Showing 81001 words to 84000 words out of 259198 words
Chapter 28 - Rudin Kuruciya Book Complete Original By Ayshercool.txt
kike, you even kisses his cheeks, idan nai Magana se kuce ni 'yar ustazai ce, to ga abunda nake gaya miki nan, abunda zeyi ɗokin kin gama nuna masa a waje, to what next kuma?"
Cikin sanyin jiki Jidda tace "hakane besty, wallna gani, kuskure dai na riga nayi shi, amma yanzu meye mafita, ke kaɗai na gayawa halin da nake ciki"
"Mafita ɗaya ce, ke dama ɗabi'arki ce zama da English wears kullum kamar 'yar turawa, tunda he's no more appropriating ita, ki koma masa ƙabilarki ta Hausa Fulani, ki duba kayan lefenki ki dinga masa wankan atamfa da leshi, idan yaso ki dinga saka English wears ɗin lokaci zuwa lokaci, Sannan shaƙuwar da ku kai a waje kar ta sa ki dinga kallonsa kamar mate ɗinki, ko ki dinga masa magana ba wani respect, no matter how close you are to each other, he deserves a respect from you shi namiji namji ne, ki dena wannan maganar taki cikin gadara, ki fara da jarraba wannan mu gani, se muga meye next abun yi"
"Ka besty i love You lodi lodi, ina yinki Sisyna, insha Allah zan jarraba Allah yasa a dace"
"Ameen Allah ya daidaita, kice ina gaishe shi"
"To zeji insha Allah"
Jidda ta fara tunanin maganganun bestyn ta, wato duk abun nan da suke a school suna ganin wayewa ce ashe yana da negative impact a gaba? Dama duk abun nan da take dan burge Usman kuma a kirata wayayyiya ze zo ya dena burgeshi? In Kuwa hakane Lallai a rayuwar ƙuruciya ana tafka shiirmen da ze zo ya zamewa mutum abun dana sani a gaba.
Daga Sadik har Farhan sukuku su kai Weekends ɗin, damuwar Sadik ɗaya kukan da suka rabu tana yi, ya dimga fatan Allah yasa karta rabu da shi a dalilin abunda ya faru.
Sedai baze iya misalta zallar nishaɗin da tsananin shauƙin soyayyar da ya shiga ba, a lokacin da yake sumbutar Farhan, wani abu ya dinga ji from no where yana ratsa ilahirin jikinsa, dan gaba ɗaya mantawa yai da batun wani ƙyanƙyami ko wani abu me kama da haka, hakan ya ƙara kwaɗaita masa son Auren Farhan, sabida wani irin sonta da ya ƙara shigarsa.
Amma ba ya jin ze kuma yadda ya aikata makamancin wannan kuskuren, dan shi kansa yayi nadamar biyewa su Nas ya aikata abunda be taɓa aikatawa ba a rayuwar sa.
Duk yadda ta so jin tsanar Sadik a ranta saboda abunda yai mata amma abu ya gagara, sam ba taji ta tsane shi a zuciyarta ba, mussaman idan tai la'akari da shima be san abunda su Nas suka shirya ba, sedai a jikinta tana jin abunda suka aikata ɗin ba daidai bane, kuma kasancewar sun aikata a gaban mutane, ba za'a taɓa dena kallon su da abun ba.
Ba zata iya misalta yanayin da ta shiga a lokacin da abun ya faru ba, dan Tamkar a mafarki haka ta dinga ganin lamarin, kuma ta kasa tantance halinda ta shiga, saboda taji wani abu da jikinta be taɓa bata ba a tsawon rayuwarta se a wannan karon da abunda ya faru ya faru, lokaci lokaci idan ta tuna abunda ya farun ta kanji ta tsani komai, sedai ƙarƙashin zuciyarta na hasaso mata wani yanayi ne me wuyar mantawa.
Ranar Monday kuwa Sadik shirin Makaranta yake, amma cike da zullumin yadda ze tunkari Farhan ta saurare shi.
Itama nata ɓangaren tunanin yadda zata shiga makarantar take tayi ido huɗu da wanda akai abun a gabansu, dan tana ji a jikinta ta rasa wata kima da daraja da take da ita a idon wasu daga cikin abokan karatun nata.
Jibtaka tamkar ta fasa zuwa makarantar, amma idan ta fasa tasan se a tambayi ba'asin hakan, dan haka jiki a sanyaye take aiwatar da shirin makarantar.
