Showing 189001 words to 192000 words out of 241571 words
Chapter 64 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt
INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327
*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป๐๐ป
Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,
Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,๐
Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji๐
Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki๐
Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata๐๐
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki๐๐๐
Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku๐๐๐๐๐
Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima
KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN๐๐ป๐๐ป
Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi
Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi
Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu
Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra
Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa
Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka
*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers๐๐ป๐๐ป๐๐ป
07069711327 Whatsapp ,Ina maraba daku customers๐๐๐๐๐
Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 07069711327 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata๐๐๐๐๐๐๐๐๐https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH
*Gidan zafafan kayan Mata masu kyau da inganci na yar mutan sokoto maman Yusuf likitar Mata,*
*Bayan kayan Mata muna tura abubuwan da zasu amfanemu game da Zaman auren da wasu magungunan da zaku iya hadawa da kanku da sauransu*
59
Nafi bawa zuciyata yawan tsayuwar da nake ne, haka yasa na dan nime kujera na zauna ina kallon girkin da wasu samari uku da suke taya ni aiki. "Aunty Baby!" Daya daga cikin samarin nayi, ina kallon dayan yana tab'a shi. "Wai da gaske gwamnan garin nan ne Mijinki?" Murmushi na, na ce musu. "A'a!" "Aunty Baby ina da hotonku na last year fa gashi." Sauka nayi akan kujeran na nufi wurin abincin na juye, shiga kwashewa ina dauke kai na domin basu rabuwa da abin dariya. Haka na gama abincin aka wuce da shi wurin da ake sayarwa, sannan na dauki kayana na fita. Ina musu sallama, Saddam ya kalli abokinsa. "Da gaske Matarshi ce?" "Wallahi Maaruf Matarshi ce, don na kara gaya maka matar gwamna ce." "Shi ne nake jin ana gulmar a wurin MD. Ban da shima Gwamna bai da lissafi taya zai rabu da wannan abin. Mai daraja a kullum na kai abincin da ya rage gida Mamana sai tambaye ni waye yake girki nan ko nice? Hmmm bata san wata guruwa ce take aikin ba!"
Muna isa gida na fita na gyara zaman nikaf dina, don garin yayi duhu kasancewar damina da aka shiga. Kusan kwanaki uku ana wani irin zafi me shiga jiki kamar kayi yawo tsirara, unguwarmu an shiga sallah babu jama'a sosai, haka yasa na shiga cikin gidan da sauri. Har ina tuntube domin an fara yayyafi ne, ajiyar zuciya na sauke lokacin da na shiga tsakar gidan mu, "sannunku da gida!" "Aunty Baby kin dawo lafiya?" Ajiye jakar nayi na dauki Mufid da yake wasa a saman gado. "My papa kana lafiya? Uwani lafiya lau?" Na fada ina kallon Mama da take sallah, tashi nayi na shiga ban dakin da yake cikin dakin nayi alola ma fito na tadda sallah. Ina idarwa Mama tana bawa Mufid abinci, "Mama Kulsum ta ce tana hanya tun safe bata iso ba ne?" Tab'e baki tayi tana faษin. "Ta sauka gidan Uban Mijinta!" "Ai na zata anan ne masaukinta!" "Eh wai sai ta ga jikokinsa!" Ta fada tana bashi tuwon laushi miyar kubewa. "Mama!" "Na'am, ya ya dai?" "Kawai na gaji ne?" "Kwanta Uwani ta miki tausa!" "Tow!" Ai kuwa ta kira