Showing 228001 words to 231000 words out of 241571 words

Chapter 77 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt

24 Dec 2024

14750

da na bukatunsu amma matar nan kanta kawai ta sani, a yadda ya fusata ya gaya mata maganar da sai da ta gigice tare da gaya mata ciwon Asiyah da halin da take ciki ita ce sanadin haka da ta rike tarbiyyar asiyah da haka bai faru da ita ba, sannan Asiyah tasan waye ubanta don haka kada ya kara ganinta domin shi ya tsayawa Asiyah bata bukatarta, ta je can tayi rayuwarta. Wannan abin ya tashi hankalinta domin bata tab'a zaton gaba daga gare shi ba, taso tayi ta moran arzikin Tafida....76
A yadda Tafida ya hau dokin naki akan Asiyah da yan uwansa yasa nima nake taka-tsantsan da shi, domin yanzu yana da nutsuwa an jima kadan zai birkice mana, haka yasa na zuba mishi idanu, bana yarda na shiga sabgarshi, tun sau daya da na tab'a mishi magana akan yadda yake abubuwan a cikin gidan nan, sam na kasa gane kanshi ya rufe idanun ya gaya min magana har da cewa don ciwon bani bace nake yin shi yasa nake cewa haka, kuma maganar gaskiya, tunda muka dawo bawan Allah nan ya tare a ɓangaren Asiyah, duk da akwai nurse da take dubuta sannan Yarana sun dawo gabana domin Fanna tana zama a jikin Asiyah, shi ma idan ya dawo yazo muka ga juna bana kara ganinshi sai gobe idan zao tafi aiki.


Duk da yanzu muna da mai girki da kome, amma haka bai wadatar ba, nima mutum ce amma ya manta da hakkina, bai da lokacinmu a yadda ya hayayyako min, yasa na ja da baya na ce mishi. "Indai akan lokacinka da muka rasa ne ba kome na barwa Asiyah kai har lokacin da zata tashi da kafarta, Allah ya huci zuciyarka." Na juya na barshi yana fada, nima da na fishi rashin mutunci na dauke shi na watsar, sai zama hakan ya gundure shi na dawo da sana'ata na abincin, kwana biyar da Rigimar na ga zai tafi aiki bai shigo ba kuma dama haka ya dauki fushi, sai ka fita na same shi zai shiga mota nace mishi. "Zan fita an jima na tura maka sako tun kwana uku da suka wuce baka duba ba!" Dake ance taburman kunya a nad'e shi da hauka sai gashi ya tattaro naman goshinsa zai fara min jidali na dakatar da shi. "Malam ni ba tashin hankali na bukata ba, kasan halina kuma kasan abinda xan iya yi da wanda ba zan yi ka sake ka min tijara wallahi idan na tsallake bakin wancan get din ko duniya zata hadu ba zan dawo ba." A rude ya kalle ni, cikin ko in kula kamar bani nayi maganar ba ina kallon farcena nace mishi. "Zan fara koyar da girki shi ne abinda na zo na gaya maka!" Na juya abina, ina xan iya rashin mutunci irin na tafida, kuma na dauke wuta bakiɗaya, na ki yarda na kula lamarinsa. Ban san ya suka kaya ba, sai ga Mahaifiyar Asiyah a gidan a lokacin Fanna ta dawo ta cigaba da kula da Yaran dake babu kunya a idanunshi, shima ya dibo kafa wai yazo. Ai kuwa na rufe idanun naki kula shi, na kuma mishi iyaka da ni haka yasa shi kasa zama, wato a yanzu nake da amfani a da bani amfani, ai kuwa nima na nuna mishi bani da lafiya, jinya sosai na nuna mishi ina yi da zai dame ni nace mishi bani da lafiya, da nake da lafiya na nuna mishi hakkinmu cewa yayi bani da tausayi, shiru yayi ya zuba min idanun. Na kwanta na cigaba da barcina. Haka