Showing 150001 words to 153000 words out of 241571 words

Chapter 51 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt

24 Dec 2024

14711

mana!"

Bata kara magana ba, ta koma dakinta babu wani zancen ya bawa Ummu hada kaya, tasan ya basu cutar shi zasu yi ita kuma bata jin zata iya barinsu ne cutar da shi kamar yadda ta ji labarin suka yi lokacin auren Ummu, suna gidan har Magariba, girki ina gamawa na zuba na Hajiya na kai mata. "Assalamualaikum!" Suna jina suka ki amsa sallamar. Fanna da take tare da Yaran ta amsa, fitowa tayi tana faΙ—in. "Mami sannu da kokari." "Yawwa Aunty Fanna" abincin na mika mata, "a shafa min kan Mufida!" Dariya tayi tana faΙ—in. "Leka ki ga abinda take yi!" Lekawa nayi na ganta ita nan tana sallah, ta saka hijab tana ta kokarin mikewa, don ita tafi Mufid kokarin cewa zata tashi. "Fanna ki bi a hankali, Sayyada Mufidah tana sallah idan tayi addu'ar karba Allah zai yi!" Na fada ina barin kofar. "Aunty Baby dariya muka yi fa!" "Na dai gaya miki!" "Mami har da zaman tahiya tayi!" "Ai dole " muka yi ta dariya.

🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

*_GYARA SHINE MACE_*

*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,😍

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji😍

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin kiπŸ’ƒ

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar MataπŸ’ƒπŸ˜

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin saukiπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babukuπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLINπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi

Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi

Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra

Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka

*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbersπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

07069711327 Whatsapp ,Ina maraba daku customers😍😍😍😍😍

Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata😊😊😊😊😊😊😊😊😊
Ina kowa bangarena, wanka nayi na shirya cikin wani material sannan na dauki abincin shi na kai mishi bangarenshi nayi ta jerawa haka nayi kafa uku. Sannan na rufe bangarena, na zauna a parlourn. Can kuwa sai gashi ya dawo, wurin Hajiya ya fada nufa, haka na gaya mishi, kafin ya fita ya fara zuwa wurinta ta saka mishi albarka ya tambaye ta bukatar da take da shi, meye matsalarta. Idan babu yayi mata dan hira sai ta mata sallama, zata saka mishi albarka. Idan ya dawo kada ya damu da ya gaji ya fara zuwa ya gaya mata ya dawo ya zauna su yi hira ita da kanta zata mishi magana. Bai so haka ba amma kuma sai naji a raina ina son yayi haka domin akwai wani albarka da alkhairi a tare da Uwa. Haka yasa idan ya je ya zauna suka gaisa nasiha take mishi kafin ta ce mishi maza ya tashi kada ya makara, yana dawowa ma zai shigo tana ganinshi zata fara cewa. "Baka huta ba ka shigo! Sannu" yana gaishe ta zata ce mishi"maza wuce kaci abinci ka tafi ka huta!" Haka zai rungume