Showing 123001 words to 126000 words out of 212729 words

Chapter 42 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3657

lokacin Amira ta buWe ?ofar Wakinta ta fito a shirye tsaf cikin wani silk doguwar riga, da gyale a naWe a kanta, idanunta har sannan a kumbure duk da sun Wan ragu dan baccin da ta Wan samu da safen, Wan kallonta yayi ganin palourn ta shigo ya tsaya yana kallonta har ta Wauki jakarta da ta bari a palourn tun jiya ta juya zata bar wajen sai a lokacin yace mata

 Good morning ko kulashi bata yi ba ta koma Wakinta, Wan murmushi yayi ya mi?e ya bi bayanta ya tsaya a bakin ?ofa yana kallonta tana saka takalmi hill a ?afafunta

 Sai ina? Ya faWa yana kallonta ba don yana da niyyar hanata fitar ba in har hakan zai samar mata sau?i, har ta gama saka takalmin kafin ta kalleshi tace

 Gidan ubana ya Wan yi murmushi ya ?araso cikin Wakin yana kallonta, gagara kallon cikin idanunsa tayi kamar yadda tayi niyya ta Wauke kanta, ya ri?o hannunta yace

 I said good morning baki amsa ba wani kallo ta masa kamar zata fashe ta?i tace masa komai
??

 Me zaki yi a gidan toh in kinje? Ya tambayeta yana kallon fuskarta, wani takaici take ji kamar ya kashe ta, tace

 Ni da gidan ubana sai da dalili zanje? ?an shiru yayi kafin yace

 Okay am heading out too muje in sau?e ki

 Ah ah nagode i can drive too sake mata hannunta yayi ya nufi ?ofa

 Then baza ki je ba, ill tell them not to allow u out yana faWin haka ya fita a Wakin ta bisa da idanu kamar zata fashe kafin ta haWe rai iya haWewa ta fito a Wakin ta sau?a ?asa fuuu, ko kula mary dake gaishe ta a palourn bata yi ba ta fito compound, a motarsa ta same sa yana jiranta ta sake tamke fuskarta ta ?araso ta buWe motar ta shiga ta juya kanta tana kallon window, shima bai ce mata komai ba ya fara driving Winsa dan jirgin 11 zai bi zuwa Abuja shima a yau Win.

Har suka iso ?ofar gate Win gidansu ba wanda ya kula wani a cikinsu, yayi horn aka buWe masa ya shigar da motar, yana gama parking ta buWe motar ta sau?a ta rufo masa motar da ?arfi ta nufi cikin gida, yayi reverse kawai shima ya fita a gidan ya nufi Airport.


Na ima ce a zaune a kan sofa a Wakinta, tana kallon fadila da ta kwantar da inaaya akan gadonta a hankali ganin tayi bacci, itama ta zauna a gefen bed Win tana kallon Na imar, tun jiya fadila ke gidan kuma sosai zuwannata ya taiamaka wajen kwantar mata da hankali duk da har yanzu she s still processing auren a ranta ji take kamar tatsuniya, tun jiya ta bar kukan dama tana ta ?o?arin nuna musu hankalinta ya kwanta but har yanzu ta gagara nutsuwa ta rasa dalili, duk da yadda take son kasancewa tare da shi ta gagara ture tsoron da ke ranta, tunda tayi azahar take zaune a wajen tana kallon Fadila dake ?o?arin saka inaaya bacci.

Fadila ta mi?e ta wuce toilet itama ta Wauro alwala ta saka hijab ta tada sallah har ta idar Na ima na nan zaune a kan kujerar, gyara zamanta tayi akan daddumar tace

 Aiki ya ganki, ba dai tunani ba? Hmm, in zaki saki ranki ma ki saka, ranar Talata in sha Allah mai gyaran jiki na hanya yarinya, tsaf mu wanke ki mu mi?a ma yaya Ahmad in kinje can sai ki cigaba da nu?urcin, zaki sha gyara yarinya dan matar ma daga Chad take in faWa miki tura baki Na ima tayi ta?i magana, Amira ta harareta tana wani murmushi tace

 Munafuka ana so ana kaiwa kasuwa, ba dai an ma yayana ?afa ba ai shikenan har na hango wedding entrance Winki waii, yaya Ahmad dai Allah ya kashe ya bashi

 Nikam bana so! Ta faWa tana rufe fuskarta a jikin kujera kamar zata yi kuka, dariya Fadila tayi tana kallonta bata sake cewa komai ba ta cigaba da jan casbah Win hannunta.

Wayarta dake kan gado ya fara vibrating duk suka juya suka kalla, ganin bata da niyyar tashi ta Wauko Fadila tace

 Dan Allah Wauko wayar nan a wajennan kar ya tashi inaaya nikam Na ima ta mi?e ta Wauko wayar ta dawo ta ajiye a kan kujerar ta koma ta kwanta a kujerar tana kallon sunansa dake yawo a screen Win, ita kanta bata san dalilin rashin Waga kirannasa ba kawai ji tayi bata son Wagawa duk da an faWa mata yadda auren ya kasance but she still felt like he married her without her consent, kiran na yankewa sa?o ya shigo wayar, Wauke idanunta tayi daga wayar, fadila dake lura da ita tace

 Waye ke kiranki bazaki Waga ba?

 Just a friend

 Oh okay fadila ta faWa tana mi?ewa ta fara linke darduman.

?an sake kallon fuskar wayar tayi ta dinga kallon message Winsa dake kan screen Win cike da confusion cause he only wrote

 i m here kafin ta gama tunanin wani here Win wani ya sake shigowa

 Zaki fito ko ni na shigo? ?an buWa idanu tayi ta sake baki kaWan tana kallo, no he dont mean it, fadila ta ajiye darduman ta juyo ta tsaya tana kallon Na ima

 Whats that look on ur face? Saurin gyara fuskarta tayi ta ?a?alo murmushi

 Nothing sai kuma ta mi?e daga kwancen ta wuce wajen dresser wani cream hijab har ?asa gogagge ta Wauko ta ri?e a hannunta sai kuma ta Wan kalli fadila kafin ta nufi ?ofa tana tafiya a hankali, fadila ta bita da kallo ba tare da ta tambayeta inda zata ba, dan already tayi guessing.

Tsayawa tayi dai dai staircase ta saka hijab Win duk da ba Wankwali a kanta sai uban gashinta da ta kama da ribbon ta baya gaban kuma a kwance luff wanda kaWan ke nunawa ta gaban hijab Win, ta shiga sau?owa staircase Win a hankali, ganin ba kowa a palour ta nufi ?ofa, sai da ta tsaya ta saka crocs kafin ta buWe ?ofar ta fito, and there he was leaning casually a jikin motarsa da yayi parking a parking space na gidan, fuskarsa babu yabo babu fallasa wanda hakan ya ?ara fito da kwarjini da kyaunsa a fili.

Ji tayi her chest felt both lighter and heavier duka a lokaci Waya, ta Wan tsaya kaWan kafin ta nufesa walking slowly and hesitant kamar bazata zo ba, har ta kusa ?arasowa kafin ya Wauke idanunshi a kanta, ta tsaya Wan nesa kaWan da shi close enough for him to percieve ?amshinta, tana wasa da jikin hijab Winta tace

 Ina wuni dan yanzu kunyarsa da take ji ninkuwa tayi fiye da yadda tayi zaton zata ji, ya sau?e ajiyar zuciya yana kallonta yace

 Are u done convincing urself to keep avoiding ur husband? Ya faWa yana kallonta ba ko ?yaftawa, ta Waga kyawawan idanunta ta kalleshi na 1 second kafin ta Wauke idanunta da har ya fara cika da hawaye, bata ce masa komai ba

 Baby! ?in kallonsa tayi ta amsa da

 Na am

 Come here ya faWa yana nuna mata jikin motar ta Wan kalli wajen kafin ta ?araso kusa da motar ta Wan jingina tana kallonsa kamar yadda shima yake kallonta,

 Now tell me meya faru? Arent u happy were married now

 But ai baka ce min haka ba ta faWa tana kallonsa, ya Wan sau?e ajiyar zuciya

 Okay My bad! I shouldve excuse my self and tell u za a Waura aure, i m sorry shiru tayi tana kallonsa sai kuma ta Wauke kanta a hankali tana kallon makeken compound Winsu da babu kowa sai masu gadi dake can gate

 Kin ha?ura? Ta gyaWa masa kai kawai a hankali, jin yayi shiru ta kalleshi suka haWa idanu ya mata murmushi yace

 Ure so beautiful ta Wanyi murmushi ta rufe fuskarta shima murmushin ya mata ya jingina bayansa sosai da motar yayi shiru, ta Wan kalleshi tace

 Daga Lagos kake? Ya gyaWa mata kai kawai yana kallonta

 Toh u arent picking ur calls, dole in zo inji me nayi ma matata ta Wauke kanta tace

 To zaka shiga ciki? Yana kallonta yace

 In kince in shiga

 To ka shiga ta faWa tana kallonsa

 After u ya faWa yana mi?ewa daga jikin motar, tayi gaba yana biye da ita a baya har ta buWe ?ofar palourn ta cire crocs Winta ta ?arasa cikin palourn shima hakan yayi ya ?arasa har cikin palourn, ta tsaya bayan kujera tana kallonsa tace

 ka zauna

 Okay ya faWa yana zama akan kujera, ta rasa me kuma zata masa tace

 I m coming gyaWa mata kai yayi ta wuce sama, a palour ta tarda Mami da Fadila da ta baro inaaya a Wakin Na ima tana bacci, ta ?araso ciki ta tsaya gefe kusa da fadila a hankali tace

 shine ya zo fadila ta Wan Wage girarta tana jiran ?arin bayani, Mami tana kallonsu tace

 shi wa? Jin tayi shiru Fadila tayi Wan dariya tana kallon Mami tace

 mijinta Mami ta kalleta ganin yadda ta kwaSe fuska sai kuma ta taSe baki tace

 Yana ina yanzu?

