Showing 183001 words to 186000 words out of 212729 words

Chapter 62 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3654

daddy idan sunzo jibi i ll follow them to Abuja

 Amma ai an cire komai na gidan an canza baby, an sake gyara gidan ma, even if there s sihr it wont be in the house anymore, ko in sake sa a yi sau?ar al?ur ani a gidan

 Ko kasa anyi ma ni bana son gidan

 Idan na canza miki new house zaki yarda idan na dawo daga tafiya mu tafi gidanmu muryarta ?asa ?asa tace

 Eh ya lumshe idanunsa ya buWe a hankali yace

 So be it, idan na dawo zamu koma gidanmu Allah ya miki albarka

 Amin, kaima Allah ya maka albarka murmushi yayi yace

 I missed u so much bata amsa wannan ba tace

 Bari nayi sallahn

 Ok kawai ya faWa ta katse kiran ta ajiye tare da mi?ewa ta wuce toilet.


Wahsegari har ya gama shiryawa na tafiyar da zaiyi london dawowa da Suhaila dan tuni ya sa aka bincika masa inda take, kuma wanda ya sa Win bai sha wahala ba ya gano inda take through snapchat posts Winta and other social media handles, da kuma friends Win da ta yiyyi videos da su a lokacin, har address Win inda take a london yana da shi da irin mutanen da take yawo da su a garin.

Amira na kallonshi har ya gama abinda zaiyi kafin tace

 Tafiya zakayi? Ba tare da ya kalleta ba yace  yes

 And where exactly zaka je? Abuja? Tunda naga alamar matar taka kamar bata gidannan kuma bani da muhimmamnci a faWa min ?anwata bata nan, saboda kar ma in gane yasa kake zuwa can kake kwana ranar kwananta ba tare da ya amsa wannan maganar ba straight yace mata

 London zani Amira ta dinga kallonsa kafin tace

 Business trip? Ya gyaWa mata kai kawai

 Hmm kawai tace tana zama a gefen bed Winsa.

Da ya tashi tafiya har bakin mota ta rakosa tana kallonsa ita sam bata yarda da tafiyar ba, ko Abuja zashi gidan iyayen Na ima? Ta dinga kallonsa har ya shiga mota suka bar gidan kafin ta Waga masa hannu ta koma cikin gida ta rufe ?ofarta ta haura sama tare da shigewa Wakinta ta Wauko wayarta ta dawo parlour ta kira Nuwaira.

Wayar na connecting tace

 hello Nuwa shiru tayi tana sauraran Nuwaira dake magana daga Waya Sangaren kafin tayi saurin katse ta,

 Dan Allah nikam ba maganar ciki na kira ki min ba, Albi fa kamar ya saki yarinyarcan ta faWa tana murmushi

 Dan ya rasulallah? Nuwaira ta faWa da hanzari,

 Wallahi! Suka tuntsire da dariya, nuwaira na dariya tace

 Sai da ke ?awata yanzu shi ya faWa miki ya sake ta?
Amira na dariya tace

 Ah ah idan ma ya sake ta ai kinsan bazai faWa min ba, ni ce na haWa 1 plus 1 Wina na gane da kaina, wai ashe bata gidannan tuntuni ni ban sani ba, sai kwana 2 da suka wuce na lura, in faWa miki duka kayanta ma anzo an kwashe Albi ya zuba sababbi kar kar kar, komai na gidanma ya canza, gidan ma gabaWaya ya canza masa fasali ke zanyi iya rantsuwa ma kuma bazanyi kaffara ba ya sake ta, maybe dan kar ya dinga tunata ne yayi haka, ke ko aikin baba ya kamashi ne shima? Nuwaira ta fashe da dariya,

 To ance miki Baba wasa ne, yanzu dai kin dawo ke kaWai abinki ?awata, hehe yanzu ina Ahmad Win? Sai a lokacin ta sau?e ajiyar zuciya tace

 Abinda yasa na kiraki kenan yanzu, Yace min wai zai tafi london business trip, sha ni dai ban yarda ba, wa ya sani ma ko sulhu zai je nema da ita a Abuja

Nuwaira tace  ki cigaba da yi ma kanki fatan tsiya, kar ki tsarkake ranki ki barshi a london Win zashi tunda can yace miki zashi

 Allah ko nuwa nuwaira ta ja tsaki tace

 bansani ba, kika sani ma ko ?asar ce ta masa zafi zai je ya sha iska yayi jinyar zuciya shine ya fake da business trip suka sake yin dariya tare

 Kuma fa hakane ?awata.

 Ah toh&  Nuwaira ta faWa tana canza akalar hirar zuwa tata matsalar.



