Showing 156001 words to 159000 words out of 212729 words

Chapter 53 - TANGLED HEARTS BOOK COMPLETE by MAIMOON.doc

Maimoon   

09 Oct 2025

3691

a hankali ya shigo ciki, a zaune a sallayar da tayi salla ya ganta ta rungume ?afafunta ta Waura fuskarta akan ?afafun, tun yana buWe ?ofar taji shi ta Wago idanunta daga ?afafunta a hankali tana kallonsa, rungume hannunsa yayi a ?irji yana kallonta bayan ya shigo har tsakiyar Wakin fuskarsa ba yabo ba fallasa dama in dai Waure fuska ne a bar masa kayansa, ganin kallon da yake mata kawai ta fashe da kuka ta mayar da kanta ?afarta tana kuka abinta shi dai yana tsaye yana kallonta ya ?i kuma yace mata komai, jin ya?i lallashinta ta mi?e a hankali ta fara naWe darduman tana goge idanunta ta tafi ta ajiye ta cire hijab Winta tana linkewa tana kuka, ta zo zata wuce shi ta tafi kan gadonta ta ci gaba da kukanta, hannunta ya ri?o ya dawo da ita gabansa, ta Wago idanunta tana kallonsa shima kallonta yake yace

 Me aka miki? Ko Saboda ke kaWai kika fi kowa iya kuka?

Rungumesa tayi ta sake fashewa da sabon kuka tana sheshshqa a hankali, ya lumshe idanunsa ya buWe a hankali kafin ya kai hannunsa ya Waura a kanta yayi shiru, cikin kukan tace

 I m sorry!

 Hmm kawai yace ta sake ?an?amesa kanta a ?irjinsa tace  i m sorry please if i hurt u unintentionally cause ill never do it intentionally, dan Allah kaji ta Wago kanta daga jikinsa tana sheshsheqa a hankali tana kallon fuskarsa tace

 Nasan i m wrong, i should have stand with u, amma ni saboda kai nayi haka bana so kayi something ull regret, i want nothing but peace for ni da kai, i love you so much, pls forgive me, dont hate me for it yatsunshi ya sa a bakinsa muryarsa ?asa ?asa yace

 Shhhhhh ya faWa yana Waura goshinsa a nata,

 i can never hate u ya faWa muryarsa ?asa ?asa ta gyaWa masa kai a hankali, ya kama hannunta ya ja ta ya zaunar da ita a gefen bed Win shima ya zauna yana fuskantarta yace

 Muyi magana Na ima gyaWa masa kai ta sake yi tana share idanunta cause she s been longing suyi maganar.

 Jiya! U really did hurt me Na ima, bazaki gane how much it hurts ba so forget it, da zan iya i wont be talking to u right now, but kin riga kiyi charming Wina, i want relationship Winmu to be a straight one babu kwana kwana, if i wrong u in any way ki faWa min i ll apologise, same goes to me, so yanzu am telling u, what u did yesterday baki kyauta min ba Na ima, i coulndt sleep yesterday thinking of how much uve cried for him

girgiza masa kai tayi a hankali ya ri?o hannunta yana kallon henna Winta da ya fara fading hakan ya ?ara ma henna Win kyau yace

 Dont do that again i beg u

 Na rantse bazan sake ba ta faWa hawaye na gangaro idanunta, ya kai hannu ya share mata idanunta yace

 Ya wuce, i m sorry too

Sake share idanunta tayi a hankali tace

 shine ka bar ni a can ka tafi abinka like i mean nothing to u, nima ai banyi baccin ba jiyan kallonta kawai yake yadda take maganar kafin ya sau?e ajiyar zuciya ya janyota jikinsa yana shafa kanta yace

 i m so sorry, i wont do that again i promise, no matter how angry i m

GyaWa masa kai tayi a hankali tace

 thank you

 Ure welcome, zakiyi baccin yanzu? Ta Wago kanta a jikinta ta gyaWa masa kai a hankali alamar

 eh sai kuma tace

 kai fa zaka yi?

 Kece yar gata ai zaki iya bacci anytime, i m resuming office today so i cant sleep like u ya faWa yana jan hancinta sai kuma ya mi?e a hankali yace

 u should sleep gyaWa masa kai tayi ta haura gadonta sosai tana kallonsa ji take kamar kar ya fita ya hauro gadon suyi bacci kawai, ya Wan sunkuya ya sumbaci goshinta yace

 bye .

 Bye ta faWa itama a hankali, daga haka ya nufi ?ofa ta bisa da kallo har ya ja mata ?ofar kafin ta kwanta a hankali a kan gadon ta lumshe idanunta tana sau?e ajiyar zuciya dan da gaske tana jin baccin sosai.


