Showing 207001 words to 210000 words out of 212729 words

Chapter 70 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3670

wayar cike da tausayinsa.

Ya mi?e ya Wauki wayarsa da na Na ima ya nufi ?ofa ya fito dan a motarsa ma ya bar key Win tun Wazu bai zare ba.

?akin Na ima ya shiga ya janyo bedside Winta ya Wauko key Win motarta tare da fitowa ya nufi ?asa, yana sau?owa bai ko sake kallon palourn ba ya nufi ?ofa ya fice a gidan ya tafi parking space Winta ya buWe motarta ya shiga ya ja aka buWe masa gate ya bar gidan dan lokacin har ruwa ya Wauke sai sanyi da garin yayi kamar ba da rana bane lokacin.

Asibiti ya nufa straight duk da yadda zuciyarsa ke cike da fargabar abinda zai je can ya tarar, driving yake cike da concentration ba kamar Wazu ba, dan zuwa yanzu ya gama yanke hukuncin da zai Wauka akan Nuwaira da Amira but yanzu ba ta su yake ba zai juyo gare su bari ya tabbatar Na ima is in safe spot first, kiran Nasir da ke ta shigowa wayarsa ma ?in Wauka yayi, yayi ignoring kawai dan ya san labari ya iskesu ne kuma shi a halin yanzu baya son explaining anything to anyone, yana parking ya sau?o ya nufi cikin asibitin, a reception yaci karo da Nasir dake tsaye ri?e da wayarsa ya sau?e ajiyar zuciya kawai tare da ?arasowa yana kallon Fadila dake zaune idanunta kumbure dan kuka ga inaaya a hannun Yasmeen, Nasir ya mi?a masa hannu, kallon hannun kawai yayi kafin ya bashi shima suka gaisa ya ?arasa inda Ammi ke zaune ya zauna a gefenta a hankali, Ammi ta dinga kallonsa dan Awanni kacal amma gani tayi kamar har ya faWa mata a idanu, tayi ?asa da muryarta ta kira sunansa ya juyo ya kalleta yace

 Na am shiru tayi bata ce masa komai ba tana kallonsa ya sunkuyar da kansa tare da mi?ewa dan zuwa office Win doctor Win, Nasir ya bi bayansa suka wuce tare dan Shi Nasir Winne ma suka yi magana da Doctor Win yanzu shiyasa yake ta kiransa Dr yace he needs to see Na ima s husband.

Kallon doctor Win kawai Ahmad ke yi baya ko ?iftawa bayan ya gama masu bayanin Na ima had a miscarriage wai sunyi all they could but coulnd save the babies saboda basu yi ?wari ba, zaune kawai yayi a kujerar yana kallon likitan kamar shine mai laifin, zai iya cewa yau is the worst day of his life, babu wani rana da zai iya zuwa masa as black as wannan, idanunsa suka kaWa suka yi ja, Nasir dake tsaye gefensa ya dafa kafaWarsa tare da Wan bubbugawa a hankali alamun rarrashi amma shi kansa yayi ba?in cikin rasa cikin da Na ima tayi, shi shaida ne na yadda Ahmad ke son haihuwa bare kuma cikin na Na ima ya san dole abin ya dake sa fiye da misali, the fact that yaran ma ba Waya bane makes everything worse. Lumshe idanunsa Ahmad yayi ya buWe a hankali ya sau?e ajiyar zuciya yana kallon likitan yace

 When? How many babies are there? Likitan ya sau?e ajiyar zuciya dan he could sense pain Win dake cikin muryar Ahmad Win yace

 2 babies ne but Before arrival already tayi miscarrieing Waya, one of the sacs ya riga ya collapsing before ma ku kawota, after ultra sound there s still one a lokacin there s still a heartbeat but bleeding da take yi heavily yasa duk ?o?arinmu na stablizing Wayan it didnt survive either, munyi duk yadda zamu iya i m sorry, amma ita yanzu munyi stablizing Winta she s out of danger she s sedated yanzu tana bu?atar hutu sosai, we ll monitor her closely in sha Allah

gyaWa masa kai kawai Ahmad yayi bakinsa dry, idanunsa yayi ja not from hawaye but from abinda ya fi su zafi, ya mi?e daga kujerar tare da nufar ?ofa, Nasir ya kalli doctor Win yace

