Showing 198001 words to 201000 words out of 216282 words

Chapter 67 - KWANTAN BAUNA BOOK 2 COMPLETE BY Nanah Haleemah.doc

da suke yi.

Tace, "Zanyi tafiya zuwa wani waje amma bazan jima ba a kula da komai." Jakadiyar ta tace, "Zamu iya raka mai girma fulani?." Rauda ta girgiza kai tace, "A'a zanje ni kad'ai."
"Allah ya dawo dake lafiya, ya tsare gaban ki da bayan ki, ya kare ki daga mak'iyan ki ya baki nasara da rinjaye akan komai." Amsa tayi ta fita Jakadiyar ta ta kulle b'angaren gabad'aya dukkan su suka fita.

A daidai k'ofar fita daga apartment d'inta ta ga motar kai tsaye Jakadiyar ta da take bayanta ta buWe mata baya ta shiga Suhail yaja suka fita daga gidan. Sai da suka fita sannan yace, "Barka da safiya ranki ya dad'e." Rauda tace, "an tashi lafiya."
"Lafiya lau Alhamdulillah." Daga nan sukayi shiru yana jan motar duk a tunanin ta garin zasu bari.

Gaban wani gate d'in gida taga yayi slow ya danna horn aka lek'o ganin shine aka buWe masa ya saka motar a ciki sai da ya faka sannan ya juyo yana kallon ta yace, "Afuwa ranki ya dad'e ban miki bayani ba. Mai martaba yana cikin gidan nan ya sanar dani kar na fad'awa kowa yana garin nan har Abba ya d'auka yana Abuja, na sab'a umarnin sane sabida kece babu yadda zanyi na iya b'oye miki inda yake. Ki rok'a min afuwa a wajan sa nayi laifi."

Rauda ta kalli gidan sai ta tuna tazo gidan a daren da Yaya Ummi ta rakota da daddare ta juyo ta kalle shi tayi murmushi tace, "Na gode." Murmushi yayi yace, "nine da godiya da aka amince min. In babu damuwa zan iya cewa wani abun matsayin abokin Mai martaba?." Rauda ta d'aga kai alamun eh yace, "Tsakani da Allah ranki ya dad'e yana tare da damuwa sosai yanzu maganar da nake yi akwai Dr Yasir ya saka masa drip a ciki sabida jikin sa babu k'arfi, da aka auna jinin sa bp d'in sa ya hau fiye da tunani shiyasa aka sama masa ruwa dan a samu ya sauka da wuri. Yana da damuwa ranki ya dad'e zuciyar sa a cushe take Hydar ne abokin shawarar sa yanzu babu shi ke kad'ai kika rage masa, dan Allah ki taimaki rayuwar sa kar ciwo ya kashe shi da k'arancin shekarun sa."

Yadda yayi maganar a nutse sai ta sauke nunfashi cikin tausayin sa mai yawa da dana sanin abinda ta aikata ta girgiza kai tace, "in sha Allah. Na gode." Ya fito ya buWe mata motar yace, "in kika wuce falon farko akwai na biyu dana uku, a cikin na ukun akwai underground nan zaki bi yana ciki." Kai ta d'aga ta nufi cikin kai tsaye zuciyar ta na bugawa.

Babu kowa a falon farkon sai haske da hotunan sa da suke cikin glass gabad'aya falon adon farin glass akayi komai fari hatta kujera da carpet gasu karr kamar ba'a takawa. Ciki ta wuce kamar yadda yace ta sake ganin wani falon mai step d'in da zaka hau sama ta sake wucewa nan ta sake zuwa wani falon da yake da underground d'in. K'asa ta dinga yi tana bin steps d'in har ta k'araso wata doguwar hanya mai kyau da haske da mudubi ta ko ina da adon fulayoyi kafin ta iso falon.

A zaune ta hango shi ruwan da yake shiga jikin sa ya k'are an cire Dr Yasir yana zaune yana had'a masa magani, "Assalamu alaikum." Ta fad'a cikin muryar mai dad'i Dr Yasir ya amsa yana juyawa yana kallon ta. Ganin ta ya saka Dr Yasir yace, "Barka da zuwa ranki ya dad'e." Kai ta d'aga bata ce komai ba shi kuma ya cigaba da had'a masa maganin.