zaman ya kasance na doya da manja, sannan ya kasa hakuri nacin da yake min yasa na sallama mishi kaina a zauna lafiya, kwanakin Maman Asiya biyar da zuwa cikin ikon Allah sai ga asiyah ta farka cikin dare muna barci ta buga kofar bangaren shi, haka muka taso muka je har bangaren, sai dai ya yadda na fahimce ta bata so na zo ba, waya yayi aka kira Likitoci a daren suka zo aka yi ta dubata,sannan aka mata alluran barci ta koma, saboda bata magana sai bin kowa da idanun. Kusan a bangaren Tafida ya kwana domin uwar ta rike shi da tattaunawa wai tana da yakinin ciwon Asiyah ba ta asibiti ba ne, asiri ce kuma ance an gidan aka binne. Share ta yayi ya bar bangaren ina kwance yazo ya kwanta ya juya min baya, abin da bai cika yi ba, share shi nayi na cigaba da barcina kawai kamar daga sama ya fara min magana yana gaya min abin da ta ce, dariya nayi na ce mishi. "Ai sai su tono inda aka binne." Na cigaba da barcina, shi dai anan ya kwana da damuwa, washi gari na shiga bangaren dubata amma matar nan tayi kicin-kicin ta hana ni, na kwaso yan matan kafana na dawo ban kara zuwa ba sai da na ga ya dawo zai shiga na bishi muka shiga tare, sai na lura haka bai mata ba, a lokacin na samu Asiyah a zaune ta jingina da allon gadon. Murmushi nayi mata na ce mata. "Asie!" Murmushi tayi tana lumshe idanunta. "Ya jikin naki?" Gyada kai tayi na riko hannunta. Murmushi ne ya daddu akan fuskarta. Shima Tafida kamar ya cinye ta, ganin haka yasa na bar dakin, domin wani irin farin cikin yake ciki, ina fitowa na ji uwar tana faɗin. "Eh Alhamdulillahi Iya ta farka sai godiyar Allah, da fatan zaki zo ki ga gidan dai!" Na fita ban kulata ba. Sai can ya dawo ya ce min."ko zaki mata wani abu ne tace tana son cin abincinki!" Ban wani ki zancen shi ba na shiga kitchen a tare da shi muka.yi aikin lokacin sallah ya fitar da shi, bayan fitar Tafida a bangaren Asiyah Uwarta ta shiga tare da kawo ruwan rubutu ta wanke mata hannu har da shafe mata jiki, tana kallon uwar dake muryanta ya dashe can ƙasa ƙasa ta ce mata. "Da Ummu tana da mugun nufi da yau ban kawo haka ba!" Ita bata yarda ba, amma tunaninta kawai asiri akawa yarta. Koda muka kai abincin nan matar nan kiri-kiri ta so nunawa Tafida bata son abincina, shi kuma ya ce ai Asiyah ce tace tana so, duk yadda taso hanawa bai samu ba, haka ya bawa Asiyah taci ta sha magani. Tun daga ranar sai ta tsiro da wani abu kafin nayi abinci na kawo ta gama, ta bata dole ta ci, a hankali lafiya na samuwa, Mahaifiyar Asiyah na kara neman hanyar raba zaman lafiyarmu. Kwana biyu sai ga baki daga Yola sun zo yayun Asiyah mata ne, Amrah da Safna. Sai wata dattijuwa, me kama da yan bori . Kana ganinsu kaga marasa mutunci, tunda Fanna ta gaya min yadda suka mata, da ta kai abinci sannan suka dawo min da shi, na saka Fannah ta mikawa su Matori. Allah ya sani tunda ta fara wannan abin na rufawa kaina asiri na mike da addu'a, ba dare ba rana. Haka yasa bakiɗaya na tattara shirginsu na watsa a gefe, a idan yamma yayi lokacin dawowar Tafida za a bunka wani hayaki, wanda kowa ya shaka sai ya ji wani irin abu, Tafida da yake bai da kirki ranar da ya shafa sai da ya rufe idanunshi yayi ta fada shi baya son irin wannan