Showing 165001 words to 168000 words out of 241571 words
Chapter 56 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt
KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎ
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,
Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,π
Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu ajiπ
Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin kiπ
Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mataππ
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin saukiπππ
Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babukuπππππ
Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLINππ»ππ»
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi
Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra
Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbersππ»ππ»ππ»
07069711327 Whatsapp ,Ina maraba daku customersπππππ
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mataπππππππππhttps://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH
*Gidan zafafan kayan Mata masu kyau da inganci na yar mutan sokoto maman Yusuf likitar Mata,*
*Bayan kayan Mata muna tura abubuwan da zasu amfanemu game da Zaman auren da wasu magungunan da zaku iya hadawa da kanku da sauransu*
----------------------
51
Kamar wacce aka farka da ita, Uwani ta fito waje da gudu tana faΙin. "Karya ne wallahi, karya ne Umma karya ne Ummu ba gaba da gaba ba ko ta baya sai an shirya. Mu Yaran rikon Mama bamu lalace ba sai yar cikin Mama, haba Hajiya Umma ba dai Ummu, ko a yan matancinta ba a kamata da waya tanayi da saurayi ba, balle ace alalace yau aureta!" Ta juya tana kallon Mama ta sake murmushi. "Kina nufin zata iya watsar da tarbiyyar da kika bamu ne? Idan kina tunanin haka tow wallahi ki ajiye domin kuwa akwai masu son ganin tashin hankalinki gara ki nuna musu muhimmancin Ummu akan kowa, idan ma abin kunya ce ai ba kanta farau ba balle nayi imani da Allah ba halinta ba ne." "Allah ya miki albarka Aishatu na, Hajiya Karima je ki, Allah ya shirya mana zuriar na haifa kin haifa, mun haifa ba zan miki wani abu ba, kuma ba zan tab'a miki suna ba, daga nan har karshen duniya kiyita bada labarin Ummu!" Daga haka Mama ta barta baki sake. Uwani ta ce mata, "je ki dadin abin kin haifa wallahi kowa zai ga abin da ya shuka!" Wai naa haka abin Tafida yayi kokarin kashe zancen da anga video dole ya kusan mutuwa, bai kara yarda ya fito ba ya boye kanshi yana jinyar zuciyarshi. Ya rasa inda zai cusa ransa yaji sanyi Deen da ya da ce ya nima ya kasa nimanshi tow me zai ce mishi? Haka yasa ya turawa Deputy kome ya cigaba da gudanar da kome. Sannan ya wuce wurin Tinah a Abuja, kwanansa uku bayan hmm balle uhmm, abin duk ya dame ta. "Aliyu ka saka ni a duhu meke faruwa ne?" D'ago manyan idanunshi yayi yana kallonta kafin ya ce mata. "Na saki Ummu!" Wato da ta yanko wani gundumemmen turanci me sirke da yarbanci ta lailaya mishi da Ash'aria da ko a Dictionary babu shi ta yanka mishi mai nauyi da tsada. Ta ce mishi, "ka iya rabuwa da Ummu waye zai zauna da kai baka rabu dashi ba. Mutumin banza." Kai Tafida yaji zagi har dodo sai da aka kira shi, shi yanzu da take zaginshi sai yake ganin kamar tana rage mishi dawainiyyar da yake kanshi ne bakiΙaya, tayi mishi zagin tsamar nama, sannan ta koma tana me fashewa da kuka. "Tunda ka iya haka babu amfanin zama da kai!" Ta tattara ta bar masaukin da yake. Tun da yayi kuka a wancan lokacin, bai sake kuka ba sai dai kukan zuciya, ana cewa maza basu kuka tafida yayi fa, shar-shar haka yayi.
***
Abba
Da kanshi ya je biu ya zauna ya warwarewa Alhaji Kabir biu abin da yake faruwa, Murmushi Baban Ummu yayi ya ce mishi. "Yanzu tunda ya sake ta, xan tura Uwarta ta kwaso kayanta don Allah ka saka a dawo da ita!" "Alhaji ka yi hakuri ta haihu lamarin yana bukatar shiru da rashin ganin Ummu da zaa yi zai saka mutane su bar zancen!" "Na sani ita bata san da haka ba ne?" "Bata sani ba!" Tsakanin da da mahaifi sai Allah, Baban Ummu yaji zafi sosai amma dake yaga dattakun da Abba yayi sai ya ce mishi. "Idan da hali ka saka a dawo da ita gida, ina son ta zauna ne anan idan kome ya wuce ta koma wurin mahaifiyarta." "Tow amma Alhaji Kabir kayi min Alfarma daya tal!" "Ina jinka!" "Don Allah kabar Ummu ta haihu!" Shiru yayi na wani lokaci kafin ya ce amma ya kamata Mahaifiyarta tasan da zancen nan!" "In sha Allah zata sani zanje da kaina ma na bata hakuri na kuma nemi alfarma a wurinta." A bangaren iyaye maza babu matsala.
Haka Abba ya bar Biu lafiya lau, ya dawo gida. Washi gari kuwa da sassafe sai ga Maman Ummu a gidan, daga yadda Hajiya Salamatu da Hajiya Kaltuma suka karbe ta, yasa duk zafin kanta ta hakura ta fara da gaisawa kafin ta ce musu. "Ina son ganin Alhaji ne!" "Tow ko zaki isa dakin Inna sai yazo!" "Tow na matsala!" Suka nufi bangaren Inna, suka gaisa a nutse, Inna tayi ta bata hakuri murmushi Mama tayi kawai bata ce kome ba, suka je suka gayawa Abba sai gashi kuwa. A mutunce suka gaisa gami da ganin girman juna. A hankali ya ta fara magana cikin sanyin murya kafin ta d'ago kai ta ce mishi. "A ranar da Hajiya Aisha ta kira ni, naji labarin sun so dukan Ummu ne ko? To kuwa da sun daki bala'i. Ba ma wannan ba, Tafida ya saki Ummu ko?" "Eh!" "Ina shaidar?" "Bai rubuta ba!" Girgixa kai tayi ta ce mishi. "ina Ummu?" "Tana sudan?" "Akan me zata tafi ko bata san ya sake ta bane?" "Eh bata sani ba Hajiya!" "Tow ta dawo!" "Kin san Muslunci ya bata damar tayi idda dakinta, kuma babu idda shine nace ta haihu a can kafin nan abin da yake faruwa yayi sauki!" "Ina son Ummu ta dawo Alhaji nan da kwana biyu, y'ace fa ba baiwa ba. Idan na bari Ummu ta zauna a can kamar bata da galihu ne, ka duba lamarin kowani daya a gaban Iyayenshi yake jin shi mutum idan baya tare dasu gani yake kamar bai cika mutum ba, ka duba lamarin ka dawo min da Y'ata don Allah!" Sunkuyar da kai yayi yana kallon kasa. Mikewa tayi tana faΙin. "Kayi hakuri amma nima ina da hakki akan Y'ata ce, kuma abin da ya hada ya raba don Allah kada mu kai kanmu ga tashin hankali, don Allah ka duba lamarin ina bukatar Ummu da Yaranta Alhaji!" "In sha Allah zata dawo kamar yadda kika bukata!" Tayi musu sallama ta bar gidan, in sha Allah Ummu sai ta yi nasara a rayuwarta, Ummu sai ta zama mace mai daraja a yadda Tafida zai ta bin ta tana ganin bai mata ba.
Lokacin da ta koma gida sai da ta rufe dakin tayi kuka me isarta, Burinta Ummu tayi aure nata tab'a hango kalubalen da zata fuskanta a gidan aurenta. Kawai tayi aure ta bar gabanta, tunda Ummu tayi aure bata huta ba.
-- Rukayya da Maryam da suka ji labarin, kuwa kamar su zuba ruwa a kasa don murna, shi kenan sun huta da jaraba da nanikewa Ummu da tafida tafi sauran matan, lokacin da Hajiya taji labarin sai da jininta yayi bala'in yayi sama, cikin dare aka wuce da ita asibiti domin a banΙaki suka ganta ta fadi, bakinta ya koma gefe. Gefen jikinta yana son ya shanye. Ga asalin ciwonta ya tashi lokaci guda ciwo ya kwantar sosai, Yaran ne kanta. A lokacin da Alhaji ya zo ya ganta. "Gashi saura kwana uku auren Juma'a za a daura auren Aliyu da Asiyah." Shiru suka yi suna jin haushin Abba da yazo yana maganar wani auren Tafida da wani zance.
Daga asibitin gidan Tafida ya nufa ya ga an gama kome, ai don ya cusa mishi bakinciki, ya sake kudi ya bawa Sharif ya ce mishi. "Sharifai don Allah a yi ΖoΖarin karasa kafin Alhamis zasu zo jeren kayan Asiya!" "In sha Allah Abba!" Ya bawa Sharif aikin kafin Alhamis an gama su paint an kawo duk abin da ake bukata an zuba. Sannan aka rufe anyi wannan aikin tsakanin talata da Laraba, a daren yau laraba kuwa sai ga motar kaya yazo aka kawo, gidan hauka irin na masu amfani da shirka har da binne-binne.
Har ranar juma'a ana aiki, bangaren Sa'adiyya itama haka aka yi mata jere kawayen Mamanta dasu Maryam, a daren ranar ta riga amarya tarewa inda aka yi ta zage-zage tsakanin Sadiya da yan uwan Asiyah don an daura auren gobe zasu tawo, kafin washi garin nan ayi fada yakai sau goma a gidan. Koda suka iso ma sai da aka so bawa hammata iska, shima sai da aka yi da gaske Maryam da Rukayya sun bar Hajiya a can asibiti da Fanna da bata bar garin ba. Allah ya so Hajiya haka yaranta suka gudu da sunan zasu kai kayan aure. Lokacin da suka kaiwa Sa'adiyya nata da ta gani ai kuwa ta hau musu zagin wulakanci da kiransu barayi sun kwashe kudin sun saya musu kaya kamar na gwanjo. Ashe gara Saadiya nata me sauki ne, domin Asiya tana ganin kayan tayi tsalle tace ba zata karba ba don duk kayan ciki babu zanin dubu dari biyu da hamsin. Balle lace din dubu dari sai na dubu hamsin. Ana cikin wannan gurmin kawai Hajiya Kaltuma ta fito da kayan fadar kishiyar da aka yiwa Ummu, wani irin gud'a aka sake lokacin da aka fara fitar da kayan, Wayyo Allah matar nan ta san kan lakato masifa, ihu Asiyah take tana cewa bata yarda ba kayanta ne aka bawa Ummu, sannan Hajiya Salamatu ta kai kayan cikin dakin Abba ya ajiye sai Ummu ta haihu.
----
*Ummu*
Ranar Juma'a muka iso da yamma, amma bamu shigo borno ba sai dare, har cikin gidan Abba ya rako ni, tare da bawa Baba Bulama hakuri da abin da ya faru, lokacin da na isa dakin Mama na zauna nayi zuru-zuru, murmushi tayi tana faΙin. "Me za a kawo miki?" "Tea kawai nake so!" Na fada a sanyaye, haka ta hada min na sha, wani abu da na fahimta yadda take nan-nan da ni na shanye ta ce min. "a kara miki ne?" "Eh!" Haka ta kara min, na sha daga nan na jingina ina gumi. "Shine abincinki?" Gyada mata kai nayi ta sake yar murmushi sannan ta ce min, "ki huta an jima zan yi magana da ke." Kawai sai naji hankalina ya tashi, bayan nayi wanka muka kwanta, ganin yadda barci yai gaba da ni bata kara min magana ba, dai ta bar ni da asuba bayan na tashi sallah asuba, nayi wanka da alola, sannan na gabarta da sallah nafilla kafin nayi sallah asuba, ina zaune a wurin har rana ya fara fitowa tare da ita, mikewa tayi ta sakawa su Zakiya da Uwani hannu. Kafin ta dawo dakin. Zama tayi tana murmushi kafin ta ce min. "Ina son ki gaya min me ya faru tsakaninki da abokan Tafida da har hoton tsiraicinki ya bayyana!" Gabana ne ya fadi dafe kirjina ina jin kamar zuciyata zata faso waje. "Mama!" "Gaya min kome yadda zan iya gano mafita!" Kuka na saka, bata hana ni ba sai ma bani labarin abin da ya faru da hujjar sakina da Tafida yayi, juyi dakin yake min, na fada jikinta ina haki hawayen da nake zuba min ya tsaya cak, a hankali na fara bata Labarin tun daga zuwansu niman, har zuwa aurenmu da irin bakar izayar da na sha a hannunsa, ina bata labarin kome ina kukan zuci, a hankali da nazo kan labarin Mahmoud na fashe da wani irin kuka me cike da hawaye. Na kalleta na ce mata. "Meye laifina don na boye cin zarafina da aka yi? Meye laifina bayan shi ya bawa kowa damar shiga jikinsa...............
πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎ
*_GYARA SHINE MACE_*
*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎ
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,
Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,π
Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu ajiπ
Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin kiπ
Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mataππ
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin saukiπππ
Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babukuπππππ
Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLINππ»ππ»
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi
Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra
Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure