Showing 93001 words to 96000 words out of 276165 words

Chapter 32 - GIDAN DAN LITI BOOK COMPLETE BY HAMIDA SANUSI AHMAD.txt

nishad'i kamar ba kishiyoyi ba, dan kuwa Innah Laminde ta ja kishiyoyin ta a jiki sosai ta ɗauke su kamar uwa ɗaya uba ɗaya suke shi yasa mutane ke mamakin yanayin zaman nasu kamar ba na gidan sarauta ba da ake samun gulmammaki da munafurci tare da yawan sihiri da tuggu.

Sallamar Ummahn Billy ce ta katse musu hira, bayan sun amsa tane ta shiga aka gaggaisa a hankali kishiyoyin Innah Laminde suka dinga fita ɗaya bayan ɗaya suna basu waje, bayan fitar su ne Ummah ta sake gaida yayar tata sannan tace,

"Yaaya na zo ne game da maganar yaran nan, dik da dai na san ma zaki tsaya akan komai ba zaki bari a aurawa Abdul yarinyar da  kowa ya gama sanin halin uwar ta wajen son abun duniya da mugun hali ba, bayan haka ma ai gida bata qoshi ba ba an kaiwa dawa ba, yanzu sai a zo ayi maganar saka ranar biki da dik abinda ya kamata saboda gudun afkuwar wani tsautsayin,"

Murmushi Innah Laminde tayi sannan tace,

"Merama kenan, ai wannan abu sai dai kawai mu haɗu mu barwa Allah a sanya a addu'a ubangiji Allah ya zab'a wa yaran nan abokan zama na gari, tinda dama can Baban shi na jin tsoron had'in gida a ganin shi be taɓa ganin zumuncin yaya da qanwa irin namu ba, mun riqe zumuncin junan mu muna so da qaunar junan mu sosai ,yana jiye mana tsoron kar mu haɗa yaran mu aure su raba tsakanin mu, ni kuwa sai naqi amincewa na dage sai Abdul ya nemi auren Bilkisu, to kuma yanzu kin dai ga yanda lamarin yazo dashi, Abdul na son yarinyar can sanin kan ki ne ba a yi wa namiji dole, ba zan so a aura masa 'yata Bilkisu ba ya zo yana wulaqanta min ita, dan ba da ke za ai wannan faɗan ba da ni za a yi shi,dan haka mu bashi lokaci idan ya gane da kan shi Bilkisu ita tafi dacewa da rayuwar shi ya nema da kan shi sai a bashi ita ya aura, idan kuma ya samo wata can daban shikenan sai mu yi fatan Allah ya bata wanda ya fishi,"

Ummah ta tabbata maganganun Innah Laminde kaf akan hanya suke, amma kuma wata zuciyar na faɗa mata anya ba gudun auren Bilki suke yi ba? Cikin sanyin jiki da mutuwar jiki tace,

"To Yaaya mu ci gaba da addu'a kamar yanda kika ce Allah ya zab'a musu abinda yafi alkhairi, amma ni ina jin tsoron halin da yarinyar nan zata shiga idan taji baki amince ba da bakin ki,ta riga ta gama sakankancewa zaki bawa Abdul Umarni ne kawai ya aure ta, yanzu me kike ganin zan ce mata?"

"Allah sarki 'yata ta kaina, kar ki ji komai ki aiko min da ita gobe da kayan ta, inaga zaman da zata yi anan na iya lokacin da Abdul zai zauna kafin ya koma bakin aiki mun ga ko yawan ganin ta da zai dinga yi zai jawo ra'ayin shi kanta,"

"Shikenan kuwa, Allah ya sa Abdul rabon Bilkisu ne Yaayah,"

Ran Abdussaboor ne ya ɓaci da jin kalaman qanwar mahaifiyar tashi,wanda shigowar su kenan daga masallaci shi da Bilal kunnuwan su suka jiyo musu maganar ta ta qarshe, Bilal ne ya qunshe dariya cikin qasa da murya yace,

"Allah sarki aboki na ka zama biredi bugun qato kowa qoqarin yagar ka take yi, to Allah ya bawa me rabo sa'a ta cika hannu da kai,"