hayakin bai da dad'i. Ina ruwana ni kan su suka ji wurin. Sai aka bar shi sai bayan ya dawo ake sakawa. Sun zata Tafida haka kawai yake zaune, basu san cewa a shirye yake ba. Ai kuwa aiki suke kamar ba kama hannun yaro, satin matar nan daya da zuwa da safe muna barci naji hayaniyar mutane ana ta salati, tashi nayi na d'aga labulen parlourna, hango dattijuwar nan nayi dauke da wani bakin abu kamar leda, ta fito tana nunawa. Tafida da ya fito daga ɓangaren shi ya tsaya yana kallon abun. Kallon windowna yayi ya ga ina tsaye nima, ba zan iya karantar abin da yake kan fuskarshi ba amma tabbas akwai wani abun da na kasa ganowa b'acin rai ne ko takaici. Oho Ni dai kitchen na shiga na yi abin karyawa na ci tunda sun mishi magana cewa yana raba mana kwanakin mu don ana shiga hakkin Yarta, wato da sune abin da yayi min hala mutuwa zasu yi, a bangaren Asiyah kuwa bata jin dadin abin da suke yi. Domin tayi ta fada kenan tana kuka ita bata son tashin hankali su bar mata aurenta kada suyi abin da zai janyo ta rasa mijinta da aurenta.
**
Kallonshi Deen yayi a tsannake, kafin ya cigaba da cewa. "Ka gaya musu gaskiya domin Ummu itama ba jin dadinka take ba, asirin da suke fada tayiwa yarsu basu san cewa yarsu ce ta yiwa kanta ba ko me suke bukata? Ni wallahi shi yasa bana son Tara iyali,kai kanka kasan cewa babu adalci a cikin gidanka." "Yes i know Deen amma ya zan yi? Wallahi kamar nayi hauka, itama Ummu ta zuba min idanu." "Ba dole ba, tunda ita Asiya ce y'a ita kuma baiwarku!" "A'a Safiyyudeen!" "Da gaske mana, yaushe Ummu zata huta a gidanka?" "Na sani tsorona daya kada su min sanadin b'allewar sauran aurena, domin zasu cuce ni ne!" Tsaki Deen yayi zai bar office din. "Ina zaka muna magana!" "Idan Ubanka zan tafi !" Ya fada a hasale, "Allah ya baka hakuri!" Dawowa yayi ya zauna yana kallon Tafida, "ka zauna da iyayenta da kai kanka, da itama kuyi maganar gaskiya, idan da hali ka sako Ummu a cikin lamarin nasan ta ba mai yawan magana ba ce,." Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce mishi. "A'a Ummu ba sai ta shiga ba. A haka ma suna cewa ta gama da ni!" Shiru Deen yayi kafin ya ce mishi. "Kayi duk yadda kake so!" Sannan ya bar office din, kanshi ya kulle kamar yayi ta ihu, haka ya taso office din ya dawo gida. A hankali ya wuce bangaren Asiyah ya same su, tana parlour a wheelchair. "Barka da dawowa." Ya fada tana sauke ajiyar zuciya. "Asie ya jikin naki?" " Da sauki!" Ta fada a hankali, "Kin ci abinci?" "Eh!" "Me kike so?" "Zan tafi wurin Aunty Baby ne kwana biyu ta ki kawo min Junior na ganshi!" Shafa kanta yayi ya koma bayan keken ya turata suka fita akan idanun Yan uwanta babu yadda suka iya, asalima sun tare a gidan kamar gidan Ubansu. Shi ma Tafida a bangaren shi ai yaso haka domin kashe musu kudi yake kamar hauka, don saka Asiyah suke ta kira shi tana son abu haka za a kawo mata, idan kudi ne haka zai tura mata account dinta kafin kwana biyu sun kwashe tas. Wannan abin yana damunta, ko tayi magana basu kulata haka yasa yayi shiru tana kallon, asirin da aka tono kuwa wai nice na binne kada Asiyah ta haihu da Tafida basu san ni tsabar tsoron haihuwar har FP nayiwa kaina ba, ina zan iya jarabar Tafida.


