Showing 363001 words to 366000 words out of 495987 words

Chapter 122 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

din daya sauka ya dawo gidan, duk da taki yarda ta ra'bi inda yake amman shi idanunsa na kanta , yayi tunanin duniya yadda zai samu hadin kanta ya rasa hankalinta baya kansa dan haka duk wasu hikomomi yayi amman kisna tayi kmr batasan abinda yake nufi ba ranar daya fito mata a mutun dinsa sak ,  byn yace ta dafa masa tea ta haɗa taki shiga d'akinsa ta ajiye har sai daya gaji ya fito yace "kisna ina shayin ne tun dazu ina jiran ki ? fuskarta a hade tace "gashi yayi murmushi yace" shigo ki kawo min  taki "idan zaka zo nan ka dauka kazo dan babu inda zani ya fito da kudi masu yawa kana ta fito mata da joystick dinsa yana kada mata yana kada mata kudi da sauri ta rufe idanunta tana cewa "shegen dan burouba baa so  kai ne maye kudi jaki kawai mai siffar alade ni zaka kalla kace zaka bani kudi da wannan shigeyar taliyat taka yar karama ya zaro ido yana kallonta kafin daga baya ya soma takowa zai karaso inda take ta dauki Cup din tea ta saita joystick dinsa zata wurga masa sai kaucewa yayi yana mayar daita cikin wando bancin hk da sai a akanta da gudu ya juya ya shige dakin hjy Hafsah ,a gigice ta mike "lafiya isa "ina fa lafiya a she yarinyar nan mahaukaciya ce ,har ni zata wulakanta daga ina mata wasan ina sonta idan ta gama idda zan aureta  shine fa ta hau hauka tubaran tsaki taja "kai yanzu me zakayi da yarinyar da maza sukayita kwakuleta atiti shima mijinta fa makala masa ita akayi ba dan yana so ba ni wallahi kabani kunya ma ta fito bedroom dinta tana kiran kisna "ta karaso ta tsaya "ke daga wasa zaki kawowa dan'uwana hauka "abinda yayi shine hauka kuma wallahi ki fada masa ya sake fito min da wannan shegiyar taliyar tasa zan aikasa lahira "lallai kin cika rantiriya dan'uwan nawa zaki kashe ai kuwa yau zaki bar min gida daman darajansa kika ci "gaskiya aunty ki koreta zatayi hatsarin zama "ai ko bakace bari shi wanda ya ajiyeta yazo "ko bakice ba yau zan bar gidan ta juya ta koma dakinta ".

ai kuwa ranar da daddare da kuka ta samu alhj marwan "dady ka taimakeni ka maidani gida ka bawa dady hakuri na zauna tare dasu "ba yanzu ba kisna mahaifinki ya dauki zafi amman ki dan bani lokaci kuka ta dingayi har da burgima tana rokonsa
babu shiri alhj marwan ya ɗauketa zuwa gidan dady  bayan dogon hakuri da Alhaji marwan ya bashi yace "kisna dai 'yata ce ko to na rantse da girman bazata zauna min a gida a nemowa shi wannan dan iskan yaron a daura musu aure a wuce gurin ai dan muce bamu yarda bane yasa ta nace lallai sai shi "daman ai abinda tafi so kenan a aura mata yaron  amman inji cewar mumy alhj Marwan yace "yaya ka bari ta kammala iddarta , ai tayi laifi wanda  zatayi nadama ko da yake tun yanzu ma ta fara nadama dan itace ma ta damu na dawo daita  dady ya mike a fusace" batayi nadama ba  za dai tayi tunda taci mutuncimu tace bamu isa ba wallahi sai tayi nadama tunda ni banyiwa  iyayena ba amman tace lallai sai ta kunyatani da kyar da Allah da darajan mahaifiyarsa ya yarda ta zauna sai dai yace da sharadin zamanta kafin ta gama iddarta "meye shi sharadin ? Alhj marwa ya tambayesa "gabadaya aikin gidan nan sama da kasa haraban gidan wanke wanke , kai rantakaf komai itace zatayi idan fa taji zata iya zama damu idan bazata iya ba ga hanya nan malo tarara ya nuna mata kofa ......."

