Showing 18001 words to 21000 words out of 212729 words

Chapter 7 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3648

flowers Win ta kayar kan sadiq,

 Didnt know the city had grown so romantic

 Suhaila Na ima ta faWa tana kallonta

 dont be shy bazaki introducing Wina wajen saurayin naki bane?

Shi dai sadiq kallonsu kawai yake yana karantar yanayin Na imar, ajiyar xuciya ta sau?e a hankali kafin ta dube shi ganin ita yake kallo yasa ta ce

 Ba saurayina bane& 

 Sadiq this is suhaila, yayata ce

?an kallon suhailar yayi sai dai baice komai ba, itama suhailar shi take kallo da wani makirin murmushi a kan fuskarta

 So sadiq are u around here?

 Eh kawai ya faWa a ta?aice

 So kai da Na ima is it something serious?

 Suhaila&  Naima ta katse ta, ta juyo tana ma Na imar wani kallo,

 miye? Ai ban taSa ganin kin kawo wani gida ba, bare kuma Flower boys&  ta faWa tana Wan kallon sadiq

Wani kallo sadiq ke ma Suhaila da Naima ta gagara fassara, sai kuma ya cije lips Winsa kaWan

 Kar ki fassara abinda kika gani, we only went for a walk

 Au haba? To ba damuwa ai, carry on pls, ill just text my mummy that na ganku a street being all ROMANTIC

Ta faWi romantic Win tana kallon cikin idanunsa.

Zaro idanunta Na ima tayi tana kallon Suhaila cike da mamaki, Suhaila tayi dariya tana kallonta,

 See u at home flower girl

Daga haka tayi gaba abinta, duk suka bita da kallo har ta buWe motan friend Winta da yazo Waukanta ya ja suka yi zooming off.

?an kallonta yayi a hankali kafin ya sau?e ajiyar zuciya

 That was& 

 Normal ta katse sa da sauri

Shiru ya Wanyi yana kallonta kafin yace

 She s ur family?

 Eh ta faWa a ta?aice

GyaWa kai yayi a hankali

 Okay see ya

Ya faWa yana zagawa ya shiga motarsa

Har ya bar layin tana tsaye, kafin ta juya jikinta a sanyaye ta koma cikin gida ri?e da bouquet Win flowers Win.



Lagos.


?arfe 1:20 na dare, Zare jikinta Amira tayi a hankali daga nasa tana kallon kyakkyawar fuskarsa, ta gyara zamanta a kan gadon ta ?urawa fuskarsa idanu ta kai hannu kamar zata shafa sai kuma ta fasa, a hankali without making motsinta obvious ta ?arasa ta janyo wayarsa da ke gefen bedside, buWe wayar tayi ta jingina da gadon ta hau bincike kamar akwai abinda ta ajiye a cikin wayar, ganin duk babu abinda take tunani ta ajiye wayar ta Wauko Waya wayar shima ta hau bincikawa tun daga call logs Winsa wanda taga da Nasir suka yi wayar ?arshe, har zuwa messages da photos Winsa, chats Winsa babu abinda bata bincikawa..

Da sauri ta sake wayar a kan gadon tana kallonsa, bata ma san yaushe ya farka ba at all ta fara kame kame, sau?a yayi daga kan gadon, dogon wandon bacci ne kawai a jikinsa ta bishi da kallo har ya ?araso ya sa hannu ya Wauki wayarsa daga gefenta yana kallonta kafin ya juya ya ajiye su a gaban mirror, har ya nufi hanyar toilet sai kuma ya dawo, yana kallonta ya nuna mata wayoyinsa da ya ajiye gaban mirror

 Amira

?an kallonsa tayi sai kuma ta juyar da kanta ta mayar gefe

 What exactly are u looking for? Me kike nema?

 Nothing ai yanzu zan mayar maka da wayarka fa

 Never again!! Kar ki sake

Ya faWa yana kallon cikin idanunta da ya sa tayi saurin gyaWa masa kai ba tare da ta shirya yin hakan ba.

