Showing 144001 words to 147000 words out of 212729 words

Chapter 49 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3658

ke ?yalli akan fingers Winta, saka mata bracelet Win yayi ya kai hannun bakinsa yayi kissing kafin ya sake hannunta ya kai fingers Winsa ya share mata hawayen kumatunta,

 U mean the world to me Na eema gyaWa masa kai tayi a hankali muryarta ?asa ?asa tace  thank you

 come baby ya faWa yana mi?ar da ita tsaye ya janyo hannunta har bakin bed ya zaunar da ita shima ya zauna ya Wauko ledan gadgets Winta ya mi?a mata, he seems happy showing her what he got for her, tayi murmushi tare da kai bayan hannu ta share idanunta, ta saka hannu biyu ta karSa, ganin kallonta yake ta soma ciro abubuwan ciki, ko wanne ta ciro sai ta kalleshi ta nuna masa sai dai kawai ya mata murmushi, dan he loves how cute and happy she looks unrapping them, har ta gama duka kafin ta langaSe masa kai tace

 Ni to me zance ta faWa idanunta na cikowa da sabon hawaye

 Say u love me ya faWa yana matsowa sosai kusa da ita, ta kwantar da kanta a ?irjinsa, ta saka hannayenta a gefen cikinsa, muryarta ?asa ?asa tace

 I dont know how to explain it, i love you, i love u more than life itself, you are my everything, ka bani more than ive dreamt of, amma even without all this, i still love u just as much, ure my home, hubby

Lumshe idanunsa kawai yayi, with each of kalmarta har ?asan ransa yake jinta, he could give her the world inda ace its possible.

 Hubby hun? I love the name sosai Ya faWa yana ?ago kanta, yayi cupping yana kallon idanunta kafin yayi kissing lips Winta lightly, sa sake kissing like three times tukunna yace

 I love u more than u do, i have another suprise for u, amma sai kin ci abinci, munyi sallah Ya faWa yana zura hannunsa ?asan rigarta ya shafa bare skin Win very flat cikinta.

Ta langaSe masa kai tace

 Another suprise? Isnt it enough? Bai kulata ba ya mi?e ya nufi toilet, ta daWe a zaune a wajen tana kallon toilet Win kafin ta mi?e a hankali ta soma tattare abubuwan ta ajiye su a inda ya kamata, tana yi tana shafa sar?ar wuyarta fuskarta Wauke da murmushi.

Yana fitowa daga toilet da alwala ya nufi ?ofa dan zuwa mosque, har ya fita ya sake buWe ?ofar yana kallonta yace

 Im so hungry tayi murmushi tana kallonsa tace

 Me too shiru yayi yana kallonta, ganin kallonta yake tace

 To me zaka ci?

 You.. ya faWa iya mata wani shegen kallo, harararsa tayi tace

 za a shiga sallar toh janyo mata ?ofar yayi da sauri ya wuce ya sau?a ?asa, da murmushi a fuskarta ta ?arasa ta shimfiWa dadduma itama ta tada Sallar.

Tana idarwa ta linke hijab Winta ta ajiye ta fito a Wakin ta nufi downstairs walking slowly ko zata sama musu abinci since he said he s hungry, basket Win da ta gani a dinning ya sa ta sau?e ajiyar zuciya ta ?arasa ta duba taga lafiyayyun abincin da ke ciki, a nitse ta fara setting table Win, tana gamawa yana shigowa, tun kafin ya ?araso dining Win ta ja masa kujera,

Ya ?araso ya zauna yana murmuring  thank you ba sosai ta wani ci abincin ba tace ta ?oshi, duk yadda yayi da ita ta?i shikam yaci abincinsa sosai yana yi yana kallonta har ya gama, ya share bakinsa da tissue yana kallonta yace

 My wife murmushi kawai tayi, dai dai lokacin wayarsa ta fara ringing, ya Waga wayar ya kai kunne yana kallonta

 Yes bring it in ya faWa a nutse kafin ya katse wayar ya mi?e ya ru?o hannunta yace

 Its here zo muje ya faWa yana ri?e hannunta ya nufi sama da ita, wadrobe ya buWe ya Wauko mata gyale ya yafa mata a saman gashinta.

 Whats going on? Ta tambaya tana kallonsa, bai ce mata komai ba ya kama hannunta ya kaita jikin window Win bedroom Win nata, ya tsayar da ita a gaban widown ya tsaya a bayanta ya saka hannayensa ya zagayo cikinta kafin kamar mai raWa a cikin kunnenta lips Winsa na brushing ear Winta yace

 Look down

Lumshe idanunta tayi ta buWe dai dai an shigo da wata sabuwa dal Win porsche panamera in white karrr, sleek and shining under hasken rana da wani babban jan ribbon across the bonnet, dealership crew Win suka yi parking Winshi neatly suka yi stepping aside.

Zaro idanunta tayi ta sa hannu biyu ta toshe bakinta ta hau girgiza kai, ta juyo tana kallonsa hawaye kawai ke sintiri a idanunta ta girgiza masa kai, gyaWa mata kai yayi yana murmushi, ta sake girgiza masa kai

 Ya Allah!, No, no, no, this is too much pls ta faWa tana ri?o hannunsa.

Hannunsa ya kai yayi wrapping a bayan waist Winta ya matso da ita jikinsa sosai yana kallon idanunta yace

 Its never too much for my queen, besides tun ranar da kika zama matata na saya miki as wedding gift and today its all urs cause u deserve more than it

Fashewa tayi da kuka burying fuskarta a ?irjinsa tana kuka da dariya at the same time, emotions Win ita kam yau sun mata yawa

Ya rungume ta tightly a jikinsa yana shafa kanta yace

 Latest porsche girly ta sake rungumesa tightly tana sake fashe masa da kuka.

Ciro ta yayi daga jikinsa ya kama hannunta ya nufi ?ofa da ita yana faWin

 Lets go check out ur new ride ta bi bayansa walking slowly, shima a hankali yake tafiya saboda yadda take tafiya itama a hankali har suka sau?o stairs, ya tsaya ya gyara mata gyalenta da kyau kafin ya buWe ?ofar palourn suka fito yana ri?e da hannunta, gaisawa yayi da dealership crew Win kafin suyi handing masa keys Win da papers da yayi signing suka sake congratulating Winsu kafin su shiga service car Winsu su bar gidan abinsu.

Sai bayan da suka fita kafin ya juyo ya kalleta suka haWa idanu, itakam har yanzu hawaye ya gagara daina sau?a a idanunta, ya kama hannunta ya dam?a mata makullin ya haWe goshinsu muryarsa ?asa ?asa yace  cry cry baby ya faWa yana saka fingers Winsa ya share mata fuskarta.

Sake shigewa jikinsa tayi ta rungumesa sosai tana kukanta cause she feels like shes living in a dream, shima ya sa hannu yayi wrapping a bayanta ya Waura kansa a kanta ya lumshe idanunsa yana patting bayanta a hankali.

 I dont deserve u hubby ta faWa cikin kuka, kissing kanta yayi a hankali muryarsa ?asa ?asa yace

 Ta miki ko a canza? Ta Wago idanunta da ke cike da hawaye ta kallesa suka haWa idanu ta mayar da kanta jikinsa ta rungume sa tana sauke ajiyar zuciya tace

 I love u so much, i ll spend my whole life loving u

yayi murmushi yana shafa kanta dake ?irjinsa  And thats all i need, just keep loving me the way u do, cause ina sonki sosai Na eema

?ago kanta tayi daga cikinsa ta zuba masa idanunta shima Win ita yake kallo baya ko ?iftawa, Wan juyawa tayi babban compound Win ganin its empty sai su ?adai gaban sabuwar motarta, matsowa tayi closer to him, ta Waura both hannunta da Waya ke ri?e da key Win motar a shoulder Winsa, shi dai kallonta kawai yake, yadda yake kallonta da mayun idanunsa ya sake tunzura ta, ta yi leaning up tunda ya fita tsawo tayi Wagyalgyal kawai ta Waura lips Winta akan nasa, giving him a full kiss on the lips, buWe idanunsa yayi cause he didnt even see that coming at all, the way it came as a shock ya sa kiss Win yake zuwa masa har ?wa?walwarsa, bai san sanda found her waist ba and pulled her closer kissing her back, yayi letting out wani ajiyar zuciya da soft groan yana grabbing waist Winta instinctively, yana kissing Winta deeply, ganin kamar tsayuwar zata gagare sa ya jinginata da sabuwar motar yana ya sa hannu biyu ya ri?e fuskarta yana kissing Winta sosai, itama hannunta ta zagaye a wuyansa enjoying the moment, ganin kamar ya manta inda suke yana ?o?arin fara lalube mata jiki yana sau?e ajiyar zuciya ya sa ta pulling away, breathless but still da murmushi a fuskarta, ya juya ya jingina da motar yana kallonta idanunsa har sun canza kala yace

 Baby.. ull be the end of me, u just shocked the life out of me ya faWa yana jin kamar ya sake janyo ta dan ta bar jikin motar yanzu shi yake jingine da motar ita kuma tana tsaye a gabansa not too close.


