Showing 183001 words to 186000 words out of 241571 words

Chapter 62 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt

24 Dec 2024

14741

Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata💃😍


Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki💃💃💃


Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku💃💃💃💃💃


Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima


KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻👇🏻


Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi


Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi


Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu


Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra


Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa


Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka


*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers👇🏻👇🏻👇🏻


07069711327 Whatsapp ,Ina maraba daku customers😍😍😍😍😍


Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata😊😊😊😊😊😊😊😊😊https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH
57
"Don Allah kayi hakuri, wallahi nima biyana aka yi ba da son raina ba ne. Hajiya Kaltuma ce." Gwara kanta yayi da bango. Ta fashe da wani irin kuka, tana nishi. "Gaya min me yasa?" "Ita ce wallahi ita ce!" "Ok tunda ba zaki yi magana ba, zamu koma gida!" "Tafida kada ka koma Hajiya Kaltuma!" Mari ya kwad'a mata sai da ta suma. "Wato shirinku ba iya kaina yake ba me yasa kuka had'a da Deen me yayi muku?" Ganin bata motsi ya sa shi, bude friji din dakin ya ciro ruwa me sanyi ya watsa mata, yana kallonta. "Ban san iya adadin bala'in da kuke shirya min ba!" "Wallahi babu." "Zaki fada ma." Ya tashi ban daki ya nufa yayi wanka ya zo ya same ta tana niman key din dakin, "yana hannu na." Fashewa tayi da kuka, "Ka kashe ni kawai." "Murmushi yayi yana haɗa kayanshi a cikin akwati. "Na zata kina da hankali na zata duk iskancinki ba zaki iya boyewa Mahaifiyarki ba ashe kema munafukar ce, ita Babbar munafukan tana cikin gidan tayi shiru kamar ba ita, sai tsula tsiyarta take." Murmushi yayi ya wurga mata hijab da nikaf, "ki rufe mummunar fuskarki! Nasan Mamanki da son abin duniya amma ba zata tab'a yarda tayi tarayya da wasu akan abinda take niman iko da shi ba, Mahmoud yana son Ummu ke kina son ki zauna da ni tow ita Uwar dabarku me take buƙata?" Girgiza kai take tana kuka. "Ai ba zan miki kome ba." Ya faɗa yana murmushi sannan ya ce mata. "Daga yau ba zaki kara magana ba, balle har ki bayyana shirina akansu don na san halinki!" Buga kofar aka yi ya kalleta yana murmushi. Zuwa yayi ya bude kofar ta fasa ihu. "Kun ga ai na gaya maku, ta haukace yanxu ma ihun da zata yi ta muku." Ya fada cikin tashin hankali. Haka suka shiga dakin ta fara ƙoƙarin gudu suka kamata tare da mata allurar da yasa ta fasa ihu, ta fadi. Ɗaukarta suka yi akan wuce da ita, Tafida mugu ne domin murmushi ya sake, yasan idan ya cigaba da haka ba zai tab'a samun yadda yake so ba, amma a yadda ya shirya yasan ya gama cabke ta.


Kusan rabin kwana yai yana gayawa Allah lamarinsa tare da tuba, don yasan ya aikata abin da ranshi yake so, yanzu kuwa bai da wani hanya da ya wuce gano su waye suke bibiyarshi. A ranar da zai raka Deen ya ce mishi. "Kana tsammanin Mahmoud kaɗai yake son ganin bayanka? " murmushi Deen yayi yana girgixa mishi kai kafin ya cigaba da cewa. "Nayi ƙoƙarin gano waye a cikin gidanku yake da alaka da Mahmoud, sai Sa'adiyya tayi Cross mind dina, amma me da na tsannanta bincike sai na gano ba Saadiya ba ce a cikin gidanku take, tana cikin gidanku sannan ba Hindu ba ce domin kwanyar Hindu baya ja har haka." Murmushi yayi ya ce mishi. "Wannan sune kiraye-kirayen wayar Mahmoud da mutane biyu a cikin gidanku, na farko Saadiya ce, sai mai wannan number itama yana kiranta amma ita tafi kiran Saadiya sama da kiran Mahmoud, idan ka lura duk wayar da zata yi baya wuce minti uku zuwa biyar tafi yi da Saadiya. Domin tafiyarsu tafi zuwa dai-dai. Haka yasa nayi ta bibiyar number amma ban samu damar kira ba! Kafin ka Fara naka binciken ka san waye yake bibiyarka!" "Kai ma ba iya samun me number ba sai ni kaga ajiye zancen!" "Abin da ya sa na dage maka, Ummu tana buƙatar kariya a kowani fuska, sannan yana da kyau ka san waye a tare da kai, iyayenka ma! Kai ka fini damar bincike a ko ina kake a fadin Nigeria zaka iya bincike kuma ka samu yadda kake so amma ni, ina da limit dina da ban isa cross dinsa ba." Jin haka yasa shi karban bayanan, da fari bai damu ba sai da ya nutsu, ya kawo maganar Tafiya abujan nan, koda suka iso yana lura da yadda take tuttura sako tana goge sakon, shi kuma da yake yana da hanya ya saka aka bibiye sakonta, lokacin da ta shiga wanka wayar tana gefenshi ya ga ta saka. *Abokiyar mutuwa* daukar number yayi ya duba da wanda ya dauka na wancan binciken sai ya ga ya zauna daidai, sannan ya ajiye bai kulata ba, sakon Saadiya aka kawo mishi aka buga kofar, mikewa yayi ya fita ya amsa yana faɗin. "Yanzu aka kawo!" "Shi kenan!" Dawo cikin ya saka cikin aljuhunsa domin a drive ne, fita yayi ya barta a dakin yana me barin hotel bakiɗaya, gidansu Tinah ya wuce anan ya ga sakon da kome sannan ya gwada kiran number. Ai kuwa Hajiya Kaltuma ta dauka tana faɗin. "Mahmoud ma gaya maka idan ba zaka iya amfani da damarka na lalatawa Tafida da Deen suna ba, kada ka kirana. Tunda ka kasa ni zan ɗauki nawa matakin hakura ya kare, Tafida da Deen da Ummu sun hanaka sakewa ni zan yi maganinsu, tunda iyayenshi sun gaggara rabu da shi duk da rashin mutuncin da yake, zan yi yadda iyayenshi zasu mishi baki ya lalace, ma raba shi da Ummu amma kamar ƙara ƙarfin gwiwa nake mishi! Na raba auren Iyayen shi wai don ya lalace amma kamar taki na zuba mishi anya Aliyu ba Aljanu suke kare shi ba." Kashe wayar yayi ya jingina kanshi kan shi a dakin karban bakinsu Tinah, ta kalle shi. "Me kake bukata? Yanzu?" Bayan sun gama jin kome. "Tinah kwarin gwiwata Hadiyya ce, idan na rasa ba zan iya kome ba!" "Zaka iya mana! Dole sai da Ummu ne?" "Na sake jifa rayuwarta cikin hatsari kenan." Shiru Tinah tayi tana gyada kai kafin ta ce mishi. "Haka ne kuma, zan yi amfani da damar da nake da shi janyo su, zuwa duniyata."
Wannan shine abin da ya faru, tabbas Deen Alkhairi ne a rayuwarshi, Deen na musamman ne rayuwarshi. Bai yarda sun hada tafiya da Saadiya ba tunda yasan matukar yadda aikinsa ya tafi akwai sauyi, don haka a ranar ya bar Abuja, tare da Tunawa Tinah ta kula da Ummu, kada ta kira Mama shi zai same ta da kanshi. Karfe daya na rana yayi mishi a gidan Mama, a dakin Mama yana kallon yan dagwai-dagwain Yaranshi, rungume su yayi sai yanzu yaji kaunar cikin da ya zube, hawayen da yake kokarin dannewa suka zubo mishi. Ita kanta Mama da ta shigo ganin yadda ya rungume Yaranshi sai taji ta karaya, wai meke faruwa ne a rayuwar Tafida da Ummu ne? Duk sai tausayinsu ya kama ta. "Kai ne a unguwarmu?" "Eh Mama nazo ganinsu ne, na gaya miki Ummu bata da lafiya a can abujan!" Yadda ta razana ya sa shi gyara zama yayi shiru yana karantar yanayinta duk da baya kallonta amma yadda take salati da jajjantawa yasa shi kasa da kai ya ce mata. "b'ari tayi, amma da sauki zuwa yamma za a sallame ta hala ko zuwa gobe su iso!" "Allah ya bata lafiya! Amma me ya kawo b'arin ba wani abu ya." "A'a bata jin dadi ne wanda ya haɗa da ciwon kai da ya haifar da b'arin!" Yayi shiru kafin ya ce mata. "Don Allah Mama kiyi hakuri, don Allah, ina son na kai Yaran su ga Hajiyata da bata da lafiya!" "Tafida kenan, kasan Ummu bata nan yasa ka zo daukar su ka jira idan ta dawo ka zo ka ɗauke su." "Mama ki yi hakuri yau daya tal, ki bani su zan dawo dasu zuwa dare!" "Allah ya kai mu!" Ta fada tana me shiga cikin dakin ta hado kayansu gwanin ban sha'awa a jaka ta mika mishi. Amsa yayi yana kallon yaran. "Uwani! Zo ki taya shi daukar Mufid ki barwa Zakiya aikin!" Ta fada tana fitowa daga dakin. "Tow Mama!" Ta shiga ta amshi Mufid suka fita, security suka amshi jakar, sai da ya saka Mufidah a cikin motar kafin ya shiga sannan ya koma gefen suka ya amshi Mufid ya saka ya juya ya cewa Uwani. "Don Allah kada ki gayawa Ummu!" Murmushi tayi tana girgixa kai. "Ba ayin haka da ni " ta shige cikin gidan, mutanen sun cika a kofar gidan, shi damuwarshi ya kawo shi ba ta mutane ba. Lokacin da ya isa gida kallon bangaren Saadiyyah yayi , ya sake murmushi sannan ya shiga wurin Hajiya tana parlour ita dasu Rukayya. Yana ganinsu ya hade rai daga bakin kofar ya kalli Hajiya yana faɗin. "Hajiya na dawo ya jikin naki?" "Da sauki sosai, ya aiki da fatan ka dawo lafiya!" "Alhamdulillahi! Hajiya Allah ya baki lafiya!" Ya fada yana me juyawa zai fita ta ce mishi. "Kawo min su na gansu mana!" Murmushi yayi ya ce mata. "A'a Hajiya idan aka musu wani abu zan iya fita a hankalina, kina son Yaranki nima ina son Yarana." Ya juya abinsa ya bar parlourn, Har ya fita ya kwallawa Fanna kira, fitowa tayi ya ce mata. "Me kike yi a wurin?" "Abinci nake dafawa su Maryam!" "Ok je ki!" Ya juya da Yaranshi suka nufi bangaren Sa'adiyya, bude mishi kofar aka yi yana shiga ya ajiye su a parlour ya nufi dakinta tana barci. Murmushi yayi ya nufe ta yana kallon fuskarta, fita yayi zuwa parlour ya dauke su. Sannan ya wuce bangaren Asiyah tana parlour kwance a kasa tayi mankas. Kallonta yayi yadda take ta barci yasa shi barin bangaren. Ya nufi nashi da yaran, Allah sarki Ummu ya tuna da kafin ya dawo an mishi kome an ajiye mishi, dakinshi ya kasu ya zuba musu tarkacen wasansu da suke gefen gadon dakinsa wanda Ummu bata tab'a ba, sannan ya shiga wanka yana fitowa ya duba jakarsu garin kunu ya gani ya shiga kitchen ya dama musu kamar yadda Ummu take, sannan ya saka a ruwa ya dawo parlour dakin, ya dauke su kamar kada ya rabu da su,haka ya shiga ya haɗa musu ruwan dumi yayi musu wanka ya sauya musu pampers ya basu kunun suka sha kafin ta dauke su bakudaya a kafadarshi yana jijjiga su, aka buga kofar parlour. "Shigo!" Fanna ce dauke da tire. Kallonta yayi yana faɗin. "Mai da shi Fanna a koshe nake!" "Ni da Hajiya muka maka wallahi babu wnada ya shiga cikin kitchen din ka ci kana bukatar Abinci, ga matanka ba hankali ne da su ba balle a samu wacce zata baka ruwa ka sha!" Murmushi yayi yana faɗin. "Na gode sosai!" Ya fada yana kara jijiga Yaran. "Ka amso su ne?" "Eh na kawowa Hajiya ce da zan tafi tace tana kewarsu naga da mutane a bangarenku kada su cutar min da Yarana ta ce nayi hakuri!" "Gaskiya ne da ace kayi hakuri gara ba ayi ba ma balle ayi wani ba da hakuri!" Murmushi yayi ya ce mata. "Na gode!" Sannan itama godiya tayi mishi tana me barin parlourn, haka ya wuni da Yaranshi, sannan ya dauke su ya mai da su, Yaran suma idan ka gansu sai burge ka musamman yadda ya saka matori yayi musu sayayya.
Har lokacin Sa'adiyya bata farka ba, sai da ya koma ya tashe ta. Bude idanunta tayi tana kallonshi kafin abin da ya faru ya dawo mata, wani tsalle tayi tana faɗin. "Kayi min rai!" "Me ya faru?" "Ni dai kayi min rai! "Kin yi hauka ne? Me yake damunki?" Ihu tayi tana me zubewa a kasa tana bashi hakuri. Bakiɗaya ya nuna mata bai san kome ba, Fita yayi ya kira Maryam. Can kuwa suka dawo tana me rufe kofar.. "Don Allah ka sake ni na fasa aurenka!" Kallon Maryam yayi yana faɗin. "Me ya same ta?" "Ai tun tafiyarka bamu san me ya faru ba sai dai ko ita da kishiyarta idan sun yi fada." Dake babu wanda yasan yayi tariyar da ita, sannan ya dauke ta ne ba tare da ya bar al'amar bata gidan ba, sannan koda aka dawo da ita daga Abuja, kowa na ɓangaren shi babu wanda ya kawo ita ce ta dawo ita Asiyah tana can tana shaye-shayenta. Duk rashin jin ta, ta hakura da kome amma ta kasa hakura ta bar shaye-shaye. Ihun da take yasa kowa yayi tsammanin wani abu, ita dai Saadiya akan gaskiyarta take amma Tafida ya mai da ita mahaukaciyar dole.
***
Ummu