Maganin ya bashi yasha tana tsaye har lokacin kafin Dr ya tashi ya fita daga falon bayan yayi mata sallama cikin girmamawa. Sai da ta tabbatar ya fita sannan ta k'araso inda yake jikin ta a sanyaye tana kallon sa ganin ya rame a fuska da wuyan sa da k'aramar riga ce a cikin sa dogon wando.

Kamar bai san da mutum a wajan ba ta zauna a gefen sa tana kallon sa shi kuma ba ita yake kallo ba wani wajan daban yake kallo fuskar sa a d'aure. "Sultan!." Ta furta a hankali tana kallon sa sai da ya rufe ido ya bud'e sunan da yadda ta fad'e shi sun shige shi sosai amma baya tunanin zai iya kallon ta.

"Ya jikin ka?" Ta sake fad'a tana kallon sa amma bai ma kalle ta ba balle ya amsa mata. Ganin hakan sai ta zago ta dawo kusa dashi ta jawo stool d'in tsakiyar d'akin ta dawo dashi daidai da fuskar sa tace, "I'm sorry." Sai a sannan ya d'ago ido ya kalle ta suka had'a ido ta sauke nata k'asa sai ya sake d'auke kansa baice komai ba.

Hannun sa ta rike duk da kirjin ta yana bugawa tana kallon hannun da babu agogo a jiki zanen bak'in shaidar sa ta fito ta kalle shi tace, "Kayi ha?uri Sultan." Hannun sa ya zame daga cikin nasa ya sake kawar da kansa gefe tare da dafe kanta baice komai ba. Sake komawa inda fuskar sa take tayi zatayi magana yace, "Please" ya furta a hankali yana dafe da kansa.

Shiru tayi ganin ya dafe kai ta d'auke kai daga kallon sa tayi shiru tana wasa da hannun ta, a fakaice ya kalle ta gabad'aya khamshin turaren ta ya dame shi ya d'auke kai tare da sauke numfashi yana sake jin zafi a ransa jin khamshi na tashi a jikinta kuma a haka ta fito daga gida.

Mik'ewa yayi sai kuma ya d'an tsaya jin kansa na ciwo kafin ya fara tafiya zuciya cikin d'akin da yake cikin falon, da kallo ta bishi sai ta d'auke kai sai take jin ina ma bata kawo kanta an wula?anta ba da tayi zaman ta ya neme ta da kansa duk da ba haka ba.? Kiran sallah taji na azahar a wayar ta ta kalla taga sha biyu da y'an mintina ta ajjiye wayar tana sauke numfashi.

Ta jima a nan a zaune har ta tashi taga wata k'ofa a falon ta buWe taga band'aki ne ta shiga tayi alwala ta fito ta sake d'aukar wayar ta ta nemi alqibla a falon ta nuna mata ta tayar da sallah. Bayan ta idar ta kalli k'ofar da ya shiga bazata iya sake zuwa inda yake ba gwara ta tattara ta koma inda ta fito zaifi mata alkhairi akan ta zauna yana share ta.

_Amma kuma bashi da lafiya_ zuciyar ta ta fad'a mata sai ta tashi ta nufi d'akin a sanyaye. A kwance ta same shi alamun har yayi sallah ya kwanta ya kashe hasken d'akin gabad'aya sai sanyin a.c da da yake tashi a hankali, d'akin ba sanyi sosai kuma babu zafi. K'arasawa tayi kusa dashi ta kalli fuskar sa sai taga idon sa a kulle ta juya ta fita ta k'yale shi.

Yunwa take ji tana damun ta taga ragowar yogurt da ya rage ta d'auka tasha sai taji dad'i a cikin nata ta jingina da kujera tana kallon robar drip d'in da aka cire a haka itama bacci ya d'auke ta.

? ? ? Yunwa ce ta sake tashin ta daga bacci ta tashi tana juya wuyanta ta sabida ya sage ta kalli tangamemen agogon bangon mai d'auke da hoton sa taga k'arfe uku daidai ta kalli falon tana neman abinda zata ci, tashi tayi duk k'ofar da ta gani sai da ta buWe amma babu kitchen gashi tsoron komawa baya take dan girman gidan tsoro yake bata ga zurfi tsaf za'a yi mata wani abun ma bai ji ba.

Yunwa ta dame ta sosai ji take kamar ana nad e mata hancin ciki ta zauna duk ta jigata sabida yunwa tana runtse idanunta, hannu ta saka ta kulle fuskarta kawai ta fara kuka, kukan yunwa da kukan k'in kulata da yayi. Duk abinda take yi yana tsaye a bakin taga yana kallon ta ya ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?rigata tashi ya fito yaga tana bacci ya koma, fitowa yayi bata ji ba ya wuceta bai jima ba ya dawo da pack na abinci yazo kusa da ita ya mik'a mata tare da cewa, "Me kukan yunwa."

D'ago fuska tayi ta kalle shi ta kalli hannun sa sai ta turo baki ta goge idanunta ta karb'a ta buWe ta fara ci ko wanke bakin ta ma batayi ba sabida yunwa. Sai da ta cinye tass har lokacin yana tsaye a kanta ya hard'e hannun sa a k'irji yana kallon ta, kwarewa tayi ta fara tari ya bata ruwa ta karb'a tasha ta ajjiye pack d'in tana sauke ajiyar zuciya dan sai lokacin taji ta dawo daidai.

Kallon kanta tayi sai a sannan taga babu roiling din mayafin da tayi sai hular kanta kawai tasan shine ya zare da tana bacci hakan ya saka bata damu ba ta sunkuyar da kai k'asa bai magana ba ya juya ya tafi. Da kallo ta bishi ta sauke ajiyar zuciya? tana murmushi ganin ya d'an samu lafiya ba kamar d'azu ba ya kuma ya d'an sarki rai fuskar sa bata kai d'azu d'aurewa ba.

La'asar akayi ta sake tashi tayi alwala tayi sallah a falon tana zaune akan carpet d'in ya fito yayi wanka ya saka k'aramar riga fara da farin wando wanda ya wuce guiwa kad'an rigar mai k'aramin hannu gabad'aya hannun sa a waje yake. Mik'ewa tayi tana kallon sa shima ita yake kallo da idanun sa har sai da ta sauke nata k'asa ganin kallon yak'i k'arewa sai kuma taga ya juya ya nufi barin falon.

Da hanzari ta bi bayan sa dan bazata iya zama ba taga ya koma wancan falon ya shiga wani d'aki ta zauna tana jiran sa. Ya jima sosai har ta gaji da zama ta tashi ta lek'a taga karatu yake yi ya tara uban littafai a gaban sa sai ta sake komawa ta kulle masa k'ofa.

Sai da akayi magariba ya fito yana kallon ta ta tashi tana rik'e da bayanta ya sake komawa ta sake bin bayan sa. Tare sukayi sallah bayan an idar tana nan zaune a kan sallar ta sake jin yunwa tana damunta, kamar ya fahimta ya sake kawo mata abincin da Suhail ya tulo masa taci sosai ta sauke numfashi.

Babu wanda yake magana a cikin su har akayi i'sha suka sake yin sallah bayan an idar ne tayi shafa'i da wutur shima haka kafin ta tashi ta fara nad'a mayafin ta ta gama tsaf ta kalle shi tace, "Kayi ha?uri nazo inda baka gayyace ni ba, na jure wula?ancin naka na wani lokaci amma na kasa jurewa zan koma inda na fito" ta fad'a tana kallon sa tare da soka filled d'in jikin mayafin ta.

Tashi yayi yazo gab da ita yana kallon ta sai ta tsaya daga abinda take yi kamar zaiyi magana sai kuma ya fasa ya sauke numfashi amma bai daina kallon ta ba, a hankali ta kalle shi murya na rawa a tausahe tace, "Na baka ha?uri kak'i ka hak'ura" ta fad'a hawaye na sakko mata ta goge.

