Showing 66001 words to 69000 words out of 212729 words

Chapter 23 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3676

lallashi yace  look baby ki kwantar da hankalinki okay? Za a ganta in sha Allah kifa kanta tayi a kafaWarsa ta cigaba da kuka yana shafa kanta yace  its okay she s fyn in sha Allah


A bakin gate Win gidan yayi parking ba tare da ya shiga ba yana kallon Gate Win kamar mai tunani, kafin ya sau?e ajiyar zuciya a hankali ya zaro wayarsa yayi dialing Number Nasir, kallon wayar dake hannunsa yana ringing yayi ganin mai kiransa ya Waga yana cigaba da shafa kan faWila dake kuka har sannan a jikinsa

 Im outside

 Ka shigo mana?

 No , ka fito muje

 Okay coming daga haka ya katse wayar, Wago faWila yayi yana kallonta ya share mata hawaye  stop crying pls Ahmad is outside bari muje, dont worry shell come home today itself in sha Allah

GyaWa mishi kai kawai take yi  me zan sake cewa Mami idan ta sake kira to?

Shiru yayi kafin ya shafa kanta a hankali yana mi?ewa tsaye  just tell her the truth, da addu arta ma abin zai fi zuwa da sau?i

GyaWa mishi kai tayi  toh yayi kissing goshinta  sai mun dawo daga haka ya nufi ?ofa ta bishi da kallo tana share hawaye.

BuWe motar Nasir yayi ya shiga ya rufo ?ofar yana hararar Ahmad da ya tada motar ya fara driving

 to miye ne anfanin rashin shiga Win shiru ya masa yana cigaba da driving, Nasir ya sau?e ajiyar zuciya

 But what do u think? Honestly Nasir ya faWa yana kallon Ahmad , ganin bai amsa ba ya cigaba  Waye ne zai sace Naeema bata faWa da kowa, bata da matsala da kowa she doesnt even meddle da kowa a school, in fact bata ma shiga harkar mutane, shes always on her own, idan kuma kidnap ne yaci ace sun kira for ransom right?do u think shes safe?

Cije lips Winsa yayi kamar bazai ce komai ba, kafin a hankali yace

 Babu abinda zai same ta, she s safe in sha Allah be positive

yana faWa yana driving Win with his face steady of emotions baka gane me yake tunani

 I hope so, cause Na ima is a good girl, tun jiya faWila babu abinda taci da ?yar na sa ta sha tea, come to think of mutanen Abuja idan suka ji i dont know but hankalinsu zai yi matu?ar tashi shes loved by all, Allah ya sa komai ya zo da sa?i kafinann

 In sha Allah kawai ya faWa yana cigaba da driving Win da yakeyi absent minded


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:28 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA( TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 28: TRAPPED

Kwana uku Kenan, 72 hours of total silence, babu Na ima babu labarinta, no traces, babu ko alamarta, despite the top level security alert, da connections Win daddyn Naima da ya sau?a Nigeria a kwana na biyu da Satan ta tare da su Suhaila ga kuma Big daddy on the other hand duk a banza, despite high ranked officers da case Win ke hannunsu da state backed tracking units wanda kuma suke iya bakin ?o?arinsu na gano inda Na ima take, amma har zuwa lokacin babu wani ci gaba da aka samu, kamar dai wacce ta Sace into thin air.

FaWin irin halin da faWila ke ciki Sata baki ne, sai Mami ce ke kwantar mata da hankali though itama ?arfin hali kawai take yi, shi kanshi Nasir zuwa yanzu ba ?aramin tashin hankali yake ciki ba, the only thing da suka gani shine shigar Naima motar bolt da FaWila tace tayi ordering, wanda willingly suka ga ta shiga ba wai forced ba, ko da akayi contacting driver Win to know inda ya kaita from there sai cewa yayi kafin su isa inda ta saka a order Winta tayi cancelling order Win midway ta sau?a.


A Sangaren Na ima bata taSa jin kanta helpless kamar yadda take ji ba kwana ukunnan da tayi a hannun sadiq, babu abinda bata gwada ba, tayi kukan, tayi lallashin, tayi masifa, tayi barazana amma duk a banza, zuwa yanzu ba ?aramin tsoron Sadiq ne ya shigeta ba, ya bata access da palour har ma da kitchen sai dai ya rufe ?ofar fita daga palourn, sannan yayi sealing duka windows Win harta na kitchen, kuma shima a gidan yake kwana a palour akan kujera ko a kan carpet, while tana kan gado a Wakinta wanda ya zare keys Win bare ta rufe daga ciki, hatta keys Win bayan gida ya zare, sau biyu kaWai yake fita kullum ya siyo musu abinci shima baya sake fita, ta rasa meyasa yake yin abinda yake yi tayi ?o?arin masa magana amma abubuwan da ta fahimta zamanta da shi a gidannan shine kamar sadiq bashi da lafiyar ?wa?walwa, sau dayawa tana iya fitowa daga Wakinta ta samu yayi kaca kaca da palourn ya watsar da throw pillows na kan kujera ya koma gefe ya zauna yayi shiru sai dai kawai ta tsuguna ta kwashe ta gyara inda ya Sata bata ce masa komai, tsakaninta da kitchen dama sai dai in ruwa zata Wauko dan duk yadda tayi ya barta ta dinga girki ?i yayi, ya gwammace yin takeaway Win kullum ko zata ci ko bazata taSa ci ba. Kullum shi yake tashinta da asuba dan tayi Sallah amma baya zuwa masallacin da tana jin kiran Sallah ko da yaushe alama inda suke yana kusa da masallaci.

Yau ma tun da tayi asuba take zaune daga kan gadonta tana kallon palour inda sadiq ke zaune akan sallaya shima yana azkar da yake ?ofar a buWe take, mi?ewa tayi a hankali bayan ta sau?e ajiyar zuciya ta fito daga Wakin tana tafiya a hankali ta ?araso palourn, Waga kai yayi ya kalle ta sau Waya ya Wauke kansa ya mayar wani gefe, ta ?araso ta tsuguna kusa da shi tana kallonsa

 Good morning

ta faWa tana ?a?alo murmushi, kallonta yayi ganin tana masa murmushi shima yayi murmushi

 Good morning my love cigaba da ya?e tayi tana kallonsa

 how are u

juyowa yayi da kyau yana ri?o hannayenta dake cikin hijab

 im fyn, am perfectly fyn with u by my side

ta gyaWa masa kai kawai ba tare da tace komai ba, ta Wan sunkuyar da kanta hawaye na ciko idanunta dan duk yadda ta so ta daure kasawa tayi, ganin tana hawaye ya Wago fuskarta yana kallon yadda hawaye ke gangarowa kan kumatunta

 Naeema tana sheshsheqan kuka tace

 Naam

 kinsan ina sonki ina? Bazan cutar da ke ba ba zan bari wani ya cutar da ke ba

 then let me go sadiq, wannan abinda kake yi bazai sa ka same ni ba Sadiq, ko baka yi hakan ba kai ka san ni taka ce to miye anfanin hakan da kake yi? Sadiq dan Allah, ka mayar da ni gida i promise u bazan cewa kowa komai ba a kanka, kaga dole sai na fita zamu samu muyi aure

 No ba dole sai kin koma wajensu ba, zamu bar ?asar nan muje wani wajen daban muyi aure Naeema, zan baki duk farincikin duniya wanda babu wanda zai iya baki shi sai ni kaWai na miki al?awari Naeema ya faWa yana share mata hawayen fuskarta,

 Dan Allah Sadiq

hannunshi ya saka a lips Winta

 shhhhhhh ya faWa yana shafa lips Winta da fingers Winshi,

 ke tawa ce, bana bu?atar yarda ko amincewar kowa kafin na kasance da ke .

Hannunta Waya dake free ta saka ta ture hannunsa daga bakinta tana kallonsa da idanunta da har sun kaWa sunyi ja tace

 to makaranta na fa Sadiq, kaji tausayi na ka barni in koma gida pls

 look idan munyu aure i promise u zan koya miki duk abinda kike son koya a gidanmu u dont have to worry

kallonshi kawai take yi da jajayen idanunta ji take kamar ta wanke kyakkyawar fuskarsa da mari, gyaWa kai kawai tayi tana mi?e tsaye tare da wafce hannunta daga nasa ta wuce Waki tare da turo ?ofar da ?arfi ya runtse idanunsa jin yadda ta bugo ?ofar yana komawa kan kujera ya zauna yana murza goshinsa, wayarsa dake ?ara ya duba ganin Mama, ya janyo wayar yayi switching off wayar gabaki Waya ya jefa saman kujera a palourn yana mi?ewa ya wuce kitchen.

