Showing 15001 words to 18000 words out of 212729 words

Chapter 6 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3641

ke mata wanda ta jima da fahimtar baya so.

But zata yi iya ?o?arinta wajen convincing Daddy ya bar ta ta dawo gurin Mamynta. Amma sai ta koma New York tukun.

Sosai ta zaga dangin Mamynta har da na Daddy. Sunyi matu?ar murna da ganinta. Da zata tafi, suka haWa mata goma na arziki, suna mitan rashin zuwan Dad wanda har sun gaji sun hakura.

Sosai su Aryan suka saba da ita. Duk inda ta je suna biye da ita. Tana magana da Sadiq kusan kullum. Babu wani labarin Nigeria da bata ba shi ba. Wanda har mamakin yadda ta yarda da shi ta kuma sha?u da shi cikin Wan ?an?anin lokaci take yi.

Duk da haka, ba komai ta sani game da shi ba, Banda cewa shima dan Nigeria ne, yana da brother Waya da two sisters, waWanda baya magana sosai akansu. Idan ta Wauko maganar ma , sai ya san yadda zai sauya topic Win. Shiyasa itama kawai ta hakura ta watsar.

;.

Satin tafiyarta na kamawa. Gaba Waya ji tayi kamar ranakun gudu sukayi, Wai har ta shafe wata Waya a Nigeria!

Mamy ce ta taya ta packing, jikinta duk yayi sanyi. Sun mata shopping sosai da Big Daddy. Sun saya mata gifts kala-kala. Har mai hoto Mamy ta kira ya musu family picture. Ta ba Na ima copy Waya da aka mata framing a cikin wani glass frame mai kyau .

 Zan ajiye a gefen gadona a New York ta faWa a hankali tana kallon Mamy dake haWa mata kayanta

Ranar da zata tafi, da ?yar suka rabu da Mamy wacce ta kasa Soye hawayenta. Na ima ta rungumeta tana kuka.

 Mamy& I belong here& please, kice Daddy ya barni anan.

Big Daddy ya Wagota daga jikin Mamy yana share mata hawaye

 Look at me, Zaki dawo, kinji? Try and convince your Dad, I know zaki iya, Mamynki da ni zamu jiraki Kar kiyi kuka kinji.

Ya rungume ta yana shafa kanta har sai da tayi shiru. Mamy ta juya da sauri ta koma mota, ba zata iya ganin take off Winsu ba. Na ima ta bita da kallo, hawaye na gangarowa a idanunta. Big Daddy ne ya jira har suka tashi kafin ya koma mota. Har lokacin, Mamy kuka take. Bai iya ce mata komai ba, ya kuma gagara lallashinta dan shi yasan what she s going through, yafi kowa sani, har suka iso gida, buWe motar tayi ta wuce cikin gida ya bita da kallo sai kuma ya sau?a ya bi bayanta& .

;.

Suna sauka a JFK, taji kamar ta dawo ne cikin ?untatacciyar rayuwarta, duk wani walwalarta ya Sace kamar dai ta baro shi a jirgin Nigeria.

Dad ne ya zo ya Wauketa da kansa a wata sabuwar Tesla. Duk da tayi kewarsa, bata nuna ba, Ta zauna a bayan motar kusa da shi, ta rufo ?ofar.

Sai da motar ta fara tafiya kafin ta gaishe shi, ya amsa ba yabo ba fallasa yana tambayarta how her flight was

 Alhamdulillah ta faWa a hankali tana maida idanunta kan taga

 Welcome back, ya faWa yana cigaba da duba jaridar hannunsa.

Ta gyaWa kai kawai. Bata sake cewa komai ba har suka iso gida.

Duk da garin ya rage sanyi sosai, amma hoodie ce a saman kayan jikinta, Jakan goyonta kawai ta Wauka daga motar, ta Waga masa hannu. Shi ma ya gyaWa mata kai kawai.