Yatsu biyu ya saka ya d'ago fuskar ta yana kallon ta sai kuma yaja baya kad'an yace, "kinyi laifi ne?." Jin abinda yace sai tace, "Eh nayi, kamar yadda akayi min amma na hak'ura nake bada hakuri kuma ake wula?anta ni." Murmushi yayi mai sauti jin abinda tace ya girgiza kai dan yana mamakin ta gabad'aya bata jin shakkar fad'ar abinda yake ranta yace, "to me kike so ayi miki?."
"Gida zan koma."
"Ni na kawo ki?."
"Suhail ne kuma yanzu zan kira shi ya mayar dani" ta fad'a tana d'aukar wayar ta da niyar kiran sa.

Wutar gidan ce ta d'auke gabad'aya tayi k'ara ta saki wayar ta nufe shi a guje ta fad'a jikin sa ta kank'ame shi tana sake b'oye kanta a k'irjin sa. Ajiyar zuciya ya sauke babu ta yadda zai iya fushi da ita yana sonta son da bai son adadin yawan sa ba, yayi kewar ta kewar da bai san yawan ta ba, yana son kasancewa da ita fiye da tunanin ta. Cikin lokaci kad'an sai kuma hasken ya dawo ta buWe ido a hankali tana kallon falon ta mik'e da niyar barin jikin sa amma ya rik'e ta ta baya yana kallon fuskar ta sosai.

"Fada min haushina da kike ji" ya furta yana kallon ta cikin murya mai dad'i. Tayi shiru batayi magana ba dan yadda ya rik'e ta yana yi mata magana ya fara canja mata yanayi, dak'yar ta iya cewa, "Kaina kake nuna ko in kula akan lamarin na, gabad'aya baka tani sai a tashi a wuni baka neme ni ba bayan kasan kayi min laifi tun a baya amma baka damu da baka rarrashe ni balle ka bani ha?uri." murmushi yayi ya cize baki yace, "Ya kike so nayi miki Muwaddaty? Bani da nutsuwa ko kad'an, bani da wanda zai bani shawara ke kuma kin nuna bakya son zama dani bazan miki dole ba."

Ta kalle shi shima ita yake kallo tace, "To ba kai bane baka son nazo inda kake in nazo sai ka share ni, tun ranar da Hydar yazo baka sake rarrashi na ba sai ma share ni da kake yi dan kawai baka so....."yatsan sa ya d'ora akan lab'b'an ta ya girgiza masa kai yana kallon idanun ta yana lumshe ido tare da bud'ewa.

Shiru yayi kawai kallon ta yake yi ta sauke saukar da ido k'asa tana jin wani iri a zuciyar ta sai daga baya yace, "Muwaddaty abubuwa sun min yawa baki gani ba? Nida ke waye ya kamata ya yayewa wani damuwa?." Tayi shiru tana jin wani irin abu na zaga jikinta musmaman lokacin da ya dawo da hannun sa cikinta ta sauke ajiyar zuciya mai sanyi cikin murya mai sanyi tace, "Nice, shiyasa nazo nace kayi ha?uri amma sai naga baka so ganina ba."

Zip d'in doguwar rigar ta gaba ya sauke gabad'aya tayi k'asa vest d'in jikinta ya bayyana ya d'aga vest d'in yana shafa cikinta a hankali yace, "waye yace bana so na ganki?." Ta kwanta a jikin sa tana lumshe ido tace, "gashi nan ko kula ni kak'i kayi." Numfashi shima ya sauke yayi shiru na wani lokaci kafin yace, "Nima kiyi ha?uri, shikenan?."? Sai ta shiga jikin sa sosai tace, "Iya nan na ha?ura banda na baya." Yayi murmushi tare da yi mata kiss a goshi baice komai ba yana sake rik'e ta gam.

"Ina sonki Muwaddaty." Ta rik'e shi kam tana jin soyayyar sa data binne tana tasowa amma bata amsa ba. A daidai kunnen ta yace, "anythings for me?."? Juya kanta take a k'irjin sa yayi murmushi ya zare hannun sa daga cikinta ya rik'e ta a jikin sa ya d'auke ta kai tsaye sai cikin d'akin da yake.

Kwantar da ita yayi a hankali yana kallon idamun ta da yake a kulle yace, "I really missed you" ya fad'a yana kwanciya kusa da ita ya jawota jikin sa gabad'aya ta dawo saman sa shi yana k'asa, fuskar ta ya girgiza alamun ta buWe ido ya goga hancin sa akan nata yace, "BuWe idon ki."

Kanta ta mayar jikin sa sai kuma taji yace, "Zina!." A hankali ta bud'e ido suka had'a ido duk da babu haske amma tana kallon hasken idanun sa ta shagwab'e fuska zaiyi magana ta hana shi ta hanyar jefa bakin ta cikin nasa dan bata son abinda zai dakatar dashi a wannan lokacin. Sai kuma taji nauyin aikata hakan musmaman da idon ta yake a buWe tana kallon sa yana kallon ta tayi k'ok'arin zamewa ya hanata yana sake binta da idon sa da yake kashe mata jiki a ko wanne lokaci..........


The love birds =?&?d'?
[17/12, 10:45 pm] Nafisat Alwasa: Arewabooks@nanahaleema11
*091*

? ? ?? Tare suka fito daga bathroom hannun ta rik'e da kanta da kuma bayan ta ta wuce kan stool d'in mudubi ta zauna ta kifa kanta a akn mudubin tare da furta, "Wayyo Allah na." Kallon ta yake ganin kamar bata da lafiya ya saka shi ya k'araso ya tsaya a bayan ta yace, "Baki da lafiya?." Bata d'ago ba ta d'aga masa kai alamun eh kafin ta d'ago tace, "Kaina na ciwo dai bayana da ya rik'e."
"Let me call Dr" ya fad'a yana k'ok'arin wuceta ta rik'e hannun sa ta juyo ta kalle shi tace, "Zan ji sauk'i basai ka kira shi ba, dare yayi fa kalli kaga sha biyu har ta kusa; na gaji ne kawai."

Da kansa ya mata alama da ta tabbatar tace, "Eh babu komai." Ta fad'a tana sake kallon kanta a mudubin ta gashi sosai bayan ta kamar zai cire tasha wahala a hannun sa ba kad'an ba, yadda marar ta ta dinga k'ullewa ta d'auka ma cikin zai zube.

Kallon ta taga yana yi ta madubin sai ta sake sauke kanta k'asa ta kifa kai akan madubin tana murmushi, ya tako ya tsaya a bayan ta yana kallon gadon bayan ta da rabi yake a bayyane kasancewar towel ne a jikin ta. Tabbai ya gani guda biyu dogaye sun zagaya wuyan ta har kafaWarta ya saka yatsan sa yana binsu a hankali.

Kamar tafiyar maciji haka yake yi da hannun sa fatar ta hakan ya saka ta d'agowa suka had'a ido ta madubin yace, "Kinji ciwo?." Tasan tabon yake nufi sai tayi murmushi ta girgiza kai tace, "Ba ciwo bane." Da ido yayi mata alamar to meye. Ta sake yin murmushi tace, "Duka ne."

Wara ido waje yayi ya sake kallon tabon ya sake kallon ta yaga tayi murmushi ta sunkuyar da kanta yace, "Duka fa." Ta d'aga kai tace, "Uhum. Baba ne ya zane ni lokacin da cikin nan ya bayyana duka jikina ya fashe, sauran tabon sun baje wannan ne dai dashi zan tafi lahira" ta fad'a tana d'agowa amma bata kalle shi ba.

"Oh Allah!" Ya furta a bayyane yana lumshe idanun sa ya buWe ya koma kan gefen gadon ya zauna yana kallon ta amma baice komai ba cimin tsananin tausayin ta. Jin yayi shiru sai ta share itama tana zaune bata motsa ba balle tayi magana wasa take da zoben hannunta ba tare da ta kalle shi ba.

"Muwaddaty!." Jin yadda ya kira sunan ta sai ta kalle shi ya yafito ta da hannu alamun tazo inda yake ta taso tana takowa a hankali tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login