Showing 174001 words to 177000 words out of 241571 words
Chapter 59 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt
kin zo raba kwana da mu ba! Tow ga mu ga ke ga Tafidan sai ya baki abin da yake bamu mahaukaciya, banza wacce bata san ciwon kanta ba duk sai naci Ubanku!" A haukace Sady tayi kan Kofar Matori ya dakatar da ita, kiran Tafida yayi Deen ya dauki kiran yana tambayar shi lafiya nan ya gaya mishi abin da yake faruwa, wani irin tausayi Tafida ne ya cika mishi zuciya ya rasa yadda zai yi da Tafida don haka ya mike yana faɗin. "Ok gani nan zuwa ka saka idanun akan su." Haka ya kashe wayar , har zai ajiye wayar sai ya fasa ya tafi da shi a cikin aljuhunsa. Yana fita Tafida ya bude idanun shi yana jin wani abu yana kara tokare mishi wuya. Lumshe idanu yayi daga nan barci yayi gaba da shi. Me cike da mafarkai marasa dadi.
Lokacin da Deen ya isa gidan ya samu suna tayiwa Juna gori, da zage. Kallon Maryam yayi yana faɗin. "Yanzu da girmanki kike tsaye ake wannan haukar?" Yadda ya daka musu tsawa yasa kowacce ta nutsu. "Kun yi daidai, sannan zance muku wallahi idan kuka sake kuka d'agawa Tafida hankali sai na baku mamaki, sannan ke Maryam baki da amfani kin yi ƙoƙarin raba Tafida da Ummu, amma ki sani da sannu Allah zai musu sakayya. Idan kuma na kara jin labarin tashin hankali sai na saka ya rabu da ku, yan iska mara sa kunya, ban da abin kunya me zai yi daku, marasa kamun kai." "Ni dai ba dani kake ka samu wacce kake yi da kai ina da kai da Ummu kuka ci amanarshi!" "Karya kike, yar kwaya waye bai san wacece ke ba, don Ubanki tun baa haife ki ba nake ganin deen da Tafida, shegiya yar kwaya sai kin bar gidan don Ubanki!" Inji Sady, da ta nufi kofar ai kuwa Asiyah ta sheke da dariya.
Karshe Sady da Maryam suka bar wurin ya shiga wurin Hajiya, ya gaida ta tana kallonshi. "Ina Babangida?" "Yana can bai da lafiya ne!" "Kace yazo don Allah!" "In sha Allah zan kawo miki shi!" Tana haki ta ce mishi. "Na gode sosai! Ina zuba idanu!" "In sha Allah!" Haka ya gama dan zaman zai mike ta ce mishi. "Ummu ba zata dawo ba ko? Duk abin da yayi daidai ne, da ban goyi bayan Yarana ba da tana nan zaune da ko wadancan sun d'aga mishi hankali yana da inda za kwantar mishi da hankali, yanzu kuwa na bari ya rasata bakiɗaya, Ummu mutum ce da babu irinta." "Allah ya rufa asiri ya bamu yadda zamu yi, idan da rabon sake zama Allah ya huci zuciyarta." "Amin Ya Allah!" Inji Hajiya, yayi mata sallama ya bar gidan. Lokacin da ya dawo ya samu yana ta barci har lokacin bai farka ba, a gidan ya kwana a gabanshi har asuba Tafida ya farka ya ganshi jingine da kujera yana barci. Tashi yayi ya cire drip din ya cire duvet din da Deen ya lullube shi da ita, ya lullube Deen, sannan ya koma ya zauna. Gani yake kamar a mafarki kome ya tafi mishi. A lokacin da aka rantsar da shi an bashi jami'an tsaro mata, amma da yake bai da zaɓi na first lady yasa shi yayi rejecting dinsu, ya san da ya bar masu kula da Ummu da haka bai faru ba. Yasan cewa Mama tayi fushi, Ummu tayi mishi barazanar kashe kanta da Yaran, zai hakura da saka kanshi lallai sai ya ganta, abin da ya sani ba zai hakura da Ummu ba duk abinda zata yi zai shanye. Amma ba zai tab'a barinta ba. Dumin bargon ya tashi Deen ya d'ago kai yana kallon Tafida wanda yayi shiru, "Ka rage tunani dai, ka tuba ka koma ga Allah zai yayye maka damuwarka. Lokacin sallah yayi bari na wuce masallaci." Ya fada bayan ya shiga ban daki yayi alola. Sannan ya wuce masallaci, shima Masallacin ta tafi bayan yayi wanka da alola. Basu dawo ba sai da garin yayi haske. Suna tafiya Deen yana faɗin. "Kai barin kira Little Ammah Wayyo Allah na, ban kira ministan gida ba!" Ya fara niman wayarshi. Can ya zarota yana sauke ajiyar zuciya, ya kira Matarshi cikin saukin kai da rarrashi ya fara magana. "Ranki shi dade, Allah ya huci zuciyarki ai nan da nazo tarzoma na samu ya tashi!" "Ina Yaya Tafida?" Mika mishi wayar yana yana mishi magana a hankali. "Kada ka janyo min kwanan waje kayi magana a mutunce." "Hello Maman Mommy!" Ya fada a hankali, murmushi tayi ta amsa suka gaisa kafin ta ce mishi. "Yaya mijina yana hannunka, don Allah ya dawo gida lafiya kaga Yarinyarmu bata sanshi ba don Allah kada wani abu ya same shi" yadda take rokonshi sai yasa ya ji bakiɗaya ya rasa yadda zai yi da ranshi ya ce mata. "Kiyi hakuri zai dawo sati me zuwa da kaina zan rako shi!" "Na gode sosai!" Ya mika mishi wayar, sannan yayi gaba. "Me kika gaya mishi?" Ya tambaye ta babu wasa a muryanshi. "Kai meye laifinta? Dalla kashe wayar." Ya fada yana karasowa wurin. "Hakkina ne na kula da rayuwarka don haka ta fika gaskiya, mace irin Sadiqa ake bukata." "A'a kada ta kara min haka" ya fada yana kashe wayar. Yana shiga cikin gidan yana me cewa. "Yau ya dace ka koma office, yana da kyau ka koma." "Amma!" "Ka koma nace!" "Ok!" Haka ya bashi wuri ya shirya, kitchen din ya nufa ya dafa musu tea da sauce din kwai tare da toast bread, ya kawo dakin kusan tare suka karya shima Deen ya shirya.
"Ni zan tafi bari na raka ka office!" Haka kuwa ya raka shi office din, sannan ya nufi wani gidan Mahmoud da yasan zuwa yanzu a can yake, har cikin gidan ya shiga bayan ya ɓalle gate din yayi parking motar Mahmoud ya gani, ya saka kai zuwa cikin gidan. A parlourn gidan ya ga kaya a zube a parlour har zuwa kofar dakin da ya hango a bude zama yayi, tun karfe takwas yake zaune a wurin har wurin karfe goma da rabi, kafin Mahmoud ya fito daga shi sai gajeren wando. Kallon juna suka yi Mahmoud ya juya zai koma ciki Deen ya ce mishi. "Kayya dawo ka zauna babu inda zaka! Na samu labarin an sake ka ashe karamin kwaro ne kai, kanka karama ce bata iya daukar hauka. Haka ma yayi amma nazo naci Ubanka ne." Sai kuma ya sake murmushi ya mike yana faɗin. "na manta ashe daga dattin zina ka fito, ga Deen a gabanka bai mutu ba. Allah ya wanke Ummu daga sharrinka, amma ka sani idan ka kara yin wani motsi ko?" Mikewa yayi yana murmushi ya ce mishi zan baka kyautar da ba zaka manta ba, koda yake nasan baka san wacece matarka ba." Ya juya ya bar parlourn. "Karfe goma da rabi! Waye ya damu da sanin a ina take tunda ta iya zuwa taron mata muslmai da bikin dangi, amma a nawa hasashen anya ba wani abu yake zagaye ba." Daga haka ya juyawa ya bar shi a nan tsaye yana me zare idanu. Yasan Matarshi tnaa aiki a banki sannan tana yawan zuwa bikin danginta, sannan bata wasa da aikinta. Kiran wayarta yayi ta dauka a hankali ta ce mishi. "Lafiya kake ina ka shiga?" "Kina ina?" "Gani a wurin aiki?" "Ok gani nan zuwa!" Ya kashe wayar. Ya shiga dakin da yake ya tashi yarinyar da ya kawo, ya shirya ya bar gidan ganin yadda Deen ya karya mishi gate ya b'ata mishi rai. Ya nufi bankin da take aiki, yana me kiranta a waya. Can kuwa sai gata ta fito tana faɗin. "Lafiya?" Ajiyar zuciya ya sauke sai ya ci mutuncin Deen. "Babu kome kawai nazo ganinki ne kin san na kwana biyu ban ganki ba yanzu zan wuce gida na huta!" "Ok na gode ina sonka!" "Nima haka!" Daga nan ta juya zuwa bankin. Tana murmushi "kayi karya ka more da yan mata ka ce ni ba zan more tawa rayuwar ba karya kake!"
