Showing 264001 words to 267000 words out of 495987 words

Chapter 89 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

muradi muje gida Allah ya shiryeta ranar kowa a gidan jikinsa yayi sanyi sukayi jugun jugun suna jimami tamkar an yi musu mutuwa ko girki ba'a daura ba ranar mumy da dady sun yi juriya dan ko dady ya samu labari "Allah ya kyauta yace tare da cewa  rayuwarta zata cuta duniya ce tafi bagaruwa iya jema wanda bai zo ba tana nan tana jiransa yasa kai ya shige dakinsa da daddare yasa aka siyo masa nama yaci ya  hayewarsa gado yayi kwanciyarsa  ban da mumy  data kasa shan ko ruwa ta  zabga uban tagumi  hawaye shabe shabe na bin kuncinta  da muryar kuka tana addu'a   "ya Ubangiji kana ganin halin da nake ciki  ka tausaya min kayi min maganin damuwata da  karfin  ikonka ina rokonka Ubangijin al'arshi mai girma ka saisauta mana  ka hadamu da abinda zamu iya ka kawo mana sauki cikin lamurramu ka duba rayuwar kisna ka yanke mata wannan  wahala ina jin tausayin yarinyata dan tayi kankanta da irin wannan rayuwar idan  da rabon sake haduwarmu  ka dawo mana daita ka karkato da  hankalinta zuwa gida Allah ka kubutar da ita daga wannan haramtacciyar rayuwar daka jarabeta   sai wani kuka ya tsarketa ta kasa cigaba da fadin sauran abinda tayi niyyar fada ta dade zaune batare da bacci ya dauketa ba koda ake cewa bacci barawo ne a she marasa  damuwa yake iya samun nasarar dauka   washegari suka bazama neman kisna har gidansu Musa babu ita babu labarinta kowa a unguwar ya sheida musa ya daina kulata juyin duniya yace shi rabonsa daita tun ranar da abun nan ya faru amman zai tayasu nemanta duk inda ya ganta zai sanar dasu jiki a mace suka koma gida kowane na fadan albarkacin bakinsa .."

Washegari gari da rana Musa bayan ya gama abubuwansa ya bar unguwar zuwa omole  kisna na ganinsa ta soma kukan ita tsoro take ji ya canza mata guri bazata iya cigaba da kwana ita kadai ba "bazai yiwu na kwana anan ba akwai idanu akaina abu singul mistake za'a iya fahimtar muna tare dan yan gidanku sunzo ta zaro ido "me suka zo yi kuma bayan sunsa mun dade bama tare ?"sun san baki da inda zaki daya wuce gurina shiyasa suka zo ni dai nace musu na dade banganki ba Allah ya taimakeni mutanen unguwa suka tsaya min ina ganin lokacin da kika shigo babu wanda ya ganki tayi saurin gyada masa kai alamun eh "to shine taimakon da Allah yayi min dan nasan wanannan yayan naki mai bakar zuciya sai ya kusan kasheni da duka suka sa dariya suna rungume juna a hankali suna hira yana romancing dinta ganin ya soma wasu abubuwa ta zaro ido tana kokarin fadin ",ifemi please mana dan Allah kada kamin banason kana samin hannu zafi nake ...."bai bari ta karasa maganar ba ya kara hade bakinsa da nata ko kadan baya ji baya gani dan wani iri yake ji a sansar jikinsa Musa  ya fara wuce ka'ida  dan yana kokarin shigarta kamar wacan ranar kin yarda tayi saboda tsoro ta  turesa dan ko kadan bazata yarda ba tana son jikinta ta rasa dalili  tana iya jurar wasanin da yake mata amman bata iya jurar ya shigeta gashi tana matukar bukatar kasancewa tare dashi kalonshi tayi ganin bai masan abinda take ba sai kokarin kamota jikinsa yake tausayinsa ya kamata shi kuwa burinsa ya kusanceta dan tabbas wannan shine damarsa akanta idan ya bari wannan damar ta subce masa a wannan shekarun nata sai yayi dayasani gaba dan a yadda ya lura danginta sun tsaneshi zasu iya komai  ,sabon romancig ya fara aika mata dashi dan sake birkita mata brain ita kuwa duk lokacin da yayi yunkurin shigarta wani irin zafi take ji hawayen da suka fara sauka akan kuncinta ne take   ya ji duminsa a hankali ya bude Idanunshi ganin tana zubar da hawaye ya fara ƙoƙarin controlling din kansa ɗan mikewa yayi ajikinta ita kuwa babu abinda take sai kuka ya zauna tare da mikar daita zaune ya matso jikinta ya manne mata yana tambayar ta "kin daina sona ko shiyasa bakya son na kusanceki ? "babu komai ai na dade da sanin kin daina so  "no ina sonka mana ni dai zafi nake ji mu tsaya iya romancig kawai har sanda zamu yi aure "wani  duniyar ke yanzu kina wannan tunani bayan yan'uwanki sun tsaneni ?"karka damu da tsanar da suka maka zan yi confused dinsu dole su yarda romancig juna suka cigaba da yi har la'asar ya fito ya siya mata abinci ya koma unguwarsu ranar ma haka ta kwana ita kadai shi kuma yana bayan uwarsa yana bacci..."

