Showing 90001 words to 93000 words out of 212729 words

Chapter 31 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3697

farinciki toh? Cause nasan dai on normal days after abinda na yi Wazu ull pretend u dont know ina Wakinnan Wan kallonta yayi sai kawai yace

 Haba? Ta gyaWa masa kai

 Eh mana

 Okay ya faWa yana kashe screen Win wayar ganin ta sake matsowa kusa da shi, ya Wage mata gira alamun miye, Wan murmushi ta masa ta saka hannu ta kamo hannunsa

 Albi pls i need a favour daga wajenka

 Shoot ya faWa ba tare da ya kalleta ba, ta Wan yi murmushi tana matsa hannunsa da both hannunta

 I want u to promise me wani abu ne zaka min? Sai a lokacin ya Wan kalleta

 Why not? Idan bai fi ?arfina ba

 Bai fi ?arfinka ba wallahi

 Okay kawai ya faWa yana kallon hannunta dake ri?e da nasa

 Ina so ne ka min al?awari ba zaka taSa min kishiya ba, U know how much i love u, just the thought of ka kula wata zai iya nakasa min zuciya ta, ka min al?awari kamar yadda muka taho all these years zamu ?arashe rayuwarmu tare tun sentence Winta na farko yake kallonta har ta kai ?arshe, ganin bai ce komai ba tace

 Kayi shiru wayarsa da ke Waya hannunsa ya ajiye, ya mi?a mata Wayan hannunsa ta saka tafin hannunta a ciki kafin ya matso da ita kusa da shi, sosai ya sakata a jikinsa yana shafa kanta a hankali kamar ba zai ce komai ba sai kuma ?asa ?asa kamar mai raWa yace

 I cant promise u that Amira Wago kanta tayi daga ?irjinsa ta kalli fuskarsa shima ita yake kallo, yana Wan matsa hannunta dake cikin nasa yace

 Bana so ki Waga hankalinki idan da ace zan zo in ce zan sake aure, idan am destined to auren mace sama da Waya da ni da ke duka bazamu iya hanawa ba, but ko ma wacece zan aura will have to respect u, ke zata zo ta samu a matsayin uwargidana kuma mamar Wana Saif, bana so ki tayar da hankalinki ko da haka zata kasance kinji? ya faWa yana matsa hannunta a hankali, tsaf sai da ta gama saurarensa kafin ta janye jikinta daga nasa tana kallonsa da idanunta da har sun kaWa sunyi ja hawaye ya cika cikinsu.

 Is this ur way of telling me zaka min kishiya? Ahmad kana nufin kana da niyyar min kishiya nan gaba? Tana faWin haka hawayen da ya cika idanunta ya gangaro sharr, kallonta kawai yake yi ya ma rasa me zai ce mata, kafin ya Wan shafa kansa ya mayar ya jinginar da jikin gado yana kallonta, sau?owa tayi daga gadon tana huci ta zagayo gefen gadon ta inda yake ta tsaya a kansa tana kallonsa tace

 Ka amsamin tambayata, wannan maganar da ka gama yi miye ma anarsa? Kana nufin nan gaba ma kana da niyyar min kishiya kenan ganin bashi da niyyar amsa mata ta juya fuuu ta nufi ?ofa sai lokacin ya kalleta ganin ta buWe ?ofar ta fita ta kullo ?ofar da ?arfi ya Wan lumshe idanunsa kawai ya rasa tunanin me kuma zaiyi, jin ta sake buWe ?ofar kamar mahaukaciya ta shigo yasa ya buWe idanunsa da mamaki yake kallon hannunta ganinta ri?e da wu?a, rufe ?ofar tayi ta nufo sa ko gezau be yi ba bayan idanu da ya zuba mata yana jiran ganin abinda zatayi dan sam baiyi tunanin haukar tata ta kai haka ba, Wan nesa da shi ta tsaya ta Waura wu?ar a kan wrist Winta tana kallonsa tace

 ka min al?awari bazaka min kishiya ba tashi yayi zaune yana kallonta strictly yace

 Zo ki bani wu?arnan ki fita ki bar min Waki cikin ihu tace

 Wallahi bazan bayar ba, ka min al?awari bazaka min kishiya ba, ka min al?awari da ni kaWai zaka rayu har ?arshen rayuwarka, ka min al?awari ko a nan gaba bazaka min kishiya ba idan ba haka ba wallahi i ll cut my wrist, na san ba wai zai dame ka bane idan ma bana duniya tunda ba so na kake ba, but Saif will loose his mother for good zuwa yanzu ransa in yayi dubu to ya Saci duka, sau?owa yayi daga kan gadon ya nufo ta strictly yace