Driver ne ya ?arasa shigo da sauran luggages Winta cikin falon, yana sauri dan fita zasu yi da Dad dama sukayi branching to pick her up

Turus Na ima ta tsaya a falon tana kallon wacce ke kwance kan kujera tana danna wayarta.
Tana sanye da high-waisted jeans da crop top. Babu Wankwali akanta, sai expensive wig dake kannata. Kyakkyawa ce, fara tas, dan ta ma fi Na ima haske kallo Waya tayi ma Na ima ta mayar da kanta kan wayarta tana taunan gum.

Sai kuma ta mi?e, ta zura takalmanta ta wuce sama bata sake kallon Na ima ba.

Dai-dai matakalan ?arshe, ta juyo ta tambayi Andrew da ya shigo da luggage Win Na ima na ?arshe

 Andrew, where s my Daddy?

Andrew ya Wan du?a cike da girmamawa ya ce yana mota, amma suna shirin fita yanzu. Bata ce komai ba, ta juya ta wuce sama.

Na ima ta sau?e ajiyar zuciya. As if Daddy da Mummy ba su isa ba, yanzu kuma ga Suhaila? Wai yaushe ma ta dawo daga Cambridge Win? Jikinta ya ?ara yin sanyi.

Ta haura da luggages Winta Waya bayan Waya. Kafin ta rufe ?ofar Wakinta ta kalli Wakin Suhaila dake opposite nata jin kiWan da ke tashi daga ciki.


Bayan tayi wanka ta shirya, sai da tayi magana da su Mamy da Big Daddy kafin ta fito zuwa Wakin stepmom Winta. Tana sake kallon Wakin Suhaila da har lokacin kiWa ke tashi, girgiza kai kawai tayi, sannan ta ?arasa tayi knocking ?ofar Wakin Mummy.

Daga ciki ta ce

 Come in.

MurWa ?ofar tayi a hankali, ta tura ta shiga. Mummy da ke yi wa Suhaila head massage ta juyo tana kallonta.

 Shigo mana, me ya sa kika tsaya daga bakin ?ofa?

?arasowa tayi a hankali dan bata yi tsammanin Suhaila na nan ba, tayi zaton tana Wakinta. Ta ?arasa ta zauna a kan kujera tana kallon Mummy da ta cigaba da yi wa Suhaila head massage. Suhaila na zaune akan pillow mai taushi idanunta a lumshe, ita kuma Mummy na zaune bakin gado.

 How was your trip? Ya kika baro su Mamanki?

Mummy ta faWa ba tare da ta kalleta ba bayan Na ima ta gaishe ta.

 Lafiya. Kawai Na ima ta amsa, tana mi?ewa tace

 Mummy, let me find something to eat. I m starving.

GyaWa kai kawai Mummy tayi tana kallonta,

 Okay.

Juyawa tayi ta fita, ta sauka ?asa ta wuce kitchen. A can ta samu su Maryam suna shirya abincin dinner, dan oganniyar gidan ta dawo, basu isa su sake ba kuma sai ta koma makaranta.

abincin ma KaWan Na ima taci,dan ji tayi gabaWaya bata da appetite Win ma. Ta koma sama, Kusan karo suka ci da Suhaila, wadda ke ?o?arin sau?a, Na ima ta koma gefe da sauri tana faWin

 Sorry, ban san kina tahowa ba.

 Sorry for yourself. Ko kin makance ne da zaki ce baki ganni ba? You better behave yourself ni ba sa arki bace.

Wani kallon gefen ido Na ima ta mata, bata ce komai ba. Ta raSa ta zata wuce, Suhaila ta sa hannu ta finciko hular hoodie Win jikinta, ta dawo da ita baya tana mata wani kallo.

 What was that? Saboda raini ina miki magana zaki wuce?

Hannu Na ima ta saka, ta zare hannun Suhaila daga rigarta.

 Bani da lokacin faWa dake yanzu, before kice ma Dad na miki abu da banyi ba.

