Showing 198001 words to 201000 words out of 241571 words

Chapter 67 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt

24 Dec 2024

14745

likitar mata๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š


62
Sai Mama ta rasa me zata ce, musamman yadda take rantsuwa, Uwarta tana can tana ihun ta lalata mata suna, ni ina nan ina jin takaici da alamu cikin jikina bai fita ba, sallamar Sagir ya sani fita zuwa dakinsu Zakiya ya shigo, kallonshi nayi ban san lokacin da kuka ya kwace min na zauna ina kuka nace mishi. "Cikin jikina yana raye fa?" Na fada cikin wani irin kuka. Ina juya kaina har ga Allah ban son wani abu ya kara hada ni da Tafida ko shi yasa yake bibiyata? "Kamar ya ba anyi miki wankin ciki ba?" "Ina zan sani bayan nima haka suka gaya min!" Murmushi yayi ya ce mishi. "Ikon Allah kenan! Ubangiji ya raba lafiya." Ya fada yana kallona, "Ni bana son cikin, bana son abin da zai kara hada ni da Tafida ne, don Allah ka gane mana.!" "Na gane kai amma kada laifin Ubansa ya shafe shi, kada laifin Tafida ya shafi abin da baku da ikon dakatar da shi. Don Allah ki kwantar da hankalinki idan don Tafida ne mai sauki ne." Wani irin kuka na sake ina jin ciwon abin da ya faru a raina, na d'ago kai ina son nayi magana nayi ido biyu da Mama. Ita kanta madadin tayi faษ—a sai naga tana murmushi ban san na bakinciki ne ko na kwantar min da hankali ne ta zauna tana kallon Sagir. "Ka je kawai zata fara zuwa awo!" "Tow shi kenan Mama! Allah ya baki lafiya Ummu!" Jan majina nayi ina gyad'a mishi kai, yana fita ta kalle ni yadda nake kukan sai ta rasa yadda zata yi ko zata ce min ma, "Duk abin da kika ga ya faru tow haka Allah ya nufa, bawa bai tab'a wucewa ฦ™addaransa. Kowani mutum da arzikinsa, ฦ™addaransa, girmansa da mutuwarsa. ake haifarsa duk abin zai faru da wanda ya faru da wanda aba a fatan faruwarsa ki dauki haka a matsayin ฦ™addara! Nasan da zafi sosai sannan da ciwo kina tunanin kin huta amma Allah bai nufa ba. Ummu Hadiyya Allah yana sane dake bai manta da ke ba, Ummu Hadiyya ba zan ce ki rike cikin har haihuwa ba, amma Ummu Hadiyya, ina ga ki haife shi kamar wani ikon Allah ne! Domin ba kowa Allah yake bawa wannan damar ba, sai wanda Allah ya so. Tun kafin a haife ki aka san haka zai faru idan kika rike Allah dai ki ga kome da sauki ya zo miki, duk rashin hankalin Tafida a zamanku na farko ya kiyaye wani abu da ke ce silar haka. Yana da damar sake ki amma tsoron mahaifinsa da gudun b'acin ran mahaifinsa yasa shi zama dake duk da baya sonki, anan Aliyu ya nuna cewa ko babu ran mahaifinsa idan ya ce ya zauna dake zai iya koda kuwa baya sonki, Ummu Hadiyya ban ce ki koma gidan Aliyu ba domin nima na gaji da damuwa amma kuma waye zaki samu gaba? Waye zai rike mishi Yaranshi?" D'ago kai nayi da sauri. "Eh mana, Yaranshi ne fa wata rana zai bukace su, kin ga dole ki bashi Yaranshi. Dole zai koma gare su, yau badon na samu mijin da yake sona har nake kwaso wasu yaran kina tsammanin idan wani ne zai kyale ni ne? Ummu kina ganin idan kika zubda cikin kika rabu da Aliyu zaki huta? Ko tunanin Yaranki ma ya ishe ki, amma ba zance ki huta ba, idan har Aliyu da gaske yake ba zai huta ba zai ta bibiyar rayuwarki zai zame miki kamar inuwar gajimare ne, sannan ya hanaki sakat duk inda kika shiga ya hana ki zama. Da ciwo kan amma idan aka yi hakuri zai kome ya wuce." Yadda Mama take rarrsshina muka manta da Safina a dakin ina nan ina kuka. Idan nace ban yi bakincikin abin da ya faru ba nayi karya wallahi nayi karya nayi karya,haka kawai naji wani irin tsanar Tafida wanda ya lullube min zuciyata da idanuna. Bakiษ—aya bana fatan ganinshi ko jinsa, bana fatan mu hadu domin zan iya aikata mugun abu. "Ya isa haka!" Amma don Allah ki ce kada ya kusanci inda nake xan haifi cikin amma don Allah kada ya dame ni, kada ya ce zai zo na yafe idan ba haka ba zan aikata kome don Allah ki ce mishi kada yazo!" Murmushi tayi tana faษ—in. "ban yi wannan lalacewar ba, ki gaya mishi da bakinki!" Kukan da na saka mata yasa ta ce min. "Ya isa haka!" Yadda nake mata kukan yana bata dariya, haka yasa ya shiga rarrsshina har nayi shiru, tashi tayi ya samu Safina tana waya, ganin Mama yasa ta kashe tana jan hancinta. "idan kina irin wannan abin zai saka kowa ya zarge ki, ki gane babu wanda zai yarda ya ga kina waya a boye bai xargi wani abu ba, ko don Mahaifiyarki zaki rufawa kanki asiri. A wannan zamanin kayi na kwarai ya aka kare balle kayi sakarci, ki rufawa kanku asiri Allah ya baki Yara mata kada ki shafa musu fentin da ba zai gogu ba har tsofarsu. Gara a maka shaidar fada da a maka shaidar abu uku sata, zina, karya masifar tafi muni ne, idan aka kama ka da wannan biyun farko don Allah ki tuna da rayuwar Yaranki!" Kifa kanta tayi akan cinyarta, tana kuka maganar Mama ya kashe mata jiki wallahi bata yi niyyar aikata wani abu ba, amma Allah ya kawo mu zamanin da zina ta zama ado da kwalliya, a da acan boye shi kake gudun kada wani ya sani sunanka ya lalace, amma a yanzu a fili ake yinta. Har ga Allah mijinta yana da rufin asiri, sannan yana da damar shi ba laifi, sai dai tun daga ranar da suka ga Mijin Ummu hankalinsu duk ya tashi, burinsu shine auren Ummu ya mutu ta samu wanda bai kai Tafida ba, zai fi musu kwanciyar hankali da ace suna ganin Ummu tayi musu nisa har matsayin Matar gwamna. Haka yasa duk inda suka zauna sai sun yi maganar Ummu ko a zage ta ko ayi gulmarta sai Allah yasa Tafida ba me yawan barin fita ba ne balle har su hadu ayi mata wani abu. Sai gashi rigimarsu ta farko kamar su zuba ruwa a kasa su sha, domin sai da suka yi ta posting a status Ummu Kulsum da bata da hakuri ita ke ce musu Rai dai kwai mutuwa akwai tsofa, ga uwa Uba kwanciyar kabari. Wannan yasa suka yi ta ฦ™oฦ™arin cin mutuncinta da ta gayawa Mama ta ce tayi banza da su, don ko labarin abinda ya faru Mama tayi bala'in kai zuciya nesa don kusan suka hadu da Umma sai ta gaya mata magana, haka Mama zata yi Murmushi ta ce mata. "me kayan bunnu baya bada gudummawar gobara, da dukiya dai ba a musu mugunta sannan ranar da babu damar dawowa!" Wannan yasa ta gaji da abin da take yi ta tsiro da zancen Ummu tana aiki a hotel nan ma Mama idanun ta zuba mata, domin har ga Allah ita ba me son tashin hankalin mijinsu ba ce,idan Ummi Hajiya Balkisu ta ji tana fadar haka girgiza kai take ta ce mata. "Kina nufin Allah bai isa ya hukunta ki bane? Shi kaddaran wani ba abun dariya ba ne Hajiya Karima, tausayi kike ba ni, domin irinki basu iya amsa kaddaransu ba!" Kusan abin da ya faru kenan domin ana cikin wannan halin aka fasa ihun ta fadi a sume, haka suka nufi asibiti da ita jikin sauran Yaranta yayi sanyi, wacce take adawa da ita, tow itace a kanta. Yadda ta tsaya akanta har zuwa aka maida ta dakin da zata zama, Mama ce a kanta.


Ni kan na rasa yadda zan yi kawai damuwa yayi min yawa, haka na zubawa ikon Allah ido.
**
Tafida
Ganin yadda Hajiya Kaltuma take kara tinzura Saadiyyah yasa shi dauke Saadiya daga Asibitin zuwa gidan ya kuma hana kowa zuwa,domin kuwa Hajiya itama gida aka dawo ........๐ŸŒพ๐ŸŒป๐ŸŒพ๐ŸŒป๐ŸŒพ๐ŸŒป๐ŸŒพ๐ŸŒป๐ŸŒพ๐ŸŒป๐ŸŒพ๐ŸŒป๐ŸŒพ


*_GYARA SHINE MACE_*


*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
๐ŸŒพ๐ŸŒป๐ŸŒพ๐ŸŒป๐ŸŒพ๐ŸŒป๐ŸŒพ๐ŸŒป๐ŸŒพ๐ŸŒป๐ŸŒพ๐ŸŒป๐ŸŒพ


*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327


*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป


Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,


Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,๐Ÿ˜


Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji๐Ÿ˜


Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki๐Ÿ’ƒ


Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata๐Ÿ’ƒ๐Ÿ˜


Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ


Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ


Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima


KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป


Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi


Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi


Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu


Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra


Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa


Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka


*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป๐Ÿ‘‡๐Ÿป


07069711327 Whatsapp ,Ina maraba daku customers๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜


Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š๐Ÿ˜Š


63
Tafida karfi da yaji yasaka Kaltuma hauka, domin sau uku tana son ganin Saadiya amma ya hana, na karshen da suka zo aka ce musu yayi tafiya, lumshe idanu tayi tana faษ—in. "Yaron nan yana wasa ni, dole na tab'a shi yaji yadda nake ji, dole na saka shi ya ji yadda nake ji!"
Tafida bai yi tafiya ba, yana nan a gari Sa'adiyyar ce baya tunanin zai bata ita, sannan kamar yasan shirinta. Kawai ya saka aka shiryawa Abba da Hajiya da Umar tafiyar Umara, ya ce tayi jinya a can, sannan ya saka wani irin jami'an tsaron farin kaya, a unguwarsu Ummu yadda ko waye idan ba a yarda da shi ba, a bude mishi wuta. Domin yayi imani da Allah ko da wasa aka tab'a Ummu zai haukace, duk da ya boye damuwar Ummu, sai ya bayyana na Saadiya, haka kawai yake jin kamar akwai wani abu mai karfi da yasa Kaltuma take bibiyar Sa'adiyya, haka yasa shi saka idanun.


Har tsawon kwanaki goma kafin ya bada damar, Hajiya Shuwa ta ganta ita ษ—aya. A lokacin da aka barta ta shiga yana parlour yana bawa Saadiya abinci wacce take nutse ba zaka ce wani abu ya same ta ba, kuka ta saka tana kallon shuwa. "Mamy me yasa kuka juya min baya? Me yasa baku nime ba? Don Allah ki gaya mishi abin da yake son sani zai kyale ni!" Borin kunya ta fara, ya ce mata. "Nasan kina tsoro ne amma ina zuwa!" Wayar shi ya dauka ya saka a kunne, yayi magana can aka shigo da Mahmoud. Watsa shi aka yi a tsakar parlourn. "Mahmoud!" Saadiya ta kira sunanshi a razane. A matukar gajiye ya kalli Tafida ya ce mishi. "Hajiya Hindu bata san kome ba, Saadiya ma bata san meke faruwa ba, abinda na sani shine ni da ita muna!" Girgixa mishi kai take tana kuka. "Ina jinka! Ni da ita muna ha'intarka, bayan nan babu wani abu da ta sani na cutar da kai, Hajiya Kaltuma ce take kome, duk abin da ya faru!" "Ka je kayi nisa da inda nake, na kyale ka ne don girma da amintarmu,bayan nan kada ka sake ka kuma waiwayata. Ba tsoronka yasa na kyale ba, ba kuma don ka isa ba babu abinda zai saka na kyale ka kawai nayi haka ne domin Ummu ta rufa maka asiri amma ka tonawa kanka, Allah yana gani ban tab'a cutar da kai ba, ban ha'ince ka ba. Amma ka lalata min yardan da yake tsakanina da Matata. Ni bana tsoron kome ama na sani Allah zai saka min Allah zai saka min, matukar muna raye! Allah zai bi min hakkina, kema Saadiya akwai abin da nayi miki na cancanci haka? Idan har da gaske ma hango nadama a idanunki, tow ba makawa ki je na yafe miki nima ina fatan Allah ya yafe min. Sannan Hajiya Hindu nayi haka ne akan idanunki domin ya rage miki zogin da yake damunki, na sani da ciwo sosai ba zan manta da rike min hannu da kika yi ba lokacin da na rasa me rike min zaku iya tafiya!" Ya mikawa Sa'adiyya takardanta, "na sani zaki ji haushi amma iya adalcin da zan miki kenan, domin na fahimci damuwarki yana tare da Mahmoud, ni kawai kin shiga rayuwata ne ta hanyar cusa miki ni, babu soyayya da kike min, na gode da Allah ya bani damar gano matsalata. Kuje na gode sosai kowa yayi na gari don kansa." Daga haka yayi waya aka zo aka fitar da su, Mahmoud kan asibiti aka wuce da shi, Hajiya Hindu da Saadiya gida aka wuce da su, ta kofar baya suka shiga. Suna shiga parlour Sa'adiyya ta ce mata. "Mamy me yasa Hajiya Kaltuma take takura min? Me yasa ta saka ni lallai sai na auri Tafida?" "Saboda ni na haife ki!" Ta fada daga bakin kofar tana murmushi, shigowa parlourn tayi ta zauna tare da daura daya akan ษ—aya. "Ban gane ba?" "Ni ce nan na haife ki, ba ita ba!" "Idan kece kika haife ni me yasa kike saka ni aikata mugun abu? Ban yarda da ba!" "Ita ce mahaifiyarki, ni ta kashe min nawa Yarinyar!" Inji Hindu tana da jin kamar zata yi kuka, kafin ta sake murmushin mugunta ta ce mata. "Daga yanzu zuwa lokacin da kike shirya mugun abu, Tafida yana kallonki, idan har kika sake wani abu ya faru tow ba makawa zaki ga hauka!" Dariya ta saka tana nuna kanta ta ce. "Bai isa ba!" "Ya isa domin yasan duk abin da kike aikatawa idanunshi yana kanki da mu bakiษ—aya kuskure kaษ—an zaki yi ya fito miki a mutum!" Dariya ta saka tana nuna musu kanta tana faษ—in. "Wallahi ko Ubansa bai isa ba" "Allah ya baki sa'a! Ke bita na gaji da saka ni magana da Uwarki take, nima zan huta sai dai ina son na tuna miki abin da kika yiwa Ayyah in sha Allah sai Allah ya saka mata, ko saka idanunki da kyau abin da ka shuka shi zaka girba!" "Ki min shiru, wallahi xan baki mamaki kika sake wani ya ji wannan labarin kiyi kuka da abin zai faru, sannan Sa'adiyya bata da inda ya wuce nan wurinki waye zai yarda ina da alaka da ke indai ba sharri ba." Ta fita tana murmushin nasara. Saura Tafida,
**
Kwanan Mahmoud uku a asibiti Iyayenshi suka sani, hankalinsu ya bala'in tashi ganin yadda ya koma amma ya ce musu. "Da sauki fa, ai da ko zama bana yi!" "Me ya faru da kai?" "Hmm! Hatsari nayi amma da sauki dake na fito daga Chad ." "Amma sai ka gaya mana tsawon kwanakin nan da baka nan hankalinmu ya tashi ga Rayyan da baya nan na rasa inda ya tafi!" Inji Ammyn da take zama a gefensa. Murmushi yayi yana faษ—in. "na gode sosai Ammyn zai dawo!" "Allah yasa!" Washi gari aka sallame shi, ya dawo gidan Mama Saubai'atu bata nan, ya kalli Ammy ya ce mata. "Ina Saubai'a ta tafi?" "Tun ranar da kayi tafiya ta bar gidan nan ban san inda ta je ba gaskiya don ko sallama bata min ba!" "Shi kenan bari na koma can na duba abu!"
"Tow!" Ya fita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login