Showing 180001 words to 183000 words out of 212729 words

Chapter 61 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3644

ya nufi kitchen Win da ya tabbatar duk suna can, tsayuwa yayi a bakin kitchen Win yana kallonsu dan ba duka suka rufe ?ofar ba, Rahama da yasmeen na gefe Waya na kitchen Win sun basa baya Suna aikinsu, Fati na gefe itama tana wanke vegetables a bakin sink, a tsakiyar kitchen island Win kuma Na ima ce a tsaye itama ta bawa ?ofar baya ta jingina jikinta da island Win tana folding dish towel dake hannunta innocently.

For a moment he just stood there da hannunsa Waya a aljihu yana kallonta, gashin kanta ya kwanta lub a bayan wuyanta ta ?ar?ashin hular kanta, ya bi jikinta da kallo kafin ya sau?e ajiyar zuciya a hankali dai dai lokacin ta juyo tana duba abinda ke cikin pan ba tare da ta lura da shi ba kamar yadda dukansu sauran basu lura da shi ba, turo ?ofar yayi da kyau ya shigo cikin kitchen Win yana clearing throat Winsa duk suka juyo lokaci Waya, da Mamaki Rahama da Yasmeen ke kallonsa cause kitchen Win gidan dai ba wajen zuwansa bane tun kafin yayi aure ma kafin ya shiga sau Waya yayi aika sau goma, duk fuskarsu a washe suka gaishe sa ya amsa idanunsa akan Na ima dake juya plantain ba tare da ta kalleshi ba sai ma haWe ranta da tayi kaWan tana rage gas Win kamar bata san ya shigo kitchen Win ba, Ya ?arasa gaban counter Win da take ba tare da yace mata komai ba ya ja kujeran jikin wajen mai kamar dining a haWe ya zauna, hakan yasa Yasmeen ta kalli Rahama, wayarta kawai rahama ta Wauka ta nufi ?ofa abinta, yasmeen ta bita da wani kallo, ji wani gulma miye na fita maimakon su tsaya su cigaba da aikinsu tanan su ga ya zasu kaya sai ta kama ta fita yadda dole itama sai ta fita kenan, wallahi rahama tana bata takaici, dole itama ta nufi ?ofa tana jin kamar ta tsaya amma bata isa ba tunda fati ma tuni ta fice ace ita kaWai zata tsaya ai ya zama gulma ya tsaida ta, ta ?asan ido Na ima tabi yasmeen da kallo tana gama ficewa a kitchen Win ta janyo towel ta goge hannunta tare da barin bakin gas Win ta nufi ?ofa itama, mi?ewa yayi ya sha gabanta dan har ta zagayo ta nufi ?ofar fita, ta Waga idanunta suka haWa ido ta sake haWe rai tana kallonsa

 Where are u running to? Ya faWa yana kallonta,

 daga cewa mu tafi gida tare Wazu shine kika shige toilet, yanzu kuma ina zaki shige?

Ko amsa masa bata yi ba ta nufi ?ofar fita kitchen Win ta baya ya bita da kallon mamaki, a wannan uban ruwan zata fita compound? Hakan yasa yace

 Na ima wait! Amma ina har ta buWe ?ofar, ?arar sau?ar ruwa a waje ya ?ara sauti a kitchen Win wani iska sosai ya shiga shigowa kitchen Win, ganin da gaske fita zatayi ya sa ya nufo ta muryarsa cike da lallashi yace

 To tsaya kiji, am leaving dont go in dat rain ta tsaya a bakin ?ofar ri?e da ?ofar tana kallonsa, hannunsa ya mi?a mata alamun ta zo ta ma?e masa kafaWa, ya tsaya jim yana kallonta sai ya ga ta Wanyi murmushi kafin ta sake ?ofar ta fita outside kitchen Win bai san sanda ya biyota wajen ba yayi saurin ri?o hannunta kafin ma ta ?arasa babban compound Win ta baya, already har ruwan ya fara soaking through shirt Winsa, ta tsaya tana kallonsa ruwan da ake yana ji?a hularta yana shiga har gashinta yana gangarawa fuskarta,

 Look at u, zakiyi zazzaSi fa ya faWa shima ruwan da ya ji?a gashinsa na bin gefen fuskarsa, ta tura baki tana ?o?arin ?wace hannunta hakan yasa ya tura ?ofar kitchen Win ya rufe da Waya hannunsa, ita kuma ya jinginata da bango ya Waura goshinsa a nata a nata breath Winsa na fita a hankali saboda yadda sanyin ruwan ya gama kame rigarsa a jikinsa dukansu Wigan ruwa kawai suke tare suka sau?e ajiyar zuciya muryarsa ?asa ?asa yace

