Showing 405001 words to 408000 words out of 495987 words
Chapter 136 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt
nan take nawal ta fahimci wacece ita , dan haka tasha jinin jikinta tare dasa ayar tambaya a zuciyarta ta yaya me mata irin wannan zai ce ya hakura daita har abada ? kwata kwata kwakwaluwar ta rusa daukar wannan maganata tashi , gara kawai tazo tayi mai wuya ta auresa kafin ya canza tunaninsa akanta hall ya cika makil da mutane amarya da ango suka fito bayan sun koma mazauninsu , mumy ta shiga fage da kawayenta cikin anko iri daya lokacin da'aka kira mumy fili nawal ta bude jaka ta fito da dubu day day ta balle ta shiga lika mata nan fa mc mai suna too much ta fara shishigi da neman suna ganin ruwan kudi da nawal ke likawa nan take ta shiga kiran suna nawal "wannan da alamun yar gidan arziki ,ta gaji arziki ba ci ku bamu bace nan da nan guri ya dauki shewa muradi ya shiga likawa nawal dollar tamkar hakosu yake nan fa hall ya rude da ihun jama'a ...".
Kisna tayi shiru akan kujera zaune ta dakar da kanta tunda ta kalli nawal sau daya bata sake marmarin kallonta ba ta dinga jin wani iri a karshe ma sai data zubar da hawaye yayinda afra ke kusa daita ta dafata tana cewa "lafiya kisna ?"lafiya kuma zaki tambaye ni aunty afra nafa cuci kaina nayi rashin mijin da bazan taba samun irinsa ba wallahi a yanzu jin zuciyata nake tamkar ta buga saboda tsananin kaunar muradi Ina son komawa gidansa na rayu tare da yayana ki taimakeni kamar yadda kika saba "kai kisna zuciyarki nada shirme daga ganin ana wasa da kudi "wallahi tun kafin wannan nafi shekara ina jin son shi na yawo a jinin jikinna ni dai ki taimaka min kamar yadda kika saba karni damu inshallahu ki kwantar da hankalinki ki ciresa sonshi a ranki dan gaskiya ni banida abinda zanyi har aka gama taron aka watse bata sake tashi ba koda jabir ya maidaita gida ko tsaya sauraron shirmensa batayi ba dan sam maganarsa bata masa dadi , sai dai tayiwa kanta alkwarin ta daina wulakanta duk wanda zai ce yana sonta washegari ranar sunday aka daura aure aka amarya gidan mijinta .."
Duk yadda taso ta kebe da muradi yaki dan haka Cike da tawakkali da yarda da qaddara kisna ta miqa dukkan lamarinta ga Allah,a yanzu kam ta sanya muradi ne kawai cikin addu'o'inta kamar yadda aunty zee ta shawarceta,domin yanzu tausayin kanta ne fal cikin zuciyarta,tana ji a cikin zuciyarta itace sanadin daya afka cikin mummunar tsanarta ."
