Showing 156001 words to 159000 words out of 241571 words
Chapter 53 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt
hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,
Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,π
Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu ajiπ
Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin kiπ
Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mataππ
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin saukiπππ
Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babukuπππππ
Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLINππ»ππ»
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi
Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra
Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbersππ»ππ»ππ»
07069711327 Whatsapp ,Ina maraba daku customersπππππ
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mataπππππππππhttps://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH
*Gidan zafafan kayan Mata masu kyau da inganci na yar mutan sokoto maman Yusuf likitar Mata,*
*Bayan kayan Mata muna tura abubuwan da zasu amfanemu game da Zaman auren da wasu magungunan da zaku iya hadawa da kanku da sauransu*
49
Shiru tayi kafin ta gyara murya tana faΙin. "Maman Mufidah idan aka miki abin da kika min zaki ji dad'i? Fisabiilillahi idan ke aka wa haka zaki ji dad'i?" "Ban gane me kike nufi ba? Ki gaya min yadda zan fahimta." Wani dariyar renin hankali tayi min kafin ta cigaba da cewa. "Fisabiilillahi kowa yasan cewa kin mallake Tafida da iyayenshi baya jin maganar kowa sai naki." "Da gaske? Wai ya aka yi ban gane da wuri ba gaskiya malamin da yayi min aikin nan ya cancanci na kara mishi wani abu yawwa yanxu kina ganin mallakar da na mishi ya isa ko bai isa ba?" Ashar ta auna min gangariya, na kuwa sake mata wani malalacin dariya na ce mata. "Yan mata kin ga ni ban san asirina ya kama Tafida ba, amma tabbas an zo inda zan kara yin wani hadin, sannan ki gaya min me ya faru?" Ban rufe baki ba tayi ta zagina tare da min miyagun alkaba'i ya dame ni ne? Ko kallon kashi bata ishe ni ba, na kashe wayar babu bukatar na d'aga hankalina akanta, kuma ban yi wani abu da zai saka ta fahimci naji haushi ba. Wayata ce tayi Ζara, ina dubawa naga wai kudi aka turo min daga Tafida, account dina bai taΙa amsar kudi me nauyi haka ba, ai kuwa tuni suka garkame dan iska. Kiranshi nayi, "Yallabai account din nan fa bai tab'a amsar irin wadannan makudan kudade, ka turo a kai ni banki don Allah!" "Babu inda zaki, ki jira Alfah zai zo ya amshi kome, kada ki sake ki bishi na gaya miki!" "In sha Allah!" Karfi da yaji tunda ya zama gwamna shi kenan aka haramta min fitar rana (π) hararan wayar nayi har na dungurata can, sai ga wani kiran ya kara shigo min, dauka nayi na saka a kunnena na ce mishi. "Me kuma ya rage?" "Kada na ji labarin yazo ya ganki babu hijab don Allah ki rufe jikinki kada na mutu da kishinki!" "Uhm!" Na fada ina mamaki. "Tow ina dai gaya miki gaskiya ne" "Ni fa ina gidan Hajiya ne!" "Nace ki nime hijab kafin ranki yayi mugun b'aci!" "Tow amma ai kaninka ne!" Dafe kanshi yayi ya ce . "Ummu!" "Shi kenan zan saka na ji ba sai ka min ihu ba kasan bani da lafiyar zuciya!" Sassauta muryanshi yayi yana faΙin. "Shi yasa bana son tashin hankalinki, ki taimakawa bawan Allah ki saka hijab kin ji yar gatar Aliyu!" "In sha Allah!" Na fada, ina me fita a parlour Hajiya yana gayawa min abubuwan da Alfah zai tambaye ni, duk na hada sannan na dauko hijab dina, sakawa nayi na koma parlourn Hajiya. Bayan mintina Talatin sai gashi ya zo, na bashi kome da kome, sannan na mika mishi Atm. "Ka kaiwa Hajiya Kaltuma zamu yi magana da ita!" "Shi kenan!" Yana fita na kira ta muka gaisa. "Hajiya dama na turo Alfah da Atm kayan auren Tafida da namu na fadar kishiya, Hajiya ki yi duk abin da ya dace mu fita kunyarshi don Allah!" "In sha Allah zan baki mamaki!" Muka yiwu juna godiya domin matar nan tayi min halacci a zamana da Tafida. Kallon Hajiya nayi da ta dawo parlour tana dauke da Mufid. "Hajiya walaha kika yi?" "Eh" ta fada tana shafa addu'a. "Zan tafi na kwanta, Mufid ba zaka raka ni ba?" Kwanciya yayi a kirjin Hajiya!" Nayi fitatta kuwa nayi ban tsaya ba, ina shiga bangarena nima walahan nayi da na tuna abin da ya hada ni da Asiyah nayi ta addu'a da niman kariyar Allah da shi kanshi mijina.. da rana a bangaren Hajiya na ci abincin rana, na yamma na zo na mishi tuwon semo,miyar kuka da yaji kayan kamshi da dakakken nama.