 Zaki ji?e fa ta Wan tura shi kaWan tana faWin

 Ni ka ?yale ni kamar wanda ta tura takadda haka ta ture shi daga jikinta tsabar yadda jikinsa ya gama mutuwa shi kaWai ya san me yake ji, ta wuce shi tana shiga ruwan sosai, ya jingina da bangon wajen ya lumshe idanunsa ya buWe yana kallonta kafin ya tashi daga bangon ya nufeta, tana ganin haka ta tattare dogon rigarta da ya gama ji?ewa jagwab ya manne da jikinta da niyyar fecewa ta zagaya ta front door, da hanzari ya ri?ota sosai jikinsa, ya saka hannu ya zagayo a waist Winta yana kallon cikin idanunta kamar dama jiran moment Win yake itama shi take kallo ta rasa me take ji haushi ko ?aunarsa, ya kai Wayan hannunsa ya shafa fuskarta a hankali, lumshe idanunta tayi ta buWe su a hankali tana kallonsa ya sake jinginata da wall Win wajen ya sunkuyo ya Waura fuskarsa a gefen tata duk suka lumshe idanunsu suka yi shiru, kafin a cikin kunnenta a hankali yace

 Zanyi tafiya Wago idanunta tayi ta kalleshi shima ya Wago yana kallon face Winta da jikinta dats drenched da ruwa, muryarta a hankali tace

 Ina?

 Somewhere ya faWa yana Waura goshinsa a goshinta ya kai lips Winsa yayi kissing karan hancinta lightly, buWe bakinta tayi da niyyar sake tambayarsa yayi leaning in ya haWe bakinsa da nata, it wasnt rushed, it was deep but very desperate kamar bai taSa kissing Winta ba a rayuwarsa, hannunsa har rawa yake wajen tallafo fuskarta, ganin bata hanasa ba ya sake birkicewa, wani irin mixed emotions yake ji yana cika ?irjinsa, ruwan na soaking Winsu har face Winsu, mixing the warmth of their breaths.

Na ima bata yi responding ba at all at first har sai da taji ?arfinta na shirin ?arewa, like all of a sudden she felt weak, zuciyarta na bugawa da ?arfin gaske, its like she s fighting hard to be in this moment, ganin tana shirin sulewa ya sa ta ri?o rigarsa da ta gama ji?ewa sharkaff da ruwa suna sau?e ajiyar zuciya tare.

Ko da yayi pulling back gagara Wauke kansa yayi daga jikinta, ya Waura kansa a wuyanta ya gagara ce mata komai, duk yadda ta so ta rungumesa back kasawa tayi banda ajiyar zuciya babu abinda take sau?ewa a hankali, hawayenta da ya haWe da ruwan na gangarawa kan kumatunta, sun kusan 3 minutes a haka kafin ya Wago daga jikinta yana kallon fuskarta yace

 Lets go home kamar dama tuntuni abinda take jira kenan ta fara kuka, ya sake rungumota jikinsa yana shafa gashinta da ya ji?e sharkaff shima da ruwa yaba Wiga dan tuni hular ta kama gabanta, cikeda lallashi muryarsa ?asa ?asa tace

 I m sorry, u can stay all u want, i love you so much Na ima

 Ta yaya zan koma to bayan ka ji?a min kayana ta faWa a shagwaSe har sannan tana jikinsa tana kuka, Shiru ya Wanyi yana shafa kanta kafin yace

 My bad, kiyi ha?uri toh, in kira rahama ta kawo miki hijab?

GyaWa masa kai tayi a hankali, ya saketa yana taSa aljihunsa jin ba wayarsa yace

 Yana kitchen wayar kallon juna sukayi kafin yace

 muje sai in kirata , ta gyaWa masa kai ya ri?o hannunta suka nufi bakin ?ofar kitchen Win feeling like kar moment Win ya taSa wucewa, har ya kai hannu zai buWe ?ofar a hankali sai kuma ya tsaya ya juyo ya kalleta

 What if sun dawo bata san sanda tayi dariya ba ya tsaya kawai yana kallonta tana cigaba da dariyar tace

 Then u tell them me mukeyi a waje ya Wan harareta kaWan

 That u dragged me outside and kissed me? Ta wani buWa ido tana kallonsa kafin tayi wata dariya tana matse ruwan hularta tace

 I kissed u or u kissed me? Kallonta kawai yake, like she s fyn to ai yanzu meyasa bata son komawa gidansu yace

