Showing 90001 words to 93000 words out of 241571 words
Chapter 31 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt
kofin tayi ta d'aga mishi shanyi. "Hajiya Tafida ba yaro ba ne fa, haka kawai kina sakalta shi. Akwai kanwarshi fa Sabirah." Murmushi tayi tana faɗin. "eh dama ina son na dauko yaranta, tow ku naje jira na ji me zaku ce!" "Hajiya da a dauko miki su in sha Allah zan tura Deen!" "Shi Deen bai da aikin yi ne sai..." "Assalamualaikum, ya na iya Hajiya Tafida ya mai dani dan dakon shi." Ya shigo parlour shima yana faɗin. "Kai Jama'a, Tafida ga yaran can a waje suna jiranka zasu ga gwamna!" Ya zauna yana me karban kofin hannun Tafida, "Tow Ya fada yana jin kamar an yantashi agogon hannunshi ya kalla wato sun jima a masallaci, don har bakwai da minti goma sha biyar. Wajen ya nufa ya samu suna ta hayaniya, bude kofar yayi ya zuba musu ido. "La wallahi shine!" Fitowa yayi ya dan duka kaɗan yana kallonsu. "Kuna jina ko! Tow sunana Tafida ku yi karatu sosai domin ku zama gwamna kuma!" Ihu yaran suka yi. Ya kara ce musu. "Ku zama mutanen kirki masu yarda da kansu, ina makarantarku yake?" Nuna mishi hanyar suka yi suna ta murna, ya saka su a gaba security suka take mishi baya har makarantar, Firamare me hade da secondry school, shiga yayi kafin kace me an baza ga gwamna da kanshi a makarantun. A hankali yake bin yaran har cikin makarantar, office din principal ya nufa mutum daya ne a office din, "kai daya ne?" "A'a yallabai akwai wasu a staff office." Ya fada yana fitowa, suka nufi office din mata biyu ne sai namiji daya, fitowa yayi suka biyo shi, bakin gate ya dawo ya tsaya yaran suna biye da shi, sai tambaya suke mishi. "Gwamna kana yin wasa kuwa?" "Kai dalla can waye ya gaya maka yana wasa baka ganshi babba bane?" "Ina wasa mana, har da wurin wasa na bude a gidana " turbune fuska yaron yayi yana faɗin. "Hala ma har da keke kana hawa!" Rike dariyarshi yayi yana faɗin. "Matori ina har da keke nake da shi!" Matori security dinsa ne gyada kai yayi yana faɗin. "Eh har da doki duk akwai a gidan!" "Laaa kace kana da rago ma!" "Eh har da kaza ma da biri duk yana dasu!" Hankalinsa yana kan get, a hankali ya ga malaman makarantar suna shigowa, kowa ya sha jinin jikinshi. Sai da suka gama zuwa har karfe takwas a haka kuma ake tsaren lati. "Kai zo nan!" Ya kira daya daga cikin masu tsaron latin, "me yasa kake tsaron lati?" "Ni timekeeper ne, aikina na kula da lokaci, an saka ni tare su ne don sun makara." "Su kuma malaman fa?" Kallon Malam yayi yaron sannan ya sunkuyar da kanshi, a hankali ya saka yaron a gaba har office din principal, ya shiga malamai na take mishi baya. Jami'an tsaro na bayansu. Tsayawa yayi yana kallon Malamai da daliban! "Na ji kunya sosai da naga dalibai suna riga malamai zuwa makaranta, a yau naji matukar kunya yadda malamai suka mai da kansu makararu. Amma ba kome Matori daukar min sunan kowa zai ga sakamakonsa wadannan mutanen da na samu a dauki sunansu a farko sauran kuma su zo daga baya, a cikin gari kuke ba a kauye ba balle kuce abin hawa ne baku samu ba." Daga haka ya dauko daga inda yake tsaye ya nufi Yaran nan suke tsaye ya ce musu. "Za a saka muku kayan wasa kuma har da doki da ragon nan" suka yi ta