Seda aka gama Assembly sannan ta shiga makarantar, ta wuce ajinsu tana sussunkuyar da kai, duk wanda suka je gurin tsirarun mutane ne, dan a 'yan ajinsu Lilly ce kawai taje se wasu daga 'yan ajinsu Sadik se Khairat, du du du ba su fi su goma ba, amma gaba ɗaya ta rasa sukuni.
Sadik na shiga ajinsu suka hau yi masa ihu da shewa.
Be kula su ba yaje ya nemi guri ya zauna a mazauninsa, Nas da Amin sukaje suka zauna kusa da shi, Nas yace "Mazaa, ya ake ciki ne? Munyi ta kiran wayarka ba ta shiga, kuma ka barmu a gurin partyn ba ka dawo ba, ya kaji abun?"
Sadik ya ɗago idanunsa ya kalli Nas, kallon da Nas ɗin ya kasa tantance kallon meye.
Amin yace "wallahi you did it in the most passionate way, naji haushi da ka hana ɗaukar hotuna ku bada kala fa"
Nas yace "ai mun tabattar da namiji ne yanzu, yanzu zaka fara soyayyar morewa ba irin wadda kake yi ba da, ta ƙauyanci, nasan ko yanzu ka samu chance you want do it again ko ba haka ba?"
"Shut up!" Sadik ya faɗa da ƙarfi yana dukan benci.
"Dan Allah ku ƙyaleni inji fa abunda ya dameni, ku tashi ku ban guri"
Binsa su kai da kallon mamaki, meke damunsa hakane?
Kasa jurewa yayi, ya tashi ya nufi ajinsu Farhan amma ya tarar Madam Joy na ciki na musu lesson dan haka ya koma ajinsu.
Bayan fitar Madam Joy, Lilly taje in da Farhan ke zama ta zauna a kusa da ita tace "mutuniyar ya gajiyar taro?"
Wata ƙwalla ce ta zowa Farhan, da tuna a gaban Lilly Sadik yai kissing ɗinta, ta san maybe Zuwa yanzu duk ta gama bawa 'yan ajin labari.
Lilly tace "yana ga kamar zaki kuka? Meyafaru?"
Aikuwa maganar Lillyn tasa hawayen da Farhan ke maƙalewa ya gangaro kan kuncinta.
"Yasalam, Farhan menene?"
Cikin kuka Farhan tace "bakomai"
"Bakomai amma kike kuka?"
Farhan ta jinjina mata kai.
Lilly tace "anyway shikenan, bari in ƙyaleki kar in takura miki"
Har Lilly ta miƙe Farhan ta riƙo hannunta, ta dawo ta zauna tace "ya akayi?"
"Fatima dan Allah kin gayawa wani abunda ya faru agurin nan?"
Lilly ta riƙe hannun Farhan tace "i understand you ƙawata, karki damu ni ba wanda na gaywa, ni ba haka nake ba, and is something common in this school, no one will cares, amma duk da haka ni ban gayawa kowa ba, in abunda ya saki kuka kenan ki kwantar da hankalinki"
Farhan ta jinjina kai tace "Nagode sosai"
"Bakomai karki damu"
Ana haka, aka kaɗa jiniyar fita break, Lilly ba ta jira kowa ba ta ɗau littafinta, da kayan ciye ciyenta ta tafi ofishin malam Nazir, fan wata irin ƙishirwar ganinsa ke damunta, tun incident ɗin nan da yafaru, idan har bata sa shi a idonta ba, ba ta jin daɗi.
Kan tai sallama yaji ƙamshin turaren ta "Assalam Alaikum" tai Sallama.
Be ɗago ya kalleta ba ya amsa.
"Good morning Sir"
"Morning how are you?"
"Fine Alhamdilillah"
Ta ja kujerar da ta saba zama ta zauna, ta fara ƙoƙarin kwafar note ɗin ta, so take ko sau ɗaya su haɗa ido, amma yaƙi kallonta aikinsa kawai yake, wanda seda hakan ya ɗan bata haushi.
Sir Nazir kam yana sane yaƙi kallonta, saboda ya kasa gane kansa akan 'yar ƙaramar yarinyar nan.
Yayi rayuwar University cikin manya manyan 'yan manta, yai yawace ywacensa, amma be taɓa cin karo da wadda yake jin wannan bugun zuciyar akanta ba se wannan yarinyar me shegen iyayin tsiya.
Yayi mata kyau sosai, ji take tamkar ta gaya masa yayi kyau, amma tai shiri da bakinta tana tunanin me za tai wanda zesa ya kulata?
Can tai gyaran murya, tare da miƙa hannunta kusa da inda hannunsa yake ta ɗau biro.
Ɗagowa yai suka haɗa ido, ta ɗanyi luuu da nata idanun cikin wata irin murya tace masa "Nawa biron ya tsaya, shine na ɗauka aron naka"
A hankali ya jane idonsa daga nata, ya cigaba da abunda yake yi.
Wayarsa ce ta fara ringing, ya kalli wayar sannan yasa hannu ya ɗauka ya kai kunnensa.
"Assalam Alaikum" yai Sallama.
Lilly ba ta iya jiyo me ake cewa a wayar amma taji yace "like serious, congratulations my dear, am missing you, very soon zan shigo nima insha Allah"
Ya ɗanyi shiru Sannan yace "yadda kike so, idan ta idar ki bata wayar in kwashi gaisuwa"
Tunda ya fara wayar Lilly ta ƙura masa ido harya ƙare, gaba ɗaya Annurin fuskar ta ya ɗauke bata san lokacin da tace "Sir fa wa kake waya?"
"Da ƙaniyarki" ya bata amsa.
Sunkuyar da kai tayi ta cigaba da rubutunta, haka nan taji haushi ya kamata.
Mintuna kaɗan aka sake kiransa ya kuma ɗagawa, cikin wata nustuwa da girmamawa yace "Ina kwana Umma, duk kuna lafiya, ai insha Allah na kusa shigowa, Auta tace min ba ta da carryover a exam ɗinta, baki yaƙi rufuwa"
Murmushnsa ya faɗaɗa yana shafar gashin kansa yana wayar, wata nustuwa Lilly taji da ta fuskanci da 'yan gidansu yake waya.
Babban abunda ya bata mamaki da kusan dariya be wuce yadda yakewa Mamansa shagwaɓa a wayar ba, se taji ya wani ƙara burgeta sosai da sosai, ta dinga kallon sa tana murmushi.
Yana Ajiye wayar ta kalle shi tace "Sir is she your Mum?"
Ya jinjina mata kai alanar eh.
Tai murmushi tace "Amma Babba da kai kake shagwaɓa"
Murmushi ne ya ƙwace masa ya shafi gemunsa yace "Ai su iyaye ba a girma a gurinsu"
"Eh hakane, amma kai kayi girma da shagwaɓa"
Yace "Allah ko?"
"Eh mana, ai mata ne kawai suke shagwaɓa"
Murmushi yai ya cigaba da dannan System.
"Sir kana da ƙanne mata ne?"
"Eh ina da ƙanne mana, shiyasa bana don inga kuna rashin ji, idan na tuna da ƙanne na, bana jin daɗin ganinku kuja rashin ji, sedai ku kuma ba kwa son ace muku bari"
"Sir ba haka bane ba fa?"
"To yane Fati, ke kanki na san kina jin haushi na saboda hukunta ki da nayi ko?"
Lilly ba zata iya misalta farin cikin da ta shiga ba, kasancewar Sir Nazir yana mata Magana cikin nutsuwa ba hargowa da zare ido.
Ta ɗago idonta ta kalleshi, ta ga shima kallonta yake, ga wani cikar zati da kwarjini da ya sake yi masa ado.
A hankali ta sauke ajiyar zuciya, a ranta tace "ohhh God" ta fara tunanin ko ba duka ba za'a samu Sir Nazir da Mafi rinjayen siffofi da ake kamanta mazan littafi da shi, ba abunda yake tsole mata ido irin sajensa da wannan faffaɗan ƙirjin da yake da shi, she wish to hugs him even once, ta shafa wannan sajensa kamar yadda take karantawa a littafi.
"Fatima ya kira sunanta"
"Wani irin ɗagowa tai da idanunta, wanda sukai mata nauyi saboda jinta da take a gajimare, sheɗan na ta buga mata gangarsa a kwanyarta.
Kallon da tai masa ne yasa jin jikinsa yai wani irin sanyi, yaji gumi na karyo masa.
Kuma ta tsatsare shi da idanunta taƙi ɗaukewa.
Jin halin da yake shirin shiga ne yasa ya aro jarumta, ya haɗe rai yace "concentrate on what you are doing"
A hankali ta janye idanunta ta cigaba da note ɗin, amma lokaci lokaci idan ya ɗago ido se su haɗa ido tana masa wani irin shu'umin kallo da be san dame ze fassara kallon ba.
(Ƙalubale gareku iyaye da malamai, Annabi Sallallahu alaihi Wasallam ya hana keɓancewa da mace wadda ba muharramarka ba, a yanzu muharraman ma se ana sa ido sosai, saboda muna zamani ne computer age, wannan kallace kallacen fina finan wanda ya dace da wanda be dace dui matasan mu kallo suke, ga uwa uba litattafai wanda wasu suke taka muhimmiyar rawa, gurin gurɓata tunanin Young adults ɗin mu.