 Baby ko mu tafi gida kawai? I have my keys with me ya faWa yana lalubo key Win motarsa dake aljihunsa, ta wani Wan harareshi kafin ta fara ?o?arin wucesa ta shiga kitchen Win, da gudu ta ?arasa cikin kitchen Win bayan ta buWe jin ?aurin da ke tashi ta ?arasa bakin gas Win a sittin ta sa hannu ta kashe gas Win tare da toshe bakinta tana kallon sa daga inda yake tsaye bakin ?ofa shima drenched da ruwa irin kallon look what uve done, ganin plantain Win da ta bari kan wuta ya gama babbakewa tass sun koma ba?i ?irin a cikin pan Win gwanin tausayi, dai dai lokacin Rahama ta buWe ?ofar kitchen Win ta shigo ai da sauri ya mayar da ?ofar bayan ya rufe kawai ya zaga ya nufi motarsa a ruwan yana lalubo keys Winsa dan yasin da Rahama da gansa a haka gwara ya tafi a ruwan.

Rahama ta tsaya tana kallon Na ima da ke ta fifita Haya?i da hannu duk da ma extractor hood dake saman cooker Win ya zu?e haya?in sosai da ba haka ba, rahama ta ?araso kitchen Win ta le?a pan Win tana kallon plantain Win kafin ta kalli Na ima tana gumtse dariya tace

 Ina yayan? BuWa mata hannu tayi alamun bata sani ba tana marairaice fuska, Rahama ta bi gashinta da jikinta da ke ji?e da kallo kafin tace

 Love birds cike da tsokana, Na ima ta Wan harareta cike da kunya tana sau?e pan Win daga kan gas, Rahama tace

 In Wauko miki hijab? Da sauri ta gyaWa mata kai, Rahama ta gyaWa mata kai tare da juyawa ta nufi ?ofa fuskarta Wauke da murmushi, dan she s happy Na ima is getting better, kuma Allah ya so ma itace tazo da yasmeen ne ai sai tafi jin kunya.

#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA ( TANGLED HEARTS)

Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 63: crossed lines

Da daddaren ranar tana kwance a gadonta amma ba bacci take ba, Saif kuma na Wakin Ammi yace acan zai kwana, yasmeen da rahama na Wakinsu probably ma sunyi bacci amma ita tana ta kwance idanunta biyu ba tare da ta san abinda ya hana ta baccin ba, kamar wadda aka ma dole ta mi?e zaune ta janyo wayarta a hankali ta zuba ma wayar idanu, sai kuma a hankali ta buWe lock Win ta shiga messages Win da ya tura mata tun Wazu da batayi replying ba kuma zaiga blue ticks alamar ta buWe, ta zuba ma lambarsa thats not saved a wayarta idanu kafin a hankali ta shiga tayi saving da Yaya Ahmad, ta sake dawowa tana karanta messages Win, the first one is of him telling her ya wuce gida wanda tun da ta dawo Waki tayi wanka ta canza kayanta daga ji?a??u na Wazu taga wannan message Win amma bata amsa ba, sai Wazu ya sake mata wani cewa he s cold from ruwan da suka shiga.
ta dinga contemplating kamar mai ya?i da zuciyarta kafin ta tura masa

 How re u, ya jikin? Ganin baya online taji kamar ta goge message Win gabaki Waya, amma sai bata goge ba, sai kawai ta kirashi normal call, har ya katse bai Wauka ba haka kawai zuciyarta ta raya mata yana tare da Amira ne a lokacin tayi shiru tana kallon wayar kafin kawai ta tafi ta goge message Winta ta kashe wayar ta kwanta ta rufe idanunta trying to force herself to sleep amma inaa taji ta gagara, ta kai hannu ta share idanunta a hankali tana hana kanta kuka amma a banza, ta tashi ta zauna ta haWa kanta da guiwa ta kama kuka,

?arfe 2:30 wayarta ta fara ringing, ta share idonta ta kalli wayar ganin shi ke kira ta Wauke kanta har wayar ya katse, tayi shiru tana jiran ya sake kira taga bai kira ba ta juya ta zuba ma wayar idanu kafin ta janyo wayar kusan a fusace ta buWe whatsapp taga ya sending mata question mark kaWai da ya ga tayi deleting message Win, sai taji abin ya ?ara Sata mata rai, message ta fara masa typing cikeda rigima itama ta tura masa question mark, gani tayi ya gani immediately hakan yasa ta gane yana dm Winta tayi ta jira yayi reply amma baiyi ba kusan 2 minutes kafin ta tura masa sticker dat shows she s waiting for his reply amma nan ma ya buWe bai ce mata komai ba, haWe girarta tayi tana jin haushin rashin reply Win nasa bayan yana buWewa ya karanta ta sake tura masa