murna. A hankali ya juya motar Deen ya gani aka bude mishi ya shiga. "Deen me ya maka mata nayi musu!" "Ba fada ba zagi ka ka fara nad'a kwamitin nad'a kwamishinonin kafin ka hukunta su!" " idan na yi haka meye zai biyo baya, wadanda ka samu a cikin makarantar a kara musu matsayi daga principal har headmaster a maida su kauye a barsu da matsayinsu, sannan ka nad'a jami'a na musamman suna kai musu ziyarar bazata." Har gidan ya kawo shi da zai fita ya ce mishi. "Unguwarsu Ummu dole sai ka nad'a kwamishinonin za a fuskanci unguwar!" "Na gode sosai Deen.!" "Ni ne da godiya!" Haka suka yi sallama Tafida ya shiga cikin gidan, ya samu Sa'adiyya tana cike dam, bai kulata ba ya wuce dakinshi yayi wanka ya fito masu taimaka mishi shiryawa suka taimaka mishi, yana gamawa ya nufi inda jakarshi yake ya dauka yana me fitowa, "Ka dawo baka karya ba. Kuma zaka fita!" "Na koshi." "Inda ka kwana ta baka abinci ne bayan dadirancin da kuka yi!" Kura mata idanu yayi kafin ya sake murmushi, ya fita daga ɓangaren. Deen yayi gaskiya da ya ce mishi. "Sa'adiyya ta dawo, kada ka ɗauka zasu kyale ka ne haka. Kayi kokarin ganin ka nisanta kanka da abincin gidanka idan ba Ummu ce zata dafa ba, nasan duk ranar da Ummu ta diro gidanka abincin da zaka ci na musamman ne!" Da wannan ya ke kin abincin gidansa ya gwammace yaci na gidan Deen ko na Ammah. Abin da Tafida ya fara yi, shine nad'a kwamitin zabar kwamishinonin, a cikin sati biyu aka kawo mishi shi kuma ya zabi wanda suka dace da shi ya turawa Deen ya gani, shi kuma ya kara mishi da Mahmoud. Ya turo mishi ta email yana gani ya kira shi. "wallahi ka kyauta min na manta da shi bakiɗaya!" "Kada ka damu ka godewa Allah da nake tare da kai, dan banza irinka bai cancanci kanwata Ummu ba!" "Na gode!" Sannan ya tura mutanen da ya zab'a zuwa ga majalisar dokokin jahar Borno, a zaman da tayi wata Laraba ta bukaci duk waɗanda aka tura sunansu Mahmoud bai sani ba, sai da Rayyan kaninsa yaji labarin ya kira shi baya gari ya gaya mishi. Ya sha mamaki domin a tuanninsa Tafida ya more shi yaki biyanshi, shi kuwa Deen yasan wannan abin yana damun Mahmoud, domin yana ganin kyashin Tafida da kishin Tafida akwayar idanun Mahmoud. Sannan Yaron Mahmoud Alguburo yana turawa Deen bayanai anan yake tsintar wasu abin, shi Tafida zuciyar shi daya bai san wainar da ake toyawa ba, haka yasa yake ta kome na shi. A lissafin Mahmoud ba haka yaso ba, damuwarshi a bashi SSG, amma ya kare a Kwamishina, a gefe guda kuwa Alhaji Ahmed Bamanga, tsohon ma'aikacin gwamnati ne ta rike matakai dayawa, Abba da kanshi ya tafi har gidan Mutumin ya roke shi ya taya tafida aiki. Kuma Ya amince babu wani tirjiya. Koda Abba ya bawa Deen sunan Alhaji Ahmed Bamanga, ya ce yayi bincike akanshi, wani ikon Allah sai ga bayanai na alkhairi akan shi haka yasa Deen ya bawa Tafida sunanshi aka.kuwa kira shi Majalisa aka rantsar da shi. Deen da Abba suna tare da Tafida aikin da suke yiwa Tafida ban da Allah babu wanda ya sani, haka yasa Abba yana gefe idanunshi yana kan danshi. Sannan ko lokacin da Tafida ya tura sunayen kwamishinonin wa Deen sai da ya turawa Abba shi kuma ya ce ya naziri da kyau Tafida ya manta da wani na musamman. A hankali ya fahimci Mahmoud aka mance.
*Ummu*🚫 LITTAFINA NA KUƊI
500
8130269641 Abdulrahman Ramlat Manga Opay
Shaida biya a turo ta wannan numbers din.
+2347035133148
Or
+2348130269641
Yan uwa Yan Nijar ga na ku inda zaku yi payment din: +227 84 50 64 76
*Ummu*
Mamana ta tsaya min a raina, kawai karfin hali nake amma na kasa, Tina ta fahimci haka sai ta dauke ni muka tafi garin Mamanta Ibadan wayyo Allah na, Mutanen nan akwai mutumci da sanin ya kamata da Tinah take bawa Mamanta labarin abin da ya faru. Zuba min idanun tayi kafin ta ce min. "Kina son komawa gida ko baki so?" Idanuna ne suka cika da kwalla Tina ta ce mata. "Mamy ki barta mana." Murmushi tayi tana faɗin. "Yan arewa suna da kirki da akida, sannan basu yarda d'ansu ko yarsu ya nuna gazawarsu akan zamantakewar da suka daura su akai ba, musamman Mace ana son tayi hakuri da duk wani abu da zai faru da ita, ta kasance me juriya da tawakalli, ba laifi ba ne don ku kaucewa abin bai miki ba amma ki kara hakuri akan wanda kike yi ki zama jaruma!" Kusan wani abun mamaki Maman Tina musulma ce, asalin Malama ce a kungiyar Fowam, rikakkiyar Yar da'awa ce. Haka Kanin Tinah me suna Muhammad Musulmi ne kuma irin dan ahlil sunnah ne. Tayi min nasiha tare da nuna min sakamakon masu hakuri inda take bani labarin Baban Tinah da ita sunyi aure ne na zumunta, lokacin da ita da shi suna Kiristoci, zuwansu arewa a Kano suka hadu da mutanen kirki, daga nan mutumci da zumunci haka yasa ta musulunta duk da a familynsu akwai masu sallah amma su Babansu ya ware kanshi, tana musulunta kuwa Yan uwan Babansu wnada wasu su manyan malamai ne, suka bukaci Mijin ya musulunta shi kuma gidansu pastor ne Babanshi, ya ce ba zai sauka akan akan addinin iyayenshi ba, danginta kuwa suka ce ba zasu barta ta zauna da shi haramun ne a musulun, akwai wani kanin Babanta yana koyarwa a Madinah da kanshi yazo ya dauke ta, bayan sun rabu da mijinta cikin salama, ya kwashi yaranshi a lokacin bata san da cikin Muhammad ba, sai da suka tafi can ta fara laulayi, aka gayawa Babansu Tina ya ce eh nashine kuma ya amsa, idan ta haihu sai ta bashi Yaron ai kuwa Kanin Babanta ya ce babu wannan zancen. Haka ya cigaba da rayuwa har ta haihu sannan ta mai da hankali aka rayuwarta da na Yaronta, yan uwansa kuwa babu ranar da ba zata saka su cikin addu'a ba, haka yasa ba a rufe shekara biyu ba Yaran suka saka uban sai da ya nima musu hanyar da zasu na jin labarin Uwar.
Na tausaya musu shi yasa Idan Tinah tana yin wani abu yadda ka san wacce Muslunci ya haifa ashe haka yana da nasaba da mahaifiyarta ce. Tunda muka zo sai na ware na zama kamar yar gida, domin Mamansu tana jin hausa, a yadda take gaya min ta zauna a kano, sannan kuma a Madina ta zauna da Hausawa haka yasa take jin Hausa sosai, sannan har kwana gobe Mijinta yana ranta, tana jiran ko zai dawo gare ta. Sai yanzu na kara fahimtar wani abu guda daya. Idan mace tana son Mijinta idanunta rufewa yake. Amma ni a bangarena ban san me nake ji akan Tafida ba, amma tabbas na ajiye lissafinsa. Mufidah da Mufid kuwa tsakanina da su nono, yaran gwanin ban sha'awa duk inda suka shiga sai an hado su da kyaututtukan kudi da kaya sabi. A hankali muka samu wata guda, nayi kyau nayi kiba.
Muna aikin cake, sai ga Tinah ta shigo tana faɗin. "Ke Mijinki dai ya hana mutane sakat a Maiduguri." Kallonta nayi tare da son jin ba'asi. Mika min wayar tayi tana karanto min abin da ake faɗa. "Allah ya kyauta!" Na wuce zan koma kan aikina. "Ummu ko zaki koma ne?" Idanuna ne suka cika da kwalla. "Ba haka ba ne, kawai ban san me zan yi ba ne." Kawai na fashe da kuka. Zama tayi ta kalli masu aikin ta nuna musu hanya, fita suka yi ta ja kujeran ta zauna. "Yanzu ya dace ki huce, ina son ki koma ga Aliyu amma dole ki koyawa kanki yadda zaki kwaci kanki ko kin koma Maiduguri abu daya ne ki tsaya akan kalamanki, sannan idan kuma ba zaki koma ba duk daya ne a yanzu da baki gida nasan kina komawa tow ba shakka kowa zai mai da hankali ne akanki, don haka ki saka a ranki zaki iya tunkarar kowa akan ra'ayinki." Gyada kai nayi ina jin abin da take fada min, "ku gama cake muje wani wurin!" Gyada kai nayi, haka muka yi cake din da ita bayan mun gama, nayi wanka na bawa Yan biyu nono sannan muka bar gidan, shopping muka tafi don Yaran kan sai da ta jibga musu kaya kamar bata san darajarsu ba, nawa kuwa English wear ne, tayi ta zuba min. "Mijinki dan duniya ne, ina son mace mara kunya, ke kuma kina da kunya da addini shi yasa ba zaki iya abin da yake so ba." Hade rai nayi nace mata. "ina ruwana to!" "Hmm! Zaki sani ai!" Ya fada tana ciro wani night gown. "Wannan zai dace dake!" "Ke Tinah kada ki mai da ni yar iska!" " ina fa zan mai dake yar iska bayan wanda Tafida yayi!" Share ta nayi, muka gama sayayya har zamu tafi ta ja ni wani bangare gajerun wandona ne, haka ta diba min kamar na yan mata, haka sake kwasar kayan. "Na gaji!" Nace mata, "Ni kada ki dame ni da mita!" Haka muka bar shagon. Lokacin da muka dawo gida, ta zuba kayan a dakinta. Washi gari wani shagon yan Indonesiya muka je na Spa aka fara gyara min jiki, ita da kanta ta ce musu. Wata guda zan yi ana kawo ni domin jikina tayi kyau sannan su hada min har man shafawa. Haka kuwa ya faru kullum muna hanya.
**
*Tafida"
Wani kallon renin hankalin yake mata, yana zaune a tsakiyar gadonshi ya nutsu akan aikin da yake amma lokaci zuwa lokaci yana zame abin da yake yana kallon hotonshi da Ummu daren ranar suna. Banko kofar dakin aka yi ya zuba mata idanu kuru daga ita sai wani lalatacen rigar barci. A da can baya yafi kowa kwadayi da son jikinta, amma a yanzu tun ranar da ya fahimci bata da kamun kai, shi da ma ace hatsari aka samu aka mata fyade zai dauki haka a matsayin ƙaddara, duk da gyaran da aka mata amma shi ba dan iska ba ne, akan Ummu ya fahimci yadda mata suke, shi ya fara dandana zumarta haka yasa shi fahimtar wacece Sa'adi baby. "Ka bani hakkina, na gaji da kallonka da idanun idan kuma ba zaka bani hakkina ba wallahi zan kira Abba ya san me muke ciki!" Murmushi yayi ya ce mata. "idan na shiga ba zan gamsu ba ne, ke kofar garinki a bude take, ni kuma so nake na shiga inda xan ji a matse da kyar nake tura kaina." Wani ware idanu tayi tare da fashewa da kuka tana faɗin. "wallahi sai ka bani hakkina!" "Akan me zan baki hakkinki?" Ya tambaye ta yana murmushi. "Don Allah Tafida ka bani