Yaranshi yana d'aga su. Irin wannan abin ne wata rana muna zaune a parlourn Hajiya ya gaidata zai fita Mufidah ta ga hotonshi an nuna shi a tv yarinyar nan ta rarrafa wurin tv tana ihu ita ga Babanta an nuna shi sai mika mishi hannu take wai ya dauke ta daga tv, dariya yayi ya dauke ta cak yana faΙ—in. "Mamana baki ganni bane? Ga danki nan Uwata!" Yayi ta cillata sama tana dariya, sannan ya dauki Mufid da shima yake dariyar, ya cilla shi sama yana faΙ—in. "Babana, ka zama super Man ka ji!" Haka yayi ta surutu. Hikima biyu nayi amfani da shi na farko Hajiya zata Ganshi kafin wasu su ganshi. Sannan yaranshi zai fita basu ganshi ba amma zai dawo zasu ganshi idan ya huta kafin su kwanta zai koma yayi musu hira ya basu lokacinsa har su yi barci. A hankali na cusa mishi wannan dabi'ar ba tare da ya sani ba, sannan nakan ware lokaci nace mishi ba zai ci abinci a bangarena ba, ya je yau yaci a wurin Hajiya. A hankali wasu abubuwan da suka faru a baya zasu na gushewa a zukatarsu. Idan na gaya mata yau a bangarenta zamu ci abinci da kanta take girki Hajiya ta girma amma irin mutanen nan ne masu kwarin kashi da himma, ga ibada kamar me ta yarda da akwai Allah kuma shi yake tsaye bisa kan alamarinta. Idan Hajiya tana mana nasiha sai ka rantse da Allah wasiyyar mutuwarta take bamu, haka yasa nake yawan son zama da ita.
Yana shigowa parlour Hajiya ya same su zaune. "Barka da gida Hajiya!" "Barka dai dan albarka! Ya aiki ya aka ji da al'umma!" "Alhamdulillahi sai godiya, na gode sosai Hajiya ki cigaba da mana addu'a, akwai nasara amma kalubale yana zagaye damu!" "In sha Allah babu abin da yafi karfin Allah, Ubangiji ya Ζ™ara dafa maka!" "Hajiya akwai kunun tsamiya nan ne?" "Eh amma na bawa Ummu da aka dama maka!" "Na gode Hajiyata!" "Yallabai barka da dawowa!" Inji Maryam.."Yawwa Maryam ya gida?" "Alhamdulillahi dama mun zo ne akan maganar hada lefe!" Yadda Hajiya ta rufe ta da faΙ—a ya bata mamaki. "Ya daga dawowarshi ko hutawa bai yi ba, zaki ce wani hada lefe? Na gaya miki ya bawa Ummu da kawarta!" "Tow Hajiya ya karba ya bamu, Ummu da take da duhun kai yaushe tasan kaya a laster!" "Tabbas Ummu tana da duhun kai shi yasa ba zan baku ba, gara na bata ta cinye kudin da na baku, Hajiya ki jawa Yaranki kunne wallahi idan suka bani haushi zan saka a daina barinsu zuwa kuma kayan aure ban yi niyyar baku ba." Yadda bawan Allah nan ya rufe idanu yana ta tijara sai abin ya baka mamaki kalma daya suka fada yake jin kamar an zarga mishi igiyar wuta a wuyarshi. Karshe da fushi ya bar bangaren Hajiya ita kuwa ta ce su bar mata gidanta. Ba zasu kashe mata Yaro ba, tunda babu mutunci cikin lamarinsu. Wannan abun ya kara b'ata musu rai, don haka suka bar gidan a fusace don dai sun san kudi kan Tafida zai zuba domin ko auren shi da Saadiya ya basu miliyan uku da rabi ne, amma suka yi ta shirme da sunan hada kaya duk da sun hada mata kayanta me kyau na fadar kishiya ce suka dauki dubu hamsin suka bawa Ummu wai tana da sauran kayan aure me zata yi da kaya gashi haihuwa zasu yi..

Yadda naji buga kofar gidan Hajiya na fahimci da zafinsa zai shigo, addu'ar da tafito bakina nake karantawa. "Assalamualaikum!" Yayi sallamar a fusace, abin da zai saka Tafida saukowa a wannan yanayin ba abu ne mai sauki ba, "Amin waalaikumunsalam! " na fada ina mikewa, yadda yake huci yasa na kara jin abin da zai yin ba kuskure ba ne, ina nufarshi sai da ya rage taku biyu a tsakaninmu, nayi kamar naci tuntube, na tafi zan fadi, da sauri ya tare ni tare da kiran sunana da karfi. "Ummu!" Tunda naji yayi min masauki a jikinshi na ce mishi. "Alhamdulillahi! Ai ka tare ni ai, babu abin da ya faru da ni. Lallai an bata maka rai su waye haka na ji dasu." Na mike ina bubuga hannuna tare da faΙ—in. "Ka gaya min su waye na ji dasu, gaskiya kana gama wannan shekarun hudun ba zaka kara tsayawa takara ba, kai ma ai mutum ne haka kawai za a saka maka ciwon kai waye shi?" Yadda na dage ina masifa na san ba daga waye ya dawo haka ba domin lokacin da ya dawo ina kallonshi ta window da fara'a a kan fuskarshi sannan ya juya yana kallon bangarenshi nasan yana dubawa ne ko na zo. "Drama Queen! Ni zaki mai da dan bulayi? Muje ki ji da ni. Sannan ki shirya kayanki zamu yi tafiya na kwana uku!" "Ba dai zaka gaya min me aka maka ba?" "Cab kuma Me zame zaki yi?" Nuna mishi kwanjina nai ina muzurai. "Zan aikata kome!" "Gaskiya ne yar karamar gajeruwar matata!" Na lura yana son fadar kalmar nan da zaran ya huce daga fushin da yake yi, murmushi nayi mishi ya kai bakinshi kamar zai hada da nawa har da rufe idanuna, bawan Allah nan ya cixan min hanci, ture shi nayi ina faΙ—in. "Kayiwa kanka ba zan tayaka kome ba!" Ina shafa hancin da ya ciza. "Gaskiya baka da imani, cinye min hanci zaka yi? Don Allah ji yadda idanuna ya cika da kwalla waye aka tab'a ciza akan hanci?" Na fada ina shafa hancin kai mutumin nan bai da dad'i, "Allah ya baki hakuri!" Murguda mishi baki nayi na bar shi anan, kurawa min idanun yayi shi sai yanzu ma.ya ga kayan jikina. Sake jakan aikin yayi faΙ—in. "Ummu zo ki dauke abuna na bar miki duka, amma don Allah ki bar juya min kugun nan wallahi sussucewa zan yi!" Juyawa nayi na kalle shi na kara da cewa. "Tunda ka cije ni akan hancina kayiwa kanka kowa ya kwanta a part dinsa." "What? Ni din banza ni din wofi waye ya gaya miki ni din wani ne ai ni bawan Allah ne kuma, Yaron gidanki Madam gaya min meye ya dace nayi domin wanke laifina ya mai girma mai shara'a!" Ya fada yana cire hular kanshi, ya wani haΙ—e hannu a gaba yana me sunkuyar da kai. Kallonshi nake kafin nace mishi. "Mai laifi ya amsa tuhumar da ake mishi?" D'ago kai yayi tare da yin fuska kamar ta mage ya wani kasa da Murya . "Ya mai girma me Shari'a na amshi laifina hannu bibbiyu?" "Anya ka amshi laifinka?" "Ya mai shara'a na amshi laifina hannu bibbiyu!" "Kotu me adalci zata yanke maka hukunci daidai da laifinka!" "Na'am ranki shi dade!" "Hukuncin shine ka sunkuyo da fuskarka sannan ka rufe idanunka!" Haka kuwa ya sunkuyar da fuskarshi daidai nawa, na sumbaci kumatunsa na kara da cewa. "Idan hukuncin baiwa me laifi dadi ba zai iya daukaka kara a kotun da yake gaban wancan dakin!" Na zuba a guje. Sake baki yayi yana faΙ—in. "Ya mai shara'a hukuncin yai kuma mai laifi ya amshi laifinsa sai dai zai daukaka kara ne idan ya sake aikata makamancin laifin da yayi!" Juyawa nayi ina me bude mishi hannu, idanuna cike da kwalla, zuwa yanzu na fahimci yadda nake dawainiyya da soyayyar mijina. Amma bana nufin tauye shi a kowani fuska, karasowa yayi ya shiga jiki yana me dukawa, "Kayi hakuri da rayuwa, ko yaya ka sami dama kasa kanka farinciki kada ka manta da saka kanka farinciki haka zai taimaka ainun wurin inganta lafiyarka! Duk wanda zai maka ba daidai ba zai yi ne don ya fusataka saboda an sanka a fusace zakina! Na sanka kai mai gaskiya ne kayi hakuri da kome kankantar b'acin rai kada ka nuna musu haka zai saka su cutar da zuciyarka." Na janye jikina sannan muka shiga daki, ya zauna a bakin gadon. "Kada ka manta gidan nan gaba kaΙ—an zai cika da mutane masu mabanbanta dabi'a, idan baka koyi sarrafa fushinka ba, wata rana har ni zaka hukunta da fushinka!" Kallona yayi da sauri, na gyada mishi kai. "Eh Haidar! Ni kaina ban tsira daga fushinka ba, waye zai tsira? Haidar duk duniya ko Hajiya zata nuna min ta haife ka ne ta kuma san waye kai, amma ni nafi kowa sanin waye gwamna Aliyu Tafida, ni zan kara bada shaida akanka. Ka yawaita azkar idan ka fusata. Ni nasan mijina mai addini ne da takawa amma fusatacce ne, sojan nawa, sannan kawo kunnenka na gaya maka waye ne kai!" Matsowa yayi na sumbaci kunnen tare da tsotsan kunnen nace mishi. "Kai ne kaΙ—ai kake iya saka kuka, amma na dad'i!" ......

🚫 LITTAFINA NA KUƊI
500₦
8130269641 Abdulrahman Ramlat Manga Opayar
Shaida biya a turo ta wannan numbers din.
+2347035133148
Or
+2348130269641
Yan uwa Yan Nijar ga na ku inda zaku yi payment din: +227 84 50 64 76

🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

*_GYARA SHINE MACE_*

*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,😍

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji😍

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin kiπŸ’ƒ

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar MataπŸ’ƒπŸ˜

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin saukiπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babukuπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLINπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi

Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi

Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra

Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login