Showing 147001 words to 150000 words out of 495987 words

Chapter 50 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

riketa na tsawon shekaru batare da nemi inda muke ba "ya Allah ka tsare min rayuwarta da lafiya a duk inda take kasa ta dawo garemu muna tsananin bukatarta a hankali ya tsurawa diary din hannunsa rinannnun idanunsa wadan da suke shatatar da hawaye gani yake kamar fuskarta zata bayyana ajikin bangon diary ransa gurin baccinsa ya koma ya kwanta rungume diary ....."

Bayan kwana biyu

da wuri mumy ta tashi ta nufi kitchen domin haɗawa dady da yaranta breakfast shi kuma dady ya shiga wanka ta shirya dinnig table ita da kisna tana wasa da dariya da tsalle tsalle,dayan bayan daya yaran suka dinga shigowa sanye da uniform ajikinsu suna durkusa wa har kasa domin gaishe da mummy a daidai lokacin da dady ya fito cikin manya kaya shadda fara sol da babbar riga da hula kalar kayan kasancewar ranar juma'a ce , nan suka juya zuwa gurinsa har kasa suka durkusa kan muradi na kasa ya gaishe dashi cikin sakin fuska ya dinga amsa musu tare da saka musu albarka yayinda kisna ta makale ajikinsa tace "dady ina kwana dady yace "lafiya lau sarkin rigima "me ka siyo min jiya daka dawo"? "na siyo miki fura "to ai Ni bana son fura nafi son sweet "ai itama furar dana siya miki tana mota na manta daita "muradi ungo key kaje ka daukowa iya rigimar nan fura ya amshi key kansa na kasa cike da girmamawa ya fice ta kalli dady tace "idan ya dauko bazan ba yajita amman yayi kamar bai ji ba har muradi yaje ya d'auko ya dawo ya mikawa Kisna taki amsa tare da turo baki tasa hannu ta buge goron fura tana furta "bana sha tunda ya taɓa haushi ya kama mumy ta kai hannu zata ɗauketa da mari muradi ya ɗauketa cak ya dagata sama "mumy wannan daga hannu kamar zaki mari babba mamanki ce fa ?" Wallahi idan kana biyewa Kisna zan bata maka rai ,muradi zan ajiye matsayinka a gefe naci mutuncinka fa "kiyi hakuri afuwa mumy "ni ka saukeni banaso ta soma mutsu mutsun sauka ajikinsa aiko Samir da madu suka kama masa da dariya tare da cewa "Allah shi kara ai maganin mai tausayi irinka kenan da kabari an nada mata duka da yanzu ta shiga hankalinta "bazan bari a daki Hajiya kayi ba yayi maganar yana sauketa "ai ba asalin ita bace suna ci dan haka duk tayi ba daidai ba sai an hukuntata dady ma dungure Kisna kai yayi "idan kina yiwa muradi haka zan daina siyo miki komai har suka karasa breakfast dady fada yake yiwa Kisna yayinda afra dan haushi kasa cin abinci tayi ta tsani ana nuna wa muradi kulawa ."

"aliyu dauko min takalmina ka goge min cewar dady har Aliyu ya mike da sauri mummy tace "yi zamanka muradi na goge masa , dady yace " Allah yayi miki albarka taje ta d'auko ta ajiye masa takalmin kusa da ƙafafunsa , a hankali yayi magana a daidai kunnenta "duk wani launi na soyayya kin iya kama namiji dashi salaha ". tayi dariya batare da tace koma ba saboda idanun yara, amman a ranta cewa tayi ai mata ne ke janyowa kansu kishiya , idan mace zata kama mijinta ai babu zance kishiya ,Amman sai kaga amare acikin gidansu kamar wasu jakuna wata ma sai ta kwana biyu jikinta bai ga ruwa ba kayan da kaganta dashi yau gobe shi zaka ganta dashi ,idan kuma ta dade da aure sai ta bari yaya su hanata yiwa miji kwaliya da kulawa da lamirinsa, ta kalli kyakkyawar fuskarsa "dady tashi muje na rakaka dan tasan idan tayi wasa zai bata lokaci , ya mike suka jero "ka ta sani gaba baka son zuwa kasuwa ko ?
"au korata ma kike yi "haba Ni na isa idan kuma zama zakayi muje sitroom nan idanu yara na kanmu "bari na wuce yau juma'a kuraren lokacin ne da wuri zan dawo na soma shirin barin kasar gaba-daya ki huta
Tayi murmushin gefen baki suka ci-gaba da tafiya tana rike da jakarsa da wayoyinsa , ta rakashi har bakin motarsa ya shiga direbansa ya karaso da sauri ya gaisheta cike da girmamawa suka bar gidan ,ita kuma ta dawo ciki dan ta sallame yaranta ,bayan ta sallemusu ta sake kintsa ko'ina ta dafa musu taliya ta zuba a kula sannan ta shige d'akinta ta yi wanka ta kwanta dan ta huta .

*******

Washegarin ranar asabar tun karfe tara muradi da Samir suka shirya zuwa gurin wasan kwallo ,koda suka isa abokansu gaba-daya sun hallara kusan su kadai ake jira ,suna gama k'arasowa kowanensu ya sha ruwa kadan kadan sannan suka fara gaisawa a tsakaninsu suna hirar yadda wasan zai kasance "karka damu jahid yau mune zamuyi nasara inji cewar habib shi dai muradi yana tsaye rungume da hannuwansa a qirji batare da yace komai ba har sanda aka tara su gabadaya acikinsu aka zabi leder guda biyu muradi da Samir domin duk sunfi sauran kwarewa agurin iya buga kwallo aka ajiye takalmi a tsakiya "muradi ina kake so "? Cochi ya tamabaye muradi yana kallonsa cike da farinciki muradi ya nuna inda yake so shima Samir ya nuna inda muradi ya nuna ,ya jefa takalman guda biyu sama suka dawo kasa daya ya kifi daya ya bude wanda ya bude shine na muradi Dan haka muradi ne ya dauki bangaren dama ,daman kuma koda yaushe nan yake ɗauka cochi ya fara cirowa muradi mutanensa ya bar wasu a waje haka ya dinga jerasu har aka fara wasa karon farko muradi ya lashe ,aka cigaba da wasa wasa muradi da members dinsa suka lashe su Samir kamar koda yaushe ,cike da fara suke gaisawa a tsakaninsu muradi ya rungume Samir ajikinsa "kafa yi kokari sosai kawai dai kasan aliyun naka ne sai hankali shima murmushi yayi yana shafa bayansa a hankali ya zare jikinsa jahid ya bashi hannnu "gaskiya ka buga kwallo yau sosai sai dai ban ji dadi yadda kasa min kafa ba "karka ji dadi bayan ka cinyemu da me kake son naji ai ina sane nasa maka kafa jahid ya fada yana dariya suka fara saka kayansu habib yace "ai next time mune zamu cinyeku "."Ku shirya da kyau kafin ku fito Aliyu ya fada yana takunsa cikin isa da izza ."

Mmn sudais
[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Page 25
~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy, volyal lace  duk akan farashi mai sauki ,ga mai  bukatar  siyan ɗaya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096.

Tsuke   karamin   bakinta tayi  tana  kallonsa ,  ganin  yaki  ɗauke  idanunsa  akanta  yasa  ta ajiye ice cream   din  dake rike  a  hannunta   tasa  masa kukan  shagwa'ba  ,a rud'e  ya   kamo  tafin  hannunta cikin nashi yana   murzawa a hankali  yace "menene  my  queen "? "Me  ya saki kuka "?"Ba   kai  bane  kake kallona   nifa  bana  son  yawon  kallo ......."
dariya  ya badamasi  yake  tayi   a  cikin   zuciyarsa  a  tun  sanda ta motsa  karamin  bakinta dan  yasan muddin  yayi a fili zai ballowa kansa ruwa  dan sake birkice masa zatayi  "my  eshat kin  cika  shagwa'ba  da yawa   ban  da abunki  meye  abun  kuka  akan na  kalleki  bayan nan gaba  kaɗan  ma zaki za.. ....
Saurin   katse abinda yake son fada yayi  cikin tsarkewar  murya ," kallo ma  tayi  masa  kuka  ina ga  ya  fadi  abinda ke ransa  ,ai sai ihu kenan zata  saka  da  kururuwa neman  ɗauki , ya cigaba da  murza  yatsun hannunta yana kallonta  "kaga  ya  badamasi banason  abinda  kake min  ta zare hannunta cikin  nashi  tana sake rushewa  da  wani sabon  kuka "

"ya Salam  meye kuma abun  kuka anan daga taɓa  hannu,"ni ka daina ummana  tace kada na yarda na bari maza suna taɓa  min hannu , idan ba haka ba   zanyi ciki   gashi  ni  bana son  nayi ciki  ina  yar yarinyata " da  kuka  ta karasa maganar.."
  kuka  take  sosai kamar wacce  ake   zarar  ranta  ganin  haka  yasa hankalinsa  ya  tashi matuka  "kinga nifa  ba  wani abu zan miki  ba  wasa nake miki , kuma  rikon hannunki   da nayi   bazai  sa  kiyi  ciki ba oya kiyi  shiru  karbi  wannan , wani  kyawawan hankchif   fari  sol ya mika  mata  yana sake  tsareta da idanunsa  "plz wipe  ur tears my queen  I don't  want  to see ur tears  Karki min hasarar  hawaye ..."
Shiru  tayi  tana sauraronsa  dan  bata  da   niyyar  amsa hankchif din , ganin haka yasa  ya aje mata akan  cinyarta  yana  rarrashinta "kiyi shiru ki  goge hawayenki  kukan ya isa haka  bazan sake ta'baki ba  shikenan ".Cikin  sheshekan  kuka tace  "Allah ya badamasi bana  son ana taɓani  "to naji na daina  sarkin rigima  da shagwa'ba dauki  ice cream din ki  sha".murmushi  ta sakar masa  yayinda take kokarin  share hawayenta  "shiru yayi  yana  Kallonta  kasa kasa yana jin yadda zuciyarsa ke sake narkewa akanta  saboda kyawun  data sake yi masa  a lokacin da  take  kuka , a hankali yace  "kinga  kyan da kika qara kuwa lokacin da kike kuka?  "ni ka daina ganin  kyauna  banaso  tayi  magana tana turo masa karamin  bakinta   saurin   zaro   ido yayi waje  "ai  kuwa baki isa ba  yarinya ya furta acikin zuciyarsa tare da   gyara  zamansa   "kallo kam  yanzu  na fara  afra  har zuwa lokacin da zan mallakeki ,"kana magana ne "?Ta tambaye sa tana shan ice cream  ya girgiza mata kai alamun "a'a"har  ta  gama  shan ice cream  din yana kallonta yana  zolayarta  , wani abun  tayi  dariya,  wani ta  saka  masa kukan shagwa'ba  har  karfe shida  ta buga  suna tare sannan ya jata  zuwa inda  su  aunty ummi    Zahra, mufida  madu da Samir suke  daukar  hoto  rungume da kisna da tuni  tayi  bacci a kafad'an aunty ummi    "  idan kun gama  muje ko "?

"Mun   gama " gabad'aya  suka haɗa baki   "kun gama a ina to ni ban gama wallahi   afra   ta faɗa  tana  turo karamin  bakinta  gaba duk suka zuba  mata  ido suna Kallonta cike da mamaki . "zaki  zo  da wahalar kenan ko  ?  inji cewar madu  "ai kai ne wahalallen  tayi saurin dakatar dashi   ,kun  wani zo nan  kuna ta ɗaukar  hoto ko a samu wanda zai  kirani   ai nasan duk sharrin  wannan ne  ta  k'arasa  maganar tana nuna  Samir "sannu  gimbiya saboda ana  jin tsoronki ne  za'a zo  kiranki  alhalin kinsa hakan zata  iya faruwa  dole idan anzo za'a yi hoto , ke da   kika san kina son d'aukar  hoton me  yasa kika ....."?

"Ya  isa  abar  maganar haka  inji cewar  ya badamasi  zo nayi miki hoto my   queen ya  ciro wayarsa iPhone xx max   , tabe  baki Samir yayi tare da cewa " yar  wahala  kawai   ke dai  idan baki ja mutane  faɗa  ba  bakya  jin dadi yar rainin hankalin kawai ". hotuna  sukayi sosai daga karshe  tasa ya badamasi  ya siya  mata  wani  ice  cream   ,Samir   ya dauki  ice cream   mai  chocolate  da  kayan motsa baki "bari  na d'aukarwa  muradi  ".da  sauri  ta  matso kusa dashi  ta  tsaya  "ka jika da  iyayi  yana son  sha me ya  hana shi zuwa "?"Ina ruwanki  da rashi  zuwansa ko  kice   zakiyi  kayansa  zuwa gida"?Tace "kai  ne zaka yi kayansa amman dole nayi magana tunda bakina ne  ta fada tana  yatsina fuska "to babu ruwanki dani  idan ba haka ba  zamu raba hali yanzu anan  "to mu raba mana sai me tsoronka  nake ji "?"Kufa gayawa yarinyar nan  ni ba sa'anta bane idan ta raina  kowa karta ce zata rainani   ..."
ya   badamasi  ya  riko mayafinta
"muje  my  queen Samir  fa kaninki ne ki  daina  biye masa fixge mayafinta tayi  tana masa wani kallo "ta ina ya zama  kanina bayan akwai wattanni a tsakaninmu  ya bani wata biyar  fa ta karasa   maganar  tana nuna masa yatsunta  biyar "naji  ni ba wannan nake  nufi  ba  idan lokaci yayi zaki fahimci  abinda nake nufi ya sake janta   Suka  nufi  inda motarsu take  Suna shiga  haraban  gidan ranta yayi bala'in   ɓaci saboda cin karo da fuskar muradi  da tayi cikin shirin  zuwa  masallacin  sanye cikin  jallabiya  baka  kafin  ya karaso inda  motar  take  pake  ta  jefa masa wani  mugun   kallo  tana harararsa tare da  jan  tsaki ta   runtse  idanuwanta   saboda  bata kaunar   ganinsa  a rayuwarta  ya ɗan tsaya yana jiran fitowar Samir   ta  fito  daga  gaban  mota tana yatsina fuska    haka nan  taji zuciyarta  ta  bugu  lokacin da tayi  kusa  dashi  ".
Aunty  ummi ta  fito  da kyar   muradi ya  mika mata hannu alamun ta miko masa  Kisna  "yauwa muradi  dan  Allah  kai  ta dakin mumy  suka jera tare da Samir yana fada masa yazo masa da ice cream kai tsaye dakin mumy  suka  shiga ya  kwantar daita akan  gado ya cire mata takalmi dake sanye a kafafunta  Samir na bashi labarin inda suka je suna ƙoƙarin  fita daga dakin mumy ta fito daga bayi tace "yauwa muradi zo nan kai kuma Samir kira min ummi har da madu ma ya fito cikin sauri tare suka dawo Mumy  ta  kalli muradi tace "abinda nake son fad'a maka  duk inda kaga kawunka garba ko bature    Karka kallesu bare su  ganeka ,  kuma bance ku fadawa wani  daga cikin dangina dake  garin nan cewar an ga muradi ba "  gaba-dayansu suka gyada mata kai alamun sunji "oya kuje kuyi sallah suka fita ummi ta nufi dakinsu su kuma suka wuce massalaci ."

karfe   bakwai  daidai duk suka hallarar  a parlour  Samir ya mikawa muradi  roban ice cream din daya zo masa dashi  ya amsa ya  bude  yaga ice cream din ya narke duk yayi  kunfa  daga sama  ,Samir dake zaune gefensa ya leka cikin roban  saurin dafe  goshinsa yayi "ya narke ko ?  amman banji dadi ba wallahi  shi yasa nace kasha kafin kaje massalaci kaki". ita kuwa afra  ranta fesa da jin abinda Samir yace  "Allah  ya  qara ai ka iya gulma  da iyayi gara  daya narke naga  karya sha   ta  mike  daga  zaunen dake ta shiga Zariya  a cikin parlour'n tana jin dadi   saboda  hango  ɓacin rai  mai tsanani a kwayar idanun muradi,a hankali muradi ya  ajiye roban ya   tashi ya bar gurin ya koma dakinsu  yana  danne zuciyarsa dake masa zafi yana da tsananin  hakuri amman zuciyarsa  bata  daukar wulakaci, yana   da juriya amman kuma yana da   taurin  kai  mai tsanani  akan  abu , idan ya kafe akan abu ko me  zai faru sai dai ya faru  amman  bazai rusuna ba shifa  akan afra za'a iya  nemansa a rasa   gara  yayi  rayuwarsa   a wani bagiren  da  bai da kowa kuma babu wanda yasanshi zai fiyye masa kwanciyar  hankali hawaye ya zubo masa  saboda  baya qaunar rayuwar waje  kullum zuciyarsa na cike da tarin bakinciki rashin sadiq a kusa dashi  baya  son wannan yawon da  yake   " Samir ne ya shigo dakin yaga ya haɗa kanshi  da bangon dakin yana sheshekan  kukan  zuci  dana  zahiri  dan  yana hango yadda bayansa ke motsawa  , ya  zuba wa  bayansa ido kafin daga baya ya karaso gurinsa ya dafa shi  tare da  juyo  dashi suka fuskanci juna   muradi ya tsura masa ido yana huci qirjinsa har dagawa yake , tsawon  mintina ko motsi bai yi ba  bare a saka rai zai yi  magana   illa dauke  hawayensa  da yayi  ,a  fusace Samir yace "wai  bazaka takawa yar iskar yarinyar nan  burki ba ta fita harkarka  dan fa taga kana kyaleta ne   kazo  muje kaci ubanta ya janyo hannun muradi  yana ƙoƙarin fita daga   dakin   amman fur muradi yaki takawa ya tsaya  Samir ya juyo ya zuba masa ido cikin ɓacin rai "ka kwantar da hankalinka Samir  ni gidan ma zan bar mata   rayuwata  bata son yawon   damuwa  "idan ta isa tasa ka bar gidan nan  shege nake  ai ba da kudin  ubanta a gina gidan  nan ba bare ka barshi saboda ita," itace zata tattara ta bar gidan  ta koma gidansu  ka daina raga mata yar iskar yarinya ce wallahi , baka ga tunda naci ubanta muka dawo daidai daita ba , muradi ya sake tsurawa Samir ido a zuciyarsa  yace  "bazan iya cacar baki   da  mace  ba bare dambe  tsakanina da mace ido ne , Samir  ya dade yana rarrashin muradi ganin yadda ya shiga damuwa yasa muradi yace  "zan  zauna darajan wannan soyayyar da ka nuna min kadai ta hanani aiwatar da abinda zuciyata ke gaya min akan zamana a gidan  nan rungumeshi Samir yayi yana sake jin kaunar muradi a ransa   ."Kowa a gidan yana ji da auta Kisna da sun dan samu dan canjinsu akanta yakarewa , shima muradi yana son daukarta dan Allah yayisa

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login