*****
Muna  saida  ingantattun  maganin  mata  masu kyau da nagarta wanda ko da kudinka sai da rabonka   tsimi , zumar Mata, gunba, gari  insertion,kaza,zakara ,
jigida dadai sauransu.

1.Tsumi Yana saukarwa mace niima Kuma bazataji wuyar jimai ba.

2. Zuma Tana taimakawa wurin Jin sha'awa Kuma itama Tana taimakawa wurin jindadin jima'i.

3.insertion( Dan matsi)  daban dabanne akwai Wanda ke matse mace kuma yake saukar da ruwan ni'ima sannan akwai na mallaka ,  idan ana bukata a tuntubi wannan number
234 815 945 0159..

Mmm Sudais
[7/19, 5:33 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Page 53

~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim
 
"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy, voil lace Swiss lace   duk akan farashi mai  sauki ,ga mai  bukatar  siyan ɗaya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096.

......." Idanunshi   kawai  ya tsura  mata  yana  kallonta  "bai   san  har   sai yaushe   zata  shiga  hankalinta  tayi  ilimin  ta  natsu  akan  rayuwa ba  mace   kamar  shedaniya  ,gabadaya rayuwarta   na  cike  da  tarin  mamaki   sannan  cike  da  iskancin kala  kala  ,a  ganinsa  da  tasan dukkanin rayuwar  ɗan  Adam  rubutaccen  al'amari  ne daga Allah da wata  kila  bata dinga 'batawa   kanta  lokaci  ba  gurin   matsa  masa  akan   saki  ."  ya  kusan  minti  goma  yana zaune  yana   kallonta zuciyarsa cunkushe  da  bakinciki  ,  itama  har lokacin   kwayar  idanunta  na  kanshi  cike  da  zafin  zuciya  ta cigaba da cewa  " a yanzu na qara  jin  tsanarka  fiyye da sauran lokutan  baya  saboda  bayan  karyar daka  saba  min  ta  zaka  sakeni  har da  kazafi   babu  kunyar  Allah  bare ta mutanen  da  suka taimakawa rayuwarka ka girma ka  zamo  mutun  amman  ka  iya  bude  baki  a gabansu  kana zayyano  karya  akan  aunty  afra koda yake ba tun yau  nasan  irin  tsanar  dakayi mata ba , zaka  iya  fadan  kowani  irin  sharri  akanta  sai da kasani  aunty  afra bata  da  laifi  akan cire jarababbun ya'yanka da nayi  idan akwai  mai  laifi  nice   nan,  haka kawai  bataji  ba bata gani ba kaja an sake ta   ai wallahi sai   Allah yayi mata mummunar  sakawa  akanka  "ta   karasa  maganar tana jan tsaki cikin  tsananin fushi ".

Tsaki yaja shima sannan a   hankali ya  yunkura yana  ƙoƙarin mikewa tsaye  " wannan  kuma  damuwarki ce daki  yarda da maganata  da karki yarda  duk  daya   ke  ban ma  son ki yarda  ki  dauka a yadda zuciyarki ta dauka da sannu wata rana zaki fahimci komai   sai dai zan so ki fahimta tun  kafin  lokaci ya kure  miki,  sai abu  na gaba maganar takardar  sakinki  da kika bukata kullum daga gareni wallahilazim ba  wai  bazan  iya sakinki  ba kawai dai kina cin  darajan iyaye ne  bancin  haka  ba sai kin zauna kina  sake  maimaita   bukatar  wannan  furucin ba " .ya karashe maganar yana taku a hankali  acikin  d'akin  tare da  zura  hannuwansa  gabadaya cikin aljihun wondansa  can byn  kamar second biyu  ya tsaya ya    fuskanceta   "  idan  zaki  tashi muje ki tashi  idan bazaki tashi  ba ki ci-gaba da zama har illa masha  Allah dan bazan sake tunkararki  da batun dawowa gidana ba   "to  bazani  ba  "   ta  furta a hankali   tare da   komawa  tayi  kwanciyarta  ta  juya masa baya tana kada  jikinta  , shiru    yayi   ya kasa kwakwaran motsi ya  ci-gaba da kallon  bayanta     gbdy  jikinsa  yayi sanyi  ji yake kamar zuciyarsa zata buga  sai  dai zuciyarsa cike take da  tausayi saboda ya rigada  ya gama  cutarta ya gama  da rayuwarta ."