 Palourn ?asa ta faWa a hankali

 To kije ki kaisa guess parlor, sai ki dawo ki kai masa kayan motsa baki

 Toh ta faWa a hankali tana ji kamar ta nitse a ?asa dan kunya ta nufi stairs duk suka bita da kallo, tana sau?owa taga yana danna wayarsa ta Wan kalle shi tace

 Tom muje ya Waga idanunshi ya kalleta ganin shi take jira ya mi?e ya bi bayanta, ta saka takalmanta shima ya saka nasa suka fito a part Win, wani part daban ta buWe a gefen part Win nasu ta shiga parlon bayan ta cire takalmanta a verenda, shima ya cire nasa ya shigo cikin haWaWWen parlon da ke ta zuba ?amshi dan kullum sai an gyara, zama yayi akan kujera, ta zauna itama a hankali tana kallonsa tace

 To ya hanya ajiye wayarsa yayi a gefe yace

 Alhamdulillh duk suka yi shiru, can ta mi?e ganin sai kallonta kawai yake yi tace

 Ina zuwa ya gyaWa mata kai yana mayarda kanshi ya jinginar da kujera yana kallonta har ta fita ta janyo ?ofar parlorn, tana fitowa ta saka takalmanta dake bakin ?ofa ta nufi cikin main house Win, a parlorn ta same su still, ta tsaya tana kallon Mami tace

 Na dawo fadila tace

 ba dai a haka zaki koma da uwar hijab Winnan ba dai koh hajiya?

 To miye da shi Mami ta harareta bata ce komai ba sai ma mi?ewa da tayi ta wuce Wakinta dan already har ta kira kitchen tace su haWa masa abinda Na ima zata zo ta kai masa.

Fadila ta mi?e ta ja hannunta suka nufi Wakinta tana faWin

 ina dai kinyi wanka?ko da yake gashi kina ta bulbula ?amshi ita dai Na ima bata ce mata komai ba ta bita har Wakin.

Fadila ta buWe wadrobe Winta na gidan da ke cike da kayan da Mami ke Winka mata akai akai da ba wani sakawa take ba, wani atamfa ta janyo ta buWe ta mayar tace  ba wannan ba ta sake janyo wani, ta warwareshi tana kallon tsadadden atampar da aka yima Winkin fitted gown tace  yauwa tashi ki shirya karki ajiye shi yana ta jiranki, Na ima ta dinga kallon kayan tace  wannan zan saka? Fadila ta harareta bata ce mata komai ba ta fara duba mata mayafi, mi?ewa tayi ta Wauki tayan ta wuce toilet ta saka ta fito ri?e da Wankwalin a hannu, fadila ta tsaya tana kallonta kawai, sosai atampar yabi jikinta tsaf kamar a jikinta aka Winkashi, duk wani tudu da gangare an bashi hakkinsa, ya mata chas chas ta fito a yan mata abinta yar 18, skin Winta dake glowing ya ?ara ma atamfar kyau a jikinta, fadila tace

 waii, ko dai zaki canza kar a shiga hakkin bawan God

Na ima ta tura baki ta ?araso cikin Wakin tana mi?awa fadila Wankwalin hannunta, karSa tayi tana murmushi tace

 to zauna ta zauna fadila ta Waura mata simple Wauri mai shegen kyau ta tura Wankwalin baya kaWan ta fito mata da gashinta dake nan luff a kwance a kanta, tace

 tsaya in miki kwalliya wani haWe rai Na ima tayi ta girgiza mata kai

 ah ah wlh bana son wani kwalliya duk yadda fadila tayi da ita ?i tayi kwalli kaWai ta yadda ta saka sai man baki da yayi kamar ta shafa pink lipgloss dole ta rabu da ita dan natural glow and beauty Winta ma kaWai abin kallo ne, ta Wauko wani siririn Wiamond pendant ta saka wuyarta da ?ananun Wankunnensa, fadila ta sake feshe ta da turaruka, ita kanta ta ma kanta kyau sosai, ta Wauke idanunta daga madubi tana kallon fadila, gyalen da ke hannunta fadila ta mi?a mata tace

 maza jeki kitchen ki Wauki abinda aka haWa masa ki kai masa, asha ?auna lafiya ?yan mata Sata rai tayi ta karSi ?aramin chantily gyalen tana cewa

 Ni dai ba ?auna zamu sha ba

 To duk abinda zaku sha ma je ki ku sha nikam, kin barsa yana jira flat shoes ta saka a ?afarta ta yafa ?aramin chantily veil Win a kafaWarta ta nufi ?ofa tana jin kamar ta koma ta canza gyale dan dai babu abinda gyalen ya taimaka wajen rufewa.



#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q


RU?A??UN ZU?ATA(TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 48: Chains of control

Da sallama ta shigo cikin palourn bayan ta cire takalmanta a verenda, hannunta ri?e da tray mai kyau sosai, ya Wago kansa daga wayar da yake dannawa da hannu Waya ya kalli ?ofar da ta mayar ta rufe a hankali, kafin ta fara takowa zuwa tsakiyar palourn, he couldnt take his eyes off her even for a second, tun daga saman kanta yake ?are mata kallo har zuwa yatsun ?afafunta since she s barefoot, ta?i sam ta yarda su haWa idanu, dan ya saba kallonta but wannan kallon sosai yake sending mata chills da butterflies in her tommy, kamar yana committing every detail na jikinta haka yake kallonta ?uri, har fingertips Winta taji suna tingling, few steps kaWan da shi ta ja ta tsaya tana ri?e da tray Win da kyau kamar shi ne escape Winta na tsinannen kunyar da take yi, mi?ewa yayi daga sofa Win ta Waga idanunta ta kalleshi suka haWa idanu, yadda tall and broad figure Winshi ya tsaya a gabanta, filling the space between them sai taji kamar gabaWaya palor Win ma ya musu kaWan, ba tare da yace mata komai ba ya kai hannu kan nata dake ri?e da tray Win brushing her fingers da ya sa wani spark ya kai musu duka da sauri ta sake masa tray Win gabaWaya ta Wan ja da baya, yayi saurin ri?ewa da kyau dan kar ya suSuce ya faWi, dan bai gama karSa ba ma ta sake masa, gently ya ajiye tray Win kan center table yana Wan lashe lips Winsa kaWan dan ji yayi all of a sudden kamar yawun bakinsa ya ?afe, ya Waga idanunsa yana kallonta ganin tana ta tsaye har lokacin tana wasa da fingers Winta trying to maintain composure Winta, takowa yayi har zuwa gabanta ya tsaya yana kallonta itama ta Waga idanunta ta kalli cikin idanunsa na 2 seconds kafin ta sunkuyar da kanta dan itakam baxata iya ci gaba da kallon cikin idanunnasa ba ta kai hannu tana gyara gyalenta ganin baice mata komai ba

 Na eema ya kira sunanta can ?asan ma?oshinsa, irin kiran da yasa ta ji sa a cikin ?irjinta, wanda duk yadda ta so ta amsa kasawa tayi, ta motsa lips Winta kamar zata amsa amma ta gagara, hannunsa ya kai kan hannunta da take ta wasa da fingers Winta ya warware a hankali yana saka nasa fingers Win a cikin nata without breaking kallon da yake mata, ya ri?e both hannayenta da both hannunsa ya saka fingers Winsa cikin nata, ajiyar zuciya ta sau?e a hankali tana jin kamar ta zauna a ?asa a wajen, dan uneasiness Win da ya cika wajen yana saka ta jin kamar ta fara kuka dan tuni ma har hawaye ya cicciko idanunta.

 Look at me  ya faWa ?asa ?asa ta Wauke kanta ta kalli gefe ta ?i ta kallesa,

 pls ya sake faWa yana murza fingers Winta dake cikin nasa, ta daure ta dake ta Waga idanunta dake cike taff da ruwan hawaye ta kalleshi, tunda idanunsa suka shige cikin nata kamar wanda yayi locking idanun nasu ta gagara Wauke nata, hawayen ciki suka gangaro sharrr akan kumatunta, sake hannunta yayi ya saka Waya hannunnasa protectively around shoulders Winta, Wayan a bayanta ya rumgumota sosai jikinsa, ya lumshe idanunsa a hankali yana sau?e ajiyar zuciya, cause he felt complete and fulfilled more than he ever has, ya daWe da urge Win rungumarta haka he just dont know how, but now dat she s his wife& ., kamar dai ya daWe yana jiran this hug his whole life haka ya rungumeta tsam a jikinsa, very close enough da tana iya jin hawa da sau?an bugun zuciyarsa, rintse idanunta tayi, amma ta gagara hanasa, ta bar kanta tayi sinking into him, tana shaqan ?amshin cologne Winsa mai matu?ar daWi da ta haddacesa tun haWuwarsu few times, ?amshinsa na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login