Da daddare ya kawo mata abinci yana kallon ledan abincin da ya ajiye mata da rana da babu alamun ta taSa, ya ?arasa ya buWe ya tabbatar bata ci ba shima kamar yadda bata ci na safe ba, tana kwance akan gadon ta juya masa baya zuwa yanzu ta bar kukan da ta wuni tana yi, ya ajiye ledan hannunsa ya tsaya a kanta a gefen gadon

 Naeema

sharesa tayi kamar bata san yana yi ba, ya gama maganganunsa marasa kan gado ya gaji ko ci kanka bata ce masa ba, sai da ya gaji dan kansa ya nufi ?ofa ta share hawayen fuskarta ta Waga idanunta tana kallon ?ofa ganin yadda yake tafiya a hankali kamar ma tangaWi yake yi, ta tura baki ta koma ta kwanta, can kuma ta kalli ledan abinci taja tsaki ta mi?e ta wuce toilet, wanke fuskarta tayi tana kallon yadda idanunta suka kumbura saboda kuka, ta fito tana sare fuskarta da hannun abayar jikinta da ta saka tun rana cikin waWanda Sadiq ya kawo mata, ta ?arasa gefen gadon ta zauna tana kallon Wakin, bata taSa jin ta tsani wani Waki kamar yadda ta tsani Wakinnan ba, mi?ewa tayi ta nufi ?ofa, duk da yunwar da take ji amma bata da niyyar cin abincin, a kwance ta same sa a palour a ?asan carpet with just singlet da dogon wando, kallo Waya ta masa ta wuce kitchen ya mi?e zaune yana binta da kallo har ta shige kitchen Win kafin ya mi?e yabi bayanta, ruwan gora ta Wauko ta juyo suka kusa cin karo da shi ta koma da baya kaWan tana kallonsa kafin ta tura baki

 what?

 Ruwa zaki sha?

 Bansani ba

ta faWa tana ?o?arin raSa gefensa ta fita, ri?o hannunta yayi ya dawo da ita cikin kitchen Win

 meyasa baki ce in Wauko miki ba

 saboda banyi niyya ba, pls spare me sadiq

 baki ci abinci ba tunda safe

ya sake faWa yana kallonta ganin yan tsiwan ne ke kusa yau kuma

 kana so in ci abinci?

GyaWa mata kai yayi

 to bazan ci ba Sadiq, na fi son yunwa ta kashe ni kawai since baka da niyyar maidani gida, da in zauna da kai gwara kawai na mutu sadiq na tsaneka, kuma Allah ya isa tsakanina da kai

kallonta kawai yake ya gagara cewa komai ta raSa ta gefensa ta fita a kitchen Win ta barshi a tsaye kamar statue, tana shiga Wakinta ta sake bugo ?ofar, though ta san na banza ne tunda zai iya shigowa duk sanda ya ga dama, ta zauna a gefen bed tana buWe ruwan sai kuma kawai ta fashe da kuka wannan wani irin bala i ne.

Ajiye ruwan tayi ta haura saman gado ta zauna ta jingina bayanta da jikin gadon wajen 20minutes ya turo ?ofar Wakin ya shigo.

 Ko kallonshi batayi ba ya ?araso ya tsaya a kanta

 Why would u say that?

Shiru ta masa, yana murza hannunsa yace

 Naeema nace meyasa zaki ce haka? Nan ma shiru ta masa kamar bata san me yake cewa ba, wani tsawa ya mata da yasa ta matsa baya tana zaro idanunta tana kallonsa ganin yadda ya zaro mata nasa idanun

 answer the damn question why would u say that? Meyasa zaki ce u better die da ki zauna da ni, u hate me, u mean it? Wani tsaki ta ja tana sau?a ta Waya side Win gadon

 Eh da gaske nake sai me? Wani murmushi yayi sai kuma ya fara dariya yana kallonta kafin ya tsume.

 Okay fyn, bazaki mutu ki barni ba i wont allow u, kuma babu wanda ya isa ya karSe ki a hannuna ya faWa yana nufar ?ofa da ido ta bishi kawai ta gagara ce masa komai har ya janyo ?ofar ya rufe.


?arfe biyun dare Amira ta tura ?ofar Wakinsa ta shiga, Ahmad dake zaune gefen gado ya dafe kansa da hannu biyu ya Waga kansa ya kalleta, ya Wauke kansa, ta ?araso cikin Wakin ta zauna a gefensa tana kallonsa

 Albi.. mi?ewa yayi tsaye ya juya mata baya amma baice komai ba, itama mi?ewa tayi da niyyar masa magana kawai ya wuce toilet ya rufe ?ofar tare da murza key, baki sake ta ri?e kunkumi tana bin ?ofar da kallo kafin ta gyaWa kai kawai ta juya ta nufi ?ofa.


Ranar da ta cika kwana biyar a ranar har drip aka Waurawa Mami, dan zuwa yanzu itama ta gagara daurewa, big Daddy yace su koma Abuja ta huta ta ga likitanta amma sam ta?i tace in dai ba a ga Naeema ba bazata iya barin Lagos ba dole ya ha?ura ya rabu da ita.

