Showing 165001 words to 168000 words out of 212729 words

Chapter 56 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3660

dur?ushewa tayi a wajen ta fashe da kuka ta?i ta amsa, ganin kukan da take yi kawai ya juya ya nufi ?ofa without saying anything again.




Nuwaira na zaune a kan kujera a office Win Alhaji Musa tana kaWa ?afafu, yayinda Daddyn Amira ke tsaye a kanta yana kallonta, kallon da ke cike da judgement da suspicion kafin cikin kumfar baki yace

 Magana nake miki wani irin ciki kike nufi na haihuwa ko na me? Ta wani kalleshi kafin tace

 Idan ba na haihuwa ba Alhaji na miye? I m pregnant with ur baby thats what i mean yana mata wani banzan kallo yace

 And so? What has that got to do with me? Nuwaira tayi murmushi ta mi?e tsaye tana kallon fuskarsa tace

 It has mana tunda cikinka ne, bazaka ganni anan ba idan ba cikinka bane

 Shut ur mouth! Iskancinki kaina yau kika kawo? Ni zaki ma?ala ma wani ciki? da uban yaushe na miki ciki?is it my name ure trying to drag into shame?

Wani dariya Nuwaira tayi tace  da uban sanda kake cewa matarka kayi tafiya kake tarewa a gidan da ka saya mini dan ka dinga holewarka da ni, da uban sanda nake zuwa nan ta nuna office Winsa da hannu,  ka sa a saka do not disturb at ur door, da uban sanda kake zuwa Waukata a makaranta ba tare da sanin yarka ba muje in biyaka kuWin makaranta da ka kashe min, kaga alhaji ba tone tone na zo yi ba, kuma ba sunanka na ke ?o?arin shaming ba, sai dai in kai ne kayi compelling Wina inyi hakan, idan kayi cooperating ba lallai kowa ma ya san da cikinnan ba!


Kallonta ya dinga yi kafin yace  zancen banza zancen wofi, u better stop decieving urself, na sani kin sani im not the only man u open legs for, ko an ce miki i m a fool ne?

Nuwaira ta dinga kallonsa tana hura hanci sai kuma tayi wata dariya tace  sai kuma fa kayi, ciki dai naka ne, idan kuma kafi so muyi terere da ni da kai ure on ur own daga nan dama gidan Amira zani kaga idan naje sai in bata labari dallah dallah, and ni bana bada labari wallahi ba proove kai ka sani babbar rigarsa ya sa ya goge fuskarsa yace

 Bari mana Nuwaira, wani irin Amira kuma? Tell me how much u want to abort it


 Abort kace? Hehe, ai wlh ba wannan maganar bawan Allah aurena zaka yi muje mu raini Wanmu wani wawan tsaki ya ja yana binta da wani kallo yace

 Aurenki? U must be very very stupid ya faWa har yana in ina.

 Okay bazaka aureni ba kenan, lallai u dont know the fire ure playing with Alhaji, to na rantse maka da zatin Allah sai ka aure ni, wallahi wallahi bazan yi kaffara ba! Tana kaiwa nan ta figi jakarta ta nufi ?ofa tana tafiyarta confidently akan heel Win ?afafunta, ta fice masa a office Winsa ta barshi a tsaye a wajen banda zufa babu abinda yake gogewa da babbar riga dan zuwaira taji wannan maganar ya kaWe har buzunsa.


Washegari Ahmad bai fita ko ina ba tun safe da ya fito zashi masallaci ya taSa ?ofarta ya jishi a kulle da makulli da ya dawo sai bai sake bi ta kanta ba, dan kwana yayi yana sa?awa da warwarewa, Amira ta zo gidannan to do what exactly? And da yace ta zo she denied coming, it shouldnt be what he s thinking dan wallahi he wont spare her.

?arfe 10 na safe aka danna doorbell Win gidan, Na ima dake gyaran gadonta ta kalli ?ofar Wakinta kafin ta Wauke kai ta cigaba da gyaran gadon, tun 8 da ya kawo mata abincin da ya siyo musu a waje bata sake jin Wuriyarsa ba, jin an sake danna bell ya sa ta bar gyaran gadon ta Wauki Wankwalinta abayarta ta nufi ?ofa dan kanta ba hula sai doguwar rigar abaya ne kaWai a jikinta, sai da ta Waura gyalen kamar scarve kafin ta buWe key Win ?ofar Wakinta ta sau?o ?asa cause ta san its definitely not him tunda shi zai iya buWe ?ofar ai, tana sau?owa ?asa ta nufi ?ofa ta Wan tsaya jin an sake dannawa ta ?arasa ta buWe ?ofar, ta tsaya shiru tana kallon Rahama dake tsaye ita kaWai bakin ?ofa, Rahama ta mata murmushi itama sai ta mayar mata ta matsa daga jikin ?ofar tace

 come in shigowa rahama tayi dan Ammi ce ta aiketa ta sa driver ya biyo da ita, haka kawai taji tana son zuwa gidan, ita da ba ma wani zuwa gidan take ba kamar yasmeen, Na ima ta mayarda ?ofar ta rufe ta dawo cikin palourn tana kallon Rahama tace