 Good luck with ur happy life, dont worry i wont disturb u again in sha Allah tana turawa kuwa taga ya sake gani amma ya?i yace mata komai ta dinga kallon message Win da mamaki wato ya kalla bai kula ta ba, haWe rai tayi ta sake tura masa

 Thank you nan ma tana turawa ya sake gani amma bai ce komai ba, kamar zata fashe ta tura baki kafin ta bi ta goge messages Winta duka. Ganin har sannan bai ce mata ci kanki ba ta gagara ha?uri dan har ta ajiye wayar ta kwanta tana dana sanin fara masa magana ta sake mi?ewa zaune ta janyo wayar ta tura masa

 Are u ignoring me?wow, okay shima tsaf ya karanta amma bai amsa ba, da mamaki ta dinga kallon wayar kafin muryarta ?asa ?asa to herself tace

 magani na ta faWa tana dangwarar da wayar duk ranta a dagule ta koma ta kwanta, hawaye har sun sake ciko idanunta.

Yana idar da Sallar dare da yake yi ya kalli gadon dan dama abinda ya tashi yi kenan yaga missed call Winta and a deleted message shine ya kirata da bata Waga ba kuma he assumed tayi bacci ne so sai bai sake kira ba ya shiga chat Winta da ta tura masa ta goge ya sending mata question mark and ba tare da ya fita a chat Win ba ya mi?e ya wuce ya Wauro alwala ya zo ya tada sallah, message notifications da yake ta ji tun yana sallah yasa ya mi?e ya ?arasa gefen bed Winsa ya Wauki wayar ya zuba ma messages Win da duk ta gogesu idanu sai na ?arshen ne kaWai bata goge ba baisan sanda murmushi ya kuSuce masa ba ya zauna gefen bed yana share goshinsa still murmushi ya ?i barin fuskarsa ya danna mata kira immediately, yana fara ringing yaga tayi rejecting abin sai ma ya bashi dariya, ya shiga whatsapp Winta ya tura mata

 What did u delete baby girl? Ta dinga kallon message Win, wato ma what did she delete bayan ya gama karantawa duka,
daga kwance da take ta masa reply

 Babu komai dont stress urself, ka cigaba kawai da enjoying life Winka without me
Ahmad yayi wani dariya shi kaWai, pls he miss dis girl way too much amma sai ya?i ya amsa da gangan yana ta dariya wanda ya san shaqa zata sake yi ai kuwa bai gama assuming ta sake mai message

 Kasan me just forget i said that ganin bai amsa ba ta tura masa stickers har uku duk na kallonsa da hakan ya sake saka shi dariya amma still bai amsa ba

 Meyasa zaka dinga buWe min message kuma bazaka kulani ba

yana buWewa taga ya fara mata reply, few seconds later reply Winsa ya shigo wayarta

 Because you re too cute when you re angry. I don t want to spoil it.

Shiru tayi tana kallon message Win nasa, ta hana kanta murmushi tana shirin tura masa sabon message ya rigata

 Sallah nake, baby. Not ignoring you. I can never ignore you.

Rufe fuskarta tayi a Pillow cike da jin kunya amma murmushi ya ?i barin fuskarta, kafin ta Wago fuskar jin ya sake turo mata message

 Drama queen, now tell me abinda kika ce kika goge?

 Kawaai kar ka damu ta masa reply tana murmushi,

 Ah ah tell me

 Cewa nayi ya cold Win ya sake ka?

 Ah ah ba duka ba i m still sneazing Wan shiru tayi kafin tace

 Sorry ya amsa mata da

 Tnks

 Nima bari inyi sallahn ta tura masa tana tashi zaune a gadon,

 In kira ki?

 Ah ah i want to pray now

 Okay baby, i love you, je kiyi sallah, as soon as na dawo daga tafiyar da zanyi gobe we re going back home kinji

shiru tayi bata amsa ba tana zaune gefen bed Win shiru, ganin bata amsa ba ya shiga kiranta voice call ta dinga kallon wayar kafin ta Waga, cikin very calm muryarsa yace

 U still dont want to come back? Ya faWa yana atishawa a hankali dan sosai sanyin ruwan da suka shiga ya dameshi da ?yar ma yayi bacci,

 Sorry ta faWa a hankali jin sai atishawa yake a jejjere, tissue Win dake gefen bed Winsa ya sa zari Waya ya share tip na hancinsa da har yayi ja abinka da fari saboda tsabar attishawan da yake tayi tun da suka shiga ruwan yace

 Tnk u kafin ya sake maimaita tambayar, ta Girgiza masa kai a hankali kamar yana ganinta tace

 Ni bana son Gidan ya Wanyi shiru yace

 Why?

 Ance sihr ne kuma it might still be in the house ni gaskiya bazan koma ba, Mami da big

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login