abu guda ne ta kasa shine komawa walwalarta saboda tunaninsa ya hanata gaba ya hana baya ,ta barwa ranta cewa zata cigaba da hakuri tare jira lokacin da ubangiji zai musanya mata da mafi alkhairi .ga mafi alkhairi nan kin samu jabir yana sonki ki karbi soyayyarsu da hannu biyu take ta amincewa zuciyarta zata bashi dama tayi aurenta ta huta kafin muradi ya rigata ,qofar falon mumy ta tsaya tayi knocking,daga ciki taji mumy ta tambayar "waye? ta amsa mata sannan ta mata izinin ta shiga
A bedroom ta tarad da ita tana gyaran wadrob dinta saboda bakin da suka zauna aciki lokacin biki ''sannu da aiki mumy ''''yauwa mamana , sannu''
''mumy ai da kin kirani na miki aikin'' naga kina bacci mamana shiyasa ''shikenan bari na karasa miki ta shiga taya mumy bayan sun gama tace ''mumy me za'a dora,naga yamma ta yi''tana goge kan mirrow tace''ki dafa mana jollof din rice and beans shi kuma muradi idan ya tashi a baccinsa yazo ya fadi abinda yake so ''to,mumy ''ta amsa tana shirin juyawa ta fice ''tsaya ki tashi yaran nan ku tafi dasu baccin yamnan bana so , zasu hanani aiki mumy zanje na daura " ai kuma yayi wuri a dora shi yanzu mumy ta dakatar da ita tana tashin su aryan kadan kadan suke watse idanunsu har suka watsake suka shiga zubawa kisna surutu kisna bata shirya kallon qofar dakin mumy ba amma dole tayi hakan,
sallama akayi cikin wata irin murya mai cike da dadi da kwarjini wadda ke bayyana cikar haiba da halittar mamallakinta,second daya da yin sallamar qamshi ya baibaye d'akin mumy duk da cewa an dan turo qofar ne kadan mai shigowar yana bayan qofar daga waje bai kai ga shigowa bahannun wanda ya bude qofar mai daure da agogon dioman ne kawai da rabin jikinsa ake iya hangowa take ta fahimci ko waye nan take gabanta ya soma dokawa da sauri sauri ya karasa shigowa fuskar dauke da murmushi ?''su aryan na ganinsa suka soma rege regen saukowa ya dauki Aryan ya daga sama yana masa wasa wani sanyi dadi ya mamaye zuciyar kisna taji ya sake shiga ranta ''sanuu da zuwa dana tun dazu nake son kiranka na tambayarka abinda zaka ci amman nasan kana can kana bacci "kamar kin sani uwata ."bismallah ka zauna dan albarka tayi magana tana kallonsa fuskarta qunshe da murmushi
ya soma tafiya a hankali yana bada step kanta dake sunkuye a kasa ya bata damar karewa zara farar yatsun qafarsa mai dauke da zara zaran yatsu masu rufe da kumba saman kowannensu kallo Yatsa kwance yake da gashi yana sanye ciki wando da riga farare sol ,fuska cike da qayataccen murmushi yake fadin ''duk lokacin da kika so kirana kiki kirani kawai karki yi la'akari da baccina bana son hakan ya haddasa miki jin ɓacin rai ''bazai zama ba amma banaji dadi yadda baka break a gida gashi kullum sai mamana ta shirya maka hadadden break amman baka samun daman ci ''ya yatsina fuska "da dai kice kike yin girkin hakan zai sa na rage lokacin baccina na hanzarta dan bana son Ina missing daddadane break fast dinki saboda na tabbata kinfi kowace mace a duniya iya girki mai dadi kamar abincinki jiya wallahi mumy na koshi fa 'amman saboda dadinsa na kasa daina ci ''to ai ga mai girkin nan yanzu a gidan bana komai ,sai ka mata sannu da kokari ''ta fada tana nuna kisna wadda ke daskare a gurin zuciyar na wani irin bugawa da matsanancin karfi tun kallo daya data masa ta kasa yi masa na biyu saboda tsananin kwarjini da kamala tare da cika ido duk wani kyawunta da take jin ana na fada na muradi ya zarta nata dan muddin ta sake mallakarsa arayuwarta tabbas zata hanasa fita zuwa ko ina saboda fitar ba qaramin hadari bace a tattare daita ,ya dan wulakace ya kalleta kamar yaga kashi yayinda ita kuma har lokacin kanta na sukuye "ya kasa bude bakinsa yayi mata sannu da mumy tace dan har abada baya qaunar abinda zai sa suyi musayar yawu bare wani sannu shi wallahi daya san ita ke girkin bazai ci ba tunaninsa mumy ce ganin bai da niyyar cewa wani abu yasa ta d'ago a hankali tace''ina yini?''''lafiya''ya fada a takaice yana wasa da yaransa mumy kamar zai yi kuka dan wallahi dan tausayin kisna amman ya zatayi itace ta jawo komai lokacn daakayita cewa tayi hakuri ta zauna data hakura da yanzu tana karkashinsa bancin mumy dake tsakani bazai amsa mata ba dan gbdy ta fita aransa baya qaunar ya bude Idanunshi ya ganta ya yatsina fuska tare da juyawa alamun yana son fita ''uhm, sai ina kuma'? yana ci gaba da daga yatsunta yana tura hannunsa daya cikin aljihun wondansa kana yace ''gurinsu habib mumy amman bazan jima ba ki shirya min abinci amman da kanki bana son abincin wasu dan Allah
Tayi murmushi "inshallahu zan maka wannan kwaliyar tayi maka kyau sosai ya ɗan tsaya tare da juyowa yana duban mumy "gaskiya na fada kayi kyau kamar sabon ango ta karasa gaban tana dubansa tana duban kisna "mumy tunda kin yaba har gidansu nawal zan karasa "kai yaushe za'a je a saka rana ne nifa zaman nan naka ya fara isata gaskiya ya dace ka ajiye mace , zancen gaskiya bana son kaci gaba da zama haka tunda kana son nawal tana sonka ai sai yi ko " .
mumy na magana kisna na kukan zuci zuciyarta na tsinkewa kamar tace mumy tayi shiru ta daina batun auren nawal murmushi muradi yayi mai dan sauti mumy ta dauki turarenta ta karasa har inda yake ta sake fesa masa tare suka suka fito muradi na gaba mumy na bayansa da yara
Yayinda kisna ke daki tana kuka ya sa kai ya fita bayan minti biyar mumyn ta dawo dakin inda kisna ke zauna tare da yin tagumi "ya kuma kika zauna ki shiga kitchen ki fara aikinki "mumy bakiji abinda yace ba wai baya son nawa yafi son naki "ke rabu dashi ai zai ci tunda bazai gane wanda yayi ba batayi mutsu ba ta tashi ta shiga tunda ta shiga kitchen din bata fito ba sai da ta kammala girkin ta fito ta shigewarta daki ta kwanta cikin tsananin tunani jabir ya kirata ta dauka ina son na turo ayi maganar aurenmu kinki cewa komai "ka turo kawai shine abinda ta fada masa ta katse kiran yabi wayar da kallo sam baya gane kanta da gindinta wata rana ta nuna tana sonshi ,wata rana ta nuna kamar yana damunta shi dai koma me nene zai tura neman aurenta tunda ta bashi dama har tara na dare bata fito ba sai da mumy ta shigo ''mamana wai bazaki fito kinci abincinki ba kin zauna a daki shiru lafita dai ko ?"lafiya mumy na qoshi ne sai anjima ko gobe zanci ''to fito muyi hira bana son kina zaman dakin nan ke kadai sai tunani ya tsarkafeki babu gaira babu dalili ciwo ya kamaki na fison ki dinga sakae aranki ."
ba'a cika sati ba jabir ya turo iyayensa aka tsaida magana aure nan da wata uku masu zuwa ranar kisna tayi kuka kamar zata mutu ta dawo tamkar mahaujaciya ta rungume ƴaƴanta "ina tsananin son mahaifiku ,Ina son na koma karkashin inuwara ku tayani addu'a yarana tayi maganar tana kuka duk da tasan bazasu fahimceta ba "wayyyohhly Allah bana son jabir ta daj amsa masa ne kawai dan tasan suna zasu ace tayi auren shi kuma muradi bata gabansa hasalima ko gaisuwarta baya amsawa idan ba'a idanun mutane ba ,idan ma ya amsa mata zai amsa ne tamkar wanda aka tilasta, hakan sam bai mata dadi irin wulaqanci da yake mata, laifi ne tasan tayi masa ya bata damar da zata rokesa yafiya tasan babu hakinsa akanta yaki ,muradi na jin an saka ranar auren kisna har tana cewa da yaranta zata tare yayi sallama a bakin kofar dady ,aka bashi umarnin shiga ya iske dady zaune ."
Mmm Sudais
[7/19, 5:33 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Page 60
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da chiganvy, voil lace Swiss lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ɗaya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096.
Ya shiga d'akin bakinsa dauke da sallama dady dake zaune yana jiran akawo masa coffe ya amsa yana dubansa a tsanake , muradi ya rusuna ya gaishe da dady kana ya samu guri akan kujera yayi shiru yana cigaba da duban dady "ya'akayi ne d'ana ko akwai abinda kake bukata ne ? "daman ....."sai kuma yayi shiru ya kasa k'arasa maganar yana tsotsa keyarsa alamun jin kunyar abinda yake son fada "uhmm daman me?, ina jinka ka saki jikinka ka fada min damuwarka dan kaf duniya baka da wanda zaka fad'awa damuwarka da wuce ni ko mahaifiyarka ina jinka fada min damuwarka ya sake tsotsa keyarsa sannan yace " .dady naji an saka ranar auren kisna kuma naji tana cewar tare dasu Aryan zata ,gaskiya dady muddin yaran nan ya'yana ne bazasu ko'ina tare daita ba zan amshesu a hannunta , domin bana son wata halaka ta sake shiga tsakanina daita idan kuma suna hannunta har ma tayi nasarar zuwa gidan wani dasu wallahi bazan kula da rayuwarsu yadda ya kamata kuma dole sai halaka ta shiga tsakaninmu a dalilinsu dan haka zan amshi yarana ya k'arasa maganar yana runtse idanunsa tsabar bakinciki dake d'awainiya da zuciyarsa da gangar jikinsa."
Bangaren kisna kuwa tunda taga mikewarsa ta mike a tsanake ta biyo bayansa ganin d'akin dady zai shiga ta juya da sauri ta shiga kitchen ta haɗa coffe ta zuba a karami flaks ta nufo d'akin a zuwan mumy ce tace ta kai masa ,ita kuwa tayi haka ne dan so take taji dady zai fada masa matsayinsu Aryan agurinsa ko kuwa a haka rayuwar zataci gaba da tafiya ana boye masa matsayin yaransa ," sai dai jin maganarsa dake shiga cikin kunnuwanta yasa qwaqwalwarta ta tsaya ta daina aikinta , gaba-daya ta daina gane komai " meke shirin faruwa kuma ?tambayar da ta jefawa qwaqwalwarta kenan, kafin bijirowar amsar tambayar sai taji tamkar an zare dukkan wata laka data sata kasa iya tsayuwa da kafafunta, yaraf taji ta zube kasa har flask din hannunta , daga nan komai ya dauke mata dif kamar an dauke wutar nepa agurin mai tsananin duhu........".
"Tabbas kayi gaskiya shawarata anan ka amshi yaraka a hannunta gabadaya tunda baka bukatar aje agolanci dasu ,sam bazan hanaka ba, kuma bazan yi komai akai ba, daman jira nake naji idan zaka barmasu taje dasu ta cigba da rikonsu a hannunta har zuwa nan gaba ko kuwa zaka amshi kayanka idan kayi aure ka kaiwa matarka dady ya k'arasa maganar yana numfasawa " ina dady gaskiya bazan yarda ba, ina raye ya'yana suje agolanci wani gida , ko ban kaiwa matar da zan aura ba zasu cigaba da zama tare daku amman batun zuwa wani guri gaskiya babu suka ci-gaba da tautaunawa dady na kara masa karfin gwiwa tare da jin dadi zai bar masa yaran sun d'auki tsawon lokaci acikin d'akin suna magana amman sam kisna bata jin abinda suke fada da kyar ta samu ta yunkura