Showing 483001 words to 486000 words out of 495987 words
Chapter 162 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt
din joystick dinsa kuma duk akan idanu nawal aiko ranta yayi bakinkiri taja tsaki. aikin banza a she ma ba wani ciwo bane me tsanani ,bakinciki goma da ashirin ga aikinta da malam yayi mata bai ci ba ga bakinciki rashin mijinta dan rabonta dashi tun shekaranjiya daya zo mata wai ta cigaba da girki har sanda kisna zata samu sauki ai kuwa kai tsaye tace bazata iya ba tana zaune taga zai bata mata lokacin ta wuce kitchen ta barshi nan zaune sake da baki ta cigaba da aikinta dan bazai yiwu a raina mata hankali ba, ita ta dinga mata girki tana kwana da miji ba ,haka kawai ta zama baiwarsu ta dinga masu girki wallahi bazata dauki cin kashi ba yaci kutumar ubansa idan ma ya cigaba da zama daita tayi mean din muradi a cikin zuciyarta , koda maganinta bai yi aiki ba zasuyiwa juna rashin mutunci sai dai ya saketa..."
Aunty zee ta kalli su kisna "wai me kike fada mata ne ita kadai mu ma bari muzo muji ta k'araso a daidai lokacin da aunty ummi take cewa "zaki iya massaging din da hannuwanki ko tafin kafafunki tunda suna da laushi sai wanke ki shafa bluesel ,ga kuma baki amman karki kuskura ki bari maziyi ya wuce miki domin shansa haram ne shi kuma spam Shan sha halal ne kisna ta zaro ido "Kai aunty ummi bazan iya shansa ba gara ma massaging din kafa da hannu Amman sucking din wahala garesa ,ai kuma maza na so ki dinga kokartawa sukayi sallama
muradi bai shigo bangaren nawal ba har kwana biyu nan fa zuciyarta ta dau zafi ta fito daga part dinta fuuuuuuuu sai ɓangare kisna ranar shine karonta na farko data shiga, kisna dake zaune tana waya da basma ta d'ago a hankali ta kalleta tare da cewa" lafiya zaki shigo wa mutane ko sallama babu kamar wata yar coci ? ke kikasan lafiya , da zaki wani tambayeni lafiya ai kinsan ba lafiya ba tunda kika gani anan ?,kuma uwarki ce yar cuci "dan nace miki lafiya ai rashin sallamar da bakiyi bane yasa na fadi haka shine zaki zagi uwata dan ke ..."ɗan Allah matsa can yar borouba take kisna ta zaro ido tana ajiye waya tace "kai ni kika zaga dan kutumar ubanki ? ubanki yaci uwa tar shegiya kwarmasashiya , ubana kika zaga ?,na zagi ubanki ki kira shi yazo yayi abinda zai yi dan ubansu ba dashi kike takama ba to an zagesa azo a kai ni kotu koli naci ubanki ni zaki gaya iskanci "
"Gaskiya kam bazan gaya miki iskanci ba tunda kin sha zuwa gurin saurayi Kinga karshen iya iskanci kenan ta fada tana tafa hannu "na godewa Allah da dakin saurayi naje amman ki tambaya shi mijin naki bai taba rike hanuna da sunan wani iskanci ba amman ke fa ? hotel hotel ina ne bakuje da maza sun ya taba miki nono da duwawu ba ?sau nawa kina yi birthday shi kansa mijin naki ya taba miki duwawu kun dauki hoto kina prounding karuwa yar iska sai da'aka gama lallatseki sannan aka aureki .."eh an latseni kuma ya aura."
amman dai an gama yawo dake atiti an tattabaki ba tukuna aka aureki ..
" ni kirashi ki tambayesa hannuna bai taba rikewa ba ya aureni kuma duk iskancina shine ya fara sanin diya mace ke fa duk an gama watsawa a titin kasashen duniya nawal ta fusata tace "yar matsiya kawai ,
na gode amman kece babbar matsiyaciya ai mai arziki baya yin haka, dan ga tsiya nan ya nuna ajikinki ,nawal tace "oho na gode ai duk na san shige shigen malaman da kuke keda uwarki kun mallake min miji ai duk abinda yake asiri kuka masa bai sani ba inji cewar nawal ," na gode amman uwata na bin malamai kamaninta bai canza ba amman ke fa uwarki garin yawon bin malamai bata kwatano bata nan bata can shiyasa kafarta ɗaya ta karkace ta karasa maganar tana kwatanta mata tafiyar uwarta kisna ta fadi haka adaidai lokacin da muradi ta shigo falon sosai dan ya ɗan ji wasu abubuwan shi kansa bai san sanda ya kwashe da dariya ba karshe nawal ta rasa me zata ce tace uwarki zarma masu warin kashi kazame da basa sallah , yayinda ta dinga mata ihu da cewa "hoooo uwarki me karkatance kafa suna cikin sa'insa nawal ta cire hannu zata yarfawa kisna mari tayi saurin ta goce tare da ja baya ta soma ƙoƙarin biyota zata cafkota ji tayi an rike hannunta ta juyo bayanta muradi ta gani."
nan take kuma jikinta yayi sanyi sai kuma ta rushe da kuka ita kuwa kisna ko ajikinta taja tsaki a ranta ta shige ɗakinta tana jin zafi da haushin muradi dan ko rantsuwa tayi bazatayi kaffara ba shine ya fadawa nawal tana zuwa gurin saurayi idan ba haka a ina zata sani ? "na gode nawal uwata ce ta zamo abar zagi agurin kou ?ita baka ji irin zagin da tayiwa tawa uwata ba har da ce mata mai karkatacciyar kafa ta karasa maganar tana kuka ta bude baki zata cigaba da magana ya daga mata hannu "banason jin komai ki wuce , kuma babu abinda zance sai Allah ya qara dan banga abinda ya kawoki part dinta ba a zuciye ta wuce fuuuuuuuu tana jin haushin kanta da tasan baya part din ma bazata zo ba ya shiga dakin kisna ya rikota ta fixge "ka rabu dani daman zakin bakin banza kake min alhalin kana zuwa kana fadawa wacan matar wai ina zuwa dakin saurayi ta karasa maganar tana kuka da karfinsa ya janyota ya zauna tare da zaunar daita a kan ciyarsa yana shafata yana rarrashinta "wallahi ki yarda dani ban fada mata komai ba yadda bansan inda kika san mamarta nada karkatacciyar kafa ba haka itama ban san inda tasan wannan maganar ba amman na ɗauki laifina kiyi hakuri ,hakurin duniya kisna taki yarda ,ya rasa yadda zai yi shawo kanta ta hakura duk inda yayi ta batsare masa ...."
Karfe tara ya shigo part dinsa dake cikin na nawal sai dai har shadaya bata san ya shigo ba ya tashi ya shiga ɗakinta ya iske har lokacin kuka take ya zauna yana rarrashinta kamar yadda yayiwa kisna amman sam taki sauearansa har shabiyu ya gaji ya tashi ya koma d'akinsa ,bata biyosa ba bare tasan anan ya kwana ko a bangaren kisna ,ranar batayi bacci tana tunanin hanyar bi dan mallakar muradi ita kadai kuma ko ta wani hali a cikin satin nawal ta zamo customer malamai taje nan ta mika kudin ta taje can ta mika kudinta , kowani malami na cin rabonsa tare da girba mata karya ta kashe kudi ba kaɗan ba sai dai babu wata biyan bukata me makon ta hakura ta natsu ta kwantar da hankalinta tayi hakuri tayiwa mijinta biyayya sai ma wani salon iskanci ta dauko rikici yaki karewa case fa har gurin dady babu wanda bai yi dariya ba daga ya badamasi har aunty ummi mumy ce ta hade rai shi kansa dady dannewa yayi dan idan yace zai yi dariya lallai abun zaiwa nawal yawa, ya numfasa bayan wannan zagin da kisna tayi min dady har da kwanana yake dauka ya kai mata muradi ya zabga mata wata ƙatuwar harara "ban nemi iznin agurinki ba ki fa shiga hankalinki kin dai san na fiki iya abinda kike yi ?dady yayi saurin daga masa hannu "magana ta natsuwa za'a yi ba fada ba "wallahi dady sai dana nemi izininta kuma da kanta ta amince "shinkenan ya isa gbdy sukayi shiru suna sauraron dady a natse ya soma magana .
