Showing 21001 words to 24000 words out of 495987 words

Chapter 8 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

ruf da ciki ,hakan yasa ta hau gadon sosai, hannunta na tsananin rawa ta kai bayansa ta fara shafawa a hankali jin bai yi magana ba , yasa ta canza salo zuwa massaging a natse ta dinga mammatsa masa sansar jiki tun daga bayan wuyansa da tsakiyar bayan kanshi har zuwa kasa gurin gwiwowinsa zuwa kafafunsa da tafin ƙafarsa "ya salam ya furta a kasan ransa dan sakonta yaje masa inda bai yi expecting ba , jin reaction din jikinsa ya fara sauyawa yayinda zuciyarsa ta fara bugawa da tsalle na kaiwa kololuwar sha'awa , cikin dakakkiyar muryarsa yace "stop......"
ya fada tare da sauke wani wahalallen numfashi."ka bari nayi maka massagin zaka ji dadin jikinka ya juyo a zuciye cikin rashin sani gaba-daya ya zubo jikinta sai gashi a saman ruwan cikinta ita kuma tana kasan shi hannunta duka a saman qirjinsa daidai kan nipple's d'insa , ya tsura mata idanunshi tare da haɗe rai , a tsorace ta cire hannuwanta ajikinsa ta zuba masa ido tana kallonsa , ya lumshe idanunsa yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa kusan minti goma suna kallon juna tare da shaƙar numfashin juna batare da yayi magana ba, ya
kai hannu ya ɗauki pillow yayi cilli dashi kasa ya lalubo bargo ya jefar sannan ya gyara kwanciyarsa ya lullube jikinsa tun tana ganin motsinsa har bacci yayi awon gaba dashi ta lalla'ba ta d'auko bargo da pillow ta kwanta a dayan gefen , ta lullu'be jikinta ta runtse idanunta itama bata ɗauki dogon lokaci ba bacci ya ɗauketa ..

Washegari

A hankali ya soma buɗe idanunshi kawai ya jishi ajikinta da sauri ya k'arasa buɗe idanunshi yaji ƙafarsa akan kafafunta ya kanainayeta yayinda hannunsa daya ke saman kirjinta daidai dukiyar fulaninta da sauri ya cire hannunsa da ƙafarsa ya mike tare da matsawa baya ,yaji kamar ya sakar mata mari dan bakinciki ," shiyasa fa baya son su kwanta guri daya waya sani ma ko yayi wasanin da jikinta "?
"Oh my goodness yarinyar nan tana son damun rayuwata saukowa yayi ya shiga yayi alwala yazo yayi Sallah ya koma kan doguwar kujera ya kwanta bata tashi ba sai gurin tara wanda wayarsa ce ta tasheta a bacci, ya kasa tashi ya ɗauki wayar har ta katse wani kiran ya shigo ta sauko ta dauki wayar ta mika masa ta shige bayi "hello my love aka faɗa daga can bangaren da kyar ya iya bude bakinsa yace "nawal ya kike "?
" Sorry na tasheka a bacci ko ya karfin jikin "?"Naji sauki ya za'a yi nazo na ganka ina son ganinka plz naga yanayin jikinka "
"Karki damu zaki gani dan nima ina son ganinki akwai abinda nake son muyi magana akai yana cikin maganar kisna ta fito daga bayi gabanta ne ya shiga faduwa da karfi ko ba'a faɗa mata ba tasan da wacce yake magana "?"Karki damu zaki ganni nima ina son ganinki ta sake maimaitawa kanta na kanta kalmar , ta dawo kusa dashi ta durkusa bisa gwiwowinta tana kallonsa kasancewarta agurin bai sa ya katse kiran ba sai ma cigaba da wayarsa da yayi daga karshe yace" me too tasan duk yadda akayi kalmar i love You aka furta masa idanunta yayi raurau da hawaye "dan Allah kace ka yafe min laifin dana maka sannan ka sake bani dama Ina sonka Aliyu mai yasa bazaka soni ba "?

"Bani da ra'ayin sonki , ko yin wata muamula dake ,ki rayu dani cikin wannan rayuwar ko ki rabu dani ki auri wanda zuciyarki ta kafu akan soyayyarsa tun farko ba damuwata bace , wannan da kika ji muna waya daita sunanta nawal nasan kina da labarinta itace matar da zan aura sai ki shirya zama daita idan fa zaki iya idan bazaki iya kofar gidan Aliyu a bude take ". yana gama fadar haka ya juya mata baya ta mike tsaye hawaye ya gangarowa daga idanunta kafafunta take d'agawa a hankali tamkar bata da laka ajiki "nawal ta furta sunan a fili dan Allah karki shigo rayuwarmu nida mijina yanzu ma yaya aka kare ,nasan idan kin shigo ko kallona bazai ba , har ta hau kan step zance zuci take ta shiga Kitchen ta soma kwabin fulawa dan yi masa samosa haka ta dinga aikin tana zance zuci tana hawaye tamkar wata mahaukaciya sabuwar kamu ,hawayen idanunta yaki tsayawa bayan ta gama samosa ta dibo arish ta bere ta soya da kwai sannan ta d'aura ruwan zafi ."

Tana tsaye a kitchen ya sauko parloun kasa fitowarsa kenan daga bayi jikinsa sanye da gajeren wando baki da farin singlet ,wuyansa rataye da farin towel yana goge fuskarsa zuwa wuyansa , yayinda kafafunsa ke sanye da bakin silifas yana tafiya yana goge jikinsa , kai tsaye kofar Kitchen ya nufa dan ɗaukar fury har ya kawo bakin kofa yaji sautin qarar dayan wayarsa dake ajiye a parlour tun jiya ,ya juyo ya dawo ya ɗauki wayar ya manna a kunnen "hello Samir ya garin"? " da fatan komai lafiya ko ? lafiyata qalau na gaya maka fever ne kawai kuma anyi maganinta kaine aji farko fa ,daga can bangaren dady ya amshi wayar suka gaisa ya masa ya jiki "dan zazzaɓi ne kawai fa dady me yasa zai faɗa maka dan kawai ya tadda maka hankali "to ya saukin jikin "?"Yanzu lafiyata qalau inshallahu ma gobe zan fita zuwa office "okay naji dadin abinda kace ba damuwa za'a yi komai yadda ya dace samir ma zai shigo karshen wata tare da mummynku dole ayi tafiyar dashi gashi Samir din yace zaku je buga wasa spain ko ".?
"Eh haka ne dady ".
"to shikenan Allah yayi jagora idan kun dawo sai kuje hollond da Austaraliya ayi abinda ya dace "to shikenan dady sai anjima ya katse kiran ya shiga Kitchen kamshi ne ya bugi hancinsa ya zagayeta ya buɗe fridge ya ɗauki abinda ya shigo dashi ya fita .."

shadaya da rabi na safe ta gama komai har da break fast ta gyara gidan ta hau sama tayi wanka dan zuwa lokacin tuni ya sauya kaya zuwa na gado wato kanana kaya zuwa wando da riga duk blue Black , tun ganiyar kuruciya bata sake ganinsa da manya kaya ba ,sai ranar daurin aurensu ,kuma tun daga lokacin bata sake ganinsa dashi ba, daga suit sai wondo da riga".

wardrobe ta bude inda ta jera kayanta ta tsaya tana karewa kayan kallo ta dauki doguwar riga ja wanda aka tsaga bangaren kafarta ɗaya har zuwa cinyarta hannun riga daya dan tsiriri ne yayinda d'ayan hannun ya zamanto dogo ta taje gashinta ta fakashi a tsikiyar kanta tasa ribbon ta kama ta fito ta zuba masa chips da soyayyen kwai da tea Mai kauri ta kawo masa inda yake zaune yana danne danne a system ta ajiye "kayi break kasha magani " gyaran murya kawai yayi ya cigaba da abinda yake ta juya zata bar gurin "ummmmm ummmmm ummmmm yayi sound din Kamar Waka ta juyo da sauri tana murmushi "kana magana ne "?
Ya d'ago ya bar abinda yake haɗe da tsura mata idanunshi "tana da damuwa a rayuwarta , daman haka take shi bai sani ba , shi da yake daukarta mai mugun girman kai da taurin kai da rashin son shiga lamarin mutane, a she abun ba haka bane shegen rawar kai ne daita kamar farar kura da surutun tsiya , yatsun hannunta ta kamo ta soma wasa dashi tana kallonsa , kawar da kanshi yayi yana jan tsaki bai gama takaicinta ba yaji ta soma waka har da dan rawa ..,"

"Omo walai if them pont gun to my head say make I deny you I go tell them say lallai Ni be lie.
"I fit spen all of my money on you (oh ho)
"Speed a couple million you (yeah yeah )
"Give you loving tell you say e don do (yeye)
Special type of felling that I feel when am with .......

