Showing 162001 words to 165000 words out of 216282 words

Chapter 55 - KWANTAN BAUNA BOOK 2 COMPLETE BY Nanah Haleemah.doc

shiga cikin nasa tayi saurin janye nata ta dafe k'irjin ta da yake bugawa tana raba idanu a kan carpet tsoron ta ya ninka na baya.

Babban tashin hankalin ta da firgicin ta bai wuce da gaske cikin Aliyu ne kenan a jikinta bana Asad ba tunda gashi wanda duk suka nuna ba shine Asad d'in ba Aliyu ne, nan take hawaye suka fara wanke mata fuska jiri yana d'aukar ta tana jin kamar ta zube a wajan duk da a zaune take hakan bai hanata jin kamar iska zata kwashe ta ba, marar ta juyawa take kad'an-kad'an ta runtse tana cije bakin ta hankalin ta ya kai k'arshe wajan tashi.

Babu wanda ya isa yayi ma????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
gana sai an bashi umarni hakan ya saka kowa yayi shiru idanu a waje yana jiran yaji abinda mai martaba zaice. Mai martaba ganin dukkan su firgici ya bayyana a tare dasu sai ya murmusa yana kallon Asad da Aliyu yace, "Dukkan ku mamaki ya bayyana a tare daku, wata?ila ma wasu suna tunanin Anya abinda na fad'a gaskiya ne?. Abinda kuka ji gaskiya ne wannan shine Asad wannan kuma shine Aliyu" ya sake fad'a yana nuna su da yatsa kamar d'azu.

Uncle da firgici ya dabaibaiye shi yace, "Ranka ya dad'e ban katse ka ba, amma bamu fahimci abinda ake fad'a mana ba. Asad shine Aliyu; Aliyu kuma shine Asad?." Mai marataba yayi murmushi yace, "Dukka wannan tunanin shine a ranku gabad'ayan ku na sani. Abinda nake nufi a nan wanda ya jima yana mulkar ku a garin Katagum Aliyu ne ba Asad ba!."

A tare aka had'a baki wajan cewa, "Aliyu kuma ranka ya dad'e?.!" Dukkan su basu san sun fad'a ba tashin hankali ya bayyana sosai a tare dasu gabad'ayan su jikin su har tsuma yake burin su kawai suji k'arshen maganar da mahaifin nasu zai fad'a.

Mai martaba ya girgiza kai yace, "Tabbas Aliyu ne yake mulkin garin nan a matsayin Asad, wanda kuke d'auka yana can k'asar Bahrain shine Asad ba Aliyu ba" ya fad'a yana kallon su dukkan su fuskar sa a sake yana karantar yanayin kowa daki-daki dan akwai abinds yake so ya zaqulo a fuskokin nasu.
Kan kowa ya d'auki chaji sun kasa fahimtar inda maganar mai martaba ta dosa kansu ya kulle an rasa fahimtar inda zancen ya saka gaba balle ayi masa fashin bak'i a gane mai maganar take nufi.

Mama da tafi kowa firgicewa a cikin su tace, "Ranka ya dad'e mun kasa fahimtar inda maganar ta nufa, muna so a warware mana ko hankalin mu zai kwanta. Aliyu matsayin Asad, Asad matsayin Aliyu ta yaya hakan zai kasance?."

Mai martaba ya sauke numfashi ya sake kallon Asad da har lokacin hannun sa yake dafe da kansa ya kalli Aliyu da kansa yake a k'asa baice komai ba ya kalli jama'ar falon gabad'aya ya sake cewa, "Asad yayi mulkin katagum na y'an kwanaki kad'an, daga lokacin da ya kai min ziyara Germany Asad bai sake dawowa Nigeria ba, Aliyu ya dawo a matsayin shine sannan aka sanar daku Aliyu yana can wata k'asa yak'i dawowa, a zahiri kuma Aliyun dai dashi kuke tare Asad kuma shine a Bahrain."

