Showing 84001 words to 87000 words out of 212729 words

Chapter 29 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3664

abin arziki ba, bayan wani Wan lokaci Saif ya Waga kai yana kallon Ahmad yace

 Papa can i get ice cream?please? Ba tare da ya kalleshi ba yace

 No

Na ima dake kallonsu cike da burgewa tayi murmushi kaWan, Saif ya ajiye spoon Winshi

 Papa pls,pls,pls ko kulashi baiyi ba ya jingina bayansa yana danna wayarsa ya jiyo muryarta

 Papa plss wani kallonta yayi, ta langaSar da kai

 We ve been good, we deserve an ice cream Saif yayi Saurin cewa

 Eh Papa pls Wan harararta yayi kafin a hankali yace

 Fyn ya faWa yana kallonsu ganin yadda suke jin daWi, tsayawa kawai yayi yana kallonta, kamar ba yanzu ta gama shyness Winta ba yanzu kuma she s bold again, she never seize to amuse him.

Waiter Win da ya kira ya ?araso yana kallonsu, Ahmad ya saya musu waiter Win ya juya ya tafi, yana kallon Na ima yace

 Hungry Win kenan? Me kika ci to anan? Ta Wan kalleshi kaWan tana murmushi tace

 Na ci fah bai sake ce mata komai ba, ko da aka kawo ice creams Win a wasu white bowls masu kyau, kallonsu kawai yake Saif har clapping yake aka ajiye musu a gabansu, Saif ha Wauki spoon Winshi itama Waukar nata tayi, Saif ya kawo spoon Winshi kusa da ita, itama mi?a nata tayi sukayi tapping spoon Win suka Wanyi ?ara kafin sukayi dariya duka, Saif ya fara shan ice cream Win cike da jin daWi, itama spoon Win ta sa a hankali ta soma sha, tana jin daWinsa sosai.

Har suka gama bai sake kulasu ba, sai ma signalling da yayi for bill, waiter Win ya kawo a wani folder mai kyau, ba tare da ya duba kuWin abinda suka ci Winba yayi placing card Winshi aciki, Na ima ta kalli black card Win da ya saka a ciki ya mi?awa waiter Win kafin ta Wauke kanta tana Wan wasa da edge Win gyalenta.

Ko da suka tashi tafiya, Ahmad na Sau?e Saif daga kan kujera, tuni ya wuce wajen Na ima ta ri?e hannunsa suka nufi ?ofa. Suna shiga motar ta Wan kunna wayarta taga ?arfe 3:30 har tayi, Wannan karan Saif baya ya koma ya kwanta, Na ima tana kallonsa tace  u good ya gyaWa mata kai kawai, suna fita a wajen Ahmad ya kai hannunsa dashboard Win ya kunna wa?a amma a hankali yake tashi a motar ba tare da ya cika volume ba, Na ima ta kalleshi da sauri tana hana kanta murmushi, sai kuma ta mayar da kanta glass can dai ta kalleshi ganin he s seriously listening to it ta Wan yi gyaran murya

 You listen to this kind of music ta tambayeshi fuskarta a sake, she isnt smiling but she looks happy,  Umhum, babu daWi ne? Ya tambaya yana kallonta, yadda hes serious about it shi yake bata dariya, yana kallonta yace

 okay bari a canza tunda u didnt like dis one ya kai hannu yana ?o?arin canzawa ko kafin tace ah ah ya barshi taji ya canza to something even worst than na farkon, ta yi saurin juyar da kanta ta kalli window taki ta kalle shi, ya Wan kalleta kaWan

 Okay whats funny? HaWiye murmushin tayi ta kalleshi kafin ta girgiza masa kai

 Babu komai hannu ya kai ya kashe wa?ar gabaki Waya, ba tare da yace komai ba, ta Wanyi murmushi kaWan tana kallonsa

 Ai ban zata kana jin wa?a ba fa baka yi kama da masu ji ba ya Wan saci kallonta kaWan

 Sai da su wa nayi kama? Ya faWa yana maida hankalinsa kan mirrow ya kalli Saif dake bacci a backseat,

 Da masu karanta newspapers da kallon al jazeera

Wani side eye ya bata, his face looks like he s fighting a smile.

 Saboda bana magana sai aka ce miki i must be a grandpa?

