Showing 204001 words to 207000 words out of 212729 words

Chapter 69 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3656

driver dan a motar Ahmad ya bar key, yasmeen ta buWe gaba tana ?o?arin shiga ta hango Saif daga ta bayan gatemen dake tsaye suna kallonsu a tsaye a gaban ?ofar Na ima yana kuka, ta kalli Aminu kafin ta sau?a a motar da gudu ta nufi ?ofar, janyosa tayi ?afarsa ba ko takalmi ta janyo ?ofar Na ima ta rufe kafin ta dawo motar tare da Saif ta buWe gaba ta shiga ta zaunar da shi a ?afarta har lokacin kuka suke dukansu, shi kam Saif ya gama ruWewa na abinda ke faruwa, itama duk a ruWe take, shikam dama Ahmad ba ta su yake ba, dan he can feel yadda duniyarsa gabaWaya ke pulling away beneath ?afafunsa, Aminu ya tada motar ya figi motar suka bar gidan a Wari, Ahmad ya tallafo Na ima gabaki Waya jikinsa hannunsa na rawa yana dudduba jikinta ganin yadda yatsu ke kwance a wuyanta alamun shaqa, ga yatsun Nuwaira goma a both kumatunta, jinin da ke zuba a jikinta zuwa yanzu shi kanshi ya gama Sata jikinsa da shi, ya Wago kanta ya Waura fuskarsa a kan tata, idanunsa sun kaWa sunyi mugun jajir zuciyarsa na wani irin abnormal bugawa amma ya gagara sake cewa komai he was numb Har suka iso asibitin.

Aminu na parking yasmeen ta sau?o da Saif ta nufi cikin asibitin tana kuka da kiran help, Ahmad ya buWe ?ofar ya sau?o da Na ima a rungume a jikinsa da bata motsi ya nufi cikin asibitin shima, tun kafin ya ?arasa da Na ima a ?irjinsa Nurses Win da suka taso Waya daga cikinsu ta fara shouting stretcher, another one ta ?araso tana ?o?arin karSarta a hannunsa, for a moment he didnt want to let go hannunsa shaking suke too badly rigarsa damp da jini, ya sake ri?e ta sosai ba shi da niyyar sake ma nurse Win, nurses Win da suka iso da stretcher da hanzari suka kalli juna kafin suka kalleshi Wayar nurse Win ta matsa gabansa muryarta softer but firmer tace

 Sir pls ka bamu ita, if u hold her we cant save her, every second counts trust us pls

kallonsu kawai yake kafin ya kalli fuskar Na ima da tuni tayi pale jikinsa na rawa ya gyaWa musu kai tare da ?o?arin sau?eta a stretcher Win yana ri?e hannunta karSarta sukayi suka kwantar da ita da kyau a akan stretcher Win da gudu aka nufi ciki da ita leaving him behind a tsaye a wajen almost frozen, kallon hannunsa yayi da ya ji shi empty reality na snapping cikin kansa,
ya ja ?afafunsa ya ?arasa nearest kujera dake haWaWWen reception Win ya zauna yayi leaning forward tare da saka tafukan hannunsa a fuskarsa bugawar da zuciyarsa keyi har ya wuce misali, idanunsa da suka kaWa suna tara wani ruwa da yake jin Wacinsu har a cikin ransa da ma?oshinsa, the kind of bleeding da take yi ya sa zuciyarsa wani irin tsitstsinkewa dan baya son yarda da hasashen da zuciyarsa ke basa ko kaWan.

Yasmeen ta zauna a gefensa tana share idanunta dai dai lokacin wata nurse ta ?araso tana ri?o yasmeen ganin itama jini kawai ke zuba a face Winta ta tafi da ita dan itama tana bu?atar dressing Aminu dake tsaye gefe ya bi bayanta yana ri?e da Saif kwata kwata shikam Ahmad ya gagara ko kallonsu.