Yau tunda Naeema ta tashi bata ce ma Sadiq kanzil ba shima kuma bai shiga harkarta ba, yana zaune yana ta rubuce rubuce da bata san na uban miye bane, kitchen taje ta Wauko kayan shara ta wuce Wakinta da hijab Winta a jikinta ya bita da kallo har ta shige bai kulata ba, can ta fito da sharan palour ta ?araso cikin palourn tana kallonsa tace

 zanyi shara

ta faWa tana tsaye a kansa daga gefe, Wago gansa yayi da murmushi a kwance a fuskarsa

 okay my love

bata tanka masa ba ya fara tattare takaddun ya janyo drawer dake jikin tv da basu taSa kunnawa ba daga shi har ita ya zuba takardun ya nufi ?ofa, da idanu ta bishi har ya isa ?ofa ya saka hannu a aljihu ya ciro key ya buWe ?ofar ya fita ya mayar ya rufe, ajiyar zuciya ta sau?e ta ajiye tsintsiyar hannunta tana ?arasawa jikin tv Win ta fara janyo drawers Win tana bincikawa, takardun ta fara dubawa ta wani ja tsaki ganin duk sunanta da how much he loves her yake ta rubutawa, ta mi?e tsaye hawaye na ciko idanunta, juyawa tayi ta kalli ?ofar hawayen ya gangaro ta koma ta Wauki tsintsiyar da niyyar fara shara kamar ance ta kalli inda ya tashi jikin kujera ta ga wayoyi har guda biyu, wani irin zaro idanu tayi bata san sanda ta watsar da tsintsiyar hannunta ba hannunta na rawa ta ?arasa ta Wauki wayar farko ta danna ta kunna side button Win hotonta ne ya fito a fuskar wayar amma sai dai a kulle yake da password wasu hawaye suka gangaro mata, ta sa hannu ta janyo Wayan da har yana ?o?arin shigewa gefen kujera, wani wawan ajiyar zuciya ta sau?e ganin wayarta ne, ta shiga ?o?arin kunnawa amma babu charge ko yanka Waya sai ja da yake nuna mata alamar shw should plug her phone, juyawa tayi ta kalli ?ofa, kafin ta mi?e da sauri ta ?arasa drawer Win ta hau bincikawa, kamar mahaukaciya, wani ?aramin powerbank ta gani dake haWe da cables a jikinsa bata san sanda ta dur?ushe a wajenba ta sa hannu ta ciro sa tana kallo, kafin tayi plugging wayarta, wayar na Wauka power bank Win ya fara blinking alamun shima zai Wauke babu charge, ta runtse idanunta hawaye na gangaro mata da ?yar wayar tayi 9 percent kafin powerbank Win ya Wauke ta jekar da powerbank Win tayi unlocking wayar hannunta na rawa, number wanda zuciyarta da ?wa?walwarta ke faWa mata ta kira kawai ta shiga dialing hawaye na gangarowa idanunta, har ya katse bai Waga ba, sake kira tayi tana fashewa da kuka

 pick pls jin ana murWa ?ofa ta mi?e tsaye da Sauri tana kallon ?ofar da wayar kare a kunnenta dai dai lokacin kuma muryarsa da daki kunnenta

 hello.. kallonta kawai sadiq yake daga bakin ?ofa itama kallonshi kawai takeyi tana ri?e da wayar tana sheshshekar kuka kafin muryarta na rawa tace

 Papa&  shiru yayi na sakwanni tana iya jiyo ajiyar zuciyar da ya sau?e kafin ta sake jiyo muryarsa

 Na ima, where are u at? fashe masa da kuka tayi tana ja da baya ganin sadiq ya ajiye abin hannunsa yana kallonta

 Talk to me, ke talk to me, Na ima can u hear me

 dan Allah ka taimake ni, bashi da hankali, kashe ni zaiyi.. ta faWa cikin kuka, bata ?arasa ba ta nufi ?ofar Wakinta da gudu ganin Sadiq ya nufo ta da gudu,

 wayyo Allah na shiga uku

ta faWa tana cillar da wayar ta saka hannu biyu tana tura ?ofar, turi Waya ya ma ?ofar ya banko cikin Wakin ta koma baya da gudu wani irin fizgota yayi da hannu Waya ya wanke fuskarta da jahilin marin da ya sa ta haWiye duk sauran kukan dake ma?oshinta.

Not edited

Maimoon
09041426598
[8/14, 11:29 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 29: CRACKS


Saketa yayi bayan ya bata marin da yayi resetting ?wa?walwarta, ya wuce ya Wauki wayar da ta yasar a ?asa yana kallon screen Win ganin har lokacin wanda ta kira yana kan wayar, mi?ewa yayi da wayar ya wani irin buga wayar da bango sai da ta tarwatse, Idanunta a waje take kallonsa, bata taSa zama as shocked as yadda take ba a yanzu, ji take kamar zuciyarta zai iya tsayawa da aiki ko wani lokaci, wani hawaye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login