Showing 138001 words to 141000 words out of 241571 words
Chapter 47 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt
min gida idan sun gaida Hajiya!" "Malam babu ruwana!" Na fada ina gyara zamana. "Kin ci abinci ma kuwa?" "Ya jikin Yayana?" "Da sauki kin ci abinci kuwa?" "Eh na ci yanzu zan kara wani" "Yawwa kafin na dawo naga kin koma katuwa!" "Allah ya dawo min da mai girma Gwamna lafiya!" "Allahummah Amin! Nayi missing ƙafafuwan da ake daura min a wuyana ana sosa min kaina tare da ihun dadi!" "Sai anjima ba zaka saka ni abin kunya ba!" Na kashe wayar, ina kallonta. "Ni sunana Asiyah! Nazo ganinsu Mufidah ne ashe bata da kiuya!" Kun san zuciyar Uwa haka kawai naji zuciyata tana rawa da girgiza akanta, amma nayi murmushi. Fitowa muka yi zuwa parlourn da yara suka fara birkita shi Hajiya tana rungume da Mufid, "Ummu kin fito?" Gyada kai nayi nace mata. "Eh hajiya na fito." Kallonsu Maryam nayi da suke muzurai. Nabila ta ce min. "Aunty Baby! Baki ganni bane?" "Allah Sarki yar room dina zo muje ki taya mu fito da abinci!" "Ummu dawo ki zauna ki barta da Fanna su yi aikin!" "A'a Hajiya zan iya fa!" "Kin san jikinki bai yi kwari ba, dawo kawai." "Kai Hajiya!" Wayar hannuna tayi ƙara. Dauka nayi ina fadin. "Aljannata ka sake kira ko?" "Eh gani a masauki ne shi yasa nake ta kiranki! Duniyata da fatan babu wani matsala ko don jikina yana bani wani irin abu!" Dariya nayi nace mishi. "sai na gayawa Hajiya kana niman excuse!" Na kalli Hajiya tare da mika mata ina dariya. "Hajiya ga autanki yana nimana da faɗa." " Babangida lafiyanka? Me tayi maka? Bana son rikici fa!" "Hajiya da bance a sako min ita a jirgi ba shine zaki ga laifina yarinyar nan kin daure mata kugu tana min rashin kunya ba xan yarda ba!" "Yanzu ka kira wani rashin kunya ta maka Babangida Allah yana ganinka ka daina cin Amanar yarinyar da babu ruwanta!" Kamar yana gani na wani narka fuskata ina gyada kai nace mata. "Hajiya ki ce mishi ya maida hankali abin da yaje yi, don yanzu sai ya ce yana jiran a tuna mishi." "Hajiya Ummu ta rena ni!" Ya fada da karfi ina murmushi. "Hajiya Ina son Ummu!" D'ago kai tayi tana murmushi ta ce mishi. "Aliyu ina son Ummu nima, ina sonka da Ummu ko bayan raina wani ya sakata kuka Allah ya saka shi kukan shima!" Sunkuyar da kai nayi ya ce mata. "Hajiya taji kunya ko?" "Eh gata nan tana murmushi." "Hajiya ki ce mata Tafida nata ne baki daya tun da muka sauka nake ganin mata da fuskarta, Hajiya ki ce mata na kosa na dawo da sauri na wuce kitchen, domin wayar tana kan handsfree ne. Haka suka yi ta waya da Hajiya yana gaya mata yadda yayi kewarmu. Daga Saadiya har mutanen sun cika da bakin ciki. Kallon Hajiya suke kawai har ta gama wayar ta mikawa Nabila. Maryam ta amsa tana faɗin, "Hajiya bari na mika mata mana!" Kallon da Hajiya tayi mata bayan ta bata wayar , yasata harzuka sosai amma ta hadiye haka. Ina hada zobo ta shigo kitchen din. Zata mika min wayar ta sake shi cikin zobon. Murmushi nayi mata na ciro shi a hankali na karkade shi, ina murmushi na cigaba da aikina! "Fanna don Allah dakin Hajiya wata tana charge a kashe wayar Hajiya ta fada cikin zobo!" Ware idanun Maryam tayi na sake mata murmushi ina yar