Showing 93001 words to 96000 words out of 212729 words

Chapter 32 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3817

ba.

Hannunta na rawa kamar zata yasar da wayar ta cije lips Winta wasu hawaye suka gangaro kan kumatunta, kafin a hankali ta furta  i m sorry daga nan tayi abunda she s been avoiding tunda aka sake shi kuma faWila ta faWa mata he s mentally unstable wato she blocked him. Tana gama blocking Win nasa tayi deleting numbersa ta fashe da kuka tana haWa kanta da gwuiwa a cikin motar, Yusuf dai kallonta kawai yake ta madubi amma bai ce mata komai ba har suka iso gidan, yana gama parking ta buWe motar ta sauka ta wuce cikin gida.

Tsayawa faWila tayi tana kallonta bayan ta buWe mata ?ofa ganinta wani iri tace  lafiyarki? Ba tare da ta amsa ba ta Shigo ta cire takalmanta ta wuce cikin palourn faWila ta bita da kallo kafin ta juya zata rufe ?ofar ta hango yusuf na tahowa da jakar Na imar a hannunsa, tsayawa tayi ya ?araso ya rusuna ya mi?a mata ta amsa kafin ta rufe ?ofar itama ta nufi cikin palourn, ganin bata nan ta wuce Wakinta, a kwance ta same ta ta bawa ?ofar baya, FaWila ta ?araso ta ajiye jakar a kan stool tana kallonta ganin idanunta a lumshe kuma ta ?i ta buWe su sai kawai ta girgiza kai ta nufi ?ofa ba tare da tace mata komai ba.

Sai da ta ji ta ja mata ?ofa kafin ta tashi ta zauna tana kallon ?ofar, share idanunta tayi ta sau?a ta wuce toilet, bayan tayi sallah ta fito da hijab Win da tayi Sallah zuwa palour tana kallon FaWila take zaune a palourn ta mi?e ?afafunta da suka kumbura tana shan fruits, ta samu waje ta zauna tana kallonta tace

 Ina wuni ta faWa tana Wan tura baki, ba tare da faWila ta kalleta ba tace  lafiya lau kallon faWilar kawai ta tsaya yi ganin yadda ta amsa mata fuskarta ba yabo ba fallasa, faWila dai yi tayi kamar bata san da ita ba tana ta shan fruits Winta, can ta Waga kanta ta Wan kalleta ga mamakinta gani tayi ta kifa kanta da kujera tana kuka ?asa ?asa, FaWila ta ajiye bowl Win fuits Winta tana kallonta da duka nutsuwarta tace

 Na ima ba tare da ta Wago kanta daga kujerar ba tace  Na am FaWila ta rasa me zata ce mata, sai can tace

 Me ya faru? Cigaba da kukanta tayi ta?i ta amsa, faWila ta zuba mata idanu kawai tana kallonta sai da tayi abinta ma ishi kafin ta Wago idanunta tana share fuskarta da bayan hannu ta kalli FaWila, FaWila ta gyaWa mata kai alamun miye?

 Sadiq ne ya kirani FaWila ta zaro idanu,

 Wani Sadiq Win share idanunta kawai take yi amma ta gagara cewa komai, ran faWila a Sace tace

 Sai kuma aka yi yaya da ya kira? Meya sakaki kuka yanzun? Mi?ewa tayi ta wuce Waki ta Wauko wayarta ta shiga whatsapp ta mi?awa faWila, FaWila ta gama jin voices Win har zata mata faWa ganin number is blocked kuma its not even saved alamun she deleted the number yasa ta sau?e ajiyar zuciya

 To yaci kanshi, Canza layi ma zakiyi sai inga ta inda zai sake samunki, tunda shi maye ne, mahaukacin banza kawai gani tayi Na imar ta sake fashewa da kuka, da mamaki faWila ke kallonta can tace

 Ba fa na son iskanci, wai miye yake saka ki kukanne? Ba kinyi blocking Winsa ba

Zama tayi a ?asa ta Waura kanta a kujera ta ci gaba da kukanta fadila ta buWe baki tana kallonta kafin can tace

 Toh Allah ya kyauta daga haka ta janyo fruit Winta ta cigaba da sha tana satan kallon Na imar, kusan minti 20 ta Wan kalleta jin tayi shiru da kukan tace  Na ima shiru taji tayi ta Wan mi?e da kyar ta le?a fuskarta, gani tayi tana bacci, ta girgiza kai kawai murmushi na escaping lips Winta ta koma ta zauna

 Allah ya shiryi mutum ta faWa tana janyo remote.