 Welcome itama rahama murmushi ta mata tace

 Ina wuni? Na ima ta zauna tace

 Lfy Alhamdulillah Rahama ta Wan gyara zama tana murmushi tace

 Yaya yana nan Wan kallon sama Na ima tayi kafin ta buWa mata hannu alamun bata sani ba.

Rahama tayi shiru tana kallonta, sai kuma Na imar ta mi?e tace

 ba na kawo miki ruwa Rahama ta gyaWa mata kai kawai tana binta da kallo har ta wuce kitchen. Bata jima ba ta dawo ta ajiye mata tray Win a gabanta ta koma ta zauna, Rahama tayi murmushi ta kai hannu ta Wau ruwa ta buWe ta Wan sha tana satan kallon Na imar, gani tayi kamar ta ?ara mata kyau sosai ba kaWan ba ko dan a biki bata nutsu ta kalleta da kyau ba.

Rahama ta mi?e bayan ta ajiye ruwan tace  toh zan tafi tunda yaya baya nan Wan shiru Na ima tayi tana kallonta tace

 I m not sure if he s around or not he maybe around Rahama ta dinga kallonta da mamaki, ta dai gagara cewa komai, Na ima ta kalli sama sai kuma tace

 Pls wait for him ?a?alo murmushi Rahama tayi tace

 Okay ta koma ta zauna sai duk suka yi shiru, dan dukansu ba gwanin surutu bane, Rahama ta Wauko wayarta tana latsawa, kusan 2 minutes Na ima tayi breaking silence Win tana kallon Rahama tace

 Pls zan iya binki? Da mamaki Rahama ta Wago idanunta masu kama da na Ahmad sosai tace

 Ina? Gidan Ammi? Na ima ta gyaWa mata kai, Rahama ta gyara zamanta tace

 Why? Shiru tayi tana kallonta tace

 Pls, i dont want it here anymore sake baki Rahama tayi tana kallonta sai kuma tace

 Sai ki dawo yaushe?

 I m not coming back, just take me with u pls i hate dis house i beg u Rahama ta gagara rufe baki sai kallonta take, cause idanun Na imar har ya ciko da hawaye, to me ya faru? Ko faWa suka yi da yayan? Just 1 week Winne har zasu yu faWa toh? Ta rasa me zata ce ma Na ima, ita kuwa sai kallonta take tana jiran amsarta.

 To kin tambayi yayan ne? Rahama ta faWa tana kallonta, ta girgiza mata kai, Rahama tayi shiru confused sai can tace

 FaWa kuka yi da yayan? Na ima ta girgiza mata kai da sauri, ganin har hawaye ya ciko sosai a idanun Na imar Rahama tace

 Toh dai dai lokacin suka ji footsteps Winsa yana sau?owa stairs duk suka juya suna kallonsa yana sau?owa a nutse fuskarsa fresh da alama bai jima da wanka ba, Na ima ta mi?e da sauri ta tsaya tana kallonsa, da mamaki yake kallon Rahama yace

 Yaushe kika zo? Ta masa murmushi tace

 Yanzu

 Daga ina?

 Gida ta faWa tana mi?ewa itama tace

 Yanzu ma zan tafi yace  okay Rahama ta kalli Na ima tace  bye kallonta kawai Na ima take yi ganij ta nufi ?ofa ta bi bayanta da sauri, rahama ta tsaya tana kallonta sai kuma ta kalli Ahmad da shi ma su yake kallo, rahama ta Wan kalleshi tace

 Wai zata je wajen Ammi tace kallon Na ima Ahmad yayi, ya gagara ce mata komai, banda kallonta babu abinda yake yi, Rahama ta kalleta tace

 Kawai ki zauna watarana sai ya kawo ki anty Na ima ta girgiza mata kai tana kallonsa, yana kallon rahama yace

 Je ki abinki ke ta ce  to yaya tare da nufar ?ofa, fashewa da kuka Na ima tayi dan kamar zuwan rahama ne ya sa taji gabaWaya ta tsani gidan, so kawai take ta fita a gidan ko ina ne ma taje amma outside gidan, Rahama kam kanta ya gama kullewa, tana kallonsa ganin kallon da yake ma Na ima ta gagara cewa komai, ya nufi ?ofa ya buWe password Win yana kallon Rahama yace

 zo ki fita rahama ta wuce ta fita a palourn tana kallon Na ima da ta fasa kuka da ?arfi, ya maida ?ofar ya kulle yana kallon Na ima dake kuka tsakaninta da Allah yace

 Whats wrong with u? Kamar ya ?ara mata ?arfin kukanta ta haWa kanta da jikin bango ta dinga kuka.

Tsaki kawai ya ja ya juya ya buWe ?ofar palourn yana kallon Rahama da ke tsaye itama a bakin ?ofar ta gagara tafiya, ya Wan harareta yace

 Kuje tare, i ll be coming to the house later! Rahama ta gyaWa masa kai tana kallon Na imar dake tsaye jikin ?ofa itama tace mata

 To muje flat shoes Winta dake bakin ?ofar ta saka ta wuce shi ta sau?o da sauri tana warware Waurin Wankwalin kanta ta mayar da shi veil. Shi dai kallonta kawai yake, Rahama tace

 Sai kazo yaya ya gyaWa mata kai a hankali, ko sake kallonsa Na ima bata yi ba tabi bayan Rahama zuwa knda driver Winsu yayi parking ya bisu da kallo kawai har suka shiga motar, ya jingina jikinsa da ?ofarta yana kallonsu har motar ta fita a gidan.


Not fully edited

#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA ( TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 58: in the middle of chaos

Har suka isa gidan Ammi ba wanda yace ma kowa ?ala ita da rahama, jingina kanta ma tayi da jikin ?ofa tayi shiru, itama rahama sai bata ce mata komai ba ta cigaba da chatting Winta, suna dab da isa gidan Ammi message Win Ahmad ya shigo wayarta

 Is she still crying? ?aga kanta tayi ta kalli Na imar kafin ta masa reply da

 Ah ah ganin bai ce komai ba ta Wan karkata wayarta tayi snapping Na imar ta tura masa, da alama yana cikin dm Winta dan tana turowa ya gani sai dai bai ce komai ba, ta sake ce masa

 Me yake damunta yaya?

 Nothing kawai yace mata, ta tura masa sticker na kallonsa ta gefen ido amma sai taga ya sau?a online Win hakan yasa ta taSe baki ta cigaba da hira da friends Winta abinta.

Driver na parking, Rahama ce ta fara sau?a bayan ta Wauki ledan supermarket dake gefenta na aikan Ammi ta tsaya tana jiran Na ima, itama ta sau?o tana gyara mayafinta, sai da rahama taga ta fito kafin ta nufi cikin gidan, quietly Na ima ke bin bayan Rahama a compound Win har suka iso ?ofar shiga palour.

Yasmeen ce ta buWe musu ?ofa, ta Wan tsaya da mamaki tana kallon Na ima dake bayan Rahama fuskarta na nuna tambaya ?arara, rahama ta harareta tace

 miye haka wai?kin tsaya mana a hanya kina kallonmu matsawa tayi tana cigaba da kallon Na ima ba tare da ta kula rahama ba tace

 Sannu da zuwa Rahama ta kalli Na ima tace

 Ki shiga wuce su tayi ta shiga cikin palourn walking slowly dan sai yanzu ta fara tunanin me zata ce musu toh haka kawai ta taho gidan ko me zata ce? Yasmeen ta Wage ma Rahama gira alamun tambaya amma rahama ko kulata bata yi ba ta shige ciki ta barta bakin ?ofa, yasmeen ta Wan le?a compound to ko tare suke da Yaya? Ganin ba kowa ta rufe ?ofar itama ta taho palour.

Tsaye tayi bayan kujera tana kallon Na ima da rahama ta sa ta zauna, ta sake cewa

 Ina kwana Na ima ta Wan ?a?alo murmushi tace

 Ina kwana zagayowa tayi ta zauna a kujera opposite Na ima da wayarta a hannunta, Rahama ta dubi Na ima tace

 Bari inyi ma Ammi magana gyaWa mata kai kawai Na ima tayi Rahama ta wuce sama, ita dai yasmeen na zaune tana danna wayarta tana Wan satan kallon Na imar dake ta wasa da yatsunta.

Ba a Wauki lokaci sosai ba Ammi ta sau?o daga sama Rahama a biye da ita, har ta ?araso palourn ta samu waje ta zauna itama rahama ta zauna a hannun kujeran da Ammi ta zauna duk suna kallonta, ta Wan zamo daga jikin kujeran cike da kunya tace

 Ina kwana Ammi ta mata murmushi tace

 Ah ah tashi mana ki zauna Na ima, ya gidan? Komawa tayi ta zauna tace

 Fyn Ammi tace

 Masha Allah kafin ta kalli Yasmeen tace

 Kawo mata ruwa mana Yasmeen yasmin tace

 Toh tare da ajiye wayarta ta wuce kitchen, ita dai rahama na ta zaune a gefen kujera, Ammi ta mi?e tana kallon Na ima tace

 feel at home ina zuwa kinji Na ima ta gyaWa mata kai a hankali, Ammi ta Wan dubi rahama amma bata ce mata kpmai ba ta wuce sama.

Rahama ta dawo kan kujera ta zauna tana kallon Na ima tace

 ko kina jin yunwa? Girgiza mata kai tayi, rahama tace

 Okay dai dai sannan Yasmeen ta dawo ta ajiye tray Win a gabanta ta koma ta zauna itama tana kallon Rahama da ita kuma ta?i kallonta.


Ammi ta shiga Wakinta ta zauna a gefen bed da wayarta a hannunta tana neman number Ahmad dan bata fahimci bayanin da Rahama ta mata ba at all, ringing Waya kamar mai jiran kiranta ya Waga, bayan ta amsa gaisuwarsa tace

 Ahmad ban gane bayanin da Rahama ta min ba Wan shiru yayi kafij yace

 I ll explain idan Nazo Ammi, anjima in sha Allah zanzo, idan na zo ma zamu tafi tare da ita Ammi tayi shiru tana saurarensa kafin tace

 Lafiya dai ko ina?

 Hopefully, Sai dai na zo Win Ammi

 Shikenan, Allah ya kawo ka daga haka ta katse wayan ta ajiye a gefen gado tana sake tunanin ce mata da rahama tayi wai kuka ta dinga yi zata biyo ta, kuma tana kallon idanunta ma yanzu taga alamar kuka, to ko baya binta a hankali ne take gudunsa?Gagara komawa ?asan tayi ta zauna a Wakinta kawai.

Ahmad bai zo gidan ba sai dare, lokacin Na ima da Yasmeen da Rahama harda Saif da ya dawo daga sch suna Wakin yasmeen suna kallo a laptop Winta, dan tuni ta sake jikinta a gidan kamar ba gidan surukai ba, dan ji tayi duk wani damuwa da ke damunta a wancan gidan babu shi yanzu, Saif kuwa dama yana ?yalla ido ya ganta ya ma?ale mata, sosai itama tayi kewarsa hakan yasa duk inda tayi yana biye da ita a gidan, da Rahama zata yi girkin dare ma kitchen Win Na ima taje ta zauna a kujera da Saif a jikinta tana kallonta, Yasmeen kuma na zaune akan fridge tana ta basu labarin bikin ?awarta dat she missed, kwata kwata ko kawo Ahmad bata yi a ranta ba ko sau Waya.


Tana zaune a kan gadon ta mi?e ?afafunta Saif na kwance akan ?afarta, Yasmeen kuma tana kwance ta kifa cikinta akan gadon tayi tagumi duk sun ?ura ma Animation movie da suke kallo idanu, yayinda Rahama ke ?wance kan sofa tana waya da Aliyunta aka yi knocking kafin a turo ?ofar Wakin, mai taya su aiki Fati ta tsaya daga bakin ?ofar cike da girmamawa tace

 Wai anty Na ima ta zo inji Ammi duk kallonta suka tsaya kafin Na ima tace

 okay Yasmeen tace

 tana zuwa juyawa Fati tayi ta fita ta ja musu ?ofar, Yasmeen ta kalleta tace

 Ko yaya ne ya zo Waukarki? Zuciyarta taji ta buga da ?arfi tuno shi kawai da tayi ta dinga kallon Yasmeen amma ta gagara cewa komai, Rahama da ke waya itama hankalinta ya dawo kansu, Yasmeen tace

 Allah sarki yanzu tafiya zakiyi? Rahama gobe muje dan Allah ita dai rahama kallonsu kawai take dan ta san a yadda suka taho da Na imar she s not sure idan she ll want to go back to the house, Na ima ta Waga kan Saif daga ?afarta ya tashi ya zauna a gadon yana kallonta, ta sau?a a gadon ta Wauki gyalen sabon abayan jikinta ba wanda ta zo da shi ba ta yafa a kanta ta nufi ?ofa, duk binta suka yi da kallo, dan gabaWaya mood Winta ya canza kamar ba Na imar da har mamakin yadda tayi saurin sabawa da su suke ba, Yasmeen ta mi?e ta sau?a a gadon tabi bayanta, Saif ma sau?a yayi yabi bayan Yasmeen, itakam rahama ta rakasu da idanu kafin ta gyara kwanciyarta ta cigaba da wayarta.

Tare suka shigo palourn Ammi su duka ukun, Ahmad da ke zaune kan kujera opposite Ammi ya Waga kansa ya kalle su, ai kamar an dasata a wajen haka ta dakata daga bakin ?ofa ta?i ta ?araso ganinsa a zaune a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login