Showing 36001 words to 39000 words out of 212729 words

Chapter 13 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3680

gagaremu duka zama ba dariya yayi yana kallonta  so yau bazaki ce kar na daWe ba saboda kin samu abokiyar taya hira koh? FaWila tayi dariya  kar ka jima to masoyi, ai kaima kasan ba mai cike space Winki sai kai kaWai ya Wan harareta  a baki ba, sai na dawo  a dawo lafiya ta faWa tana kallonsa har ya fita ya ja ?ofar kafin ta wuce kitchen dan haWa ma Na ima abinci.

Mai aikinta ta sa ta kai ma Na ima akwatinta da driver ya ajiye a bakin ?ofar palour, har Waki FaWila ta kai mata abinci, ta zaune gefen gado bayan ta ajiye trayn abincin tana kallon Na ima dake Sallah, tana Sallamewa ta mi?e tare da Zare hijab Winta, FaWila tace  oya come and eat nasan ure hungry ?arasowa tayi gefen gadon ta zauna  not very hungry anty faWila ta faWa tana kallon cikin FaWila da har ya Wan fito kaWan. FaWila tace  to that little hungry ma bana sonshi murmushi tayi ta janyo abincin ta soma ci, bata wani ci sosai ba ta mi?e da tray Win FaWila dake danna wayarta tace  ki barshi, zankai  No bari na kai  okay! FaWila ta faWa tana kwanciya akan gadon, sai da ta kai tray Win kitchen suka gaisa da mai aikin faWila dake mopping a kitchen Win kafin ta dawo Wakin ta zauna akan sofa tana kallon FaWila sai kuma ta mi?e ta buWe jakarta ta ciro wayarta FaWila ta tashi zaune  let me allow u to rest, in anjima sai muyi maganar school gobe ko ni da ke sai mu shiga school Win ko kuma babe ya kaiki dan babu abinda zaki jira, hope ure ready for pan-atlantic

?an murmushi tayi  i think so, nadai karanta brochure Winsu ya kai sau sau biyar, i just hope i can keep up

 Keep up? Yanmata kar ki saka ma kanki damuwa ull be fyn, Nigerian schools are about hustle and composure, so ull be fyn as long as u dont dull

?an dariya tayi  i dont plan to dull at all anty faWila just nervous

GyaWa kai FaWila tayi,  to ai yafi, na miki register for medicals tomorrow, zamuyi printing documents Winki, Admission letter Winki, scratch card Winki, birth certificate duk zaki bu?acesu gyaWa kai tayi, FaWila ta mi?e tana nufar ?ofa  Allah dai ya kaimu goben ive got you, tomorrows gonna be a long day for us

Binta Na ima tayi da kallo har ta fita ta ja mata ?ofar kafin ta maida hankalinta kan wayarta da take kiran Maminta da shi.

Da dare tare suka ci abinci gabaWaya a dining, Naseer na tsokanarta da yar makaranta, hope shes ready for tomorrow, sai dai kawai tayi murmushi.

Bata jima sosai ba ta koma Wakinta dan so take ta kwanta da wuri since abinda zasuyi gobe da yawa.


Washegari ?arfe tara Na ima ta gama shiryawa cikin light denim jeans da farin blouse, da pale pink gyale da yayi matching da snickers Winta, folder Win da ke Wauke da duk abinda zata bu?ata ta saka a cikin tote bag Winta ta rataya.

FaWila ce ta buWe ?ofar Wakin ta shigo Wakin itama a shirye cikin abaya sage green baby bump Winta ya Wan nuna kaWan ta cikin abayar wanda sai ka lura sosai kake iya gani

 Kin gama shiryawa? Ta tambaya da murmushi akan fuskarta tana ri?e da key Win motarta da bottle water mai sanyi.

GyaWa mata kai Na ima tayi alamar eh, haka ya sa ta juya ta fita Na iman ta bita a baya.


Cikin SUV Win faWilar suka fita, a hankali faWila ke driving smoothly through traffic Win lekki, Na ima na zaune gefenta tana ?ara ?are ma garin kallo daga inda ta tsaya jiya,  kin tabbatar dai kin Wauko duk abinda aka ce koh? GyaWa ma faWila kai tayi tana ciro folder Win daga jakarta tana sake dubawa, Admission lettter Winta, medical clearance Winta, passport photos, printout na GCE Winta, receipt na kuWin makaranta duk intact ta mayarda su cikin folder Win sannan ta saka a jakarta.

suna isa pan-atlantic aka buWe musu gate, FaWila ta shige da motarta bayan sun Wanyi security check Winsu, Na ima tabi makarantar da kallo bayan FaWila tayi parking, ta sau?e ajiyar zuciya, its official now.