 Bani wu?arnan ya faWa yana mi?a mata hannunsa, matsawa baya tayi tana kallonsa idanunta da hawaye ta shiga girgiza masa kai

 bazan bayar ba kawai ka min al?awarin, ni kawai ka min nufo ta yayi gadan gadan, ta ?ara Waura wu?ar da kyau a hannunta tana wani irin kuka

 Kar ka ?araso gabana wallahi kawai kamin al?awari, kamin bai saurareta ba, ganin baifi taku biyu tsakaninshi da itaba yasa ta dirza wu?ar, cike da azama ya mi?a hannunsa ya ri?e hannunta mai ri?e da wu?ar ya murWe hannun ya mayar da shi bayanta yana kallon yadda har ta fara yanka kanta da wu?ar dan har jini yana fitowa kaWan kaWan, zare wu?ar yayi kafin ya sake ta ya juyo da ita yana kallon fuskarta ransa a mugun Sace yana mata wani irin kallo, ji yake kamar ya kife ta da mari, da ?yar ya saisaita muryarsa yana kalonta yace

 Are u out of ur senses? Are u mad? Ya tambaya iya kokarinsa ganin bai bata tafi ba

Cikin kuka ta nufo sa tana shirin kokawa da shi ta karSi wu?ar,

 Yes na haukace, bani da hankali, sai ka faWa min wace shegiya ce take cikin rayuwarka da har kake tunanin watarana zaka iya aurarta, ka faWamin wacece ita, ko waye malaminta wallahi sai ta karya abinda ta maka bata isa ba wallahi bata isa kishi da ni ba, babu wacce ta isa ta aure ka ta zauna lafiya wallahi ba wacce ta isa ta zauna da kai sai ni ciki ihu duk take wannan maganar, rai a mugun Sace ya ri?o hannunta ya nufi ?ofa da ita, ya buWe ?ofar ya cilla ta waje ya rufo ?ofarsa da ?arfi, zuciyarsa na wani irin zafi, itama dur?ushewa tayi a bakin ?ofar ta dasa sabon kuka, ita fa ta sanshi farar sani wallahi wannan maganar da ya mata ita ta tabbata ba casually bane, tabbass har ransa yana nufin aure zai ?ara wanda wallahi idan sama zasu haWu da ?asa abu ne da baxata taSa bari ya yiwu ba, mi?ewa tayi ta nufi Wakinta har lokacin kuka take ta shiga kiran Nuwaira, Nuwaira jin irin kukan da take yi tace

 Ke lafiya? Wani abin ya sake faruwa ne?

 Nuwa na shiga uku, ke wallahi Ahmad da gaske yake aure yake so ya ?aramin, kina jin har nasiha yake min wai idan yayi aure kar na Waga hankalina, nuwa zan mutu Nuwaira da har ta fita shiga tashin hankali cikin Waga murya tace

 Ban gane ba Ke sanar da ni wace ?yar shegiya ce zai aura , Na imar ce? Da sauri ta girgiza mata kai,

 Ba Na ima bace but tabbass wallahi idan rantsuwa nayi bazanyi kaffara ba akwai wacce ke cikin rayuwarsa Nuwa kuma aurenta zaiyi na shiga uku na lalace  ta faWa tana rushewa da kuka

 To dan ubanki yanzu zaki je inda za a sama miki mafita ko bazaki je ba?uwar masu tsoron Allah

Amira na kuka tace  zanje wallahi zanje, Nuwa dan Allah zan biya ko nawa ne kije min dan zatin Allah

Nuwaira ta wani ja dogon tsaki

 Baki shirya ba kenan malama, idan bazaki zo muje tare ba ki barshi Amira da ke sheshsheqan kuka tace

 Toh zanje, Nuwa amma muje da wuri

Nuwaira tace  ko gobe ki taho muje ai ba abin zama ayi shiru bane har yarinyar da yake nema duk za a nuna mana, daga nan kuma sai muci kutumar ubanta

 To sai nazo Amira ta faWa tana katse wayar ta jefa kan gado, ta zauna gefen gadon itama ta dafe kanta jin zuciyarta take tana mata wani irin zafi kamar zata fito ta bakinta ta huta.



 Mummy, Mummy, Mummyyyyy Tun kafin ta ?araso Wakin Mummy Suhaila ke zabga mata kira har ta ?araso ta bankaWa ?ofar ta buWe da wayarta a hannunta, Salma da ke baccin rana ta buWe idanunta jin kanta ya sara mata saboda irin kiran da Suhaila ke mata a tsakiyar kai daga kwance da take ta dinga hararar Suhaila

 Wani irin hauka ne wannan Suhaila zaki tashe ni da ihu ina bacci meyasa ke kam baki da mutunci ne yarinyar nan

?arasowa ciki Suhaila tayi har gaban gadon ta ajiye mata wayarta tace

 Ai wallahi yanzu ne ma za a tabbatar da rashin hankali da nutsuwata idan ya tabbata wannan hoton na Saif da Na ima ne, a gidan uban wa Na ima ta san Saif, in dai har ta san Saif ai ta san Babyna kenan Mummy ta mi?e zaune ta janyo wayar tana kallo da idanunta da yayi ja from bacci, zubawa hoton idanu tayi tana kallo tace,

 Wannan Win Saif ne? Suhaila dake kallon mamartata ta galla mata harara

 Mummy dont joke with me pls, Wallahil azeem shine, zan iya gane Wan banzan yaronnan ko a yaya aka yi hotonsa, bare ma ranar Sunday ai ina Gidan Ammi kuma sunje shi da Babyna da Safe sun gaishe da Ammi wai zasu je polo, and this is what he s wearing kuma ai kema kina ganin polo field, which means har da ita suka je sai kuma ta fashe da kuka,

 Wallahi Mummy bazan yarda ba, komai nawa sai ta ?wace min, wallahi bazan bar mata Babyna ba

Mummy da ke ta faman zooming hoton ta ajiye wayar tana kallonta tace

 Ke dan Allah ki min shiru inyi tunani, dama wa yace miki akwai wanda ya isa ya lalata min burina? Ke to tunda na haifeki na riga na miki miji kuma wallahi ko shi Ahmad Win bai isa yace bazai aure ki ba yayi kaWan tunda Anty Mami ta amince

 Ni dai ki san abinyi ni kuma wallahi sai naci uban Na ima a ?asarnan, dama ashe shi ne ya ajiyeta ranan, kuturun uba kenan shine ma ya mayarda ita gidan FaWila rannan, wayyo Allah na ta faWa tana fashewa da kuka ta nufi ?ofa tana kukan, ita dai Salma wayar ta janyo tana sake kallon hoton da taga Suhailar daga status Win Na ima tayi screenshotting kuma kamar ma tun jiya da dare tayi Waura post Win.


Yana kwance akan kujera a palour da wayarsa a hannunsa yana juyata zuciyarsa na wani irin bugawa ba ?a??autawa kamar zata faso ?irjinsa ta fito, tun wata uku da suka wuce da aka sake shi suka taho kaduna da Mama da Umar bayan court tayi rulling Winshi mentally unfit, ko magana bai cika yiwa kowa ba, sai da yayi jinya a asibiti kafin ya Waura da ganin psychiatrist Winsa sau biyu yake ganinsa a sati, dan sosai yake so ya rabu da obsessive tunanin Na ima dake barazanar fasa masa ?wa?walwa, he was so empty a waWannan lokutan, Ita dai Mama addu a kawai take binsa da shi, haka ?annensa ganin yadda ya ware kansa magana ma wahala take masa sai dai ya kalleku kawai, bai tambayi kowa Na ima ba, kuma dama wayar da yake ganin duk abinda take yi ta ciki anyi sophisticating Winshi as evidence, duk da ba lallai sunyi tracing asalin function na spywares Win ba ?arshe sai dai suyi disposing wayan ko suyi wiping Winta.

For months now bai ma san miye take ciki da rayuwarta ba, after all this while har sun fara tunanin he s beginning to have peace, dan yau ne ma ya fito har palour ya kwanta yana kallonsu suna hira duk da bai saka musu baki ba amma they were happy, sai dai kash it didnt last, than hirar tasu ce ta isheshi and for the first time in a long time ya janyo sabon wayarsa da Umar ya mayar masa da komai nasa ciki amma ko anfani da shi baya yi, whatsapp ya buWe ba tare da ya san takamaimai me zaiyi a ciki ba kawai instincts Winshi yabi maybe zai iya Wan Wauke masa kewa, yawancin contacts Winshi ma are gone, status bar Winsa yaje yana kallon few mutanen da suka Waura status cikinsu har da ita, bai san sanda ya kai hannunsa ya buWe status Win ba, wannan ya ga ma ashe tun jiya ta Waura shi, karanta caption Win kawai yake yi yana kallon hoton kamar his life depends on it  little fingers, giant love with a white emoji, ya zuba wa hannunta da hannun Saif idanunsa zuciyarsa na Waukar wani irin tiriri da ta daWe bata Wauka ba, she s posting wato smiling, living her life happily ko da shi ko babu shi, zooming in yayi kafin yayi screenshotting hoton hannunsa na rawa ya shiga dm Winta, ya zubawa dm Win that is empty babu wani magana ko Waya tsakaninsu idanunsa, he s completely locked out of her life, shi da he was once her best friend yanzu he s a stranger to her, ya tuno lokacin da she ll send him pictures da reels ko yana online ko baya nan, she ll complain idan bai buWe da wuri ba ko bai yi dariyar jokes Winta ba, bugawar da zuciyarsa keyi har ya wuce misali zuwa yanzu, ji yayi hannunsa ya shiga masa rawa, ya mi?e da sauri ya nufi hanyar Wakinsa har sannan yana ri?e da wayarsa da ya gama jujjuya wa a hannunsa at the same time yana ?o?arin dialing lambarta, duk suka bishi da kallo dan kwata kwata basu lura da abinda ya mayar da shi hakan ba all of a sudden, har haWa hanya yake yi ya ?arasa Wakinsa ya rufo ?ofar ya jingina da ?ofar yana sake kiranta dan bata Waga first one Win ba har ya katse, Maryam ta mi?e zata bi bayansa Umar ya ri?o hannunta yana kallonta yace

