Showing 93001 words to 96000 words out of 495987 words
Chapter 32 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt
idan kuma kin ƙaryata Bismillah nafiki iya iskanci ya juya ya kwanta ya bar ta dafe da kunci tana hawaye ,haka ta dinga fama da matsanancin sha'awarsa daga karshe ta soma yin azumin Annabi salihu yau tayi gobe ta huta tare da cigaba da tsarki da ruwan zafi a hankali taji sha'awarsa na raguwar a zuciyarta sai dai ta rame sosai kallo daya zaka mata kasan tana cikin tsananin tashin hankali .."
Cikin kwanaki ta lura miskilancinsa ya karu fiyye da sauran lokuta komai tayi fada da abun fada da wanda bana fada ba , kuskure kadan tayi zai hau balain da maseefa da duka ,tayi mean dinsa domin tasha alwashin bazata sake daukar hukunci duka ko mari daga garesa ba ,tana kwance a daki taji gidan ya cika da hayaniya ta mike dauki karamin mayafi ta lulluba ajikinta ta fito taga ko su waye , abokansa ne kusan su hudu har da rohan dukkanninsu sanye cikin hadadden suit baki suna ganinta suka kura mata kyau saboda tsananin kyawun halittan da Allah yayi mata ta gaishesu suka amsa tare da kawo musu ruwa da lemu duk suka dauke idanunsu akanta banda rohan ,daya balain kura mata ido kamar zai cinye ta shi dai Allah ya jarabeshi da tsananin kaunarta ji yake kamar ya ɗauketa ya gudu daita yawancin lokuta saboda ita yake zuwa gida duk muradi ya lura dashi aiko bai san sanda bakinciki yasa ya take masa ƙafarsa ba ,duk da cikin shoe suke sai daya ji zafi ya ratsashi har tsakiyar kanshi , ya waigo da sauri ya kalli inda muradi yake zaune a gefensa sai dai gani yayi idanunshi na kan screen din wayarsa idanuwa ya shiga zarowa take gumi ya shiga tsatsafo masa sauran abokan ne kaɗai suka lura da hakan ban da kisna i ta juya ta koma kitchen domin kawo musu cake har ta kawo ta ajiye ta nufi bangaren aunty zeey muradi Bai dauke ƙafarsa ba sai da rohon ya kai bakinsa daidai saitin kunne muradi "am really sorry muradi .."Ya Dan dago ya kalleshi yace "me kayi kake nadama ?"Ni nasan abinda nayi Ni dai kayi hakuri dan Allah ka yafe min ba da son zuciyata bane kyawun matarka ne yayi , kamata yayi ka sake kellaceta sosai , tsaki yaja ya mike ya nufi sama sai lokacin rohan ya saki wani wahalallen numfashi tare da ciro hancky daga aljihunsa yana goge gumi "..
Tana isa bangaren aunty zee taganta karasa shiryawa ya Samir kayansa acikin jakar yan kwallo "a she Wai tafiya zasuyi buga wasa kasar Spain gobe Amman shine ya aliyi ya kasa sanar mata sai wani ciccin magani yake mata , taji wani iri a zuciyata tana bakinciki rashin daukarta da mahimmanci da bai yi aunty zee ta lura daita tace "halan baki san gobe zasu tafi Spain ba "? Ta gyada mata kai tare da cewa "nasani mana har ma na shirya masa kayansa bari naje nayi masa cel din dambu nama dana yi masa saboda tafiyar ta fadi haka dan kar hankali aunty ya tashi dan kusan idan taganta cikin damuwa sai itama tashiga har ma ta ninkata ajiyar zuciya aunty zee ta sauke tace "lallai Kisna wato shi kadai kenan kika wa dambu nama shi yayanki fa ?
"Shima matarsa tayi masa tayi maganar tana murmushin karfin hali tare da mikewa ta dawo part dinta har lokacin su rohan suna zaune kuma idanunshi kyam akanta ko kiftawa baya son yi har sai da daya daga cikin abonkan yayi gyaran murya sannan ya dauke idanunshi ,cikin sauri ta shiga kitchen ta dauko wata farar roba mai kama takeway ta zuba masa dambu nama ta nufi daki a tsakiyar dakin suka kusan yin karo dashi har wayarsa ta sabuce ta fadi kasa itama roban hannunta ya fadi ya cire hannu cikin zafin nama zai tsinka mata mari ta ja baya da sauri cikin tsananin tsoro tana sauke numfashi tsaki yaja yana cewa "wannan wani irin hauka ne ?" ayi mutun sam babu hankali .