Dariya tayi da ya sa ya Wan kalleta, shima sai yayi murmushi kawai,

 From ur choice of music dai ni na tabbata kafi karanta business day cover to cover, cause who even listens to that

Bai sake ce mata komai ba ya mayarda hankalinsa kan tu?in da yake yi, though ya so hirar tasu ta cigaba,

 Yaushe zaki koma gidan Nasir ya tambayeta after like minti 10, Wago kanta tayi daga kan wayarta ta kalleshi

 Today

 Today da yaushe kenan? Its almost Asr

 Eh idan na koma yanzu zanyi packing gyaWa mata kai kawai yayi dai dai wayarsa na ringing, ganin Nasir ne ya Wanyi jim sai kuma ya Waga ya kai kunne, Na ima dai na kallonsa taji yace

 Eh bana nan sai kuma ya Wanyi shiru, ya saci kallonta  something more important ya Wan jima shiru yana sauraran Nasir Win kafin yace  okay sai kuma ya katse wayar ya ajiye.


Har ?ofar gida yayi packing yana kallonta yace,

 Go pack, bari nayi Sallah, kar ki Sata min lokaci ya faWa yana unlocking motar ya buWe ya sau?a jin masallacin kusa da gidan ana kiran Sallah, itama sau?owa tayi tana kallonsa,

 dont worry about me,zan tafi da kaina Wan kallonta kawai yayi kaWan yana buWe backseat ganin Saif ya tashi yace

 Zo kayi Sallah ta bisu da kallo kafin kawai ta wuce cikin gidan dan ma karta Sata mishi lokacin kamar dai yadda yace.

Suhaila da bata jima da dawowa gidan ba ta bita da kallo bayan ta shigo palourn, ganin how beautiful she looks, bayan Sallama itam bata sake ce mata komai ba ta nufi sama zuwa Wakinta, ajiye wayarta tayi a akan gado ta buWe jakarta ta Wauki pad ta wuce toilet, tana fitowa ta buWe wadrobe ta ciro Wan madaidaicin duffel bag Winta da dashi dama tazo, ta fara ninke kayanta tana sakawa a ciki, har ta gama tass, zama tayi a gefen bed Winta ta tallafe chin Winta a hankali kafin ta sau?e ajiyar zuciya, mi?ewa ta kuma yi jin an sallame sallah, ta Wauki jakar tana kallon Wakin, fitowa tayi da shi ta sau?o ta ajiye a palour ta koma saman, Wakin mummy ta Wanyi knocking daga ciki ak ce mata come in, ta buWe ?ofar ta Wan ?araso ciki tana kallon Suhailar da ke zaune kan gadon Mamanta, tsayuwa tayi a hankali tace

 Mummy zan wuce mummy na kallonta tace  ah ah Baby, i thought kin dawo kenan whats the essence of the house in lagos in bazaki dawo gabaki Waya ba

Murmushi kawai tayi bata ce komai ba,

 Shikenan sai yaushe kuma?

 Saturday ta faWa kana kallon ?ofa

 Okay Allah ya kaimu, kin faWa ma babanki

 Eh na faWa masa da safe kawai ta faWa a ta?aice

 To ki gaishe da faWilar gyaWa kai kawai tayi ta nufi ?ofa, ita dai Suhaila wayarta kawai take dannawa ba tare da ta dube ta ba, sa da ta fita ta janyo ?ofar kafin Suhaila ta ajiye wayar,

 Mummy ni wallahi na tsani pretending Winnan da kike yi Mummy ta galla mata harara

 To ance miki kowa ne shashasha irinki? Da bata iya siyasa ba, ance miki da hali irin naki nake da shi da ubanta ya aureni ne ma bare har ya yarda da ni yacce ya yarda da ni yanzu? Suhaila tayi ?wafa tana haWe rai tace,

 kinga motar da na le?a na gani kuwa Mummy wata azababbiyar Range rover fa a pake a wajen gidannan, kuma Waya gaka security Win gate Winna n yace min da shi aka fita da Safe kuma da alama jiranta yake yanzu ma, shiyasa tayi maza ta zo ta haWa kayanta, ko tantama bana yi ma inaga ba gidan FaWila zata je ba sai dai in binshi zatayi itama wato ta zama ?yar iska

Mummy ta ja tsaki,  ke ni ita ta sani, koma waye dai ba aurenta zaiyi ba su gama bankaWansu tare, wai abinda batayi ba a ?asar turawa shi tazo take yi a ?asarnan ke fa ki kiyayi mutum, shiyasa da ta ce min zata fita nace sai ta dawo, to ni ina ruwana

Suhaila tana wani taSe baki tace  ba ruwanki kam

Mummy ta gyara zama tana kallonta tace

 Ke ni bar wannan maganar ki cigaba da gaya min yadda kuka yi da Ahmad Win

Suhaila ta sau?e ajiyar zuciya tana kallon uwartata

 Hmm Mummy kenan, ni fa naga miji wallahi, duk da ma naga ya iya wula?anci shiyasa nima na kama kaina ban wani za?e ba kar ya rainani, ni kasa masa magana ma fa nayi mummy, amma wallahi mummy yayi bala in haWuwa, mummy kin gansa kuwa? Amma dai mummy kin jima baki gansa ba koh?