 Let him be


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA( TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 38: Circles

My discussion board>?-?=?? Allah ya ?ara muku ha?uri da ni, I know, I know& I ve been dropping posts on African time lately =?? and Y all have been so patient with me Thank you so much, Allah ya barmin kud'?

Na ima ce ?arshen fitowa daga hall Win da suka gama zana test, a hankali take tafiya ba tare da ta kalli students dake wajen kaca kaca ba, waWanda ke ta surutu da dariya pretending paper Win da suka rubuta hadnt scattered their brain, tana ri?e da notebook a hannunta ta ?ara gyara jakar kafaWarta tana rage pace Winta kamar bata son yin tafiyar, har ta bar corridor Win ta ?arasa ?asan wani bishiyar neem ta zauna tana sau?e ajiyar numfashi, sosai ake zuba rana yau ba kaWan ba ga gajiya da ke tattare da ita, tana zama ta fara jin vibration Win wayarta faintly daga cikin jakarta, unzipping jakar tayi ta saka hannu ta ciro wayar tana ?o?arin duba me kiranta ko Yusuf ne, dan yanzu take da niyyar kiransa, wani irin bugawa zuciyarta yayi cikinta ya murWa lokaci guda ganin sunan sadiq Saro Saro a screen Win, ta zubawa screen Win idanunta har kirar ya yanke kafin ta buWe wayar, with her mouth agape take kallon missed calls Win da ya mata har guda 12, wani irin tsoro ne ya shige ta lokaci guda, ta Waga kai tana kalle kallen wajen da take kafin ta fita daga call log Win nata gani tayi harda sa?o guda biyu ta normal message kamar bazata buWe ba sai kuma ta buWe sa?on Wayan cewa yayi

 Pls pick, magana zan miki pls sai Wayan kuma
 Na ajiye miki sa?o a whatsapp pls ki duba, just know that i love u so muchNi eema, loving u ?addarata ce shiru tayi tana ta karanta sa?on kafin ta fita a hankali ta shiga whatsapp, message taga ya mata a whatsapp Win guda 2, ta zuba ma messages Win idanu wani irin tsoro na shigarta kamar zata yi kuka, dai dai lokacin Kiran yusuf ya shigo wayarta, da ?yar ta tattaro nutsuwarta ta Waga kiran har lokacin zuciyarta bugawa take,  hajiya am here gyaWa masa kai kawai tayi bata iya cewa komai ba ta katse wayar, ta mi?e tsaye ta rataya jakarta ta nufi parking space, har suka kusa isowa gida juya wayarta kawai take yi a hannunta, da ?yar ta iya summoning courage ta buWe sa?onnansa wanda duka voice notes ne, daga na fifteen seconds sai wani mai 40 seconds, playing na farkon tayi, muryarsa ya fito raWau

 Ni eema& please& can u pick? I&  sai kuma ya dakata kamar wanda numfashinsa ke sagging,  na san ban cancanci in kiraki ba amma& . Shiru ya sake yi kafin ya ?arasa  i just need& i need& ur voice

Hannu ta sa ta share idanunta kafin tayi playing Wayan voice Win,

 Ni eema bani da lafiya, i went to see a doctor today& akwai noises in my head Ni eema shiru yayi yana catching breath Winsa,  pls ko da  im fyn ne kice min, ki faWa min ya kike? Dan Allah ki Waga ki faWa min how ure pls yadda muryarsa ke breaking after each magana ya sa taji abu ya tokare mata a ?irjinta da ta rasa miye ne shi, runtse idanunta tayi and the first thing da ya zo idanunta is Wakin da ya ajiye ta bayan da yayi kidnapping Winta, the memories came fresh, inaaa bazata iya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login