ranta yayi mugun ɓaci tace "meye kuma na rashin hankali a nan sauri nake na kawo maka dambu nama dan ban san yadda tafiyarku zata kasance ba a daren zaku bar gida amman da yake kai ..Saurin shiru tayi tare da matsawa da sauri sakamako hannunsa daya daga zai sauke mata mari ,ta soma magana kasa kasa " haka kawai daga abun arziki zai ya zama na tsiya ranta yayi balain ɓaci ta bar dakin a fusace , take zuciya ta rufe shi ya biyota kamar zai tashi sama a zuciye ya kai hannu yana ƙoƙarin kamota a daidai corridor dan tsintsinka mata maruka har ya daga hannunsa zaraf ta rike masa hannu tana huci "wallahi wallahi baka isa ka mareni ba , ya Aliyu ka daina marina kisna anan duniya sai dai a wata duniyar idan mun hadu ,saurin zaro idanunshi yayi cikin tsananin tashin hankali da mamaki yana kallonta jikinsa na wani irin kyarma kafin kace me tuni gumi ya shiga tsatsafo masa hankalinsa a matukar tashe yace "Ni....Ni kike fadawa haka ?
"Na fada maka waye kai? " wallahi baka isa ka mareni ba ta karasa maganar tana wurgi da hannunsa ta sake juyawa ta soma tafiya zuciyarta na wani irin zafi ,ya sake biyota daman daga ita sai doguwar riga mai mara nauyi da pent dan ko bra babu ajikinta hatta mayafin jikinta ta baro shi a daki , ta juyo tana kallonsa cikin tsananin ɓacin "ya Aliyu idan ka isa ka biyoni da niyyar dukana kaga abinda zai faru wallahi sai na fita tsirara haihuwar uwata daga gidan nan ta cire rigar jikinta tayi wurgi dashi a fuskarshi ta saura daga ita sai pent tace "bismillah biyoni idan ka isa zaro ido yayi sosai yana kallonta yana furta kalmar "laila a ilallahu Muhammad rasulillahi Sallallahu alaihi Wasallama "yanzu kisna sai ki iya fita haka ?
"Sosai kuwa ka biyoni kagani fita zanyi haka na karade unguwar bayan duk abokanka sun gama gani haka idan yaso sai ka sakeni da tushe , ka huta nima na huta da bakincikinka da nake kunsa kullum haba mutun sai jaraban tsiya ,wallahi na gaji da duka na gaji da mari kana son maidani mahsukaciyar karfi da yaji tunani ya aureni ,daga yau na kashe duka ko zagi kana cewa zaka mareni zan dauki mataki sai dai kayi duk abinda zakayi ....."
Naunauyen ajiyar ya sauke da karfin gaske gumi na sake karyo masa ta ko'ina ajikinsa wani dabara ne yazo masa dan yasan yadda ta nuna yasan kadan da aikinya yace "to shikenan ki dawo ni ba dukanki zanyi ba "Ni dai nafi son ka biyoni ka dakeni kagani ...."
"dan Allah ki dauki rigarki ki saka bazan biyoki ba "aikin banza har ni zaka dingawa shakara ta hanyar mari ko dan kaga ina kyaleka kaima kasan duk abinda kake min ina shanyewa na kyaleka saboda nasan nayi maka ba daidai bane bancin haka kai ma kasan abinda zan iyayi wallahi ".
" yanzu idan kana bukatar ka kai hannu ka taba lafiyar jikina to ka shirya biyoni waje a haka to zan tsaya a gaban mutane sannan ka iya sa hannu ka tabani in ba haka babu wannan a tsakaninmu na kashe ta karasa magana cikin ihu da hargagi ,kuma daga yau karka Kuma yin wannan trying din ni ba jaka bace ,ni ban sa hannu nayi maka wani abu ba to karka soma cewa zaka tabani "Ya numfasa yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa a zafafe yace "to ke a ganinki kina da karfin da zaki min wani abu ne idan nace zan taba lafiyar jikinki ?
"Wallahi kasan inda ba dan darajan aure ba kai kasan yadda nake ,"kai kasan yadda nake ji kaina kuwa a halin yanzu ? gaba-daya ɓacin rai yasa idanunta suka rufe duk wani tsoronsa ya kaucewa a zuciyarta rashin mutunci kawai take ji ..."
Ransa a matukar ɓaci "Ya kike jin kanki yanzu ?ya tambayeta idanunshi na tsaye kyam akanta ya balain kura mata qirjinta ido komai nata cassss cassss duk da ta rame amman Brest dinta suna tsaye dangwargwan basu da alamun rusunawa gasu tantsam tantsam kan nipples dinta jajur dasu suna kallonsa "wallahi jin kaina nake idan aka bamu fili dai kai zan iya murkusheka dariya ce ta so kufce masa yayi saurin dannewa ya sake haɗe rai sosai yace "shikenan naji ki saka kayanki ki koma daki karki fita haka "na shiga ka samu jakar duka wallahi bazan shiga ba "ke da kika ce zaki iya murkushenni meye kuma abun jin tsoro "babu wani tsoro wallahi kai kasan kisna ba matsoraciya bace wallahi kawai dai .......
"Naji ki shiga daki bazan miki komai ba ta juya tana rausaya tare da cewa "baza'a shiga d'akin ba taku daya yayi ya cafkota ya matseta gam a qirjinshi da kyar take fidda numfashi "ashhhhh ta saki kara mai sauti tare furta "wayyo Allah na shiga uku qirjina zan mutu ,bakinsa ya zira cikin kunneta"ke kinsa baki isa ki murkusheni idan kuma nayi niyyar dukanki babu uban da
Ya isa ya hana bare ke kanki ,take ta natsu ajikinsa tana assessing maganarsa shi kuma yana magana yana hura iskan bakinsa a cikin kunneta ta sake lafewa ajikinsa dan har lokacin bashi da niyyar sakar mata jiki a hankali ya fara tafiya daita ajikinsa "bari muje na miki dukan bankwana har yanzu baki isa ki rusunar da zuciyar Aliyu ba ,turtujewa ta fara yi dan kwatar kanta amman ta kasa dan bakarsmin riko yayi mata ba yasa kafarsa daya ya tura kofar ya shiga ya wugata saman gado daita ya soma sunce belt din jikinsa .. ...."
Mmn sudais[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Last free page 16
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da chiganvy, volyal lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ɗaya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096, agwaluma ta kare sai kuma wata shekarar idan Allah yasa muna da rai da lafiya ."
.....Gabanta ne yayi mummunar fad'uwa ganin yana ƙoƙarin sunce belt , hankalinta yayi matukar tashi taji kamar ta bashi hakuri sai dai tayi tunanin ta tsaya taga iya gudun ruwansa dukan zai yi haka daga ita sai pent ? har ya gama sunce belt ya nade a yatsun hannunsa idanunta na kanshi ta maseefar kura masa idanuwanta cikin tsananin tsoro da tashin hankali mai tattare da faduwar gaba , zuciyarta ban da rawa da tsinkewa babu abinda take , cikin wani irin matsefaffen tsanarta ya d'aga hannunsa zai labta mata belt tayi saurin rike belt din da hannunta tana kallon cikin kwayar idanunsa shima kallonta yayi yana ciza lip's dinsa ,Kafin daga bisani ya soma kokarin fixgewa ta sake rikewa gam da hannuwanta duka hawayen dake makale a kwarnin idanunta na kokarin zubowa "ki saki belt din nan tun raina bai kara ɓaci ba "to wai me nayi maka ne saboda Allah ? "Okay tambayata ma kike yi dan kin rainawa kanki hankali ? " Kai dai a rayuwarka baka son ganina cikin kwanciyar hankali idan baka gannin cikin halin damuwa ba baka jin dadi ?"
"Eh bana jin dadi nafi son ganinki cikin ukuba tamkar baiwa saboda babu wata halitta dana tsana a rayuwata kamarki ya fada mata haka cikin tsananin fushi duk yadda ta kai da daurewa dan kar hawayenta su zubo sai da suka samu nasarar zubowa bisa kuncinta "very good haka nake so ganin ya furta murmushin farinciki na bayyana akan fuskarshi "ina son ganinsu kuma bana gajiya da ganinsu burina na cigaba da ganinsu har karshen rayuwata ,"ke da zaki dinga zubar dasu a kullum wallahi da Kinga yadda farincikina zai karu a gidan nan "saboda kai mugu ne mai muguwar zuciya ba ? ta faɗa acikin zuciyarta , yayinda zufa ke tsatsafo mata ta ko'ina a sansar a jikinta tana addu'ar Allah ya kwaceta a hannunsa , tasan babu wanda zai kawo mata dauki sai ubanginta "ki saki belt dina kafin nasa kafa na taka miki wuya yayi maganar a zuciya ko gama rufe bakinsa bai yi ba wayarsa dake yashe a kasa ta soma ƙara ya waiga bayansa a hankali yana kallon screen din wayar ganin haka yasa kisna sakin belt din tayi wata irin durowa daga saman gado zata fita daga d'akin babu kaya a daidai lokacin da yake kokarin maida fuskarshi gareta aiko taku daya yayi ya fixgota da karfi sai gata a jikinsa ya matseta soaai tare da belt , numfashinta ne ya soma barazanar daukewa saboda muguwar matsar da yayi mata da kyar take iya fitarwa ta saki kara mai sauti tana kokarin kwatar kanta daga garesa ya sake matseta gam dan yaga iyakacin karfinta "ke har kin isa na rikeki ki kwace ?" Har yanzu da saurinki , ke bama za ki taba kaiwa ba ," guda nawa kike maza ma sun kasa dani bare ke ? idan kuma kina da karfin zuciyar kwacewa ki gwada kunjinki mugani