Showing 120001 words to 123000 words out of 241571 words
Chapter 41 - YAR MACE Complete Document hausa novels by Mai Damu.txt
dawo na shiga cire mishi links da hular kanshi, sai babban rigar na cire ina fadin. "Sannu ka ji!" Wani shagwab'e min yayi na shafa kumatunshi. "Sannu kayi kokari Allah ya daura maka nauyin al'umma da kuruciyarka ai dole ka gaji!" Na taimaka mishi ya cire rigarshi, sannan na ja wandon shi ya sauka kasa ya rage daga shi sai boxes, na wuce gaba yana bina har ban dakin na kaishi. "Ummu ki taya ni mana!" Hannuna daya yana bayanshi ina shafa bayanshi. "Kayi xan zauna da Yaran!" "Eh gaskiya ne!" Na masa wayo na dawo waje,.na gyara dakin da kayan na fita inda ya nuna min dakin wanki na kai sannan na saka kayan a cikin injin wanki na zuwa kayan kumfa sannan na fito, a kayanshi na samo wasu kananun kaya wandon mara nauyi kamar na barci sai rigar itama haka, na fito da ita na fesa mishi turare, sannan na wuce waje na kara gyara inda zai ci abincin, ina gamawa na shiga dakin wankin na matse kayan sannan na koma dakin ya fito daure da towel, isa gabanshi nayi na amshi karamin towel din din na ce. "Yau ka wuni a gidan Abba ka je gidan Hajiya kuwa?" "Ban samu na je ba ko muje ne idan na gama!" "Hmm tace bani da kunya na kawo kaina tun ba a kawo ni ba!" " a dai taimaka muje!" "Ok kaci abincin!" "Hada a basket muje can muyi hira naci ma a can!" "Tow Yallabai!" Na shiga kitchen na hada kome na dawo na samu ya saka wannan kayan. "Na zata wasu zaka saka ba wannan ba?" "Bai dace da fita ba ko?" "Gaskiya kam !" Bude wurin kayan nayi na ciro mishi wani yadi coffee colour, na dauko hula milk da takalmi na ajiye mishi, na kara fesa mishi turare, muka nufi gidan hajiya bayan na sauya kayana, Wayyo Allah na, Hajiya rasa inda zata ajiye tayi dauko wancan ajiye wannan, bayan mun ci abinci aka yi ta hira, ina gefe jefi jefi ina kallonsu yadda suke hira. Murmushi nake kawai ina jin kamar nafi Tafida nutsuwa yaran kamar sun san suna wurin Hajiya sai wasa suke, ta dauki wannan ta ajiye wannan, a takaice na fahimci wani irin mahaukaciyar soyayyar da Hajiya takewa Tafida ya bambanta da sauran Yaranta, wannan soyayyar na hango shi akan Yarana, ko dan nishi suka yi sai ta ce min. "Ummu me ke damunta?" Yaran kamar sun santa sai kamata suke suna kokarin ja jikinta. Wurin karfe daya muka fara haraman gida, ja na daki Hajiya tayi tana kallona ta ce min. "Sabirah ta tafi, sai nake kallonki kamar sabirata ce, ga wanann kayan duk naki ne da na Yaranki, Auta yace min idan kika dawo zaki dauki Nana ko?" Wato yar sabira babban. "Eh na fadi haka tun bayan rasuwar Mamansu, in sha Allah zan dauke ta Hajiya." "Ummu hala baki gyara jiki ba kika dawo wurin Ali ko?" Kunya ce ta kama ni, murmushi tayi ta ce min. "Ga wannan kayan zauna.maza kisha tun shigowarku na dama miki, ga wannan sai da na tambaya ko yana da kyau kuma bai da illa. Suka tabbatar min larabawa na amfani da shi sosai, kada ki ji kunyata ni dawowarku tafi min kome dad'i, ban dai karba miki na." "Hajiya ya isa haka!" Don idan na fahimci Hajiya wato na cusawa. "Kin san yanxu cututtukan zamani ya yawaita shi yasa na amsa miki na sha kawai! Zan saka a miki zuma me kyau a kawo miki!" Matar nan so take danta ya kashe ni daren yau, fita tayi can dai gata da wani kofi Innalillahi wainnalihir rajou kankana ce da aka dama da madara da dabino da wulnut da kwakwa, ta ce min. "Ku