Mummy da ke ta zabga murmushi tace  Aikam na daWe, tun wani zuwansu da Anty Mami newyork da ta sako shi gaba suka zo tare, ai tun nan ma nasan zaiyi ba?in hali, kuma tun sannan na saka a Raina sai kin auresa wallahi, shiyasa duk abubuwan da kike yi a newyork nake miki magana kina ganin kamae bana sonki ni nasan me na tanadar miki
Suhaila ta kwanta a kan gadon ta Wauko pillow guda Waya akan gadon ta rungume tana imagining ta auri Ahmad ta lumshe idanunta ta buWe fuskarta Wauke da murmushi tace

 Thank you Mummy

 Ure welcome sweetie, gobe zanje muyi magana sosai da Anty Mami, kinsan babansa kafin ya rasu da shi da anty Mami Win babu yadda basu yi da ni ba kar na auri ubanki, amma inaaa, rabonki ya rantse sai da na auri tsinanannen

Suhaila ta harareta  ke dai kika sani nikam ki bar faWa min maganar nan kin faWa min yafi a ?irga bana son ji, kawai gwara ma kimin maganan yaya Ahmad Win nafi sonsa, idan na tuno matarsa ji nake kamar na mutu ni fa bazan zauna da shi da wata shegiya ba gaskiya sai dai ta fita mummy

Mummy na wani dariya tace  to dama fa, amma dai ki bari mubi a sannu ni nasan me nake shirya miki Suhaila, magana ta ce kawai bakya ji

 Ah ah mummy indai akan bawan Allahnnan ne zanji maganar ki wallahj ta faWa tana marairaicewa, sai kuma can tace  sai wannan Wan nasa gaskiya Mummy bana sonsa mummg ta wani harareta

 Kinga halin haukar taki ko? Ai shine ya kamafa ya zama makaminki sam baki da tunani

Suhaila ta mi?e tana tura baki  wannan yaron? Allah ya sauwa?e ni na sake haWuwa dashi ma make sa zanyi wallahi daga haka ta Wauki wayarta ta fice a Wakin, Mummy ta bita da kallo kafin ta janyo wayarta dan Kiran Ammi.


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:30 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 36: The Echoes After

Na ima na jingine da window din Wakinta, idanunta a lumshe, tana sauraron bugun zuciyarta dake bugawa a hankali kamar ana kiranta daga wani wuri mai nisa. Her chest felt heavy,not from pain, but from a feeling she couldn t name.
Abinda ya faru tsakanin ta da Ahmad ba wani abu bane da zata iya rubutawa a takarda, amma zuciyarta ta fahimta sosai. The way he looked at her, the silence, the ease, the way he let Saif rest on him like a father would.

Tashi tayi daga jikin tagar a hankali, ta nufi gadonta ta zauna. Wayarta da ke ajiye a gefen bed Win ta Wauka, tana kallon screen Win ganin missed calls din Mami har guda 2, to be sincere ma gaba ki Waya bataji kirar ba tana chan lost in her own thoughts.

Kirar Mamin tayi back bayan sun Wanyi magana ta bata suka gaisa da big daddy dake yana kusa,and then she talked to her siblings too don kam ba ?aramin missing dinsu take ba, sosai magana da su ya sa taji kamar ta Wan rage wani nauyi daga ?irjinta sai kewarsu da ya mamayeta.

Fadila ce ta shigo Wakin lokacin ta gama magana da su Mami har ta kwanta, yadda Na ima ke kallonta kamar tanaso ta faWa mata wani abu amma words din sunki su fito daga bakinta yasa faWila ta kasa bacci, tun da ta dawo daga gidansu da yamma tace mata zasu yi magana amma har yanzu ta mata shiru shiyasa ma ta shigo yanzu.

Tashi Zaune tayi tana kallon fadilar har ta ?araso ta zauna ba tare da tace mata komai ba, bata bari fadilar ma ta yi magana ba ita ta rigata.

 Aunty fadi I want to talk to you about something! Shiru tayi saboda wani tunani da ya faWo mata tayi saurin cewa  aunty fadi kin san me barshi ma kawai I will tell you some other time

Fadila dake mata wani kallo tace

"Na'ima! Wallahi if you don't gist me right now I swear zamu hau sama fa ni tunda kika dawo gida gabaki Waya it's like u are left behind in your thoughts, kince zamuyi magana kuma kice some other time? Ki faWa min yanzu, akwai abinda ke damunki ne?ko ban kai mi faWa min bane?

Girgiza mata kai Na'ima tayi da sauri sai kuma ta Wan murmusa.