Compound ne mai Wauke da wani jan tsohon gate, da bamboo trees da sukayi splitting a compound Win suka bada inuwa, sai wani bushashshen akuya guda Waya dake Waure a gefe a tsugune, cikin gidan smelled like cola nut da palm oil, ga wani smoke fari dake gidan, a jikin ?ofar shiga Waki Waya dal dake gidan string ne na cowries a rataye kamar ha?wara iska na Wan kaWa su suna bada sauti idan suka bugi ?ogar, a cikin Wakin Nuwaira da Amira ne a zaune a kan wani raffia mat, ita dai Amira banda bin Wakin da kallo babu abinda take yi tana kallon symbols Win da aka rubuta a ?asan Wakin da chalk da kusurwayen Wakin, da wasu layuka kala kala da yayi kama da map da ke rubuce da wani yare da Amira har tsoron kallonsa take bare ta gwada karantawa, ga wasu candles da sun kusa ?arewa amma har lokacin suna ci a cikin wani calabash da ke cike da ruwa ko ta yaya candles Win suka tsaya oho, a can gefen Wakin wasu tukwane ne ?ananu wanda daga cikinsu wannan farin haya?in ke fitowa, ita dai sam Amira ji take kamar tayi tsuntsuwa ta ji ta a wajen gurin amma da ta tuno dalilin zuwanta wajen sai ta ji ?arfin gwuiwa ya zo mata ta sake ri?e hannun Nuwaira dake cikin nata wacce ke zaune abinta comfortably ta naWe ?afarta ga jakarta da glasses Winta a gabanta a ajiye, wani bayeraben mutumi ne ya shigo cikin Wakin, wanda ita dai Amira bata san ta ina ya biyo ya shigo ba kawai gani tayi iya tahowa, ta matsa kusa da Nuwaira sosai tana kallonsa har ya ?arasa gaban wani tray ya zauna ba tare da ya kallesu ba, ya Wibo wani farin chalk ya zuba a hannunsa ya hura shi a kusurwayen Wakin, wani sar?a dake wuyansa da ke zagaye da wasu seeds ba?a?e dake shining ya ciro ya sake shi ya faWi a gabanshi, beads Win suka yi ?ara ya runtse idanunsa ya fara faWar wasu kalmomin yarbanci ?asa ?asa, a hankali yake incantations Winnasa, kafin can ya Wan dakata ba tare da ya dubesu ba ya tambayi sunayen, taSa Amira Nuwaira tayi da Sauri Amira ta faWi nata sunan ya tambayi sunan mamarta ta faWa masa tana satan kallon Nuwaira to me zaiyi da sunanta ai sunan Ahmad ya kamata ya tambaya koh, ita dai Nuwaira ko kallonta bata yi ta maida duka hankalinta ga mutumin da ya cigaba da maganganunsa, har ya gama tsaf, kafin ya janyo kola nut yayi scattering Winsu a kan tray Win gabansa, ya zuba ma colanut Win idanu ?uri yana kallon yadda suke karyewa da kansu, sai kuma ya fara wasu maganganu da ita dai Amira ba ganewa take ba, zuwa yanzu wani shegen tsoro ne yake shigarta kamar ace mata fit ta tashi ta fice daga Wakin duk da ?ofar a rufe take, tsofin idanunsa ya rufe a hankali sannan ya buWe sai a lokacin ya kallesu, suma shi suke kallo babu ma ya Nuwaira da ta waro idanunta duka tana kallonsa

 The marriage ya faWa cikin accent Winsa na yarbawa sosai, kafin ya cigaba da turanci  tabbass zaiyi aure, zai auri yarinyar shima kuma very very soon, kuma auren is not a question saboda it stands babu yanda kuka iya da shi

Numfashin Amira ne taji kamar zai fito ta bakinta wani zufa ya fara karyo mata kirjinta na bugawa da ?arfi, Nuwaira kam nails Win hannunta ta runtse da Wayan hannun tana kallon babalawo Win, kafin da Sauri tace

 No, ba zai yiwu ba, do something Baba, idan kuWi ne we ll pay, idan ma sacrifice ne zamu kawo sacrifice amma ka dakatar da wannan abin Baba abeg Amira dai sai gyaWa kai kawai take kamar ?adangaruwa dan bata so ma ta yarda da abinda mutuminnan ke faWa.

Mutumin ya jijjiga kansa once kafin ya sake Waukar sar?ar, ya Waga sama ya sake sake ta a ?asa ya zuba mata idanu, yana studying pattern Win, ba tare da hayaniya ba.

 Idan nayi aiki yanzu, sake binding Winsu kawai zanyi together, knot Winsu sake ?ulluwa zaiyi idan har na taSa wani abu a yanzu, zan iya aiki amma sai bayan auren nasu, ku dawo lokacin a sannan zamu iya bending paths Winsu amma yanzu its not possible

Yawun bakin Amira ?afewa yayi taji bakinta ya bushe, kamarya sai ya aureta tukun? To miye anfanin zuwansu nan Win kenan in har za a bari har ya aureta Win, dakewa tayi tana kallon mutumin da ba su yake kallo ba tace

 Atleast show us her face, muna so mu ga fuskarta ta faWa tana kallonsa a ranta tana addu ar Allah ya sa ya yarda ya nuna mata ita, ita kuma daga nan bazata sake dawowa wannan shegen wajen ba da kanta ma zata san abinyi.

?an shiru yayi kafin ya fara humming a cikin ma?oshinshi da basa jin me yake cewa, can yayi shiru kamar mai sauraron wani abin

 Bana iya ganin fuskarta, tana lulluSe da mayafi, akwai ruwa a zagaye da ita mai sanyi, tana tsakanin cycle da suke protecting Winta, she s hidden to us

Runtse idanunta Nuwaira ta na cije baki tayi dan itama ta so su ga wace yar shegiyarce, saura kaWan ne ya rage Amira bata ja tsaki ba ta daure tana cije bakinta a hankali tana jin kamar ta tashi tayi tafiyarta, ji take kamar ta tashi ta Wauki calabash Win gabansa ta buga da bango ta zubar da shegen ruwan, ri?e hannunta da kyau suhaila tayi hakan yasa ta Wan sau?e ajiyar zuciya, Nuwaira tace

 Shikenan Baba, idan time Win yayi dai dai call us

 Babu bu?atar kirannaku, idan guguwa yayi shifting, ganyayyakin sun san abinyi gaba, kuje

Suna mi?ewa ya kai hannu ya Wauko wata ?aramar calabash na manja ya tsiyaya a hannunsa ya nuna shi zuwa ?ofar wajen yana faWan wasu kalmomi, ?ofar ta buWe suka fito daga Wakin Nuwaira na ri?e da jakarta da hannu Waya, Wayan kuma tana ri?e da hannun Amira.


Na ima na zaune a kan gadonta da dare laptop Winta a buWe tana karatu, dan sosai kukan da tayi Wazu taji hankalinta ya Wan kwanta, ko da ta tashi a baccinta a palourn FaWila ta matsa mata taci abinci sai ta jita more lively, shiyasa ma yanzu tana yin isha i ta zauna dan yin karatu dan ajere a jere suke da texts, wayarta dake gefe ne yayi ?ara, ta Wan kalli wayar, ita yanzu ?arar wayar ma Waga mata hankali yake, ta Wan Sata rai ta janyo wayar, notification ne from whatsapp, ta dinga kallon sunan Suhaila dake rubuce Saro Saro a screen Winta, mamaki ya kamata dan ita dai da suhaila suna da Number juna amma zata iya cewa basu taSa magana ba ko a waya ko a chat, shima number da suke da shi dan dai Mummy tayi insisting ne, curiousity ya sa ta buWe maganar tana kallon messages Winta wajen guda shida a jere wanda duka babu wani abin arzi?i a ciki, ita bata ma fahimci inda maganar tata ta nufa ba, maganr da tayi a ?arshe shi ya Wauki hankalinta ganin sunan da ta ambata.

 Kije ki sau?e rubbish Win da kika Waura, dont test me, kina acting innocent dan kiyi seducing Winsa ko? to bari kiji in faWa miki shi Win mijina ne, kar ki sake kice da ni zakiyi wannan game Win dan ull regret it Ahmad is Mine

Shiru kawai Na ima tayi tana kallon messages Win ba tare da ta saurari voice Win bama da ke cikin maganganun, she s confused ma itakam at this point, ina Suhaila to ta san Ahmad? Wai ma wani Ahmad take magana? Reply ta fara mata

 Wani Ahmad? Waye ne Ahmad? Pls stopp&  sai kuma kawai ta goge ta fasa turawa ta tsaya shiru tana kallon maganar kafin ta kife wayar akan duvet Winta ta janyo laptop Winta ta cigaba da karatunta.

?ara wayarta ta sake yi na shigowar sa?o ta Wan kalli wayar ta Sata rai sai kuma ta janyo da niyyar ta faWa ma Suhaila ta rabu da ita bata san wani Ahmad ba ita.

Shiru tayi tana kallon Sunan dake kan Screen Winnata ta Wanyi jim, kamar bazata buWe ba sai kuma ta buWe tana Wan tura baki wanda bata ma san me ya sata tura bakin ba, reply taga yayi shima under post Winnata wanda fa tun jiya taga ya gani amma bai yi commenting ba sai yanzu da hoton ma ya kusa sau?a.

 Dont u think ke da Saif are excluding someone thats suppose to be here?

Kallon message Win kawai take ta karanta sau biyu ita kam bata gane inda maganar ta dosa ba

 No kawai ta tura masa

 Koh? Ya amsa mata, Wan shiru tayi ta rasa me zata ce masa sai kuma tace masa

 Eh

 I m a little jealous though ta ga reply Winshi bayan kamar 1 minute da tura nata

Shiru ta Wanyi kafin tayi murmushi kaWan

 Jealous of Saif? Ai kaine babanshi dont worry he wont love me more than u

Sai da Ya Wan Wau lokaci bai amsa ba har tana shirin ci gaba da karatunta kafin ya amsa mata

 Hm ok. Kawai ya faWa ta dinga kallon reply Win, after taking duka time Winann wai iya abinda dama zaice kenan.

Kiransa ne taga yana shigowa wayarta, ta Wan buWa ido tana kallon wayar ganin zai yanke tayi picking call Win amma tayi shiru ta gagara cewa komai, shima shiru yayi, kusan 2 minutes kafin tayi breaking silence Win tace

 Ina wuni

 Ri?e abinki bana so ya faWa muryarsa calm and steady kamar dai kullum.

 To ni kuma me nayi? Ta tambaya a shagwaSe ba tare da ta san ma tayi ba hakan ba.

?an shiru yayi kaWan kafin yacw  Okay zan faWa miki

murmushi tayi da yana iya jiyowa daga cikin wayar tace

 To ina ji faWa min Wan shiru yayi kafin muryarsa ?asa ?asa yace

 Not on the phone ta Wan juya idanunta tana wasa da keyboard Win laptop Winta

 To a ina? Shiru ya sake yi, ta Wan ciro wayar ta kalli screen Win kafin tace

 Hello

 Uhm

 Kayi shiru toh

 I want to see you tomorrow


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:31 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad:
@Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 39: A gentle change

Washegari Na ima tana yin Sallar Asuba ta koma bacci, though its a tuesday but bazata shiga school ba dan single lecture da suke da shi got cancelled, sai wajen ?arfe 9:30 ta farka tana mustsuka idanunta ta sau?a a gadon ta wuce toilet, wanke idanunta dake cike da bacci tayi ta haWa da brush ta fito tana duba inda ta ajiye wayarta, a ?ar?ashin pillow Winta ta ganshi inda ta ajiye shi tun daren jiya bayan sun gama waya da Ahmad, hula ta saka ma gashinta ta nufi ?ofa ta fito palour, kwata kwata bata so tayi overthinking haWuwar da zasuyi yau da shi.

Ganin faWila bata fito ba ta Wan kalli hanyar sama, sai kuma ta wuce kitchen ta Wauki cup ta fara haWa ma kanta tea tana yi tana tunani, har ta gama ta Wauko cup Win ta dawo palour, a kujera ta zauna tana shan tea Win a hankali tana Wan kallon tv dake aiki duk da ba wani volume Win kirki har ta gama shanye shayin kafin ta kai cup Win kitchen, tana fitowa yayi dai dai da Nasir yana sau?owa daga sama, dressing casually alamun ba fita zaiyi ba, ta Wan tsaya a bayan kujera ta gaishe shi ya amsa mata da tambayar night Winta, tayi murmushi kawai, ganin ya zauna a palourn yana danna wayarsa tace  ko a haWa maka tea Wan kallonta yayi yace  tnk u so much gyaWa masa kai kawai tayi ta wuce kitchen ta haWa masa tea Win ta kawo masa ya karSa yana sake ce mata  tnk you ita dai tayi murmushi kawai ganin ya fara shan tea Win ta wuce sama ya Wan bita da kallo yana mamakin wani abu a ransa.

Tana buWe Wakin Fadila ta tsaya daga bakin ?ofa tana kallon fadilar da idanunta biyu tana zaune a kan gadonta ta mi?e ?afarta, ga pillows da ta jejjera ma kanta, da cup a hannunta tana sipping tea, da sallamarta ta ?arasa cikin Wakin Fadila ta amsa tana kallonta har ta ?araso ta zauna kan bedside ta Waura ?afafarta Waya akan bedside Win Waya a ?asa tana kallon fadila tace  ina kwana Mummyn unborn Wan murmushi fadila ta ?a?alo

 lafiya lau Na ima har kin tashi

 Eh, was suprised naga bakya ?asa ai na zata jikinne

Fadila ta Wan jingina bayanta tana kallonta tace  har da shi Winma, jiya bamu yi wani baccin kirki ba sai kuma ta mi?a ma Na ima cup Win shayin da take sha
LangaSar da kai Na ima tayi tana kallonta tace

 Eyyah, sorry ba tare da ta amshi shayin ba ta cigaba

 Yanzu na gama shan nawa har na haWa ma yaya Nasir ma wani jin haka yasa fadila ta janye cup Win ta cigaba da Shan abinta tace

 Nima shi ya haWa min wannan Win tun Wazu, yau ba za ki shiga school ba kika ce koh? GyaWa mata kai tayi

 Yes lecture Win got cancelled amma..

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login