amma ya kasa cewa komai

 Na maka magana ka min shiru, ka bani amsata yanzu kawai nake bu?ata Ahmad

Tashi yayi zaune da kyau yana kallonta amma ya gagara cewa komai

 Ni ka daina kallona ka bani amsata, eh ko ah ah?, ko ni zan cutar da kaine?uve been avoiding maganar nan for long, na gaji da maimaita maka magana Waya wanda its for ur own good

?an shiru yayi kamar mai nazari kafin ya soma magana  Ammi, naji abinda kika ce zanyi tunani a kansa amma bazan iya auren wacce kike so na aura ba, bansan me yasa kike ganin hakan shine mafita ba amma ni bazan iya aurenta ba, pls dont insist Ammi, kar nayi abinda daga baya zai zama wani abin daban

 Auren ?yar uwar taka ne zai zama wani abu daban Ahmad?, lokacin da babanka yace ka auri Amira ai baka masa wannan gardamar ba sai ni da ka raina

Shiru kawai yayi yana kallonta, ta Wauke kanta ta mayar kan makeken tv dake aiki amma an rage muryar har ?arshe,

 kai ka sani, Allah na gani nayi iya bakin ?o?ari na, so nake kaima ka samu farin ciki a gidanka amma ka kasa fahimta, im not against Amirah in anyway kawai ina so ne ka sake aure Ahmad

Tashi yayi ya dawo kusa da ita ya zauna ya ri?o hannunta ta wafce hannunta tana Wauke kanta daga garesa ta mayar wani wajen daban, idanunta har ya ciko da hawaye.

?an murmushi yayi, a hankali yace  Naji Ammi, so kike inyi aure ina? So be it, i promise u zanyi aure very very soon trust me, amma bana so kice min ga wacce xan aura pls ki barni na kawo miki wacce zan aura da kaina

Harararsa tayi tana tashi tsaye daga kujerar tana kallonsa tace

 kai Winne zaka kawo min wacce zaka aura ko Ahmad?, ni bana son ka auri ko wacce mace sai ?yar uwarka, tunda ka auri Amira ga yadda abubuwa suka kasance me zai hana ka auri yar uwarka ai ita bazata cutar da kai ba tunda ta san zafinka, meyasa zaka sake zuwa ka auro wata daban

 What if i love her Ammi? Ya faWa yana kallonta, idanunsa kaWai ta kalla ta san ba ?arya yake mata ba.

 Then unlove her Ahmad and love ur sister, iya abinda zan faWa maka kenan, and ?arshen magana na da kai kenan daga haka ta wuce Wakinta ta rufo ?ofar.

Binta yayi da kallo ya shafa kansa yana komar da kansa ya jingina da kujera for few seconds sai kuma ya buWe idanunsa a hankali, yana kallon Yasmeen da ta hauro saman da hijab har ?asa a jikinta da wayarta a hannunta, ganinshi a palourn ta dakata tana kallon yadda ya kwantar da kansa a kujera yayi shiru,

 Yaya kallonta yayi bai ce mata komai ba, ta ?araso palourn ta zauna Wan nesa da shi

 baka da lafiya ne? Tashi zaune yayi yana kallonta yace  do i look sick?

?an dariya tayi  ah ah u dont look sick but naga& 

Da hannu ya mata alamar ta dawo kusa da shi ta zaune, ta Wan tsaya da maganar da take tana kallonsa da mamaki, kafin ta mi?e ta ?arasa kusa da shi ta zauna tana ?a?alo murmushi dan its so unlike him ba haka ya saba mata ba, yana kallonta yace

 kinsan me Ammi tace min? Tayi saurin girgiza masa kai, tana mamakin dalilin faWa mata maganarsu da Ammi da yake yi yanzu.

 Cewa tayi she wants me to marry again gyara zama yasmin tayi tana kallonsa tace

 Allah yaya ya kamata, atleast kai ma ull have peace of mind a gidanka, mu ma zamu samu peace a gidanka, ni ina bayan Ammi yaya kuma.. .


 Ni nace miki bani da peace a gidana? Ta Wan tura baki

 Baka da shi wallahi yaya, kuma muma bamu da shi tunda ai ba sonmu take ba kuma kaima ka sani

?an murmushi yayi yana kallonta bai ce komai ba,

 Yaya dan Allah kaji maganar Ammi ka sake auren, in yaso ka karSe Saif ka bawa amaryarka ko kuma ka kawowa Ammi

Yana kallonta yace  haba?  Allah wallahi ta faWa cike da jin daWi,  okay to shikenan tana washe baki tace  are u fr yaya? Yana kallonta yace  eh, ba kince inyi ba?  Eh wallahi yaya kayi  Toh zanyi, but o want u to do one thing for me . Tana gayara zama tace

 miye shi? Ko miye zan maka Allah dan dai ka ?ara aurennan

Shiru yayi yana kallonta, sai kuma ya sau?e ajiyar zuciya

 Ammi so take in auri Suhaila Yasmeen ta wani zaro manyan idanunta waje.

 Wace Suhailar ?  shiru yayi bai ce mata komai ba

 Suhailar Anty Salma? Allah ya sauwa?e nan ma shiru yayi baice mata komai ba, tayi shiru tana kallonsa sai kuma ta matso kusa da shi

 Wallahi Anty Salma ce ke zuga Ammi kaji na rantse maka, ai munyi chat da Suhailar shekaran jiya tace min theyll be coming home next week, dan Allah yaya kar ka yarda, miye zasu wani dawo ma ni suyi zamansu a can, rabonsu da ?asarnan shekararsu nawa dan Allah?

Shiru yayi yana kallonta bai ce mata komai ba  yanzu ya za ayi Yaya?

 Ammi tace bazata canza maganarta ba i guess ha?ura kawai zanyi in aureta ya faWa yana kallon idanunta da ke kama sosai da nasa ganin yadda ta zaro su tana saurararsa

 Yaya wai sai ka yarda ka aureta? Suhaila fa yana kallonta ya Wan marairaice fuska

 to ya zanyi? Ni na manta kamar yarinyar ma

Yasmeen ta gyara wuyar hijab Winta tana Waukar wayarta a kan kujera,  wallahi bazan yarda ka aureta ba, in ba dai Ammi so take a ?arasa ka ba

 Thank u lil sis ya faWa yan kallonta  trust me yaya na san yanda zanyi da Ammi Wan murmushi yayi ya shafa beard Winshi,

 me ya hana ki zuwa makranta yau? Ta Wan Sata Rai,

 cikina ne yake ciwo shiyasa ban je ba Rahma ce kaWai taje

 Okay ya faWa yana mi?ewa tsaye  send me ur acc number ya faWa yana nufar ?ofa, da Sauri ta mi?e tabi bayansa  in sha Allahu yaya bazaka aure ta ba, in Allah ya so ya yarda


A hankali yake driving, idanunsa dake cikin dark shades na kallon titi, har ya wuce makarantar ya dawo da baya, ya zubawa gate Win idanu na few seconds kafin ya juya kan motar zuwa cikin makarantar, har yayi parking a inda yayi parking ranan da ya kawo Saif, ya zuba ma building Win idanunsa, jinginar da kansa yayi da seat Win ya lumshe idanunsa can kuma ya buWe a hankali yana kallon motar da tayi parking just next to his, ya zuba ma yusuf idanunsa ta cikin tinted glasses na motarsa, Yusuf bai jima da parking ba ta fito tana tafiya a hankali kamar yadda ta saba, she looks very tired, ta rataya backpack Winta lazily akan shoulder Waya tana sanye da top navy blue da black jeans, scarve Winta a naWe a kanta kamar kullum, satinnan gaSadaya has been hectic, thank God ma tomorrow is saturday, har ta ?araso inda yusuf yake ya gaishe ta murmushi ta masa kaWan tana ?o?arin buWe backseat ta shiga, taji horn a bayanta, juya wa tayi ta kalli motar da ke gefen nasu ganin shi yayi horn Win amma bata ganin waye ke ciki, a hankali ya sau?e glass Win yana kallonta, ta jingina da mota ta zuba masa idanu ta rasa mamaki zatayi ko me? Hes the least person da take tunanin gani a nan, da ?yar ta tattaro nutsuwarta ta ?araso inda yake tana kallonsa ta ?a?alo murmushi

 Yaya Ahmad?

 Come in ya faWa bayan ya Wauke idanunsa daga kanta ya mayar kan steering, shiru tayi tana kallonsa kafin ta Wan juya ta kalli Yusuf sai kuma kawai ta buWe motar ta shiga ta rufo motar, tada motar taga yayi, ta kasa kallonsa ta Waura jakarta a ?afarta tayi shiru, a nitse yake driving Win ba tare da ya ce mata komai ba, sai can tayi breaking silence Win tuno bata gaishe sa ba.

 Ina wuni? Ta gaishe sa a hankali. ?an kallonta kaWan yayi ya mayarda kansa kan titi

 lfy lau tayi shiru ta rasa me kuma zata ce, sai can kuma ta kuma cewa

 ya Saif ? Ba tare da ya kalleta ba yana driving Winsa yace

 lafiyansa lau

 okay kawai ta faWa tana mayarda kanta window, cause ta kasa ganewa me yake yi a makarantarsu? Kuma gashi he isnt saying anything, a kusa da gate Win gidan yayi parking ba tare da ya ?arasa gate Win ba motar ya jingina kansa da kujerar motar yana kallonta ba tare da ya kashe motar ba.

?ago kanta tayi ta kalleshi ganin ita yake kallo tace

 Nagode Sosai, a gaishe min da Saif pls ta faWa tana ?o?arin buWe motar ta sau?a dan kwata kwata sai taji kamar bata iya jan numfashi sa kyau, kamar wacce ke da athma haka taji numfashinta ke seiving ta rasa dalili, so kawai take ta fita a motar ko zata shaqi iska da kyau, jin motar a kulle ta dakata da ?o?arin buWewa da take ba tare da ta juyo ba, ya zuba ba bayanta idanu kafin ya Wauke kansa ya mayar kan titi,

 ina so nayi magana ne da ke ta juyo a hankali ta kalleshi ganin ba ita yake kallo ba, a hankali tace

 toh

Shiru ya Wanyi kamar mai tunani na few seconds kafin yace

 Maganar mai muhimmanci ce sosai kallonshi kawai take yi ba ko ?yaftawa

 is it about Saif?

?ago kanshi yayi ya kalleta ta sau?e kanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login