washegari a  unguwar madu da wasu abokansa suka wuni Musa babu halin zuwa ko'ina dan da alamun suna timing dinsa ne har yamma ganin shiru shiru bai zo ba ga yunwa daya addabi kisna ta fito koda ta fito bata ga mai gadi ba dan haka ta dane get din gidan kasancewar yana da huji huji tana kokarin durowa mutanen unguwa suka hau ihun "ole !ole!! da kyar ta sha ta gudu gidan wata kawarta wacce itama budurwar abokin musa ce ramota ,ramota kam har ciki tayi as age dinta ya zube tace ta kira mata musa batare da bata lokaci ba ta kiransa sukayi magana yace ta zauna gurinta zai dinga aiko mata da kudin abinci kwanata biyu agurin ramota madu ya samu labari angata tana bin ramota kasuwa suka shirya dan kamota da magrib lokacin gurin yayi  duhu suka shige cikin bukkan yan kasuwa wadanda suka tashi da wuri suka la'be bayan wani lokaci sai gata ta taho rike da leda sanye da wando da riga kamar wata iyamura muradi  ne yayi nasarar cafketa aiko tana ganinsa tasa wata razannaniyar kara da  ihu  "yeeeeeeee egbami oooooooo ofe jimi gbe zai  saceni ooooo   sai ga mumy da madu da zee sun  fito ganinsu bai sa ta daina ihu ba tunda ta fara ihun mumy ke tsaye tana kallonta cike da matsanancin mamaki   tana zubar da  hawaye  gashi ta hana Madu dukanta  kafi  kace me mutane sun cika akansu har ana ƙoƙarin  janyo taya a sakawa muradi mumy tayi saurin rike tare da Samir wani mutumi ya fito da gudu yace "saboda me zaka sace ta ka kyaleta ko nasa a konaka da taya yanzu sai da mumy taji abinda yace sannan tace "yata ce ta cikina ta gudu daga gida ne akan wani dalili ya haska fuskar mumy ya haska na kisna nan yaga tsantsar kamanninsu sannan mutane suka juya aka nufi gida daita ana zuwa gida ,kwanata biyu ta kitare katanga ta sake guduwa shima aka kamota da kyar aka kulleta a dakin mumy shima mumy na fita unguwa  ta ciccire karfe kofa ta gudu shima da kyar aka kamota nan fa akace aljanu gareta ba yin kanta bane mumy ta tashi tsaye da neman magani haka dai mumy bata nan bata can neman magani duk inda akace ana bada taimakon masu aljanu zata wani lokaci tare da muradi suke zuwa......"

*******
Bayan shekara biyu wanda yayi dadi da shekarar kisna shabiyar a duniya abubuwa  sun faru sosai ciki  har  da girman da Kisna tayi  ,ta  kara girma sosai  qirjinta ya dan ciko da nono dan sun fi lokutan baya sai dai nonuwanta sun kasance masu gindin tasa ne gashi har lokacin bata fara period ba abun yayiwa mumy dadi sai dai da akwai alamun idan ta kara girma zatayi tsawo sosai komai  bai gama  ji ajikinta ba atakaice dai da sauranta da zama cikakkiyar   budurwa kuma  har lokacin zuciyarta na makale da soyayyar  musa dan duk yadda  mumy take taka tsantsar  daita da yadda ake  mata  addu'a da yadda ake amso mata rubutu duk  hakan bai sa zuciyarta ta saduda akan musa  ba kullum zuciyarta cike da begensa take saboda  lokaci suna waya dashi da  wayar zainab duk sanda zainab  tayi kuskuren ajiye wayarta  zata  dauka ta shige bayi su sha soyayyarsu .."

Mubarak bubakar tafida   dan  abokin  dady yana  yawon zuwa gidan dady saboda kisna tun da aka soma tashin hankali  yake jin tausayinta   kafin daga baya  abun ya zama gagarumar soyayya a zuciyarsa , haka yaya nazir   shima dan  abokin dady ne dukkansu suna mata soyayya a karancin shekarunta na shabiyar  a duniya kuma suna mata  hidima  sosai sai yaya taufiq  shima yana zuwa  shi kuma ɗan kawar mumy ne su  dukkansu idan basu  zo ba  zasu kira mumy su gaisa sannan su bukaci a bawa kisna wayar, tuni muradi da Samir har ma da mumy suka fahimci manufarsu  mumy  tace ina  ma  kisna zata amince da ɗaya  daga  cikinsu  wallahi da aure za'a mata mu huta da zaman datake a gidan nan ,muradi   dake zaune yana  sauraron mumy  yace "aure  kamar  ya mumy  ? " wai duka guda nawa  take dan Allah ki share  wannan maganar kowannensu  yaje gaba  ya  nemi matarsa karatu zatai yi , ni so nake ma a canza mata school ina tunanin ko bording za'a  kaita  a yaba ta rubuta weac  ,  naunayen ajiyar zuciya mumy ta sauke sannan tace  "bari dadynku  ya dawo  muji abinda zai ce akai dan yace bazata cigaba da karatu ba a barta a gida har sanda zata samu miji , ko idan yaga wanda ya dace daita ya bashi samir yace "wannan mai bakar zuciyar ai karku soma aurar daita ga wani wallahi matsala zata bashi kar tazo tana guduwa dani har yanzu ban gama yarda daita ba Kallonta kawai nake yi" kamar kasani Samir kisna na bani tsoro kaga dai shekaranta biyu tsare a gida  amman har yanzu jikina na bani  duk randa ta fita daga gidan nan wani abu zai faru inji cewar madu .. Muradi ya nunfasa yace "ku fadi alkhairi ko kuyi shiru inshallahu babu abinda zai faru a ɗan mata sakin  talala mu ga takunta sai lokacin mumy ta sake yin magana "kai muradi rufaana asiri a dai barta nan suka ci-gaba da tautaunawa akan kisna yayinda muradi yake ganin ai ya isa ta manta da wani musa a rayuwarta mutumin da gabadaya rayuwarsa ta kara burkicewa shine wiwi shine codin da kwaya ."

da daddare da dady ya dawo mumy ta fada masa irin sintirin da samari keyi akan kisna ya sha mamaki yace "shine baki fada min ba da tuntuni na aurar daita "to amman muradi yace abarta ta cigaba da karatu a maida ita boarding school "sai dai idan aurenta zai yi sai ta cigaba a gidansa ..." ? "Wa zai aura kenan wai kisna kake nufi ? Itama ta masa tambaya a rude ya gyada mata kai alamun "eh "a'a baya so kowa ya nemi mahadin rayuwarsa haka kawai baza'a hada dana da ciwon kai ba "to shinkenan zan tuntubi masu zuwa wanda ya shirya ayi dashi babu wani batun karatu "yafi sauki inji cewar mumy duk yadda taufiq nazir da  mubarak Abubakar tafida  suke  zuwa gidan   babu wanda ya taɓa mata  maganar soyayya sai  dai kowa  ya  gane take  takensu har ita kisna  sai dai a zuciyarta tace  " babu wanda  zata  iya amince ma ,zuciyarta ta musa  ce ..."

Muradi  na zaune a kofar gida tare  da abokansa suna hira  dukkaninsu sanye suke  cikin kanana kaya  masu  kyau da ɗaukar hankali  mujahid na ƙoƙarin   tashi  ya shiga  cikin gidan   sai ga  wasu   yammata su  uku zasu shiga gidan sanye da nikaf haka kafafunsa sanye da safa cikin zumbulelen hijab   yace " yammata mutun ɗaya ta juyo  idan kin shiga ciki  kice  zainab  ko kisna   wata daga cikinsu  su kawo mana ruwan roba  wani sanyi farinciki ya mamaye  zuciyarsu dan sun dauka za'a hanasu shiga gidan ne , yayinda zinnira dake gaba taso ace muradi ne yayi mata  maganar dan tana kwadayin sake jin muryarsa dan tuna yariya rabonta da jin muryarsa duk zuwanta gidan bai taɓa daga ido ya kalleta ba bare magana ta sake shiga tsakaninsu gashi ita yana bala'in burgeta ko ma tace tana maseefar sonshi suna  shiga gidan  sala ta fada dakin kisna ,kisna na ganinta ta mike "har kunzo ?
Sala ta daga mata kai sai dai kamar kofar gidanku da mutane yanzu ya za'a mu fita kin koyi musu amfani da magani ?"nayi tuni ma bacci ya kwashesu dan mutane kofar gida mai sauki ne ki bani nikaf dinkin da safa da hijab d'inki nayi amfani dashi "okay an gama ta fara cire kayanta tana mika mata "naso ko  islamiyya su barki kina zuwa daga nan ku dinga haduwa dashi "ke bari shekara biyu fa ban saka shi acikin kwayar idanunta ba sai ta waya   zinnira   bata  shiga dakin kisna faɗa  mata   sakon mujahid  ba  taje ta dauko ruwa mai sanyi  guda uku   ta fito sai dai bata  ga wanda ta sake fitowa dominsa  ba tayi shiru tana  tunanin mujahid yace "kawo mana  jiki a sanyaye ta bawa mujahid ta koma ciki ta iske kisna ta gama shiryawa "kisna karki manta da alkwarinmu fa "karki damu tunda kin min yadda nake so nima zan haduku da Aliyu aure ke kamar ya soki fa ya gama "ban son cika baki mutumin da bawani shiri kuke yi ba  ."akanki zamu fara dan yadda kika faranta min nima zan faranta miki da zarar na dawo ku muje kawai Allah Allah nake mu bar gidan kar tsautsayi ya gitta ..."