Na gyara jikina, sannan na zauna jiranshi. Yau da ya dawo babu matsala, sai dai kamar aiki yaΖe sosai da yayi wanka ya ci abinci ya kama aiki. Da na koma daki shafa'i da wutiri nayi, na jima ina addu'a don na gano a cikin gidan nice koma baya akan ibada, lokacin da na idar ban kara fitowa parlour ba, barcina nayi jin shiru-shiru yasa shi zuwa dakin ya samu, ina barci, bai tashe ni ba ya gyara min kwanciyata bayan ya dauke ni daga kasa. Na cigaba da barci, wurin karfe biyu ya kira Deen suka yi ta waya, yana gaya mishi kome kafin ya gaya mishi yana hanya. Deen yaji dadi. Kashe laptop din yayi ya wuce daki da shi, sannan ina kwance ya zo ya kwanta ta bayana, muka cigaba da barci sai bayan sallah asuba, muka turmushe juna, kasancewar yau din Juma'a ya ce min. "Bayan sallah juma'a zan turo a kai ki airport " "tow!" Yau bakiΙaya a bangaren Hajiya muka karya, inda tayi masa da miyar kayan ciki. Muka karyawa sai ga Abubakar da Umar, suka zo nan aka hadu aka karya. Sannan ya gaya musu tafiyarshi fatan Alkhairi suka mishi. Sannan suka gyara zama suna faΙin. "Aliyu dalilin zuwanmu akan Maryam da Rukayya ne, sun ce zasu hada kayan aure amma kaki basu? Sun gayawa Alhaji ya musu ba dad'i wai ka bawa Ummu sannan ka biyawa mahaifiyarta U...." "Bana!" Hajiya ta katse shi, idanunta a kaina da jikina yake rawa. Tashi yayi a inda yake zauna ya zo ya zauna a kusa dani tare da rike hannuna. "Duk hukuncin da na yanke ban tab'a jin nayi kuskure ba, ko soke tafiyarsu Inna aikin hajji akwai dalili, kuma Abba ya fahimci haka." Shiru yayi kafin ya rike hannuna cikin nashi yana faΙin. "Ba xan iya boye muku ba, ina jin Rukayya da Maryam kamar ba jini daya muka tsaga ba, domin nasan idan da suna da tattali duk abinda nake basu da yanzu sun hidimta min ba tare da na bukaci ko sisi ba, a wannan lokacin bana son have hada hidimar gida da ta mulki, ka gaya musu tsakanina dasu shine abin da bai taka kara ya ka..." rufe mishi baki nayi, "Su din dolenka ne, ni ba dole bace a rayuwarka, sannan bai zama wajibi ka rayu har mutuwa da ni ba, amma su fa?" "Kece dole na idan yau na fadi na mutu daga ke sai Abba zaku iya rike min Yarana babu tsana ko tsangwama amma kowa zai rike min su sai dai don abin da na bar musu sai kuma Deen na san ko bayan raina ne zai rike duk abinda na bar mishi bayan nan bana tunanin wani zai iya min wannan alfarman. Zan iya hakura da kowa na rike ki, me yasa lokacin da nake wulakantaki basu gyara min kuskure na ba? Sai yanzu da na fahimci gaskiya ke din alkhairi ce a gare ni? Ummu ki gane wani abu ba zan kara barin wani ya azabar da rayuwarmu matukar ina Numfashi, sannan ku gaya musu ba zan tab'a basu abin da zasu more ni ba, dan dai sammusu." Mikewa yayi yana faΙin. "Hajiya kiyi hakuri nasan dukkanmu Yaranki ne, amma duk cikinsu babu wanda bai sha nono ya koshi ba, ko shi yasa suke min haka, ni wanda aka watsar da rayuwata a tsakar.." "ya isa haka!" Na fada da karfi ina murmushin bakinciki. "Ya isa haka! Ya isa haka!!" Na rike kirjina da yayi min nauyi, karya da gaskiya, ina ajiye damuwa dayawa a raina domin kuwa zuwa yanzu na kasa sakewa na bar zuciyata ta huta. "Ummu!" D'ago kai nayi ina kallonshi. "Baka gane kuskuren da kake yi ba ne? Da nasan da wannan rigimar ba zan bada hada kayan ba, yanzu ma bata b'aci ba, Hajiya zan tura su amshi hada kayan." Nasan ita uwa ce sannan tana kokarin danne kaunar Yaranta, don ta kyautatta min ne, amma har a kasar ranta tana jin babu dad'i. Mikewa nayi zan fita ya riko ni. "Waye kika bawa aikin hada kayan?" "Hajiya Kaltuma!" "Shi kenan! Muje ki kwanta kafin nazo mu tafi!" Yadda Hajiya bata yi magana ba, ya kara saka min shakka akanta, don