Juyawa yayi ya wuce banWaki, bai jima ba ya fito ya koma ya kwanta

 Sleep or Dont

Daga haka ya lumshe idanunsa yana tuno maganganun da sukayi da Amminsa Wazu, which zuwa yanzu he dont think hell ignore..

Kwanciya itama tayi Wan nesa da shi ta rufe idanunta amma sam baccin ya?i zuwa, bata san meyasa zuciyarta take gagara sukuni ba haka kawai, ta yarda da shi Wari bisa Wari amma ji take gwara ta saka ido dan dai namiji ba a shaidansa. Amma tasan yanzu ko da giyan wake bazata sake taba masa waya ba tunda har ya faWa Win& .


Jiya kunsha comments, was just seeing comments flying nace toh ko kufa =?? tnk u lovelies d'?

#Maimoon
09041426598
[8/14, 11:24 PM] Maimoo 3: https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)


YOTA/014


Chapter 10: Jealous hearts and hidden blades

Tana tsaye a kitchen tana slicing fruits, tana yi tana hamma, kayan bacci ne a jikinta riga da wando, Saif da ke shirye tsaff yana tsaye a kusa da ita a kitchen Win yana mata maganan da bata ma gane me yake cewa, dan Sam baccin bai isheta ba, its just 11:30 na safe fa amma zai wani tashe ta wai ta slicing masa fruits, duk masu aikin gidan miye anfaninsu da zaice bazata saka su ba? Ita takura ne sam bata so wallahi, shiyasa idan yayi tafiya take cin karanta ba babbaka haba ya fiye takura, tunowa da tafiye tafiyensa da kuma abinda ka iya faruwa a inda zaije da bata nan ya sa ta buWe idanunta da kyau da sauri, ai ta gwammace takurarsa sau miliyan akan tafiye-tafiyensa da bata san su waye yake haWuwa da su ba, kuma bata kusa bare ta saka masa idanu&

More than 30minutes kenan da ya sakata slicing masa fruits kamar wanda ya aiki bawa garinsu, mi?ewa yayi, ya saka hannunsa Waya a aljihunsa yana tafiya a hankali ya nufi kitchen Win, tsaye yayi bakin ?ofa yana kallon Amira da ke bawa Saif kankana a baki duk ruwan kankanan ya Sata masa gaban white shirt Winsa, girgiza kai kawai yayi

Ya Wan yi gyaran murya duk suka juyo, Saif ya tafi wajensa da gudu, dakatar da shi yayi yana kallonsa da murmushi ganin yadda kayansa ya Saci

 Tell mary to change ur clothes ya faWa yana nuna masa hanyar Wakin Mary, da gudu ya wuce sa ya tafi faWa mata sa?on Papa..

Ya ?araso cikin kitchen Win yana kallonta da lazy eyez Winsa, kafin yayi magana ta rigasa,

 yanzu fa nake shirin kawo maka, Saif ne ya dinga Sata min lokaci

Murmushi kaWan yayi kawai yana kallonta, ya karSi plate Win hannunta ya ajiye yana bin yanda ta maida wajen kamar wacce ya sata girka abu, duk ta zubar da ruwa a wajen da bai san na miye ba, peels all over the sink, ya kalli blender da tayi plugging da socket da bai san me zata yi da shi ba.

 U know what ki barshi kawai zan Wan fita ne, sai na dawo

?ura masa idanunta tayi kamar zata iya gano inda zashi daga fuskarsa

Ganin bata amsa ba ya juya ya nufi ?ofa tayi saurin shan gabansa

 To ina zaka je da sassafennan?