Ran Abdussaboor ne ya qara ɓaci ya kalli Bilal yace masa,

"Bilal gobe ka koma kano ka qarasa aikin da ke gaban mu tinda dama a satin nan muka shirya ɗaukan hutun qarshen shekara,"

"Au korata ma kake yi kenan ko? Ai shikenan kar ka damu dama ko baka kore ni ba gobe zan koma tinda muna tsaka da aiki wannan me baki kamar na kadan ta b'allo mana ruwa,kuma idan na tafi ba zan dawo ba nima gidan mu zan koma,"

"Dama bana buqatar ka,"

"Haka kace? Shikenan zaka sha mamaki kuwa dan kuwa ko auren ka ba zan halarta ba....ah baza mu je mu gaida surukar tamu bane naga kana qoqarin shiga d'akin ka?"

A zuciye Abdul ya kalli Bilal dake dariyar shaqiyanci,tini Bilal ya shige d'akin yana ci gaba da dariya ya faɗa saman qaton gadon dake kafe a cikin wawakeken d'akin Abdussaboor ɗin, pillow ya ɗauka ya rungume yace,

"Idan na fahimta kai dai soyayyar da ka afka ba domin kyawun sura ko wani abu da yarinyar ta mallaka ka fara ba,ka fara son tane kawai saboda yanayin karatun ta na alqur'ani da kamun kan tane,shi yasa daga baya da ka ga halittar yarinyar nan baka ji damuwar komai ba ka ci gaba da son ta a haka ko?"

Kamar Abdul ba zai ce komai ba, sai ya samu waje ya kwanta ya juya wa Bilal baya, a haka ya fara magana cikin wata murya mai bayyana gaskiyar dake cikin zuciyar shi yace,

"Yanda take fitar da kowanne harafi daga mafitar da ta dace da shi da jan kowacce madda cikin k'warewa tare da daddad'ar muryar ta su suka ja ruhi da gangar jiki na zuwa inda take, a lokacin da na ɗora idanu na a saman fuskar ta na ga zara-zaran gashin idanun ta da kwantaccen gashin girar ta sai na ji kamar wani maganad'isu ya jani zuwa gare ta,sanda ta d'aga idanun ta ta zuba min su a jiki na kuwa ji nayi kamar an jona min jiki na da wayar wutar lantarki,Bilal a yanzu ba lokacin da zaka dinga tsokana ta bane addu'ar ka nake buqata, ina cikin wani irin rud'anin da ban san ya zan yi da rayuwa ta ba, Saddiqa ce yarinyar da na fara gani na ji ina son ta, amma Hadiza itace kwance a zuciya ta, ita nake gani a duk sanda na hasaso Saddiqa, Bilal i am so confused, soyayyar dake cikin zuciya ta is complicated one,bata da direction na rasa da me zan kira ta,kaina a kulle yake, ina jin zuciya ta kamar ta tarwatse,ya zan yi Bilal?"

Abdul ya qarasa maganar shi hawaye na gangarewa daga idanun shi, da sauri ya sanya hannu ya goge su, baya iya tuna da girman shi sanda ya zubar da hawaye, ko me zai faru ko zai gani sai dai abun ya taɓa zuciyar shi amma baya kuka, cikin qanqanin lokaci soyayya ta zautar da shi ta mayar da shi rago, dama haka so yake? Meye daɗin dake cikin shi har masoya ke zuzuta shi? Da ya san wahalar da zai sha kenan tabbas da bai sanya soyayyar Saddiqa a zuciyar shi ba har abun ya kai shi ga haɗuwa da Mommy ya ɗauke ta a matsayin Saddiqa,a yanzu ya tabbatar da cewa Allah shine yake sanya soyayya a zuqata ba wai mutum ba, Allah ne ya sanya masa wannan soyayyar mai rikitarwa yana fata ya kawo masa mafita mafi alkhairi da gaggawa ko dan samun nutsuwar zuciyar shi.

Cike da tausayawa Bilal ya kalli abokin nashi wanda tin da aiki ya haɗa su bai taɓa ganin abinda ya girgiza shi ko ya karyar da zuciyar shi har hawaye suka zuba masa ba, hawayen da ya taɓa gani a idanun Abdul abun qirgawa ne a wajen shi,suma kuma ya fitar da su ne saboda tsananin dariya ba wai kuka ba, lallai soyayya mugun abu ne, nan take ya tuna shi fa tinda yake be taɓa fad'awa soyayya ba, wataqila shi yasa yake dariya akan lamarin, cikin tausayawa ya dafa kafad'ar Abdul yace,

"Aboki na kar ka ji komai zan ci gaba da taya ka da addu'a, Allah ubangiji ya zab'a maka mace ta gari mai albarka,inshaa Allahu ba zaka wulaqanta ba a rayuwa saboda kai mutumin kirki ne,inshaa Allahu gobe zan koma office na kammala shigar da dikkan abinda ya kamata daga nan zan sanar da shugaba baka jin daɗi kar a tsammace ka nan kusa, ni kuma daga nan zan wuce bauchi, kafin hutun mu na wata uku ya qare zan dinga zagayowa ina kawo maka ziyara kaima idan ka samu dama ka ɗan fita ka bar gari ko zaka samu zuciyar ka ta huta da yawan tunani,"

"Na gode abokina ba zan taɓa mantawa da halaccin ka a gare ni ba, idan kaje gida ka gaishe min da Hajiya ta,"

"Za ta ji inshaa Allahu,"

Daga haka suka ci gaba da hirar su ta wajen aiki,Bilal na d'akko duk wata hira da ya san zata ɗauke tunanin Abdul daga shiga damuwa, suna nan suna hira suka ji sallamar Ummah ta tafi gida,tsaki Abdul ya ɗan ja sannan yace,

"Ina zuwa,"

Waje ya fita ya samu qannen shi 'yan mata guda biyu suna cin abincin dare a saman tabarmar da aka shimfid'a a qofar d'akin amaryar baban nasu, da hannu ya yafito qaramar su yace,

"Ke Aziza ina abincin mu ne ko sai na nema?"

Cikin ladabi tace,

"Ah ah Yaya, Goggo ce tace a bari sai kun dawo a sake d'umama miyar saboda bata so a kawo maku abinci da sanyi,"

"To ki je ki d'umama min da kan ki kar ki taso ta,in kin gama ki had'o min da shayi,"

"To Yaya,"

Komawa d'aki yayi dik da ya hango Innah Laminde ita kaɗai zaune a parlour ta zabga tagumi ta lula duniyar tunani, hakan bai sa ya je gare ta ba dan ya riga ya san qanwar ta ta gama kitsa mata abinda ranta keso da ya shiga zata fara yi masa karatun da ta saba tin baya ballantana kuma yanzu ta samu sanadin cusa masa 'yar tata,shidai yasan bai taɓa jin son Bilkisu ba a ran shi balle har ta zama matar shi kuma uwar yaran shi,ko a qanwa ma dan ta zama a cikin qaddarar ta zamto cikin dangin shi ne, amma yarinyar bata taɓa burge shi ba,hasali ma haushin ta yake ji akwai wasu abubuwan da take yi yake ganin a shekarun ta be kamata ace ta iya su ba, yana yi mata kallon mace mara kamun kai, dan haka duk abinda za a yi sai dai ayi ba zai aure ta ba.

Bayan sun ci abinci Abdul waje ya samu yayi kwanciyar shi dan kuwa ba za shi yi wa Innah Laminde sallama ba yau ta turke shi da zancen Bilkisu.


*******************************

Cikin dare Saddeqa ta farka domin gabatar da nafilar da take yi a duk daren duniya, zaune taga Mommy a saman katifar ta tana cin chocolate ta na danna laptop,mommy kuwa tunanin Abdul ya hana ta bacci ta yi kukan ta yi kukan har ta gaji shine dalilin da ya sanya ta tashi ta janyo laptop ɗin ta kunna kallo tana yi kunnen ta sanye da pod guda biyu dan haka bata ji sanda Saddiqa ta tashi har ta sakko daga gadon ta ba.

Taka shimfid'ar ta da Saddiqa tayi ne ya ankarar da Mommy cewar Saddiqa ta farka, kunna hasken wayar ta tayi tace,

"Ke dan uwar ki ba zaki zagaye ki bi gefe ba sai kin hau min katifa? Dalla malama sauka,"

Da sauri Saddiqa ta sauka ta buɗe qofa ta yi alwala a bakin qofar d'akin ta koma, zagayewa tayi kamar zata kife qasa saboda babu wajen da zata kama ta ji daɗin wucewa,a haka ta wuce ciki ta samu gefen katifar ta shimfid'a abun sallah ta tada sallah a takure ta hau ibadar ta, da kallo Mommy ta bi ta tana tunani kala-kala a zuciyar ta game da qanwar tata da take ganin ta shiga rayuwar su da yawa ita da 'yar uwar ta Ameerah.

A can d'akin Ameerah kuwa kwance take ita kaɗai ta riqe wayar Innoh a cikin duhun daren ta qura mata ido kamar wadda aka bawa aikin hango maqerin wayar, idanun ta na gani sun kad'a sun yi jawur sai mutsu-mutsu take yi ta kasa kwanciya waje ɗaya kamar wadda cinnaka ya ciza.

Shin me Ameerah take yi a cikin talatainin dare haka? Daren da kowa da abinda yake yi, masu ibada nayi masu kallo nayi sannan masu......
[09/08, 10:38 pm] Aunty Hameeda: GIDAN ƊAN LITI
















RUBUTAWA : HAERMEEBRAERH ✍️✨














PAGE 36:










Leqa wayarta ta nayi ba tare da na nemi izinin ta ba ko na sanar da ita zan leqa wayarta ta,wani irin salati na rafka a dai-dai lokacin da na yi arba da sunan labarin da take karantawa daga shahararren marubucin batsan nan dake a Facebook, TikTok, WhatsApp da sauran kafafen sada zumunta na social media, hankalin Ameerah yayi qololuwar tashi akan abinda aka zauna aka rubuta cike da rashin jin kunyar Allah mahaliccin marubucin, domin kuwa wanda ya san cewa Allah yana kallon abinda yake rubutawa kuma zai yi masa hisabi akan abinda ya rubuta ba zai zauna ya dinga zayyane yanda ake saduwa ba saduwar ma irin ta zina ba wai ta auratayya tsakanin miji da matan da suka halasta ga juna ba.

Rubutu ne da ake koyar da yanda yaya zai nemi qanwar sa ya lalata ta a cikin gidan su ba tare da iyayen su sun sani ba,tana gama karanta wannan ta afka wani wanda yake nuni da yanda matashi zai yi lalata da qanwar mahaifiyar shi da suka fito ciki ɗaya, tsabar daɗi da zafin da Ameerah ke ji na kaiwa ƙwaƙwalwar ta ne ya sanya ta fashewa da kuka, cikin tsananin shauqi da son cimma buqatar ta da ta taso mata ta hanyar karanta labarin da ya motso mata da sha'awa take kuka tare da sanya hannun ta a gaban ta da yayi faca-faca da quraje masu ruwa, sai a wannan lokacin na gane dalilin da ya sanya Ameerah kasancewa cikin wari da qarni a koda yaushe.

Da kyar ta samu nasarar samun biyan buqatar ta wanda daga qarshe azabar da gaban ta ke yi mata ya ninka daɗin da ta ji,kuka take tayi ita kaɗai a d'akin nata kafin daga baya ta miqe da kyar ta fito tsakar gida, buta ta ɗauka ta zuba ruwa a ciki ta tsugunna a bakin rijiya tana tsarki, wata iriyar qara ta kwalla cikin damqe bakin ta sai dai inaa ta makaro, domin kuwa Saddiqa ta jiyo qarar, Mommy kuwa da ta toshe kunnuwa tana kallo bata san me ake yi ba, haka zalika Oga Sule dake nashi d'akin yana live video call da mutanen shi na Tiktok suna ta bad'alar su dan kuwa yau tub'e yake babu kaya a jikin shi ake live ɗin be san tana yi ba tinda ya toshe nashi kunnuwan shima.

Innoh kuwa da masoyin ta Ɗan liti suma basu san ana yi ba wai kunu a maqota dan kuwa sun sanya kawunan su gabas suna ta jan munshari kamar an sanya gasa a tsakanin su,cikin sand'a Saddiqa ta fita zuwa tsakar gidan, duqe ta tarda Ameerah na kuka kamar zata shid'e, da sauri ta isa gaban ta ta dafa ta, a tsorace Ameerah ta juya suna kallon juna, kuka ta sake fashewa dashi tace,

"Ki taimaka min gaba na zai cire kamar ana zuba min barkono ana kara min shi a wuta haka nake ji,"

"Innalillahi wa inna'ilaihirraji'una me ya janyo hakan Yah Ameerah?"

"Nima ban sani ba, dan Allah ki yi wani abu da zai sa ya dena zafi zan mutu Saddiqa,"

Ganin halin da Ameerah ke ciki ne ya sanya Saddiqa shanye duk wani wari da take shaqowa ta qarasa taimaka mata ta zauna a kujera, da wayar Innoh Ameerah ta yi amfani ta haska gaban ta, Saddiqa na ganin yanda wajen ya mele yana fitar da wani wari da ruwa sai ta yi baya da sauri ta toshe hancin ta sannan ta hau addu'o'i a ranta na neman tsari da kuma nema wa Ameerah sauqi daga wajen Allah, cikin sauri ta shiga kitchen ta haɗa wuta da sauran garwashin dake cikin murhu ta dora ruwa, neman gishiri tayi ta zuba sannan ta koma d'akin Yadiko ta d'akko lalle, bagaruwa da ganyen magarya ta fito, duk ta san inda Yadikon ta take ajiye su saboda a duk sanda ta gama period tana sanya ta tafasa su ta yi amfani da su, sai dai tin bayan da ta rasu aka dena barin ta yin hakan, qarshe ma Innoh cewa tayi yawon iskanci take zuwa shi yasa take kama ruwa da bagaruwar mata da magarya.

Kaninfari da citta kaɗan ta zuba a ruwan ta tsaya tana jiran ya dahu ta kwashe wa Ameerah ta zauna a ciki, tinawa tayi bata saka sabara da ganyen garahuni ba da sauri ta koma ta d'akko su zata zuba ,Mommy na ganin shige da ficen yayi yawa sai ta ajiye laptop ɗin ta ta biyo bayan Saddiqa cikin sand'a dan ta ga me take yi a tsakiyar daren nan,Ameerah ta gani zaune a kujera ta tale qafa kamar 'yar shayi tana tiqar kuka sai firfita gaban ta take yi da zanin jikin ta.

Tsayawa tayi dan taga iya gudun ruwan su,dan kuwa tsoro ya kamata saboda ganin su su biyu a tsakar gida a wannan lokacin, nan take zuciyar ta ta fara hasaso mata ko dai wani abun suke yi mara kyau su biyun ba wanda ya sani tinda Billy ta taɓa sanar da ita ko 'yan uwan juna mata ma suna soyayya har su biya wa juna buqata babu wanda ya sani, a lokacin da Billy ta sanar da ita nan take tace mata,

'To ai mace ta nemi mace ma babban zunubi ne wanda Allah baya so yake matuqar fushi da masu aikatawa balle kuma 'yan uwan juna su nemi junan su, gaskiya duk masu yin hakan dabbobi ne,'

A wancan lokacin tinda Billy taji amsar da mommy ta bata bata sake bijiro mata da maganar ba, sai dai ta ci burin ko bajima ko ba dad'e sai ta biya buqatar ta da Mommy, Mommy na tsaka da tuna baya taga Saddiqa ta juye ruwan nan da ya tafasa a roba ta qara na sanyi kaɗan sannan ta isa wajen Ameerah cikin yin qasa da murya tace,

"Taso ki shiga nan zaki ji zafi da farko,amma daga baya zaki ji daɗin ruwan Allah ya baki lafiya Yah Ameerah,ban san baki da lafiya ba ai da mun je asibiti, amma gobe da safe zan sanar da Yah Mommy a kai ki asibiti,"

Cikin haɗa baki Mommy da Ameerah suka ce,

"Me za a sanar dani/Kar ki sanar da kowa abinda ke damuna,"

Da sauri suka juya suka ga Mommy tsaye akan su tana kallon su cikin zargi da tuhuma,da sauri Ameerah ta hau


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login