A wurina ta zauna sai dare muka mai da ta ɓangarenta, bayan tayi ta bani hakuri da irin zaman da muke, da zata tafi ta rike hannuna. "Aunty Baby kiyi hakuri don Allah kiyi hakuri." "Ba kome wallahi." Na turata har parlournta, anan na ga Yayarta tana min wani irin kallo. "Ke dai bakya jin magana, uban me kika fita yi a wajenta? Bayan kowa yasan yadda ta miki asirin hana haihuwa!" Murmushi nayi mata sannan nace mata. "Asie Allah ya baki lafiya, sai da safe." Ina fita suka rufeta da fada, ba ruwana su suka sani yar Uwarsu ce. Bangarena na wuce na je na gyara yarana muka kwanta. Can wurin sha daya Tafida yazo. Na fara barci ya tashe ni. " Wai me ke faruwa ne a gidan nan?" "Ban gane ba?" Na mai da mishi tambayarshi. "Kin bawa Asiyah wani abu ta ci ne?" "Babu abinda na bata ban gane ba, wani abu ta ce an bata anan?" "No kawai dai yanayin ne sai a hankali, tana can cikinta yana ciwo!" "Tow ba dai nan ba!" Na gyara kwanciyata, ni ban san wani irin yanayi muke ciki ba, haka ya gama zaman shi ya fita a daren suka kaita asibiti, wurin asuba aka dawo da ita. Aka ce food poisoning ne, shi kenan aka saka ni a gaba na bata guba ta ci, waye ya mutu waye ya dawo duk ka zuba musu idanun bayan na kai ƙarar su wurin Allah, domin abin ya min ciwo shima Tafida bai nuna min ya ji haushi ba.76
A yadda Tafida ya hau dokin naki akan Asiyah da yan uwansa yasa nima nake taka-tsantsan da shi, domin yanzu yana da nutsuwa an jima kadan zai birkice mana, haka yasa na zuba mishi idanu, bana yarda na shiga sabgarshi, tun sau daya da na tab'a mishi magana akan yadda yake abubuwan a cikin gidan nan, sam na kasa gane kanshi ya rufe idanun ya gaya min magana har da cewa don ciwon bani bace nake yin shi yasa nake cewa haka, kuma maganar gaskiya, tunda muka dawo bawan Allah nan ya tare a ɓangaren Asiyah, duk da akwai nurse da take dubuta sannan Yarana sun dawo gabana domin Fanna tana zama a jikin Asiyah, shi ma idan ya dawo yazo muka ga juna bana kara ganinshi sai gobe idan zao tafi aiki.


Duk da yanzu muna da mai girki da kome, amma haka bai wadatar ba, nima mutum ce amma ya manta da hakkina, bai da lokacinmu a yadda ya hayayyako min, yasa na ja da baya na ce mishi. "Indai akan lokacinka da muka rasa ne ba kome na barwa Asiyah kai har lokacin da zata tashi da kafarta, Allah ya huci zuciyarka." Na juya na barshi yana fada, nima da na fishi rashin mutunci na dauke shi na watsar, sai zama hakan ya gundure shi na dawo da sana'ata na abincin, kwana biyar da Rigimar na ga zai tafi aiki bai shigo ba kuma dama haka ya dauki fushi, sai ka fita na same shi zai shiga mota nace mishi. "Zan fita an jima na tura maka sako tun kwana uku da suka wuce baka duba ba!" Dake ance taburman kunya a nad'e shi da hauka sai gashi ya tattaro naman goshinsa zai fara min jidali na dakatar da shi. "Malam ni ba tashin hankali na bukata ba, kasan halina kuma kasan abinda xan iya yi da wanda ba zan yi ka sake ka min tijara wallahi idan na tsallake bakin wancan get din ko duniya zata hadu ba zan dawo ba." A rude ya kalle ni, cikin ko in kula kamar bani nayi maganar ba ina kallon farcena nace mishi. "Zan fara koyar da girki shi ne abinda na zo na gaya maka!" Na juya abina, ina xan iya rashin mutunci irin na tafida, kuma na dauke wuta bakiɗaya, na ki yarda na kula lamarinsa. Ban san ya suka kaya ba, sai ga Mahaifiyar Asiyah a gidan a lokacin Fanna ta dawo ta cigaba da kula da Yaran dake babu kunya a idanunshi, shima ya dibo kafa wai yazo. Ai kuwa na rufe idanun naki kula shi, na kuma mishi iyaka da ni haka yasa shi kasa zama, wato a yanzu nake da amfani a da bani amfani, ai kuwa nima na nuna mishi bani da lafiya, jinya sosai na nuna mishi ina yi da zai dame ni nace mishi bani da lafiya, da nake da lafiya na nuna mishi hakkinmu cewa yayi bani da tausayi, shiru yayi ya zuba min idanun. Na kwanta na cigaba da barcina. Haka zaman ya kasance na doya da manja, sannan ya kasa hakuri nacin da yake min yasa na sallama mishi kaina a zauna lafiya, kwanakin Maman Asiya biyar da zuwa cikin ikon Allah sai ga asiyah ta farka cikin dare muna barci ta buga kofar bangaren shi, haka muka taso muka je har bangaren, sai dai ya yadda na fahimce ta bata so na zo ba, waya yayi aka kira Likitoci a daren suka zo aka yi ta dubata,sannan aka mata alluran barci ta koma, saboda bata magana sai bin kowa da idanun. Kusan a bangaren Tafida ya kwana domin uwar ta rike shi da tattaunawa wai tana da yakinin ciwon Asiyah ba ta asibiti ba ne, asiri ce kuma ance an gidan aka binne. Share ta yayi ya bar bangaren ina kwance yazo ya kwanta ya juya min baya, abin da bai cika yi ba, share shi nayi na cigaba da barcina kawai kamar daga sama ya fara min magana yana gaya min abin da ta ce, dariya nayi na ce mishi. "Ai sai su tono inda aka binne." Na cigaba da barcina, shi dai anan ya kwana da damuwa, washi gari na shiga bangaren dubata amma matar nan tayi kicin-kicin ta hana ni, na kwaso yan matan kafana na dawo ban kara zuwa ba sai da na ga ya dawo zai shiga na bishi muka shiga tare, sai na lura haka bai mata ba, a lokacin na samu Asiyah a zaune ta jingina da allon gadon. Murmushi nayi mata na ce mata. "Asie!" Murmushi tayi tana lumshe idanunta. "Ya jikin naki?" Gyada kai tayi na riko hannunta. Murmushi ne ya daddu akan fuskarta. Shima Tafida kamar ya cinye ta, ganin haka yasa na bar dakin, domin wani irin farin cikin yake ciki, ina fitowa na ji uwar tana faɗin. "Eh Alhamdulillahi Iya ta farka sai godiyar Allah, da fatan zaki zo ki ga gidan dai!" Na fita ban kulata ba. Sai can ya dawo ya ce min."ko zaki mata wani abu ne tace tana son cin abincinki!" Ban wani ki zancen shi ba na shiga kitchen a tare da shi muka.yi aikin lokacin sallah ya fitar da shi, bayan fitar Tafida a bangaren Asiyah Uwarta ta shiga tare da kawo ruwan rubutu ta wanke mata hannu har da shafe mata jiki, tana kallon uwar dake muryanta ya dashe can ƙasa ƙasa ta ce mata. "Da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login