Waziri da zufa take tsatstsafo masa ya saka hannu ya share ya kalli Yayan nasa yace, "Mai martaba mun kasa fahimtar maganar nan har yanzu, muna so ayi mana dalla-dalla kafin zuciyar mu ta buga." Mai martaba yayi murmushi mai kyau yana kallon sa yace, "iya wannan maganar da kaji har zuciyar ka na barazanar bugawa? Lallai akwai aiki a gaban ka in kaji wacce take gaba zata iya zama silar d'aukar ranka gabad'aya." Waziri ya sunkuyar da kai k'irjin sa na bala'in bugawa hankalin sa a tashe yake sosai.

Mai martaba ya sake kallon su gabad'aya yana cewa, "Wannan mai mayan kayan da yake zaune dafe da kansa ba Asad bane Aliyu ne shi kuke kallo matsayin sarkin ku tun lokacin da ya wuce, wannan kuma da yake zaune shine Asad wanda kuke yiwa kallon Aliyu kwanakin baya da suka wuce. Yanzu kun gane?" Ya fad'a yana kallon kowa yana nuna musu su kowa sai ya bisu da kallo cikin tashin hankali.

Ganin su kasa magana mai martaba ya sake yin murmushi yace, "Dukkan ku babu wanda yasan da abinda yake faruwa duka d'auka kuke Asad dai shine a garin nan Aliyu kuma shine baya nan, mutum biyu zuwa uku sune kawai suka san da abinda yake faruwa a gidan, ta farko itace matar Asad." Gaban Rauda ya fad'i ta d'ago kai da jajeye idanun ta mai martaba yace, "Hauwa'u Jidda, itace tasan bada mijin ta take tare ba da Aliyu yake tare. Haka ne ko Jidda?" Mai Martaba ya fad'a yana kallon ta jikin ta.

Mugun rawa jikin Jidda yake yi zufa ta gama jika ta gabad'aya hawaye wani yana bin wani a fuskar ta yadda jikinta yake girgiza kamar wacce wutar lantarki take ja a wannan lokacin. Kowa kallon sa ya mayar ga Jidda ganin yanayin ta ya bawa kowa tsoro har numfashin ta ne yake mik'ewa kamar zai bar jikinta sabida tashin hankali.

Bazata iya magana ba ji take kamar an sarqafe mata bakin ta da mukulli sai ido kawai da take binsu dashi fuskar ta tayi ja sosai har cikin jikinta girgiza yake sabida bala'in tashin hankali.
Mai martaba ya sake yin murmushi yace, "Bana so na fad'i ta biyun sai a k'arshen zaman nan. Ina so ku tuna dukkan abubuwan da suka faru daga zuwan Asad Germany; daga tafiyar sa duk abinda ya faru a bayan nan Aliyu ne yake aikata su ba Asad ba, ciki kuwa harda sakin ki da akazo akayi har gida Rauda, Aliyu ne ba Asad ba domin Asad baya Nigeria gabad'aya" ya fad'a yana kallon Rauda da kanta yake a k'asa.

Rauda bata fahimci ma mai yace ba hankalin ta ya tashi tunanin uban cikin jikinta gabad'aya hankalin ta baya tare da ita kanta ya kulle so take azo gab'ar da zata fahimci cikin waye a jikinta shine kawai burin ta da kuma fatan ta.

Mai martaba ya kalli Aliyu yace, "masu son ganin bayan Asad suke ta k'okarin ganin bayan Aliyu a tunanin su Asad ne har sukayi nasara a wannan lokacin suka juyar masa da hankali, wani lokacin ya kasance mai hankali wani lokacin ya kasance akasin sa duk a tunanin su Asad ne ba Aliyu ba. Amma ita Jidda tasan Asad take k'ok'arin ganin ta kashe ba Aliyu ba, dan ita Asad ne bata so a raye ba Aliyu ba, dan bazata so ta kashe uban cikin jikinta Aliyu ba sai dai ta kashe Asad kodan rana irin wannan" ya fad'a yana mayar da hankalin sa ga Jidda da numfashin ta yake gab da barin gangar jikinta.

Mugun juyawa cikin Jidda yake yi marar ta na ciwo bayan ta kamar ana sara mata shi haka take ji, tayi k'ara mai k'arfi Luuuuu tayi ta sume a jikin Mum jin abinda ake fad'a wanda batayi tunanin jin su ba Mum ta rik'e ta tana girgiza ta cikin tashin hankali. "Jidda! Jidda!!, Innalillahi wa'inna ilaihir raji'unn Jidda ki tashi kar ki mutu.?Ranka ya dad'e jini take zubarwa kuma kaga ciki ne da ita" Mum ta fad'a tana kuka tana kallon Abba tana kuka.