Wajen ?arfe takwas na safiya ta farka, zuciyarta sakayau ta nufi toilet ta gama abinda zatayi da wanka da komai ta fito, wadrobe Winta ta buWe ta Wauko wata simple shirt ta saka ta saka bomshort wando dai dai jikinta, gashinta da ta gyara tsaf ta kamasa as ponytail kafin ta saka facecap, ta Wauko wayarta ta sau?o ?asa bayan ta ma?ala headphone a kunnenta yunwa take ji sosai but since ita kaWai ce she decides ba ta dafa noodle kawai taci before anjima, ta wuce kitchen tana danna wayarta replying chat Win fadila.

Tana cikin chopping albasa taji an danna door bell Win gidan, ta Wan dakata tare da Wan sau?e headphone Win daga kunnenta taji still an sake danna dorrbell Win gidan, ta kalli agogon wayarta, to bai je office Win bane? Jin an sake dannawa ta ajiye wu?ar hannunta ta fito a kitchen Win ?afarta sanye da takalmi mai taushi da take yawo da shi a gidan ta nufi ?ofa, dan ta san ba mai zuwa ?ofarta dai sai Mijinta, ta buWe password Win ?ofar kafin ta janyo ?ofar ta buWe, kallon kallo suka shiga yi ma juna, Amira ta dinga binta da kallo from head to toe, Na ima dai na ri?e da ?ofa dan ko kaWan bata kawo Amira bace ko mis?ala zarratin, Amira ta ?a?alo murmushi tace

 Amarya ko na juya ne am not welcome? Da sauri ta girgiza mata kai ta matsa daga jikin ?ofar tana faWin

 Bismillah come in Amira ta shigo ciki tana ?are ma palourn kallo ita dai Na ima har yanzu cikin zuciyarta da tsoro amma ta dake ta mayar da ?ofar ta rufe ba kirif ba amma yadda idan zata buWe ba sai ta tsaya saka ko wani password ba, ta ?araso cikin palourn a hankali tana kallon Amira sai kuma tace

 i m coming ta wuce sama Amira ta bita da wani irin kallo ba?in ciki kamar zai kasheta, cigaba da kallon palourn kawai Amira keyi har Na ima ta sau?o da hijab a jikinta har ?asa ta zauna a kujera opposite Amira ta rasa ma to me zata ce mata sai kawai tace

 Ina wuni Amira ta gyara zamanta tace

 lafiya lau Amarya ya ba?unta?

 Alhamdulillah ta faWa a hankali, Amira tace

 Masha Allah, ai naga bashi da niyyar haWa mu yayi introducing Winmu to juna ne shine nace ni bari nazo mu san juna tunda yanzu an zama Waya koh?

Na ima ta Wan saci kallonta a hankali tace

 hakane

 Duk wani mijin ?warai ai idan yayi amarya haWa su yake da uwargida ya faWa ma kowa matsayinta amma kinga ai shi baiyi haka ba, kuma ai bazamu biye masa ba shiyasa ni na zo, dan in ce miki ure free to come to my side anytime kikeso nima zan dinga le?owa ina ganin yadda kike ai shine abokiyar zaman ina jin koh?

Ita dai Na ima shiru tayi bata amsa ba, sai kuma ta mi?e tace

 bari na kawo miki ruwa

 Thank you amarya ta faWa tana binta da idanu har ta wuce kitchen, tana shigewa kitchen Win Amira ta mi?e ta wuce sama tana ri?e doguwar rigar kimonon jikinta, dan wannan pretending Win da take yi ma ba?in ciki yake ?ara mata ji take kamar ta kashe Na ima a nan yadda babu kowa Winnan daga ita sai ita, but idan ta tuna abinda ta shiryo mata sai taji gwara ta danne ranta ta samu ta aiwatar da abinda ta zo aiwatarwa ta kama gabanta, Daga nan kuma sai taga ?arshen karuwanci da yawo da gajeren wando tana juya Wuwawu.

Na ima na fitowa da tray Win ruwa da lemo daga kitchen taga wayam ba kowa a palourn, ta Wan tsaya jim kafin ta ?araso ta ajiye tray Win tana mamakin tafiya tayi toh ko me? Sam bata ma kawo ko sama ta haura ba tafi tunanin fita tayi abinta, ta Wan kalli door ganin yana nan yadda ta Wan tura sa Wazu sai ta ?arasa bakin ?ofar taga shoes Win Amira na nan a inda ta cire su, ta juyo ta dawo palourn tana jiran ganin ikon Allah ita kam, sai a lokacin ta kalli hanyar sama, sai kuma ta nufi saman walking slowly, tana shirin fara haura stairs Win sai ga Amira na sau?owa daga saman fuskarta a haWe kamar ba ita ta gama mata murmushi ba yanzunnan, Na ima ta ja ta tsaya tana kallonta waiting for explanation Win abinda taje mata sama amma sam ko kallon sashin da take Amira bata yi ba ta sau?o har palourn kawai ta nufi ?ofa, Na ima was speechless har Amira ta buWe ?ofa ta fita, to ko ba lafiyayya bace mamar saif Win? Kallon stairs tayi sai kawai ta nufi saman itama.

Page Winku na dare as promised d'?


#Maimoon
09041426598


https://whatsapp.com/channel/0029VbB1qGBFMqrVuPRZ5f2Q

RU?A??UN ZU?ATA (TANGLED HEARTS)

Yota/014
Wattpad: @Maimunah_Abdallah
ArewaBooks: @maimunahabdallah


Chapter 56: Fractured bonds

Haurawa tayi saman ba tare da tunanin komai a ranta ba, sai da ta bi ko'ina da kallo ganin ba ta ga wani canji ba everything seems normal and ordinary ta taSe baki ta shige bedroom Winta. Kamar mai neman wani abu ta tsaya ta jingina bayanta a jikin ?ofa tare da ?are ma Wakin kallo, sai kuma ta lumshe idonta, after some seconds ta ja ?afarta a hankali ta ?arasa bakin gadonta ta hau ta kwanta.

Tunanin hawo mata saman da Amira ta yi kawai take like is that even normal? Ta sake tambayar kanta ko haka ake yi da ma kishiya ta shiga ko'ina da ta so a part Winka toh? Ko kuma Wakunan ta kasa ha?uri ta hau gani don ta ga ta ajiye ta a ?asa? But she didn t even take long before ta dawo. Kuma reaction Winta after coming down shine ya fi tsaya mata a rai it wasnt friendly at all kamar sanda ta shigo, tabi Wakinta da kallo, to me ta gani that pissed her off?

Juyi ta yi a kan gadon tare da mi?ar da ?afarta jin kamar wani abu na bin jinin jikinta da ba ta saba jin shi ba, slowly ta kai hannu ta Wora a goshinta jin kanta ya fara yi mata ciwo, wani irin dull pain though its not much hakan ya sa ta tsayar da tunanin Amira da ta saka a ranta. Ta yi mintunan da ba ta san nawa bane a haka kafin ta tashi zaune ta Wan yamutsa fuska.

"Whats happening to me?"

Ta faWa a hankali can ?asan ma?oshi kamar mai ciwon harshe, don ji ta yi ya yi mata nauyi kamar an ?ara mata girmansa, komai nata jin shi take wani iri kamar ba ita ba, duniyar ma kamar ba wadda ta saba rayuwa a cikinta ba haka take ji.

So take ta koma ?asa ta Wauko wayarta da ta bari a parlour amma ta kasa sarrafa ko da yatsanta ne, kwata kwata ma bata tunanin abincin da take da niyyar dafawa taci kafin zuwan Amira, ta bar onions half chopped da pot a kan wuta, Allah ma ya taimaketa bata kunna gas Winba tukun, a sanyaye ta ja jikinta ta kwantar da bayanta a jikin gado, sosai ciwon da kanta yake yi mata yake ?aruwa, runtse idonta da hawaye ya cika kawai ta yi cikin rashin sanin abin yi, kwata kwata ji tayi bata jin daWi kwata kwata ranta duk a dagule haka siddan.


Jikin Amira har rawa yake gurin kiran Mummy, garin sauri har kusan faWuwa ta yi Allah ya taimake ta ta ri?e hannun kujera.

Har kiran ya katse Mummy ba ta Waga ba, cikin za?uwa ta ?ara kira tare da karkaWa hannunta tana faWin.

"Please Mummy ki Waga."
Sai da kiran ya kusa katsewa ta Waga, muryar Amira na rawa saboda murna ta ce.

"Mummy!"

"Me ya faru? Kira da safennan ina bacci kin katse mini."

"Mummy na je part Win nata na yi duk yadda kika ce." Ta faWa da farinciki sosai a muryarta. Da sauri Mummy ta ce.

"Really?, amma ya aka yi kika shiga har bedroom Winta? Ina fata dai ba ta gane komai ba?, i hope u did it wisely ba shirme kika yi ba Amira Dariya Amira ta yi tare da gyara zamanta a kan kujera ta ce.

"Ta shiga kitchen wai za ta kawo mini ruwa kawai na haye na yi abin da zan yi na fito, amma ba mu kuma magana ba har na baro part Win, and bana jin za ta gane wani abu saboda yarinya ce sosai, kuma da ta yi tunanin wani abu na san da za ta tsayar da ni ta tuhume ni abin da na je na yi mata, kuma kinsan banzar bata san anything about kishiya ko abinda kishiya zata iya aikata ma mutum ba so i m sure bazata kawo komai ranta ba."