hakkina!" "Gaskiya ba zan wahalar da kaina ba na zo ke ki ji dadi ni na sha wuya!" Zubewa tayi tana kuka da rokonshi, amma yayi banza da ita. "Idan don Ummu kake wannan abin ka ji wallahi har abada ba zata tab'a dawowa, don haka ka shirya zama da ni!" Sauka yayi a gadon ya tako har inda take yana murmushi, kafin ya fisgota tare da d'agota suna kallon juna. "Me kuka yiwa Ummu!" "Ban sani na ka nimo da kanka!" Ta fada tana kuka, turata gadon yayi cikin gajiya da halinta ya ce mata. "Zaki gaya min ko sai na wulakanta ki?" "Haka da kake kana tsammanin zai baka damar ganin Ummu ne? Ai kai da ita har abada hakkina kuwa idan baka bani anan ba zaka bani a lahira!" Ta fada zata sauka a gadon ya fisgota, da karfin tsiya ya nimeta, tun tana kokarin kwatar kanta har ta kasa ta shiga zuba ihu da salati tana rokonshi, amma Tafida bai kyale ta ba sai da ya ga ta daina motsin kirki, bai taɓa jin b'acin rai irin na yau ba domin sai da ya girgiza Hq dinta yadda kafarta sai da ya gagara ɗaukarta. "Na baki daga nan zuwa awa ashirin da hudu ki fada min abin da kuka yiwa Ummu ko na baki mamaki!" Ita kan da take cikin tashin hankali gabanta kamar an watsa mata barkono, shi ma ban daki ya shiga yayi wanka yana ganin kazamtar da ya kwaso jikinta, wanka yayi ya wanke jikinshi da ruwan zafi, akwai wani abu da ya dauka yadda Ummu take amfani da gishiri a ruwan dumi ya sha ganinta idan ta shiga ban daki, ko idan sun shiga tare cikin dare bayan ya turmusheta, kuma yana yawan jin labarin gishiri yana kashe wasu ƙwayoyin cuta, don haka yayi amfani da shi wurin wanke jikinshi. _Haka da kake kana tsammani zai baka damar ganin Ummu ne?_ wadannan kalaman sun yi tasiri a ranshi da zuciyarsa bai san lokacin da yayi wankar a gurguje ya fita ba, yana zuwa ya samu bata dakin, bangarenta ya nufa, banko kofar yayi yana samu tana waya, kashe wayar tayi tana kallenshi, yadda ya zuba mata idanun ya bata tsoro. Rufe kofar yayi da key ya nufe ta yana faɗin. "Zaki gaya min inda kuka kai Ummu ko sai na aikaki lahira!" Ya shiga kokarin niman wani abu da zai shake ta, ganin haka ta runtuma ban daki a guje. Kafa ya saka mata, ta fadi ta fasa ihu ya take ta yana faɗin. "zaki gaya min ko sai na karya kafarki?" "Zan fada maka!" "Ina jinki! Ina kuka kai min matata da Yarana?" Wayarta da ta saka a handsfree daga can aka ce. "Sa'adiyya Lafiya?" "Abba zai kashe ni, don Allah ku kawo min a gaji!" "Tafida idan ka sake ka mata wani abu sai na baka mamaki domin sai na maka iyaka da Ummu har karshen rayuwarka, mace daya ka gaza riketa taya zaka rike mata biyu, Sa'adiyya ki yi hakuri Kaltuma tana zuwa!" Ajiyar zuciya ta sake tana kukan munafunci, kashe wayar yayi, a tunaninta zai kyale ta ne, ai kuwa ya hade kanta da jikin gadon ji kake. "Kummm!" Ya bar dakin ta fashe da kuka, washi gari kuwa Hajiya Kaltuma tazo, ta ganta ras sai ma yan iskar kawaye da suka cika gidan, ganin haka yasa ta kira Tafida da yake office, domin da ta kira Saadiyyah kin daukar wayar tayi sai da ta kira Abba ta gaya mishi ya kirata ya gaya mata ga Hajiya Kaltuma.
Tana gaya mishi ya bar abin yi yazo gidan. Tana ganinshi ta mike