sha tare da shi!" Ta ajiye min goran, haka na shanye tas sannan na fito Tafida yana harararmu. "Hajiya ban san iya adadin gulamta da kuka yi ba, Amma xan gaya wa Abba!" Haka muka bar gidan cikin farin ciki. A hanya ya dauke goran ya fara sha yana gyada kai. Har muka isa gida kaɗan na sha na bar sauran a firji, na kira Uwani muka yi hira. Sannan na kashe wayar. Bayan mun yi wanka Tafida ya ce bai san zancen barci ba, ga gajiya ga yanayin yadda na amshi kayan Hajiya. Wato ashe jiya wasa Tafida yayi min, yau kam ban san yadda xan fadi abin ba, domin sai da nayi danasanin amsar abin Hajiya. Na yakushe shi na ture shi na gantsara mishi cizo, karshe kuka nake har na tashi su Mufidah. Ya kyale ni na rarrashesu suka koma barci, .na gaji kafaffuna har rawa suke, "Aliyu ka kyale ni kada ka ji min ciwo, wallahi ba xan iya maka ba!" Shafa kaina yake yana faɗin. "Ke daya ce a duniyar Ali idan baki dauke ni ba, wacece zata dauke ni, Allah ka shigar da Ummu aljanna na karshe wurin daukaka, Ya Allah ka bar ni da Ummu tana feso min ruwan dumi face-face, Wayyo ni da na rabu da ke da nayi asara duniya da Lahira, Ummu me kika sha haka. Ummu me kika zuba me dad'i da gard'i haka. Ummu zan yi kuka wallahi kuka xan yi miki, Wayyo Allah na ji abin da yake zuba Ummu! Yar albarka, sannu zumata." Shi yake surutu ni nake ji kamar kasa ta buɗe na boya, wurin karfe uku ya matse ni yana haki, tare da sauke ajiyar zuciya. Jikina yayi laushi sosai, kuka na saka mishi domin har lokacin kafaffuna kamar ana zare min jijjiyonsu nake ji, sauke min kafaffuna yayi a lokacin naji wani irin sanyi ya tsarga min na fashe da kuka. Rungume ni yayi yana shafa bayana. "Kiyi hakuri wallahi ban san ya aka yi ba, sai xan kawo sai naji na kara kidimewa." "Jikina da kasana ciwo suke!" "Kiyi hakuri na sani zasu miki ciwo!" Ai kuwa na shiga rena mishi kukan shagwab'a yana rarrsshina har muka yi wanka muka fito, abu daya muke bamu yi barci ba, sai aikin rarrsshina yake, hudu da rabi muka yi sahur. Na koma na kwanta ya d'ago ni, kada ki kwanta ki jira abincin ya fada miki, ya jingina ni a jikinshi. Hawaye na zuba min don na gaji barci nake ji kawai. Rabona da barci tun Mama tana nan na kawo kaina wurin Tafida yana hanani barcin dare, muna zaune har aka shiga Masallacin na sake alola nazo na gabatar da sallah nafilla, kafin.muka yi sallah asuba, yau ko addu'a ban yi ba a nan na shiga barci, na gaji sosai. Duk da yaso muje Biu amma ganin yadda na gaji ya kyale ni, shima barcin ya kwanta bayan ya turawa Deen sakon. An fasa tafiya biu, barci muka ta yi har wurin karfe biyu saura wayarshi ce ya farkar da ni, ban bude idanu ba cikin barci na tashi na dauki wayar na saka a kunne ina faɗin. "Waye?" "Waye kike tambaya?" Dakyar na cije bakina saboda barcin da yake damuna na ce mata. "Yana barci idan ya farka zai kira ki, kin ji." "Ke wacece dama a wurinki yake kwana!" Fisge wayar yayi don ya fahimci ban gane wacce ta kira ba, janyo ni jikinshi yayi yana faɗin. "Ummu kwanta a nan, bashin barcin nan ba zai barki ba, sannu kin ji zo.ki kwanta Nur!" Ya fada yana bude min jikinshi, na kara kwanciya ina sauke ajiyar zuciya. Ganin har lokacin wayar tana nan ba a tsinke ba. Ya ce mata, "Ba nace a wuce dake Yola ba meye kuma kike bukata?" Daga can ta ce mishi. "Shi kenan dama na kira naji Ya kake kuma baka zo mun yi sallama ba." "Akwai matsala ne?" "No babu wata matsala!"
"Ok bye!" Ya fada yana kashe wayar, duk ina jin shi sai na tsinci kaina, da jin wani irin farin ciki. "Murmushin kin kora min budurwa ko?" "Ni fa babu ruwana!" "Ni fa babu ruwana!" Ya fada yana jan hancina, a tare muka shiga wanka, muka gyara gidan a tare sannan muka yi kome ya ce min. "Yau Deen da wasu kwamishinonin guda goma zasu zo cin abinci, na ce Deen ya kawo miki Jalila." "Ok ba damuwa!" Ban tsaya jiran wani abu ba na shiga kitchen, ina cikin aiki Jalilah tazo muka fada aiki kafin karfe biyar har mun gama duk wani abu me ɗaukar lokaci. Kafin Magariba mun gama kome na kaita part dina na kara gyara gidan a cikin kayan da Hajiya ta bani akwai turaren wuta masu kyau, a cikin drower dakina na ga har da burne, na kai bangaren shi na saka turaren wuta. Na dawo na cab kwalliya, sannan muka zauna muna addu'a har aka kira sallah, kafin muka sha ruwa. Duk abincin mun jera musu sannan na dawo part dina. Jalilah sai murmushi take tana faɗin. "Aunty Baby! Girki a jininki yake, Aunty Baby idan kika dawo xan zo ina daukar karatu!" Murmushi nayi bayan Magariba suka zo aka ci abinci aka sha, har da Mahmoud sai raba idanun yake, basu har gidan nan ba sai karfe goma. domin Tafida ya aikin zai iya min yawa gobe, kasancewar suma gidansu akwai yan aiki yasa Deen ya bar min ita, dare nayi Tafida yazo ya dauke ni, muka nufi bangaren shi ai kuwa da kuka na isa dakinshi ina faɗin. "Kasan ba zan yarda ka min abinda kayi jiya ba, Gara na koma nabi Umarnin Mama... Murmushi yayi yana faɗin. "Yarinyar ai fa sai kiyi Mama tana can dakin Allah yana roka mana Ubangiji " mita nake yi yana dariya Tafida akwai mugunta a lamarinsa, haka muka yi ta rigima da shi, domin gaskiya wuni nake ina farsa wurin da ruwan zafi, Mama gayen nan bai gane dawar garin ba.
**
*Mahmoud*
Kamar zai yi hauka haka ya koma gida, ya kalli Matarshi Subaitu, bata da wani aiki daga kwalliya da zuwa bikin dangi yanzu ana azumi ne babu bikin da ake zuwa sai dai tayi kwalliya ayi ta hoto, sannan gefe guda daga ita har shi babu wanda yake da ra'ayin haihuwa. Ita ta ce idan ta haihu nonuwarta zasu kwanta sannan zata bude kasarta, shi kuma addu'ar da Ummu ta mishi yake tsoron kada ya fada kanshi. Parking yayi ya kashe motar Amma ya kasa sauka, Ummu yake son gani yadda Tafida ya samu nutsuwar nan ya san ba karamin dad'i yake kwasa a jikin Ummu ba, wayar shi ce tayi ƙara ya ja tsaki ya kashe, sannan ya sauka akan motar ya nufi bangaren Ammyn tana barci ya sani, bai shiga ba window dakin Khairat ya buga..🚫 LITTAFINA NA KUƊI
500₦
8130269641 Abdulrahman Ramlat Manga Opay
Shaida biya a turo ta wannan numbers din.