" Enough dan Allah Malama bana son hauka anan ya fada a tsawace yana watsa mata kallon banza " shiru tayi tana dubansa kamar ruwa ya cinyeta ganin ya hassale tace "kayi hakuri dan...... " jeki dan Allah banason hayaniya kin wani cika min kunne da banzar waka da wata muraryarki gangarin da bata dadin sauraro ,tsimi tsimi ta bar gun tana tabe baki ,yace " mahaukaciya kawai ji yadda take faman wangale baki kamar wata shasha ya yaja tsaki tare da maida kanshi a kan computer..

Tunda ta koma sama ta kwanta lamo tana tunanin rayuwa bata sake yunkurin saukowa kasa ba , sai misalin karfe huɗu na yamma , shima gabanta taji yana ta faman faduwa da bugawa ,ta sauko a natse take daga kafafunta , aiko idanunta suka ci karo da mugun abu ,dan kuwa wata matashiyar mace ta gani zaune a gefen mijinta ,sanye cikin doguwar riga blue black wacce aka yiwa aiki da zare milk colour a gaban rigar da hannun rigar , ta nad'e kanta da mayafi milk colour ,haka kafafunta sanye da takalmi blue black da ratsin milk colour , shekarunta zasu zarta nata a haihuwa, tana rike da yatsun hannun Aliyu cikin nata tana murzawa tare da yi masa sannu .
a hankali ta dinga takowa jiri na dibanta har ta karasa saukowa "Allah sarki my love sannu kaji Allah ya baka lafiya kaga da muyi aure bazan taba barinka kai kadai ba ,dole ina tare da kai a cikin wannan yanayin , kusan abinda tafi furta masa kenan ,yayinda kisna ke binsu da wani irin kallon mamaki "a gidan aurenta wannan film din ke faruwa ?" Take zuciyarta ta dinga tuttukin tana zafi da ciwo taji kamar taje ta rufeta da duka har sai taga bata mosti, sai dai sanin cewa bata da wani power agurinsa yasa ta d'auke Kanta akansu ta nufi kofar shiga kitchen zuciyarta na wani irin tsalle da rad'ad'i , tana gama shiga ta danne lip's d'inta na kasa da hakorinta da karfi tamkar zata fasa lebanta "ya Allah me ya kamata nayi yanzu "?"Na ɗauki mataki akanta ne ko kuwa na hakura na kama girmana ?"Ki hakura ki kama girmanki kisna idan abu mai kyau tayi miki da sannu zata ga sakamako, idan ma akasin haka ne shima zata girbi abinda tayi tunda itama macece "mai yasa kika zo gidana ?" Ta sake furtawa a fili
"Mai yasa bazaki bari har sai kin kasance mata a garesa ba ?"
"Mai yasa na sauko? " da nayi zamana a sama da ban haɗu da wannan tashin hankalin ba , cikin sheshekar kuka take waɗan zantuttukan "mai yasa Aliyu ?kasan ina tsananin sonka dole zanji babu dadi a raina idan naganka tare da wata ". "mai yasa ka bata dama zuwa inda kake alhalin kasan kana da mata ?"Mai yasa zaka min haka Aliyu ?"Why! why!! why !!!do you this to me Aliyu ?".
"A cikin soyayyar da nake maka har yanzu ban bayyana maka rabi daga ciki ba, ka tausaya min kar zuciyata ta tarwatse akanka " na fita sonka da bukatarka , zan sadaukar maka da dukkanin farincikina , ka yarda dani dan Allah ka bani dama akwai sauran lokaci da zan gyara zamantakewar mu ,Aliyu duk abinda nayi maka ba yin kaina bane , zugar aunty afra ne gashi tasa na dasa kiyayyata acikin zuciyarka tun daga zamanin kuruciyata har zuwa auremu ,plz forgive me and forget what I did to you ,nasan kayi tsananin fushi dani ne shiyasa baka shayin aikata mummunar abu gareni ,sai dai bazan iya ɗaukar zuwan wannan matar gurinka ba ,I will be able to handle this situation tana cikin wannan halin ya shigo kamar an jihosa bataji motsin shigowarsa ba sai tsayuwarsa a gabanta taji yana huci tamkar mayunwacin zaki"uban me kike yi ?
"Ko baki ga anyi bakuwa bane da zaki wani tsaya batawa kanki lokaci ki kawo mata wani abu ta sha ".
Tayi saurin gyada masa kai tana goge hawayen dake kwance akan kuncinta "da kyau kuka ba ?". ya fada yana kai hannunsa ya dago ha'barta Yana kallon cikin kwayar idanunta tayi saurin girgiza masa kai alamun "a'a ".
"uban meye wannan idan ba hawaye ba da zaki ƙaryatani ?"Shine amman kayi hakuri bazan sake ba ta fada muryarta na rawa ya ingiza ta baya da iyakacin karfinsa tayi taga zata faɗa tayi saurin rike Kitchen cabinet ta tsaya bisa kafafunta tana sauke numfashi da kyar "haka nake so kullum nayita ganin zubarsu har zuwa sanda zuciyarki zata buga ki mutu ......".Ya karasa maganar yana sakar mata tsadadden
murmushinsa ,"minti a shirin na baki ki shirya mata abinda zata ci yayi baya kaɗan yana kallon falon "my nawal mai zaki ci ?".....