-- Lokacin da ya isa gidansu, ya samu ana ta rigima da Kanwar Baban Khairat Ammy ta kira akan tazo Khairat bata da lafiya, sun je asibiti aka mata test da sauransu kawai aka gano ciki ne da ita, babu yadda ba ayi ba ta fadi wanda yayi mata amma fir taki, sannan mahaifin Mahmoud ya ce a koreta kada ta bata musu suna Rayyan yaki yace sai Mamanta tazo ta gaya mata wanda ya mata cikin. Tana zuwa kuwa Khairat ta gaya musu, nan Ammy da Babansu suka ce karya ne, babu wannan zancen Mahmoud da ya tsaneta ne zai mata wani abu. Ana cikin rigimar ya zo koda ya ji labarin abinda ya faru ya kad'e rigarshi ya ce musu. "Me xan yi da wannan yarinyar fisabiilillahi ga yan mata nan a gari, ku basu kudin mota su bar gidan nan bana son ganinta ma!" Ya fada yana barin parlourn cikin kuka ya ce masa. "Allah sai ya wulakanta ahalinku bakiɗaya, Allah sai ya hanaka faricikin duniya da lahira. Ubangiji ya cire maka nutsuwa da kammala ya dawwamar da rigar zina a wuyarka yadda kare ma sai ya mata haushi!" "Ke tafi can ballagaza kina yarinya karama kika iya bawa namiji kanki zaki zo kina yiwa Muhammad ihu!" Inji Ammy, "Hajiya Allah zai saka mata, Allah zai bi mata hakkinta ba zamu gushe ba da kai kararku wurin Allah ba amma kun zalinci marainiya Allah ba xai barku ba sai kun tab'e, wannan abin da kuka mana ya bazu har karshen rayuwarku, kina da Yara mata da jikoki mata zaki dandana yadda nake ji domin ta rasa iyayenta ba ta rasa rayuwarta ba ne Allah ya isa mata, Allah ya isa mata." Ta mike tare da riko hannun. "Ku bata kudin da zai isheta zubar da cikin!" "Idan muka zubar da shi kun ribance mu, amma zata haife shi a raye domin ku ji a ranku ashe kuna da sauran iri!, daga haka suka bar gidan,Khairat yayi kuka sosai. "Mama mutuwa zanyi?" "Ba zaki mutu ba, zaki rayu ki ga karshensu!" Haka suka nufi hanyar waje, Rayyan ya tawo da sauri yana faɗin. "Maman Khairat!" Juyawa tayi tana faɗin. "Me zan maka?" "Dama hakuri xan baku nasan tunda Khairat ta fada bata yi karya ba, cikin na shine idan ta haifa ina so!" "Ku kashe shi? Ba zan iya baku kome daga Khairat ba Allah zai saka mata. amma Allah yana ganinku." Ta fada suna barin gidan.
Juyawa Rayyan yayi ya samu Mahmoud na fada musu tafiyar da yayi, cikin fushi Rayyan ya kife da naushi, dambe ya kaure a tsakaninsu, sai da Iyayensu suka shiga tsakiyarsu. "In sha Allah sai ka yi mummunar karshe wallahi sai ka wulakanta a duniya kafin ka isa Lahira azzalumi fasiki! Macuci ku kuma kika goya mishi baya, wallahi sai kun yi danasanin haka!" Ya shige cikin dakinsa ya haɗa kayansa. "Ba zan iya ganin wannan baƙin cikin ba!" Ya fita ya bar gidan, yana jin kamar yayi kuka don takaici. Haka iyayen Mahmoud suka goya mishi baya, ganin haka ya basu labarin abin da Tafida ya mishi, haka yasa suka yi ta zagin Tafida da Deen,har da cewa ba zasu yi kyakkyawan karshe ba. Haba haka yayi mishi dadi yana ganin sun mishi gata, har cewa abotarsu tun na Yaranta suka lalata su je sun ci amanar abota Allah zai ci nasu.
***
Ummu
Akwai wani abu da na kara fahimta a tare da Mama shi ne, bata iya fushi ba kuma bata iya saukowa ba, yanayinta da yadda ta tsaya yasa ni kaina na cire Tafida a lissafina, ban cire soyayyar Tafida a zuciyata ba domin Allah shine shaidana ba zan iya cire soyayyar Aliyu a raina cikin sauki ba, akwai abin da idan ba shi ba babu namijin da nayiwa soyayya haka, kuma akan shi na rufe shi, bana jin akwai wanda zan so kamarshi, cire soyayyarshi ba abu me sauki bane, haka yasa na kasa yarda Tafida ya sake ni, kamar almara, ni ce na dawo gida a matsayin sakakiya, ni na bukaci haka a baya amma a yanzu sai nake ganin kamar ba zan iya daukar haka ba. Tinah ta kirani tayi ta bani hakuri murmushi nayi ban iya mata magana ba. Haka matar Deen itama godiya na musu kawai. Amma wani lokacin kuka nake nayi kamar laifina ne kome ya faru, kuma haka ne. Da na gaya mishi yadda yake son abokanshi nan zai iya cewa ba wani abu ba ne. "ki daina kuka haka, ciki ne da ke idan kika cika damuwa zaki samu matsala da lafiyarki, tabbas sakin aure ba a abu me sauki ba ne, da ina da halin maida hannun agogo baya ba zan bari haka ya faru dake Ummu. Na sani kowanni mutum da irin zanen ƙaddaran shi naki wannan ne kiyi yaki da zuciyarki in sha Allah, Ubangiji zai tallafi rayuwarki!" "Mama haka yaran zasu taso suma su yi agolanci? Idan na kai su gidan su yi irin rayuwar da yayi? Mama taya ba zan yi kuka ba, Mama gaya min kowa na zaune bisa kan Yaranshi ni me yasa nake walagigi a ƙaddaran aurena? Mama shi kenan!" Na fada cikin shashekar kuka. "Kafin yau ban yi tunanin kome ba, amma yanzu nayi tunanin makomar Yaranki da aurenki, sai dai ki sani ba zan lamunci ki koma gidan Tafida ba, idan don kome kike wannan kukan ki daina domin Tafida ba mijin aure ba ne idan bai kunsa miki bakin ciki ba zai kai ki lahira da kafarki, mutumin da ya zarge ki da lalata da abokinsa me aka yi da mutum irinsa, mutumin da bai da adalci kowa so yake ya cutar dake kawai don kin karbar shi a haka. Ban tab'a sanin ke sakarya ba ce sai yanxu idan zaki bude idanunki tow wallahi ki bude domin babu wani abun da zai miki kyau akan tafida mutumin da ya wulakanta ki bance kada ki koma ba balle ki ji haushina idan kin koma babu abin da ya dame ni idan sun cutar dake.https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH
*Gidan zafafan kayan Mata masu kyau da inganci na yar mutan sokoto maman Yusuf likitar Mata,*
*Bayan kayan Mata muna tura abubuwan da zasu amfanemu game da Zaman auren da wasu magungunan da zaku iya hadawa da kanku da sauransu*
🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾
*_GYARA SHINE MACE_*
*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,
Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,😍
Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji😍
Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki💃
Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata💃😍
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki💃💃💃
Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku💃💃💃💃💃
Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻👇🏻
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi
Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra
Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers👇🏻👇🏻👇🏻
07069711327 Whatsapp ,Ina maraba daku customers😍😍😍😍😍
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving