Showing 162001 words to 165000 words out of 212729 words

Chapter 55 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3652

bata kulle kirif ba bare ta jira masu gidan su buWe mata ta fice a palourn,

Da ido Ahmad ya bita in disbelief, like  what the hell? Amira ta taSe baki tare da ri?e haSa tace

 toh fah gani tayi ya mi?e ya nufi ?ofar shima ta mi?e da sauri ta biyo bayansa amma tuni har ya fice ya bi bayan Na imar, ta tsaya a bakin ?ofarta tana kallon ikon Allah, jin kamar footsteps Na ima ta dakata da tafiyar da take ta juyo ta kalleshi ganin shi Winne kuma wurinta yake zuwa ya sa ta kwasa da gudu ta nufi part Winta dan kwata kwata bata son ya mata ko wace magana, ta shige ta rufe ta nufi sama da gudu tana shiga Wakinta ta datse da key.

Tsaye yayi a compound Win cak, he has never been dis confused a rayuwarsa.


#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 57: Restless hearts

Ya kai kusan 1 minute a tsaye a compound Win yana kallon hanyar part Winta with his chest heavy kafin kawai ya juya ba tare da ya ?arasa part Winnata ba ya koma sashen Amira, Queitly ya wuce Amira da har lokacin ke tsaye a bakin ?ofarta ya ?arasa cikin palour, ta taSe baki tare da rufe ?ofar ta biyo shi cikin palourn tana faWin

 Lafiya dai koh? Whats the meaning of what she just did? Ko kulata baiyi ba ya wuce sama, dan shi kaWai ya san me yake ji a ransa a lokacin, he cant even think straight, idan ma wasa take its really getting to him fiye da yadda take tunani.

Amira ta bishi da ido ganin ya wuce sama abinsa, ba haka tayi expecting yayi reacting ba, ta sanshi iya da zuciya and yarinyar nan hissed at them, like tsaki fa ta masa yana magana fa, amma ji ya dawo sumi sumi ya wuce sama sai ma ita da yake ba ma attitude kamar itace ta masa tsakin.

Binsa saman tayi da niyyar ma?ale masa har sai ya manta da wani Sacin ran Na ima ya zama babu kowa a duniyarsa sai ita kaWai amma sai taji ?ofar Wakinsa a datse da makulli, ya kulle kansa a ciki, ta dinga kallon ?ofar kafin ta sake murWa handle Win tace

 Albi ko kulata baiyi ba, ta sake jijjiga ?ofar

 Ya wacce ta maka abu daban wacce kake hukuntawa daban? Ni ka buWe min ?ofar mi?ewa yayi ba tare da ya kalli ?ofar ba ya wuce toilet.

Kusan mintinta ashirin a tsaye a bakin ?ofar tana masa maganganu dan ita fa darennan so take taji daWinsa kamar yadda ta ji na jiya haka kawai wata banza bazata Sata mata ba.

Ganin ya ?i buWewa kuma ta san ba buWewar zaiyi ba ta juya fuuuu ta nufi Wakinta da ta san haka ne zai faru da bata kawo shawaran kiran Na ima ba, dama ita so take taga ko aikin ya fara aiki kamar yadda aka ce immediately zai fara kuma taga zahiri amma bata san it will cost her rashin kwana tare da shi ba, so tayi idan Na ima ta zo tayi rashin kirkin da zata yi ita kuma sai ta rungume abinta ta kwantar masa da hankali.



Na ima na jingine da jikin ?ofarta bayan ta rufe ta saka hannunta a tafin fuskarta amma sam kukan ma ta kasa yi, ita yanzu kawai komai nasa ne bata ?auna amma bayannan she s fyn, ta cire hannunta a fuskarta ta ?arasa cikin Wakin ta zare hijab Winta ta linke ta ajiye ta haura gado ta kwanta ta du?un?une jikinta ba tare da ta rufa da duvet ba.

Jin zuciyarta sai tafasa kawai take ita kaWai yasa ta mi?e zaune kawai ta fashe da kuka tayi iya yinta ta gaji kafin ta rarrafa ta Wauko wayarta dake can dungun gado inda ta kwanta Wazu kafin ya kirata yace taje, ta zauna tana kallon wayar ta buWe wayar da niyyar kiran fadila, Ganin Numbersa da tayi saving da hubby, taji zuciyarta ta sake dagulewa ta ja wani dogon tsaki da bata ma san ta iya sa ba ta goge lambar a wayarta kafin ta cillar da wayar ta sau?a ?asa ta kwanta a carpet banda juye juye babu abinda take yi, sai kuma ta tashi zaune ta jingina bayanta da gado ta zuba ma ?ofa idanu, duk da rashin son ganinsa da take yi she still expects him to come knock ?ofarta ko da bazata buWe ba, wani waje nesa a zuciyarta is craving for him amma wannan tunanin kaWai da tayi sai taji kamar zata mutu dan ?irjinta zafi ya dinga mata, ta haWe kanta da gwuiwa ta fashe da kuka, gidanma gabaWaya ji tayi ya ishe ta, bata sonsa kuma kamar a kurkuku take haka ta fara jinta all of a sudden.


Bai buWe ?ofarsa ba sai da asuba ya sau?a ya wuce mosque, ko da ya dawo bai ko kalli part Win Na ima ba ya wuce na Amira, ya buWe Wakin Amira ya ganta tana ta bacci akan gadonta, ya ?arasa ya tsaya a kanta fuskarsa ba yabo ba fallasa ya Wan bubbuga jikin gadon, ko motsi batayi ba ya sake bubbugawa da ?arfi tare da faWin

 Amira! Ta buWe idanunta ta Wan kalleshi sai kuma ta ja tsaki ?asa ?asa ta ja pillow ta juya masa baya ta rungume pillow Win.

 Ki tashi kiyi sallah madam kamar zararriya ta mi?e zaune da pillown akan ?afarta tana kallonsa a mugun fusace tace

 Ina ruwanka da sallah ta? Tunda ba kai nake ma sallar ba, ba dai ni ka wala?anta jiya ba saboda wata yar mahaukaciya? Wani irin Kallo ya watsa mata ba tare da yace mata komai ba, but d look alone tells she s hitting the right spot, ba tada burin da ya wuce tayi provoking Winsa yau shima ya ji irin zafin da taji jiya.

 Saboda wata banza ta zo ta gama haukarta shine ni zaka wula?anta ka hanani ha??ina, da ka sani buWe ?ofar kayi ta tafi wajenta kawai kuka kwana banga anfaninka a ?ofarnan ba jiya gaskiya tana kaiwa nan ta sau?a ta wuce toilet ta banko ?ofar toilet Win kamar ana ya?i, da idanu ya bita zuciyarsa na masa wata kalan suya, bai taSa jin Amira ta fita masa a rai irin na yau ba idan zai biye ma zuciyarsa abinda zai ma Amira its something da bai taSa yi ba, sai kawai ya juya ya bar Wakin ya wuce nasa,

Haka ya shirya zuwa office half distracted, ko da yaje office Winma he couldnt pay attention Allah Allah yake ya dawo gida cause dole Na ima ta faWa masa abinda aka mata take behaving irin haka. Da abin ya kwana a ransa amma ya gagara nemo bakin zaren, Signing documents Win gabansa kawai yake amma fuskarsa a haWe dan shi kaWai ya san abinda yake ji a ransa.

Ko da ya dawo gidan da yamma, sashen Na ima straight ya wuce, fuskarsa a haWe ya buWe ?ofar palornta ya shigo, ya Wan ?are ma palourn kallo, yana nan yadda yake tun shekaran jiya baya jin ko tsinke ta Waga a palourn, ya nufi sama yana jin kansa na Wan sara masa from rashin bacci da kuma damuwa da ya saka ma ransa daga jiya zuwa yau.

Ba tare da ya kalli ?ofar Wakinta ba ya wuce nasa, yana buWe ?ofar ya tsaya turus yana kallonta a kwance akan gadonsa tana bacci, ta lulluSa da bargonsa in a very deep sleep, ya Wan kalli agogon wayarsa yaga biyar saura, ji yayi baya so ya tashe ta ya ?araso cikin Wakin a hankali ya mayarda ?ofar ya rufe ya ?araso bakin gadon ya tsaya da hannu Waya a aljihu yana kallon innocent face Winta da ko a bacci she looks too innocent and cute, ya juya ya Wan kalli ?ofa, anan ta kwana ko da yaushe ta kwanta anan Win? Jin bashi da amsar tambayar ya sau?e ajiyar zuciya a hankali yana cigaba da kallonta ji yake kamar kaso mai yawa na damuwarsa ya ragu kallonta kawai da yake yi a kwance a kan gadonsa, juyi tayi a hankali ta gyara kwanciyarta tare da juya masa baya ta cigaba da baccinta, sai a lokacin ya zauna a gefen bed Win yana kallon bayanta da rigar jikinta ya rufe mata bayanta sai wuyanta kawai yake iya gani da hannayenta da yake rigar guntun hannu take da shi, sai uban gashinta da ya baje akan pillows ya kai hannu ya taSa gashin a hankali yana mi?ar da coils Win gashin wanda yana sakewa suke komawa coils Winsu, ajiyar zuciya ya sau?e ya mi?e ya wuce toilet.