Uwani, ta shigo ta cab'a kwalliya zata hira, ruwa ya sauko kamar da bakin kwarya. "Mama kina kira na ne?" "Eh dama Ummu zaki yiwa tausa!" "Aikin kenan gaskiya Mama a sake lale ta koma gidan Aliyu kawai!" Kai mata duka nayi ta goce, "bana son tausar jeki kawai!" Tura baki tayi tana faษin. "Wallahi bata san waye zata aura nan gaba ba, sannan shima kuma bata san meye matsalarshi ba, matsalar Tafida kishi ne idan tayi hakuri zai wuce. Kinga a ce tana gidanta zata samu masu kula da lamarinta Mama ko duba lamarin nan!" Shiru duk muka yi kafin ya cigaba da cewa. "Ban yi auren nan ba amma nasan wallahi ni ba zan iya matsawa a gidan aurena ba sai ya zama dole, ai Aunty Baby da Tafida sun zama ษan juma da ษan jumai, kamata yayi su kashe su rufe babu wanda ya sani amma lokaci guda kome ya tafi." Ta saka kai ta fita, "ki cigaba da addu'a, mu gayawa Allah kukanmu!" Ni dai bana jin akwai wata mafita akan Aliyu domin na yau ya saba min abinda yayi ba, da babu shi a rayuwata sai nake jin kamar sauki da sassauci da zan tarar zamanmu, kawai ka gaji da fitinar danginsa. Sallah isha nayi ban sake na ci wani abu ba sai bayan na idar, sannan na aka kawo min abinci na fara ci ina duba girkin mu na gobe idan Allah ya kai mu, ko da dare yayi na kwanta amma na kasa barci, sai juyi nake kusan karfe biyu na samu barci yayi gaba da ni.
***
*Hajiya Kaltuma*
Wani mari ta kifawa Shuwa sai da ta zube, ta kara binta da wani marin sai da ta kifa sosai, bakinta a fashe ta ce mata. "Kin ji zafi ne? Kin ji bakin ciki ne? Ki godewa Allah da bata san wacece ke ba, ina ganin da mutuwa zata yi, ina son nawa Yar kika kashe min, waye kike tsammanin ba zai iya daukar fansa ba? Idan kin isa ki samu Aliyu da kanshi ai shi ya kawo ta a haka!" Lumshe idanunta tayi tana murmushi, cikin muryanta me sanyi da ya bi jikinta wanda wannan sanyin nata yake kara jadaddawa mutane cewar ita mutuniyar kirki ce ta ce mata. "Aliyu ina mishi tanadin da zan bashi, a matsayinshi na surukina! Ke kuma kanwata ce da dole na gaya miki gaskiya idan Halimatu bata farka lafiya ba, Samha, Dalal, Muhammad. Zan basu kyautar shinkafar bera a matsayin abincin break." Ta fada tana murmushi irin wanda ake cusawa mutum tsoro me razanarwa da tabbatar da aikata wani abu. "Gaya min me kike buฦata don Allah ban da Yarana don Allah!" Ta fada tana kuka tare da haษa hannunta tana kuka me ban tausayi, ita duk rashin mutuncinta, tasan limit dinta. Murmushin mugunta tayi mata. "Kinsan yadda zaki yi ta farka akwai magana a bakinta, domin an gaya min tana fadar cewa lafiyarta lau! Haka na nufin akwai wani abu a kasa." "Na ji me kike bukata?" Inji Hindu. "Ta dawo karkashin kulawar mu!" "An gama in sha Allah!" Yatsa biyu ta nuna mata idanunta. "Ina kallonki duk abinda zaki yi!" "Amma ciwon Saadiyyah turen Aljanu ne!" "Haka yasa nake kokarin na nima mata lafiya!" Ta fada babu wasa a maganarta. Sannan ta mike tana faษin. "Na gaya miki, ki fahimci yadda zaki yi da ita ta bar asibitin ko kuma a jin wani labarin ba wannan ba." Ta fada tana barin wurin, wani irin tsoro ne ya kamata tayi ta kuka, Yaranta me suka yi? Da zasu fuskanci izayar Kaltuma? Zuwa yanzu ma bata isa ta ce zata d'aga mata murya ba. Domin a banza zata cutar da ita ciki da waje. Kuma gefen Kaltuma tasan duk abinda zata yi Hindu ba zata tab'a bude baki tayi magana ba, domin tun fil azal ta cusa mata tsoronta yadda ko tari tayi tasan me take nufi, duk iskancin Hindu tana da tsoro. Bambancinta da Kaltuma bata da tsoro ita kome nata a sanyayye take yin shi idan da zaka saka mata hannu a baki ba zaka yarda zata ciza ba, amma fa gara Shuwa Hindu da take hayagagga.
**
Washi gari.
Tun bayan sallah asuba, Hindu take ruwan bala'i ita a kira Aliyu a sauyawa Sa'adiyya asibiti, koda aka kira Aliyu wayar a kashe, haka yasa ta hana kowa sakat ta tashi hankalin kowa ta hana kowa hutawa, har majinyatar da suke bangaren. Wurin karfe goma aka samu damar kiran Tafida, aka gaya mishi. Ya ce musu kada a fara sauya mata asibiti a barta zai turo jami'an tsaro a kara killace first lady, a cigaba da kula da ita kawai.
Gaya mata likitan yayi abin da Aliyu ya ce, ihu ta saka tana faษin. "Wallahi sai kun bar min Y'ata!" Yadda take ihun yasa aka fitar ita saboda wasu masu laluran haukar suna kokarin tayata ihu.
--
Aikin da yake gabanshi yasa bai san an shigo ba, domin ba karamin dauki babu dad'i aka yi kafin Mahmoud ya samu shiga cikin gidan Tafida ba, yana shigowa kuwa jami'an tsaro na biyo shi, d'ago kai yayi ya kalle su, murmushi yayi musu ya ce. "Ku je!" "Sir ya karya gate din?" "Ba kome ku je!" Fita suka yi, ya zubawa Tafida idanu. "Kana tsammanin na hakura da Ummu ne?" Bai ce mishi uffan ba, ya cigaba da aikinsa. "Tana girki a hotel ko? Waye ya sani ko..." juyawa yayi ya sake murmushi yana faษin. "kada ka damu ko me take aikatawa ina nan kara sonta. Saboda Mahaifinta da Mahaifiyarta ba mutanen banza ba ne, haka zalika mahaifina da Mahaifiyata, ba mutanen banza ba ne, kai karewa ban tab'a jin ko a tarihin gwagwarmayar rayuwa Abba yayi abin da zai bata mishi suna ba, sannan ko a mafarki ba za a tab'a samun Uban da yake da tsoron Allah irinsa ba, ka ga kenan Alhamdulillahi da samun iyaye na gari, ina ga Abbi bai tab'a baka labarin na kama shi da Hajja kanwar Deen ba ko?" A fusace ya tako har inda Tafida ya ci kwalarshi yana huci. "Akuyanci a jininku yake fa, malam na san wacece na aura shi yasa yanxu ko a gidan karuwai xata yi aiki ina tayata murna." "Kada ka zagi iyayena! Kada ka sake ka zagi iyayena!" Ya d'aga hannu da niyyar kaiwa Tafida naushi, ya rike hannun. "kai ma kasan tun Muna yara ban tab'a tsoron fada ba, ni rigima da sayarta a jinina take, bari na maka dukan abin da ka aikawa Ummu!" Tafida yayi sama da shi ta buga da kasa. Yadda kasan dan dambe haka yayi ta sokawa Mahmoud duka kamar zai kashe shi. Sai da ya sumar dashi sannan ya watsa mishi ruwa bayan ya saka shi a gaba ya fita. Yana dingishi. Sai da ya bar unguwar sannan ya kira Tafida. "Ina tayaka murna, an jima za a gaya maka kyakkyawar labarin Daf ta murkushe waye ma?" Ya kwashe da dariya, shima Dariya Tafida yayi ya ce mishi. "Abokina! Ka fara tunanin kanka, kasan me yasa na hana a kamaka? Saboda bana son a zarge ni, sannan bana son a gano cewa akwai matsala a tarayyarmu shi yasa da kayi min iskanci na kyale ka, amma yanzu na tayaka murna kafin su masu shirin murkushe ta su yi aiki bari na baka labari me dadi, gobe an samu motar Mahmoud tsohon Kwamishina yayi hatsari motar ta kome" aikuwa Tafida na rufe baki wasu mutane da bakaken kaya, suka shiga motar, yana ihu yana kome.
Ban daki Tafida ya shiga, ya sakarwa kanshi ruwan sanyi,.yana tuno yadda Ummu tayi ta kuka ranar da yazo daga abuja zai mai da ita ta, yana jin kukan a ranshi amma ya share wani irin yanayi ne haka ya ke ji sama da kullum, yana son Ummu amma me yasa mutane basu son zaman shi da Ummu? Sai da ya jika kayanshi sannan ya cire, ya ajiye sannan ya wuce dakin ya sauya kaya ya nufi bangaren Hajiya ya zauna yana kallon yadda take gyangyadi akan kujerar wheelchair. Tashi yayi ya dawo parlour yaran Maryam ne da suka.tafi wai gaida Saadiya. Bangaren Asiyah ya shiga ya ji bata parlour ya nufi dakinta. Kwalben syrup ne tana sha a hankali kwance. Murmushi yayi ya ษan tab'a ta da sauri ta shiga tattarawa tana kokarin boyewa. "Ina zaki kai?" "Babu wai kada ka gani ne, ka ji haushi." "A'a ba zanji haushi ba saboda wannan path dinki ne da kika zab'a, ba nawa ba." Sunkuyar da kai yayi kafin ya ce mata. "Zan baki shawara daya ne idan kin ji tow, idan baki ji ba zan barki a yadda kika so amma xan daura ki akan wani layi daya. Kawo kunnenki!" Mika mishi tayi ya gaya mata shi ya haukar da saadiya, idan bata yarda ba ga wayar shi ta gani akwai video ษin. Bude video yayi ya nuna mata a yadda kome ya faru, zubewa tayi akan gwiwarta. "Me kake so?" Murmushi yayi ya ce mata. "Good girl! Kada na kara ganin kwalaben syrup a gidana idan ba haka ba, ke xan hadaki da hukumar NDLA su kama min ke su rufe har abada." Fashewa da kuka tayi tana rokonshi da Allah ba zata kuma ba, ya gyara zama ya shiga mata tambayoyi tana bashi amsa, yana rubutawa a wayarshi har suka gama magana ya kalleta da kyauta kafin ya ce mata. "me yasa kuka yiwa Ummu asiri?" "Saboda na aure.ka ne?" Kwashe ta yayi da mari sai da ta zube. "Bana gaya miki bana sonki ba?" "Eh ka faษa," "tow ana dole ne?" "Na tuba!" Ta fada tana kuka. "Me kike shiryawa keda Uwarki?" Girgiza kai tayi tana faษin. "Na rantse da Allah bamu shirya kome ba, ni zamana a gidanka yafi min kome kwanciyar hankali!" D'aga hannu yayi kamar zai mare ta,.ta kame kanta tana faษin. "Wallahi ban yi kome ba, sai dai akwai wani mutum da yake kirana a waya ya ce na bashi hadin kai zai na turo min syrup ban san waye ba ne kawai shima nayi mishi nashi aikin idan bukatar haka ta taso, Ni na san nayi.rashin ji kuma ina kai amma ba zan kuma cutar da wani ba, nayi alฦawarin haka tun bayan an daura min aurenka iya gaskiyar da na gaya maka kenan!"
"Maza nawa kika yi mu'amala da su?" Wani irin tsoro ne ya cikata, ta rufe bakinta ta fashe da kuka ta ce mishi. "Bansan iya adadin su ba, don Allah kayi hakuri." Amsar wayarta yayi ya mike zai fita. "Asiya idan na gano kina cin amanata me xan miki?" Kai tsaye ta ce mishi. "Ka kashe ni domin bani da amfani!" Murmushi yayi yana faษin. "Good girl!" Ya fita da wayar .....
๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ
*_GYARA SHINE MACE_*
*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ๐ป๐พ
*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya