Showing 105001 words to 108000 words out of 241571 words

Chapter 36 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt

24 Dec 2024

14734

mata!" Haka na wuce daki ina jin kamar nayi amai, na daure, yarinyar nan ana kiran sallah ta dura min kwai, haka nayi ta jin zuciyata kamar zai tashi, can da na sha ruwa sosai sai na nemi kome na rasa, wanka na cab tare da zuba kayan kamshin a jaka, domin ya ce min Deen ne zai zo ɗauka ta. Ina sallah na zauna naci abinci a gurguje, kiran wayarshi yasa na tsaya na dauki wayar. "Da kaina nazo bana son Deen ya rigani kallon kwalliyar da kika min, gani a parlour Alhaji!" Murmushi nayi na mike ina faɗin. "Tow!" Yadda nayi maganar sai da ya kwaikwaya. Bude jakata nayi na dauki kayan kamshina na fara shafawa ina mirza nan ina shafa wannan. Kafin kace kobo dakin Mama ya kidime da kamshi, sannan na fito na kira Sa'idu ya kai min abincin waje, wurin drive, ya bashi aka saka a mota, ni kuma na nufi parlour Baba Bulama na gaida shi. Na mishi Barka da shan ruwa, bayan na fito shima Tafida ya mishi magana zai tafi, addu'a Baba Bulama yayi mana, ina tsaye rungume da Mufidah Mufid yana bayana. Amsar Yarinyar yayi yana faɗin. "Yaushe zaki girma?" Kallonshi nayi ina mamaki. "Eh mana, shirunki yayi yawa ko dan irin hiran nan baki iyawa da ni a waya, balle kuma nace muyi chat a Whatsp!" "Hmm!" Hannunshi ya kai ya hana da nawa, yana faɗin. "Hmm! Yana min dadi idan kika ce, haka yana nufin akwai maganar da ba zaki iya fada ba kawai kin barwa zuciyarki." Kallon shi nayi, "Ka Amshi baka mummunar siffa nan? Ka amshi inuwar Bobo!" A hankali ya sunkuyo da kanshi ya kai bakinshi kan nawa, ya sumbaci bakina. "Ina son lips ɗinki! Da wannan kwayar idanun da babu tsoro a cikinsa sai kunya da kawaici!" Kasa nayi da kaina, ina faɗin. "Daga karshe ka karbi yar karama gajeruwar mace!" Bakinshi ya kai daidai kunne na, "akwai tazara tsakanin fuska da kasa. Shi kasa yafi fuska alfanu! Shi yasa never judge book, saboda bangonshi." A zaure muka tsaya. "Wannan tafidar da yake gabanki, ba wancan me cewa gyara min zan shiga gona ba ne, wannan manomi ne kuma makiyayi ne, sannan dan Gwari ne da ya san darajar kome, wannan ya san darajar tsirai har su yi yabanya, wannan Tafidan ya san amfanin kiwon yadda zasu ta yaɗuwa, wannan Tafidan ya san amfanin kayan Gwari yadda ba su lalace ba, ya iya matse lemo har sai ya zubda ruwa face-face!" Ya fada yana murmushin shuumanci!. Wani rufe idanu nayi tare da faɗin. "Don Allah kada ka mai she ni yar iska ka zauna kana yanko min magana gundun -gundun!" Wurin motar muka isa aka bude mana, na shiga shima ya shiga daya bangaren. Karban Mufid yayi yana me kwanta da shi, shima a kafadarshi. "Kina tsammanin!" Rufe mishi baki nayi ina faɗin. "Don Allah!" "Don Allah!" Tura baki nayi ina faɗin. "Meye matsalarka da murya ta ce tayi karama ne?" Girgiza kai yayi yana faɗin. "tana min dadi ne? Kin tuna ranar da muka zo? A ranar da aka ce don Allah ki kira Ummu Hadiyya a gidan can!" Juyar da kaina nayi ina kallon titi! Unguwar da muka je sabon unguwa ce babu kowa, wani gida muka nufa tun daga bakin get din gidan na fahimci Tafida ya yi ne domin hutawa. Sannan bayan son hayaniya. Gidan yayi kyau ga shuke-shuke da aka zagaye gidan da shi. Ko ina ka shiga gwanin ban sha'awa. Allah yasa shigar da nayi ta lullube ni, Deen ne ya fito yana tsaki.."Dan iska namamajo dalla zan tafi, Ummu cin amana don ya tura mama Umara kika biyo shi xan gayawa Mama ai!" Ya wuce wurin Motarshi yana me shiga. "Gobe Friday kayi handling wasu abubuwa akwai maganar project na Bama nan, sai ka tura min ta email dina." "Ok! Drive din zamu tafi da shi ne?" "Eh tow me zai min!" Ya fada yana jan hannuna. "Ummu shiga bari nayi mishi nasiha domin ba kai ne da shi ba kamae sigari." Shiga nayi na barsu a wurin. "Tafida ka dawo da Ummu rayuwarka a karo na biyu, Tafida idan ka yiwa Ummu wani abu bayan ta yarda da kai Allah zai saka mata, Tafida a cire son zuciya idan wata ce da aka gaya mata baka da lafiya ba zata dawo ba, amma dake tana sonka tana buƙatar ka ga Yaranka ta dawo Tafida ja ji tsoron Allah kada ka cutar da Ummu wallahi babu ruwanta yarinyar tana sonka ne domin Allah!" "Kayi min uzuri idan na kauce hanya, idan nayi kuskure kada ku juya min baya ku tsaya tare da ni haka zai saka na fahimci abin da na aikata ni, xan yi kokarin gyarawa! Na gode sosai Deen!" Murmushi yayi yana faɗin. "Kai kai kada ka ce zaka rungume ni ba Ummu ba ce ni ne nan Safiyyudeen!" "Banza gardi kawai!" "A dai bita a hankali tana da karamin goyo!" Dariya ya saka suka tafa, Tafida yana tsaye har ya bar gidan shi da Drive, kofar gidan security ne dauke da manyan makamai. Sannan ya shigo parlour ya samu ina bawa Mufidah Nono, zama yayi yana kallon Mufid da yake barci. Murmushi yake yana kallon yadda nake bata nono tana sha a hankalin. Hannunta ya shafa da ta dunkule ta daura a saman nonon. "Ummu nonuwar kananun amma kuma ji yadda take sha kamar an bude mata pampo!" Ya fada yana shafa saman maman, kallonshi nayi kafin na cire hannunshi a hankali, wanda nake jin duminsa har cikin raina. Sake mai da hannun yayi yana murmushi. "Sau nawa suke shan nono cikin dare?" "Ya danganta da madaran da suka sha, ne!" "Yanzu haka zaki kara musu madaran ne?" "Sai zuwa sha daya xan basu suna sha bai wuce su sha nono sau daya ba." Gyada kai yayi yana faɗin. "Tow nima a samin na sha?" Zare idanun nayi kafin na rufe mishi baki. "Ka daina Please!" "Ka daina Please!" Ya fada yana dariya. Barci tayi na cire ta a nonon, sannan na kwantar da ita. Barci yayi gaba da ita zama nayi a gabanshi na zuba mishi abinci ya fara ci, muna hira yana har ya gama cin abincin, ya ce min. "Muje mu ga gidan, idan na gama shekaru takwas, nan zan dawo da ku na zauna part uku ne, daya nawa daya naki daya kuma." "Na Sa'adiyya!" Janyo ni yayi jikinshi yana faɗin. "Saadiya bata cikin matan da xan saka a gidan nan, sannan mata masu daraja xan ajiye anan gidan, daya part din na Hajiyata da Yarana, Hajiya tayi wahala damu, duk da bata zauna da mu ba amma tayi dawainiyya damu a zuciyarta, ban gane haka ba sai da kika bar min Yaran nan a gadon asibiti, na fahimci kukan yaran da yadda nayi ta kukan niman a gaji ban samu ba, ranar nayi nadama amma ban san nayi ba sai daga baya. Kin zame mini Futu'atulkhair! A duk lokacin da nayi wani abu na tuna zan gan kin zame min Qurratul-Ayn, Ummu Hadiyya duniyata ba zata tab'a cika ba sai dake, sai dake sai dake!" Juyawa nayi ina kallonshi. "Ni ba yar kowa ba, ni!" Sumbatar bakina yayi yana rike kaina. Ban san lokacin da na kai hannuna duka biyu na rikon kanshi ba, mun kwashe sama da minti sha biyar kafin ya had'e goshinmu. "Nayi kuskuren da na bari aka yi ta cin zarafinki, ji nake kamar nayi kuka idan na tuna an cutar dake saboda ni, sai naga ashe ban cancanci zama mutum ba, Ummu Hadiyya!" Duk sai na diririce na rasa me ke min dadi, "zaki zauna da ni a haka?" Gyada mishi kai nayi, a hankali ya riko hannuna muka cigaba da zaga gidan. "Hmm! Ban saba barinsu, su daya ba!" "Ok muje mu dauko su!" Haka muka dawo na dauke Mufid ya dauki Mufidah. "Me kike son nayi idan kika dawo?" Kallonshi nayi kafin na sake murmushi na ce mishi. "Duk tsannani duk dad'i kada ka manta da ni da Yaranka da Hajiya tare da Abba muna bukatarka!" Na fada ina kallonshi. "Wannan shine bukatarki?" "Ba bukata bane fata ce idan ka cika min ita, zan yi hakuri akan kome idan ka juya mana baya, zan tafi inda ba zaka kara ganina ba, ko Yaranka tunda mune baka bukata." Riko hannuna yayi sosai. "Kice mutuwata taku kenan?" Girgiza kai nayi ina faɗin. "Ba zaka mutu ba, zan Barka da mutanen da ka zaba ne?" "Idan kuma Hajiya da Abba na zab'a fa!" "Hakkina ne na tayaka musu biyayya!" Jan kumatuna yayi bayan ya cire hannunshi cikin nawa yana faɗin. "ji min wayo, ke da Deen kuna kwashe min lada wallahi!" Murmushi nayi muka cigaba da zaga gidan. "Ummu Hadiyya!" "Na'am!" Na tsaya ina kallonshi. " Ko kin dawo, don Allah kada ki biyewa kowa zamana kike, ba zaman kowa ba sannan kiyi hakuri da duk abinda zaki gani, Ummu Hadiyya nauyi ya karu a kaina. Sannan babu wata first lady sai ke, sai dai maganar gaskiya idan ba dole ba, gaskiya ba zaki na fita ba domin Allah ya gani ina da zafin kishi, iya Deen na yarda zaki na magana da shi, kada ko da wasa na ga kin yi wani magana da Mahmoud raina zai b'aci sosai. Please kada ki zama yadda kowa zai na bada labarin yadda kike, Ummu kishinki nake ji. Gani nake kamar nayi wani sab'o , Ummu idan na ji wani ya fadi suranki ko kwalliyarki wallahi sai na kashe dan banza!" Wani irin tsoro ne ya kama ni, idan ya ji labarin Mahmoud ya tab'a kokarin yi min fyade fa? Janye hannuna nayi baya ina hadiye yawun bakina, ina kara kame hannuna. "Da gaske nake! Ji nake kamar na haukace, ke ba zan barki ki zama kamar sauran matan gwamnoni da zaki ta yawo anyhow Ummu ni Matar gida nake so ba matar ado ba, idan don ado ne ki yi hakuri da kaina zan na shirya mana tafiya, ina sonki a kusa da ni ne, ki bani abinci idan ba dawo gida na samu me ce min Barka da dawowa, ina son idan na kwaso gajiyata ina da wacce zata min tausa. Ko zafin kai da damuwa ina dawowa na samu wacce zata tsaya a kusa dani don Allah ki yi hakuri kada ki ce zaki zabi burgewa a kan nawa rayuwar...... someone is confessing 😜🏃🏻‍♀️.........🚫 LITTAFINA NA KUƊI
500₦
8130269641 Abdulrahman Ramlat Manga Opay
Shaida biya a turo ta wannan numbers din.
+2347035133148
Or
+2348130269641
Yan uwa Yan Nijar ga na ku inda zaku yi payment din: +227 84 50 64 76


"Kada ki ce zaki dauki burgewa akan nawa rayuwar ni da Yarana muna bukatar Uwa a cikin gidan nan, don Allah ki mana alfarman ki zauna a gida, ina matukar kishinki!" Ya fada yana kamo hannuna, ji nayi kamar zan yi kuka wani ya fada min abin da yake ranshi wanin ma Tafida da kamar wuya gurguwa da auren nesa. Kasa magana nayi ya kai ni wani daki yana faɗin. "Wannan shine dakina, yayi kyau ko na sauya domin dakuna uku ne a nan bangaren, naki dakuna hudu saboda baki da wasu laluran. Bangaren dayan kuma akwai dakuna uku shima kamar nawa." "Duk yaushe ka yi gidan nan?" Hannunshi ya kai gefen fuskata. Yana murmushi ya ce talla aka kawo min lokacin muna abuja, shine na gayawa Deen ya shi kuma ya gayawa Abba. Kafin na turo kudin ma Abba ya biya sai na maidawa Abba kudinsa, amma kin san me? Ko da aka zo saka sunan mamallakin gidan Abba sunanki ya saka." Murmushi nayi sai na kasa magana, ya fito dani zuwa daya dakin yana cewa. "Duk wani abu na gidan Deen ya zuba min su." "Saboda baka da lokaci ne?" Gyada min kai yayi yana jan hancina. "Bani da lokacin da xan zauna nayi ta wannan aikin, shi da Matarshi da kanwarshi Jalilah suka min wannan aikin." Murmushi yayi yana faɗin. "Ina tsoron kada wata rana na juyawa Deen baya." "Idan haka ya faru zai maka uzuri! Domin shi ma'abocin uzuri ne!" Murmushi yayi wanda tunda muka fara zaga gidan shine akan fuskarshi, muna gama zaga cikin gidan ya ce min. "Muje ki ga bangarenki!" "Na gaji sallah isha zan yi na kwanta jikina duk ciwo yake!" "Wai ki ce zan yi tausa kenan?" Ya fada yana kashe min ido daya, parlourn muka dawo muka shimfida abin sallah, ya shiga bandakin parlour yayi alola nima anan nayi alola, shi ya jamu sallah isha da tarawee, muna idarwa na kasa hakuri nace mishi. "Kayi sauka ne kai ma?" Saboda yadda yake jan kira'a. Addu'a ya shafa yana faɗin. "Eh nayi na fara a Nijeriya zuwana Sudan Deen ya saka ni a gaba sai da na hada sittin hankalinsa ya kwanta. " "Gaskiya ya kyauta mana!" Jan kumatuna yayi yana faɗin. "kwarai kuwa ya kyauta min tunda Allah ya haɗa ni da Hafiza!" Janyo ni yayi muka kwanta a parlourn ina jikinshi kwance. D'ago kai nayi ina kallonshi. "Yan mata bar kallona, ni naki ne duk wacce zata zo tow sudinki zata samu;" rufe fuskana nayi a kirjinshi ina dariya. "Naji kamshin turaren Tina a jikinki dazun gaya min yadda kika gudu daga garina." A hankali na warware mishi kome, murmushi yayi yana faɗin. "Yarinyar nan baki da tausayi!" Ya tashi zaune, "Ni sau nawa ka tausaya min?" Na tambaye shi, "kishin yadda Abba yake sonki, yake kuma damuwa da ke yasa ni jin haushi, taya ni da ya dace ya bawa kulawa ya koma nawa Yar mage kulawa!" Ya fada ina kallonshi. "Ni ce ma mage?" Shafa kaina yayi yana faɗin. "Yes ke magena ce, idan ban yi kishin magena ba waye zan yi kishi. Ke magena ni muzurunki!" Ya fada yana rungume ni, dariya nayi ina kara k'amkame shi. "yaushe zaki min dambu ne?" Kallon bakinshi nayi na matsa a hankali na kai bakina, janyo ni nayi na zauna a jikinshi muna fuskarta juna. "Duk lokacin da kake bukata kazo ka ɗauka." Bakina ya kama da hakorinsa. A hankali ya sake yana faɗin. " Ba zata zaki min kuka ne kamar crybaby!" "Dake ka saba ganin kuka a idanuna ba!" Wayarshi ce tayi ƙara ya duba Mahmoud ya gani dauka yayi yana faɗin. "ya dai?" "Tafida dama na kira ne zamu zo da madam ku gaisa!" "Bana nan wallahi idan na dawo zan gaya maka sai ku zo mu sha ruwa tare" "ok na gode amma kana ina ne?" *Ka koyi boye mana kome hatta ni bana bukatar sanin privacy dinka!* inji Deen ya gaya mishi. "Eh tow bana kusa gaskiya!" "Tow ba damuwa, ko kana tare da yar baka ce?" "Me kace?" Ya tambaye shi a fusace. "yar baka nace ko kana tare da ita ne?" "Daga yau kada na kara jin ka ambaci Ummu da wanann sunan, Mata ta ce kuma Uwar Yarana, idan kuma ka sake raina zai b'aci zan yi hukunci." "Tow kayi hakuri na ga dai a bakinka naji!" "Eh a bakina ka ji na tab'a aibanta matarka? Ko na tab'a baka shawara ka cutar da ita?"
"Tafida kayi hakuri ban san ranka zai b'aci ba, amma yaushe ka fara sonta?" Wani ashar ya lailayo ya maka mishi take ya kashe wayar domin Allah ya gani yana bala'in shakkar Tafida. Jifa da wayar yayi, na bi wayar da sauri na dauko ina faɗin. "Ji kamar an ce min yar wuta." Na shiga duba wayar ina kallonshi. "ka godewa Allah da wayar bata fashe ba!" Na mika mishi wayar ina rike hannunshi, shafa bayan hannun nake. "Kada ka damu tun ina Yarinyar na taso da kushen mutane, wannan ba sabon abu ba ne." "Ummu idan baki yafe min ba Allah sai ya kona ni!" "Ba zai kona ni saboda na bawa kare da dokin damar cin zarafinki." Kwantar da kaina nayi a gefen kafadarshi, ina murmushi. Na fahimci Tafida ya sauya sosai, amma tijara yana nan babu abinda ya bari, wurin sha daya na dare ya haɗawa Yaran madara, muka basu, sannan nayi musu wanka da ruwan dumi. Kafin muka wuce dakin na kwantar da su, ban daki ya shiga ya jima kafin ya fito daure da Towel. "Taso muje!" "A'a jeka kawai!" Zuwa yayi ya dauke ni cak, sai ban dakin, ya sauke ni yana faɗin. "Kina tsammanin zaki kwanta min a haka ne!" Kayan ya shiga cire min, yana faɗin. "Malama babu bakin magana ne!" Ya cire rigar ya ajiye can gefe, sai pant da bra! Juyo ni yayi na rufe idanuna. "Cancadi, wannan bra din yayi min kyau, gaskiya ina son irinsu." Ya kai hannu yana ɓalle pin din. Ni dai bance mishi kome ba yana gamawa ya kai hannun kan abin da yake jan hankalinsa. (😡😒 Ni rashin mutuncin Tafida ya fara isata.) Ban iya lokacin da muka dauka a banɗakin ba, amma tabbas naji kamar yau na fara haduwa da d'a namiji, koda muka dawo daki sha biyu ta wuce, a bangaren Tafida kuwa tunda muka dawo dakin, ya makale min domin ba zance wani abu, ina jin labarin ayu amma yau naga makwafin ayu. Ban san yadda xan fada ba, amma tunda ya manne min bawan Allah nan daga ni har shi idanunmu biyu har aka kira sallah farko. Yana makale a jikina yana jin kamar zan kwace na gudu. A hankali yake bin kome tun kiran sallah farko, farko yake jan tafiyar a hankali cikin sanyi da kulawa, ban tab'a sanin halinshi na zahiri ba sai yau, yau ya fito min a mutum dinsa, na kuma fahimci waye shi. Kallon fuskarshi nayi cikin rawan murya na ce mishi. "Yallabai!" Bude idanunshi da suka ji ja ya zuba min. "asuba tayi kada mu rasa sahur!" Kamar dama jiran maganata yake kafin na rufe baki ya shiga aikin da ban san yana da karfin yinsa ba. Ni dai a hannunshi na ji a jikina, sai da na fashe da kuka saboda yadda ya fita hayacinsa haka yasa ni jin kamar Tafida baya mu'amalar aure da Sa'adiyya, domin da yanayi da kuzarinsa ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login