Yana zaune a wajen har suka dawo bayan wasu lokaci an mata dressing a wajen an yi bandaging kanta, ta zauna a gefensa idanunta sun kumbura ta kwantar da kanta a hannunsa, sai a lokacin ya buWe idanunsa ya kalleta idanunsa sunyi ja but dry, ya dinga kallonta for long kamar wanda muryarsa ta ma?ale kafin ya janyo maganar muryarsa low and rough yace

 Me ya same ta? Tell me what happened to my wife yasmeen yasmeen ta girgiza masa kai hawaye ya gangaro idanunta tana ?o?arin fashe masa da sabon kuka ya daka mata tsawa da yasa kowa na wajen ya dawo da kallonsu kansa yana kallonta

 Ce miki nayi me ya faru, tell me what happened? Ya faWa yana ri?o kafaWar yasmeen, yasmeen ta fashe da kuka ta fara masa bayanin abinda ta sani daga farko har ?arshe. Kallonta kawai yake yi tana masa bayani har ta kai ?arshe baya ko ?iftawa zuciyarsa na rising da falling a lokaci guda, ma?oshinsa yaji ya bushe kamar bai taSa shan ruwa ba, yasmeen ta kulle fuskarta a hannunta tana cigaba da kuka, a dai dai lokacin Ammi da Aminu ya kira tuntuni ta iso asibitin hankali tashe, yasmeen na jin muryarta ta tashi da gudu ta nufeta tare da rungume ta tana fashewa da sabon kuka. Shikam Ahmad tashi kawai yayi ya nufi ?ofar fita a asibitin Ammi ta bishi da kallo ganin yadda ya fita a wani irin zuciye kamar zai tashi sama kafin ta Wago Yasmeen daga jikinta tana tambayarta abinda ya faru.


Tunda suka baro part Win Na ima jikin Amira ke rawa, sai yanzu ne reality yayi hitting Winta na abinda suka aikata, ko zama basu yi a palourn ba ta fara safa da marwa itama tana kallon Nuwaira tace

 Nuwa kar fa mun kashe ta Nuwaira da itama gabanta ke faWuwa amma sam fuskarta bata nuna ba dan ita damuwarta kawai kar Ahmad ya zo ya same ta a gidan tace

 Wani irin kashe ta? Haka aka ce miki ana mutuwa? Dan Wan wannan abin sai ta mutu? Amira tayi shiru tana kallonta tace

 Kamar fa bleeding ma take Nuwaira tayi ?wafa tana ?arasawa jikin windown palourn ta le?a conpound ta hango Yasmeen na magana da masu gadi kafin ta juyo ta kalli Amira tace

 To sai ki godewa Allah da take bleeding, saboda ita gata balbela uwar soyayya, ayu, daga shigowa har tayi ciki, duk yadda akayi cikinne ya Sare take bleeding kar ki wani damu

Amira da ta kasa zama tana kallon Nuwaira tace

 Kar in damu fa kika ce Nuwa? Me Albi zai ce na shiga uku wani banzan tsaki Nuwaira ta ja ta ?arasa ta Wauki makullin motarta tana faWin

 Dan Allah ni kinga tafiya ta ba ni zaki Sata ma rai ba, ba albi ba albo, ke da gidanki har yana da bakin magana dan kin daki kishiyarki? Ai shima yasan bai sama ma kanshi zaman lafiya ba abinda yayi da ya ?aro miki kishiya kuma har yana da ?arfin halin Waukar Wanki ya kai mata tana faWin haka ta saka takalmanta da ke bakin ?ofa ta kai hannunta ?ofa da sauri tana faWin

 Komai zai ce miki just stand on ur ground cewa kin daka Win abin duka tayi shiyasa kika dake ta kika cire raini dan uwatta Amira ta biyo ta da sauri tana faWin