Glasses Win idanunta FaWila ta mayar saman kanta itama tana bin makarantar da kallo.

Admin building suka wuce tare, zama FaWila tayi ganin layin da ke gabansu, ta buWe goran ruwa tana sha a hankali, while Na ima ta jona layin students Win da suke jiran turn Winsu, har aka iso layinta ta ?arasa ta bada duka documents da aka bu?ata aka mata stamping, basu jima ba suka fito, Naima tana kallon faWila tace  how do people survive dis without help faWila na dariya tace  wasu sai sun koma mota suyi kuka ai da gajiya wallahi daga nan medical screening suka wuce, inda aka Wauki fitals Winta da duk abinda ya kamata akayi signing off akan clearance card Winta, sai da ta karSi clearance slip Winta kafin suje ta Wauki hoton id card Winta wanda zasu dawo su karba in 2 hours, faWila na kallonta tace  muje mu ci abinci i m starving ta faWa tana shafa cikinta Na ima ta gyaWa mata kai dan itama yunwan take ji, wurin cin abinci suka je FaWila tayi ordering iced habiscus, Na ima kuma chicken mayo croissant da ruwan gora, faWila ta kalli heals Winta tana Sata rai

 da na sani da flats na sako

Na ima tayi dariya tana cin abinci

 shiyasa i carry my snickers ko ina suka yi dariya tare, sai da suka je accounting office aka duba course forms kafin a lissafo mata courses da zata Wauka, starting from Monday, aka bata course handbook, tana fitowa FaWila da ke waya da Nasir ta sau?e ajiyar zuciya  saura mana abu Waya, muje mu karSi Id card Winki, shikenan kuma na gama nawa sai naki sai da suka fara duba accounting department block kafin su koma karSan id card Win, sai ?arfe kusan uku da rabi suka karSi id card Win, tsayawa Na ima tayi kallon id Win, kamar ba yau Dad yace bazata zauna a Nigeria ba amma gashi yanzu officially shes a student in a Nigerian University kusa da Maminta wanda a ko da yaushe zata iya zuwa ta ganta, ta sau?e ajiyar zuciya tana biye da FaWila a baya har wajen motarsu, faWila ta shafa cikinta,  amma na jima ban yi irin gajiyar nan ba ta faWa tana tada motar  Na ima ta jingina kanta da kujera  Allah ya baki lada Anty FaWila faWila ta harareta  toh Ameen, keep me proud dai CGPA Winki should be high abeg after all this stress  yes Ma Naima ta faWa tana dariya.


Ranar Monday ta fara attending lectures, wanda sosai take enjoying makaranta, duk da FaWila tace jjc take, ita da Nasir haka suke tsokananta ita dai sai dai tayi dariya, da safe in ta tashi tayi asuba bata komawa bacci zatayi karatun al?ur ani zuwa gari ya fara haske, daganan sai skin care Winta wanda baya wuce cleanser, lip balm, da vanilla body mist da take ma jikinta, zuwa 7 da kaWan yawanci ta shirya cikin either Abaya ko kuma wide leg jeans da shirts sai gyalenta da signature tote bag Winta da take tattara komai nata a ciki kama daga notebooks Winta, ipad Winta da pen, starnley cup Winta, da another water bottle sai ?aramin pack na snacks, zuwa 7:30 ta bar gida wanda driver ke sau?eta makaranta kullum, ?arfe 8 take fara first lecture Winta bata taSa latti ba, sosai Nasir da faWila ke jin daWin how serious she s da abinda ta saka a gabanta wato karatunta, zuwa ?arfe 3:30 driver ke komawa ya Wauko ta daga makaranta, sometimes idan bata gaji sosai ba kuma sai ta shiga kitchen tana taya cook Win aiki da sake koyan different dishes na Nigeria banda waWanda ta iya, idan kuma a gajiye ta dawo sai dai kawai ta yi wanka ta ci abinci da sallah tabi lafiyar gado. Ba ?aramin daWin zama da ita faWila take ji ba dan kwata kwata bata da matsala, abinda ke gabanta kawai shi take yi,kuma tana Webe mata kewa sosai.

sati biyu da fara school Winta Fahad ya zo wanda a ranan ya koma bayan ya ga how smoothly shes blending in, duk da karatun accounting ba sau?i amma sosai ta mayar da hankalinta gabaki Waya kanshi, ta bashi dukkanin attention Winta, zuwa yanzu ta rage damuwa da shirun sadiq, duk da takan tuna shi sometimes kuma tana matu?ar son jin ko lafiya yake amma ba yadda zatayi sai kawai ta tattarashi ta ajiye gefe ta maida hankalinta akan karatunta.


Yauma kamar kullum a hankali ta buWe idanunta bayan alarm Winta ya kaWa, lumshe idanunta tayi ta sake buWe su kafin ta mi?e zaune a hankali tana mutsuka idanunta, ta sau?a akan gadon ta wuce toilet, da alwala ta fito ta shinfiWa darduma ta tada sallar asuba, tana idarwa ta buWe Qur ani a wayarta ta karanta just few pages inda ta iya, kafin ta mi?e ta linke sallayar ta ajiye ta wuce bayi tana hamma.

Zuwa 7:17 har ta gama shiryawa cikin abaya mai kyau da tsada da suka siya last week tare da faWila, ta cire ipad Winta daga charge ta saka a jakarta, ta Wauko hand cream Winta ta saka a jakarta da sauran tarkacenta.

A palour ta tarda FaWila a tsaye a dining tana haWa ma Nasir breakfast, zata kai masa sama cause zai fita shima very early today,

 Ina kwana Anty FaWila Maman unborn ta faWa tana zama akan kujeran dining Win  lafiya lau, yau har kin shirya da wuri haka?  Eh wlh ive something to do ne kafin na shiga aji yau shiyasa  eyya ta faWa tana Waukar tray Win abincin da ta haWa ma Nasir  bari in kaima babe abinci, hes also going out early today  toh Naima ta faWa tana haWa ma kanta shayi har FaWila ta haura sama, har ta gama shan shayin bata sau?o ba ta mi?e ta wuce kitchen, box Win snack Winta ta saka a jaka tana kallon lunch box Win Nasir da faWila ta haWa masa tayi murmushi kawai tana fita a kitchen Win, a palour ta tadda su Suna ri?e da hannun juna suna magana ?asa ?asa, ta tsaya a dining tana kallonsu, Nasir ya dube ta  yau har kin shirya Na ima gyaWa masa kai tayi ta gaishe shi ya amsa mata yana kallon FaWila yace  sai na dawo? Ta gyaWa mishi kai sai kuma tace  Laa na manta da abincinka ta wuce kitchen da sauri, murmushi kawai yayi dan yasan bai isa yace bazai tafi da shi ba, har ta dawo ta kama hannunsa da saka masa kyakkyawan lunch box Win  thank you ya faWa a hankali, kafin ya kalli Na ima  muje toh sai nayi dropping Winki tunda hanyar zanbi  ah ah yaya Nasir ill follow d driver pls dont bother  kuje ya sau?e ki mana shima Yusuf driver din sai ya huta in yaso sai yaje ya Wauko ki
 Toh kawai tace ganin har ya nufi ?ofa ya fita tabi bayansa, FaWila na shafa cikinta tace  sai kun dawo
A mota Nasir yana ta janta da hira da tambayar yadda karatunta ke tafiya ganin ta?i sakin jikinta har suka kusa isa makarantar, wayarsa dake jone da speaker Win motar yayi ?ara ya Wan saci kallon wayar ganin Ahmad ya sa shi murmushi kaWan ya Waga wayar dai-dai yana shiga gate Win makarantarsu  How far? Ya faWa yana Wan dariya kaWan  kana ina ne?  Sorry na Wanyi dropping ?anwar matata a school ne am on my way yanzu zaka ganni daga Waya bangaren yace  and u think ill wait for u? Nasir na parking a bakin department Winsu yayi dariya  Ka dai yi ha?uri ka jira ni Win am on my way Allah bai amsa ba sai ma kashe wayar da yayi. Naima da har ta sau?a a motar ta rufo motar ta tsaya dai dai window Win  thank you so much yaya Nasir  welcome, ayi karatu da kyau, sai kin dawo daga haka ya ja motar yayi gaba ita kuma ta ?arasa class.

?arfe uku dai dai ta gama lecture Winta na rannan a gajiye ta fito tana tafiya a hankali zuwa parking space, turus ta tsaya fuskarta Wauke da maWaukakiyar mamaki tana kallonsa kamar a mafarki, ta gagara ?ara ko taku Waya, kallonsa kawai take dan ta kasa fahimtar ta yaya? yana tsaye jingine da motarsa hannunsa duka biyu a aljihunsa yana kallonta da murmushi Wauke a kan fuskarsa.  Sadiq? Ta faWa cike da mamakin yaushe ya zo Nigeria sannan ya akayi ya san tana lagos har kuma makarantar da take.


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:26 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 18: Not the way back

Da ?yar ta Wauke kanta daga gare sa ta mayar kan Yusuf da ke parking motarsa inda ya saba parking idan ya zo Waukarta, Waga ?afarta tayi a hankali ta ?an?ame jakarta a kafaWarta ta cigaba da tafiya not towards Sadiq but Yusuf driver, hakan ya sa murmushin dake Wauke a fuskarsa Sacewa ya yi saurin barin jikin motar ya biyo bayanta

 Ni eema wait pls

?ara sauri tayi ta?i tsayawa yayi saurin shan gabanta

 Ki saurare ni nace, why are u behaving this way?

Kallonsa kawai takeyi ta kasa magana, sai kuma ta raSa gefensa zata wuce ya sake tarewa, ita abinda take gani a cikin idanunsa shi ta gagara ganewa, ta sake ?o?arin wucewa ya sake shan gabanta, Yusuf da ya lura da abinda ke faruwa ne ya ?araso wajen a tunaninsa ko kawai random person ne ya biyo ta yake ?o?arin mata magana  Malam lafiya? Ya zaka tare mata hanya kuma tana ?o?arin wucewa kana sake tarewa? ko kallonsa bai yi ba sai ma kallon Na ima da yake yi cike da mamaki ganin ta?i magana sam wanda shi ya rasa dalili, yusuf ya ?arasa ya buWe bayan motar ya dawo yana kallonsa yace  to bata wuri ta wuce dan Allah still Sadiq ko kallonsa bai yi ba cike da mamaki yusuf yake kallonsu ganin itama akwai space a gefe da zata iya bi ta wuce amma ta tsaya a wajen ta sunkuyar da kanta sai kawai ya koma gefe ya tsaya yana kallon ikon Allah

 Ni eema kamar dama jira take yayi maganar ta raSa ta gefensa ta wuce ta shige motar da Yusuf ya buWe mata, da sauri sadiq ya taho da niyyar sake mata magana yusuf ya rufe ?ofar  Sai kuma kayi ha?uri haka malam ya faWa yana wucesa ya zaga driver sit ya shiga ya tada motar ya bar harabar wajen, bin motar da kallo sadiq yayi shocked, he was frozen for some seconds cause ba abinda yayi expecting kenan ba he was expecting something else, sai kuma ya cije lips Winsa ya shafa lallausan gashin kansa ya dun?ule hannunsa ya naushi iska, kafin ya juya ya nufi motarsa ya shiga ya tada ya bar makarantar a guje.

Har suka isa gida kanta na kife akan ?afafunta, ita kanta bata san dalilin ?in kula sadiq da tayi ba, a yadda tayi kewarsa tayi zaton idan ta gansa farinciki xata yi sosai sai kuma ta samu kanta da akasin haka, tunani kala kala ne a zuciyarta na farko ghosting Winta da yayi for weeks bayan lafiyarsa ?alau, na biyu kuma yadda ya san inda take, ya san tana lagos da makarantarta har ma da department Win da take, bayan tun barinta Newyork sau biyu suka yi magana da shi kuma lokacin tana Abuja bata fara ma maganar zuwa lagos ba, sannan hes not in contact da kowa nata bare tace su suka faWa masa. Haka kawai taji zuciyarta na bugawa ba ?a??autawa.

Ta lumshe idanunta a hankali tana jinginar da kanta da seat Win motar, shi dai yusuf yana kallonta ta mirrow  sai hakuri hajiya abinda yake ta nanatawa kenan ganin kamar duk mood Winta ya canza ba haka ya saba ganinta ba.

Yana parking ta buWe motar ta sau?a ta wuce cikin gida, shima ya rufe motar ya wuce wajen jamilu mai gadi dan faWa masa abinda ya faru yau a makarantarsu hajiya.

Wajen ?arfe shida da rabi tana zaune akan kujeran gaban madubi lost a cikin duniyarta wayarta yayi ?ara ta Wan kalli wayar ta kauda kanta, zuwa yanzu ya kirata ya kai sau biyar, ya mata messages on whatsapp wanda ko buWewa bata yi ba, har kiran ya katse tana zaune tana kallon sunansa da ke yawo a screen Win da hoton da ta saka a caller id Win wanda sukayi tare cikin jackets dukansu a newyork shine ma ya musu selfie dukansu da murmushi a fuskokinsu, message Winsa ne ya shigo wanda tana iya karanta shi akan fuskar wayarta

 Pls, talk to me sai kuma wani ya sake shigowa
 U look beautiful today, by the way

 Dan Allah Ni eema

Zubawa text Win ido tayi jin an buWe ?ofar Wakin ta juya ta kalli faWila da ta shigo tana yatsine fuska

 Wai kam lafiyarki ina Na ima? Is something wrong with u ne? Tun da kika dawo Wazu nake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login