"Allah subhanahu wata'ala ya farranta adalci akan miji wanda ya auri mace sama da daya, koda guda dayar ce Allah yace dole yayi mata adalci kuma ya riketa da amana ,idan kuma mace tafi daya biyu ne uku ne ya zama wajibi yayi musu adalci kan rabon kwana ciyar dasu abinci tufatar dasu da kuma gurin da zasu dinga kwana wannan dole ne sai namiji yayi adalci atsakanin matansa ,wajen kwana kar yace zai je kwana biyu a gurin daya ita kuma dayar yake mata kwana ɗaya sai dai idan da mincewar daya wannan ya hallas a Shari'a amman ban da tillasta wa sai tare da amincewarta ,ta amince yayi kwana biyu a dakin yar'uwarta, ita kuma yayi mata kwana ɗaya koma ya koma yana kwana a dakinta gbdy muddin dai itace ta amince da haka babu matsala haka ma gurin cin abinci abinci da kabawa waccan shi zaka bawa dayar ya zamonto komai daya babu wani bambanci dalili akan haka kuma Allah subhanahu wata'ala yana fada acikin Alqur'ani
فإن خفتم ألا تعدلوا فواحدة أو
ما ملكت أيمانكم
Idan kukaji tsoran bazaku iya adalci a tsakanin matayenku ba to ku auri guda daya da kuma abinda zaku mallaka na kuyangi wato bayi kenan idan mutun yana da mata yana da baiwa to bazai yiwu ace duk abinda mutun yayi wa matarsa ta aure shi zai yiwa baiwar ba, ita din ba dai dai take da matarsa ba, idan yana jin tsoron bazai iya adalci a tsakanin mata biyu ba kuma yana bukatar ya zauna da mace sama da daya yaje ya nemo baiwa sai ya zauna daita , dady yayi shiru tare da nunfasawa yana dubansu daya bayan daya "dan haka kayi iyakar kokkarinka kayi adalci a tsakanin matanka a karshe ya hadasu yayi musu nasiha sannan kisna tace "dady ni ba'a yi tawa maganar ba ina son naji a ina taji ina zuwa dakin saurayi kafin nayi aure idan ba haka ba rigima bazata kare ba ? ta fada hawaye na zubo mata aunty ummi ce tayi magana wannan karon" ke nawal waya fada miki ? wannan ne ya fada min gashi nan idan karya nake ta nuna muradi , gbdy suka zaro ido suna kallonsa shi kuwa dafe qirjinsa yayi yana kallon nawal "Inna lillahi ya furta a fili "wallahi aunty ummi bani na fada mata ba kinji na rantse ke kuma idan baki fada musu wanda ya fada miki ba zan katse igiyoyin aurenki dake kaina ya k'arasa maganar yana nunata , dady yayi saurin cewa" a'a muradi shi hukunci ba'a yanke sa cikin fushi , sannan ya kalli kisna yace "mamana kinsan abinda nake so dake ?,ta girgiza masa kai "kiyi hakuri ki bar maganar nan kuma bana son ki sake tayar daita har abada idan kika yi haka kin gama min komai yana gama fadar haka ya sallamesu koda suka fito nawal ta shige gaban mota ta hakince tana zagin kisna tana mata habaici so take ta tanka mata a gidansu amnan kisna bata ce mata komai ba ta bude gidan baya ta shiga ta zauna har sanda muradi ya fito yayi mamakin ganin nawal a gaba ,sai dai shima bai ce mata komai ba ya shiga suka wuce har suka gida bai ce kowace acikinsu qala ba dan ransa a bace yake ."
*******
Ranar wata Laraba nawal na zaune muradi ya shigo bangaren bakinsa dauke da sallama Assalamu alaikum yana kallon fuskarta tayi masa banza tamkar bata san da tsayuwarsa ba dan har lokacin fushi take dashi ganin take baya mata adalci yafi son kisna akanta shima fushin yake daita sai dai ya danne nashi saboda yana son sanin wanda ya fada mata kisna na zuwa dakin saurayi kafin aurensu da har tace shine ya fada mata ya lumshe idanunsa yace "amman dai kinji nayi sallama kou?duk fushin da kike ai bai kamata kiyi watse da rahma da kuma aminci Allah a gareki ba, tsaki taja aranta sannan ta dauki wayarta tana dubawa haɗe da mikewa tsaye ya janyota jikinsa ya makaleta da hannunsa daya yace " Please nawal banason muyi irin wannan rayuwar ki dinga hakuri kina saka fahimta acikin zamantakewarmu , shinkenan bazaki min uzuri ba "kada ka fada min komai dan banason jin komai daga bakinka dan duk kalamanka na yaudara ne a gareni ka tafi kawai ka cigaba da son zuciyarka Kayi abinda Kaga dama yayi shiru yana tunani dan shi da biyu yake lalla'bata
"kina ji ko ina son ki fada min wanda ya fada miki cewar kisna na zuwa gurin saurayi ?
"bazan fada ba ,ni kuma muddin baki fada min ba bake ba zaman lafiya a cikin gidan nan bare wani adalci da kike magana akanshi "kome zai faru ya faru Amman bazan fada ba , cikin haka wayarta ta soma ringing ta duba sunan fedy ta gani yana yawo akan screen din wayar hankalinta kwance ta danna silet ta cigaba da fidda numfashi tana hura hanci yaki sankinta haka zalika kira yaki daina shigowa wayar "wake kiranki da kika ki dauka ?tayi shiru "bani wayar sai lokacin ta d'ago ta zuba masa idanunta "saboda me zan baka ki bani wayar nace yayi maganar a dan tsawace ,bazan bayar ba tunda ba kai ka siya min ba ta nawal ya fada a karo na biyu, zuciyarsa cike da tashin hankali ya ajiye system dinsa ya mika mata hannunsa yana firfito da kwayar Idanunshi nan take jikinta yayi sanyi dan sam bata tsamaci zai matsa ya amshi wayar hannunta ba, yana amsa kiran fedy na sake shigowa ya danna koren madanin tare da sakawa a handsfree batare da yayi magana ba "nawal kiyi hakuri na bata lokaci kou wallahi na tsaya amsar address din malamin nan ne amman gani akan hanyar zuwa nan da minti goma kacal zaki ganni a kofar gida hope kin gama shirinki jin shiru yasa fedy furta hello !!! nawal kina jina zan tsaya a kofar gida kinsan me gadi baya barin na shigo da kinga kirana ki fito kawai still shiru taji hakan yasa ta katse kiran ya tsaida Idanunshi sosai akanta yana dubanta a wulakance bai ji abun ya taba shi ba saboda daman yasan da komai tunda suka fara shirinsu
guri ya samu ya zauna ya kunna system dinsa ya shiga wani bangare ya soma dube dube har ya shigo inda yake bukata , yayi shiru ne jin nawal din taki amincewa da shawarar fedy shi yasa ma bai tunkareta da maganar ba ko a kwanaki da yaji wayarsu sam bai damu ba dan ganinsa sai fedy ta samu damar shigowa gidan zata fita zuwa wani guri byn kwana biyu ya daina jin wayarsu yayi tunanin ko sun bar komai ne ,a natse ya d'ago Idanunshi batare daya kalli inda take tsaye tana rawar jiki ba , ya ciro wayarsa ya kira mai gadinsa tare da bashi umarnin idan fedy tazo ya barta ta shigo inji madam mai gadi yace amsa masa da "okya sir ."
"kin bani mamaki nawal duk abinda kika fada min kafin aurenmu bashi na gani ba , kenan yaudarata kika yi kou ?ban yaudareka ba kai ne sanadin canzawata wallahi ba halina bane wannan fedy ce ta kai ni ,me kike son nayi miki nawal iya kokari ina yi amman bakya gani kina tunanin na tare agurin kisna ne saboda tayi min asiri kou? ki sani ace kisna ke yin abubuwan da kike min wallahi da iyayena bazasu barta ba , ke bama zatayi abinda kike min ba , sannan duk abinda ke yi wallahi nasani a tunanina idan Kinga babu riba zaki hakura a she wani lasisi kika samu na baje kolin bin mlm ko daren dana zo na fada miki kisna bata da lafiya duk abubuwan da kika binee acikin gidan na gani kuma ni nan da kaina na cire su ,ke kanki baki yarda cewa za kiyi nasara akanmu ba bare ni dana nasan karya kawai malamai suke miki kudinki kawai suke ci , duk abinda zakiyi ya tsaya iya kaina saboda ni na auroki karki yi kuskure da zai shafi kisna dan ita agurinta dake da babu duk daya ne na gode da abubuwan da kika min Allah ya saka da alkhairi suna zaune sai ga fedy ta shigo tana cewa "kawa da alamun aikin wancan malamin ya fara aiki naga har .... turuss tayi gabanta na faduwa ganin muradi zaune ya daura kafafunsa akan center table yayi crossing dinsu idanunsa na kallon system ta dan juya a hankali inda nawal ke tsaye babu laka ajikinta ta tsira mata ido ,muradi ya rufe system dinsa ya tashi "ki tattara komai da kika san naki ne ki bita har sai na nemeki ,ya soma ƙoƙarin barin falon ta durkusa bisa gwiwowinta tana kuka dan Allah kayi hakuri ka min rai wallahi bazan sake ba ya fixge karsa ya fice ta kalli fedy ta sake rushewa da kuka "kinga abinda kika janyo min ko kin bani muguwar shawara sai da zuciyata ta haneni amman Kika rinjayi zuciya gashi kin kaini kin baro dukab yaushe nayi auren da har zan koma gida surutai kawai take fedy na bata hakuri da kyar ta samu ta lalla'bata ta dauki abubuwanta suka fito suka shiga mota suka wuce gida tana zuwa gidansu da kuka ta karasa shiga hankalin mahaifiyata ya tashi ta dinga tambayarta dalilin kuka "na shiga uku fedy ta kai ni ta baro tasa muradi ya kareni "me tayi tukunna take ta fada mata komai "bar shege zai dawo da kansa yace bai fada ba daman duk jinin tsiya sai ya nuna rashin arziki da daddare mahaifinta ya kira layin muradi sai dai yaki dauka har ya gaji ya hakura ya zubawa sarauta Allah ido kuma cikin satin muradi ya soma ciku cikon barinsu kasar cikin sati biyu komai ta kammala kisna taje gida dan yin sallama duk anan suka hadu da sauran yan'uwanta anan ne ma take jin nawal din tana gidansu shine fa ta fara basu labarin fadansu ai babu wanda bai yi dariya ba aunty mufeeda tace" ke kuwa a ina