Ajiyar zuciya Mummy ta sauke ta ce.

"Good! Sai mu jira result, saura kuma ki yi abin da zai gane da saka hannunki a al'amarin, naki ido ne kawai duk ma abin da zai faru tsakaninsu, naki ido ne kawai idan ba nuna miki ya yi wani abu ya faru ba. Na san ki ba wani kan gado kika cika ba, u better be very careful

Murmushi ta yi cikin zallar nishaWin da take ji a cikin ranta ta ce.

"In sha Allah Mummy, thank you, har na fara jin na dawo nutsuwata cause Albina zai dawo nawa ni kaWai, ba ki ji yadda na ji ba da na gan ta kamar na janyo ta na yi ta duka, ba ?aramin danne zuciyata na yi ba na tsaya muna magana, mummy har da gajeren wando fa take yawo a gidan ita gata karuwar baturiya, shegiya mummuna

Mummy tayi wata dariya dan itama cikin nishaWi take jin kanta tace  gaskiya yarinyar bata da wani kyau, jikinta ne mai kyau hala shi ya ja hankalinsa shi kuma

Amira ta Sata rai tace  jikin ma bashi da wani kyau mummy, komai nata bashi da kyau, shi dai maye shi yasan me ya ma?ale ma ta faWa tana haWe rai dan tuno kyaun Na ima da jikinta wani irin soya mata zuciya yake, she wish gaskiya ne mummuna ce Na imar.

"Ki daina damuwa, don gidan ma gabaWaya za ta bar miki soon, ni kaWai na yi rayuwa a gidana, saboda haka wallahi ba wani jinina da zai rayu da wata a gidansa."

 I love you mummy, wai ina daddy? I called him yeterday bai Wauka ba kuma bai kira ni back ba

 Ke rabu da wannan, shegen tsinannen tafiyar nan tasa ce wai ta taso baya ?asar na kusa na hanasa wanann shegen tafiye tafiyen ya fara isata haka

 Hm ai shikenan, bye mummy bari naje na ci abinci, ko karyawa fa banyi ba sai da na tabbatar na aiwatar da abinda ya kamata u should be proud of me mummy

 Mtsw ai kanki kika taimaka ba ni ba duk sukayi dariya, Daga haka ta katse wayar.

Wani irin wasai Amira take jin zuciyarta kamar an yi mata yasar dattin da ya tokare mata kofofin farin cikinta, rabon da ta ji ta cikin irin wannan nishaWin har ta manta. Numbern Nuwaira ta lalubo ta yi dialing don ta labarta mata abin da yake faruwa.

Sai da aka yi sallar Zuhur sannan ta yun?ura ta sauko daga kan gadon da ?yar, jikinta gabaWaya ya yi mata wani irin sanyi kamar ba ta da laka, her body was very weak gashi cikinta babu abinci, a gaban mirror ta tsaya tana kallon kanta kamar mai neman wani abu a jikin nata da ya canza mata shi lokaci Waya cause her body felt strange, walking slowly ta bar gaban mudubin ta ?arasa toilet. Tsarki ta fara yi sannan ta yi alwalar da sai da ta koma baya 2 times saboda rikicewar da take, bayan ta idar ta koma bedroom ta shimfiWa darduma, hijabinta da ya kai mata har ?asa ta zura, sai da ta tabbatar ta tattara dukkan nutsuwarta sannan ta tayar da sallar.

Tana zaune a kan dardumar har aka kira la'asar, ta rasa me yake yi mata daWi, me yake faruwa da ita, me ya kamata kuma ta yi, gabaWaya ta rikice ba tare da ta san dalilin rikicewar ba.

Sallah da lazimin da ta yi ne ya sa ta Wan fara samun nutsuwa, har ta yi la'asar, cikin rashin ?warin jiki ta sauka ?asa don sama wa cikinta abin da za ta ci, don wata irin yunwa take ji kamar har kayan cikinta sun narke babu sauran abin da ya rage sai fata. Sai da ta fara sauka daga kan stairs ta ?ara tabbatarwa ba ?aramar yunwa take ji ba, don ji ta yi kamar za ta hantsila, da bin bango ta ?arasa saboda jirin da ta ji yana kwasar ta ita kaWai, ita tunda take ma bata taSa jin tana jin yunwa irin haka ba.

Bayan ta shiga kitchen ta tuna ashe Wazu tana ?o?arin dafa noodles Amira ta shigo, ga albasar da ta fara yankawa nan a inda ta bar ta. Jiki a saSule ta ?arasa ta Wora daga inda ta tsaya, ba ?aramin dauriya take ba, don ji ta yi ba abin da take bu?ata sai kwanciya, bayan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login