Showing 45001 words to 48000 words out of 212729 words

Chapter 16 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3642

ashe anty faWeela tun a newyork wannan sadiq da nake faWa miki rannan? FaWeela ta zaro ido  haba? Ya akayi ya san gidan? Ko ke kika bashi address, ashema kina expecting zuwansa shine kike yi kamar baki san kowa zai xo ba faWeela ta faWa tana harararta, Wan shiru tayi  um da na bashi ai ban Wauka zai zo yau bane anty faWeela  to ko dai sonki yake? FaWeela ta katse ta tana kallonta  ah ah fa kamar yadda na faWa miki hes just a good friend ta faWa tana mi?ewa  be careful dai Na ima kinji?  In sha Allah besides sati biyu ya rage in cika 18 fa anty faWila i m not a kid harararta faWila tayi  a Newyork Winku ba, amma anan dai haryanzu ke yarinya ce ?arama ma kuwa dariya tayi ta wucewa Wakinta faWeela ta bita da kallo kafin ta mayar da kanta tv.

A jikin motarsa ta same shi a tsaye looking handsome kamar ko yaushe, she can t deny the fact cewa Sadiq Namiji ne da ko Wace nace zata so a rayuwarta, he s so handsome kuma Yana da nutsuwa Sosai Wanda shiyasa take mamakin yadda yake behaving kwanan nan, har ta ?araso kallonta yake yi, ba irin kallon da ya saba mata ba wanda ya sa duk ta jita uncomfortable, murmushi ta ?a?alo masa tana ?arasowa inda yake ta gaishe sa ya amsa still yana kallonta,  ko zamu je ka zauna? Ta tambaya a hankali, ganin bai amsa ba sai kallonta yake ya sa tayi gaba zuciyarta na bugawa, wai miye hakan ne? Ta faWa a zuciyarta, Wan dakatawa tayi ta juyo tana kallonsa, ganin ya taho ya sa ta juya ta cigaba da tafiya, garden din gidan ta kaishi, ta ja masa kujera Waya cikin uku dake wajen da Wan table ya zauna, ta Wan kalle shi  ina zuwa daga haka ta juya ta koma cikin gida ya bita da kallo, bata jima ba ta dawo ta ajiye kyakkyawan tray Win hannunta kafin ta ?arasa ta zauna akan kujera tana kallonsa, kwata kwata sai taji ta gagara magana ba kamar da ba da itace ma mai maganar a koda yaushe sai dai yayi ta saurararta saboda yadda ta sake da shi, buWe drink Win yayi ya tsiyaya a cup yana cigaba da kallonta ya kai bakinsa ya kurSa bai ce mata komai ba, tana wasa da gyalenta ta kalleshi  amma ta yaya ka san address Win, i dont remember telling u Wauke idanunsa yayi daga kanta ya ajiye cup Win ya mayarda bayansa ya jingina da kujerar ya cigaba da kallonta,  kuma ta yaya kasan Ina lagos? Har ka san makarantar da na ke? Pls answer me sadiq  does it even matter? Ya tambaya yana Wauke kansa daga kanta ya mayar kan grass Win dake wajen,  it does ta faWa tana kallonsa, murmushi yayi kaWan amma bai ce mata komai ba, da mamaki take kallonsa ganin ya?i kallonta yanzu kuma, cikin more serious tone tace  ka faWamin dan Allah fingers Winsa ya saka akan table Win yana Wan bubbugawa a hankali amma baice mata komai ba kuma ya?i kallonta,  shikenan, since u dont wanna talk zan koma gida ta faWa tana mi?ewa tsaye, Wago idanunsa yayi ya dube ta har tazo zata wuce da sauri ya ri?o hannunta ya mi?e tsaye  Ni eema, not just lagos ko ina kika shiga a duniya i ll find you thats just how much i love you, duk abinda kake so ull find a way Idan ma babu way u ll create it ?wace hannunta tayi ta juyo tana kallonsa, Wur?usawa taga yayi akan gwuiwowinsa tun kafin ma tayi magana  Ni eema ina sonki, ba tun yau ba tun kafin jiya, idan bakya so na i wont force u, amma ina so ki bani dama in koya miki sona, ki yafe min idan na miki ba daidai ba zuwa lokacin idanunsa sun kaWa sun yi ja, sosai take kallonsa da mamaki ba kuma ?aramin mamaki ba, cause he s making issue out of nothing, ita tun farko da ta ?i kulashi ba wai dan ya mata wani babban abu bane kawai to show him bata ji daWin rashin nemanta da yayi ba for months, yadda ya dinga behaving ne ya dinga bata tsoro and now this?, kallonta yake yi kamar yadda take kallonsa  meyasa kake haka? Ni ai bance bana sonka ba, tambayarka kawai nake yadda kasan abubuwan da ba ni na faWa maka ba kuma ba kada wanda zai faWa maka bayan ni, dan Allah ka tashi

 okay kina nufin kin amshi soyayyata and we re officially girlfriend and boyfriend? U means there s us now

gyaWa mishi kai tayi a hankali tana rufe fuskarta, ya mi?e tsaye da sauri yana dun?ule hannunsa, he wish he can hug her right now amma bazai yiwu ba, yana murmushi yana kallonta yace

 na miki al?awari bazaki yi dana sani ba Ni eema, bazan bari kiyi dana sani ba
sake gyaWa masa kai tayi tana murmushi

 to ki zo ki zauna pls kar ki tafi ki barni

Wan tsayawa tayi tana kallonsa ya ?arasa ya ja mata kujeran yana kallonta, a hankali ta ?arasa ta zauna ya koma ya zauna a nashi yana kallonta ?uri, tun da take a rayuwarta bata taSa jinta soo uncomfortable kamar yadda take jinta yanxu ba daurewa kawai take yi tana amsa masa maganganunsa da wasu ba ganewa ma take yi ba, har sai kusan 2 kafin ya tafi, shima da ?yar ta lallaSa shi ya tafi, ta wuce cikin gida tana sau?e ajiyar zuciya.

Kwanakin da suka biyo baya bazata iya kwatanta yadda suka zo mata ba, cause sosai sadiq ya sako ta a gaba, from phone calls to messages, wani lokacin ta biye masa, wani lokacin kuma tayi ignoring, duk da ya ce mata ya koma kaduna but duk wata hanya ta zai nuna mata irin son da yake mata bi yake yi, ita kanta ta rasa gane tana son sadiq ko ah ah, harta faWeela yanzu ta san da zaman sadiq dan babu abinda Na ima ta Soye mata, faWeela kanta ta rasa gane kan Na imar na tana son guy Win ko ah ah, sai kawai ta bata shawara tayi istikhara idan alkhairinta ne Allah ya tabbatar mata da shi.

Yau a makare ta tashi, wanda ta jima rabonta da ta makara, ko alarm Winta da yayi ?ara bata ji ba, gashi tana da class ?arfe tara, a gurguje ta shirya da yake ba sallah take ba ta Wauko jakar makarantarta tana duba inda ta ajiye wayarta, a kan gadon ta ganshi ta duba charge Winta taga just 6 percent, cije lips Winta tayi a hankali tana runtse ido, ya akayi ta manta batayi plugging charge ba, saka shi tayi a cikin tote bag Winta, pad Winta da saura gadgets Winta da duk suke gadon ta kalla tayi tsaki ta Wauka tayi plugging Winsu a charge ta juya ta fita a Wakin, ganin bata ga faWeela a palour ba ta ?arasa dining a hankali ta haWa shayi, ko rabin cup bata iya sha ba ta wuce kitchen ta Wau box Win snacks Winta ta saka a jakarta ta fice a gidan, yusuf da yaga fitowarta ya buWe mata mota yana murmushi

 hajiya yau fa mun makara

 wallahi kuwa yusuf, ina kwana?

Ta faWa tana shiga motar ya kulle ?ofar yana amsa gaisuwarta ya zaga ya shiga mazauni driver suka bar gidan.

Bata samu first lecture ba sai second ta samu, Tunda suka fito daga lecture Win around 12:30 ta fara jin ?ishin ?ishin Win second lecture wont take place, ba su yi confirming ba sai 1, wata ?awarta da suka fi Wan shiri a class Win ta zauna kusa da ita

 kin ji wai Dr. Ajayi bazai samu zuwa ba

kallonta kawai Na ima take yi har ta Wau jakarta ta fita a class Win kamar yadda sauran student ke fita, ta sau?e ajiyar zuciya tana ciro wayarta dan kiran yusuf wanda dama tace masa lecture biyu zatayi ya dawo ya Wauke ta by 4.

Wani ajiyar zuciya ta sau?e tana kallon wayar ganin ya mutu gashi bata taho da power bank Winta ba, to ko dai ta tafi masallaci ta jira har 4 Win? Atm card Winta ta ciro daga jakarta ta ri?e a hannu, kawai gwara tayi withdrawing kuWi ta wuce gida she cant wait har 4 bayan ba komai take a makarantar ba ga wayarta a kashe, tana ri?e da atm Win ta fito tana tafiya a hankali da tote bag Winta rataye a kafaWarta, glasses Win idanunta ta gyara tana nufar gate bayan tayi withdrawing kuWi wajen wani mai p.o.s, bata tashi nadamar fitowa ba sai da taga bata ga alamar mota ba a area Win wajen kwata kwata banda waWanda ke wucewa, kasancewar yawanci kawo su ake yi shiyasa babu wasu masu taxi a wajen, gashi wayarta ta mutu ba halin tayi bolt ko ta kira faWeela, dakatawa tayi da tafiya ta juya ta kalli gate Win school Win da har ta basa tazara with the hope ko zata samu mota, wata zuciyar tace mata ko ta koma cikin makaranta ta nemi ko cafe tayi plugging wayarta, ta sau?e ajiyar zuciya why didnt even she think of this tun farko, tsayawa tayi tana kallon wajen kafin ta sake sau?e ajiyar zuciya dan bazata iya cigaba da tsayuwa a rana ba, ta juya da niyyar komawa.

wata sleek range rover ce ta paka dai dai saitinta bayan ta wuceta ta dawo, windows Win duka a tinted bata ganin wanda ke cikin motar, dakawatawa tayi tana kallon motar da mamaki ta Wan matsa baya kaWan da tunanin ta gudu ko ta tsaya?.

Rolling down Win windown yayi yana kallonta, da tsananin mamaki take kallonsa, cause shine least person da tayi tunani a wajen, kallonta kawai yake yi amma ta kasa karantar fuskarsa da expression Winsa more especially da yake idanunsa na cikin dark glasses, sai can kuma kamar dole yace  me kike yi anan? ?yafta idanunta tayi,  um& gida zan tafi kallonta yayi daga sama har ?asa  walking? ?an kunya taji ta gyara tsayuwarta,  my phone bettery died, shiyasa bazan iya kiran yusuf ba Wauke kansa yayi bai ce komai ba, ya mayar kan hanya bai kuma ja motar ya bar wajen ba, ya danna wani button murfin motar yayi clicking alamun yayi unlocking motar amma baice ta shigo ba.

Kusan 2 minutes bata shiga ba ya Waga kanshi ya kalleta  do i have to tell u to get in? Shiru tayi tana kallonsa kafin ta ?araso ta buWe gaban motar ta shiga tana ?arewa interior Win cikin motar kallo, ?amshin cikin motar ya doketa ta Wan gyara zamanta tana kullo ?ofar, automatically motar ta kulle kanta, bai sake ce mata komai ba ya tada motar ya soma driving ba tare da ya kalle ta ba, sai da suka yi nisa sosai kafin ta Wan kalleshi ta gefen idanu, driving Winsa kawai yake yi da hannu Waya yayi resting bayansa a kujerar kamar bai san tana cikin motar ba

 kar ki sake fita ba waya, this is Lagos what do u think ure doing?

Ya faWa ba tare da ya kalleta ba yana zaga uturn Win da ke gabansa, gyaWa masa kai kawai tayi

 i wasnt planning to, lecture Win got cancelled ban san ya zanyi bane

ta gefen idanu ya kalleta bai ce komai ba, ta zubawa hannunsa idanu tana kallon yadda yake juya steering Win kafin ta kalli tsadadden agogon dake kan fari tass Win hannun nasa, Wauke kanta tayi ta mayar window tana kallon traffic, har suka iso gida, horn yayi Jamilu ya le?o sai kuma ya koma da gudu ya buWe gate Win, sai da yayi parking a harabar parking kafin a hankali ba tare da ta dube shi ba tace  thank you .  Ure welcome ya faWa shima a hankali, buWe lock Win motar yayi, ta sa hannu ta buWe kofar ta sau?a, kafin ta rufe ?ofar ta jiyo muryarsa  look.. dakatawa tayi da rufe ?ofar tana kallonsa, shima ita yake kallo,  dont tell Nasir i dropped u gyaWa masa kai tayi  okay bye ya faWa yana Wauke kansa, rufe masa motar tayi ta matsa gefe tana kallon motar though yanzu bata ganinsa, har ya tada motar ya fice a gidan kafin ta wuce cikin gida tana ji kamar sai yanzu take iya sha?ar numfashi da kyau.


#Maimoon
09041426598[8/14, 11:27 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 21: Freedom wasn t the mistake

Sannu a hankali karatunta ke tafiya, though accounting wasn t a cup of cake but Ba abinda zata ce sai Alhamdulillah, Duk da between lectures Winta, assignment da constant waya da suke yi da Mami kusan kullum har ma da Dad, sadiq ba ?aramin matsa mata yayi ba, bai taSa mata tsawa, ko ya zage ta ba, but somthing about him feel suffocating, duk da ya koma kaduna amma bayi da maraba da yana Lagos.

Mu amalarta da mutane dayawa baya so musamman course mates Winta maza kai harma da wasu matan, tana mamakin a inda yake sanin abubuwa da dama da take ciki, kuma ko ta tambaya baya taSa bata straight amsa sai ma jaddada mata da yake cewa duk abinda kake so dole ka san abinda yake ciki. Many times ta so yin maganar da faWila sai kawai ta share cause bata san me zata ce ba, tunda haryanzu faWilar ma ta kasa gane kan soyayyar tasu.

Abu Waya da ta lura da shi game da sadiq shine yana da matu?ar kishi da har abin kan bata tsoro, sannan ko hoto ta tura masa sai ya tambayeta who shes smiling at a hoton in dai ba camera take kallo ba, wani lokacin sai dai ta share shi kawai dan zuwa yanzu abin ya fara damunta, sai dai irin soyayyar da yake nuna mata da yadda yake sake jaddada mata bazai iya rayuwa babu ita ba kan sa ta share duk waWannan, haka kawai zai baro kaduna ya zo Lagos just to see her, sometimes ya faWa mata, sometimes kuma sai dai kawai ta ganshi, ba ?aramin sabo bane ya sake shiga tsakaninsu, dan har haWa ta yayi da Mamarsa a waya sannan sunyi waya da sisters Winsa sau Waya suma,wanda duk bata ji alamun matsala tare da su ba, Nasir da faWila sosai suke kula da ita, 18th birthday Winta was a blast, dan sosai su FaWila suka making mata shi a memorable one, duk da ba wai sunyi throwing party bane amma she was so happy, Sadiq shima sosai yayi gwaninta just to make her happy which he did.

Ko da suka yi hutun semester Abuja ta tafi wajen Maminta wanda tun kwana biyu kafinnan tayi booking flight Winta, A can ta cinye hutun sati uku da aka basu wanda da ?yar Mami ta lallaSata akan komawa school da hutunsu ya ?are.

Hutun da tayi a Abuja a lokacin ne suka yi first very serious fight Winsu da sadiq wanda ya sa ta fara doubting anya tayi dai dai na karSar soyayyarsa kuwa? Bata san yadda yayi ya samo gidansu na Abuja ba ta dai ganshi kawai yazo, kuma Sam bai tambayeta address ba sannan bai ce mata zai zo ba, she wasnt suprised at all wanda ya gane inda take a Lagos without contacting her ba abin mamaki bane idan ya gane inda take a Abuja. Ko da yace mata Family business ya kawo sa bata ce masa komai ba duk da ta san ba gaskiya bane, ita dai ta san something about him is off amma bazata iya cewa ga abin ba, sadiq a gareta mai kulawa ne duk wani abu in dai ya shafeta baya wasa da shi sam, sannan duk abinda ta nuna bata so ya barshi kenan, yana da Nutsuwa sosai kuma bashi da yawan magana, dan yawanci idan sun haWu sai dai yayi ta kallonta, tana rasa miye yake tunani a cikin kansa, dan sau dayawa gani take kamar ya tafi tunani ne ma sai tayi abinda zaisa ya dawo duniyar da take,yana da ibada, infact qualities Win sadiq suna da yawa.

Saura sati Waya ta koma Lagos Ranar tana zaune a garden Win gidan Maminta dake Abuja tare da Fahad dake shan fruits shima a kan kujera yana kallonta yana jin labarin da take basa na makaranta, daga inda suke tana iya hango makeken gate Win gidan da masu gadi dake zaune a wajen cikin uniforms, Fahad na murmushi Yana kallon yadda take magana ya lumshe idanunsa ya buWe  i missed this u know? Shiru tayi tana kallonsa, all the years da baki girma a gabanmu ba, sai yanzu muke sanin daWinki Na ima, i wish kina nan since Wan dariya tayi  ji yadda kake magana serious ta faWa tana Wan harararsa na wasa da murmushi Wauke a fuskarta, zuba mata idanu yayi yana kallonta kafin ya Wan shafa kansa  faWila ta cuce ni gaskiya  why ta faWa tana kallonsa,  saboda ta Wauke min ke mana, i wont be seeing u sai kunyi hutu dan ni ba iya zuwa Lagos zanyi ba, ko da yake at the end of the day zaki iya gani na ma a Lagos Win ba tare da ta gane inda maganarsa ta dosa ba tace  its because tafi kowa sona shiyasa, kuma ina son zama da ita ai Wan matsowa yayi kaWan yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login