Showing 186001 words to 189000 words out of 241571 words
Chapter 63 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt
wani kauye kusa da Yola anan suka hadu da wani tsohon boka, bayan ta bada sunan Asiya ya buga ya buga sannan ya kalleta yana murmushi ya ce mata. "duk duniya babu wanda zai miki aiki ya kama Kishiyar yarki, face ni." Ya kwashe da dariya sannan ya ce mata. "Ni kuma ba zan yi ba domin na hango ina da gudan jini a rayuwata, Yarinyar nan Y'ata ce shekaru ashirin da biyu da suka wuce Uwarta tazo nayi mata aiki akan tamallake mijinta, na kwanta da ita ashe rabon Asiyah ne ki tafi ba zan yi nima kare Y'ata zan yi." "Ban fahimta ba!!" Sake maimaita mata bayanin yayi, yana washe hakori yana faΙin. "Jeki ba zaki tab'a samun nasara ba, domin kuna kokarin tashin masifa ce daga barci yarki ta ci amanar Mijinta, mafi munin cin amana maza wuce ki fita kada ki yi tsammanin zaki yi nasara domin Aliyu Tafida Aliyu ne idan ya tashi ban san daga inda zai fara farautar shi ba.."
Ita kuma daga dawowarta ta gayawa Saadiya yau ta hadu da boka uban Asiyah, shi kenan ta samu abin gorantawa Asiya, dama ita Hajiya Turai tasan shuwa tun da jimawa, sakamakon mijin Turai ya nime Shuwa a lagos, don a lokacin tana da kyau da kuma jikin da yake jan hankalin yan maza haka. Haka Turai ta shiga ta fita sai da ta rabasu. Murmushi tayi tana kara jin tsanar Turai..
"Ni zan koma wurin Hajiya na ga ya jikin nata." Domin rana daya aka kawo su asibiti ita Sa'adi bangaren mahaukata aka kawo ta Tafida ya manna mata hauka karfi da yaji.
***
Hajiya Kaltuma.....
π« LITTAFINA NA KUΖI
500β¦
8130269641 Abdulrahman Ramlat Manga Opay
Shaida biya a turo ta wannan numbers din.
+2347035133148
Or
+2348130269641
Yan uwa Yan Nijar ga na ku inda zaku yi payment din: +227 84 50 64 76
πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎ
*_GYARA SHINE MACE_*
*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎ
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,
Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,π
Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu ajiπ
Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin kiπ
Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mataππ
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin saukiπππ
Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babukuπππππ
Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLINππ»ππ»
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi
Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra
Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbersππ»ππ»ππ»
07069711327 Whatsapp ,Ina maraba daku customersπππππ
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mataπππππππππhttps://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH
*Gidan zafafan kayan Mata masu kyau da inganci na yar mutan sokoto maman Yusuf likitar Mata,*
*Bayan kayan Mata muna tura abubuwan da zasu amfanemu game da Zaman auren da wasu magungunan da zaku iya hadawa da kanku da sauransu*
58
Idan Sa'adiyya tana hannunshi duk wani active dinta zai sani, ta hanyar amfani da wayarta, na biyu yadda zai saka Hajiya Kaltuma tonawa kanta asiri, sannan zuwa yanzu gidansu zai saka security a wajen gidan kamar yadda yaso yi amma Abba ya hana shi, shiru yayi yana nazarin abin.
*Hajiya Kaltuma*
D'ago idanu tai ta kalli kanta a madubi, shekaru ashirin da takwas. Baya mijinta shine darakta ma'aikatan ilimi ta Nijeriya, a duniyarta babu abinda ta sani sama kudi, koda yake kafin mijin Alhaji Armaya'u tai aure har sau biyu, inda ya auri mijinta na farko daga gombe kazamin me arziki ne, Maccudo Ibrahim Hamma, idan aka ce zaa yi lissafin masu arzikin noma da kiwo yana cikinsu, sai dai irin mazan nan ne masu son abu me kyau, ya hadu da Kaltuma ce wacce kaf duniya bata da kowa sai Hindu kanwarta ce, ciki daya tana bala'in son Hindu domin tasan kaf duniya babu wacce zata mora tayi arziki da ita kamar hindu, Hindu tafi Kaltuma kyau nesa ba kusa ba, amma kowacce tana da abin da zata iya da abinda ba zata iya ba, Hindu zata iya tsafi amma rashin imaninta bai kai tayi kisa ba, amma Kaltuma zata iya kashe kowa akan kuΙi. Alhaji Maccido Ibrahim Hamma, tunda ya ga Kaltuma wacce ta kasance sadaka yalla,.ya makale mata amma yarinyar nan ta gaya mishi gaskiya bata son shi ya ko fahimta, sai b'arin kudi yake mata, a lokacin duniya na kwance, Uwarsu me suna Ayyah tana son kuΙi don haka ta takurawa Kaltuma aka yi aure, aka kashe kudi aka yi biki irin na alfarma, tinda aka gama biki ango da amarya aka samu zaman lafiya, babu wanda ya kawo ana samun matsala a zamantakewar su.. har tsawon wata shida, kwatsam Alhaji Maccido Ibrahim Hamma ya fara Jinyar da ba a san kanshi kuma dama yana auren ya saki Matanshi biyu, daga baya ya dawo dasu amma bai shiga harkansu, wannan jinyar yasa suka shiga tashin hankali, suka yi ta kaiwa da komowa kafin sati ya ce ga garinku, mutuwar ta girgiza kowa musamman Matanshi sumar Kaltuma uku, har aka yi bakwai bata cikin hayacinta, sai da rokon Allah ta dawo daidai, aka raba gado wani abin tashin hankali na Kaltuma yafi na kowa yawa. Haka kowa yayi shiru ya bar zancen amma zalinci anyi shi.
Bayan ta gama takaba ta hadu da Alhaji Bashir Ishaq darakta, soyayya kamar zasu cinye kansu, a lokacin Ayyah bata son Bashir Ishaq domin kuwa bai da wani arziki, haka suka wayi gari Ayyah ta shura bokiti, wannan yasa Hindu ta gudu domin gani take kamar Kaltuma zata cutar da ita, ta bi wasu ayarin karuwai zuwa Lagos(π€£ππ kada na kara jin kasar gadan lagos) a hankali ta bude idanun ta a cikin duniyar tantiran karuwai, ran Kaltuma ya Ιaci domin ba karamin buri taci akan Hindu ba. Kwatsam sai gata da cikin Alhaji Garba Yola (Mijin Hajiya Turai) anyi cikin ya zuba amma yaki, a cikin wannan yanayin mijin Kaltuma yayi hatsarin mota ya rasu dama ya saki Matarshi yar kano, ya kwace Yaranshi Kaltuma tayi ta gana musu azaba, yana mutuwa danginsa suka zo suka kwashe yaransu. Ana cikin wannan yanayin ta samo labarin Hindu shine ta je ta daukota ta haihu a gabanta, sannan ta cigaba da kula da su har suka hadu da Saleh,dalilin mutuwar Bashir Ishaq kuwa zuwa da yayi da abokinsa, Alhaji Muhammad Jadda, tun daga nan ta ji a ranta ta samu miji kawai ta saka aka kunce mishi birki mota tabi ta kanshi.
Haka yasa ta cigaba da kula da lafiyar hindu da yarta. Wacce itama Kaltuma ta kashe ta, jin bakin cikin haka yasa Hindu ta gudu na tsawon shekaru biyar, kafin Kaltuma ta sake kamota a lokacin tazo, ta cigaba da zama, amma babu wanda ya san meke faruwa, domin kuwa bayan dawowar Hindu, Kaltuma ta haihu. Shine ta haife Yarta mace mai suna Sadiya, a lokacin tayi auren Hindu da Saleh tare da bata kyautar Saadiya da sunan ita ta haifa, ita kuma hindu tana shiga gidan Saleh bata samu haihuwa ba saboda mahaifa yasha gwagwarmaya. A lokacin da Hindu ta zo ta raba Hajiya da Salamatu, sannan ta kara shiga jikin Salamatu har ta yi nasarar bakanta Salamatu a idanun Yaran Hajiya ta b'ata Yaran hajiya a idanun salamatu, Kaltuma bata sha wuyar samun Alhaji, kasancewar ta iya takunta, shirin Kaltuma akan Tafida ya samu asali ne daga zuwan Mahaifiyar Nabilah take ganshi ita kuma irin matan nan ne da Allah ya musu baiwar gane gane, tana ganin haka ta gayawa Kaltuma shine dalilin shlgowarsu, tana ganin aliyu ta kai shi wurin Malaminta, ita ce ta san Aliyu zai zama wani abu saboda kokarin shuwa na son ganin ta guje mata kada ta cutar da ita , sai ta nuna mata ita fa ta shiryu ta daina ta'addanci, tana son tayi aure ko don rayuwar yar karamar yarta da bata wuce wata shida ba.
Sannan ita mai gidan da suke take son aura idan kome ya tafi daidai ba zata zalunci kowa ba, sai dai duk wanda ya gano wacece ita zata ga kayanshi. Shuwa ta amince ta amshi bukatar Yayarta kuma cikin ikon Allah, ta samu Alhaji Muhammad Jadda ta aura, a lokacin Tafida yana da kusan shekaru bakwai domin da wayonshi tazo gidan, amma tasha wuya kafin ta samu ayi auren, sai dai shirinta na farko ya fara ne akan Hajiya domin da Hajiya tana gidan ba zata iya shiga ba, kasancewar idanun Hajiya yana kan Mijinta, yayinda ta kuma kokarin raba Aliyu da Hajiya don tasan matuΖar ba raba su tayi ba babu yadda zata yi ta samu Aliyu, wani abun da ta fahimta Aliyu Mahaifinsa yana bala'in sonshi da son duk wani abin da yake so. Haka yasa tayi ta nunawa kamar ba kome, amma idan ta samu dama nunawa take ana fifita Tafida akan sauran Yaran gidan, wanda babu wanda ya d'ago ta sai Hajiya Salamatu ita duk da rashin kulawarta akan kome sai dai ta fahimci Shuwa da Kishiyarta bakinsu daya haka yasa ta janyo Yaranta jikinta yadda wani bai isa yasan wani abu akan Yaranta sama da ita, a wannan bangaren tayiwa kanta rashin adalci domin da janyo su zata yi, amma ta ja nata ita Ιaya ita kuma Shuwa ta janyo su Maryam jikinta da Tafida. Haka yanayin yake tafiyar, duk yadda Kaltuma taso bakanta Tafida sai ta kasa samun damar haka domin Alhaji Muhammad Jadda baya ganin laifinsa. Tayi matukar kokarin ganin yadda zata raba shi da mahaifinsa amma abin ya faskara haka yasa tayi ta kokarin shiga jikinsa, amma fir yaki yana me juyawa kan Shuwa.
A lokacin da ya kai yadda zasu more shi, Alhaji Muhammad Jadda ya kawo maganar auren shi da Ummu, kusan tafi kowa murna amma kamar ta mutu don bakinciki, don tayiwa Tafida tanadin tsiya ta aura mishi Saadiya da take hannun Maman Nabilah, sai dai kuma bata samu damar haka shine ta turo Saadiya gidan a sunan yar shuwa ce yar kaninta, wannan tsarin Hajiya Kaltuma ne, Saadiya ta samu yarda a wurin Tafida. Sai dai kuma yadda yake nunawa ba zai iya aurenta ba yafi kome mata ciwo, saboda tun fil azal Aliyu baya ra'ayin Sa'adi sai dai da yake baya jin magana sai yayi ta janta a jikinshi don ta bakanta ran Abbanshi, da yake ganin kamar yafi son Yaran Hajiya Salamatu akanshi domin magana ba magana ba zai ce Sharifai ya fishi hankali. Su kuma Yaran dakin Salamatu suna matukar son tafida saboda ko a makarantar ba a tab'a su, asalima girmama su ake yi saboda Yayansu. Lokacin da Hajiya Kaltuma ta gano alakar da yake tsakanin Mahmoud da Sa'adiyya, wani jahilin duka ta aka mishi, tare da cewa ya sani abin da ya samu a jikin yarta kamar rayuwarshi ce, don haka zai mata aiki shi kada ya zama kamar Deen da ya koma karen Tafida, haka yasa tayi ta kashe mishi kudi tana saka yayi abin da za a kama su da Tafida. Tabbas Tafida kafin zuwan shi Sudan ya so lalacewa Allah ya dubi zuciyar Iyayenshi. Sannan tayi ta kara nisanta Aliyu da Hajiya baya jin maganarta baya jin tausayin, ta hanyar nuna mishi ba wani abu ba ne, don ya ko Hajiya ai Allah ba zai kama shi da laifi ba, Hajiya tana ji tana gani yaronta ya kasa samun nutsuwa da ita.
A zuwa yanzu shuwa ta haΙa kai da Alhaji Hamza Goza, wanda tasan shine kadai zai iya kalubalentar Tafida a yarda a kuma ce siyasa ne, sannan bata jin a ranta duk abinda take wata rana dubunta zai cika, shi yasa farkon Auren Tafida da Ummu ta janyo Ummu jikinta yadda zata na jin dadin gaya mata kome, sai aka yi rashin dace, Ummu zurfin cikinta yayi yawa, bata jin zata iya sakewa ta gaya maka abin da yake damunta, wannan abin ya hana sa Hajiya Kaltuma kasa cutar da Ummu. Ko abin da ya faru da Ummu ta sani domin a gabanta aka ayi yarjejeniyar sadiya Tafida, shi kuma Ummu sai dai ya kasa samun Nasara akan Ummu. Sannan tana da videon abin da ya faru, gudun kada tafida ya san tana cikin Mutanen da suke farautar rayuwarshi yasa ta boye nata, amma tabbas ta ajiye shi domin hujja.
A yanzu mutane uku ne a target dinta, Alhaji Muhammad Jadda, wnada take kokarin tsara shi su tafi India wurin jinyar kafarshi, Tafida wanda tasan hankalinsa yanzu ya rabu gida biyu, sai Deen wnada shi tasan baya kasar, a gefe guda Abubakar Yayansu Tafida tana ta cusa mishi kiyayar da suka kasa nasara akan Tafida tana nuna mishi idan ma bai farka ba, tow ya farka domin kiri-kiri Alhaji Muhammad Jadda ya fifita Aliyu akansu, tayi tayi ta samu kan Umar sai aka yi dace shi bai da lokacin irin wannan abin domin hanyar da Tafida yayi mishi tun kafin ya zama gwamna yake cikin arzikinsa sannan ai ba kowa ake haifa don ya samu yadda yake so ba, tana fara magana yake cewa ta bar zancen Aliyu ya cancanci zama wani abu tunda Abba yaki siyasa ba laifi don Aliyu yayi, shi kuma Abubakar kasancewar shi me sanyi amma irin Mutanen nan da matukar suka samu wuri ba kananun munafukai ba ne,, dama haka yanayinsa yake, kuma kyashi yasa yake ganin kamar yadda ta fada haka ne. Haka yasa take kara munana mishi Tafida da Abba, me yasa ya nimawa Tafida Auren Ummu? Don yafi son shi, me yasa ya tsayawa Tafida ya zama gwamna saboda ya fi sonshi, su kamar ba haihuwarsu yayi ba, ya fifita tafida akansu. Hajiya Kaltuma shaidaniya ce da babu wanda zai yarda zata iya aikata wani abu saboda irin mutanen nan masu zafin nime, haka yasa ta dan b'ata cikin rububi.
Duk da wannan abun da take, tana bala'in son Saadiya don ita ta mallaka, Mahaifin sadiya a Saudiya suka hadu ya tafi Umara shi kuma Ιan Bengaladash ne,.haka yasa suka kulla alaka har suka rabu bata san tana da cikin Sadiya ba, koda Maman Nabilah ta sani ta bata shawara a zubar amma taki, saboda bata taΙa haihuwa ba sai akan Sa'adiyya, ta kuma ji a ranta tana bala'in yarta guda daya nan, kamar tsoka daya a miya, Hatta karatu da kome ta kashewa Saadiya kudi tayi amma yarinyar nan dakyar ta gama diploma, ta kama iskanci kamar karya domin karya tafi Saadiya kunya, sai dai Babban kuskuren da tayi na barin Saadiya su kula yarjejeniyar raba Ummu da Tafida, Saboda Tafi da ya farka daga barcin da yake,.ta kuma fara ta kan Sa'adiyya.
Wannan kenan!
**
*Ummu*
A kusan sati biyar kenan da barin da nayi, wanda yayi daidai da sati biyu da fara aikina a hotel din garin Maiduguri na girki, wani abu daya da yake damuna, yawan kumburi kafaffuna sai suyi ta kumburi, ina ga ko yawan tsayuwar da nake ne, amma abin yana damuna.....
πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎπ»πΎ
*_GYARA SHINE MACE_*
*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA