Showing 276001 words to 276165 words out of 276165 words

Chapter 93 - GIDAN DAN LITI BOOK COMPLETE BY HAMIDA SANUSI AHMAD.txt

shago yana taya shi sayar da kayyakin.

*Alhamdulillahi! anan na kawo ƙarshen labarin GIDAN ƊAN LITI da ikon Allah,ina fatan zaku yi amfani da darusan dake ciki,saboda ni da ku mu samu lada. Inda na yi kuskure ina roƙon Allah ya yafe min ya shafe shi a rubutu na. Allah ya sada mu da alkhairi Mutanen gidan Uncle Ɗanli zan yi kewar ku sosaiiiii.*🤍

*Ku baza kunnuwan ku masu sauraren na YouTube,sabuwar channel ɗina na nan na dakon soyayyar ku kamar yanda nake nuna maku tawa soyayyar ta hanyar kawo maku daɗaɗan labarai. Kar ku manta na fara karanta labarin GIDAN ƊAN LITI a tasha ta mai suna Hamida Sanusi Channel tare da littafin MAIDA TSOHUWA YARINYA anan gaba ina fatan zan saka wani littafin da zai ƙayatar daku.*

*Wanda na yiwa alƙawarin document ku yi haƙuri akwai wasu gyare-gyare da nake yi kafin a haɗa,da zarar an haɗa zan tura maku. Idan kuma kuna sauri ku duba channel ɗina dake WhatsApp ku karanta daga farko ko wattpad.*


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login