Sannan mace duk in da take komai girmanta ko ƙanƙartarta duk girmanka duk ƙanƙantarka zata iya jefaka a bala'i, 'ya mace tana da hatsarin gaske, Allah yasa mu dace"
Farhan tai zuruu da ido, kamar agola a rabon gado, gaba ɗaya ta kasa sakewa. Gefe ga su Haseen suna ta karatun littafin su, da fari hankalinta baya kansu, tayi zurfi a cikin tunani, sedai jefi jefi kunnuwanta na ɗaukar wasu abubuwan.
Tana nan zaune aka tashi, kowa ya bar ajin amma ita tana zaune ba ta tashi ba.
"Farhan" taji muryar Sadik ta daki dodon kunnenta.
Haɗe rai tayi sosai ta ƙi kallonsa.
Matsawa yai kusa da Ita, tai saurin matsawa daga in da yake.
"Farhan meyasa kike guduna kuma? Fushin kike dani haryanzu?"
"Dan Allah ni ka ƙyaleni"
"Bazan iya ba Farhan, dan Allah kiyi haƙuri"
"Dan Allah ka ƙyaleni"
"Kema kin san ba abune me yuwuwa ba, tsautsayi ne baze sake faruwa ba insha Allah, ki tashi mu tafi gida Please kiyi haƙuri"
"Bazan haƙurin ba, kawai kasa nayi abunda ban taɓa yi ba"
"Nima ban taɓa yi ba, amma ai nace ba zan sake ba"
Tsaki tai masa ta ɗakko jakarta, ta raɓa shi zata wuce.
Riƙota yayi ya haɗata a bango yana kallonta, kamar yadda yaga anayi a Bollywood 🙄🙄🙄.
"Farhan nike baki haƙuri kina min wulaƙanci, nasan nayi miki laifi but am sorry, dan Allah kiyi haƙuri" ya ƙarasa maganar a sanyaye.
Kawai idanunta suka fara zubar da hawaye.
Hannu ya kai ze share mata hawayen, amma ta riƙe hannunsa.
"Shikenan na gane ba zan taɓaki ba, zo mu tafi"
"Ni ba zan bika ba"
"Baki haƙura ba kenan?" Ya tambayeta a marairaice.
Gaba ɗaya ta rasa dalilin da yasa ta kasa jin haushin Sadik, yadda yake marairaicewa ne yasa wani irin tausayinsa ya shige ta, kuma tasan idan ta dena kulashi, bata da wanda zata cigaba da raɓarsa tana jin daɗi, babu wanda zata dinga raha da shi tana jin daɗi.
Yasa hannu ya karɓi jakarta, yace "muje ko"
Tabi bayansa suka fito, a harabar in da ake parking ɗin motoci, suka haɗu da Mubarak Babba, ya kalli Farhan yana wani kashe ido yace "A'a yarinya ta zama 'yar hannu, delay ɗin na meye haka baku fito ba, ko dai ana tisa wancan karatun ne da a kai ran Friday".
A take Farhan taji wasu hawayen na silalowa daga idanunta.
Sadik ya kalli Babba yace "Mubarak, ka sanni na sanka, ni da kai kar ta san kar ne, ko da wasa ba ruwanka dani da kuma Farhan, abunda ya faru ma tsautsayi ne, kar ka kuma na gaya maka"
Mubark yace "hmm to shikenan, na dena"
Yaja Farhan suka shiga mota suka tafi.
Seda suka kaita har inda take sauka Sannan Sadik yace "dan Allah ina ƙara baki haƙuri Farhan, kiyi haƙuri"
Ba tace Komai ba, tasa hannu zata buɗe motar ta fita.
Ya kuma riƙo hannunta, ta waigo ta kalleshi yace "baki cemin kin haƙura ba"
"Bakomai ya wuce" tai maganar tare da zare hannunta ta fice.
Shikam direba a ransa yace "Allah yasa yaron nan ba wata watsewar sukai da Yarinyar nan ba, naji yana bata haƙuri.
Sam Farhan ba taji wani abu ya ragu game da son da takewa Sadik ba, sema wani ƙara jinsa da take a ranta.
Idan ta kwanta bacci ba abunda yake yawo a ƙwaƙwalwarta se tunanin Sadik ɗin.
Tana cikin tunanin Ba tsammani taji wani irin yanayi yana bijiro mata, wanda ba ta san menene ba balle ta tantance baƙon yanayin da ke ji a jikinta!