Wanka yayi ya fito Waure da towel, ya wuce walk in closet Winsa ya shirya tsaf cikin wando three quatre ba?a da ta haske fair skin Winsa da armless shirt da ta kama body built figure Winsa ya kalli agogo shida har ta Wan gota, hakan yasa ya ?arasa ya hau gadon a hankali kamar mai gudun tashinta ya Waga duvet Win ya shiga ciki ya kwanta ta inda fuskarta yake, ya matso gefenta sosai yana ?are ma fuskarta kallo, kafin ya kai hannu ya Wan shafa fuskar yana mayar mata da gashin da ya Wan sau?a gefen fuskarta baya, ta Wan yamutsa fuska amma bata buWe idanunta ba da alama baccin ya mata nauyi sosai, ya kai hannu ya shafa hannunta inda ba rigar yana kallon face Winta ganin ta sake yamutsa fuska ya Wan yi murmushi kaWan, ya matso ya Waura bakinsa a goshinta ya sumbata, kafin ya janye bakinsa ya Wan matsa baya kaWan yana ?are ma jikinta kallo, abinda yafi burgesa a jikinta ya zuba ma idanu kafin a hankali ya kai hannunsa ya Wage rigar jikinta da take sakakkiya kuma bata kai mata har ?asa ba, ya Wage rigar sosai ya Waura hannunsa akan cikinta ya shafa a hankali, ta sau?e ajiyar zuciya tana shirin juya masa baya, kawai ya sa hannu ya juyo da ita sosai ya Waura fuskarsa akan tata yayi kissing lips Winta a hankali, ai kamar an tsunguleta ne ta buWe idanunta da har sun Wanyi ja saboda bacci, ya janye bakinsa daga nata yana kallon fuskarta ganin irin kallon da take masa,

 Kin tashi? Ya faWa muryarsa ?asa ?asa yana ?o?arin rungumota jikinsa, ai da gudu ta tashi zaune tana zare idanunta akansa, ta ja baya da sauri daga kusa dashi still tana kallonsa, mi?ewa yayi zaune shima yana kallonta yace.

 What happened?

 Meyasa kawai ina bacci zaka kama taSa min jiki? Ta faWa tana kallonsa dan ji tayi bata da buri yanzu kuma da ya wuce ta bar Wakin, ta kalli ?ofa sannan ta sake kallonsa.

 Saboda ure my wife ya faWa yana ?o?arin matsowa inda take a gadon ai kamar ?iftawar ido da bismillah ta dir?a daga kan gadon ta tsaya tana kallonsa, shima da mamaki yake kallonta kafin yace

 Miye hakan?

Ta haWe rai ta?i tace masa komai, ya fara ?o?arin sau?a a gadon, ganin haka ta nufi ?ofa a guje, da hanzari ya sau?a gadon ya bita, kafin ta buWe ?ofar ya mayar ya rufe ya ri?ota ya juyo da ita ya jingina ta da ?ofa yace

 Na ima! Kawai sai ta fashe masa da wani irin kuka da ?arfi ta fara bubbuga ?afarta a ?asa ji take kamar zata mutu idan bai sake ta ta fita a Wakin ba, ya ri?o fuskarta da hannu biyu har idanunsa ya fara canza kala yace

 Na ima, listen to me, tell me me yake damunki? Na miki wani abu ne dat ure punishing me dis way? Pls talk to me baby, i m sorry idan na miki wani abin, look at me runtse idanunta tayi tana cigaba da fizge fizge a jikinsa ita ya barta ta fita hawaye wasu na korar wasu a fuskarta tace

 Dan Allah dan Girman Allah ka barmin magana bana so, ka bar taSani dan Allah cikin kuka take faWin haka, ya dinga kallonta kafin ya ja da baya kaWan bayan ya sake ta yana kallonta yace

 Naji to na bar taSa ki, lets talk

Ko gama faWa bai yi ba jin ya sake ta ta buWe ?ofar Wakin ta fita da gudu, ya bita da kallo zuciyarsa na wani irin suya, this is not normal, something is definitely wrong with her, shi damuwarsa ta faWa masa miye ne matsalar, me ya mata? Is it cause ya kwana a gidan Amira? Kishi take yi? But they were cool da safe bayan ya kwana a part Win Amira, koma miye ya faru daga baya ne. Ya koma bakin gado ya zauna ya dafe kansa a hankali kafin ya dun?ule hannunsa ya naushi isa

 Damn it


Ko da ya fita sallar magrib bai dawo gidan ba sai da ya haWa da isha, ya tsaya suka yi magana ba mai tsawo ba da security Win gate da few ma aikata masu gyaran compound da flowers na gidan kafin ya wuce part Win Na ima, ya daWe a zaune a palourn ?asa yana tunanin hawa saman ya same ta ga yunwa yana ji kuma gidan ma bai yi kama da ta girka komai ba, can ya mi?e ya wuce sama, ya buWe ?ofar Wakinta ya tsaya daga bakin ?ofa yana kallonta a zaune akan daddumar da tayi sallah ta zuba ma waje Waya ido tana ta kallo, tana jin buWe ?ofarsa ta mi?e tsaye tana kallonsa kamar taga dodo, ya shigo ciki ya rufe ?ofar ya jingina da ?ofar ya harWe hannunsa yana kallonta yace

 Baby i m hungry wani kalan mugun haushinsa taji take ji ta dinga kallonsa kafin kawai ta Wauke kanta ta fara linke sallayarta tace

 I didnt cook

 Ke me kika ci toh? Ji take kamar tace masa bata sani ba amma ta share ta?i tace masa komai, ya dinga kallonta ganin ta ajiye tana ?o?arin wucewa toilet yace

 Na ima ta dakata a bakin ?ofar toilet Win ba tare da ta juyo ba, ya dinga kallon bayanta kafin yace

 Can we talk like adults for 5 minutes? Ta juyo tana kallonsa ta?i tace masa komai

Tashi yayi daga jikin ?ofar Ya fara takowa cikin Wakin, with each matsowa da yake yi ji take tana ?ara jin ranta na mata zafi, da sauri tace

 Kar ka matso kusa dani

Cak ya tsaya a inda yake yana kallonta, to ko dai tana da aljanu ne? ya Wan Waga both hands Winsa sama kaWan yace

 ok tayi shiru tana kallonsa a tsaye Wan nesa kaWan da ita ya sau?e ajiyar zuciya yace

 Can u stop being childish ki faWa min me aka miki? Why are u behaving like dis

Ta watsa masa wani kallo tace  i should stop being childish? Ya gyaWa mata kai yace

 Eh tayi shiru kawai tana ta kallonsa da expression Win da ya kasa reading. Kamar wacce aka ma wahayin maganar tana kallon idanunsa tace

 Ka sake ni mana, why dont u just divorce me kallonta kawai yake da maWaukakin mamaki, ahh lallai ba lafiya, duk da yadda kalmar sakinta da ta anbata hits him like knife daurewa yayi ya dinga kallonta in disbelieve, kafin yace mata

 Haba? Ta gyaWa masa kai hawaye na gangaro mata idanunta, ya gyaWa kansa in pain yace

 Saboda me yasa to zan sake ki?

 Saboda i dont love u anymore, ni bana sonka yanzu, ji nake na tsane&  bata san sanda yayi closing distance Win dake tsakaninsu ba, ita dai taji kawai ya fizgota yayi pinning Winta da ?ofar toilet Win da take kusa da shi yana kallon cikin idanunta dake ?yallin hawaye yace

 Dont u dare ya faWa yana kallon idanunta,  u dont hate me kina jina? Cause ure mine, ure my Woman, do u hear me?

Juya fuskarta tayi gefe ta fara ?o?arin karSe jikinta muryarta kamar zata fashe da kuka tace

 let me go

Sake matsowa yayi jikinta sosai yana sake pressing jikinsa against hers ya kama fuskarka ya Waura goshinsa a nata muryarsa dis time softer yace

 I m never letting go, ke macen da na zaSa ce, macen da nake so, u should calm urself down sanda kika shirya muyi magana sai muyi, idan bakya so in taSaki i wont

Hawayen idanunta ya gangaro kan kuncinta, duk zancennan da yake mata wallahi ko kaWan ba burgeta yake ba, da ya san me take ji a jikinta yanzu haka da ya rabu da ita kawai.

 Dan Allah ka taimaka min ni ka bar ni in tafi, bazan iya zama a gidannan ba! Matsawa baya yayi a hankali daga jikinta yana kallonta cause dis is serious, ya dake yace

 Okay zan barki ki tafi, but before then ina so ki faWa min menene dalilin da ya sa kike son tafiyar? Ya faWa cike da azababben dauriya da dakiya dan shi kaWai ya san me yake ji, ta runtse idanunta daga kallonsa tace

 Kawai ina so na tafi ne

 Okay answer dis last question! Ni na miki wani abu? Da sauri ta girgiza masa kai, yayi jim yace

 Amira ce ta miki wani abin? U can tell me

Ta sake girgiza masa kai da sauri tace  ni bata min komai ba, da ta zo ma bata daWe ba ta tafi and she was nice to me she did nothing wrong! Kallonta kawai ya dinga yi kamar wata tv yace

 She came here? Ta?i ta buWe idanunta tace

 eh

 When

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login