Showing 120001 words to 123000 words out of 212729 words

Chapter 41 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3644

har zuwa bayan wuyan nasa kafin ya warware hannun a hankali daga wuyansa ya sau?e hannayen yana kallonta yace

 we need to talk ta marairaice zata sake shigewa jikinsa tace

 the talk ai zai iya jira naga Wagota yayi gabaWaya daga jikinsa ya zaunar da ita da kyau akan gadon yana kallonta da kyau yace

 we need to talk Amira ya faWa with a very serious tone.

 Fyn ina jinka ta faWa tana gyar zamanta da gyara zaman rigar baccinta ta bashi duka attention Winta, Wan shiru yayi yana kalllonta kafin ya kamo hannunta a hankali ya kai bakinsa ya sumbata, Wan murmushi tayi tana kallonsa da matu?ar mamaki wani sonsa take ji yana mata yawa a ?irjinta ya fara magana a hankali.

 Duk abinda zan faWa miki yanzu, ina so ki kwantar da hankalinki ki saurare ni da kyau Amira, banyi hakan dan in cutar da ke ba, kamar yadda rashin yin hakan ni zai iya cutar da ni& . Duk maganar da yake yi kallonsa kawai take yi har sanann da murmushi a fuskarta tana ta kallon bakinsa dake magana she just wants to kiss him but ta san ba bari zaiyi ba, Allah Allah take ya gama maganar, ganin kamar bata fahimtar abinda yake faWa yace

 Amira ta ce
 Na am
 Kina ji na? Girgiza masa kai tayi alamar ah ah, yayi shiru yana kallonta, ?ara matsowa tayi jikinsa sosai ta sa hannu ta shafa fuskarsa tace

 To yanzu ina jinka Wan murmushi yayi a hankali yace

 No u dont ta karyar da wuyarta tace

 To make me listen ta faWa tana Waura yatsunta a lips Winta, lumshe idanunsa yayi ya buWe yana kallonta, he knows Amira well enough to know that bazata gane me yake cewa ta fahimta ba a yanzu hakan ya sa can ?asan ma?oshinsa yace

 I ll sure make u listen yana faWan hakan ya haWe bakinshi da nata,cak ameera ta tsaya Don wallahi she can't recall when last they had a mouth to mouth kiss he really took her by surprise, zata iya cewa ita dai ta manta rabon da ya bata kulawa irin wannan, wani irin ?aunarsa take ji fiye da misali, after everything ta rumgumeshi tsam tsam idanunta cike da hawaye tace

 I love you so much albi, dont ever leave me kaji shafa gashinta kawai yake yi a hankali amma bai ce mata komai ba, tana jikinsa still tace

 Kamin al?awari ull be mine har abada ni kaWai

Sai a lokacin ya lumshe idanunsa ya buWe yana shafa kanta yace  i love u too

dakatawa da shafasa numfashinta har sama yake don she can't believe what she just heard dan it came as a suprise to her kamar yadda kissing Winta da yayi Wazu ya zo mata a bazata ta lumshe idanunta hawayen farin ciki ya gangaro, wai shine yace mata he loves her too, she cant even believe ears Winta, har sai da ta Waga kanta ka kalleshi taga idanunshi a lumshe, tabbass babalawo Win Nuwaira ba abin yarwa bane, ta Waura hannunta a ?irjinsa tana shafawa a hankali tana jin kamar ta fashe da kuka, dis word is something bai taSa faWa ba, sai dai yace mata same ko da ita tace she loves him she felt so special and love him even more yanzu da ya faWa mata he loves her too, sunanta ya kira a hankali ta amsa itama ?asa ?asa tana jin kamar kar moment Winnan ya ?are, ya cigaba da magana a hankali cike da nutsuwa ta lumshe idanunta tana sauraron muryarsa da ke mata matu?ar daWi, kamar sau?ar guduma a tsakar ka kalmar da ya faWa last ya sau?ar mata dummm murmushin fuskarta ya fara fading a hankali ta buWe idanunta kamar dai bata ji da kyau ba

 But am promising in muku adalci in sha Allah, i want u to&  bata jira ya kai ?arshe ba ta wani tashi zaune daga jikinsa tana kallonsa sai kuma ta fashe da dariya harda ?ya?yatawa yayi shiru yana kallonta, sai da tayi mai isarta kafin ta sassauta dariyar tana kallonsa tace

 u must be joking right? U better stop!! Sai kuma ta haWe rai tana kallon idanunsa tace

 cause its a very bad joke! Ko a wasa ne bazan Wauki wannan joke Win ba Ahmad

tana faWa ta rarrafa ta sau?a a kan gadon ta mi?e tsaye tana kallonsa, kallonta kawai ya tsaya yi kafin ya mi?e tsaye shima yana kallonta yace

 its not a joke!! Na auri Na ima, she s my wife just as you, the earlier kika kwantar da hankalinki kika fahimta the better for all of us yana faWin haka ya wuce toilet dan yaga alama yadda yake so ta nutsun bazata taSa nutsuwa ba its better ya fito mata a mutum, kamar wacce ta daskare a wajen kusan minti uku kafin ta juya da gudu kamar mahaukaciya ta nufi ?ofa&


