Showing 111001 words to 114000 words out of 241571 words
Chapter 38 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt
zaga gidan shine akan fuskarshi, muna gama zaga cikin gidan ya ce min. "Muje ki ga bangarenki!" "Na gaji sallah isha zan yi na kwanta jikina duk ciwo yake!" "Wai ki ce zan yi tausa kenan?" Ya fada yana kashe min ido daya, parlourn muka dawo muka shimfida abin sallah, ya shiga bandakin parlour yayi alola nima anan nayi alola, shi ya jamu sallah isha da tarawee, muna idarwa na kasa hakuri nace mishi. "Kayi sauka ne kai ma?" Saboda yadda yake jan kira'a. Addu'a ya shafa yana faɗin. "Eh nayi na fara a Nijeriya zuwana Sudan Deen ya saka ni a gaba sai da na hada sittin hankalinsa ya kwanta. " "Gaskiya ya kyauta mana!" Jan kumatuna yayi yana faɗin. "kwarai kuwa ya kyauta min tunda Allah ya haɗa ni da Hafiza!" Janyo ni yayi muka kwanta a parlourn ina jikinshi kwance. D'ago kai nayi ina kallonshi. "Yan mata bar kallona, ni naki ne duk wacce zata zo tow sudinki zata samu;" rufe fuskana nayi a kirjinshi ina dariya. "Naji kamshin turaren Tina a jikinki dazun gaya min yadda kika gudu daga garina." A hankali na warware mishi kome, murmushi yayi yana faɗin. "Yarinyar nan baki da tausayi!" Ya tashi zaune, "Ni sau nawa ka tausaya min?" Na tambaye shi, "kishin yadda Abba yake sonki, yake kuma damuwa da ke yasa ni jin haushi, taya ni da ya dace ya bawa kulawa ya koma nawa Yar mage kulawa!" Ya fada ina kallonshi. "Ni ce ma mage?" Shafa kaina yayi yana faɗin. "Yes ke magena ce, idan ban yi kishin magena ba waye zan yi kishi. Ke magena ni muzurunki!" Ya fada yana rungume ni, dariya nayi ina kara k'amkame shi. "yaushe zaki min dambu ne?" Kallon bakinshi nayi na matsa a hankali na kai bakina, janyo ni nayi na zauna a jikinshi muna fuskarta juna. "Duk lokacin da kake bukata kazo ka ɗauka." Bakina ya kama da hakorinsa. A hankali ya sake yana faɗin. " Ba zata zaki min kuka ne kamar crybaby!" "Dake ka saba ganin kuka a idanuna ba!" Wayarshi ce tayi ƙara ya duba Mahmoud ya gani dauka yayi yana faɗin. "ya dai?" "Tafida dama na kira ne zamu zo da madam ku gaisa!" "Bana nan wallahi idan na dawo zan gaya maka sai ku zo mu sha ruwa tare" "ok na gode amma kana ina ne?" *Ka koyi boye mana kome hatta ni bana bukatar sanin privacy dinka!* inji Deen ya gaya mishi. "Eh tow bana kusa gaskiya!" "Tow ba damuwa, ko kana tare da yar baka ce?" "Me kace?" Ya tambaye shi a fusace. "yar baka nace ko kana tare da ita ne?" "Daga yau kada na kara jin ka ambaci Ummu da wanann sunan, Mata ta ce kuma Uwar Yarana, idan kuma ka sake raina zai b'aci zan yi hukunci." "Tow kayi hakuri na ga dai a bakinka naji!" "Eh a bakina ka ji na tab'a aibanta matarka? Ko na tab'a baka shawara ka cutar da ita?"
"Tafida kayi hakuri ban san ranka zai b'aci ba, amma yaushe ka fara sonta?" Wani ashar ya lailayo ya maka mishi take ya kashe wayar domin Allah ya gani yana bala'in shakkar Tafida. Jifa da wayar yayi, na bi wayar da sauri na dauko ina faɗin. "Ji kamar an ce min yar wuta." Na shiga duba wayar ina kallonshi. "ka godewa Allah da wayar bata fashe ba!" Na mika mishi wayar ina rike hannunshi, shafa bayan hannun nake. "Kada ka damu tun ina Yarinyar na taso da kushen mutane, wannan ba sabon abu ba ne." "Ummu idan baki yafe min ba Allah sai ya kona ni!" "Ba zai kona ni saboda na bawa kare da dokin damar cin zarafinki." Kwantar da kaina nayi a gefen kafadarshi, ina murmushi. Na fahimci Tafida ya sauya sosai, amma tijara yana nan babu abinda ya bari, wurin sha daya na dare ya haɗawa Yaran madara, muka basu, sannan nayi musu wanka da ruwan dumi. Kafin muka wuce dakin na kwantar da su, ban daki ya shiga ya jima kafin ya fito daure da Towel. "Taso muje!" "A'a jeka kawai!" Zuwa yayi ya dauke ni cak, sai ban dakin, ya sauke ni yana faɗin. "Kina tsammanin zaki kwanta min a haka ne!" Kayan ya shiga cire min, yana faɗin. "Malama babu bakin magana ne!" Ya cire rigar ya ajiye can gefe, sai pant da bra! Juyo ni yayi na rufe idanuna. "Cancadi, wannan bra din yayi min kyau, gaskiya ina son irinsu." Ya kai hannu yana ɓalle pin din. Ni dai bance mishi kome ba yana gamawa ya kai hannun kan abin da yake jan hankalinsa. (😡😒 Ni rashin mutuncin Tafida ya fara isata.) Ban iya lokacin da muka dauka a banɗakin ba, amma tabbas naji kamar yau na fara haduwa da d'a namiji, koda muka dawo daki sha biyu ta wuce, a bangaren Tafida kuwa tunda muka dawo dakin, ya makale min domin ba zance wani abu, ina jin labarin ayu amma yau naga makwafin ayu. Ban san yadda xan fada ba, amma tunda ya manne min bawan Allah nan daga ni har shi idanunmu biyu har aka kira sallah farko. Yana makale a jikina yana jin kamar zan kwace na gudu. A hankali yake bin kome tun kiran sallah farko, farko yake jan tafiyar a hankali cikin sanyi da kulawa, ban tab'a sanin halinshi na zahiri ba sai yau, yau ya fito min a mutum dinsa, na kuma fahimci waye shi. Kallon fuskarshi nayi cikin rawan murya na ce mishi. "Yallabai!" Bude idanunshi da suka ji ja ya zuba min. "asuba tayi kada mu rasa sahur!" Kamar dama jiran maganata yake kafin na rufe baki ya shiga aikin da ban san yana da karfin yinsa ba. Ni dai a hannunshi na ji a jikina, sai da na fashe da kuka saboda yadda ya fita hayacinsa haka yasa ni jin kamar Tafida baya mu'amalar aure da Sa'adiyya, domin da yanayi da kuzarinsa ba xai yi yawa kuma ya dauki lokaci haka ba, sai da muka kusan makara ya kyale ni, kasa tafiya nayi domin kafaffuna kamar ba zasu dauke ni ba, haka ya riko ni zuwa banɗaki nayi wanka asalima zama nayi cikin ruwan dumin, a gurguje na fito na samu ya hada min tea mika min yayi da zafi-zafi na sha sannan ya ce min! "Sannu kin ji!" Dake ina bakin gadon daure da towel, kasa kallonshi nayi ina gama sha ya mika min farfesun jiya, kafin ya wuce yayi wanka sannan ya fito shima yayi sahur. Ganin ina bawa Yaran nono ya dawo bayana ya zauna tare da saka hannunshi dukka biyu a kasan cikina. "Ina tumbin?" Murmushi nayi nace mishi. "Ya koma!" Shiru yayi kafin ya sumbaci dokin wuyata. Muna zaune a wurin aka sake kiran sallah, amsa Mufid yayi ya kwantar da shi sannan ya amshi Mufidah ma, kafin ya ciro min doguwar rigana, muka yi raka'atul fijr. Muna idarwa ana shiga sallah asuba, a tare muka yi sallah, bayan mun idar mun jima muna addu'a, da azkar sai da rana ya fara fitowa na rarrafa domin sai yanzu na ji kafar ya min tsami. Gadon na hau na kwanta don wallahi jikina ciwo yake, musamman yadda ya makale yaki kome don rashin kirki, na juya xan harare shi. Ware idanun yayi yana faɗin. "me nayi kuma ake hararana da alamu ana zagina a rai kenan, tow na yafe miki, yar aljannata!" Kwanciya nayi ya dawo bakin gadon ya zauna tare da rike hannuna yana murzawa, murmushi muke sakarwa juna, a hankali barci yayi gaba da ni, shima gadon ya hau ya kwanta a bayana, tare da janyo ni jikinshi. Ban da azumi babu abin da zai hana shi komawa ruwa shi ya san abin da ya ji ya kuma tab'a ya ji. A hankali shima barci yayi gaba da shi, wato ranar Tafida tun kafin yau ya mikawa Deputy koma ya ce mishi sai Monday.