Daga haka ta wuce sama abinta, ta rufo ?ofarta.

Suhaila da ta bita da kallo, baki sake, ta juya fuu kamar zata tashi sama, ta nufi hanyar Wakin Mummy.

Daga bakin ?ofa ta tsaya tana kallon Mummy tana huci.

 Duk abinda nayi ma yarinyar can ita taja! Mummy, I just can t stay the same roof da ita. Na tsanetaaaa.

Mummy da ke kallonta ta mata alama da ta shigo, ta kulle ?ofar. ?arasa shigowa tayi, ta rufe ?ofar tana jin ranta gabaWaya na tafarfasa.

Mummy tana kallonta tace

 Why can t you calm down ki yi abu kamar na masu hankali? Kina gidan ubanta, kina cewa kin tsaneta? Ko ance miki Daddy da kika ga yana biye miki baya son tasa  yar ne?

Tura baki tayi.
 Mummy, raini fa ta min.

 Sannu babba. Two years fa kaWai kika bata, amma sai wani ya Wauka kin bata shekara goma tsabar yadda kike abubuwanki. Dan dai kin fita jiki ne kawai amma ai ba wani girmanta kika yi ba.

Sake haWe rai Suhaila tayi, bata ce komai ba.

Mummy tace

 Ki kwantar da hankalinki. Ta kusa ma ta bar gidan gabaWaya for good. Ina ta ?o?arin convincing ubanta ya barta ta koma gun uwarta amma ya?i, sai kace wani abu take tsinana masa. But na san abinda zanyi, Karki Sata ranki a banza.

 Better. Wallahi gwara ta san inda dare yayi mata, Dan ni bazan zauna da ita gida Waya ba.

Daga haka ta fice daga Wakin ko rufowa wa mummy ?ofar bata yi ba.


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:24 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014

Chapter 9: Between silk and shadows

Kwana biyu Kenan da dawowanta daga Nigeria, Sosai take Kewan Mami, bare ma with the condition da gidan Ke ciki sai ya sake sa kwata-kwata ta tare a Wakinta, ko abinci ta bar ci tare da su sai dai ta ci a Wakinta, ba kasafai ma take sa??owa ba dan duk wani fitina Suhaila ta san yadda ake takaloshi, ita kuma bata son ta biye mata dan tasan ?arshen abin ita Dad zai bama laifi, ba tun yau ta saba da halin Suhaila ba tunda Dad ya auri Mummy ta taho da Suhaila gidan basu taSa shiri ba, bata san me ta tare mata ba but hakanan basa shiri, da idan ta tsokaneta tana retaliating not until lokacin da Dad ya mareta akan Suhaila tace ta mata rashin kunya, tun daga lokacin ta daina biye mata kwata-kwata, suhaila ta girme ta, ta bata 2 years amma ko kaWan bata kama girman ba.

