Showing 315001 words to 318000 words out of 495987 words
Chapter 106 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt
da matsanancin karfi a fili yace "idan ina bukatar jikinki kinyi kadan ki hanani ,bana bukata ne saboda babu abinda zanyi da sauran wani "wallahi kuwa kamar kasani muddin ka taba jikina sauran musa ka taba *atumar* kawai......"
yana tsaka da aiki ya soma tarin da sauri ya tashi ya fita daga dakin ya dauki ruwa ya sha ya dan tsaya yana mayar da nunfashi ta biyosa har falo tana masa kaskantaccen kallo "Allah ya kara ba dai aikin mutun jaraba ba ai kadan ya gani tana magana tana masa kallon banza Allah yasa daga tarin ma ka zarce barzahu na huta "Jikinsa a sanyaye ya wuceta batare daya ce mata komai ba ya rufe system dinsa ya fito a dakin gabadaya yana sauke numfashi "wayyo Allah nah Allah ka taimakeni akan wannan rayuwar qaddarar data fada min gidan ma ya bari gbdy dan ya huta da bala'in ta .."
******
Ranar wata Lahadi sai ga mumy da dady sun kawo musu ziyara Kisna na dari dari ta fito ta gaishesu da kyar fuskar a hade dan har lokacin haushinsu take ji dan haka ko ruwa bata basu ba sai muradi ne ya kawo musu yana ajiyewa ya fita yayi musu order abinci idanu dady da mumy suka zuba masa cike da tausayawa daman sun san za'a rina lallai Kisna ta bala'in raina muradi wato duk fadan da yan'uwanta suka taru suka mata da wanda suka mata a waya duk na banza ne babu wanda ta dauka a ciki a matukar zuciye dady yace "wannan abincin fa ?"ya fada yana nuna abincin da hannunsa "cike da girmama muradi yace "dady kayi hakuri order nayi muku "yanzu acikin gidanka baza'a dafa maka abinci sai kayi order ?"daga yau na kashe kayi bako kayi masa order abinci ita Kisna aikin me take da bazata shiga kitchen ta girka ba "yanzu ke kin kyautawa rayuwarki kenan karfa ki manta yanzu aljannarki na karkashin tafin kafar mijinki yayi magana ya nunata da yatsansa "kiji tsoron Allah idan kin fi karfinmu dashi baki fi karfin Allah "to amman dai dady kasan shi kansa abinci ban iya ba nima wanda nake ci manage ne kawai ni yanzu ma idan zaka wuce ka bani kudin da zan cigaba da order "ungonan kin ci gidanku uban wa yace karki tsaya ki mayar da hankali ki koya ?"sisin kwabona wallahi baki kara ci dan matsalarki bata shefeni ba tunda bazaki kwantar da hankalinki ba wallahi kema bazan miki abinda kike so ba wanda kikaci dama danasani nake a yanzu fada yayi mata sosai daga karshe ya zarce da nasiha duk mumy na zaune tana kallonsu ta zubawa sarautar Allah ido kamar ba itace ta haifi Kisna ba sam bata dauko halayyanta ba sai tsantsar kamani "sakina ki natsu ki shiga hankalinki yanzu kin wuce ace miki yarinya shi aure da kike ganinsa daraja garesa ki rike aurenki sakina ki rike aurenki kuma dole ki sauya rayuwa ki koma kan tsarin da mijinki yake ,iya abinda zan iya fada miki kenan kai kuma muradi Allah yayi maka albarka ya kara maka hakuri "Ni kuma Allah ya tsine min kenan ? ta fada tana dauke idanunta tare da ta'be baki .
"dady kasa mata albarka itama muradi yayi magana muryarsa can kasa "tayi abinda za'a saka mata albarka ne bare asa mata ? "ka taimaka dady alamun tana so ne yasa tayi magana ta d'ago tare da zabga masa harara "nifa banason ina magana da iyayena kana zage min , plz and plz na rokeka ka daina sa min baki a maganata da family dina I don't like it "ka gani ba kai Allah dai ya shiryeki sakina "sai lokacin mumy tayi magana "ameen amman dai ka haɗa salihin dana da aiki ni yanzu darajanshi zaki ci nayi miki addu'a wallahi da kyar da dabara muradi ya kawar da maganarsu dady ya sanyo wata hira tare da lallabasu suka ci abinci bayan sunci suka mike suka shiga bangaren Samir anan suka dady cike da farinciki suka bar unguwar sai karfe goma ya shigo gidan kai tsaye ya kofar dakinta ya nufa ya murda yaji shi a kulle ya tsaya shiru yana kallon kofar kafin daga baya yayi knowcking daga cikin dakin tace "waye ne ?"kizo ki bude min zan dauki wasu abubuwana "bazan iya tashi ba kuma kar adameni sarkin matsala da shishigi kawai sai wani bare bare kakeyi kayi duk ka gama makircinka ya kare akanka ta karashe maganar tana jan tsaki naunauyen numfashi ya sauke sannan ya juya yana shafa goshinsa "shi dai yaga ta kanshi ya aurawa kanshi abinda ya dame shi dakinsa ya koma ya saka wasu kayan ya feshe ilahirin jikinsa da turare ya kwanta yana juyi da tunani washegari yana tashi ya fada wanka byn ya fito ya kimtsa ya dauki jakar computer dinsa ya wuce aiki bai dawo gidan ba sai wajen tara na dare yana can gidan Samir dan ragewa kanshi damuwa idan kaga Samir ka gansa kasan akwai bambancin mai yawa a tsakaninsu saboda yafi shi samun kwanciyar hankali ta kowani bangaren yayi haske yayi kyau kana ganinsa kasan tuni ya angwance sabanin shi da kullum cikin matsaloli da tashin hankali yake ..."
Yau kam daga gurin aiki gidan mumy ya zarce sai kusan karfe shida na yamma ya dawo gidan gani yayi komai na falon ya canza a hankali ya ajiye jakar system dinsa akan kujera ya hade hannuwansa guri daya ya tsurawa tangamemen hotonta ido dake manne da bango parlour'n yayi mamaki dan koda ya fita da safe babu shi agurin ,ya tsurawa hoton ido tayi wata irin dariya mai bayyanar da tsantsar farincikita a lokacin da za'a ɗauketa hoton ya sake bala'in kurawa hoton Idanunshi yana kallon kyakkyawar fuskarta ido wanda sai a lokacin ya gano tsantsar kamar da suke daita kafin ya sauko da dubansa zuwa surar jikinta dake jikin hoton ,tana sanye da dogon wando baki har kasa ya matukar kama jikinta sai farar ves da kadan ta rufe cibiyarta don haka ana iya ganin sawun kugunta inda wando bai gama rufewa ba rigar siririn hannu gareta gashi ta matukar bayyana halittar dake makale da qirjinta gashin kanta kuwa yayi sama da alamar tsalle take shirin yi a lokacin da aka dauka saboda hatta kafafunta sun yi sama gashi ta gantsaro tayi matukar kyau dan tuni ta canci a bata lambar yabo a bangaren kyau sai dai lokaci daya yaja tsaki mai bayyana tsantsar damuwarsa saboda duk wannan kyau nata ya zamo kyan dan maciji shi bai ma ga amfanin zaman hoton a falo ba yayinda a ganinta ta makaleshi ne dan burgewa ga duk wanda ya kalla mai zai hana duk wani lafiyyayen nmj daya kalla bai ji sha'awarta a ransa ba ? Idan kuwa mai tsananin sha'awa ne tuni zai yi realize ya cire hoton ya juyasa ya dauki jakarsa ya shige dakinsa bayan kamar minti goma Kisna ta fito tana kada kugu gashi idan tana tafiya kamar ka sureta ka gudu tsabar iya tafiya karaf idanunta ya sauka akan hotonta daya juya wata irin girgiza tayi ta rike kugu "wani ɗan iskan ne haihuwar asara ya juya min hoto wa na aika ko ina ruwan mutun da zaman hotona ? ya fito ya zuba mata ido Allah ya tsinewa duk dan iskan daya juya min hoto abar min kayana haka nake son ganinsa" ta karasa maganar tana jan tsaki muradi yayita kallonta ɓacin rai yayi masa yawa yana jin kamar ya soma koya mata hankali Amman ya share ya juya cikin zafin rai ya juya zuwa daki ...
basu hadu ba sai dare daya shiga dakinta ya ganta a kwance ta lullube rabin jikinta kallo daya tayi masa taja tsaki tare da juya masa baya ya kalleta yana shafa goshinsa ya karasa gaban mirrow dinta yana kwance agogon hannunsa ya cire ya ajiye ya hau gadon yana hauwa ta zabura ta mike "uhmmmm uhmm menene haka ?yayi shiru yana dubanta wai me yasa bazaka fahimci ko hanyar dakina banason ganinka ba bare hada gurin bacci ? bai yi magana ba ya fito daga dakin zuwa parlour yana zariya da tunanin abun yi kusan minti goma yana tunani can yayi murmushi daya tuno abinda zai mata ya ciro wayarsa yana neman layin jahid Kira uku yayi masa bai daga ba yaja tsaki yana katse kiran ya karasa gurin mai gadi ,mai gadi na ganinsa ya taso da sauri "yallabai barka da dare ?
"Sanusi " na'am yallabai "dan Allah ina zan samu kyankysai masu rai ?
"Kyankyasai kuma yallabai ?
Muradi ya daga masa kai "ina bukatarsa orgently "...
"gaskiya yanzu dare yayi yallabai duk inda zan samu sun rufe gidajensu irin unguwar nan kuma bai zama lallai a samu ba amman da dai zuwa gobe ne wannan mai sauki ne cikin minti biyar kacal za'a iya samo maka murda murda "is okay " ya faɗa yana zira hannuwansa duka cikin aljihun wandonsa ya soma sintiri a tsakiyar gidan ko cikakken minti biyar bai ba ya sake dawowa inda sunusi yake "kana ji ko gobe ka samo min su da wuri " yana gama fadar haka ya juya "ba da matsala yallabai ko guda dari biyu kake so za'a samo maka gobe a natse ya tura kofar dakin ya shiga daidai lokacin datayi wani juyi cikin bacci tana ƙoƙarin fadowa kasa yayi saurin kwanciya agurin a nashi azancin idan zata fado ta faɗa jikinsa aikuwa haka ce ta kasance ta fado saman fad'ad'd'en qirjinshi yayi saurin ɗauke numfashi ya daura hannunshi a suman kanta yana shafawa yana zukar numfashinta "da yanzu a kasa da zata fado ta jawo masa matsala ya kai hannusa yana gyara mata suman kanta daya rufe mata ido haɗe da cusa hannuwansa cikin gashinta ya matseta ajikjnsa yana jin wani iri abu suna masa yawo ajiki tsigar jikinsa suka dinga mikewa a haka shima bacci ya d'aukeshi farkawa tayi ta ganta ajikin mutun ba akan gado ba kamar yadda ta kwanta wata irin zabura tayi ta mike tana duba jikinta ko yayi wani abu daita shima a hankali ya bude kyawawan Idanunshi yana kallonta tare da dan yi mika da yin addu'ar tashi daga bacci still Idanunshi na kanta ajiyar zuciya mai sanyi ta sauke " ya'akayi nazo jikinka dan ban san yadda akayi ba har na farka na ganin kwance a wannan banzan jikin naka mai kama da karfi ? tayi maganar tana kallon surar jikinsa shi kuwa ido ya zuba mata kawai tare da mikewa tsaye ya raba ta gefenta zai wuce "atimar da kai nake magana ya'akayi na tsinci kaina ajikinka ?
"tsayawa yayi ya fuskanceta tare da sanya kwayar Idanunshi cikin nata muryarsa a kasalance yace "me kike tunani ?"ban sani ba asma zaka bani ba tambaya ta nace kayi ba "
"Ki kama kanki kisna ki san irin maganar da zaki dinga min sannan kiyi amfani da damarki karki bari ta subuce miki a wasu lokuta Allah na bawa bayinsa dama ba dan sun cancanta ba kina daya daga cikin wadan bayin da suka samu dama agurin Allah Kiyi kokari Kiyi amfani dashi yana gama fadar haka ya juya ya nufi kofar bayi cikin sanyi jiki ya cire kayan jikinsa ya saura daga shi sai boxes ya kalli boxes dinsa yaga duk ya jike da danshi uwa uba ga jijiyarsa sai harbawa take bakinsa ya tsuke yana kallonta kwance jijiyoyin jikinta sun yi rudu rudu alamun yana son tashi mamaki yayi a ranshi yace abun har ya kai haka ? wanka yayi ya fito daure da towel dinta tana zaune a bakin gado kallo daya tayi masa ta dauke kanta dan bata san ganin duk wani abinda ya dangancesa shima bai tsaya bin ta kanta ba ya fita ya shiga dakinsa ya shirya yadda ya kamata a parlour ya samu Samir ya mika masa hannu suka gaisa sannan yace " muje kou "naga bakayi breakfast ba ?"share batun breakfast din nan idan naje office zan sa jumoke ta haɗa min ko coffe ne na sha "gaskiya bazai yiwu ba muje zee ta haɗa maka tunda ita wacan sakariyar har yanzu batasan ciwon kanta ba "kada ka damu kawai muje har ya nufi kofar fita ya dawo ya shiga dakin Kisna tana nan inda ya barta da alamun ma bata tashi tayi Sallah ba muryarsa a sanyaye yace "ya har yanzu bakiyi Sallah ba "baza'a yi ba ko akwai abinda zakayi ne ?" No babu abinda zanyi wannan kuma ke da Allah amman ni kuma hakina ne nasa kiyi "to baka isa ba "Ki tashi kiyi sallah ni zan fita office "tsaki taja ta mike ta shige bayi ya girgiza kai sannan ya wuce ..."
Misalin ƙarfe shida na yamma ya dawo yana gama parking Sanusi ya dauko masa wata ƙatuwar kwalba mai dauke da kyankyasai masu rai da motsi yayi murmushi yace "ranka shi dade gashi da fatan sunyi "yauwa sanusi gaskiya sunyi yace ajiye min su agurinka zan amsa zuwa anjima sannan ya juya ya shiga ciki yana shiga parlour'n ya iske Kisna tana zaune tana wayarta data saba " sure i really miss you too when are you coming back to lagos plz ?"sosai fa shiyasa na matsu ka dawo wallahi, ina ai bai isa ba wannan body din naka kai kaɗai Allah common kiss bai taba shiga tsakaninmu ba gyaran murya muradi yayi hade da sallama ta juyo tana jan tsaki batare data amsa masa ba "eh wahalallen ne ya dawo kafin ta sake yin wata magana musa ya kashe wayar gaba-daya dan saboda muradi yaki dawowa Lagos saboda an fada masa yana nemansa ruwa ajallo bai ce mata uhm ba bare uhmmmm ya shige dakinsa karfe goma na dare Kisna ta shiga wanka ta jima tana saba jikinta sannan ta fito d'aure da towel tana fitowa taga kyankyasai far suna bin dakin gaba-daya ta rude ta gigice ta soma neman hanyar gudu aiko daya yayi wani sufa yayi kanta wani irin razannaniyar kara ta saki ta sulale kasa sumammiya. ...
Muna saida ingantattun maganin mata masu kyau da nagarta wanda ko da kudinka sai da rabonka tsimi , zumar Mata, gunba, gari insertion,kaza,zakara ,
jigida dadai sauransu.
1.Tsumi Yana saukarwa mace niima Kuma bazataji wuyar jimai ba.
2. Zuma Tana taimakawa wurin Jin sha'awa Kuma itama Tana taimakawa wurin jindadin jima'i.
3.insertion( Dan matsi) daban dabanne akwai Wanda ke matse mace kuma yake saukar da ruwan ni'ima sannan akwai na mallaka , idan ana bukata a tuntubi wannan number
234 815 945 0159..
Mmn sudais
[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Page 46
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da chiganvy, voyal lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ɗaya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096.
..Muradi dake parlour a zaune ya jiyo kararta yace "sarkin tsoro kenan " da kamar bazai tashi ba sai kuma yaji yana ra'ayin tashi ya duba yaga yadda zasu kare da mutanen nata , shigarsa ke da wuya ya ganta kwance flat a kasa bata numfashi towel din dake d'aure ajikinta yayi ta kanshi bai tsaya wani bi ta kan suturta mata jikinta ba ya isa inda take kwance cike da matsanancin tashin hankali ya sureta ya d'aurata ajikinsa yana dubata yana kiran sunanta sai dai ko motsi bata yi take ya gane suma tayi ya d'auko ruwa mai sanyi ya kwara mata ta sauke ajiyar zuciya batare data buɗe idanunta ba ya shiga bata kulawa har sai daya ga ta dawo daidai sannan ya barta ya ɗan matsa kusa daita karta haushi da ruwan bala'i ."
a hankali ta dan bude idanunta da kyar tana. furta "wayyyohhly Allah nah" cike da kulawa yace "sannu ya dauketa ya kwantar daita akan gadonta yaje ya d'auko mata doguwar riga ya saka mata dan gbdy jikinta babu laka numfashi ma da kyar take fitarwa , bai barta ba har sai daya ga bacci ya dauketa sannan ya bar d'akin ya koma parlour , kusan 11 na dare ta farka ta sauko da kafarta da niyyar saukowa