  a hankali muryarsa ta fito tamkar mai  koyon  magana "da dai  kin daina jin  komai  a ranki  tare  da sauke duk wani  izza da jiji da kan da  kike  dan   Aliyu  muradi  ya gama dake ya gama da  rayuwarki  dan  shine mutumin daya   fara  saninki  diya  mace wanda baki  isa  ki  dawo dashi wannan budurcinnaki  ba ya barki har abada    "ni   kuwa  fa  ko a yanzu idan naso  zan samu  irinki ko guda nawa nake so  ". yana  gama fadar haka ya  juya yana taku a natse  tamkar wani jinin sarauta ,  a mutukar firgice ta mike zaune tana kallon  bayansa zuciyarta na wani irin bugawa da  zafi   tamkar zata kama da wuta  har  ya kusan  fita daga d'akin idanunta na kallon kofar  kamar ta tsaidashi ta  ggaggasa masa magana son ranta  sai dai ina tarasa dalilin da yasa  bakinta da gangar jikinta suka kasa aiwatar da komai har ya karasa ficewa  ."

   A tsakiyar falo  suka hadu  da  mumy  ya tsaya  cak yana  tsutsa keyarsa  da  key' n mota  tana ganinsa  shi  daya batare da kisna ba  qirjinta ya  buga da matsanancin karfi gaske ta  zuba  masa ido tana cewa   "ya naga  idanunka kamar  sunyi ja ?"babu komai  mumy kaina ne ya danyi min   nauyi "  to kuma na ganka kai   kaɗai  ina ita wannan take  ?
"tana  bacci  tazo  zuwa gobe idan Allah ya kai mu   ni  zan wuce gida " "to Shikenan  kayita  hakuri  kaji har sanda   Allah  ya zai kawo maka saukin lamarin  " yayi shiru  kawai  batare daya amsa ba ta sake tsaresa da idanuwanta "ko kana bukatar wani abu ne ? " ya girgiza mata kai alamun a'a " ka kama hanya ka tafi dare nayi Allah ya  tashemu lafiya "ameen mamana " . ya amsa tare da sa  kai ya fice  kisna na jin fitarsa ta rushe  da wani  irin    kuka  mai cin rai tana juya maganarsa  da gaske  fa ya cuceni  to ni  yanzu  zanyi na  dawo da budurincina ? tayiwa kanta tambayar tana daura hannuwanta duka  bisa kanta  "to ke me yasa bazaki hakura ki zauna dashi ba? "ki zauna dashi mana tun dai shine ya rabaki da budurcinki  shiru  tayi ta  rasa me yasa  har  yanzu zuciyarta taki karbasa   a matsayin abokin rayuwarta . ta rasa me yasa kullum take tunanin kubuta daga hannunsa  ta dade  zaune  tana kuka tana  tunani  ,wani zuciyar na bata shawarar ta hakura ta zauna dashi lafiya  tunda shine mutumin daya amshi budurcinta  da bazai taba dawowa ba  kamar  yadda ya fada  yayinda  wata zuciyar ke kwabarta akan zama dashi ,  tana nan zaune shiru  ta saka wannan ta kwance har tunanin aunty afra yazo mata   duk cikin  abinda ya faru babu wanda yafi damunta ya  kuma   tsaya mata arai kamar batun aunty afra tana  son shi , sam zuciyarta ta kasa yarda da hakan gashi  dai agabanta  komai ya faru Kuma aunty afra bata mutsa ba  kuma idan bazata manta ba tasha ganin aunty afra tana  cikin damuwa har ma ta tambayeta dalili to  ko dai da gaske ne  ba kazafi murafi yayi mata ba ?" Kai karya ne aunty afra tafi karfinsa  nima na kasa son shi ina ga
mace kamar aunty afra ."ta lalubo wayarta  ta soma neman layinta  domin jin cikakken gaskiya daga bakinta amman number shiru bata shiga   ta koma ta kwanta lamo hawaye na gangarowa ta gefen idanunta ta  dade kwance jikinta a kasalance tana tunani so take bacci ya ɗauketa ta huta  ko ta samu zuciyarta da  gangar jikinta su samu natsuwa amman ta kasa ".  bangaren muradi kuwa da  kyar ya kai kansa gida yana jin wani irin damuwa mara misaltuwa  kai tsaye d'akinsa ya nufa ta kwanata rigingine  akan gado ya d'aga kansa sama yana kallon saman dakin yana  tunanin yadda rayuwarsa ke gudana mai tattare da qalubali iri iri idan ya tuna shi din maraya ne bashi da uwa babu wani  dan'uwansa da zai nuna yace wannan jininsa ne uwa daya uba daya sai yaji  komai ya sake dagule masa cikinsa kuma daya kwallafawa rai wanda yake tunanin zasu maye masa gurbin uwa uba ya'ya da dangi an rabashi dasu "  yaja numfashi ya fesar da kyar yana cewa "kisna kinci darajan iyayenki akan abinda kika min dan su kadai zan iya daga miki kafa domin sune mutane mafi soyuwa a cikin zuciya sun  tsamoni  daga qangi sun   inganta min rayuwa  wannan abu kadai ya goge duk  abubuwan  da kika min amman batun yafe wulakanta min ya'ya da kika yi har abada bazan yafe miki ba juyi yake yana jin zafin rabashi da ya'yansa datayi ji yayi abin ya dawo masa tamkar yanzu abun ya faru  da kyar ya samu bacci yayi awon gaba dashi a can kusan karshen dare  .."

Washegari  da misalin karfe goma na safiya kisna  ta fito falo sanye da doguwar  riga  ta iske   mumy da dady tare  da madu suna karyawa  ta gaishesu  dasu  mumy ce kawai ta amsa  mata  da kyar amman shi dady ko kallon inda take bai yi , dan  kusan har lokacin haushinta yake ji  yafi kowa daukar zafi akan lamarin dan ko amsa gaisuwar bayayi  mumy ta kalleta  "kije ki shirya Ummi  na kan hanya  zuwa zata mayar dake dakinki  bazan  dai  gaji da fada miki  gaskiya ba a matsayina na  mahaifiyarki  kiyi amfani da damarki idan ta subuce  miki zai wuya ki dawo daita dady ya mike tsam  ya nufi turakarsa dan bazai iya zama a duk inda kisna take ba tuni ya cireta acikin ya'yansa furtawa ne dai kawai bai yi ba haka ma madu tashi yayi ya fita zuwa haraban gidan ".
" bamu da  lokacin kisna ma'anar bamu da lokaci  kuwa shine mutuwa tana iya riskar bawa  akoda  yaushe idan kika mutu me zaki cewa Allah akan rayuwarki da mijinki ?" komai lokaci ne  kisna  idan Allah yayi nufi ya barki haka wato  har  mutuwa kina karkashin muradi haka zaki karaci guje gujenki ki hakura dashi , idan kin bi mijinki kin kyautata masa sai kiga gobe kiyama Allah ya baki kima da wata daraja ta musamman  idan kuma kika cigaba da kuntata  masa gobe kiyama zaki kasamce cikin azabar Allah sai kizo kina nadamar ina ma bakiyi masa abinda kika yi masa a rayuwar duniya ba ". Sannan  ki yawaita istigifari kisna saboda hakin ya'yanki da kika kashe Allah bazai barki ba saboda ya'yan nan amana ne agurinki amman saboda zalunci kika kashesu ,kiyi hakuri ki  cigaba da addu'a duk abinda yake alkhairi arayuwarki ta duniya Allah yasanya miki a ranki , kisna ina miki fatan shiriya  ,Allah ya shiryeki Allah yasa ki gane abinda kike yiwa muradi zalunci ne ki daina  duk abinda kika masa nice number one da zan soma shiga damuwa ina miki fatan ya Allah ya Ubangiji ya amshi tubanki idan kinyi dan shi,"  kisna ko baki bani farinciki ba muddin kika bawa muradi kin bani  kuma zan ji dadi sannan zan godewa Allah ina ji ajikina karshen matsalar tazo inshallahu  saboda haka ina da kwarin gwiwar cewa da izinin Ubangiji komai yazo final Allah ya baku zaman lafiya ya sake azurtaki da wasu ya'ya masu albarka wanda duniya zatayi alfahari dasu  mumy ta karasa maganar tana zubar da  hawaye  itama kisna hawaye take tana jin  wani iri a zuciyarta  ta rarrafo gurin mumy ta daura kanta bisa kafafunta tana  kuka " mumy ta kasa magana  ta daura hannunta akanta tana cigaba da  zubar da hawaye  suna cikin wannan halin aunty ummi ta shigo ta iskesu "numfashi ta sauke yayinda mumy ta shiga  goge hawayenta tana dubanta ta durkusa har kasa ta gaisheta tana cewa "kukan me kike yi? " kardai akan wannan takadiriyar kike hasarar hawayenki mumy ?  " ya zanyi ummi Allah ya jarabeni  akan kisna ki tayani  addu'a ummi bana son na mutu na bar rayuwar kisna haka "Allah ya kyauta Allah ya ganar daita gaskiya  ta tashi muje na sauketa akwai  inda zani   mumy ta  rike hannun kisna sannan  ta mike ta nufi dakinta tana sake yi mata nasiha mai ratsa jiki ta dauko  hijab  sabo fil Wanda  ta siya musu ita zee ce  ta zira mata  suka sake fitowa tare still tana sake jaddada mata tayi hakuri da mijinta har bakin mota ta rakasu sai data ga tashinsu sannan ta dawo ciki  tunda suka shiga mota kisna ke cika tana  batsewa kamar ba ita aka gamawa fada ba  ."aunty ummi ta kalleta  kawai ta share cikin minti talatin  suka iso gidan  sun iske muradi zaune a falo yana gaban system yana faman   tura wasu sakwanni  , sallamar aunty ummi ce tasa shi dagowa daga abinda yake yana ganinta ya saki fuska yana murmushi  "aunty nah kenan kece yanzu da sanyi safiyar nan "wani sanyi safiya ka duba agogo kaga lokacin dai  yanzu ya wuce  akirashi  da  safiya  ". ya kai dubansa ga agogon bangon dake manne a falon yana cewa "gaskiya ya wuce sanyi safiya dake ban dade da shi ba tun danayi Sallah asuba na koma bacci sai dazu nan na  tashi nayi wanka na hau kan aiki barka da isowa ina yini ?  "ya gaisheta    yana matsar da system din  daga gabanshi  ta samu guri ta zauna tana masa masa  " itama kisna guri ta samu ta  zauna  tana cika tana batsewa   bata  yarda  ta kalli inda muradi  yake  ba shima iskar data dibo bai kalla ba ya cigaba da kallon aunty ummi  "ke me kike nufi bazaki gaida mijinki ba kin wani hakince ?"batare data  juyo ba  tana shan  tace "ina yini ?" tabe baki yayi sannan yace "lafiya   atakaice  suka shiga  tautaunawa  da aunty ummi akan matsalar kisna a  karshe ta hadasu gabadaya tayi  musu  fada tana  gama magana  kisna  ta mike ta shege  dakinta  aunty ummi ta mike ta  biyota tana shiga ta rufo kofar dakin "dan  girman Allah ki daina kunbure kunbure nan haba me yasa kike cika kike batsewa me yayi zafi kisna  ? Dan girman Allah ki rungumi mijinki ki saki ranki kisna wallahi idan kina son kiji dadin rayuwa sai kin saki ranki kin maida komai ba komai ba kin manta .wai auren hadi aka miki , wai ke muradi bai isheki misali ba shima fa baya sonki

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login