Showing 21001 words to 24000 words out of 212729 words

Chapter 8 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3648

sadiq?

 Why are u bringing her up i didnt hurt her, she hurt me Ya faWa a hankali

 SaWiq yaushe zaka zo gida ka amsamin

Ta faWa tana share waccar maganan

 Zanzo, Soon

 Haka kake cewa kullum, shekara Waya fa kenan Sadiq

 Da gaske nake this time zan zo soon

 Allah ya sa, Allah ya maka albarka

 Ameen

Basu jima sosai ba bayan wannan sukayi sallama, bai ce ta bama su Umar ba itama kuma bata bukaci ya gaisa da su Winba dan tasan yana ?iransu once in a blue moon ya ji yaya suke

Ajiye wayar yayi bayan sun yi sallama da Mama ya lumshe idanunsa, sai kuma ya buWe ya janyo wayarsa, hotunan Na ima ya shiga dubawa masu yawa dake wayarsa, wasu ma sam bata san an Wauke su ba, yayi zooming fuskarta yana kallon hoton da ya Wauke shi ranan fundraising na makarantarsu

 Mimi hurt me, shiyasa abinda ya faru da ita happened, nasan u wont hurt me, ure Mine Ni ima, ure Mineee, haduwa da ke is not a coincidence, ni na zaSeki


Am so sorry for not posting yesterday, my phone had issues amma Alhamdulillah yanzu na gyara tnk u for bearing with me d'?


#Maimoon
09041426598[8/14, 11:25 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

YOTA/014


Chapter 11: Beneath the Surface

Sake labulen window tayi bayan ta gama kare Musu kallo, ta juyo ta kalli Suhaila da ke Zaune fuskarta a haWe kamar zata fashe, Mummy Salma ta dawo ta zauna a gefen gado ita ma fuskarta a murtu?e tace

 Shi ne wanann Win da kika ce kin ganta da shi rannan ya kawo mata flowers?

 Wlh Mummy shine, like shes not even his level, hes too perfect for that Naive girl

Mummy dai shiru tayi kamar mai nazari sai kuma tayi wani murmushi tana jijjiga kai tana kallon Suhaila tace

 Ure angry right?

 Eh mana suhaila ta amsa almost immediately dan har ranta take ji inaaaa bazata taba bari wani abu yayi nisa tsakanun sadiq da Na ima tana ji tana gani ba.

 then use it! Ki saurare ni da kyau Suhaila, mutane irinta, simple and modest girls, they shine toi brightly when u ignore them

Sai kuma ta taso ta dafa kafaWan Suhaila  the only way da zaki haska is by dimming her light first, kece kika cancanci Waukaka da haskakawa tunda ai kin girme ta

Suhaila ta Waga idanunta tana kallon mamanta kafin ta gyaWa mata kai a hankali tana sau?e ajiyar zuciya.

Da daddaren Ranan Mummy na zaune saman King size bed na Wakin Dad, ta jingina da allon gadon tana kallon walk in closet da Dad Win ke ciki yana shiryawa for bed

BuWe ?ofar closet Win yayi ya fito sanye da dark grey pyjamas ?amshin turarensa mai ?amshi da tsada ya mata sallama, sai da ya hau gadon kafin ya Wau glasses Winsa dake gefen bed ya saka a idanunsa ya Wauki remote dake gefen wajen yana ?o?arin canza channel.

Sau?a Salma tayi ta ?arasa wajen Fridge dake Wakin ta buWe, sai da ta Wan saci kallonsa kafin ta Wauko wata brown kwalba mai sanyi, wani dogon farin glass cup dake kusa da wajen ta Wauka ta tsiyaya content Win a ciki, ta Wan saka few cubes na ?an?ara kamar yadda ta san yana so, Wauko wa tayi a hankali ta juyo ta nufo sa ta ajiye a gefensa tana kallonsa, ?aran ajiyewanne ya sa ya Wago kansa ya dubi class cup Win da yana iya ganin content Win ciki sai kuma ya dube ta, murmushi ta masa

Ya Wauke kansa

 Im not drinking today

Ya faWa yana mayarda kansa kan abinda yake yi

 Why?

 Haka kawai ya faWa yana ba tare da ya kalleta ba

 Okay.. are u sure? In mayar kenan?

 Eh ya faWa bayan ya juya ya Wan kalli cup Win cike da temptation.

?aukan cup Win tayi kamar zata mayar sai kuma ta kama hannunsa ta saka masa a ciki

 I insist ta faWa tana kallon cikin idanunsa.

Yana ri?e da cup Win reluctantly at first sai kuma ya kai bakinsa ya kurba, ya sake miyarwa ya ?ara sha, Salma ta gyara zamanta tana murmushi tare da gyara kayan baccin jikinta.

Sai ta ya kai kusan shanye content Win cikin cup Win kafin ya jingina bayansa da gado ya Wan lumshe idanunsa wanda ya riga ya cire glasses Win tun da yayi second sip.

Mummy Salma ta gyara zamanta da serious face and tone tana kallonshi tace

 Daddyn Suhaila da Na ima can i say something?

Ya Wan buWe idanunsa ya kalleta

 Yaushe kika fara tambayan permission kafin kiyi magana?

?an murmushi tayi sai kuma tace  its about Na ima sosai ya maida duka attention Winsa kanta harda gyara zamansa

 What about her? Ya tambaya yana ?arasa shanye abinda ya rage a cup Win ya ajiye a gefen bed.

Wani ajiyar zuciya ta sau?e kamar mai tunanin ta inda zata fara  bana son ina cika magana ne wallahi amma kuma abin ya dame ni ne, wallahi im littled concerned lately

 Concerned how? Ya faWa fuskarsa Wauke da mamaki

 Kaga shes growing fast, kuma yarinya kamarta, fresh out of high school a irin garinnan, ka dai san yadda abubuwan suke..

Shi dai kallonta kawai yake, ta cigaba

 The other day Salma tace min ta ganta da wani guy, though i didnt believe, amma sai gashi yau ma da kaina na ganta da shi, duk da ba wai wani abu suka yi dats inapprpriate ba but still they seemed close, irin wanda ban taSa ganin tayi da wani ba, am just afraid kar ta haWu da wrong people& 

?age girarsa yayi fuskarsa tana canza wa zuwa Sacin rai

 waye wannan?

 Gaskiya dai ban san waye ba, bansan sunansa ba

 Na Wauka ma ka sani ai.. ta faWa fuskarta Wauke da damuwa

 No she didnt mention any boy to me

Mummy ta gyaWa kai  shes a good girl, am sure tana ganin kamar tana making friends ne, but dai kai kasan how men can be

Shiru yayi kamar mai tunani

 But why are u telling me now? Meyasa baki tsawatar mata ba?

Salma ta zaro ido sai kuma ta Wanyi ?aramar dariya

 Ai kai kasan how this children can be, bana so taga kamar ina shiga mata rayuwa ne, kuma kaga dama ita ba wani magana ma take yi ba, ko salma bata kulawa abin na damuna ban san meyasa dai take haka ba

Ta Wan kalleshi ganin yayi shiru,  maybe, just maybe Nigeria might be better for her, kaga a can ga mamanta, ko ba wai duka zata koma can ba, ko University ta gama kaga sai ta dawo sannan ta san kanta she wont fall for abubuwa irin wadannan

Shiru yayi bai ce komai ba, itama sai kawai tayi shiru

Mi?ewa taga yayi ya Wauki glass Win ya ?arasa fridge ya buWe ya ?ara cika cup Win

 Shes a smart girl, bazatayi anything reckless ba ni na sani

No, ofcourse not ai kam nima na san bazata taSa ba, kawai dai kaga ai rigakafi yafi magani koh?

Shiru yayi bai amsa ba, itama sai ta mi?e ta ?arasa saman gadon ta kwanta tana sau?e ajiyar zuciya da addu ar Allah ya sa yayi considering.

_____


 You know zaka iya yin business Winka a Abuja, or Lagos?.. but No, its always London or paris yau kuma Cape town zaka koh?

Amira ta faWa tana kallonsa bayan ya gama shirya wa tsaf, his suitcase na gefe packed already

Ajiye kwalbar turaren da ya gama fesawa yayi,

 Saif na wajen Ammi, hell stay there har na dawo

Zaro idanunta tayi dan bata ma lura Saif Win baya nan ba sai yanzu da ya faWa ta Wauka yana gurin Mary.

 A saboda miye toh?

 Saboda she ll take good care of My Son har na dawo wanda ke bazaki iya ba, Sai na dawo

Ya faWa yana wuce ta ya fice daga Wakin ta bishi da kallo kamar zata fashe..

Tana jin rufe ?ofarsa ta wuce Wakinta ta hau kiran Nuwaira, tana Wagawa ta saka a handsfree ta ajiye a gefen gado tare da fashe mata da kuka

Nuwaira daga Waya bangaren tace

 kar kice min Ahmad kike ma wannan kukan kar kisa raina ya Saci a banza 

Cikin kukan Amira ta soma faWa mata yadda suka yi jiya da tafiyar da yayi yau

 Kinga yasan raina zai Saci shiyasa ya Wauki Saif ya kai musu, saboda ya nuna musu bani da daraja, kuma tafiyar nan ma ni ban yarda business trip bace, jiya fa har ce min yayi abinda nake nema zan samu, me yake nufi kenan?

Ta cikin wayar Nuwaira tace  shey Ahmad dey Mad ni? Akan miye zai Wau yaronki ya kai miki gidansu ba da yardar ki ba, babe ke kika ?yale mutummin ma, da kika zauna kina kuka akan yayi tafiyarsa ya barki to sai me? He should kuku travel to hell, see babe ki kwantar da hankalinki okay i dey come ur house like dis yanzu, ki kwantar da hankalinki ki bar kuka

Ajiyar zuciya Amira ta sau?e  Nuwaira pleasee dont talk about him like dis, kawai toh sai kinzo

 Ai kinga irinta ni kam in kin san ba?in ciki zaki ?unsa min idan na zo nayi zamana gidan Ubana

 Ah ah pls ki zo zuciyata zafi take min

 To gani nan zuwa & .


___

 Yanzu wanke fridge Winne haka Rahilaa? Miyesa kam bakya tsoron Allah

Rahilaa da ke tsaye gefe tana kallon Hajiya Zainab ta yi ?asa da kanta, dan ta san tana buWe baki da nufin kare kanta zata janyo wa kanta masifar da tafi wannan, bayan kuma wlh ta wanke yanda ya kamata, Salima da Maryam ne suka saka yi kunun aya da daddare suka ajiye sauran a fridge basu rufe ba ya zube duk ya Sata ko ina.


 Wai kam ba magana nake miki ba, kika koma gefe kika ?i cewa komai? Baza a faWa miki kinyi ba dai dai ba ki buWe baki ki bada ha?uri sai dai kiyi ta abu kamar ni ce azzaluma ina zaluntarki ke abar tausayi koh?

 Kiyi hakuri hajiya zan sake wanke wa yanzu

 u better! Kuma dis time use ur brain

Daga haka ta fice q kitchen Win, Rahilaa ta bita da kallo, sai kuma ta ?arasa ta fara ?o?arin wanke frideg Win tun kafin ta dawo ta fara mata kwarmato.

Bata gama wankin fridge Winba Maryam ta shigo tana kallonta,

 rahilaa ki soya min ?wai gudu biyu ki kawo min falour

Ta faWa tana Waukan bottle water guda Waya ta fita a kitchen Win, a falour ta samu Salima dake game a waya tayi matashin kai da ?afar Umar dake video game a tv, ta zauna tana Waka ma Salimar duka a cinya,

 dillah can Waga masa ?afa

 Ina ruwanki? Umar ya faWa ba tare da ya Wauke kansa daga abinda yake yi ba, Salima ta mi?e zaune

 Mtsw akan me zaki dokeni?

 Ko zaki rama ne?

 Allah ya isa ta faWa tana mi?ewa, Ganin Maryam ma zata yo kanta, ta koma bayan kujera ta tsaya, dai-dai Rahilaa ta kawo ma Maryam ?wai ta du?a ta ajiye mata, Maryam ta koma ta zauna, ta Wauki ?wan ta soma cj bata sake bi ta kan Salima da ke tsaye ba.

Ko dai nima zaki soya min ?wannan ne? Umar ya faWa bayan ya Wan saci kallon ?wan da Maryam ke ci.

Rahilaa tace  toh

Tana dab da shiga kitchen Salima tace

 Rahilaa in kin bashi ?wan ki je sama Wakin anty Maryam akwai Kayana zaki Wauko min, ki haWa da waWanda na nuna miki Wazu ki goge min

Rahilaa tace  toh

Kafin ta shige kitchen sai da ta rufe ?ofar kafin ta tura baki

 sai kace kutare komai Rahilaa, Rahilaa,Rahilaaa


  -

Da sassafe Na ima ta fito daga Wakinta sanye dogon rigan material mai kyau, fuskarta fess alamun har wanka tayi, sai ba?in hula a kanta da ya mata kaWan saboda yawan gashinta dats coiled, ?afarta babu takalmi take taka marbles Win, har ta fara sau?a taji Suhaila ta buWe ?ofar Wakinta in a sleeping dress riga da wando, Na ima bata tsaya ba ta cigaba da sau?a ?asa abinta.

Itama Suhailar ?asan ta sau?o tana tafiya kamar ?yar shugaban ?asa, ta wuce Na ima zuwa Kitchen inda su Mariam ke aikin abincin safe, bata jima ba ta fito bayan ta gama balbale su da bala in da basu san dalilinsa ba, ita kam Na ima dama tunda ta ga ta nufi kitchen Win ta samu waje a falour tayi zamanta.

?arasowa falourn Suhaila tayi ta zauna tana kallon Na ima daga sama har ?asa

 Flower girl ina flower boy Win naki?

Shiru Na ima ta mata, Suhaila ta mi?e ta dawo kujeran da Na ima take ta zauna ta sa hannu ta juyo da fuskarta

 Magana nake miki, nace ina guy Win da ke zuwa wajennaki yake?

Hannu ta sa ta buge hannun Suhaila daga fuskarta

 Baki da google ne? If ure that pressed maybe ask Google, or like pull a tarrot card or something, im not his GPS

Cike da neman bala i Suhaila tace

 sai dai in tambayi uwarki ko ubanki

Wani irin kallo Na ima ta mata na kusan two minutes dead in d eyes, kafin tace

 dont try dat again

 Idan na sake me zakiyi? Ke a tunaninki kin samu handsome and rich guy koh, toh am warning u, Na ima stay away from him urself or else& 

 Or else what? Sweetheart u wake up with dis energy just to embarass urself, miye ne matsalarki da ni ko sadiq? Mutumin da bai ma sanki ba ure asking me to stay away from him, maybe da shi sadiq Win zaki samu kice masa he should stay away from me, tunda am not his level, ure acting like a full time hater on payroll Na ima ta faWa tana mi?ewa tsaye

Da bala e en mamaki Suhaila take Kallon Na ima, like a ina ta samo liver?

 Okay.. ni dai na faWa miki, yafi ?arfinki, idan har kika ga kin samu someone like sadiq sai dai in bana numfashi ne

 Toh miss threat, next time kike neman sadiq call 1-800- i dont care, peace, babe

Daga haka ta wuce kitchen leaving Suhaila shocked cause its been long da ta biye mata, ko da me ta mata kuwa. Mi?ewa tayi ta wuce sama fuuu to her Moms Room not minding ko Dad na can since ta san dai zuwa yanzu bai tashi a bacci ba bare fita.


Not edited

#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:25 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/ 014

Wattpad @Maimunah_Abdallah

Arewabooks @maimunahabdallah

Chapter 12: Everything but love

Horn da akayi a gate ya sa mai gadi saurin ?arasawa ya buWe gate Win dan tsaf ya gane mai motar, buWe ?ofar motar tayi bayan tayi parking, ta fito tana zabga ma mai gadin kallon banza ba tare da tace masa komai ba, dogon rigan adire ne purple colour a jikinta, ta sha attach da frontal Win ya kwanta ya mata kyau, sai wani siririn Wan kwali da ta saka a kanta da bai ?arasa rufe kan nata ba, idanunta sanye da oversized shades da ya kusa cika fuskarta, ta sha kwalliya though not too heavy, tama bakinta kwalliyan nude sai baza ?amshi take tana taku da heels Win da ke ?afafunta, hannunta ri?e da jakarta ta nufi cikin gidan, Mai gadin ya bita ta da ido, sai kuma yayi ?wafa ya koma ya zauna bakin gate inda ya tashi

 Aikin kenan, daga oga yayi tafiya wannan basamudiyar matar sai ta Webo jiki ta tare, ta ishi mutane da shiga da fita, kai wallahi akwai gyara, inaaa wasu wayewa bata musu rana ba wallahi, wannan gansamemiyar ace wai bata da miji, kuma iyayenta fa ko a jikinsu koh

Ya faWa yana danna torch light phone Winsa kamar mai magana da wani.

Sau Waya ta danna door bell, Mary da ke goge goge a falour ta zo ta buWe mata, tana ganin itace tayi saurin matsawa daga jikin ?ofan tana gaishe ta cike da ladabi

 Welcome ma, good afternoon Ma

Ko amsawa bata yi ta nufi sama, zuwa Wakin Amira, ta tura ?ofar ta shiga, Amira dake kwance saman sofa bacci ya fara Waukarta ta buWe ido jin shigowar Nuwaira sai kuma ta mi?e zaune tana kallon Nuwairan har ta ?araso ta ajiye jakarta a gefen bed tana kallon Amiran

 Wai har yanzu kukan kike?

 Hmm bazaki gane ba Nuwa

?arasowa Nuwaira tayi ta zauna a gefenta ta dafa ta

 u dont look good Amira, miye na kuka da sulking bayan tun farko ke kika ja ma kanki Amira, ke kika bashi wannan power Win, ba ydda banyi da ke ba akan auren guy Winnan amma kika rufe ido kika matsa kika takura kika gama zubar da class Winki, har sai da kika saka dad Winki a cikin lamarinnan, wanda kinsan ba dan business deal mai ?arfi dake tsakanin yarwa s da ku ba a lokacin ba abinda zai sa Babansa ya tirsasa sa ya aureki, tun lokacin nace miki babe mutuminnan bai yi kalar masu mutunci ba bazai bari kiji daWin rayuwarki ki sakata ki wala ma, amma kika nace, wannan kyau da kuWi da class da kika ma?alewa kika aure shi taimakon me suka miki yanzu? Ni da bakya jin maganata, nan nace ki shirya in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login