Wanda a Sangaren suhaila ji take ta tsani Na ima ba wai dan ta mata komai ba, kawai ji take she dont deserve all she have, she so much wish Na ima bata da kyau cause apart from being Dad s only daughter her serene beauty shi yake sake sa taji ta tsaneta, ita da she s white ma bata da wannan kyan sai uban haske cause babanta is an american Mummy ce ?yar Nigeria wanda tunda ta zo karatu ta haWu da Simon Brookes a Makaranta, though ta san babu aure tsakaninta ita musulma da shi da yake christian hakan bai hana ta soyayya da shi ba, sosai suka sha soyayyansu irinta turawa, wanda daga baya da ?yar Simon ya musulunta saboda yana son auren Salman (Mummy) kuma ta tabbatar masa bazata iya aurensa a Christian ba, har Nigeria ta kaisa aka Waura musu aure bayan ya musulunta, daga nan kuma suka koma newyork, ta daWe kafin ta haifi Suhaila dan at first sam baya son haihuwa sai daga baya da ?yar ya amince suka daina planning suka haifi suhaila, Simon za a iya cewa musulmi ne irin waWanda ake ce ma musulun musulun, dan Sallahr ma ba yinta yake ba sai ya ga dama, dama babu ilimin addini sam a tattare da shi, to ita kanta Mummyn ba isanta yayi ba bare ta ?arar masa, haka dai suke rayuwarsu a bai bai, har Suhaila tayi 10 years lokacinne kuma sukayi divorcing juna, wanda a take yace ya bar ma musuluncin tunda dama ba don Allah ya shige ta ba, rabuwa dai ba na mutunci suka yi ba, sai da kotu ta musu iyaka da juna, kasancewar Mummy ?wararriyar lawyer a lokacin bata bari an karSe mata ?yarta ba tayi anfani da duka connections da take da shi ganin ta karSe ?yarta, shima Simon Win bai wani damu ba cause yasan ko ba jima ko ba daWe yarsa kam zata neme biological father Winta, Salma Family Lawyer Winsu Na ima ce tun ma kafin ta rabu da Simon, bayan rabuwarta da Simon da abinda abinda bai fi 4 years ba kuma Alhaji Mustapha (Dad) suka rabu da Mariya (Mami) wanda a da suna shiri sosai da Salma, amma tun bayan incident Win da ya faru a ranan wanda ya janyo chaos ba Wan kaWan ba tayi switching sides, a lokacin Alhaji Auwal (big daddy) da sauran ?yan uwan Mami ba ?aramin tashin hankali suka shiga ba ganin halin da ?yar uwarsu ta shiga as a result of shan giyan Dad, she was in a comer for weeks kafin ta san ma wake kanta, tana farfaWowa suka maka Dad a court requesting for divorce na ?anwarsu, duk yanda Dad ya so ya shawo kan matsalar using his money and power kasawa yayi, dan big Daddy sam bai bada chance ba shima, haka ya sake rura wutar rashin son juna da ke tsakaninsu tun kafin ma ya auri Mami, dole ya sake ta ba don ya so ba, ko da aka tashi batun custody na Na ima, Salma ce tayi ruwa tayi tsaki tana kwantar ma Dad da hankalin cewa kar ya damu bazata taSa bari a raba shi da yarsa ba kamar yadda bata bari an raba ta da tata yar ba, ai Wa na kowa ne, kamar yadda tayi a na suhaila haka tayi uwa tayi makarSiya ta samu custody Win Na ima wa Dad, wanda babu yanda yan uwan Mami basu yi da ita ba amma taki testifying against Dad a court, suna ji suna gani aka karSe Na ima aka bashi a ranar ba ?aramin Mamakin Salma Ammi tayi ba ganin yadda tayi bake-bake a kan lamarin& & ..


 I m outside ur gate message Win sadiq ne ya shigo wayarta, dakatawa tayi da scrolling Win da taje ta kafe wayar da idanunta, tunda ta dawo basu haWu ba& .

Wani sa?on nasa ne ya katse mata tunanin da ta tafi

 U gonna make me freeze out here, or?

?an murmushi tayi ta tashi da sauri ta ?arasa wajen window Winta ta Wan matsar da binds Win kaWan tana le?a shi, and there he was jingine jikin motarsa hannayensa tucked cikin aljihun jacket Winsa, ?ura masa idanunta tayi, kamar ya ji a jikinshi ya Waga kanshi saitin window Winta da sauri ta sake binds Win tana murmushi, mayafinta ta Wauka ta nufi ?ofa kamar dai shine kaWai escape Winta daga drama Win gidannan, tunda ta buWe ?ofa ya juyo ya zuba mata idanu, a nitse take tafiyarta har ta ?araso inda motarsa take,

 Haka kace u were busy today.. ta faWa tana kallonsa

?an dariya yayi

 To ya kike zare min ido, da kika samu ma na ture all whats making me busy nazo?

 Ni ban zare maka ido ba a hankali tayi maganar tana jingina da motar

 Nigeria Winne ya saka kika ?ara kyau haka?

 I guess dariya suka yi tare, yana kallon yadda take wasa da gyalenta kafin ya mayarda idanunsa fuskarta, a hankali yace

 ive missed u Ni ima

?an jim tayi kafin ta Wan saci kallonsa taga ita yake kallo

 Um.. me ya kawo ka toh ma bayan ko kirana baka yi ba only a message asking how we landed?

Yana cigaba da kallonta irin kallon da ta kasa gane masa yace

 Didnt want to disturb ur peace ne

 Tun yaushe ka fara damuwa da wani peace

Bai amsa ba banda Wan murmushin da yayi

 Do u care to walk with me?, five blocks? Thats all

 A sanyinnan?

 Ai ba sanyi sosai kin dai saba da weather Win Ninja, kuma ma ke gashi har gloves kika saka a hannunki nifa?

Ya faWa yana Waga mata hannayensa like a helpless boy.

?an dariya tayi

 Fine amma 5 blocks ta faWa tana juyawa ta kalli gidansu

 Deal

A hankali suke tafiya side by side, shiru babu mai cewa komai

 I miss this moments and everything about u Ni ima

?an dakatawa tayi da tafiyar tana kallonsa, sai da yayi two more steps ya fahimci bata biyosa, juyowa yayi yaganta a tsaye tana kallonsa kamar dai yau ta fara ganinsa..

 What? Ya tambaya a hankali

 Babu ina so in koma gida ne, sanyi nake ji

?an shiru yayi yana kallonta, irin kallon da she can feel it under her skin kafin ya Wage kafaWa

 Okay& 

Ko kafin ya ?araso inda take ta juya da sauri ta fara tafiya, har ?ofar gida inda motarsa take ya rakota, yana kallonta yace

 U seem uncomfortable are u okay?

 Babu komai ta faWa tana masa murmushi

 Tun da kince haka

Ya faWa yana buWe motarsa, juyawa tayi har ta fara tafiya taji yace

 Wait& i forgot something

Juyowa tayi tana kallonsa, bayan motan ya buWe ya Wan sunkuya, ita dai kallonsa kawai take kamar ta samu television, duk wani abu da take hasashe bata so ya zama gaskiya cause yau sadiq daban take gani ba sadiq Winta da ta saba da shi ba, tayi nisa a tunanin da take yi taji yayi snapping fingers Winsa a fuskarta da yasa ta ?yafta idanunta tana kallonsa, kafin ta kalli hannunsa da ke Wauke da bouquet na flowers, very beautiful one, ta zuba musu idanunta.

They were fresh, soft cream roses wanda aka yi mixing da delicate baby s breath da lilac spray, an Waure da purple ribbon. understated and elegant.

Ta maida idanunta kanshi, fuskarta da alamar tambaya

 For you ta faWa yana kallonta da murmushi

?ara kallon bouquet Win tayi ta sake kallon fuskarsa,

 Na miye?

Shafa bayan kanshi yayi nervously

 I dont know& na barka da dawowa? Or maybe i didnt text more, or i just missed u

Kyafta idanunta tayi amma ta gagara ce masa komai, mi?a mata su yayi yana kallonta, a hankali ta saka hannu ta karSa gently.

 Ni ka siya ma su?

 Yes why?, ure just a girl and u need flowers dont make it wierd

 Nagode ta faWa a hankali da murmushi a kan fuskarta, tana rungume da bouquet Win tana kallonsa


 Wow ta jiyo muryar suhaila daga bayanta, juyawa tayi tana kallon Suhailar da ta ?araso wajen tana kallon flowers Win hannunta sanann ta kalli saWiq da shima ya dakata yana kallon Suhailar,

Tana sanye da trench coat camel colour, sai designer boots dake ?afafunta, da Wan ?aramin ba?in jaka a hannunta. ?auke idanunta tayi daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login