#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:33 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 47:Whispers behind emotions

Yana fitowa daga wanka ganin bata Wakin ya sau?e ajiyar zuciya a hankali yana ?arasawa gaban madubi da ?aramin towel a hannunsa da yake tsane gashin kansa, sam bai mayi tunanin iya abinda zata yi ba kenan, though ya san thats not the end of it, ?arasawa closet yayi ya ciro pyjamas Winsa yana gama saka wandon yana shirin saka riga yaji wani ?ara kamar na gilashi, dakatawa yayi da rigar a hannunsa ya kalli ?ofa ?arar da ya sake ji ya sa ya ajiye rigar ya nufi ?ofa da sauri ya buWe ya fita, daga Wakinta yake jiyo ?arar kamar na glasses, ya ?arasa ?ofar Wakin ya murWa yaji a rufe gam na makulli

 Amira!! Ya kira sunanta muryarsa calm yana murWa ?ofar Wakin, Wan rintse idanunsa kaWan yayi jin loud ?ara tartsatsatsa daga cikin Wakin followed by her voice cikin kuka sosai take cewa

 Ka cuce ni Ahmad, ka ci amana ta, ni zaka ma kishiya, you betrayed me, bazan yafe maka ba, over my dead body will i forgive u, i hate you, i hate you sosai take kuka, yayi ?asa da muryarsa yace

 Open this door now

 Bazan buWe ba!! ta faWa da ?arfi daga cikin Wakin cikin ihu, daganan ya fara jin ?aran fashe fashen again sai kuma ?arar drawers kamar buWesu take ko miye take oho,

 Na tsane ka, i hate u Ahmad, i hate u!! Juyawa kawai yayi ya bar ?ofar Wakin ya wuce bedroom Winsa, ya fara neman spare key saboda gudun kar tayi hurting kanta, Wauko bunch of spare keys Win yayi ya dawo bakin ?ofar ya fara gwadawa a hankali har ya samu wanda ya buWe ?ofar har lokacin yana jin kukan da take yi kuma har lokacin bata bar fashe fashen da take yi ba, shigowa ciki yayi bayan ya buWe ?ofar Wakin, ya tsaya daga bakin ?ofa yana kallon yadda ta mayar da Wakinnata, tana tsugunne akan gwuiwowinta a ?asan Wakin har lokacin daga ita sai zanin gadon da ta nannaWo jikinta da shi a Wakinsa , gashinta kaca kaca, pillows Win gadon duk a ?asa har zanin gadon ta yaye, kayan gaban mirror Winta duk ta Sarar da su a ?asa, kwalaben turaruka duk sun fashe a ?asan, duka drawers Win Wakin a buWe, shiru kawai yayi yana kallonta, Sai kuma ya nufeta, tana ganin ya nufota ta mi?e tsaye, tana kallonshi,

 kar ka zo inda nake na tsane k&  sai kuma ta gagara ci gaba ta fashe da kuka sosai, tsallake kwalaben yayi yana ?o?arin ri?ota ta ja da baya da sauri cike da bori, runtse idanunta tayi jin ta taka kwalba dake zube a Wakin jini ya fara bin ?afarta, amma zafin yankar bata kai ko kwatan abinda take jin a cikin ranta ba a halin yanzu, kallon ?afartata yayi kafin ya ri?ota da sauri ganin tana shirin zubewa a cikin kwalaben

 Amira! Ya kira sunanta da muryarsa da har ta Wan shaqe a ma?oshinsa, hannunta Waya ta saka ta fara dukan ?irjinsa, tana ri?e da zanin gadon jikinta da Wayan, ganin ba sake ta zaiyi ba, ta sake zanin gadon ta saka hannu biyu tana dukan ?irjinsa tana wani kalan kuka, bai hanata ba sai ma ?o?arin saka ta a jikinsa da yake yi, har ya samu ya rungumeta sosai a jikinsa yana shafa kanta a hankali,

 Na tsane ka bana sonka, ka cuce ni, u think i ll seat here while u sleep with her!, uve destroyed me Ahmad! Ya gagara ce mata komai banda shafa kanta da yake yi, ?o?arin fita a jikinsa ta fara yi ya?i ya sake ta, ta saka hannunta tana ?o?arin turasa baya amma bata da ?arfi, acikin kunnenta yace

 Amira! Calm down, i m here, and i m going nowhere . Girgiza masa kai ta shiga yi tana kuka sosai

 Karya kake yi, u said u love me Wazu ?arya kake yi u dont, u only said dat saboda ka san ka cuce ni kamin kishiya, me na maka da zaka min haka? girgiza mata kai yayi a hankali amma ya gagara cewa komai, haWiye kukan tayi ta ja baya a jikinsa, shima a hankali ya sake ta ganin ta bar kuka da crashing out Win, ta sunkuya ta Wauki zanin gadon ta Waura a jikinta idanunta sun kumbura suntum, ta juya ta fara tafiya towards toilet har lokacin ?afarta jini yake kuma kwalbar na ciki, tana taku Waya na biyun ta tafi luuuu zata faWi, yayi saurin ?arasawa ya tarota jikinsa yana kallon fuskarta da idanunta dake lumshe alamun ta sume, Wagata yayi cak yana tattaro zanin gadon careful kar shima ya taka kwalban ya ?arasa kan gadonta ya kwantar da ita yana kallon fuskarta, ya rasa ma wani tunani zaiyi, mi?ewa yayi ya wuce toilet ya Wauko ruwa da ?aramin towel ya dawo Wakin ya zauna gefen bed yana share mata fuskarta da gefen wuyanta da towel Win, a hankali take sau?e ajiyar zuciya ba tare da ta buWe idanunta ba, kallon ?afarta yayi ganin kwalbar bata da wani girma ya sa ya mi?e ya tafi ya Wauko first aid box Winsu ya zauna ya cire mata kwalbar ya gyara mata ?afar, har sannan bata buWe idanunta ba sai hawaye kawai dake bin kuncinta, ya mi?e ya mayar da ruwan toilet, ta Wauki first aid Win ya fito da shi, har ?asa ya sau?a ya Wauko abin shara ya koma ya tattare kwalaben Wakin tass ya fitar da shi, kafin ya dawo Wakin yana kallonta ganin ta juya bayanta tana kallon bango, zama yayi a gefen bed Win ?afafunsa a ?asa lost cikin tunaninsa, can ya kalli agogo ganin wajen 2:40 na dare har ya wuce, ya zauna da kyau a gadon ya jingina kansa da headboard yana kallon bayanta da ta juya masa, sai kuma ya lumshe idanunsa a hankali, har asuba idanunta 2 banda hawaye babu abinda take yi, kiran sallar farko ya buWe idanunsa jin wuyansa ya masa tsami ya Wan runtse idanu kaWan ya buWe, kafin ya kalli gefenta har sannan tana yadda take, sau?a yayi a gadon ya wuce toilet, da alwala ya fito ya Wan kalleta kamar xai juya ya fita sai kuma ya dawo sanin ko wanka bata yi ba jiya yace

 Amira, tashi kiyi wanka kiyi Sallah idan bangon Wakin ya amsa to itama ta amsa, bai sake ce mata komai ba ya juya ya nufi ?ofa ya fita, Wakinsa ya shiga ya zura jallabiya kan dogon wandonsa ya shimfiWa darduma ya tada sallah, har ya idar da nafila da zaiyi ya mi?e ya fito a Wakin dan zuwa masallaci ya sake buWe ?ofar Wakinta yaga tana nan yadda take, janyo ?ofar yayi ya nufi stairs ya sau?a ya bar gidan dan zuwa masallaci dan har ana shirin shiga sallah. Tana jin sau?arsa ta mi?e tana Wan Wingishi ta murza key a ?ofarta ta bar key Win a jiki ta koma ta zauna a ?asa gefen bed Winta tana sau?e ajiyar zuciya dan zuwa yanzu hawayen ko fitowa basayi sai uban kumburi da idanunta yayi, tuno da wayarta da ta bari a Wakinsa ya sa ta mi?e tana Wingishin ta buWe ?ofa ta fita ta tafi Wakinsa, tana kallon Wakin memory Win jiya da kuma yadda ya faWa mata ya ?ara aure a kan gadonnan a jiya bayan sun gama making love yana dawo mata fresh, wayar ta Wauko ta koma Wakinta ta sake rufewa da makulli ta bar key Win a jiki ta zauna a ?asa ta danna kiran number Win Mummynta da asuban, har ya gama ringing bata Wauka ba, ta sake kira nan ma ba a Wauka ba sai da ta kira kusan sau 4 kafin aka Waga, muryar mamanta cike da bacci tace

 Amira, lafiya wannan kira haka da asubannan? Daga background tana jiyo muryar daddynta yana tambayar ko lafiya shima, wani irin kuka ta fashe ma mamanta da shi tana sheshsheqa sosai, tuni baccin idanunsu ya gudu,

 Lafiya? Amira wani ne ya mutu? Ko Ahmad Winne ya rasu?