Karfe takwas na dare na farka, ina kallon Tinah da ta ajiye min abincin, domin bata jima da dawowa ba, taimaka min tayi na shiga ban daki, nayi wanka da tsarki na sauya kayan jikina. "Team dinku sun zo kina ta barci." "Allah sarki, na gode sosai!" "Kin yi waya da Mamana?" Na koma gadon na zauna ina haki, don jiri nake ji. "A'a!" "Ya kamata a gaya mata ai!" "Eh na yi kokarin haka!" Ta fada tana murmushi, mika min wayar tayi na amsa lokacin da kiran ya shiga. "Mamana!" Sai ka fashe da kuka, ina gaya mata cikin ya zube, nasiha tayi min tace min.." idan zaki iya dawowa ki tawo gobe ayi miki jinya da gyaran jiki!" "Tow Mama!" Na fada ina kuka, dariya Tinah take tana faɗin. "Crybaby!" Bayan mun gama waya nayi kuka sosai, har Tinah sai da ta turawa Tafida text ya kira ta. "eh gata nan tana kukan!" "Ok ki rarrashe ta please!" "Ban iya ba!" "Please!" "Tow!" "Ummu kiyi hakuri mana!" "Kina tare da Tafida ne?" "Eh amma ai kin san abokina ne ba zan iya kyale shi ba!" "Dole ki zab'a ko ni ko shi don ina tsoron kada ya biya ki, ki cutar da ni." Dariya tayi tana faɗin. "Kina da abin dariya, idan xan cutar dake da tuni nayi, domin kuwa na jima da sanin haka, amma yanzu bana jin zan iya cutar dake, ga wannan file din idan kin koma ki bawa wani ya duba miki, ba sai kin zo abuja ba, wannan kuma gudummawata ce na lokacin da baki samu damar zuwa gasar girki na duniya ba, ki yi nazari."


Hawaye na ji yana zubo min, na kasa magana ina kallonta. "Bayan duk wannan abubuwan me yasa kika yi haka!" "Tun da naji kun rabu naga babu amfanin ki zauna ki karawa Mama nauyi, sai na saka aka dawo da videos dinki na baya, yadda zaki samu damar kara dawowa Baby Mama's Kitchen! " kuka nake ina girgixa mata kai. "Me yasa?" "Ni naji ina ra'ayin haka!" Dakyar naci abinci, sannan nayi ta kallon takardun ina dubawa. Har wurin sha daya muna tare da ita, kafin Dr ya shigo ya duba ni, a daren ya sallame ni. A gidansu Tinah na kwana, washi gari na bar Abuja da kyakkyawar sallama daga Ya Gunsa, da mata shugaban kasa, sannan na dawo gida. Tunda na dawo Mama take jinyar jikina, satina biyu na tafi ganin likitan da aka ce zan gani Dr Amjad, sai dai bai samu zuwa ba, wani likitan na gani fuskana da nikaf. Bayan ya gama rubuta min na amshi takardan na tafi na sayi maganin, sannan na bar asibitin. Na dawo gida, anan na shiga tattaunawa da Mama akan abin da Tinah ta kawo min, don saura kwana uku na fara zuwa wani babban hotel ina musu girki kafin lokacin shiga gasar yayi. "Ummu!" "Na'am!" "Ki ji tsoron Allah! Ki tuna Allah yana ganinki idan ke baki ganin shi, Ummu kada ki sake wani abu ya faru wnada zai janyo zubar mutuncinki!" Yadda Mama take min nasiha sai naji hankalina ya tashi ina jin kamar na fasa aikin, amma babu yadda na iya tunda na amsa kaina a sunkuye, bayan ta gama min nasiha na mata alkawarin zan kare kaina da mutuncina in sha Allah.


**
Tafida.
Hajiya Shuwa ce take kallon Saadiya wacce ta fita hayacinta abin tausayi, kamar ba Saadi pagal ba, kallon Tafida tayi ta ce mishi. "Da alamu jifar Saadiya aka yi domin nasan haka!" Murmushi yayi yana faɗin.."Allah ya kyauta!" "Amma idan kana cigaba da addu'a zata samu sauki." Kwafa tayi tana faɗin. "Wallahi ba zan yarda ba!" A ranshi ya ce. *Kada ki yarda ai magana ya kare*
Haka tayi ta surutai har da fadar sunan Asiyah don tasan ita ce Ubanta ne boka. A lokacin da aka fara maganar Auren Tafida da Asiyah suka tafi can

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login