Showing 177001 words to 180000 words out of 212729 words

Chapter 60 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3662

kamar ma tsoron uwar yake, shiyasa ni kuma na rantse sai na auresa in ga ?wal uwar daka, ke ni fa da ba ma shi na so aura ba mijin yar wallahi na so aura sai kinga yadda ya haWu over amma guy Win bashi da mutunci ji yake kamar ya kashe ni tsabar tsanata shiyasa na canza akala na bi wanda zai fishsheni

Amira ta dinga kallonta kafin tace

 kina da grudges da ?yar ne baki bani labari ba? Me ta miki da kike ta son shiga rayuwarta toh Nuwaira ta harareta tace

 Au wai ban faWa miki yarinyar da muka haWu a guess house Win Alhaji saminu ba ta kusa cire min gashin kai? Amira na kallonta tace

 Itace? Eh mana itace,

 To me ya kaita da aurenta? Amira ta faWa tana kallon Nuwaira, Nuwaira ta ja wani dogon tsaki,

 to matan aure nawa ke harkar wai aka ce miki, dan bakya yi doesnt mean wasu basa yi, kuma lokacin bata yi aure ba daga baya ne tayi auren bata jima da yin auren ba ma it was all over social media, i ll send u video Winta da mijin ta insta

 But girl it wasnt that deep ba kema kin yaga mata fuska ba da Nails har station fa Alhaji saminun ya kaiku?

 Bura uba! amma bakya kishi na Amira, wata ?yar shegiya ta min duka in tashi Waukar mataki kice its not that deep?

 Ta miki duka ko kuka ma juna?

 To itama ta auri ubana a inda ta gansa tunda ba mijine da ni ba, amma na kusa nayi mijin wato ubanta, ke mu bar maganar nan Sata min rai take

ta faWa tana ajiye plate Win da ta cinye abincin ciki tass ta zaro tissue ta shiga goge hannunta da bakinta. Amira na daga kwance tace

 Amma dai babannata ma kwarto ne, babban banza

 Idan kika ce kwarto kin rage Amira yadda kika san maye, sai ma awajen harka zaki san asalin tantiri ne sai dai kinsan idan ta nan Sangarenne babu wanda ya kaini tantiranci hajiya  Amira ta ?yal?yale da dariya tace

 Shegiya muguwa Nuwaira ma dariya tayi sosai tace

 Baki faWa da gatse ba Wallahi Allah ni kaina har tsoron muguntata nake Amira na dariya tace

 Wanda bai sanki ba bai more ba Nuwa, nto bani labari in details yadda nake baki malama dont go through corners

Nuwaira ta taso ta dawo kujeran da Amira take tana faWin  yanzu kuwa& 


Sadiq na zaune a gefen gadonsa yana kallon sunrays kamar dai kullum, tunda yayi sallah yake zaune a wajen, ji kawai yake rayuwar ma ta ishe shi, he hate everybody including himself, tunani kala ke crossing mind Winsa wanda rabinsa na Na ima da Ahmad ne.

Turo ?ofar Wakinnasa da akayi bai saka ya ko kalli ?ofar ba, har suka shigo cikin Wakin, Senior doctor Win da ke gaba ya Wan kalleta kafin ya ?arasa cikin Wakin, ya tsaya a gefen bed Win yace

 Mr Sadiq ko kallonsa bai yi ba, ya Wanyi murmushi kafin without minding rashin amsawar tasa yace

 your new doctor is here, she ll be taking over ur case, say hi to Dr zahraah ibrahim

jin ko bi ta kansu bai yi ba ya sa doctor Zahrah dake tsaye a bayan doctor tana kallonsa ta Wan zagayo ta gabansa tana kallon face Winsa fuskarta ba yabo ba fallasa tace

 Good morning Sadiq Waga idanunsa yayi da sauri ya kalleta jin accent Win da tayi anfani da shi wajen maganar, ya zuba mata idanu yana kallonta kamar yadda itama shi take kallo da manyan idanunta da suke nan farare ?al babu ko Wigon kwalli a cikinsu, bata da tsawo sosai amma kuma bata sahun gajeru sam infact zama a iya kiranta mai tsawo kawai dai ba can can ba, tana sanye da blouse cream colour sai tailored wando navy colour da tayi tucking blouse Win neatly a cikin wandon, a saman kayannata kuma fari ?al Win doctors coat ne, ta Wan naWe sleeve Win da hakan ke nuna silver watch dake Waure a fari ?al Win tsintsiyar hannunta, for once kamar wanda idanunsa suka masa gizo gani yayi kamar Na ima ce a tsaye a kansa cause from their body to their height to their voice its almost all the same, sai dai wannan tafi Na ima haske sosai amma a idanunsa babu wacce zata fi Na ima kyau, ta kai hannunta ta gyara soft grey jersey veil dake naWe a kanta da tayi pinning Winshi perfectly ya fito da asalin round fuskarta mai matu?ar kyau, Wauke kansa yai ganin yadda take kallonsa da manyan idanunta haka kawai yaji bata masa ba cause she s too confident he can see dat in her eyes, yadda ta Wauki kanta with quite elegance yasa yaji he s irritated at her haka kawai,
ya mayarda hankalinsa inda yake kallo ba tare da ya amsa gaisuwartata ba, wani guntun murmushi tayi da ya tsaya iya lips Winta ta kalli senior doctor Win shima murmushi ya mata kafin yace

 best of luck doctor ta gyaWa masa kai a hankali, yana faWin haka ya nufi ?ofa ya fita, Zahraah ta bishi da kallo har ya janyo musu ?ofa kafin without saying anything to sadiq ta ?arasa gaban kujera dake can gefe a Wakin kusa da book shelf ta janyo kujerar har gabansa ta ajiye few feets kaWai away from gadon da yake zaune ta zauna tana ajiye notebook Win hannunta akan cinyarta tana kallonsa da Nazarinsa tace

 So how re u Sadiq ku da bakwa wajen, dan ko kallonta bai yi ba kamar bai san da shi take magana ba, tayi shiru tana kallonsa, sai yanzu taga dalilin duka complaints Win da ake yi akansa tun zuwanta asibitin, a zuciyarta tayi wata murmushi, aikuwa inda taurin kai ne gidansa yazo duk taurin kansa ta fishi, taji da patients da suka fisa ma taurin kai basu girgizata ba duk da ?ananun shekarunta.

 Okay, baka son kayi min magana? To ni bari inyi maka, Sunana Dr zahraah Ibrahim, ni ce likitar da zata cigaba da kula da kai har Allah ya baka lafiya sadiq, i hope u ll cooperate mu samu mu rabu da wuri, mind u its ur choice whether to speak or not, dan kaga i wont push but ull see me anan every morning har sai randa ka yanke shawarar kana so muyi magana, 1 thing i want from u is ur trust and i ll get u out of here

Tayi shiru tana kallonsa waiting for him to response, amma shiru dan ko kallonta ma baiyi ba, tayi shiru ta zuba masa idanu kawai tanaWan clicking pen Winta a jikin note book Win amma har sannan bai ce mata komai ba bai kuma sake kallonta ba tun kallon farko da ya mata, kusan minti 5 ya wuce tana zaune tana kallonsa shi kuma yana kallon wani wajen daban, jin har sannan tana nan bata tafi ba ya ya Wan Wago idanunsa ya kalleta suka haWa idanu ta Wan masa murmushi kamar dai shirunnasa shi ya kawota dama ya Wauke kansa yana mamakinta, ta wani zauna kamar stone tana kallonsa inda wasu ne da sun zama frustrated already sun ?ara gaba abinsu, idan taurin kai take ji zai nuna mata ya fi ta taurin kai he wants to see yadda zata sa shi yayi magana idan ana dole, itama kallonsa kawai take same tunani ke yawo a zuciyarta, seems like taurin kansa ya wuce yadda aka bata labari but zata nuna masa ta fishi taurin kai.

Half an hour ya zo ya wuce tana zaune yana zaune babu wanda ya sake cewa uffan, occasionally yake satan kallonta kuma a ko wanne sai sun haWa idanu, agogon hannunta ta kalla ganin its almost an hour ta mi?e tsaye tana smoothening jikin coat Winta tace

 Alright Sadiq, enough for today sai na dawo gobe okay? Bata jira amsarsa ba ta juya ta nufi ?ofa, sai a lokacin ya juya ya bita da kallo har ta fita ta ja masa ?ofar kafin ya sau?e ajiyar zuciya ya hau saman gadon da kyau ya kwanta ya lumshe idanunsa deep in thought. Muryarsa ?asa ?asa yace  Na ima& 


Kun jini shiru am so sorry ina asibiti yau, har yanzu ma am posting this for u all from there, jiki da jini sai a slow, but Alhamdulillah, i had to type for u guys even if its not much, cause the amount of love for this book is massive wallahi, messages from left, right and center akan posting, ban samu daman editing ba cause am not too comfortable so pls cope with me thank u alld'?


#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA ( TANGLED HEARTS)

Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 62: HOPE

Kwana 5 suka zo suka wuce rolling kamar heavy clouds, jikin Na ima Yayi sau?i sosai duk da dama can bata da wata problem da jikinta sai da ganin Ahmad kaWai, a kwanakinnan da take gidan Ammi ba ?aramar sha?uwa bace ta shiga tsakaninta da Rahama, Yasmeen har ma Ammi da take jinta har cikin ranta, ba a ma maganan Saif dan shi dama tun can mutuminta ne, sosai ta sake jikinta a gidan bata da damuwar komai, kullum Ammi da kanta take bata magungunanta ta sha tayi wanka ta shafa mata na shafawa, duk Yadda Ahmad ya so janye jikinsa har sai taji sau?i kasawa yayi, duk da haryanzu kullum yazo bata ko shiga harkarsa infact ko magana ya mata bata amsawa shima sai ya rage mata maganar baya forcing conversation sai dai kawai ya zauna yayi ta scrolling a wayarsa idan ya gaji ya tashi ya bar gidan. Yanzu kwata kwata ta bar wannan guje guje da ife ifen, wanda its a sign of recovery. Bayan Fadila ma har daddynta ya zo har gidan ya ga jikinta shima duk da basu yi wani magana mai tsawo da shi ba amma sosai lamarinsa ya tsaya ma Na ima a rai dan ganin yadda he look pale and thin lokaci Waya kamar wacce ta daWe bata gansa ba, ko da ta tambayeshi kuma ko he s sick sai ce mata yayi he s fyn but ita tasan he s not, amma sai bata takura ba.

Tana zaune akan gado tana sorting kayanta da aka dawo musu da shi daga laundry, Saif kuma na kwance akan gadon yana bacci dan baya jin dadi bai jima da dawowa daga sch ba da guntun zazzabi hakan yasa ta shiryashi ta bashi magani tun sannan yake bacci, yasmeen da Rahama na ?asa a kitchen suna girki tare da Fati, ajiye rigar hannunta tayi ta mi?e ta ?arasa jikin window ganin yadda iskar hadari ke kaWa thick labulayen Wakin, ta Wan matsar da labulayen tana kallon garin da ya haWe da hadari, tuntuni dama hadarin ke ta haWuwa amma har yanzu ruwa bai fara sau?a ba sai iska da kuma lum da garin yayi alamun ruwa na daf da sau?a, this is her favourite weather tana ?aunar ruwan sama sosai, hakan sai ya tuna mata da Linda da yadda suke enjoying rainy seasons da ita back in newyork, ta Wanyi murmushi kaWan tana shirin sake labulen taga an buWe gate Win gidan ya shigo da motarsa haka kawai taji ta gagara sake labulen ta zuba masa idanunta tana kallonsa har ya ?arasa yayi parking a space ya buWe ?ofar ya sau?o, jingina jikinta tayi da wajen tana kallonsa ganin ya nufo cikin gidan walking majestically kamar ko yaushe, yanayin garin da iska da ake yasa taga ya ?ara mata haske da wani kyau sai dai kamar ya Wan faWa though not much, ta dinga kallonsa har ta bar ganinsa saboda isa da yayi ?ofar palour ya danna bell, sau?e ajiyar zuciya tayi a hankali tana jin idanunta na ciko da ?walla marasa dalili, ita yanzu bata san abinda ke damunta ba, she wants to be staring at him from afar amma bata so taga ya mata magana sam haka kawai take jin haushi idan ya mata magana amma after that she wants to be seeing ya zo gidan ko da bazai kulata ba. Ta sake labulen tare da ?arasawa ta Wauki kayan da ta gama sorting ta tafi ta fara sakasu a wadrobe dan kayanta yanzu masu yawa ne a gidan kuma duk Ahmad Winne ya kawo mata su.

Har ta gama saka kayan tass a wadrobe bata sake jin motsinshi a gidan ba, ta zauna a gefen bed, tana son sau?a taje wajensu rahama amma tasan tana sau?a zasu haWu da shi, ta Wan yi tagumi shiru kafin cikin ranta to ko ya hauro ma yana wajen Ammi toh? Tunanin haka yasa ta gyara ba?in hular kanta ta mi?e ta nufi ?ofa, buWe ?ofar tayi ta Wan le?o ganin ba kowa ta fito gabaki Waya ta janyo ?ofar a hankali kar ta tashi Saif, tana juyowa suka haWa idanu da shi ya fito daga palourn Ammi, ta tsaya cak tana kallonsa shima ita yake kallo yana jiran ganin abinda zatayi, ganin ta tsaya bata gudu ba ya Wanyi murmushi yace

 Zo ki wuce girgiza masa kai tayi ba tare da ta ce komai ba ta juya ta koma cikin Wakin da ta fito ta kullo ?ofa, ya tsaya yana kallon ?ofar sai kuma ya nufi Wakin.

Tana shigowa ta tafi bakin gado ta zauna ta zuba ma Saif dake baccinsa idanu, jin buWe ?ofa yasa ta Waga kanta da Sauri ta kalli ?ofar, suka haWa idanu da shi yana tsaye daga bakin ?ofar, hakan yasa ta mi?e tsaye tana cigaba kallonsa, ya ?araso cikin Wakin ya rufe door Win yana kallon dogon rigar jikinta mai guntun hannu wani mai taushi na zaman gida sai hula dake kanta yace

 Bakya jin sanyi ne? You ll catch cold sitting like dat
Ya faWa ba tare da ya ?araso cikin Wakin sosai ba dan he s expecting her to crash out, ganin bata amsa ba sai komawa da tayi ta zauna a gefen bed amma ta haWa rai yasa ya zare rigarsa ta sama dan daga wajen aiki yake ya bar iya ta cikin ya ?araso har gabanta ya Wan dur?uso ya saka mata around shoulders Winta, duk da ya san ba wani sanyi take ji ba tunda har ta bar Ac Win Wakin a kunne but kawai so yake ya samu dalilin zuwa kusa da ita, ta Waga idanunta ta kalleshi tana sake haWe rai amma bata ce masa komai ba, ya mi?e a hankali yace

 I m leaving shiru ta masa tana kallonsa har ya nufi ?ofa, ya kai hannu da niyyar buWe handle Win zai fita a Wakin kamar daga sama yaji muryarta

 Gida zaka tafi? Ya dakata da buWe ?ofar ya juyo yana kallonta sai yaga ta sa hannunta biyu ta ri?e rigarsa dake kafaWarta tana kallonsa, ya fasa buWe ?ofar yana kallonta yace

 Eh

 A ruwan? Ta faWa tana juyawa ta kalli window, yayi shiru yana kallonta dan duk maganar da take yi fuskarta ba yabo ba fallasa take yinsa. Ajiyar zuciya kaWan ya sau?e yace

 Its not heavy ai ya faWa yana cigaba da kallonta dan tunda aka fara wannan fitinan sai yau ne take masa maganar hankali cikin tsanaki, dis is more than a week.

 Okay bye ta faWa a hankali, ji yayi ya gagara juyawa ya tafi ya dinga kallonta kafin yace

 Ko zamu tafi tare wani kallo ta masa kafin ta mi?e tare da cire rigar tasa ta ajiye akan gadon ta nufi toilet abinta, ya bita da kallo har ta shige toilet Win ta rufo ?ofar kafin ya sa hannu ya shafa kansa, ya Wan lumshe idanunsa ya buWe a hankali yana furta

 God have mercy, cause he s seriously missing her so much, ji yake kamar notikan kansa za su sussunce sosai yakw ?o?arin controlling kansa, Her walking past him yanzu didn t help matters at all, it only made matters worse. Juyawa yayi ya buWe ?ofar ya fita, ya nufi part Win Ammi don maganar Suhaila ta Wauko masa Yayi excusing kansa ya fito.


 Kawai so nake ka dawo da ita da kanka Ahmad ai hannun mutum baya ruSewa ya yanke ya yar ya Wago kansa ya kalli Ammi kafin ya sau?e ajiyar zuciya a hankali cike da takaicin halin Suhaila yace

 amma kinga yarinyarnan koh she s destorying rayuwarta, ko da yake she s to be blamed&  yayi shiru ba tare da ya ?arasa ba yana jin zuciyarsa gabaWaya ta lalace akan abinda Ammi ta faWa masa akan Suhaila

 Ni dai ko ma miye ne she s ur cousin Ahmad, saboda Allah kawai zakayi kaji ajiyar zuciya ya sau?e feeling defeated dan Allah na gani bai yi niyyar saka bakinsa cikin lamarin ba, but ba abinda Ammi zata ce yayi ya gagara yi yana kallon Ammi yace

 Shikenan, i ll bring her back in sha Allah, Allah kuma ya kyauta ta Wan masa murmushi tace

 Amin ya rabb, Allah ya maka albarka ya baka masu maka kaima ya amsa da  Amin , kafin ya mi?e a hankali yana Waukar wayarsa da ke gefen kujera

 Ba na ?arasa gida Ammi

 Bazaka jira a Wauke ruwa ba?

 Zan jira downstairs

 To ka gaida Amira, kunyi magana da Na ima? GyaWa mata kai kawai yayi ya nufi ?ofa ta bishi da idanu har ya fice a palourn.

BuWe ?ofar Wakinta ya sake yi ganin bata ciki sai saif dake bacci still ya sa ya janyo ?ofar ya nufi ?asa dan sosai yanzu ake zuga ruwan sama, ya tsaya a palour yana adjusting wristwatch Winsa kafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login