?age masa gira tayi tace  get used to it yayi wani dariya yana kallonta cause tf, hes loving this part of her even more yace

 i love this Na eema pls itama dariya tayi tace

 Toh she s all urs, in babu kowa amma ta faWa tana rufe fuskarta, like kutusi, shegen mamaki take basa yanzunnan ya rasa ma how to react!

 Even if the whole world is looking, i d kiss u back, youre mine

Share maganar tayi tana kallonsa tace  i want to see the inside tashi yayi daga jikin motar yana kallonta yace

 Bismillah!




#Maimoon
09041426598 RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah

Chapter 53: Love in luxury

Yana fitowa daga part Win Amira ya nufi motarsa, yana ?o?arin buWe motar aka buWe Gate Win gidan, tsayawa yayi a jikin motar yana kallon gate Win jiran ganin wanda ya zo gidan da wuri haka, ganin motar gidan Ammi ya sa ya jingina da motar har motar ta ?araso cikin makeken compound Win tayi parking a can gefe, yasmeen ta fito daga baya, yana kallonta har ta Wauko wani kyakkyawar basket ta nufo sa tana washe masa ha?ora dan tun da suka shigo ta gansa, har ta iso gabansa tace

 ina kwana yaya

 lfy lau ya amsa a ta?aice kafin ya kalli basket Win hannunta ya Wage mata gira,

 Ammi ce tace a kawo muku wai murmushi yayi kaWan ya mi?a hannunsa alamun ta basa ta mi?a masa ?asa ?asa yace

 thank you

 fita zaka yi ne yaya?

 Eh kawai ya faWa yana nufar part Win Na ima, ta bi bayansa da sauri, ya buWe ?ofar ya shiga ciki tana biye da shi a baya har ya kai basket Win ya ajiye a dining ya juyo ya kalleta yace

 toh muje

 Anty Na imar fa? Ta faWa tana kallon hanyar sama ganin bata palourn

 Tana bacci muje sauri nake

 Ko zaka barni anan to kaje ka dawo? Wani harara ya zabga mata yace

 Bazan barin ba to Wuce mu tafi jiki a sanyaye ta nufi ?ofa, ya bi bayanta har suka fita a part Win, ya nufi motarsa ba tare da ya sake bi ta kanta ba, tana kallonsa har ya tada motar kafin itama ta wuce motar da driver ya kawo ta ta shiga baya tana Sata rai, dama rahama tace mata za a yi haka ta musa.

Sai da ya fara tsayawa briefly a office to check on some files, kafin without wasting much time ya bar office Win yana amsa gaisuwar staff Winsa sama sama dan he s not here to work at all today.

Apple store ya tsaya ya shiga ciki ya saya mata duk wani latest gadgets da suke da shi, latest iphone, macbook, Apple watch, Airpods da sauransu ba abinda ya manta bai saya mata ba.

?arfe 11:30 na safe Na ima ta buWe idanunta a hankali jin ?arar wayarta dake gefen bed, ta juya a kan gadon tana kallon Wakin ganin ita kaWai ce a ciki, mi?ewa zaune tayi a hankali tana jin ciwon kan ya ragu sosai har ma da zazzaSin ba kamar da safe ba, janyo wayar tayi a hankali daga kan bedside da ta ajiye shi tun jiya ta ga number ne ke kiranta ta Wan Sata rai ta ajiye wayar ta sau?e ?afafunta ?asa tana tunanin zafin da zata ji idan ta mi?e tsaye zuwa toilet, kafin ta dafa gadon ta mi?e a hankali ta runtse idanunta ta buWe a hankali ta shiga takawa zuwa toilet, sai taji zafinma bai kai na da safen ba yanzu da sau?i sosai, ta ?arasa cikin toilet ta tsaya tana kallon kanta a madubin cikin toilet Win, gashinta da ya hargitse ta fara haWewa waje Waya ta ?arasa tana kallon sabbin brush dake ma ajiyarsu a toilet Win gwanin sha awa, ta zari guda Waya ta buWe ta saka toothpaste ta dafa jikin wajen ta fara yin brush a hankali tana yi tana lumshe idanunta da kumburinsu ya rage sosai amma har yanzu tana jin sun mata nauyi, sai da ta gama brush Win tsaf kafin ta soma cire doguwar rigar da ya saka mata da safe, ta haWa ma kanta ruwan zafi a tub ta shiga ciki a hankali ta zauna tana Wan runtse idanunta, har ta ji dama dama kafin ta zauna sosai a ruwan, ta kwantar da kanta a jikin tub Win gashinta ya zuba a wajen ta lumshe idanunta a hankali tana jin daWin ruwan, har sai da ruwan ya salamce kafin ta iya yin wanka ta haWa da alwala cause its almost zuhr ta Wauro towel da ya tsaya mata a cinya tana mamakin inda yaje, amma ta share ta buWe ?ofar ta fito tana tafiya a hankali, dai dai lokacin ya buWe ?ofar Wakinta, ya tsaya daga bakin ?ofa yana kallonta kafin ya ?araso ciki yana cire face cap Win kansa ya tura ?ofar ya rufe yana juyowa ya zuba mata idanunsa yana ?are ma jikinta da ruwa ke bi kallo, ta Wauke kanta ta ?arasa gaban madubi a hankali ta zauna ba tare da tace masa komai ba, shima ?arasa shigowa yayi, ya zo ya jingina da jikin mirrow Win yana kallonta yace

 har kin tashi? GyaWa masa kai kawai tayi

 Ya jikin toh ta kalleshi sai ta marairaice fuska ta langaSe kai tace

 Da Wan sau?i kaWan

 Sorry baby ya faWa muryarsa cike da lallashi, sai kuma ya ajiye ledan hannunsa mai tambarin Apple yana kallonta yace

 I went out to get u these ta kalli babban ledar kafin tace

 Tnk u Waukar ledar yayi yana kallonta yace

 To ki gama shiryawa let me wait for u here ya faWa yana tashi daga jikin mirrow Win ya ?arasa gefen bed ya zauna yana kallonta, ta Wan yi murmushi tace

 Toh jingina kansa yayi da gadon yana kallonta har ta gama shafe shafenta gaban madubi dan an shirya mata bedroom Win kamar dai yadda nata yake kuma ta san aikin anty fadila ne, dan har uban kayan lefenta duk suna Wakin hakan ya sa ta san bedroom Winta ne nan Win ba nasa ba.

Tana mi?ewa daga kan stool Win yace

 u need help ta girgiza masa kai kawai tana nufar wadrobe ta ciro kayan da zata saka, atampa ce riga da skirt ta ciro underwears da komai ta ri?e a hannu kafin ta juyo ta kallesa ganin ita yake kallo tace

 To zan saka kaya yanzu iya kallonta yace

 To ki saka mana, ko in zo in taya ki? Ta Sata rai ta girgiza masa kai tace

 U shouldnt look wani dariyar bosawa yayi da ya sa ta tsaya kallonsa baki sake, ganin yadda take kallonsa ya gumtse dariyar yace

 To juyawa zanyi?

 Eh, ko ka rufe idonka

 To ai na riga na ga komai jiya har& 

 Banasoo ta faWa tana fashe masa da kukan da ba hawaye kamar dama jira take ya tsokaneta, da sauri ya juya mata baya muryarsa da murmushi yace

 Na juya madam

 Kuma kar ka juyo

 To hajiya ya faWa yana murmushi

 Idan ka juyo ma i can see u ta faWa tana fara saka kayan a hankali, tana yi tana kallonsa ko ya juyo, har ta gama saka kayan tsaf da ya amshe ta na bala i Winkin ya zauna ciff da jikinta ta ri?e Wankwalin a hannunta tana kallon bayansa tace

 Na gama

 In juyo?

 Eh ta faWa a ta?aice, ya juyo a hankali yana kallonta da murmushi a fuskarsa, ta tura masa baki, yana murmushi ganin yadda kayan ya amshe ta sosai yace

 Fyn girl bata ko kula shi ba ta zauna a gaban madubi ta fara ?o?arin Waura Wankwalin, tayi yafi sau 4 tana suncewa shi dai kallonta kawai yake, ganin ta ajiye Wankwalin ta Waura kanta akan mirrow Win ya sa ya taso yace

 In Waura miki? Ta Wago idanunta ta kalleshi, a shagwaSe tace

 To ka iya ne?

 Eh mana na iya wait let me show u ya faWa yana Waukar Wankwalin ya tsaya a bayanta yana kallonsu ta cikin madubi, suka haWa idanu ya mata murmushi yace

 But dont move ur head, stay still haka. Ya faWa yana Waura tafukan hannunsa a gefe da gefen fuskarta ya tsayar da akanta ya Wan sunkuyo suna kallon juna ta madubin, ganin ya Waura gefen fuskarsa a tata ya lumshe idanunsa ta ce

 ?aura Wankwalin kenan? BuWe idanunsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login