 Mummy ya cuce ni, mummy zuciyata zafi take min, zan mutu mummy babanta ne ya karSi wayar daga hannun mummy ya saka a speaker dan tuni shima baccin nasa ya gudu

 Mamana me ya faru?

 Dadddyyyy! Ta faWa cikin kuka, mummynta tace

 Bazaki buWe baki kiyi magana ba me aka miki Amira?

 Ahmad ya cuce ni, i hate him, wayyo Allah na zan mutu mummy daddy yace

 Ji wani maganar banza zaki mutu in ji wa? Me ya miki Mamana? Mummy ta karSe wayar a hannunsa tana harararsa tace

 What happened? Kina ina yanzu?

 Ina gida ta faWa tana jan hanci,

 Toh ki taho gida yanzu, zaki iya zuwa ko mu zo mu Wauke ki?

Cikin shehsheqa da ?yar tace

 zan iya

 No she should wait for me in zo in Wauke ta daddyn ya faWa yana tsaye akan mummyn Amira daga shi sai gajeren wando da tumbinsa a waje, ita kuma tana zaune gefen bed da sleeping dress, Wan harararsa tayi tace

 Zata iya zuwa tace sai kuma ta mayar da hankalinta kan wayar

 To ki taho yanzu kinji, pull urself together and come home now gyaWa masu kai kawai take yi, kafin ta katse wayar daddy zaiyi magana mummy ta mi?e ta wuce toilet tana fadin

 da dai sallah kayi zai fi maka shima toilet Win ya nufa yana faWin

 naji tana kiran sunan mijinta, it better not be what am thinking

 Hmm itama ta faWa dan Allah Allah take Na imar ta iso gidan taji uban abinda Ahmad Win ya mata dan wlh in taSa mata yarinya yayi mai rabata da shi a ?asarnan bata gansa ba.


Nuwaira na cikin bacci tayi Wai Wai a gado tana minshari, ?arar wayarta ya tashe ta, wani dogon tsaki ta ja tana tare yawun baccin da ya bi gefen kumatunta, ta mi?e zaune tana gyara sleeping dress Winta pink colour da ke jikinta, ta janyo wayar tana sake jan wani tsaki, Ganin Amira ta Wan haWe rai kaWan sai kuma ta sake jan tsaki, har ta ajiye wayar zata koma ta kwanta me ta tuna kuma sai tayi saurin janyo wayar lokacin har kiran ya katse taga ashe har 6 missed calls ta mata duk bata ji ba, dai dai Amira na sake kira, Wagawa tayi ta kai kunne tana kallon window Win hotel room Win da take ganin haske har ya fara yi, yadda taji muryar Amira ya sa gabanta ya faWi tace

 Ke lafiya? Ajiyar zuciya kawai Amira ke sau?ewa amma ta gagara magana kamar yadda ta gagara mata kuka,

 Ki min magana mana lafiya amee? 

 Wai Ahmad ya auri Na ima Nuwa abinda ta iya faWa kenan muryarta ba ?arfin komai,

 What!!! Nuwaira ta faWa da karfi tana mi?ewa tsaye daga kan gadonta ta gwalalo idanunta waje

 No, no, no, thats a lie, Wallahi Ahmad bai isa yayi aure ba, are u sure Amira

 Yayi Nuwa wallahi yayi, he dont joke bout things like this, nuwa ba ?arya yake min ba da gaske ya auri Na ima

 Da bakinsa ya faWa miki, ko dai wasa yake miki

Shiru Amira tayi ta?i tace komai, Nuwaira dake safa da marwa tace

 Kutumar babban buraubancan amma Ahmad ya cika Wan iska mu gama kai sunan suhaila shine ya koma ya auri Na ima, yanzu kina ina?

Ajiyar zuciya Amira ta sau?e,

 Ina gidana amma Mummy tace in je gida yanzu

 Me yasa kika faWa mata?

 To ina ta kiranki baki Wauka ba Nuwa, ji nake kamar zan mutu

 Yanzu yadda za a yi kina zuwa kuka gama maganar da Mummy ki biyo gidana mu san abinyi, bana gida amma yanzu zan koma, ki kwantar da hankali wallahi ba zaki zauna da ko wata shegiya ba, ba dai kince ya aure ta ba to ya kawo ta gidan mu gani

 Toh kawai Amira ta iya faWa, Nuwaira ta katse wayar tana goge zufar goshinta zuciyarta banda lugude babu abinda take yi. Ita Ahmad zai ma haka? Wallahi bai isa ba.


?arfe 10 na safiya ya fito daga Wakinsa a shirye tsaf, ya zauna kan kujera a palourn yana trying number Win Na ima dan har lokacin she s not picking his calls, dai dai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login