Faɗin cakwakiyar da ke cikin littafin nan ba ta faɗuwa, hanzarta zuwa AREWABOOKS dan samun naku.
Or subscribe it at affordable price of
₦300 only.
(Saura acemin mara kunya, labarin ne yazo a haka🙄)
Mum Amnash ina godiya da sharhinki da kuma shawara, Nagode Allah ya bar zumunci 🙏
Domin gyara Sharhi ko shawara
07063065680.
Littafin nan ₦300 ne kacal.
0009450228
Aisha Adam
Jaiz Bank
KO kuje manhajar AREWA BOOKS ku siya.
33
Daga Farhan har Sadik se sauke Gwauron numfashi suke, cikin kasala Sadik yace "Ko in kaiki clinic ki samu ki huta?"
Ta ɗaga masa alamar eh, ta ɗaga shi suka fito daga ajin suka nufi Clinic.
Se kuma kunya da jin nauyin abun da tai suka baibaye ta, ta fara tuhumar kanta garin yaya haka ta faru?.
Clinic suka shiga, suka tarar da me kula da Clinic ɗin, cikin gurɓatacciyar hausar sa yace "Ahh Prince ke, ko shi waye ba lafiya ni?"
Sadik ya nuna Farhan.
Yace "eyya sorry, what's wrong with her?"
Sadik yace "just Headache, I think she only needs rest"
"Okay take her to female ward".
Sadik yace "ok"
Suka shiga Femal ward shi da Farhan, ta kwanta akan gado, Sadik ya kunna mata fanka, ya janyo kujera ya zauna a gabanta yana binta da ido.
Kasa jure kallon tayi ta sunkuyar da kai.
"Farhan ina ganin damuwa ƙarara a fuskar ki amma ba kya son gayamin, ba zan takura miki ba, saboda nima na kan tsinci kaina a irin damuwar ki, sedai ni muna da banbanci, wasu lokutan na kan tattauna damuwa ta da mahaifiyata, ko Yayana, samun wanda zaka dinga gayawa damuwar ka ko be maka magani ba, at least zaka rage zafin abun dake damun naka, amma Yakamata ki samu ko Mum ɗin ki ne ki gaya mata koma menene, tunda ni ban taɓa ganinki da wata ƙawa ba, a school ɗin nan ma ba ki da ƙawa, dani kawai kike iya sakewa kuma nima ɗin kin ƙi gayamin"
Kawai se ya ga ta sake fashewa da kuka, har da shesheƙa. Kasancewar ta tuna halin ko in kula fa mahaifiyarta ke mata.
Sadik Yace "Yasalam, na faɗi wani abu ne kuma?"
Ta girgiza masa kai.
Hannunta ya riƙo cikin nasa, yana murza yatsunta a hankali, sedai wannan karon da yake murza hannunta, wata nustuwa take ji, akan lokacin da Salma ta riƙe mata hannu, a wannan lokacin ma ita tsoro ne ya kamata.
"Farhan, kin san yadda nake jinki a raina kuwa? Kina da gurbi me girma a zuciyata, wallahi kukan ki na ɗaga min hankali, da alama damuwar ki ba ƙarama bace"
Ya cigaba da murza hannunta, hannu ɗaya kuma ya shiga share mata hawayen dake kwaranyowa daga Idonta.
Haka ya wanzu yana mata harya fuskanci ta fara samun nustuwa, ta sassauta kukan da take akan lokacin da suka baro ajin su.
Lilly kam tana Office ɗin Sir Nazir, se zuba masa shagwaɓa take da shirme kala kala, wani yai mata shiru wani kuma yai dariya, because she's very funny at times.
Ta miƙe tsaye daga in da take, tace "Bari in tafi Class" ya ɗago da nufin ya bata amsa, Wata irin shu'umar miƙa tayi, se kace wata gogaggaiyar budurwa, wanda har seda rigarta ta ɗage cibiyar ta ta fito.
Shikuma ya bita galala da ido kamar wani soko, cikin murya kamar me jin bacci tace "Sir se an jima"
Ta juya zata fita ta hau tari, wanda yana daga cikin almun tashin ciwon masu Asma.
Da sauri ya taso daga inda yake yana faɗin "Fatima, ya dai jikin ne?"
Ƙoƙarin kwanciya take a ƙasa tana riƙe ƙirjinta, se faman tari take.
Da Sauri ya zagayo ya riƙeta ya ɗagota daga ƙasa yana jera mata Sannu.
A hankali ta tsagaita da tarin, tana lumshe idanu jinta