+2347035133148
Or
+2348130269641
Yan uwa Yan Nijar ga na ku inda zaku yi payment din: +227 84 50 64 76
Yadda ya buga window yasa Yarinyar tashi zaune, ta lallaba ta mike sannan ta fito ta kofar kitchen, kallonta yayi kafin ya shafa fuskarta yanayinta tana mishi kama d Ummu, idan har da gaske yana son Ummu dole yayi ta bibiyar Tafida amma taya? Sa'adiyya bata kashe mishi kirshiwar da yake ji. Zuwa yanzu Deen ya kara shiga tsakaninsu da Tafida yadda bai san me ke faruwa ba. Janyota yayi da karfin tsiya, yana nishi, "idan har kika sake wani ya san me zan aikatawa dake sai na yankaki!" Gyad'a kai tayi jikinta yana rawa, sannan ya jata har dakinshi ya ajiye ta sai da ya biya buƙatarshi kamar ba watan azumi ba sannan ya rakota ta shiga ta kitchen. Komawa yayi ya kwanta a dakinshi duk wani abu da yake na sa'a Tafida ne kan gaba a samunshi. Babu abin da zai d'aga ya ce yayi sa'a a kai wanda Tafida bai riga shi ba, haka yasa yake jin kamar ya gaza, akan me? Me yasa Tafida ya shi? Deen ma da yake kallon bai da kome sai ya lura yadda deen yake tare da Tafida shi ko rabin haka bai samu ba.
***
*Asiya*
A duk lokacin da wani yayi nasara a cikin rayuwarmu na yau da kullum, mutanen kirki da na banza suna kokarin shige mishi ne domin ace ai wane yana tare da su wane, Ita kanta Hajiya Turai rabonta da Maiduguri ta jima ko tazo bata tab'a zuwa gidan Inna balle wurinsu Abba, a da can baya ba wani shiri suke ba, domin tun suna Yara basu jituwa da Yaran Inna, kasancewar rashin kunyar da take da shi, Hajiya Turai Mahaifinta dan uwan Mahaifinsu Abba ne, mahaifinta a aikin soja ya rasu, kuma tun daga lokacin aka dawo da rikonta Inna kasancewar bata da y'a mace, abin sai yayiwa Inna dad'i. Sai dai zaman bata ba dad'i domin kullum fada suke da su Nuhu, wanda suke mata dukar fitar hankali sakamakon rashin kunyarta. A lokacin bata wuce shekaru goma ba,haka Inna tayi ta fama da ita. Har ta zama budurwa, dake dangin Mamanta suna zuwa ɗaukarta yan Yola ne, haka yasa suke gaya mata kada ta sake ta cigaba da zama da Inna zata iya sakawa danta ya aureta saboda kawai ta yi ta mata bauta haka yasa Turai d'aga hankalinta bayanta gama secondry, ta koma wurin kakarta na wurin Uwa jimeta. Inna taso Turai amma haka ya hakura da ita tun da bata da wani hujjar lallai sai ta rike ta, bayan komawarta Yola aka ture da zancen aurenta Alhaji Aliyu Jadda da kanshi ya je har Yola ya karbi aurenta ya kuma mata duk abinda uba yake yi, sannan ya dawo, tun daga nan tana zuwa lokaci zuwa lokaci, a hankali sai ta shafe shekaru goma bata zo ba, bayan rasuwar Alhaji Ali, tazo daga nan bata kara zuwa ba, sakamakon mijinta ya fatsama harkan kudi daga sama har kasa likafa ta cigaba, bayan wannan lokacin bata zuwa sai dai a je mata, kwatsam sai ga Allah ya daukaka aliyu ya zama gwamnan borno, duk Yaran biyar uku mata ne biyu maza mazan kuma sune manya, duk ta aurar dasu Asiya ce dai sai a hankali. Asiya irin yaran nan ne marasa tarbiyya, domin idan ka ajiye ta a wuri sai ta san yadda ta lalata maka wani abu me daraja, idan ana niman Yar iska aka samu Asiyah tow magana ya ƙare, Yarinyar ko akuya ta sallama mata a duniyar yan iska, babu abin da bata yi. Turai babban Burinta ta aurar da Asiya ba tare da ta damu ko tayi kyau ko kada tayi kyau ba, ana cikin wannan yanayin sai ga Labarin Aliyu ya zama gwamna, sai da suka bincika sosai akan Ummu dake Turai ta san sirrin bin malamai da bokaye, aka gaya mata Ummu da Tafida ba dai mutum ba sai Allah. Kuma zuciyar Tafida yana ga Ummu domin babu macen da zata iya samun shi, sai wani ikon Allah. Duk inda Turai ta shiga lamarin daya ne, aka gaya mata shuwa ma.tana can tana kafa yarta amma ko kallo basu isheshi ba, don haka ko da yarta zata shiga gidan sai dai wani ikon Allah ba dai da son ran Tafida ba, sai ga makircin da suka hada ta kuma hadu da fushin Saadiya. Lokacin da ta isa gida Turai ta ga yarta sai da taji ranta ya tab'u haka yasa ta kira Abba, bayan sun gaisa a nutse da jan zuciya ta warware mishi irin ta'asar da Sa'adiyya tayi musu, abun ya mata ciwo cikin sanyin murya ta ce mishi. "nasan da Baba Alhaji yana raye, sai ya kwatar mata hakkinta, amma ba kome Allah zai saka mata." "Kayi hakuri Turai, ni kaina ban zaci haka daga gare ta ba kuma ban san al'amarin ya kai har haka ba!" Yayi ta bata hakuri kamar zai aro baki ya ƙara. Amma tace ba kome, kashe wayar tayi ta kira kawarta ta gaya mata ta rasa yadda zata yiwa al'amarin Tafida. Shiru kawar tayi sannan ta ce mata. "Gaskiya ba za a rasa wanda zai iya mishi aikin ba ko da kuwa ana yi zai warware mu jaraba sa'aarmu. Gobe ki fito da karfe hudu domin zan kai ki bodar taraba da Kamaru akwai wani bamaguje a can in sha Allah za ayi nasara ai ki tawo tare da ita." "Na gode sosai kawata!" "Amma ki tawo da ita fa! Domin aikinsa haka yake sai ya ga yarinyar tukun akwai abin da zai mata kafin ayi nasara!" "Shi kenan zamu zo!" Haka suka ajiye wayar kuwa. Sannan ta sauke ajiyar zuciya..
**
*Ummu*
Alkhairi yayiwa Jalila aka maida ta gida, ni kuma na tashi na fara aiki na gaji da cin dankalin turawa da doya, fanke na kwab'a sannan na ajiye shi yana tashi na fara soyawa, yau bakiɗaya abinci me sauki ne kunun fulawa da gyada nayi, sai jollop din taliya wanda yaji Aida special species,
```All spicess
Jollof mix
BBQ mix
Thyme plus
Garam masala
Curry powder``|
```Special zobo
Special yaji
Spice kuli kuli
Miyar kuka
Miyar kubewa
Special daddawa```
```Garin masa/sinasir
Garin alale da kosai
Garin kunun tsamiya
Garin kunun aya```
da farfesun kayan ciki wanda yaji Aida Special Speciess . Domin abin da na fahimta shine Tafida ya zuba kome tun kafin nazo, ya gama shirinsa kafin nazo. Sai na samu kwarin gwiwa yin duk girkin da na iya, fruit na markad'a nayi juice da shi, na hada na zuba a kofi babba na kara da ƙanƙara, na jera sannan na shiga wanka na gyara jikina, kananun kaya na saka na raba gashina gida biyu, na kitse su sannan na yafa mayafi, dab da kiran sallah naji karar motarshi. Murmushi nayi ina kallon agogon dakin, yarana na dauka bakiɗaya na fito da su parlour na saka su a kan kujerar parlour, na nufi bakin kofar yana budewa na rungume shi. "Oyoyo!" Dan sunkuyowa yayi yana sumbatar goshina, "Oyoyo Matata! Wannan wankar tun daga shan ruwa zan fara noma!" Da sauri na kwace jikina ina faɗin. "kada ka karya azuminka dai!" "Haba ina Aliyu Tafida ba zan karya azumi ba." Amsar kayan hannunshi nayi, "Tun da ka fita sai yanzu!" "Muje Ummu na gaji!" Raka shi daki nayi