   Fitowa suka yi yayinda kisna ke sanye  cikin  hijab har kasa tasa  safa da nikaf suna fitowa gabanta yayi mummunar faduwa sakamakon ganin  Aliyu tsaye yana  ƙoƙarin  kulle kofar  dakinsu  sanye yake da gajeren wando niker  da yar  rigar kwallo  kafarshi sanye da  safa da takalmi  canves  na buga  kwallo  da alama zai je  motsa   jiki ne ko kuma zai je buga kwallon daya saba  duk satin duniya sun zo  zasu  wuce ya dan  kallesu  yana jin faduwar gaba  ,wani ƙatuwar harara ta banka masa  ta cikin nikaf tana dauke kanta take    ya gane harararsa tayi  cikin nikaf  ummana da zinira da sala ne suka gaishesa ya amsa mata da "lafiya atakaice Itama Kisna bude baki tayi tare da canza murya tace ina wuni ?shiru yayi yana nazarin murya yayinda kisna ta dinga Allah Allah su bar gidan dan kallon da yake mata yana sa gabanta na faduwa har sun  gota shi kaɗan  ya juyo  da sauri yace  "ku ......."Take gaban kisna yayi mummunar  faduwa dan tasan dasu  yake  ,bai fiyye   kiran sunanyen mutane ba daga "ke ku kai  jikinta na rawa  a ranta tace  "kunga dan matsalar ko a fili tace " kuje ku kuji me zaice  "mu dai je tare zai fi  idan ba haka ba zai fahimci wani abu  a hankali suka jero  kan kisna na kallon  kasa ummana da sala da zinnira da fuskarta ke bude sukayi karfin halin cewa " gamu  bai yi masu   magana ba har  ya gama rufe kofar  dakin ya matso daf da kisna ya tsaya suna fuskantar juna   sannan ya zuba  duka hannuwansa  cikin  aljihun wandonsa  yayinda idanunshi  ke Kallonta   fuskarshi  a  daure  ya tsira mata ido yana kallon onexpecting taga ya daga  hijab d'inta cikin matsanancin tsoro ta zaro ido waje   tana dubansa cike da matsanamcin firgici  shi kuma ya kura mata ido kawai yana Kallonta.."


Sai Monday zamu hadu inshallahu


Mmm Sudais[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
  CUTAR DA KAI
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Page 38

~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy, volyal lace  duk akan farashi mai sauki ,ga mai  bukatar  siyan ɗaya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096.

...... Musa  na  neman  fuskar  mumy  dan cilla mata  wuta   zaraf  yaji    aliyu  ya  rike  tsintsiyar  hannunsa  dake  rike da  ashana  bai  tsaya  wata  wata ba  ya  murde  masa hannu  take  hannun  musa   yayi kara  kasssss ,
musa ya  bude baki   ya  saki  wani   razananniyar kara   mai sauti  yana haki  wanda yasa jikin kisna ya  sake ɗaukar rawa  ta rude ta gigice  a cikin daki  "wayyo   zan  mutu   ka  sakar  min  hannu  wayyo  zafi  kashin hannuna zai  tsage  maami  (egbami)  ooooo  ki taimakeni zai kasheni  duk   cikin  harshen yoroba   yake wannan  maganar  yana rokon muradi wanda jikinsa  ke  karkarwa tamkar dan tauri   kisna  najin  sautin musa yana kiran zai mutu a  taimakesa  ta soma bubbuga  kofar  d'akin  da karfi tana ihun a bude mata  amman  tashin hankali da'ake ciki yasa  babu wanda yaji ..

"Me  kake  shirin yi ? Aliyu yayi masa tambayar  cikin  tsananin tashin hankali da  zafin zuciya  jikinsa na wani irin  rawa  cikin  muryar kuka  zainab  tace "kalanzir  ya watsa mumy a fuska  har yana cewa a bashi a shana  ya   kyata mata "what ?" Muradi  ya fada da karfin cikin zafin nama ya sake murde hannun musa batare daya kalleshi ba  "waye kai dan ubanka da  zaka zubawa mamana kalanzir a  fuska ? "Kasan  wacece  ita ? " kasan matsayinta da darajanta   ? 

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login