Showing 168001 words to 171000 words out of 212729 words

Chapter 57 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3659

palourn, Ammi ta kalleta ganin ta tsaya cak ta?i ?arasowa tace

 ?araso mana Na ima girgiza mata kai tayi ifanunta har ya ciko da hawaye, Yasmeen ta tsaya tana kallon ikon Allah, ta kalli Na imar sannan ta kallesa, Ammi ta ke ta kallon Na imar itama ta Wauke idanunta daga kan Na imar ta mayar kan Yasmeen tace

 Me ya faru ke kuma who summoned u here? a hankali tace

 babu

 To a sau?a lafiya, kama hannun Saif kuje sai anjima gyaWa kai tayi a hankali ta ?arasa ta kama hannun Saif da ya sau?a daga jikin babansa dan suna shigowa dama ya gansa ya tafi gunsa, suka nufi ?ofa, har Allah Allah take taje gun Rahama taji me yake faruwa.

Ammi ta kalli Na ima ganin ta tsaya jikin ?ofa ta fara kuka, a zuciyarta tace  ikon Allah kuma a iya maganar da sukayi da Ahmad there s nothing wrong with her, its not even what she was thinking at first, Ammi ta mi?e ta taho bakin ?ofar tana kallonta tace

 Na ima! Share idanunta tayi tace

 Na am

 What happened?

 Nothing ta faWa a hankali wasu hawayen na sake gangaro mata, Ammi ta Wan kalleshi ganin su ya ?urama idanu yana kallonsu, sai kawai ta kama hannun Na imar ta shigo da ita har palourn, ta nuna mata kujera tace

 Zauna muyi magana tana share ido ta zauna a Wofane, Ammi dats confused tace

 Ya miki wani abune? Ta girgiza kanta a hankali, Ammi tayi shiru kafin tace

 Toh what happened?

 Nothing Na ima ta faWa tana ?in Wago idanunta, shiru Ammi tayi duk jikinta yayi sanyi there s definitely something amma to ya zatayi? Tunda Na imar tace ba komai, ta Wan sau?e ajiyar zuciya tace

 Ahmad kuje gida dare Nayi! Ke kuma kiyi ha?uri since kin?i faWa min damuwarki&  ko ?arasawa batayi ba Na ima ta fara girgiza mata kai tace

 Ni bazan bishi ba, i dont want to go with him Ahmad ya sake baki yana kallonta, itama Ammi kallonta kawai take, ganin da gaske take har da kifa kanta da kujera tana kuka Ammi ta kalli Ahmad tace

 Toh kaje sai da safe tunda tace bazata ba, gobe sai ka zo ka Wauke ta kallon Ammi kawai yake amma ya gagara cewa komai can ya Wan sau?e ajiyar zuciya yace

 Ki bari mu tafi Win kawai Ammi, she ll be fyn idan munje gida

 Ni i wont be fyn, bazan bika ba, if u insist i ll run away and u ll never see me again ta faWa tana Wago idanunta ta kalleshi kamar yadda shima tunda ta fara maganar yake kallonta.

Ammi tayi shiru tana kallonsu, ah lallai ba lafiya to ko dai yarinyar na da aljanu ne? Ganin sai kallonta Ahmad ke yi Ammi tayi breaking silence Win da faWin

 Kaje kawai toh Ahmad sai da safe Allah ya bamu alkhairi! Ke kuma kin fi son nan ina? Ta faWa tana kallon Na ima, gyaWa mata kai tayi, Ammi tayi murmushi tace

 shikenan tashi ki tafi wajensu yasmin abinki mi?ewa tayi tana tafiya a hankali ta nufi ?ofa tana goge idanunta da bayan hannu, Ammi ta bita da kallo har ta fita kafin ta dawo da kallonta kansa tace

 Ko tana da aljanu ne? BuWa mata hannu yayi alamun bai sani ba, Ammi tayi shiru lost in tunani tace

 kuma fa wuni tayi tana walwala abinta, duk yadda aka yi tana da aljanu ne, zan kaita wajen malam idris gobe ya mata ru?iyya, kasan Aljanu na hana yaya mata zaman aure sometimes, wata ba a sanin tana da su ma sai tayi aure, if things escalate kuma zan kira mamanta inji ko akwai abinda yake damunta dama can, idanma magani za a nema mata sai a nema mata cause dis is not normal kwana goma kaWai da aure kuma haka ta faru jinta kawai yake amma sam hankalinsa baya nan, can ya mi?e jiki a saSule yace

 Sai da safe Ammi ta dinga kallonsa ganin yadda jikinsa yayi sanyi, bata taSa ganinsa haka ba ma itakam tunda yayi girma da wayo, a hankali tace

 Dont worry she ll be fyn okay? GyaWa mata kai kawai yayi ya nufi ?ofa walking slowly ya fita a palourn Ammi ta bisa da kallo.



Banda kiWa babu abinda ke tashi a cikin babban club Win, Neon lights nata pulsing Red, Blue da violet accross babban dance flour Win, inda maza da mata ke ta ti?a rawa, warin cigarette da all kind of alcohols ne kawai ke lingering a ko ina na club Win, dj na gefe yana basu sauti yana spinning fast paced track da ke gabansa, su kuwa sai sake haukacewa suke da rawa da ihu duk sanda sabon beat ya shiga, ko wani beat dirtier than wanda ya fita. floor Win wajen da ke nan na glass yana reflecting hasken wutar club Win yayinda mata da maza ke sheqa rawarsu abinsu, wasu na twekking a jikin wasu, it was chaos ba kaWan ba amma a wajen Suhaila it was a beautiful chaos exactly irin wanda take so ne.

Tana sanye da wani guntun gown mai ?yalli ?yalli, sai glittering rigar yake under club lights Win, ya manne da jikinta, expensive gashin kanta a zube a bayanta hannunta Waya da ?aramin cup na wine ta ta Waga ta kwankwaWe ta cillar da cup Win tana zare jikinta daga saurayin da ya ma?ale mata tun Wazu tana masa twekking, ta kurWa har tsakiyar crowd Win duka idanu suka dawo kanta, ta watsa gashinta baya tare da cije lower lip Winta tana haurawa stage inda wani chrome pole ke tsaye spotlight na haskasa, tuni aka shiga hailing Winta da alama pole dance is her thing.
duk aka shiga ihu ana shouting sunanta da waWanda suka iya faWa da waWanda basu iya bama.

Wani irin nishaWi take ji mixed da buguwa da tayi, tayi wrapping hannunta around pole Win tareda swinging jikinka effortlessly yadda zaka san ta saba, yadda take juya jikinta a jikin poll Winnan kana ganin kasan expert ce a harkar, yanda take bending tana ?ada jikinta, Maza na ihu da whistling, mata na mata tafi, wasu na video dan ba ?aramar burgewa take ba, shi kuwa dj sai bata sauti yake dai dai da rawar da take yi, wasu har kuWi suke watsowa saman stage Win ana ihu ana hailing Winta.

Sosai ta sha rawarta har Sai da wa?ar ta ?are kafin ta dir?o daga saman stage Win, zufan da ta haWa yana mannewa da jikinta, mutane kuwa suka dinga tafa mata, kafin dj ya sake musu sabon sauti wata ma ta hau ta shiga yin nata,

bangaje juna sukayi ita da wani dogon guy ba?i ?irin,?a??arfa yana sanye da Ba?ar shirt da alama Wan africa ne, kuma a yanayin jikinsa kamar na bouncers wani zabgege da shi, ta Wan ja baya tana kallonsa cike da maye, ganin yana kallonta kawai ta matso gabansa ta Waga ?afafunta ta sa?ala hannunta a wuyarsa tana kallon idanunsa tare da cije lips Winta tace

 U want me? Komai bai ce mata ba ya kama hannunta ya nufi ?ofa da ita, itama binsa kawai take tana tangaWi da heels Winta da ta cire su bayan ta sau?o a pole dance Win a hannu Waya, Wayan hannun kuma ?aramar jakarta ce ta da ri?eshi a kafaWarta.

Cikin wata black mota tinted ya tura ta baya shima ya shigo bayan ya rufe motar yana kallonta, ta matso kusa tana ?o?arin hawa jikinsa tace  was just about to come home tana faWa ta Waura bakinta a nasa, shima karSewa yayi urgently suka shiga kissing juna messy, hannunta na ?o?arin buWe masa botur Win rigarsa, shima yana ?o?arin jan zip Win guntuwar rigarta a jikinsa, just as sun gama birkicewa kamar mahaukata a motar wayarta da ke jakar gefenta ta shiga ringing, ba ?a??autawa, ko kula wayar basu yi ba, amma mai kiran ya cigaba da kira shima ba ?a??autawa yasa dole ta tashi daga jikinsa tana danna ma koma waye mai kiranta zagi ta janyo jakar ta buWe ta zazzage duk abin ciki a kan kujera kafin wayar ta faWo ta Wauka tana kallon mai kiranta, ganin Mummy ne ta Wan ja tsaki kaWan tare da Waka wayar ta saka a speaker.

Mummy salma tace

 Hello Suhaila

 say what u want to say pls am in the middle of something mummy ta haWiye abinda take ji a ranta dan for the past week yanzu Suhaila ko Waukar wayarta bata yi kwata kwata yanzu da ta samu ta Wauka ba zata iya mata faWa ba kar taji haushi ta kashe, ta sau?e murya tace

 Suhaila dan me yasa zan dinga kiranki bazaki dinga Wauka ba, when are u coming back? Wani ?asa kike ma tukunna?

Suhaila ta Wan ja tsaki cike da maye tace  ba ruwanki, tunda u didnt fulfil ur promise na auramin shi miye kuma kike kirana ki min, bayan kin gama min ?arya, i hate u mummy! Cikin tashin Hankali Salma tace

 Suhaila kin san kuwa me kike cewa? Da ?arfi Suhaila tace

 Na sani mana, cewa nayi i hate u mummy, kuma kar ki sake kirana dan ba dawowa zanyi ba ba?incikin Na ima ya kashe ni

Tana faWa ta jefar da wayar a kujeran motar ba tare da ta kashe ba ta juya ta faWa jikin mutumin suka cigaba da kissing juna, Mummy salma banda  Suhaila babu abinda take kira amma ina ba amsa, ba ?aramin tashi hankalinta yayi ba jikinta ya fara tsananin rawa jin abubuwan da ta koma ji daga cikin wayar, ta dinga nanata innalillahi wa inna ilaihi raji una amma sam ta gagara kashe kiran tana jin duk bada?alar da suke a motar da muryoyinsu duka duk tana ji.


Daddyn Na ima na zaune a palournsa lost a cikin tunani, wani irin dogon tunani da kana ganinsa zaka ga tsananin damuwa a bayyane a fuskarsa, ya ?urama waje Waya idanu yana ta kallo idanunsa sun kaWa sunyi ja, tun jiya yake cikin wannan damuwar da ya gagara samun sau?i a zuciyarsa, abubuwa masu tarin yawa kawai yake tunawa da yake jin zuciyarsa na daWa karaya, he has been like dis tun dawowarsa daga asibiti jiya, abinda likita ya faWa masa ya gagara mantawa, babu abinda yake tunani sai Na imarsa, yayi tariyar rayuwarsa yayi replaying har ya gaji wanda tuno wasu abubuwan ji yake kamar zuciyarsa zatayi bindiga.

He wish zai iya mayarda hannun agogo baya ya gyara many bad decisions da yayi making, he wish zai iya dawo da lokacin da Yake auren Mami ya gyara abubuwa da yawa da ya Sata a lokacin, he wish bai wargaza musu perfect family Winsu ba sun raini ?yarsu cikin ?auna da kulawa, he wish they can all forgive him, amma yanzu yasan its too late for him, hawayen da yake ta nemansu tun jiya suka silalo kan kuncinsa.


In kunga errors kumin ha?uri, i typed Wis in a hurry, da zan biye ma jikina ma da bazan iya typing Win ba, amma bazan iya barinku kuna ta jira ba, so here u god'?


#MAIMOON
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA ( TANGLED HEARTS)

Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 59: PAIN

Washegari da safe ita da kanta ta shirya Saif, dan tunda ta tashi da asuba tayi brush tayi Sallah taji bata son komawa bacci kamar dai yadda yasmeen ta koma abinta, dan tunda daren jiya Ammi ta canza mata bedroom hakan yasa Saif ya bita can, yasmeen ma ganin Rahama ta bawa banza ajiyarta a Wakin kawai tabi bayansu tace acan zata kwana.

Har ta gama shirya Saif cikin kyakkyawar uniform Winsa da rahama ta kawo mata dan ta zo Waukarsa da safen taje ta shiryashi Na ima tace she shouldnt worry so kawai sai ta koma ta kawo mata uniform Winsa da komai na gyaran jikinsa.

Tana shirya shi yana ta mata surutu itama kuma sai biye masa take har suka gama, yace  Mimi kamar yadda yasmeen tace ya dinga faWa not anty Na ima, Na ima dake brushing kansa tace

 Yes

 Mimi, when are we going for polo again? Me u and papa? Its been long ya faWa yana kallonta harda karya wuya,

 Zamu je kawai ta ce masa tana gyara masa necktie kafin ta ja kumatunsa kaWan tace

 muje kaci abinci kama hannunsa tayi ta nufi ?ofa, tana gyara yafin gyalen gown mai taushi na jikinta, irin egyptian gowns Winnnan masu mayafinsu cikin waWanda Ammi ta bata jiya da dare, Wayan hannunta ri?e da Bag Winsa suka sau?o ?asa, masu aiki biyu da ke gyaran gidan suka gaishe ta ta amsa tana kallon Saif da ya wuce kitchen da gudu yana faWin

 Anty Rahama! Itama kitchen Win ta shigo tana kallon Rahama da har ta haWa masa lunch box Winsa,
Zaunar da shi rahama tayi kan ?aramar chair dake kitchen Win purposely saboda shi da ?aramar table tace

 Ci abinci ana jiranka Saif gyaWa mata kai ya yi, yai bismillah tare da fara cin abinci, rahama kuma ta koma tana gyara inda ta Sata a kitchen Win, Na ima ta ?arasa ta buWe fridge ta Wau ruwa zata sha, rahama da ta gama abinda take ta jingina bayanta da sink tana kallonta tace

 Sa sassafennan zaki sha ruwan sanyi anty Na ima

 Babu kyau ? Ta faWa tana kallonta da goran a hannunta, rahama tayi dariya ganin how cute she looks, like morning face Winta is soo pretty, she looks simple and natural yet breathtaking.

 Naah ni ban sani ba amma ni idan na sha cold water da safe haka ?ullemin ciki zaiyi Saida Na ima ta kurSi ruwan kafin tace

 Ke meyasa baki koma baccin ba

 Hm ai ni bana bacci da safe wannan sai yasmeen, daganan har azahar kafin kiga ta taso, sanda muke sch da ?yar take tashi ta shirya watarana sai sunyi faWa da Ammi, ai next month zamu fara Uni zanga yadda zatayi, shegen bacci ne da ita kamar kasa Na ima tayi dariya ba dan ta san miye ma anar kasa da ta faWa ba, can dai tace

 Whats kasa rahama tayi dariya tace

 Oops! Tana cigaba da dariya tace

 kasa is a type of phython snake, ance it sleeps alot too

 Oh Na ima ta faWa tana buWe fridge ta mayar da ruwan, lokacin Saif ya gama cin abinda zaici a abincin, Rahama ta kama hannunsa ta kaishi har compound inda Driver zai kaisa sch dan har 7:30 ya gota kafin ta dawo ciki ta samu Na ima na wanke ?aramin plate Win da Saif yaci abinci tace

 Laa da kin sani kin barsa na zo na wanke, yanzu ma breakfast zan Waura before Fati tayi na rana anjima, idan kuma Yasmeen taga dama sai tayi ita, bare ma nasan ba zata yi ba

Na ima na murmushi tace

 zata yi mana

 Kai taS yasmeen Win? Baki san halin yasmeen ba kenan, she can be in the Kitchen for more than an hour without doing anything sai dai fati tayi tayi ita kuma tana cikata da surutu Na ima ta sake murmushi tace

 Me zaki dafa to yanzu?

 Ammi zanje in tambaya yanzu, nasan ma yanzu zata sau?o itama Na ima ta Wan kalleta tace

 Ko inyi pancakes? Rahama na kallonta tace

 Ke zakiyi? Ta gyaWa kai a hankali, rahama tace

 To ba sai na tambayo Ammi ba ma muyi kawai Na ima tace

 Tom

Na ima ta buWe cupboard da tun jiya taga inda suke ajiye stuffs Winsu, ta Wauko jar na flour, da sugar, ta Wauko ?wai, da milk da butter, sai wani ?aramin bottle na vanilla essence da tun da ta gansa jiya taji tana son yin pancake Win, sai tin na cocoa powder da zatayi hot chocolate da shi.

Rahama dai kallonta kawai take can tace  let me watch closely its like naki daban da wanda na iya dariya suka yi duka, Na ima tace

 to Wauko min bowl . Rahama tace

 okay ta buWe drawer ta Wauko mata bowl mai kyau ta mi?o mata, measuring flour tayi ta zuba a bowl Win, ta Wan saka pinch na gishiri tayi whisking Winshi kafin ta fasa ?wai ta zuba a ciki ta sake whisking tana kallon yadda mixture Win yake kauri and turning smoother. Sai sannan ta zuba milk slowly ta cigaba da mixing har sai da ya haWe gabaWaya turning into a creamy consistensy kafin finally ta Wiga drops na vanilla essence Win. Already ?amshinsa har ya fara cika kitchen Win.

Rahama dai ta naWe hannu tana kallonta with admiration, Murmushi Na ima tayi ta Wan janyo mayafinta da ya sule rabin kwantaccen gashinta a waje, ta gyara mayafin kafin ta kunna stove Win, rahama ta mi?a mata nonstick pan da take ta ri?e da shi tun Wazu, Na ima ta karSa ta Waura a wutan. Ta saka knob na butter ta jira shi ya narke tana sauraron Rahama da ke ta mata hira, ta fahimci Rahama halinsu Waya da yayanta at first zaka iya Wauka bata da magana she s nonchalant and the rest, but itama tana da magana sosai idan taga dama.

?iban mixture Win tayi ta zuba a center na pan Win, Rahama ta zuba ma yadda abin ya bada perfect circle idanu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login