Mmn Sudais
[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
 CUTAR DA KAI
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

~TRUE LIFE STORY~
Free Page 7

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim

"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalmi, getzner na cotonou da  chiganvy, volyal lace  duk akan farashi mai sauki ,ga bukatar  siyan ɗaya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ..."🥰🥰

Tambayar    da  yayiwa  nawal   yasa   ta mike tsaye cike   da yauki da  rausaya  ta  soma takowa   zuwa    bakin kofar  Kitchen  din  ,ta tsaya  a gabansa tare da  rungume   hannuwanta  duka  a saman  qirjinta ta  tsura  masa  idanunta tana kare masa kallo ,ganinta   tsaye  a gabansa  yasa   kisna juyawa  da  sauri  tana danne   kukan dake shirin kufce mata  dan babban  abun  kunya  ne gareta  ta  bar  nawal  taga hawayenta  ko damuwarta   "me   zaki ci a  dafa miki  my nawal ?".  sautin  muryarsa   ta   doki  dodon  kunnen kisna  ,take  zuciyarta  ta cigaba   da  dokawar  da take   a  tun sanda  ya  shigo  kitchen  din , cike da  sihirtaccen  kaunar da  nawal take wa Aliyu ta  sake  matsowa  jikinsa  tamkar  zata shige  masa   ta kai hannunta  ɗaya  ta shafi gefen  fuskarshi cikin shaukin  son shi  tare da jin  dadin kulawarsa gareta "tabbas Aliyu na matukar sonta   tunda  har  zai iya  mata  irin wannan karramawar  a gidansa".
"i love  You so much my love ta faɗa tana kashe masa  idonta ɗaya   "I love you  too my nawal ki faɗa  min  abinda kike son ci "?nawal ta saki murmushin  jin dadi  tace "my  love  karka takura min  kanka da auntyna  banason wahalar da....."
Aliyu  bai  barta  ta k'arasa maganarta  ba ya katse  mata hanzari  "nasan  halinki  da rashin son cin  abinci  just tell me  what you ... .."
itama  saurin  katse shi tayi  ta hanyar  sakala hannunta  cikin tafin hannunsa ta soma masa tafiyar tsutsa  yayinda idanunta  ke  kanshi ta soma   tafiya  da baya da baya  dashi , tana masa  magana  a shagwa'be   .
"Cikina  akoshe yake  my love  if not da  zan so naci wani abu a gidanka  kodan na sake faranta maka  ". wani irin yanayi na zallar sha'awa ya tsinci kanshi ciki gabad'aya tsigar jikinsa ta mike gabadaya mazantakarsa ta motsa abunka ga lafiyayyen namiji   ya sausauta  muryarsa sosai kana   yace"ok my nawal " .

a sukwane kisna ta juyo  idanunta ya sauka a cikin na nawal sakamakon fuskarta na kallon  kofar Kitchen  , murmushin gefen  baki kisna  ta sakar  mata tana mai danne  abinda taji ya sauka  a tsokar dake makale  da qirjinta ,itama nawal  din  murmushin barikanci ta sakarwa  kisna tana sake shigewa Aliyu kamar zata ratsa gangar jikinsa .
  "Yau naga abinda yafi karfina , anya kuwa rayuwata  zata d'aure  a gidan

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login