rauni irin na uwa dole zata so Yaranta su hade kai kome zasu yi daga cikinsu zasu gama kome. Tunda muka isa na zauna akan kujeran parlour na cusa kaina a tsakanin cinyoyina, kuka nake son nayi amma na kasa, haka nayi ta jin zafi a raina. Bai fita ba sai da ya ga na kwanta sannan ya fita. Nasan dan Adam ajizi ne, a bangaren Tafida kuwa kiran Hajiya Kaltuma yayi ya ce mata ya kara turo wasu kudin ta cire ta bawa Alhaji Maryam zata zo ta amsa. Bayan fitarshi wurin karfe sha biyu nayi wanka na shirya ina jin hayaniya da kukan Yaran, na kasa nutsuwa ihun Mufidah da kukan Mufid yana tab'a min zuciyata kamar zan mutu, saboda ban tab'a jin kukansu har haka ba. Tashi nayi naji mamakin yadda aka yi Tafida yake gidan nan domin na hango shi rungume da Yaran a kafadarshi. Idanunshi jajjur. Bude musu kofar nayi tare da kallonshi. "Kina jin kukansu baki fita ba? Why Ummu? Why??" Ya fada da karfi, "Kayi hakuri!" Mika min Mufidah yayi yana faΙin. "Duba su!" Yatsan Mufidah ne yayi ha, abin ka da farar fata, shi kuwa Mufid kamar faduwa yayi, muna tsaye Hajiya ta shigo a rikice. "Babangida!" "Hajiya ki je kawai! Nayi laifi sosai da na barsu a wurinki, da a wurin mahaifiyarsu suke, yar gurin Maryam bata isa ta cizan min Yarinya ba, sannan ta janyo min da daga kujera, kina ji kina gani yadda suka ce wasa ne kika dauka wasa ne ko ba kome ai kin turo Nana Asma'u ta kira Uwarsu? Hajiya na gane cewa ni ne kawai baku kauna akan sauran Yaranki ai baki shiru ni da kika watsar a tsakar!" "Me yasa baka jin magana Daadi?" "Dole nayi magana? Dole nayi magana kin isa ki hana ni magana ne? Ke Ιin wacece ? Da har xan yi magana da Uwata ki shiga tsakaninmu! Idan ina magana kika kara saka min baki sai na baki mamaki." Ya wuce a wurin ya barmu tsaye. "Ummu!" "Hajiya ba kome ya wuce!" Na fada mata, ina kara jin ba dad'i, nasan babu asirin da za a mata makirci ne kawai, da kuma son kai irin namu na iyaye wanda wasu daga cikin Yaransu suke juya musu lissafi kuma al'amarin ya tafi dai-dai. Daukar Mufid nayi na kai dakina sannan na wuce na kai Mufidah,na gyara kwanciyarsu. Wannan abin da ya faru na yarda Aliyun da na sani ya dawo, kamar mutum me barci ne,.kuma idan aka tashe ni zai zama tarnaki akan kowa,haka ya kasance da Tafida. Tafiyar da zamu yi karshe shi daya yayi tafiyarshi. Ban wani damu kaina ba, domin na ga kamar Maryam ta dawo gidan da zama ne ko sammako take yi, ni dai na rufawa kaina asiri na rungume Yarana, sannan ya rantse min matukar aka kuma ta sanadin kai su Ιangaren hajiya wallahi sai ya bani mamaki, har kiran Abba yayi ya gaya mishi. Hakuri ya bashi ni dai na zubawa Tafida idanun ba zan yarda muyi fada ba.
**
πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎ
*_GYARA SHINE MACE_*
*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎ
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,
Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,π
Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu ajiπ
Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin kiπ
Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mataππ
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin saukiπππ
Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babukuπππππ
Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLINππ»ππ»
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi
Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra
Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbersππ»ππ»ππ»
07069711327 Whatsapp ,Ina maraba daku customersπππππ
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mataπππππππππ
**
Bayan tafiyarshi, an yi ta rigima a cikin gidan, domin su bani haushi