Mai martaba ya kalli Uncle yace, "Maza a kira sarkin mota a kaita asibiti karta rasa rayuwar ta." Da sauri ya fita jim kad'an suka dawo aka fita da Jidda da take bleeding aka saka a mota Mum tabi bayan su daman ita neman hanyar guduwa take kafin a tono nata a asirin.

Inda jinin ya b'ata mai martaba ya kalla bayan sun tafi ya kalli Aliyu ya cize bakin sa yace, "Jinin d'an Aliyu kenan a jikin matar d'an uwan sa Asad!."
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Takawa wai me ake fad'a ne haka? Ana so zuciyata tayi bindiga ne kome?. Taya hakan zata faru ban sani ba? Ta ya za'a ce Aliyu shine Asad?" Mama ta fad'a a firgice jin abinda mai martaba ya fad'a.

? ? ? ? ? Mai martaba yace, "in kin kwatar da hankalin ki zaki ji komai ai, zaki ji wacce kika fifita sama da y'an uwan ki wato aminiyar ki Sadiya ita ta raba ki da d'anki Aliyu a tunanin ta Asad ne, ita take burin ganin bayan ki burinta taga ta kashe ki. Kwantar da hankalin ki yanzu aka fara bayani ai" sai mai martaba ya kawar da kai yace, "Koda yake banzo kan wannan batun ba tukunna har yanzu ina magana akan Aliyu da Asad ne."

"Eh dukkan abinda Abba yake fad'a haka ne, ni ba Asad bane ni Aliyu ne!" Aliyu ya fad'a har lokacin hannun sa na dafe da kansa cikin murya mara dad'in ji mai amo da sauti mai firgitarwa dan da k'arfi yake maganar.

Aliyu ya d'ago ya kalli Mama yace, "Mama bata iya b'oye son da take yiwa Asad a gaban koda a gabana ne, ina son mulkin garin Katagum amma Mama ta nuna ya haramta a gare ni sai dai Asad daga wannan lokacin nayi d'anmarar ganin bayan sa."

Ya dafe kansa cikin ciwo yana k'ara mai k'arfi kafin ya dawo daidai yana sauke numfashi da sauri ya sake cewa, "nayi iya abinda zan iya a nan amma abubuwan sun cukud'e na kasa samun biyan buk'atar da nake so. Mama in zata tuna lokacin da akayi auren Asad na farko ya tafi Cairo nine wanda na raba su da ita ya manta da ita dan nasan matuk'ar Asad yana jin maganar Mama zai baro Cairo ba tare da ya shiryawa hakan ba. Lokacin da ya dawo Nigeria naje har hotel d'in da yake na shafa masa magani a tafin hannun sa tun daga wannan lokacin sai anyi maganar Mama yake tunawa da ita."

Mai martaba yace, "Kai a tunanin ka wannan aikin kane yayi tasiri amma naka baiyi aiki ba, akwai na wad'anda yayi aiki amma ba naka bane, duk abinda kake aikatawa kana yin sane a k'ark'ashin su. Cigaba da jawabi" ya fad'a cikin bada umarni yana kallon sa.

Aliyu da ya koma tamkar mahaukaci sai zare idanu yake yi ya cire hular kansa ya cillar yace, "Samun nasara ta ta farko kenan daga lokacin da Mama ta dawo dashi k'asar nan komai ya tsaya min, a lokacin da aka bashi sarauta kuma komai ya lalace min. Naje k'asar India na nemo masu tsafi na yiwa Asad a kan har abada babu shi babu Nigeria a lokacin da yaje Germany wajan Abba, aikina yayi kyau tun a can Germany d'in na koma Asad shi kuma Asad ya bar Germany d'in gabad'aya ya koma Madina. Daga wannan lokacin aka daina kirana da Aliyu sai Asad aka daina kiran sa da Asad sai Aliyu domin hatta wayar Asad itace a hannuna."

Rigar saman kayan sa ya cire itama ya cillar yana zare manyan idanun sa kana yace, "Daga nan na dawo Nigeria na fara mulki matar Asad kuma Jidda ta cigaba da kasancewa matsayin Matata daman tasan komai tare aka shirya. Tasan komai lokacin dana dawo na sanar da ita bani bane na tabbatar mata da Asad ya tafi kenan har abada ta bada goyan bayan zama dani matsayin Asad har aka samu cikin jikinta."

A firgice ya kalli Rauda yana nuna ta da yatsa yace, "Eh tabbas ni yazo gidan ku ba shine nan nazo, rubutun sa da kika gani a takarda computer ve ta d'ora a k'asar Dubai ina sane da duka abinda yake faruwa tsakanin ku a Cairo hatta magana in yayi miki ina jin me yake cewa domin kuwa na canja azurfar hannun sa na saka masa wacce take d'auke da na'ura a jikin ta a Kano lokacin da muka je jana'izar Abie, duk abinda yake fad'a ina ji a haka nasan dukkan abubuwan da suke faruwa tsakanin ku. an tabbatar min akwai yuwar dawowar ki masarauta kuma zaki iya zama barazana a gareni shiyasa nayi maganin ki tun kafin ki shigo dan bana son ganin wani abu da zai dakatar dani daga burina" ya fad'a yana zaro mata ido kamar zai dake ta.

Mama da take gefe ta mik'e hankali a tashe tazo inda Aliyu yake ta rik'e shi tana kuka tace, "Aliyu me kake fad'a haka?." Ya kalle ta ya wara idanun sa waje yace, "Eh Mama nine na sake ta, sannan kuma nine na zauna da Jidda matsayin Asad cikin jikinta kuma nawa ne! Domin kuwa babu abinda ya tab'a had'a su da Asad na bata maganin da zata lalata masa mazantarka sa kuma ta bashi yasha ya kuma yi aiki, kamar yadda kikayi aiki aka lalata a lokacin da yake Cairo tare da matar sa!. Ni ne na shirya komai nine nan na tsara kuma nake tafiyar dashi yadda nake so!" Ya fad'a da ihu yana kallon Mama da take rik'e da wuyan sa ruwa har sakkowa yake daga cikin idanun sa.

"Nayi k'ok'arin iya komai na Asad duk da wani lokacin ina yin ba daidai ba" ya kalli Mama ya nuna ta yace, "Kin tuna lokacin da kika ce min na canja kamar bani ba? Eh tabbas ba Asad d'in bane nine ina yin iya yadda zan iya ne wajan ganin nayi tamkar Asad amma ban iya yi ba wani lokacin. Dalilin sakaci da addu'a ta k'awar ki ta samu galaba a kaina a tunanin ta Asad ne. Dalilin ni ba Asad bane shiyasa kika kasa samun abinda kike so a wajena, Asad mai biyayya ne kina juya shi yadda kike so ni kuma bazan lamunci wannan biyayyar ba shiyasa kike ganin canji da yawa cikin lamari na. Ni na shirya, na tsara nake kuma aiwatar dashi yadda nake so."

"Ba kai bane Aliyu, d'auka kake kaine ka shirya kake kuma aiwatarwa amma baka d'auki kashi d'aya a cikin kaso d'ari na cikin abinda suka aikata ba. Kai kanka a k'asan su kake baka san komai ba kana yin komai bisa umarnin su" Mai martaba ya fad'a yana kallon sa shi Kuma yana kallon Mama.

Mama tace, "A'a k'arya kake Aliyu ba gaskiya kake fad'a ba, ka daina cutar kanka kana fad'ar abinda ba gaskiya ba."


*Wai! To su waye wad'annan? @&?*
[17/12, 10:45 pm] Nafisat Alwasa: Arewabooks@nanahaleema11
*079*

Mai martaba ya murmusa jin abinda Mama tace yace, "Koma ki zauna zaki ji komai." Jikin ta a salub'e ta zame hannunta daga jikin Aliyu ta koma ta zauna tayi tagumi zuciyar ta na bugawa sosai.? Mai martaba yace, "Cigaba da bayani Aliyu."

Aliyu yace, "Daga wannan lokacin ni kaina bazan ce ga abubuwan da suke faruwa ba, na rasa tunanina bana gane komai sai Jidda kawai. Daman akwai plan d'in daina kirana da Aliyu sai dai Asad da yake tana so sunan ya shiga bakin ta ko sau d'aya bata tab'a kuskuren nunawa ba Asad bane ba ni" ya fad'a yana dafe kansa tare da runtse ido. Mai martaba yayi murmushi mai kyau ya girgiza kansa yana kallon kowa da yake zaune a falon.

Zaiyi magana kenan aka turo k'ofa aka shigo ganin wacce ta shigo ya saka gaban Waziri fad'uwa ya kasa d'auke ido daga kanta ganin ta garau da ita babu alamun ma tayi hatsari sai yaji tsoro gaban sa ya fad'i. "Munafukin Allah dole ai kaita kallona ka so kashe ni Allah baiyi ba" Hajiya ta fad'a tana kallon sa itama.

Dawo da kallon ta tayi ga Mai marataba tace, "Allah yaja da ranka zan fad'i dukkan abubuwan da muka k'ulla nida Waziri da wata boyayyiyar abokiyar shirin sa, ya saka a kashe ni a daren jiya dan kar wannan ranar tazo bai san ina sane na saka likitan yace ace muku naji mummunan ciwo ba dan kawai ya sakankace bani da lafiyar da zan halarci wannan zaman ba."

Kowa ya kalli waziri da yake zare ido aka kalle ta Mai martaba yace, "An baki fad'i duk abinda yake bakin ki." Ta nemi waje ta zauna tace, "Duk wani abin da yake faruwa a cikin masarautar nan nida shi mune muke k'ullawa dan cikar burin mu kawai, burina kar jinin Rabi'atu ya mulki garin nan shi kuma burin sa ya mulki garin nan. Burin mu iri d'aya ne shiyasa muka had'a kai wajan ganin bayan y'ay'an Rabi kodan cikar burin mu."

Mama da take jin me take cewa ta runtse ido tace, "Daman ku biyun nan na jima da sanin shirin ku na kashe min y'ay'a tun suna k'ananu, na jima da sanin kuna bak'in ciki da kyautar su da Allah ya bani. Shiyasa lokacin da kika so kashe shi ta hanyar bashi guba a zogale......" Hajiya ta katse ta tace, "Bani na bashi guba ba a wannan lokacin yana da kyau ki amince da nayi tabbas zan fad'a a yanzu dan yau lokacin fad'ar komai ne" ta dawo da kallon ta ga Mai martaba tace, "Ban san wanda ya bashi guba ba, abinda na sani munyi shirin hakan yafi sau babu adadi Allah bai bamu sa'a ba. Tabbas da tace tun suna yara nake so na kashe su haka ne domin ranar da aka haife su sai da naje wajan malaman tsibbu suka bani tabbacin dukkan su zasu tashi basu da amfani a masarautar sannan hankalina ya kwanta."

Fulani Hajiya ta kuma cewa, "Nida shi da wata wacce ake kira master planer wacce ni ban santa ba shima kuma bai santa ba, sai kuma d'ansa Suhail wanda yake bamu gudunmawa sosai wajan ganin bayan Asad. Mun bawa Suhail laya ya sakawa Asad a k'asan katifa ba sau d'aya ba ba kuma sau biyu ba, mun bashi ya bashi a ruwa yasha ya kuma ci a abinci duka burin mu na ganin bayan sa amma babu nasara. Akwai wani lokaci da daddare da Asad ya jini ina waya ina zancen a kashe shi da naga yaji a take na saka a busa masa yaji a idanun sa yadda bazai ga wacece ba. Asad ya amince dani amma munci amanar sa koda yake Aliyu ma yana cikin tafiyar mu" ta fad'a tana kallon mai martaba.

"Ban sani ba ko shirin sane kwanciya rashin lafiyar ka domin kuwa yana aikata abubuwa wanda ban san dashi ba amma ni bani da hannu a ciki wallahi, abinda na sani kawai mun saka Suhail ya shiga jikin sa ta k'arfi yana saka shi duk abinda muke so a kuma lokacin da muka so. Shirina gabad'aya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login