dariya. "Kin zata kin dakile haduwarmu da shi ta waya ce? Yo ai wayata tana daki na ki kunna shi saboda nasan idan na fara wayar da shi ba xan mori kaina ba, hmm!" Na ja wani nishi me cike da kaunar mijina. "Maman Mufidah kin ga ina shiga ana kiran wayarki!" Dauka nayi na ce mata. "Na gode" na cigaba da aikina sannan na juye kome suka fita da shi Maryam tana tsaye wysrs Hajiya na dauka na zazzage kome na saka a cikin bugun shinkafa. Na wuce daki na hada wayar da Bluetooth, na rufe kofar dakin na fito, na koma kitchen ina jin wayar tana tsiwa na dauke ta ina faɗin. "Sahibul Khair!" "Ya wayar Hajiya ka kashe!" "A zobo ya faɗa!" "Kai Ummu taya kika jefa a cikinsa ko?" "Maman Mufidah Maryam bata da mutunci ina gani ta jefa wayar a zobo fa, sai na koma da baya." Inji Fanna. "Shiii!" Na saka hannuna a bakina. "Naji ai! Me yasa ?" "Ina sonka Tafida, basu ita su min kome ba sai ikon Allah! Tafida kai ne kadai zaka juya min baya nayi kuka a duniya babu me saka ni kuka sai kai!" "Ina sonki Yar bakar matata!" Dariya nayi nace mishi. "Saura ka ga kyawawan Mata ka juya min baya!" "Ai zahirin gaskiya duk kyamsu bai zama dole su yi kyam wancan wurin ba na gaya miki, akwai wani sirri a jikin bakar mace!" "Gaya min sirrin naji!" "Idan kana cinta ta iya fesa ruwa kamar pampo! " "Innalillahi wainnalihir rajou, Daadi haka ka koma?" "No ba haka na koma ba haka kika mai dani, ina cin mace ina jin kome a tsantsame, ina ci ina shan ruwan kauna, ke Ummu na gaya miki ke korama ce!" "Na gode da baka kirani corona ba!" "Allah Ummu zumarki akwai zaki da dad'i, a cikin mata dubu dakyar ake fitar da dari irinki, a darin nan sai an kara bincike a samo biyar masu irin dad'inkii, gaskiya Ummu ki san yadda zaki yi da ni, "
"Tow na kai ka iya? Ka kashe wayar ka yi barci zaka.manta da kome. "
"Ina zan manta da kome, ke ni fa abuna ya mike zarr, ke kawai yake bukata wallahi." "Ka rufa min asiri ina zaka ganni!"
"Kwantar da hankalinki nan da kwanaki biyar ina gida ki addana min kanki!" Kamar wacce aka wurgota daga sama ta shigo kitchen din. Kallonta nayi Sadia dai ba zata tab'a hankali ba. "Ke ina mijina yake?" "Ya tafi koyan sallama!" Da ta lailayo ashar ta maka mana daga ni har shi, haushi ya kamani na rama muka yi ta zage-zage, kashe wayar yayi, Hajiya ta zo cikin tsawa ta ce min. "Ummu da hankalinki?" Fashe mata da kuka nayi na durkusa a wurin. "Wallahi idan Aliyu bai bani hakkina ba sai duniya tasan irin zalunci da yake min, nayi b'ari bai damu ba kuma bai bi ta kaina ba, fisabiilillahi akwai adalci cikin lamarin nan kuwa? Hajiya me nayi da yake gudun hada shimfida da ni, sai Ummu matar so? Tun daga ranar da nace ya bani hakkina ya wulakanta ni daga nan bai kara waiwayata ba, haka na zo ya dake ni bai kuma bin ta kaina ba, Hajiya me nayi mishi da zafi haka?" "Shi kenan je ki!" "Ke kuma barwa Fanna aikin je ki huta!" Na mike a hankali na wuce dakin Hajiya na kwanta. Ina kuka, kirana yayi kamar ya biyo wayar amma ya share bai ce min kome b dake tafiyar bai dauki wasu tawaga ba don Deen. Haka yasa na matsu ya dawo. Ina kwance Asiyah ta shigo dauke da Mufidah. "Kayi hakuri Ummu, ga wannan turaren wuta ne!" Ta miko min ledar na amsa.
Amsa nayi ina murmushi, sai dai me ina bude ledar Sweet ne da su chocolate ni kuma cikin ya hanani cin zak'i. "Chocolate ne fa!" "Sorry duk na damu da yadda mahaukaciyar can ta miki ne ya rudar dani, bari na kawo miki." Ban iya mata magana ba, na amsa ta fita, bude drower nayi na daka ledar, can dai gata ta kawo min turaren wuta irin na Dubai din nan, godiya nayi mata sannan na saka drower. "Baki ci chocolate din ba!" "Eh xan ci bana son zak'i ne!" Zata yi magana Tafida ya kira ni. "Bana ce kada su zo min da wancar mahaukaciyar ba!" Murmushi nayi na gyara kwanciyata. "Daadi ba kome ya wuce kasan yanayin ne abu kaɗan ke tunzira Ni!" "Kiyi hakuri yanzu na saka Matori ya mai da ta gida!" "Mijina!" "Na'am Matata!" "Ina sonka! Ka dawo da wuri don Allah!" "Lallai yarinyar akwai shagali kenan!" "Sosai fa!" Daga haka na manta da wata Asiya a dakin, nayi ta zuba soyayyata. Idanuna ya rufe akan Tafida bana ji bana gani kuma bana iya jin wani zan kaunaci wani sama da Tafida, ina cikin wayar Hajiya ta shigo dauke da Dambu. "Babangida kashe wayar nan taci abinci!" "Hajiya xan iya yin wayar ina cikin abincin!" "Bana son sakarci kyale shi ki ci abincinki!" Ya kalli Asiyah. "Me kike yi anan?" "Ba kome" ta fada tana mikewa, abincin na fara ciki a hankali, Hajiya ta kalle ni ta ce min. "Me ta kawo miki, na ga ta wuce da leda har biyu!" Bude drower nayi na fito da shi. Dauka tayi ta wuce ban daki ta juye a cikin masai ta tura mishi ruwa. "Duk wanda zai soka rana tsaka bayan ka samu wani abu ba masoyi ba ne moranka ya zo yi, ita ta zo da Uwarta Tafida ya aureta, ina Ni a jikina babu alkhairi a zuwanta. Kada ki kara amsar abin da ya fito hannunsu, su ajiye idan na tashi xan ɗauke. Ummu ke kika sha wahalar dawo da murdadden mutumin nan zuwa me sanyin dabi'a taya ba zaki mori Mijinki ba sai wasu sun shigo miki rayuwa!" Murmushi nake ina mamakin Hajiya, ta cigaba da cewa. "Na yarda da ƙaddara amma ban yarda da ganganci ba! Akanki zan iya rabuwa da kowa Ummu Hadiyya, ina sonki da Aliyu ina son da mutuwa ce kawai zata shiga tsakaninku ba dan adam ba, Ummu kece hasken gidan Aliyu......
🚫 LITTAFINA NA KUƊI
500₦
8130269641 Abdulrahman Ramlat Manga Opay
Shaida biya a turo ta wannan numbers din.
+2347035133148
Or
+2348130269641
Yan uwa Yan Nijar ga na ku inda zaku yi payment din: +227 84 50 64 7643
Kallon Hajiya nake sai naji na rasa mafita, kafin na ce mata. "Hajiya na gode!" Domin Hajiya tana saka ni jin wani irin abu a raina kamar ita ta haife ni, saboda karamcinta, haka na fito na samu Saadiya ta tafi, ban kula su ba, na shiga kitchen na kara yaji da mai don Hajiya ta saka min amma ni na fison na ganshi kaca-kaca. Ina fitowa ta ce. "Ummu yanzu yajin kika kara? Gaskiya Tafida zo ya kira Falmata ta duba ki don wannan yajin zai iya makantar da yaron cikinki!" "Ciki take da shi?" Daga Rukayya da tayi tambayar da Maryam kallona suka yi nace mata. "Hajiya kaɗan na saka maggi ne da na barbad'a ya sa yajin yayi haka, amma ai na daina cin yaji dayawa!" Na wuce daki na zauna na fara cin abincina, ina gamawa sai ga Rukayya kallo daya nayi mata na cigaba da lashe yajin da na kunso shi a leda. "Ummu!" Kallonta nayi kafin na ce mata ."wani abu ne?" "A'a dama ina son na roke ki ko da kayan Abinci ne, namu kayan abincin ya ƙare!" "Nima bani da iko da kayan abincin sai abinda Hajiya ya bani, ko ki kira Daadi a waya." Shiru tayi kafin ta ce min. "Hmm! Kiyi hakuri dai kin ji kanwata ki taimaka min, wallahi bani da kayan abinci a gida ni ko dubu hamsin ko bani aro kafin wata ya kare!" Sai na tuna kalaman Abba da ya ce min. *Rukayya ko duniya ka bata da kayan cikinta, sai ta nime ƙari domin bata da godiyar Ubangiji! Ta fi gane sata kamar bera!*
Ganin zata dame ni na janyo locker gadon Hajiya na bude kudin da ya bani kafin ya tafi na raba biyu na kai ɗaya bangarena daya kuma na saka tunda a nan nake, idanunta yana kaiwa kan kudin ta ce min. "Allah yasa ki bani ko dubu saba'in hamsin ba zai ishe ni ba!" Tura drower din nayi na rufe na kalleta kafin na ce mata. "bari na tambaye shi!" "A'a kin san Aliyu bai da mutunci!" "Ina laifin ya gaya miki gaskiya!" Na fara kokarin kiran shi sai ga Maryam ta shigo, "uban me kike yi anan?" Hade rai tayi tana faɗin. "kudi zata bani tunda dan uwanmu ne yake tarawa yana bata." Kallon da Maryam tayi min ya sani dauke kaina. "Ki bata tun da ba daga gidan Magajiyar yan tuwo-tuwo kika kawo ba!" Murmushi nayi nace mata. "Wai ai tunda magajiyar yan tuwo-tuwo! Ta wanke ta bawa dan masu arziki, ai ta yi kokari." "Kokarin Ubanki? Me siffar karuwa, kin raba shi da Matarshi." "Eh gidana ta shigo, idan ban yi niyyar xamanta ba haka zai hankad'ata waje! Batun siffar karuwai da kika ce Alhamdulillah haka ma wani arziki ne tunda na wanke gindina na bashi ya sha kome ma daidai ne, gashi can a India amma nashi gindin ya gagara hakuri ni yake nima! Maryam idan kin cika yar halak ki hana Tafida cin gindina idan ya dawo sai na tabbatar da kishin da kike ba na kome ba ne saboda kaninki yana hawa da sauka kaina! Kuma kudi ban yi niyyar bayarwa ba indai ba satar da aka samu za ayi ba, ko kunya baku ji ba ni da ban tuna muku abin da kuka min ba kune zaku zage ni,ba kunya ba tsoron Allah yayi ta diban kayan garana yana baku, kuna ci dake babu kunya a ranku shine bari ku min rashin mutunci tow abi wani sarkin gidan Tafida yanzu na fara zama daram!" Na fada ina gyara zaman da nayi a gadon. Shigowa Fanna tayi tana faɗin. "Maman Mufidah, Hajiya tace na tambaye ki me kike so a zaki sha?" "Ki cewa Uwata duk abinda ta bani sha, sannan ki gaya mata nace ki min wainar fulawa ki yanka albasa da green pepper a fasa kwai fulawan dan kadan!" Na fada ina nufar ban daki na bar kofar a buɗe ina faɗin. "Allah ga kayata!" Na yi alola na fito, na shimfida abin sallah. Na tadda sallah sai lokacin suka bar dakin, da ne nayi hakuri yanzu ba zan yi hakuri ba kowa ya tab'a ni sai nayi magana. Haka na idar na kwashe kudin na boye, sannan na fito parlour, kamshin ya cika gidan bude window parlour nayi Asiyah tana kallona, na fita daga parlour zuwa bangarenshi, har zan tafi na dawo na cewa Fanna. "Idan kin gama ki kawo min abincin can!" "Tow!" Ta fada, tana goye da Mufid da yake ta wasa. Parlourn shi na dawo na kwanta kiranshi nayi muka shiga hira, kamar na janyo shi ta wayar kusan dukkan hiranmu akan Yaren daki ne, ina zaune sai ga Asiyah da Fanna. Ajiye abincin suka yi, na ce musu. "Na gode!" Fita Fanna tayi Asiyah tana kallon parlourn dauke kai nayi nace mata. "Kina buƙatar wani abu ne?" "A'a!" "Tow ku je!" Fita tayi jikinta a sanyaye, sannan na cigaba da. Wayata ita ta riko kunun don haka na ajiye shi, wainar fulawa naci a hankali kwance kunun na zubar da shi a kitchen din, kafin na shiga girki daidai bakina don Hajiya ta nutsu da Yaranta. Wurin ƙarfe uku sai gasu nan bangaren Aliyu wai sun zagayawa. "Ok zaku iya shiga!" Na fada hana suka gama ina kallon Rukayya ta fito da wasu abubuwan. "Bani!" Kallona Maryam tayi cike da takaici nace mata. "Ko ki bani ko na kira shi, na gaya mishi!" Ba musu ta ajiye ta bar parlourn, zasu fita suka ce min. "Ba zaki bude mana bangarenki ba ko iyayenki basu saka miki kome ba ne?" Murmushi nayi nace mata. "Ba zan buɗe ba domin ina tsoron halinku kada a dauke min abinda mijina ya saka min, sannan bana tunanin kun kai na byee muku!" Na cigaba da zama, a fusace Maryam tayo kaina. "Ba abin da zaki min na rantse matuƙar Abba da Hajiya da Tafida suna raye sai kin yi danasanin takura min!" Na fada ina kallonta. "Haka kawai don ina kyale ku zaku sani a gaba da fitina meye nayi muku? Meye na tsare muku idan Tafida ne kuyi duk yadda kuke so da shi amma ni ku fita a rayuwata don na lura baku jin maganar Iyayenku!" Na fada ina shigewa dakinsa na rufe kofar, na kwanta. Haka ina jin su suka bar parlourn ni kan don bakinciki barci nayi a bangarenshi can bayan la'asar na farka sakamakon mafarkin da nayi, Asiyah tana kuka. Haka na wuce nayi alola nayi sallah, sannan na wuce bangaren Hajiya. Na samu Asiyah tana goye da Mufid itama Hajiya tana mata dariya wai bata iya goyo ba. Murmushi nayi na zauna ina kallonsu. "Aunty Baby ina kika shiga ne?" "Ina can part din Daadi nayi missing dinsa ne!" "Kai Aunty Baby gwamna guda har yana da lokacin da zai zauna kuyi hira!" Jan iskar bakina nayi kafin nace mata. "Ba sauki auren gwamna, amma kuma idan akwai kauna tow zaku fahimci juna. Daadi idan na kasar ya bari ba ko Abuja ya tafi kwana biyu yake ya dawo, sannan duk inda zai je zai kwana a gida."
"Aunty Baby baku irin fita yawo ne da shi?" Murmushi nayi kafin nace mata. "Ni ya gaya min cewa ni ina da daraja bai dawo dani domin na zama abin yawo ga duniya ba! Don Allah na zauna a gida idan ya dawo nace mishi barka da dawowa, na kuma kula da lamarinsa na cikin gida da danginsa wannan shine aikina!" Dariya Maryam da Rukayya suka saka suna faɗin. "Yarinya sorry for yourself! Ai ke dai sai gida, amma in sha Allah first lady tana nan zata dawo." Murmushi nayi nace mata.. "first lady a idanun duniya kamar hoto ne mara kala, first lady a idanun Tafida kamar mutum ne da ya tashi cutar makanta wanda ya fara gani a farko shine zai kasance da shi har abada!" Shiru tayi kafin na ce mata. "Ni ba duniya da abin cikinsa nake bukata ba, mijina yaso ni ya kuma kula da ni, ya isa min bana jin don ban isa ba na ji tsoron komawa da baya, Tun yana Tafida da farar kafarshi nake tare da shi. Idan yau Tafida Mata dubu zai kawo matukar musulunci bata haramta