 Thank you kafin ya bi bayan Ahmad Win, yana fitowa bai tsaya ma a inda su Ammi suke ba hakan yasa duk suka bishi da kallo har ya sake ficewa, Nasir da ya biyo bayansa Ammi ta kira tana tambayarsa what happened hakan ya sa ya bar binsa ya tsaya yana musu bayani, duk gabaWaya jikinsu sake sanyi yayi tausayin Na ima da Ahmad Win duk ya cikasu, fadila ta komar da kanta ta kwantar jikin bango tana tunanin yadda su Mami zasu ji news Winnan suma, dan tuni ta kirasu ta faWa musu abinda ya faru na dukan da kuma asibitin da Na ima take yanzu, har suna hanyar juyowa lagos duk da a jiya suka koma Abuja, this time around har da Fahad duk zasu taho, sosai hankalin Mami ke tashe guilt ya?i barinta gani take ita ta jawa Na ima da ta sa ta koma gidan, me ma yasa bata barta ya canza mata gidan ba? Yanzu kuma ko ya zata ji idan taji Na ima ta rasa babies Winta? Big Daddy da shi faWila ta fara kira ta faWawa ransa ba ?aramin Saci yayi ba, and he promise basu daki banza ba, bazasu daki yar sa su tafi a Sagas ba yanzu shima idan yaji batun miscarriage Win ya zaiyi? dama fahad Fadila na faWa masa yace he s coming to lagos with su Mami.

Ahmad na shiga motarsa ya rufe kansa tare da buWe wayarsa ya shiga neman number abokinsa Yusuf, the soldier dat helped him aka kama sadiq sanda yayi kidnapping Na ima. Cause what he s about to do yanzu baya son kowa yayi inteferring kuma ya san tabbass Yusuf bazai bari ayi inteferring ba.

Tunda Amira ta iso gida ta ma mummynta bayanin abinda ya faru mummy ke bala i da tsinewa Nuwaira ita dai Amira har lokacin jininta a ?umba yake tunda tasan gidan ba ba?on Ahmad bane in har yayi niyyar zuwa Win.

Sai yanzu take dana sanin biyewa Nuwaira su aikata abinda suka aikata amma still jin irin tsinuwar da zagin da mummy ke wa Nuwaira tace

 Mummy dan Allah ki bar zaginta haka, she did dat saboda taga halin da nake ciki a gidan, kin san halinta idan aka min abu she use to take it personal more than me, nima ina dana sanin abinda mukayi cause na san Albi wallahi sai ya Wauki mataki, amma in sha Allah komai zai zo da sau?i in Allah ya yarda

mummy ta zabga mata wani harara tana neman layin mijinta a karo na ba adadi har lokacin user busy wayarsa ke nuna mata, rabonta da shi tun shekaran jiya, jiransa take ya dawo gidan ta sau?e masa kwandon bala i sai kuma ga Amira ta kawo mata wani sabon tashin hankali, kamar dai bata san halin Ahmad ba da zuciyar babansa ya Wibo ai wallahi ita ta san he wont let dis slide.

Ganin wayar ta?i connecting ta cillar da wayar tana faWin

 Amira call ur father for me ta wayarki kar ku haukatani daga ke har shi ku barni dan zatin Allah in ji da guda Waya ?

Amira dake zaune a kujera tace

 ai na baro wayar a gida, dan Allah keep on trying mummy yadda ke da shi zaku haWu ku bawa Albi ha?uri dan Allah ya yafe min

Janyo wayar Mummy tayi tana hamdala ganin call din detective din da ta saka shi ya dubo mata komai akan daddy din tana faWin

 in ya san wata bai san wata ba yanzu zan san a inda yake kuma wallahi ba ?aramin hauka zan masa ba zai faWa min dalilinsa na ?in Waukar wayarsa da zuwa gidannan tun shekaran jiya bayan yana ?asarnan .

Mummy na daga kiran ta dinga masifa tanama detective din fada coz tun jiya take jiran call dinshi be kiraba kuma yace kada a kirashi he will call her himself

daga daya bangaren mutumin babu abunda yake se bata hakuri tare da fada mata ya tura mata aikin via watsapp ta duba ta gani komai da komai,sannan ya kara da cewa

 for the past week dat ive been following him baya zuwa ko ina sai waje Waya, and he s currently there yanzu haka ma Mummy ta kalli Amira da ke zaune tare da faWin

 Good, send me the address right away tana faWa ta kashe wayar tare da mi?ewa tace

 Tashi ki Wauko mayafinki ki raka ni Amira ta kwanta a kujera tare da girgiza mata kai

 Kije ki dawo kawai mummy tsoron fita nake wallahi

Wucewa sama mummy tayi tana faWin

 To kar ki je, idan Ahmad Win ya zo nan gidan bama nan duka ai kin huta da sauri Amira ta tashi zaune tare da mi?ewa tabi bayan Mummy dan zuwa Wauko mayafinta,? dan da gaskiyar mummy da ya zo ya same ta a gidan ita kaWai gwara a gaban mummynta.?

Tare suka sau?o mummy na ri?e da key Win mota suka fito suka nufi parking space, mummy na mi?awa Amira wayarta tace

 Dinga duba min location Win as am driving zai faWa min uban abinda yake yi a wajennan for 3 days without coming home

Amira ta karSi wayar tare da shiga motar itama mummy ta shiga mazaunin driver tana ajiye gyalenta akan cinyarta ta tada motar suka bar gidan Amira kuma na ?o?arin duba location Win inda zasu.


#Maimoon
09941426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA ( TANGLED HEARTS)

Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 70: Enemy in disguise

Zuba ma location Win idanu tayi tana ta kallon dot Win map Win kamar wawuya, can ta kalli mummy kamar zata yi magana sai kuma ta fasa, a zuciyarta tana ayyana me daddynta ke yi a unguwar gidan Nuwaira?, mummy da ta hau titi sosai ta juyo tana kallon Amira tace

 Where is he? ?an sake kallon Screen Win tayi a hankali tace

 Ba nisa Mummy ta ja tsaki tare da saka hannu ta ?wace wayarta tana duba inda zasu, Amira ta mayar da kanta ta kwantar a seat, she wish tana tare da wayarta da ta kira Nuwaira taji ko tana gida since unguwar zasu.

Ita dai mummy bata sake kulata ba ta cigaba da driving Winta tana bin direction Win map Win.

Parking tayi a layin ta kashe motar tare da sake buWe sa?on detective Win ta duba house number da ya bata kafin ta kalli Amira tace

 Sau?a muje ita kam Amira kallon layin kawai take, ganin har mummy ta sau?a ya sa itama ta sau?o a motar tana gyara gyalen da ta yafo akan gashinta ta bi bayan mummy walking slowly saboda ganin gate Win gidan da mummy ta nufa,
Mummy na isowa gate ta shiga knocking gate man ya le?o yana kallonta yace

 Yes, wa kike nema?

Zuwaira ta buWe baki da niyyar masa masifa Amira ta rigata magana tare da ri?e hannunta alamun tayi shiru, muryarta a hankali tace

 Open up ni ce sai a lokacin ya kula da Amira, ya ?arasa fitowa yana faWin

 Ina wuni hajiya, sannu da zuwa ta Wan masa murmushi kawai ya koma ciki da sauri tare da buWe musu ?aramar ?ofar suka shigo suma, ya sake kallon Amira yace

 Ai ban san tare da ke bane hajiya ayi ha?uri dan Allah murmushin ya?e kawai ta masa tana ?arema ?aramar space na compound Win kallo, gidan da ta zo shi babu adadi, idanunta ya sau?a akan motar Nuwaira da ta daddynta dake tsakar gidan,

kama hannunta Mummy tayi ta nufi ?ofar palourn tana tambayarta a inda mai gadi ya santa yake gaisheta, jin bata amsa ba ta koma zancen motar daddy dake compound Win

 Ba na faWa miki ba? Ba dai kin gani da idanunki ba abinda babanki yake yi Amira, duk abinda zan masa yau babu ruwanki

itakam bin mummy kawai take yi kamar mutum mutumi har lokacin calculating take acikin kanta abinda Daddynta yake yi a gidan Nuwaira? Its not like suna shiri shima sosai da Nuwairar, ya Wauki many of her responsibilities back then amma duka saboda ita yayi kuma yanzu baya Waukar komai na Nuwaira ita take ma kanta komai da kanta, to ko dai mijin da ta aura ya san daddynta ne? To ko motar mijinnata ne ma she mistook for na daddynta? Ta juya ta sake kallon motar, its definitely na daddy, dawo da idanunta tayi kan mummynta da ta fara knocking Win ?ofar palourn babu ?a??autawa ta jingina jikinta da bangon wajen tana kallon ?ofar ?uri waiting for Nuwaira to open ta san she s misunderstanding something kuma Nuwaira na buWewa zata mata bayani ta cire ta a cikin duhu.

Nuwaira dake kwance jikin daddy tana game a wayarta jin knocking Win ya?i ci ya?i cinyewa ta tashi zaune tana faWin

 Wani isashshe ne kuma da yammar nan? Ta faWa tana sau?a a gadon ta saka takalmanta ta nufi ?ofa tana haWe ranta dan ta san bazai wuce an dawo da laundry bane ake mata wannan uban bugun, kuma zata ci uwar lawisa da ta bari har ake wannan shegen bugun ?ofar bazata je ta buWe ?ofa ba, Daddy ya mi?e ya biyo bayanta daga shi sai wando shima iya gwuiwa da singlet dan in dai tana gidan to ko jela anan ya gansa ya barsa, duk inda tayi haka yake binta sai dai in ita tace ya bar binta.

Tana fitowa palour yayi daidai da fitowar mai aikinta daga kitchen zata je ta buWe ?ofar dan ta tsaya kwashe abin da ke wuta ne itama Allah Allah take ta zo ta buWe kar Nuwaira ta taso, Nuwaira ta zabga mata wani kallon banza tace

 Dan ubanki lawisa baki ji ana buga ?ofa bane har sai da na taso dan tsabar raini da iskanci da wula?anci?

Lawisa ta yi saurin tsugunawa a inda take tana faWin

 Kiyi ha?uri anty na kwashe abin kan wuta ne kar ya ?one tunda jira kike yanzu zani in buWe

Nuwaira ta tsaya tana kallonta wani mugun kallo har ta kai aya kafin ta daka mata wani mugun tsawa da yasa daddy dake bayanta ya Wan matsa gefe ya tsaya,

tana nuna lawisa da hannu tace

 Tashi ki Sace min da gani kar in zo in zauna a ruwan cikinki in sa kiyi kashin hanjinci ta baki, in kuma ci ubanki shegiya ?azama mara jin magana kawai, wallahi garinku zaki koma shegiya mummuna kije can ki cigaba da surfen da kike tunda ni zaki dinga Sata wa rai jakar banza

tuni itakam lawisa ta Sace a palourn, dan indan irin waWannan ne ta saba, Nuwaira har dukanta take akan abu kaWan sai ta lakaWa mata tsinannen duka har da muciya.

Nuwaira ta ja tsaki tare da Kallon Daddy dake tsaye yana kallonta, ta Wan masa murmushi, matsowa yayi kusa da ita yana faWin

 kina bari ranki yana Saci a banza princess ta sake jan ?aramar tsaki ta juya ta kalli ?ofa jin sai bugun ake har lokacin ta nufi ?ofa tana faWin

 Amma duk Wan shegiyar da ke min wannan bugun zanci uwarsa, wani irin tsinannen bugu ne wannnan? ku karya ?ofar ku huta mana bana son iskanci daddy ya bi bayanta yana kai hannunsa waist Winta tare da faWin

 Sorry princess ta buWe key Win ?ofar da niyyar surfa ma duk ma waye a bakin ?ofar kwandon bala in da har abada bazai sake mata irin wannan arnen buga ?ofar ba idan ta kama ma ta fyaffyalla masa mari, turus ta tsaya tana kallon Mummy da ta kawo hannu zata sake bugawa duk da tana jiyo masifar Nuwaira daga ciki aka buWe ?ofar.

Ba iya Amira ba Mummy kanta ma?alewa hannunta yayi a iska tana kallon Nuwaira dake sanye da gajeren wando da top, attach Win kanta ta dawo da shi ta gaban ?irjinta, ga daddy a bayanta da farar singlet da ya nuna girman tumbinsa shima da gajeren wando hannunsa a waist Winta.

dama ita Amira tunda ta jiyo muryar Nuwaira da masifar da take a ciki ta tashi ta tsaya da kyau ko blinking bata sake ba ta zubawa ?ofar idanu tana jira ta buWe, tana buWewa kuwa duniyar gabaWaya ta tsaya mata cak, idanun Amira ya shige cikin Na nuwaira, her best friend, her sister, her everything, tare da babanta a tsaye a ?ofar gidan Aminiyartata da hannun daddynnata a waist Win Aminiyar tata, brain Winta Winta refused to accept abinda idanunta ke screaming, guiwowinta taji sun sage kamar an tsoma ta a ?an?ara, kallon kallo kawai suke yi gabaki Wayansu a bakin ?ofar babu mai ?arfin halin ?wa??warar motsi, wani irin shock ne da dukkaninsu basu tsammaci shi a yau ba, Yadda Amira ke kallon Nuwaira idanu waje haka itama take kallonta fuskarta expressionless kamar ba Nuwairarta ba, Daddy dake tsaye a bayan Nuwaira ya cire hannunsa a waist Winta yana kallon Zuwaira da itama ba shi take kallo ba Nuwaira kawai take kallo cike da abinda yafi al ajabi, bakin mummy na rawa tace

 Nuwaira! Sai a lokacin Nuwaira ta sake kallonta na da?i?a Waya ta wani irin Waure fuskarta kamar bata taSa dariya ba sai kuma ta ja tsaki ta mayar da ?ofar ta rufe in their face tare da murza key, kamar irin bata taSa saninsu ko ganinsu Winnan ba.

mummy jikinta rawa kawai yake irin na confusion da rashin sanin abinyi dan ba abinda tayi tsammanin tararwa ba kenan at all, ta juya ta kalli Amira irin kallon kin gani koh? Amma dukkansu babu wanda ya iya ?wa??waran motsi har lokacin Amira kallon ?ofar take idanunta a ?a??afe kamar bata duniyarda mummynta take, ita wata duniyar take gabaWaya, suna ta kallon ?ofar in ultimate disblieve kawai dukansu,

mummy ce ta tattaro ?arfinta duka tayi cilli da gyalenta ta shiga buga ?ofar da ?arfi kamar mahaukaciya tana jijjigasa tana faWin

 Nuwaira! Nuwaira! Shegiya karuwa, ?yar balaja u, idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login