 Nuwa tafiya zaki yi ki barni? Dan Allah ki tsaya ni kam tsoro nake ji wallahi

ko kulata Nuwaira bata yi ba ta buWe password Win ?ofar dan Allah Allah take ta ganta a motarta ta bar gidan, Amira ta sa kuka tare da biyota dan sosai tsoro taji take ji ba na wasa ba, Nuwaira na buWe ?ofar palourn ta sako kai waje yayi daidai da buWe ma Ahmad gate da akayi ya shigo da motarsa ai da gudu ta koma ciki ita da Amira har suna rige rige suka kulle ?ofar, Amira ta saka kuka tana faWin

 Mun shiga uku zare idanu kawai Nuwaira keyi kafin ta mi?e ta sauri ta nufi window ta sake matsar da curtains Win tana le?awa, Amira ma ta biyota suka tsaya suna kallo yadda Ahmad ya karSi Na ima daga Hannun Aminu ga yasmeen ma a wajen tana kuka da jini a fuskarta, Amira tace

 Amma Nuwa Me yasa kika hankaWa yasmeen Win dan Allah mun shiga uku wallahi baki san halin Albi ni na san halinshi mun shiga uku mun lalace

Nuwaira ma kallo kawai take amma ta gagara cewa komai, ai tana ganin motarsu ta bar gidan ta nufi ?ofa da sauri har tana tuntuSe ta buWe ta fito, Amira ta Wauko mayafinta da ta shigo da shi a hannu ta biyo ta tana faWin

 muje ki sau?e ni a gida ni wallahi bazaki barni ni kaWai anan ba

ko kulata Nuwaira bata yi ba ta nufi motar ta kamar zata tashi sama ta buWe motar ta shiga ba tare da ta jira Amira dake sauri ba ta ja motar a Wari ta nufi gate, ko ?arasa rufe gate basu yi ba bayan fitar su Ahmad ganin yadda ta doso gate ya sa suka buWe mata ta fice a gidan a Wari.

Tsayawa turus Amira tayi tana bin motar Nuwa da kallo kafin itama ta juya da gudu ta koma part Winta, ta haura sama da gudu ta Wauko makullin motarta ta sau?o ta fice a gidan itama kamar zata tashi sama, gudu gudu ta ?arasa parking space na part Winta ta shige motarta tayi reverse hannunta na rawa zuciyarta na bugawa dan gani take kafin ta fita a gidan Ahmad zai iya dawowa ya rutsata, suka sake buWe mata gate itama ta fice a gidan a 360 ta nufi gidansu.


#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA ( TANGLED HEARTS)

Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 69: Heart in flames

Yana fitowa a asibitin aka fara yayyafi, ya ?arasa ya buWe motarsa ya shiga ya ja ta da mahaukacin gudu ya bar asibitin, maimaita maganar da yasmeen ta faWa masa kawai yake a kansa, yadda wipers Win motar suke aiki steady kamar suna matching da bugun da ?irjinsa keyi ya sa ya runtse idanunsa ya buWe yana furzar da iska mai Wumi daga bakinsa, fuskar Na ima kawai ke dawo masa cikin idanunsa, yadda yatsunsu ke kwance a fuskarta alamun marukan da suka kikkifa mata ne yana sa yana jin idan bai halaka Nuwaira da Amira ba zuciyarsa bazata taSa masa sassauci ba, ya daki steering da ?arfi, wani irin guilt yake ji, ji yake kamar shine ya ja mata komai, saboda shi aka mata duk ma abinda aka mata, tunda ta aureshi ta rasa peace, the only peaceful days da ta samu shine kafin a kawota gidansa? He couldnt keep her safe like he promised, meyasa ma ya dawo da ita gidan? Meyasa baiyi insisting on ro?on Mami ta barsu a gida daban ba? Ya ?ara gudun motar, its not just anger kaWai its a new animal in him that rise, the one that wants nothing but revenge. Nuwaira da Amira ya rantse da Allahn da ya haliccesa they ll pay, so yake duniya ta shaida abinda suka aikata duk da after dealing with them baya tunanin duniya zata shaida kamanninsu.

A cikin ruwan aka buWe masa gate ko aknowledging dinsu bai yi ba ya shige da motarsa yayi parking da kyau ya buWe ya sau?o ya nufi part Win Amira, ruwan da baiyi ?arfi sosai ba na ji?a rigarsa da har lokacin ke da jinin Na ima a jiki, not just rigarsa har wandonsa a Sace yake da stains na jinin cause of yadda ya Waurata a jikinsa gabaWaya.

Gidan tsit kamar anyi mutuwa, Mary ta buWe masa ?ofar dan itama duk ta gagara zaune ta gagara tsaye, dan ta tabbata gidan babu lafiya, tun daga ?asa yake kiran Amira a zuciye ya nufi stairs yana haurasu bibbiyu uku uku, jikin Mary kama rawa yayi sanin Amira bata nan gashi bata san yadda zata ce masa bata nan ba, a yadda ta gansa da yanayinsa kaWai bazama ta fara ce masa kanzil ba, jikinsa da ke da stains na jini ya sake tabbatar mata babu lafiya, kuma ba ?aramin abu bane yake faruwa a gidan, ita dama tunda Nuwaira ta zo gidan ta san baza a yi abin kai ba yau kam, tana ta tsaye a palourn ya shiga sau?owa, ta koma ?ofar kitchen ta tsaya a wajen a tsorace, har ya nufi ?ofa ya dawo yana kallonta yace

 Where s she? Ta shiga in ina tace

 She left, she s& not in the house

 Come and get out! Ya faWa yana kallon Mary dake tsaye a bakin ?ofar ta gyaWa masa kai da gudu ta nufi ?ofa da niyyar shiga ruwan kawai ta bar gidan ya fi mata kwanciyar hankali, har ta isa ?ofar zata buWe taji muryarsa kuma yace

 Wait! a Wauke ruwa then u leave, banson ganin kowa a gidannan

ta gyaWa masa kai da sauri, ya laluba wandonsa ya kwashe duka kuWin ciki ya ajiye mata a kan center table, dawowa tayi cikin palourn tana masa godiya ya juya ya nufi ?ofa ya fita, bai damu da ruwan da ya fara ?ara yawa ba ya nufi gate, walking like the Man dat he s, ?aya daga cikinsu da ya hangosa ya fito daga Wakinsu sauran ma duk suka fito a ruwan dukansu sanye da uniforms suka tsaya suna jiran ya ?araso. Har gate Win ya ?araso yana kallonsu fuskarsa a mugun Waure ransa a mugun Sace yace

 Wa yace ku barsu su fita a gidannan? Duk suka tsaya suna kallonsa confused, dan su basu san me ke faruwa ba takamaimai a gidan, ?aya ne yayi ?arfin halin cewa

 Wallahi bamu san ba ka so su fita ba we re so& 

 Shut the hell up? Ya faWa yana juyawa ya fuskancesa kamar dama jira yake yayi maganar

 Where is u guys common sense? After what happened ina bu?atar faWa muku dont let anybody out? Ha?uri suka shiga bayarwa, ya runtse idanunsa yana ?o?arin calming kansa down dan ya san ba laifinsu bane suma basu da hurumin hana Amira fita a gidan tunda bai bada wannan dokar ba, kuma basu san me details Win abinda ke faruwa ba, ya buWe idanun a hankali ya kallesu Waya bayan Wayan kafin yace

 Mary is leaving! Idan ta fita bana bu?atar kowa ya shigo min gida ko wanene shi without my permission gyaWa masa kai suka yi a tare suna haWa baki wajen faWin

 Okay sir ya juya ba tare da ya amsa ba ya nufi part Win Na ima duk suka bisa da kallo hankalinsu duk ya gama tashi.

Tsayawa kawai yayi yana bin palourn da kallo, from plate Win noodles Win da Na ima take ci dake ajiye akan tray, plate Win Saif da ke kife a gefe ga noodles Win duk a zube a ?asa sun bushe zuwa wayarta dake yashe shima a gefe sai kuma jininta dake malale a ?asan tiles kusa da stairs wanda ganin jinin kaWai shattered his mind, ya Waura tafukan hannunsa a fuskarsa ruwa masu zafi suka cika idanunsa, ya kai kusan minti 10 a haka yana sau?e ajiyar zuciya mai zafi kafin ya cire hannunsa a fuskarsa, gwara da bai samu Amira a gidannan ba dan he might kill her shi ya sani, wani irin tsanarta yake ji da bai taSa jin irinsa ba, ya sunkaya ya Waga cushion dake kan carpet ya ajiye shi akan kujera mazauninsa ya fara shirya cushions Win wajen duka, ya sunkuya ya Wauki plate Win Saif ya saka hannu yana kwashe noodles Win yana zubawa a kwanan kafin ya haWa da tray Win da nata plate Win ya wuce kitchen, ya tsaya yana kallon kitchen Win da yake nan tsaf da shi kafin ya ?arasa ya ajiye tray Win a sink, ya buWe inda take ajiye kayan gyaran gidan ya kwaso su duka ya zo ya fara gyaran palourn ba ji ba gani, yana yi yana sau?e ajiyar zuciya, so kawai yake ya samu sassaucin zafin da ransa ke masa kar ya aikata abinda zaiyi dana sani, ya gama goge palourn tass, yayi vocuming ko ina kafin ya haura sama ri?e da wayarsa da wayar Na ima da ya Wauko a ?asan, tun a stairs ya zare shirt Winshi ya bar iya wando yana shigowa yayi cilli da wayoyin kan gado ya wuce banWaki, a ?asan bathroom Win ya yarda rigar ya ?arasa ya sakar ma kansa ruwan shower tun daga tsakiyar kansa yana sau?a a jikinsa yana ji?a har wandon jikinsa, ya saka hannayensa ya dafe bango yana sau?e ajiyar zuciya a jejjere.

Ya daWe a tsaye a wajen amma har lokacin zafin da zuciyarsa ke masa babu abinda ya ragu, replaying image Win kawai ?wa?walwarsa ke masa, bai san iya lokacin da ya Wauka a bayinba kafin ya kashe shower Win ya zare ji?a??en wandon tare da drying kansa mechanically ya Wauro alwala dan azahar tayi, ya Wauro towel a waist Winsa ya fito a banWakin, plain shirt fara kawai ya Wauko ya saka a jikinsa da trouser ya shinfiWa dadduma ya fara sallah, a sujjadar ?arshe ya daWe kansa a ?asa yana ro?ar sassaucin abinda yake ji daga wajen Allah kafin ya Wago kansa, yana sallame sallar wayarsa dake kan gado tare da na Na ima ya fara ringing, ya tsaya daga inda yake yana kallon wayar har sai da kiran ya katse aka sake kira ya sake katsewa aka sake fara kira a karo na uku kafin ya mi?e ya nufi wayar, ya tsaya a gaban gadon yana kallon wayar dake kan gadon ganin Ammi ke kira ya Wan shafa kansa kaWan tare da kai hannu ya Wauki wayar ya Waga kiran ya saka a speaker ya mayar ya ajiye tare da zama a gefen bed Win ya dafe kansa.

 Ahmad muryar Ammi ya karaWe Wakin babu komai a cikin muryarta sai zallar lallashi. Muryarsa a Wan shaqe yace

 Ammi..

 Kana ina ne? Shiru ya Wanyi kafin yace

 Gida Ammi ma tayi shiru kafin can tace

 To ka taho asibiti yanzu, the doctors wants to see u, tun Wazu ake kiranka baka Wauka

 Ok kawai yace yayi shiru, itama rasa abin ce masa ya sa ta kashe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login