Club Win was alive ana ta casu duk da dare ne sosai a lokacin, amma banda kiWa babu abinda ke tashi suna ta rawa suna mannuwa da juna, Suhaila da ?awarta sai dariya suke suna rawa Suhaila na wining jikinta a jikin ?awarta clara ita kuma ta sa hannu a waist Winta suna yi tare, Guy Win da suka zo tare ne ya janyo ta daga jikin clara ya dawo da ita jikinsa, tuni ta sa?alo hannunta a wuyansa suka cigaba da rawa tana juya jikinta a nasa, kayan jikinta su da babu duk uwar babansu Waya, suna cikin rawar suka fara kissing juna, duk hankali ya dawo kansu aka shiga hailing Winsu tunda a tsakiyar dance floor Win suke, kamar mayu haka suke kisisng juna a wajen masu video nayi ko a jikinsu, kamar ance ta buWe idanunta da ke lumshe suka haWa idanu da Ahmad dake zauna a edge na Vip lounge na club Win yana kallonta across the dance floor, duk da yawan strangers da ke wajen idanunta a nasa suka shige straight, hasken club lights na haska mata fuskarsa da kyau tana gani, tuni dariyar fuskarta ta Sace ta zaro idanunta tana furta  yaya Ahmad wani bugawa da ?arfi zuciyarta tayi ta fara ?o?arin zare jikinta daga na guy Win da ke ta lalube mata jiki, janye jikinta tayi da ?arfi daga jikin mutumin tana kallon Ahmad idanunta a waje da tsoro, duk kiWan dake tashi a club Win ta daina jinsa yadda ya kamata, giyan da tasha ma ji tayi she s not tipsy anymore, Ahmad wasnt smiling at all infact gani tayi ma kamar he s not even blinking, his jaw tight, idanunsa burning da bala i da masifa da takaici da ba?in ciki.
?afafunta taji sunyi freezing a wajen ta gagara ture guy Win da ya sake ?wa?umeta amma still tana kallon Ahmad da ya mi?e ya nufo wajen a fusace, yadda yake wuce crowd Win with kind of precence Winsa dake saka su matsa masa yana wucewa ba tare da yace musu komai ba yasa gabanta tsananta bugawa, hankaWe mutumin dake jikinta tayi da ?arfin gaske ta juya da nufi fita a wajen da gudu kafin ma ya kamata, dan har lokacin mutane basu ma lura da abinda ke faruwa ba, amma ina ya riga ya iso inda take, ganin zata gudu ya ri?o hannunta a fusace tare da juyo da ita ya Wauke fuskarta da wani shahararren dirty slap da ya sa hankalin kowa ya dawo kansu immediately, before she could recover ya sake Waura mata wani da har sai da ta kusa faWuwa, tayi baya tana dafe kuncinta, kowa a dance floor Win yayi freezing for a second hankali ya dawo kansu ana faWin  yoooo tuni aka kashe music, ?awarta clara tace

 What the hell wani kallo da Ahmad ya mata ya sa ta ja gefe bata sake magana ba tana kallon ikon Allah, yana kallon Suhaila da ta fara kuka cike da Wacin rai yace

 Ure a disgrace Suhaila, wannan kika baro gida ki zo kiyi dan ubanki?

Ya faWa yana nuna cikin club Win, mutumin da ke rawa tare da ita yayi stepping forward amma wani deadly kallon da Ahmad ya masa ya sa ya dakata a wajen yana kallonsu ganin sai kuka kawai suhailar take farar fuskarta tayi jajir amma bata ko ce masa komai ba sai ma jajjan kayanta da take yi tana rufe jikinta, cikeda takaici Ahmad ya cire rigarsa ta sama ya sa mata a jikinta over her shoulders dan kayan da ke jikinta are too exposed yana jin tsantsan takaicin kasancewarta jininsa kafin ya kama hannunta ya nufi ?ofa da ita,

 Leave me ta faWa yana ?o?arin ?wace hannunta daga nasa da ya ma wani shegen ri?o dan tsoron tafiya tare da shi take yi, gani take kamar dukanta zaiyi, ko kulata baiyi ba ya fara dragging Winta ya nufi fita a cikin wajen da ita ba tare da ya sake ce wa kowa komai ba, masu son suyi intervening ma ganin how furious he s sai duk suka rabu da su tunda sun fahimci family issue ne, tsoro ne a cike a ranta as tana bin bayansa yana dragging Winta across dance floor Win suka fita a wajen ba tare da ya damu da duk kallon da aka bisu da shi ba, har suka fito waje kafin ya sake hannunta yana kallonta cike da takaicin wai she s his cousin, he feels disgusted at the thought of that, mascara Win idanunta duk ya damalmale da hawaye tace

 Yaya Ahmad pleas& 

 Shut up ya faWa yana bata wani kalan deadly stir, his voice iced. Hakan ya sa tayi tsit, yayi gaba zuwa mota jikinta har rawa yake ta bi bayansa, tana cigaba da kuka.
ita da mamarta ce ta ganta haka wallahi ko a jikinta but Yaya Ahmad of all people? She wont forgive mamanta for sending him to get her.


Basu bar ?asar ba sai wahsegari da dare bayan ya tisa ta ta Wauko passport Winta and d rest kuma har lokacin kwata kwata bai bata fuskar bashi hakuri ko wata doguwar magana ba, itama she s too ashamed to even look at him, tayi kuka har ta gaji.

A jirginma ita ke zaune jikin window idanunta a kumbure saboda kuka amma ko kallon sashin da take baiyi ba, da ta gwada yi masa magana ma trying to see if tana da chance Win pleading tuni ya danna divider dake tsakanin seats Winsu yayi shutting nata out ta bar ma ganinshi kwata kwata.

Duk awannin da suka Wauka a jirgi babu abinda ya sake haWasa da ita har suka yi landing a Nigeria kusan ?arfe 11:50 na dare, driver dake jiransu yayi picking Winsu daga Airport, bai kai ta gidan Ammi ba ko wajen mamarta salma ba sai ya wuce da ita gidansa with the intention sai gobe zai kaita wajen Ammi idan ya so Mamarta ta Wauke ta a gidan Ammi.

Ko da suka iso gidansa kusan ?arfe 12:30 Amira tuni tayi bacci, Wakin da suhaila zata kwana a downstairs Win kawai ya nuna mata yayi wucewarsa sama.

Washegari da safe Ahmad na kitchen yana haWa ma kansa cup of coffee fuskarsa a Waure tamau dan har yanzu tension Win jiya bai sake sa ba gashi Amira ko tashi ma daga bacci bata yi ba shi kuma da wuri yake son fita dan sai ya fara dropping Suhaila a gidan Ammi sannan yayi magana da Ammi ya ga Na ima before going to the office, gashi yau su Mamin Na ima zasu zo daga Abuja so he ll leave office early today, yana cikin haWa coffee Win Suhaila ta shigo kitchen Win, ganinsa a tsaye a kitchen Win ta tsaya daga bakin ?ofa tace

 Ina kwana ko kallonta baiyi ba bare ta saka ran zai amsa, ta cigaba da tsayuwa a wajen tana kallonsa dan har idanunta sun ciko da sabbin hawaye, Amira da tashinta kenan ta sau?o ?asa cikin kayan bacci dan bata ma san Ahmad ya dawo a jiyan ba, ta tsaya a palour tana kallon ?ofar kitchen Win wondering wacce ke tsaye a wajen da gown ba?a gata fara ?al bata ganin fuskarta dan ita yarinyar kitchen Win take kallo, hakan ya sa ta nufo kitchen Win, tsaye tayi bayan Suhaila tana kallon Ahmad dat didnt send both of them da mamaki, yana juya ta spoon a cup Win gabansa, kafin ta saka hannu ta juyo da suhaila dake hawaye, kallonta Amira ta dinga yi, Suhaila ta ?wace shoulder Winta tana ma Amira wani kallo, tuni Amira ta haWe rai tamau ganin wacce ke wajen ta ?arasa cikin kitchen Win tana kallon Ahmad tace

 What is going on here? Ko amsa ta baiyi ba ya cigaba da stirring coffee Winsa.

 Me take yi da sassafennan a gidannan? Suhaila dake binta da wani kallo ta taSe baki tace

 Saboda anan na kwana Amira ta kalli Ahmad sannan ta kalli suhaila

 Anan kika kwana saboda gidan na ubanki ne? Suhaila ta dinga harararta amma tayi shiru tana satan kallon Ahmad dan tsoron tankawa take yi ta ?ara ma kanta laifi idan ba haka ba ai wallahi Amira bata isa ta zageta ta ?yale ta ba. ?aukan cup Win coffee Win yayi ya nufi ?ofa ya fice a kitchen Win dan already ransa a Sace yake baya son sabon Sacin rai, ya wuce sama da cup Win ya barsu duka a tsaye a wajen Amira ta juya da nufin binsa saman sai a lokacin Suhaila ta yi magana

 Da kika ce gidan ubana ne da na kwana, to ba gidan ubana bane kuma kema ba gidan ubanki bane da kike kwana, kuma mai gidan shi ya tafi ya Wauko ni daga wata uwa duniya ya kawo ni cikin gidansa yace in kwana har kin isa ma kice min gidan ubana ne? Ko ?arasawa batayi ba Amira ta juyo ta Wauke ta da Mari, suhaila ta dafe fuskarta cike da bala i tace

 Bura uba! Ta kai hannu da niyyar cakumo Amira, Ahmad da ya ke sau?owa ?asan bayan ya ajiye cup Win a sama da niyyar yace ma Suhaila taje ta shirya su tafi ya daka mata tsawa

 Dont u dare! Dakatawa Suhaila tayi ba tare da ta taSa Amira ba tana kallonsa har ya ?araso wajen yana mata wani kallo yace

 Matata zaki buga dan ubanki fashewa tayi da kuka tana faWin

 Mari na fa tayi yaya Ahmad! Amira dake tsaye gefe tana jijjiga ?afa tana jin wani shegen daWi na defending Winta da Ahmad yayi tace

 Na mareki, ko zaki rama ne?har ni zaki faWa ma banza, jaka, albino

 Shut the hell up Amira! Ya faWa yana kallon Amira ransa a Sace, duk shiru suka yi suna kallonsa ya nuna Amira yace

 U think dis is how wives behaves?, obsessed, jealous?paranoid? Kina tarnishing image Winki together with mine, u must be very much out of ur mind, and mind u am not urs to control, idan kika sake Waga filthy hannunki kika taSa any of my relative da ya zo gidannan Amira ba ma taSawa ba kika kallesu anyhow thats when i ll show u my actually colour ki kiyaye ni, i ll not tolerate it anymore

kallonshi kawai Amira take yi shocked dan tunda take da shi ma bai taSa mata magana haka ba, he has never called her out bluntly irin haka.

 Ke kuma wuce ki je ki Wauko hijab Winki ki wuce mu tafi, stupid fool, ko ance miki u can just come in dictating foolishness Winki anan? Kallonshi Suhaila tayi ta gagara cewa komai ta juya fuu ta nufi Wakin da ta kwana ta Wauko gyalenta da wayarta ta zo ta nufi ?ofa, shima bai sake kallon Amira ba ya nufi ?ofar, Amira ta bisu da kallo shocked to death.


Wanda na muku da farko har ya fi wannan yawa amma duka ya goge, e pain me no be small sef =ؔ? amma ai shiknan =??Happy Sunday guys d'?

#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA ( TANGLED HEARTS)

Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 64: Strings of Affection

Har suka iso gidan Ammi bai sake ce mata komai ba itama haka dan bata ma ga fuskar ce masa koman ba, yana parking a space ya sau?a ya wuce cikin gidan leaving her behind a motar hakan ya sa ta sau?a itama ta bi bayansa, har lokacin cika take tana batsewa na rashin rama marinta da tayi, duk da yadda zuciyarta ke cike da fargaban haWuwa da Ammi na abinda ta aikata dan tasan Ammi wont take it likely with her dan har tafi shakkar Ammi akan mummynta amma marin da Amira ta mata ba ?aramin tsaya mata yayi ba, wallahi ba dan yadda taga ransa ya Saci ba babu abinda zai hanata ramawa.

Suna shigowa palourn ya haura sama, ita dai suhaila ta tsaya a palourn da babu kowa tana tunanin haurawa, kafin a hankali ta haura itama, a palourn Ammi ta same shi seated tare da Ammi ta tsaya daga bakin ?ofa tana kallon Ammi kafin ta Wan Sata rai tace

 Ina kwana Ammi ba tare da Ammi ta kalleta ba a ta?aice tace

 Lfy dan ba yanzu ne zata zazzageta ba sai salma ta zo kuma ta riga ta kirata tazo gidan, so take ta gama da case Win Suhaila su tafi kafin ma su Mami su iso Lagos.

Ganin Suhaila na ta tsaye still a wajen ya sake tamke fuska ya kalli Ammi yace

 I ll be back before su iso Ammi ta gyaWa masa kai kawai tana faWin

 To Sai ka dawo har ya mi?e sai kuma yace

 Ina su rahama? Ammi ta kalleshi tace

 Suna Garden dukansu, Saif Win ma bai je school ba yau

 Okay kawai yace tare da juyawa ya nufi ?ofa, Suhaila ta matsa masa a hanya ya wuce ya fita a palourn, yana fita Ammi ma ta mi?e ta wuce bedroom Winta ba tare da ta sake kula suhailar ba, ganin ta gaji da tsayuwa a wajen ya sa itama ta juya ta fita da niyyar zuwa Garden Win.

Yana fitowa compound ya wuce wajen motarsa ba tare

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login