Showing 252001 words to 255000 words out of 495987 words

Chapter 85 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

ganin yadda ta kwantar da hankalinta   yasa hankalin mutane gidan ya  ɗan kwanta  , kwasam  yau ta tashi da son ganin musa kamar wani aikin asiri tun safe take jaraba fita daga cikin parlour babu dama sai tayi kamar zata fita sai wani ya fado cikin haka mumy  ta shiga Kitchen  taya masu aiki girki ,dan dady ya kirata yace "parfesun nama rago yake son ci  shine ta shiga da kanta dan bata wasa da abinci mijinta iyakar  masu aiki girkin gabadaya gidan da wanda ake kaiwa masallaci sadaka akan al'amarin kisna amman na dady da kanta take girkawa , yayinda zainab ke   tsugunne tana tayata ta tattara dattin kitchen ta  fito  hannunta rike da abun kwashe shara  zata kai haraban gida sai ga kawarta naima  ta shigo parlou'n  cike da mamaki ganin ta ajiye abun kwashe shara ta rungumeta "naima yau kice a gidanmu ? "Wallahi kullum ina ta saka rana yau dai nace lallai sai naxo ko dan surutun da kike min "
Gani yadda suka shagala suna jin dadin ganin juna yasa kisna wacce ta  fito daga daki ta karaso inda suke "aunty zee bari na zubar miji da sharar tunda kinyi bakuwa "okay kisna yi sauri ki dawo ta ɗauki abin kwashe shara ta fita ta zubar tayi jifa da abun kwashe shara ta nufi get din aunty afra aiko taci Sa'a mai gadin gidan baya nan tay nufi kofar fita gabanta na luguden bugawa da matsanancin karfi cikin Sa'a ta fice sai unguwarsu musa tana shiga Uguwar idanu mutane caa sukayi kanta sai kallonta suke suna nunata  da baki kusan yoroba da shegen gulmar tsiya sai dai kisna bata  damu ba burinta ta daura idanunta akan musa wani mutumi mai suna eleji ya kalleta ya girgiza kai  yace "wannan yarinyar bata jin magana bata tausayin iyayenta ko me zatayi da musa ?Alfa dake zaune kusa dashi yana dinki ya bashi amsa da "kasan irin abinda yake mata killa sunji dadin juna ne yasa suka kasa rabuwa "gaskiya kuma fa da alama dan nacinsu yayi yawa most especially ita yarinyar suna Kallonta ta shige gidan olegele kai tsaye dakin alaja mutia ta nufa nan ta isketa zaune kamar koda yaushe tana ganinta ta haɗe rai tamkar taga mutuwa tana son yarinyar kodan son da takewa autatan amman yadda iyayenta suke nuna kwamatar d'anta yasa taji yarinyar ta fita ranta "me kika zo nema so kike kijawowa dana maseefa ko ? " kiyi abinda iyayenki suke so ,ada naso musa ya aureki Amman a yanzu gaskiya bazan bari ya aureki ba saboda banason yaro mai gudu ya bar gida mara tausayin iyaye ne kisna ta durkushe kasa bisa gwiwowinta tana kuka "dan Allah mumy karki ce haka kar laifin yan'uwana ya shafeni ba musa bane basa so nice basa so dan Allah ki taimakeni kada ki rabani da musa ina son shi zan iya mutuwa akanshi ta soma jan gwiwowinta ta karasa gaban alaja muti sosai tana kuka tana rokonta lura da tayi hankalin alaja muti ya koma bayanta yasa ta waigo a hankali musa ta gani tsaye sanye da gajeren wando iya gwiwa da da riga t shirt ya zuba mata ido yana kallonta kafin daga baya ya miko mata hannunsa alamun tazo garesa kasa tashi tayi "ka fahimtar da alaja yadda nake sonka wallahi bazan iya rayuwa babu kai ba idan ta rabamu mutuwa zanyi yanzu ma dan na ganka na sato hanya nazo "kunji ba baki da aiki sai satar fita daga gidanku ni dai ki rufa min asiri kudina bana zuwa police station bane Dan magana kadan za'a kai karar mutane asa mutun kashe kudi ku kuma gaku masu kudin banza "ya isa maa'ami ki daina faɗa mata haka karki manta duk saboda ni take shan wannan wahala ban san abinda yasa y'an'uwanta basa sona ba ni ba mutun bane ? Ya tambaya ransa a matukar bace "rabu dasu tsinannu da basa mutunta soyayya wallahi da naji sakina ta fita araina amman yanzu kayi kokari kayi mata ciki ni zan tsaya maka kuma zanga uban daya isa ya zubar min da jikana jata ku shiga cikin daki joooooo allah yasa ma cikin ya samu a yau "ameen suka ji an amsa musu daga baya iya arfat ce "kayi mata ciki duk muna bayanka nasan dole idan tayi ciki abarku kuyi aure ,idan ma sunki yarda da aurenku ni zan sa yayansa adam yayi miki komai na aure meye a auren naku na hausa ?" ince gado ne sai kwaba da kayan Kitchen kisa aranki zamuyi miki komai zamu zama danginki". kisna ta rarrafo gabanta ta rungume kafafun iya arfat "na gode aunty Allah saka da alkhairi sai dai ni ko babu komai zan zauna da musa "ai shiyasa zamuyi miki abinda zaki ji dadi saboda kina son Musa .
Musa ya karaso inda suke ya tayar da kisna tsaye "tashi kar kafafunki sunyi ciwo ya jata  direct zuwa dakinsa suna shiga ya rungumota jikinsa ta sauke naunauyen ajiyar zuciya daman kuma abinda tayi missing kenan ya kamo bakinta ya fara tsotsa kamar ya samu sweet sai daya tsotsa son ranshi sannan a hankali ya zarce da romancing d'inta  har ya rabata  da kayan jikinta ya kwantar daita akan katifarsa ya soma tsotsan gabanta tun tana jin hirar alaja mutia da iya arfat ta dawo ta daina ji yana ta kokarin ya shigeta saboda a lokacin ya dandani dadin mace  dan bayan rabuwar su da kisna  ta karshe ya hadu da wata yarinya wacce ta kasance yarensa tolani ta nuna tana sonshi kuma har   sun sadu da juna sunyi sex shiyasa yanzu burinsa  bai wauce  ya sadu da kisna ba yana ƙoƙarin ɗaukar hanyarsa kisna tayi firgigib ta dawo haiyacinta ta mike zaune zumbur tana girgiza masa kai ya janyota jikinsa ya koma jikin bango ya jingina yana maida numfashi "bakya son muyi sex ? Tayi shiru tana kwance ajikinsa babu kaya "ki bari muyi idan kinyi ciki iyayenki zasu yarda muyi aure ko kin fasa aurena ne ?
Ta girgiza masa kai alamun "a'a ina so mana "okay ki bari muyi ni tsoro nake ji bai takurata ba yasan wata rana da kanta zata yarda dan haka ya zarce da romancing d'inta daman ita abinda tafi so kenan .."

can gida kuwa hankalin mumy bai kai kan kisna bata gidan ba a tunaninta tana daki ,ita kuwa zainab haka nan taji gabanta ya yanke ya fadi ganin har kusan awa daya suna hira da naima kisna bata shigo ba daga kai shara zumbur ta mike ta fito tana dube dube bata ganta ba ta isa gurin mai gadi ta tambayesa yace "ina nan zaune banga fitowarta ba, ki dai koma cikin gida tana ciki tayi shiru tana tunani sannan ta juya da sauri ta shiga d'akinta bata nan ,nan fa hankalinta ya sake tashi da sauri ta sallame naima ta dawo ta kira mumy daki jikinta na rawa tun kafin tayi magana mumy taji gabanta ya fadi daman kuma tun tana kitchen take jin faduwar gaba "kisna ta gudu ko ? Mumy Tayi wa zainab tambayar jikinta na rawa ,kai kawai zee ta iya gyada mata take mumy ta  zube  kasa sumammiya zainab tasa ihu tare da fitowa falon masu aiki suka fito suna tambayarta "mumy ta suma kisna ta gudu ta dauki ruwa ta nufi dakin da sauri ta shiga shafawa mumy ruwa da kyar numfashin ta dawo haiyacinta hawaye banda zubo mata babu abinda suke masu aiki suka kamata suka daurata akan gado suka kara karfin ac saboda da kyar take janyo numfashi zainab ta kira Samir a waya shi kuma ya kira ya badamasi kafin kace me sai gasu a tare  Samir madu da ya badamasi Aliyu baya nan sun fita da abokansa   suka yi cirko cirko akan mumuy tana ganinsu ta mike zaune tana kuka "ku taimakeni ya'yana kisna zata sa ku rasani ,wallahi zan mutu akan wannan matsalar madu ya rungumeta ajikinsa hawaye na zubo masa yana goge mata nata hawaye "kiyi hakuri mumy karki mutu ki barmu Gara mu kasheta da hannunmu mu rayu dake .. "

"daman ni nasan shegiyar yarinyar nan nadamar karya tayi yau kuwa  zata ci ubanta Samir ya fada tare da yin hanyar waje madu ma   ya mike ya biyo bayansa take mumy taji wani karfi yazo mata ta mike da sauri masu aiki suka ce ta zauna karta bisu amman tace daita za'a tana son ganin mahaifiyarsa tare da zainba suka fito haraban gidan, Samir ya dinga kiran layin Aliyu sai dai wayar na ringing ba'a ɗauka ya kira ya kai sau biyar mumy tace "muje gidansu  tun kafin jinina hau dan wallahi bazata kwana a gidansu ba "number aliyu nake nema mumy tana shiga bai ɗauka    daga bayansa  yaji zainba  tace "kamar wayarsa  tana  dakin mumy ya jona caji "okay gama ya badamasi nan mumy ki koma kiyi zamanki dan Allah ya badamasi muje "a'a tare zamu yau sai naje muyi ido hudu da uwarsa ke zainab kira min afra muje tare cikin kankanin lokaci zee suka fito tare da afra suka shiga mota suka nufi unguwarsu musa a lokacin daya gama jagwalgwala kisna har tayi realese shima  yayi ,ya  mike tsaye  tare da sanya kayansa yana  lunshe mata ido  tare da kudurta yau duk runtse zai yi sex daita tunda yasan anan zata kwana yace "bari naje na kawo miki abinci yayi kissing din goshinta ya fita ta dauki kayanta ta saka ta koma ta kwanta akan katifa tana jiran dawowarsa   yana fita gidansu fatai ya shiga ya amshi wiwi a hannu shakiru ya zuka yana fitar da hayaki fatai ya kalleshi "d'azu naga shigar ife dinka gidanku ta tafi ko kuwa til down zakuyi yau ya fad'a saboda shima a tunaninsa an wuce gurin Musa ya gyada masa kai alamun "eh ai yau kwana zamuyi muna yi ya karasa maganar yana tallabo joystick dinsa dake cikin wando fatai ya kwashe da dariya" shiyasa yarinyar ta kasa rabuwa da kai kana rikita musu yarinya .."

kisna na kwance taji an shigo gidan da hayaniya ta zabura ta  mike tsaye jikinta na rawa "kamar murayar yan gidanmu take ji Samir na shiga bai tsaya wata wata ba ya fara bubbude dakuna gidan iya arfat na ganisu ta ganesu Dan su sha haduwa a tsation tayi saurin kulle kofar dakin da  kisna take ciki da mukulli  ai kuwa Samir bai tsaya  bata lokaci ba ya kasheta da mari yana ƙoƙarin kwace mukullin hannunta   alaja mutia ta mike da kyar da kafafuwanta hagu da dama mumy ta hantsilata  sai gata ta koma ta zauna dabas a kasa tana zazzare ido  "ina yarinyata ku fito min da  'yata  shegu tsinanu "bata gidan inji cewar alaja mutia "kika ce bata gidan mai yasa wannan tsinanniyar tana ganinmu ta rufe daki ?Ba alaja mutia ba hatta kisna jikinta rawa yake neman hanyar fita take daga dakin babu saboda window dakin akwai karfe Alhaji abudlganiyu ya fito a gigice  yana tattale kafafu rike da ledar fesar yana bada hakuri dan ba sai ya  tambayi ba'asi ba yasan  abinda ya faru tunda yaji zuwan kisna gidan har da hirar su ,ganin yadda yake yasa ya  badamasi ya kamoshi ya zaunar dashi "ka zauna ko kuma ka koma daki hayaniya ce ta kaure sosai, cikin haka sai ga musa rike da farar leda yana ganinsu ya hau bude kafada yana tale kafafu babu wani alamar tsoro a tattare dashi ya shigo yana cewa "uhmmm menene me kuma kuka zo yi gidanmu tasssss tasssss Samir ya dauke shi da mari "Dan ubanka wa kake  wa wannan tambayar "? tasssss madu shima ya sauke masa nasa marin ta baya "ina kisna ka fito mana daita ko kuma ka jika a lahira Samir na dukansa madu na dukansa   shi kuma ya badamasi yana can gurin baban musa yana lalla'bashi ya koma daki dan karsu karasa gawar da ba tasu ba yayinda iya arafat tayi bayan gida da gudu ta kira number yayyen musa Ai da bolaji da iya beji  alawo   adam ne kawai yace ba zai zo ba saboda ya gaji da matsalar , matsowa alaja mutia tayi tace  "karku kashe min dana akan yarinyarku ance muku bata nan idan tana nan za'a fito da ita "dauuuuuu mumy ta ɗauke mata da mari ita da afra "me yasa zakiyi karya alhalin kema uwace ,uwa ta gari bata goyon bayan karya akan gaskiya idan yarki ce kisna zaki yarda tana zuwa gurin namiji as age dinta ?"Kinsan Allah sai kun fito daita sai dai idan bani na dauki cikin kisna na tsawon wata tara acikin cikin nawa ba ,suna cikin haka sai ga yayyen musa sun shigo a tare dambe ne ya kaure jama'a suka  cika gidan makil suna bada hakuri ana rike mumy da afra ana rike yayar musa Iya beji Dan ita alaja mutia ba'a maganarta an wancakali daita tana zaune kasa rike da kafafuwanta ,da kyar  Musa ya kwace kanshi Samir yayi masa duka ya farfasa masa baki ya nufi tsakar gidansu ya  dauko roban kalazir ya watsawa  mumy a fuska  yana cewa "ku bani a shana na kyata wa uwarsu ni nafiku tashanci da hauka da uwarku zanyi "inna lillahi wa ilaihi rajiun mumy ta furta a rikice tare da kai hannuwanta duka fuskarta gabad'aya hankali Samir ya bar bakin kofar da kisna take ciki yayo Kan mumy haka  madu da ya badamasi da afra zainab ta saka razananiyar ƙara itama tayo kan mumy tana kuka Musa na kokarin kyata ashaana sai ga Aliyu ya shigo a gidan  guje  ....."


Mmm Sudais[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
  CUTAR DA KAI
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Page 38

~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy, volyal lace  duk akan farashi mai sauki ,ga mai  bukatar  siyan ɗaya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096.

...... Musa  na  neman  fuskar  mumy  dan cilla mata  wuta   zaraf  yaji    aliyu  ya  rike  tsintsiyar  hannunsa  dake  rike da  ashana  bai  tsaya  wata  wata ba  ya  murde  masa hannu  take  hannun  musa   yayi kara  kasssss ,
musa ya  bude baki   ya  saki  wani   razananniyar kara   mai sauti  yana haki  wanda yasa jikin kisna ya  sake ɗaukar rawa  ta rude ta gigice  a cikin daki  "wayyo   zan  mutu   ka  sakar  min  hannu  wayyo  zafi  kashin hannuna zai  tsage  maami  (egbami)  ooooo  ki taimakeni zai kasheni  duk   cikin  harshen yoroba   yake wannan  maganar  yana rokon muradi wanda jikinsa  ke  karkarwa tamkar dan tauri   kisna  najin  sautin musa yana kiran zai mutu a  taimakesa  ta soma bubbuga  kofar  d'akin  da karfi tana ihun a bude mata  amman  tashin hankali da'ake ciki yasa  babu wanda yaji ..

"Me  kake  shirin yi ? Aliyu yayi masa tambayar  cikin  tsananin tashin hankali da  zafin zuciya  jikinsa na wani irin  rawa  cikin  muryar kuka  zainab  tace "kalanzir  ya watsa mumy a fuska  har yana cewa a bashi a shana  ya   kyata mata "what ?" Muradi  ya fada da karfin cikin zafin nama ya sake murde hannun musa batare daya kalleshi ba  "waye kai dan ubanka da  zaka zubawa mamana kalanzir a  fuska ? "Kasan  wacece  ita ? " kasan matsayinta da darajanta   ?  "zaka iya yiwa mahaifiyarka  haka  ?  ya dinga zubo masa  tambaya yana murde  da hannunsa  sannan   ya fuskanceshi yana  zabga masa  maruka   da d'ayan hannunsa , cikin haka  alamu dan kanin baban musa ya  shigo  a guje  yayo   kan Aliyu  gadan gadan Aliyu ya dauki  musa  gabad'aya yayi filingin dashi  a jikin kofar  dakin da kisna take  ciki  yayi sama ya dawo kasa ya zube warwassss   yana sakin  kara dafe da hannunsa  dake  masa wani azababben  zafi ."

Aliyu  ya  soma  kaiwa  alamu  naushi  a  fuska  shima alamu ya kaiwa Aliyu sai dai ko sau daya bai samu nasarar samun Aliyu ba  saboda yana  gocewa, alamu  bai yi auni ba yaji  Aliyu ya damki  kafadansa  bai  sake ba sai  daya  ji  kashin gurin yayi kara    sannan  yayi  jifa  dashi  ya soma ƙoƙarin  sunce  belt  din dake kugunsa gani haka yasa  'yan'uwan musa  suka fara neman hanyar guduwa  aiko ya hau zuba musu belt  ta ko'ina gabadaya  ya  haukace dukansu kawai yake  kamar zai kashe su  alaja mutia ta rarrafo ta rike wa Aliyu kafa " kayi hakuri  dan girman  Allah  karka kashe min ya'ya  za'a fito muku da yarinyarku  ba dai yarinyarku kuke son a fito daita ba  to za'a fito  daita ? "Ku bude kofar ku fito musu daita mu huta  muradi  ya fixge kafarsa  tare da tureta  tayi  baya dabas ta zauna ya hau zabga mata  belt   sai faman tsosa jiki take tana bashi hakuri yaran suka kamota suka

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login