***
A bangaren Mama tunda ta sauka ta kira uwani suka gaisa ta ce mata. "Ina Ummu!" "Yaronta bai da lafiya, sun kai shi asibiti ita da Deen wayarta kuma kin san tun tafiyarta ta saba barin shi a gida!" "Tow Masha Allah idan na samu lokaci zan na kiranku, yanzu lokaci ne na ibada a kwanakin karshe xan mika lamarin Ummu da naku ga Ubangiji, in sha Allah kafin na dawo zan yi addu'a sosai Ubangiji ya kawo miki miji na gari mijin marainiya kin ji Uwanina!" "Tow Uwata sai kin dawo Allah ya baki ikon mana addu'a!" Suka yi sallama. Mama tana son Uwani sosai irin so na gaskiya nan takewa Uwani yarinyar ma tana son Mama. Haka Mama da ta kira Baba Bulama shima ya gaya mata ai Ummu danta bai da lafiya ne, ganin duk bakinsu daya yasa Mama ta yarda, bata san cin amanarta suka yi ba.
***
Karfe daya da rabi na farka, na samu yaran an musu wanka sai wasa suke da junansu, idan ba mafarki ba ina ga har nono Tafida ya ciro ya basu amma dake barci ya ci karfina ban iya bude idanun ba. "sleep beauty!" Make hannunshi nayi ina faɗin. "Kai da Yaranka sai da kuka shanye min nono ko?" Na fada ina gyara zaman rigar jikina. "Ayya sun tashi na rasa yadda xan yi shi ne na gyara ki na basu kowanne ya kama, suna gama sha na dama masu madara suka sha, kin ga har wanka nayi musu!" "Yaushe ka dawo Nanny!" "Taso na hada miki ruwan wanka kin ji!" Tashi nayi na ga yaran aka wani abin wasan Yara. Yana tsaye yana kad'awa Mufidah da take bangala mishi baki, na zo na rungume shi ta baya, karatu Tinah. "Good afternoon My Yallabai!" Wani irin ajiyar zuciya ya sauke yana faɗin. "Qurratul-Ayn! Kin tashi lafiya?" Juya mishi idanun nayi na wuce banɗaki, na leko yana tsaye inda na barshi. "Baby bani jakata akwai brush da toothpaste!" "Akwai sabi na bude mana!" Murmushi nayi na ce mishi. "Ban gani ba!" "Don Allah ki rike wannan muryan taki, wallahi ban shirya yin sittuna ba!" Ya shigo ban dakin ya dauka tare da matsa min. "fita kafin ka karya mana azumi!" Na fada a sanyaye. "Idan aka ga na suma kece wallahi!" Murmushi nayi na rufe ban dakin nayi wanka sosai, sannan na fito, shi da Yaranshi suna can parlour, na gyara jikina kafin na fito, muryanshi da naji da Deen yasa na koma dakin, sai kuma na saka Babban hijab na fito na gaishe da Deen, sai Hararata yake yana faɗin. "Ke bana ce kada ki fito ba!" "Ka ji guntun dan iska, ita Kanwata ce yayar Jalila ce, ka saka Ammah ce ta haife ta dan iska kawai! Ummu ina fatan bai miki kome ba ko?" Ya tambaye shi yana nad'e hannun rigarshi. Dariya suka bani na girgiza kai ina faɗin. "Bai min kome ba! Ya Sadika tana lafiya ta kusan sauka kan yanzu ko!" "Eh wallahi ina kyautata zaton karshen watan ko farkon sabon wata!"
"Allah ya raba lafiya! Yallabai kitchen nake son shiga na maka aikin kafin na tafi!" "Ba fa zaki tafi yau ba, sai wata sati!" Rufe bakina nayi da hannayena, wani irin tsoron Mama ya dirka min kamar an wurgo dutse daga sama. "Ka rufa min asiri!" Murmushi yayi ya ce min. "Allah da gaske wayar mana na saka an sace shi a can Saudiya amma fa za a dawo mata da shi, kiyi hakuri Alhaji Bulama da Babanki sun sani, hankalin Mama ya kasu gida biyu tana ibada kuma kafin faruwar haka tayi waya da Mijinta da kuma Uwani, ki fahimci wani abu ina son mu kasance tare shi yasa na zabi haka amma kiyi hakuri da abin da nayi, wallahi bani da zabi ne ina son na zauna da ke na wasu kwanaki kafin ta dawo Please!" Hawaye ne ya zubo min. "Yanzu kawai don ka zauna da ni sai ka sakata a zullumi bata yi magana da kowa ba." "Mama ba irin sauran iyaye ba ne, Mama tayi magana da kowa kafin na saka.aka dauke wayar amma bari Deen ja ce yarinyar ta maida mata wayarta." Juyawa nayi zan koma dakin ya ce min. "Ki shirya zan mai dake gidan!" Yadda yayi maganar sai naji hankalina ya tashi, haka na wuce dakin na zauna ina jin kuka yana zuwa min.
"Kana burge ni Tafida, kai tsaye kake lamarinka. Na ji dadi da kake fadar gaskiya ba ƙaramin aiki bane fadarta." "Deen tafiya zata yi fa!" "Ba zata tafi ba, yanzu ka je kace ta shirya zaka fita. Sallah juma'a zaka ajiye ta a gidansu!" Ya kuwa mike, ya nufi dakin Deen sai dariya yake mishi yana wasa da Yaran kaunar da yakewa Iyayen Yaran ya shafi yaran sosai, don yana jinsu kamar na shi.
A bakin gadon na zauna ina shashekar kuka, domin nasan ba wani sauyawan da yayi, yayi min laifi kamata yayi yazo ya rarrashe ni amma yace wai na shirya zai ajiye ni a gida, wato yaci moriyar ganga, duk sai naji na tsani kaina da ban biyo shi ba da ba zai min haka ba, haka na cigaba da kuka, ban kawo a raina zai zo din ba sai gashi ya turo kofar, wani irin sanyi naji ya tsirga min, na d'ago kai ina kallonshi shima kallona yaƙe. "Allah ya huci zuciyarki, nayi laifi a yafe min dama can ni tsohon mai laifi ne, kuma na kara aikata bayan laifi ayi hakuri ba zan kuma ba." Ban kalle shi ba, na cigaba da share kwalla da yake zuba min, "Tow tunda ba zaki min magana ba, bari na hada kayanki na kai ki gida!" "Dama ka kawo ni ne ka min koran kare!" *Yes i hit the point!" Narke min yayi cikin rarrashi ya ce min. "a'a tashi na kai ki gida don Allah, wannan abin da nayi ina jin kunyar kallon idanunki!" Ya fada yana me durkusawa a gabana ya zuba hannunshi akan cinyoyina. "Ni dai kada garin son zama dani kayi ta aikata kuskure bayan kuskure, ka rufa min asiri kada kayi wani abin da zai tab'a rayuwarmu bakiɗaya." Na fada ina kuka, "ita mahaifiyata ce, dole naji wani abu na ga kamar ba sona kake ba, dama can na san Babu so kawai muradi ne ta zuciya...." hannunshi ya saka ya rufe min bakina. "Don Allah ki daina fadar haka wallahi bana jin dadi, nima Uwata ce, yanzu haka na saka za a maida mata wayarta ba zan kara wasa da rayuwar wani saboda ke ba, amma kiyi hakuri ba zan kara ba kin ji!" Gyada kai nayi ina share hawayen da yake zuba min. "Kiyi hakuri xan tafi sallah kada na makara!" "Allah ya tsare muje na tayaka shirya." Gaban closed din shi muka nufa na cire mishi wani babban kaya shadda ce fara sal, sai hular da zai haka da kayan, sai takalmi da links zamana da shi a abuja, baya saka babban kaya dai ranar Juma'a. Amma kusa na haddace shigarshi. Yadda yaga ina taya shi saka kayanshi ba tare da na damu ba, ya ce min."Ina tunanin ko idan kika dawo na barki a nan ne ba sai kin je government house!" Shafa kumatunshi nayi ina faɗin. "Duk yadda kace yallabai na!" Jan hancina yayi yana faɗin. "An gama yarinyar nan hancinki Mufid ya dauka. Mufidah nawa!" Ya fada yana haɗe rai. Dariya nayi ina faɗin. "Kuma laifi ne don haka ya faru?" "Kawai dai kishi nake da kika raba shi Abba ya dauki hancinki Ita Uwata kika barta da irin nawa hancin!" "Ba ka ga yadda yaran suka zamo kalanka ba!" "Hmm kuma haka ne kin fini gaskiya!" Ya fada yana rike hannuna, "ki so ni koda dan ne, ni dai nasan ina miki mahaukacin so ne! Ummu Hadiyya ina sonki sosai, irin son da nake jin ban yiwa kowa irinsa ba." Girgiza kai nayi ina faɗin. "'Lokaci yana tafi kace fada zaka je sallah!" "Eh anan nake zuwa tunda na zama gwamnanku!" Jan kumatunshi nayi ina faɗin. "Ka kyauta!" "Gobe asabar zamu shiga Biu ki shirya da wuri fa." Kallenshi nayi kafin na ce mishi. "Gobe kace amma kana ce min na shirya da wuri!" Na fada ina yaƙe. Mika mishi hular da yake hannuna nayi ya kansa ya kafa, wurin turaren shi na nufa na ciro na fara fesa mishi yana murmushi. "Na gode zan tafi mai xan sayo miki!" "Duk abin da ka gani ya maka kyau ina so nima zan min kyau!"
"Hmm ji nake kamar kada na tafi!" "Muje maza Yayana yana jiranka, ka wani bar mishi renon Yaranka!" Muka fito ina gefenshi, "Nanny sannu da kokari ka ji!" "Kam uban can ni ne Nanny?" Deen ya fada da karfi yana nuna kanshi. "Lallai tafiya daga dan iska sai kai, a rashin mutunci ni zaka kalli tsabar idanuna kace min Nanny ka ɗauke ni dan daudu ne!" Yadda Deen yake tijara sai naga sam haka bai damu Tafida ba, asalima sumbatar goshin yaran yayi yana faɗin. "Kuyi hakuri Abbanku yana ta ihu, sai na dawo Yarann Daadi da Abba! Idan ka gama basu dariya muje don Allah!" Wayarshi ce tai ƙara ya kalla yana sake tsaki yayi ya ce. "Deen ya zan yi da Asiya ne?" "Ina ruwan sly Queen!"
Juyowa yayi ya kalle ni, "wata cousin dina ce!" " ka gaya mata me kama fatalwa kin san an bashi mace dan iska ya ce baya so!" "Deen kada ka ja min bala'i don Allah!" "Yaya Deen kace dama can amanata kuke ci?" "A'a ban dani dan iska dai yake cin amanarki!" Ya nuna tafida da hannu, "Ka aurota!" Na fada zan juya, "Ni fa ba dan iska ba ne, kuma abu daya gare ni kin ga ya wuce daya ne? Da zaki ce na aurota!" "Yallabai ko bance ka aurota ba, wajibi ne auren mata sama da daya, Allah ya baka budi da rufin asiri in dai ba son zuciya ba, ai kana da damar rike mu mata hudu!" "Ummu Hadiyya ki fita idanuna na rufe. Auren ce