Kallonta ya tsaya yi da mamaki, ya bi gefenta zai wuce ta sake tarewa

 Ya zaka ce min zaka fita da sassafennan wai, bayan ka sa in maka abu, na sha wahala na maka ko sha bakayi ba kace zaka fita toh ina zaka je? Wacece take jiranka a wajen da ta fini muhimmanci

Kallonta kawai yake yi cause wannan ya wuce insecurity Winta ya koma disrespect

In a very serious tone yace

 Bani hanya in wuce

Shiru tayi hawaye har ya ciko idanunta, tana kallonsa

 To bazaka sha fruits Win bane?

?an kallon plate Win that is messy yayi, sai kuma ya raSa kawai ta gefenta ya fice a kitchen Win ta bishi a baya kamar chewing gum, har ya haura sama, Wakinsa ya wuce ya Wauko makullin motarsa ya fito a bakin ?ofa ya ganta tsaye, ya wuce ya buWe ?ofar palournsa ya fita, har ya fara sau?a bene yaji tace

 In dai wata zaka je wajenta wallahi ban yafe ba 

Dakatawa yayi ya juyo gabaki Wayansa yana kallonta, sai kuma ya dawo muryarsa da alamun Sacin rai, amma still a nutse yake kallonta kafin ya fara magana

 i didnt ask for love from you Amira, i asked for peace, amma kin gagara bani, i dont owe u proof of where i go every hour, instead of u to focus on kula da kanki da Wanki yadda ya kamata, kin mayarda hankalinki kan neman abinda babu shi, its almost 12 amma har yanzu kina yawo a pyjamas, for once baki taSa shirya Saif da kanki ba, but ure here asking ina zanje, da wa kuma zan haWu, shi wannan abin da kike nema Win ina mai tabbatar miki kin kusa samunshi

Daga haka ya juya abinsa ya barta baki sake tana binsa da kallo har ya gama sau?a, da sauri ta wuce Wakinta tana son hana kanta kuka ta shiga kiran Nuwaira&


Yana sau?owa yaga Saif a tsaye bakin steps an canza masa kaya, hannu ya mi?a masa, yaron ya ri?e da sauri yana murna ganin fita zasuyi, har compound yana ri?e da hannun Saif, few Ma aikata dake compound suna gaishe shi, a hankali ya amsa musu, ya ?arasa Waya daga cikin motocinsa, sai da ya zaunar da Saif ya saka masa seatbelt, sannan ya rufe motar ya zaga ya shiga shima ya tada motar ya bar gidan&


A zaune a kan kujera a wani babban palour da ya gaji da tsaruwa, babbar mace ce da bazata wuce shekaru 54 ba, sanyin Ac da ?amshin turaren wuta mai daWi kawai ke tashi a palourn, ta Wago kanta daga hisnul muslim da take karantawa ta dube shi, har yanzu yana zaune ya jinginar da kansa da kujeran da yake zaune ya lumshe idanunsa..

 Wani abun ya sake faruwa ne?

BuWe idanunsa yayi ya mi?e zaune a hankali yana kallonta bai ce komai ba

 Tambayarka nake, ka zo min gida kuma ka zauna kamin shiru akwai abinda ya faru ne?

 Babu komai Ammi

Ya faWa yana mayarda kansa ya jinginar amma wannan karan bai lumshe idanun ba ya zuba ma Ammi da ta cigaba da buWe hisnul muslim Winta idanun lost in his own world, sai da ta gama tsaff kafin ta rufe ta ajiye shi a kan centre table dake wajen, ta gyara zamanta tana kallonsa

 Ya maganar da mukayi da kai Last week ? Har yanzu kayi shiru, u know u can t avoid this discussion forever.

Shafa kanshi yayi yana maida dubanshi tv dake aiki amma muryar a rage har ?arshe,  i havent forgotten ya faWa a hankali

 U gave me ur word, ill not allow u break it ta sake faWa tana kallonsa wannan karan cikin muryarta da tabbatuwar she mean abinda take faWa

Juyowa yayi ya kalleta, sai kuma ya gyaWa mata kai kawai bai ce komai ba, ganin ta mi?e ta nufi bedroom Winta ya sa ya sau?e ajiyar zuciya

 Ammi, zan bar Saif anan har na dawo daga cape town

 Why? Mamarsa bata nan ne?

Shiru yayi baice komai ba, sai da tayi Wan jim kafin ta dawo ta zauna tana kallonsa,

 Tell me

Lumshe idanunsa yayi ya buWe kafin a hankali ya ce  Shes just insecure, gani take kamar am seeing other girls

 And so? Ta faWa tana kallonsa fuskarta a tamke

 Saboda miye Bazaka ga other girls Win ba? Ko ta manta dalilin aurenku ne? Yarinyar da respects Nobody cikin danginka, ta mayar damu abokan gabanta?& Shirun da nake yi doesnt mean am happy at all da aurenka, amma Allah ya riga ya rubuta hakan babu wanda ya isa ya ja, kannenka sam sun daina zuwa gidanka, ko hakan yana maka daWi ne kai

Shiru yayi bai ce komai ba

 Allah ya kyauta, ka barshi a nan Win toh ba damuwa, yaushe zaka yi tafiyan?

 Gobe in sha Allah

 Allah ya kaimu..

Daga haka ta mi?e ta wuce Wakinta, da kallo ya bita kafin ya mi?e ya fita a palourn& hannunsa Waya a cikin aljihunsa kamar yadda yake sarar sa yake sau?owa benen yana kallon Rahama da Yasmeen da suke kwance a kan sofa, suna sharing blanket ga popcorn a gefensu, suna dariya ?asa ?asa, idanunsu akan screen Win tv da suke kallo& .

A hankali ya cigaba da sau?owa footsteps Winshi calm and steady.

HaWa idanu da Yasmeen tayi da shi ya sa ta gyara zamanta da sauri tana matso da hular kanta, Rahama ma juyowa tayi tana kallonsa kafin ta tashi zaune itama sosai tana kallonsa har ya ?araso palourn ya zauna a kan kujera Wan nesa da su yana kallonsu, Yasmeen ta saka hannu ta janyo remote ta rage tv, a tare suka gaishe sa

 Ina wuni Yaya

 Fyn ya faWa yana jinginar da kansa da kujera, suma komawa sukayi suka jingina suna kallon sa, kusan 10 minutes kafin ya mi?e yana kallon Yasmeen yace

 Saif?

 Yayi bacci

Juyawa yayi ya nufi ?ofa duk suka bishi da kallo, sai da suka tabbatar ya fita gabaWaya kafin rahama tace

 is he okay?

 Ko zaki bisa ki tambaye sa?

 Ji wani iskanci dan na tambayeki sai ki wani ce in tambayesa? Nawa a wanne zan wani tambayesa? Rahama ta faWa tana hararar yasmeen

Yasmeen ta koma ta kwanta tana ?ara volume Win tv

 Ni dai na san ba zai wuce shi da matarsa ba, im not being typical dangin miji amma koh hmmm

Rahama tayi dariya kaWan itama tana faWin

 Ku da kuke zuwa gidansa kenan, tun da muka je da anty hafsa ta mayarda mu yan iska ban sake zuwa ba, ni rabona da gidansu ya kai shekara Waya da rabi

Yasmeen ta mata wani kallo sai kuma tayi ?wafa

 Ai wlh sai naje, haka kawai ni da gidan yayana ace bazan je ba saboda matarsa can wai batada mutunci, da zai barni ma tattara kayana zanyi in koma can har na gama school wallahi

 Kinsan me ya fi bani haushi? Rashin zuwa gaida Ammi da takeyi, lokacin da Abbu ke raye ai tana zuwa saboda munafurci tunda ta san shi ya haWa auren, amma tunda ya rasu ni dai i can count so nawa tazo gidannan

 Allah ya sa ya ?aro aure yasmeen ta faWa tana ?yal?yakewa da dariya, Rahama na tayata

 Tabb da zuciyar wata yayi bindiga, ke matarnan fa bata da man kai, ko da yake yaya Ahmerdyn ne ma zai yarda yayi wani Auren, yaushe yaji daWin na farko ma bare ya ?aro ta biyu, su kashe mana shi mu shiga uku

Yasmeen tayi tsaki bata ce komai ba, suka cigaba da kallon da sukeyi..



WAZIRI ALIYU CRESCENT, OFF ISA KAITA ROAD, UNGUWAR RIMI, KADUNA STATE.


 Rahilaaaa, Rahilaaaa! Wannan yarinyar idan na mi?e na same ki a kitchen Winnan wallahi ill slap ur destiny back to ur primary school

Rahila ce ta fito da gudu daga kitchen tana share hannunta a zaninta

 Hajiya gani

Hajiya Zainab Bulama ta dube ta tace

 wani irin mopping kika yi wannan kamar wanda kika yi shi da MangyaWa ko so kike in zame in mutu ace tsatsauyi ne hajiya ta faWi

 Wlh hajiya& 

 Tafi dan Allah nikam ki sake bana son dogon zance ta faWa tana ?arasawa cikin palourn ta zauna tana ci gaba da mita

 Kowa sai shegen musun tsiya, idan an faWa muku abu miye anfanin kare kai bayan ?iri ?iri kunsan baku da gaskiya 

Rahila ta amsa da  toh hajiya, kiyi hakuri hajiya ta juya ta koma kitchen

Maryam ce ta shigo palorn daga waje da wayarta a hannunta ta ?araso ta zauna kusa da Mama jin har lokacin sababi take yi

 Mamanmu calm down, kinsan pressure fa bashi da kyau

 Im angry not sick, ni rabu da ni dan Allah

Umar ne ya shigo shima da Can Win maltina a hannunsa da earphone a kunnensa, yana kallon Mama ganin yadda ta haWe rai tana jan carbi ya juya ya Wan kalli Maryam, ta Wauke kan ta ta mayar wayarta bata ce komai ba, zama yayi a kujera yana shan malt Win hannunsa

Maryam ta Waga kai ta kallesa a hankali tace

 Yaya Umar ka bata ha?uri

 Me zance? You want me to collect stray slap

Dariya Maryam ta fashe da shi tana kallon Salima da ta fito daga Waki da zumbulelen hijabi akan jeans Winta jin Mama tana sababi, tazo ta samu waje ta zauna a falon kamar mutuniyar kwarai.

Mama ta kalli Salima  ina wayarki?

 Tana Waki

 Je ki Wauko ki kiramin yayanki

 Mama& 

Umar ya harareta ta mi?e da sauri ta wuce Waki sai gata ta dawo da waya, dialing lambarsa tayi tana Addu a Allah ya sa ma kar ya Waga

 Helloo ta jiyo muryarsa bayan wayar tayi ringing for a while

 Assalamu alaikum yaya Sadiq Mama ce take son Magana da kai

Shirun da yayi ya saka ta mi?awa Mama wayar ta koma ta zauna

 Assalamu alaikum mama ta faWa tana mi?ewa ta nufi Wakinta duk suka bita da kallo

Sai da ta zauna a kan Gado kafin ta amsa gaisuwarsa, shiru ne ya gifta cikin sanyin murya kamar ba ita ba tace

 Sadiq yanzu bazaka dawo gida ba? Kana kyautawa kenan kai a tunaninka? One week, two weeks not a single call?

Ajiyar zuciya ya sau?e a hankali

 Im busy sosai ne Mama

 Busy with what exactly? Mata kake da shi ko aikin me kake yi a can Win?

 Im working ya faWa a hankali

 Okay, naji, yaushe zaka dawo gida ?

Shiru yayi bai amsa ba

 Meyasa bazaka manta da abinda ya faru ba already? Ba laifinka bane, meyasa bazaka Manta Mimi and move on ka dawo gida ba, abinda ya same ta uve nothing to do with it, shekarunka gaba suke yi fa ba baya ba, so kake jini na ya hau ne kam

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login