"Relax,aunty fadi am so sorry .I just needed time ne kuma fa ba wani abu bane Allah

 Hmmm na'ima kenan, time ko man? Na'ima talk true kina tareda Ahmad ne har lokacin dana kiraki? Don kince min tun safe zaku fita .

Na ima Ta Wan sau?e ajiyar zuciya tana wasa da yatsunta, ta ago kai tana kallon saman Wakin kafin ta mayar da kallonta ga fadila

"Yes",ta faa a hankali,

 but amma with Saif. Kuma ba wai abinda kike tunani bane just that..."

"It wasn't like that? but your voice is smiling. Gaskiya ce dai, ki faWamin you like him ne?."

Girgiza mata kai Na'ima tayi sai kuma ta lumshe idanunta da already har sun fara cikowa da hawaye, She didn't want to say it. She didn't even want to think it. But a cikin zuciyarta,she knew something was shifting between them. "But what if she's confusing gratitude for affection?duk da abubuwa da yawa da ta lura da shi bata so ta gasgata, bata so ta bada daman wata soyayya yanzu a rayuwarta, ya ma ta ?are da Sadiq da har zata fara tunanin wata soyayya so soon haka?

"Na'ima," Fadila ta sake kiran sunanta a hankali,

 don't let him confuse you".

 No aunty fadila wallahi he's not trying to confuse me Wan shiru tayi sai kuma tace

 he's just...being kind ne kawai

Ri?e hannunta faWila tayi cike da kulawa tana kallonta

"kina ji na Na ima? Sometimes kindness is more dangerous than lies, bazan ce miki ga abinda zakiyi da rayuwarki ko ga wanda zaki bawa dama ko wanda bazaki bawa ba, i want whats best for u ne Na ima

shiru ne ya Wan ratsa tsakaninsu don kam zuciyarta gabaWaya ji tayi ta murWe ta rasa tunanin me zata yi, She had been wrong before akan sadeeq And it cost her deeply, bata son ta maimaita the same mistake, kallon faWila tayi da har lokacin take ri?e da hannunta muryarta a sanyaye ta ce.

 I'll be fine in sha Allah anty fadila. I promise..."


Suhaila ce ta fito daga wanka tana goge kanta da tawul,ta ?arasa gaban madubi ta tsaya tana ?are ma kanta kallo da kyau, sai kuma tayi wani murmushi tana shafa gashinta a hankali

"Wallahi Ahmad bazai kubuce min ba," ta fada tana shafa fuskarta a hankali kamar mai yi wa kanta alkawari.

Mai ta Wauko ta matso tana shafawa a jikinta a hankali tana cigaba da imagination Winta da maganganun da take a fili ?asa ?asa

 Dole ma ya aure ni sai kuma ta Wan haWe rai

 And that thing Na'ima? She doesn't belong to classy and rich men Dan wallahi tunda taga motar da na'ima ta fito hankalinta ya?i kwanciya, cigaba tayi da shafa cream dinta, jin an buWe ?ofar Wakin ta kalli ?ofar ta madubi, ganin mummy ta Wauke kanta tana cigaba da shafa manta.

"Suhaila Kin shirya? Na kira aunty Mami Zamuje gidan amma sai jibi Don't mess this up kingane idan wallahi kika ?i yin yadda nace rabuwa zanyi da ke tunda bakya jin magana."

 Hmmmm mummy kenan ba ki fa fini son in ga na auri yaya Ahmad Winnan ba, ai wallahi bazan bari wannan chance in ya kubuce min ba&  ta faWa tana wani murmushi.

    
Ahmad yana zaune a parlonsa shi kaWai, Saif ya kwanta tuni dama bayan ya gama masa rigimar Na ima, tea yake sipping a hankali amma tunaninsa gabaWaya yana wani wajen daban. Wayar dake hannunsa yake ta juyawa Zuciyarsa na ?ara yawan tambayoyin da bashi da amsarsu.

yadda Na ima ta ke dariya da Saif ,very soft,very rare. She looked very alive, ya kasa Sace masa a idanunsa.

Kallon wayar yayi yana contemplating kamar ya kirata sai kuma ya janye hannunsa.

 No, not tonight ya faWa yana ajiye wayar ya Wauki remote yana mayarda hankalinsa kan Tv, ajiyar zuciya ya sau?e ganin baya fahimtar abinda yake kallo ya janyo wayar yayi dialing lambarta sai kuma ya katse ya shiga tura mata text instead

Na ima na zaune tunda faWila ta tafi ta barta take zaune ta rasa tunanin me zata yi, vibration da taji na wayarta ya sa ta ?an kalli wayar ganin Text ne from Ahmad ta sau?e ajiyar zuciya kafin ta janyo wayar ta buWe sa?on.

 Hope you got

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login